Chapter 3 Reading SON KINE KADDARA TA COMPLETE DOCUMENT BY FATIMA ABDULLAH BATUL KAMBA.txt Arewa Novels

SON KINE KADDARA TA COMPLETE DOCUMENT BY FATIMA ABDULLAH BATUL KAMBA.txt

Author :  Fatima Abdullahi Batul kamba Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   3 / 6

6K to 9K   out of 17.1K words


{🌹 Your love is my destiny🌹}

STORRY & WRITING
BY

{🖤 Batool Kamba 🖤}

Wannan littafin kacokan sadaukar wane ga mahaifiyata abar alfaharina
Allah yabani ikon kyau tatamiki ameen

*1️⃣5️⃣ &1️⃣6️⃣*
_______________________________✍️

Ganin baiyi mata sallamaba yasa tacigaba da sabgo ginta,

baƙarya taji haushisa sosai, ƙato dashi bai iya sallamaba.

mtsuu taja tsaki saida yaƙare mata kallo off and down sanna yayi kyaran murya, batakula shiba yazo inda take yazauna dab da ita yazauna ,

matsawa tayi saboda tafara jin tsoro "Allah yasani taso tadaure amma bazata bari wani gardi yataɓamata marta bartaba basadaki.

Tashi tayi takoma ɗayan kujerar dake ɗakin dama bakin katifa tazauna .

juyawarda tayi shiya fallasa asirin manyan hips ɗinta,

Aiko yana tozali dasu yawu yasar ƙeshi yahau tari baƙakƙau tawa, taso tashare saikuma ta ga rashin dacewar hakan

Amma ai baiyimiki sallamaba wata zuciyar tagaya mata hakan yasa tashare ,

Ganin yafita yasa tasake kallon jikinta, bazatace garanar datasanya kaya masu kyauba irin wannan.amma tanaji kamar dama tasaba sanya kalar kayan.

Sake shigowa yayi yazo inda take, baizaunaba sai cewa yayi

"Am dafatar hajiya tayi miki bayani,

"Bayanin me kenan"

Yanda tayi da bakinta yafi komai riki tashi.

Kinada kyau wannan yarinyar Allah yazuba miki kyau,

uwar gida batayi ƙaryaba keɗin tadabance kizo kibini zakiyi mamaki dan zan sakar miki kuɗi,

zan baki duk abinda kikeso aduniyar nan matuƙar zaki yimin abinda nakeso.

Awannan karonma taso shareshi amma takasa azafafe tafara magana "waikai kanada addini kuwa? Murmushin ƴan duniya yayi yace me kika gani?

Nantake zuciyarta takwaɓeta

"Ambakomai zanyi maka yanda kakeso ɗin. "

Yaji daɗin amsarda tabashi hakan yasa yazauna kusada ita yace "kinga yanzun rana tasomayi dan ana neman ƙarfe 11:30 ne kozaki bini muje hotel "

Yaƙarasa maganar yana kanne mata ido ɗaya

Abin dariya mayabawa Maryam "gashida girma kamar buhun masara kumawai soyake na aminta dashi kamar wani mijina,

kutt Allah bazai yiyuba wannan kan ai zan iya mutuwa"

"Kina kallona kobazakije bane

Saurin saita kanta tayi sannan tace

"Bakomai muje "
Tayi maganar cikeda tsoro haryasoma ganewa yace

Kisaki jikinki baby akwai kuɗi

"Shiwai atunanin sa kuɗene nazo nema uhumm , ko zannemi kuɗi bata wanna hanyarba "

duk wannan maganar tanayintane azuciyarta.

Miƙewa tayi tanufi ƙofa, shima bin bayanta yayi suka fita, sosai gidan yasake cika damutane.

"ikon Allah sai kallo "

maryam tafaɗa cikin maɗau kakin mamaki, ganin ƴan daudun dasuke kwasar rawa ana musu liƙi.

Jin ankama hannun tayasa tayi saurin juyowa, karaf suka haɗa ido yayi saurin kauda nasa idanun.

"Kinga kidaina kallona da kwala kwalan ida nunnan naki😃, nitsoro suke bani."

yayi maganar da iya gaskiyarsa.

Sosai wannan karon takasa ɓoye dariyarta saida ta murmusa

Wow kunga wani irin kyau da dariyar tayi mata

Ahankali tacire hannunta daga nasa tayi gaba ƙirjinta nawani irin bugawa narashin sabo tanaso ta ƙarfafa zuciyarta sosai tayanda zata cimma manufarta.

"Allah kajiƙaina kasa wannan shine ƙarshen shiga ta wannan baƙin gidan "

Wata arniyar mota tagani a fake daidai motar tatsaya ,

Saurin ƙarasowa yayi yabuɗemata.

Shigar ta motar yayi daidai da saukar hawaye akuncinta, lokacin dayashiga bailura dahalinda take cikiba yatayarda motar

Baby bangaya miki sunanaba ko,
"Uhumm" kawai tace saboda wani ɗacin rai dake ɗawai niya da ita

"Sunana Alhaji surajo, Amma ana kirana da Alhajin manya danni bakowace mace bace nake kulawa saiwadda tasan kanta acikin mata,kamardai ke ɗinnan ,

Nibaƙone daga Nigeria nake ina zaunene a Abuja nida iyalina.

Yaɗan tsagaita dacewa "kinsan komeyasa nake yimiki wannan bayanin inason inhar zaki amin cemin na aureki

*Abuja Nigeria*

Damisalin 9:20 nadare marwan nezaune a parlourn sa mom na tsaye da alama magana take yimasa

"Nidai Allah yasani bazan iya zuwa koinaba, Please mom kuje kawai inya iso gida ai zan gansako? " cike damamaki mom take kallonsa.

Marwan dady nefa za'a tarba bawaniba, kumakace bazaka je tarbarsaba.

" Mom dan Allah kuje kawai banason haya niya wallahi"

Mom ko aranta cewa take kodai yafara zaucewane bamada masaniya.

Kamar yasan metake faɗi yace
"Nifa dahankalina kawai banajin ƙafafuna zasu iya kaini airport ne".

"Uhumm Allah yashige managaba" kawai mom tace tajuya .

Airport babban farin dattijo maijikar kamala da da Dattaku , cikeda natsuwa yake saukowa daka ma tattakalar jirgin,

tunlokacinda yafara saukowa yake baza idanunsa dangani ta inda zai hango farin cikinsa kuma sah lelensa,

Bamaya takan ƴan jarita dasuke son yin magana dashi, gamamakinsa mom kawai yagani itada securiti's.

"Momyn boy inaɗan naki? ". yafaɗa daidai yaƙaraso inda suke .


Uhumm marwan Sarkin rigima yana gida waibazai iya zuwaba, inaji bayajin daɗinji kinsane.

Afirgice dady yace "what, bayajin daɗi kuma kika barmin shi agida
Haba momyn boy kinsan kalar ciyonsafa sokike natarar yamutu kome "

yafaɗa da ɗanjin zafinta ganin yafara masifa kuma agaban securiti's yasa tashige Mota batare data tamka mishiba.

Shima motar yashiga tareda kallon ta yace

" sorry momyn boy naman ta a inda muke kinsanfa boy shikaɗaine gareni dole na tashi hankalina."

Bakomai kanada gaskiyar ka.
dady baigane wace gaskiyar take nufiba yace yawwa momyn boy .

Tunda suka baro airport yake jin badaɗi yamatsu yaje gida yaga wane hali boy ɗin sa yake ciki

Allah mayasoshi yau duk kwakkwafin yanjarida basu samudamar magana dashiba dan basuma ƙaraso inda yakeba,

hakan yasa ya isa gida da wuri kaitsaye pat ɗin marwan yanufa buɗe ƙofarda dady yayi

Yasa yayi daidai da lokacin da marwan kecewa

"Wallahi nikam nagaji da wannan rayuwa haba my soul, mena miki dakika zaɓi cutarda bawan Allah, wallahi na azabtu fiye da tina ninki , dan Allah kidawo gareni zuciyata daf take da bugawa muddin nakasa samunki arayuwata

sosai yake kuka kamar mace , numfashinsa na ƙoƙarin tsayawa yana fizgarsa jirine yafara ɗibansa aiko yatafi luuu.

Dasauri dady yaƙaraso indayake amma inaa jiri yaɗaukeshi nan yazube yana dafe zuciyarsa

Sosai dady yashiga tashin hankali da ɗimuwa ganin tilon ɗansa naneman rasa rayuwar sa...

Menene ra'ayin ku awannan page?

Anya Maryam zata amince da buƙatar Alhaji surajo nason aurenta kubiyoni a next page danjin yanda zata kayaaaaa
Kunason ganin post duk bayan kwana uku

Kubiyoni a facebook group na maisuna

BATOOL KAMBA NOVEL'S✍️

Taku har kullum

Fatima Abdullahi

Please share




https://chat.whatsapp.com/Gn6wOkxz4N6KBN3JbMkPiZ?mode=ems_copy_c


SON KINE ƘADDARA TA

🌹 Your love is my destiny 🌹

STORRY AND WRITING
BY

F🌹 A 🌹 K Batoool kamba

Dan Allah masoya kumin afuwa page 17&18 tabata nayi nema ban samuba dafatar hakan bazai rage muku kar sashiba

_________________________________________________________________________________________________________✍️

*1️⃣9️⃣& 2️⃣0️⃣*

_________________________________________________________________________________________________________✍️wanan shine sanadin canzawar rayuwar su Khadijah domin doctor sadiq yayi musu gata yabiyawa Sani kuɗi yaje London dansamun karatu mai inganci Khadijah ma tacigaba dazuwa school, Dantana ss2 ne

Matar doctor sadiq hajiya Habiba macece mai karamci dason mutane, tariƙi su Riƙayya tamkar ƴaƴanta tanada ƴaƴa uku Umar shine babba yanada shekaru 28 ya kammala degree ɗin sa da master's a ɓangaren low yanzun haka yana aiki agarin Kano sai Hajara mai shekaru 10 sai ƙaninsu Haruna mai shekaru 7 kasancewar lokacin da ta haifi Umar tasha wahala saida akayimata aki doctor's sun tabbatar bazata sake haihuwa ba saboda tasamu matsala amahaifa,

Saida wani ikon Allah Umar nakai shekara 18 taɗanyi zazzaɓi doctor sadiq na dubata yaga ciki bai gamsuba hakan yasa yayita aunata harso babu adadi ganin dan dagaske cikin ne yasa yafara muurna bayan ta haifi Hajara da shekara Uku saiga cikin Haroun daganan kuma har yau dayakeda shekaru 7 batasake ko ɓatan wataba.


Soyayya ce ta ƙullu tsakanin Umar da Khadijah lokacin da doctor sadiq yaji yayi matuƙar farin ciki bai tsaya wani kace naceba yagayawa Sani, shima yayi farin ciki, doctor yaso yagayawa ƴan uwansu na mahaifi amma Sani yace ai su basada wasu ƴan uwa sai shida mamee ( hajiya Habiba kenan ) ba'a ɗauki dogon lokaci ba aka sanya rana wata ɗanya.

Ƴan uwan malam Muhammad sunyiwa doctor tijara lokacin da sukaji labarin zai aurar wa ɗansa Khadijah batare da izinin suba ,

Maganafa ta girmama dan har kotu saida suka je nan Sani yasha yardasu mamaki , agaban alƙali yace,

"Ni Sani nine waliyin Khadijah domin nine yayanta bamada wasu ƴan uwa sai baba doctor dan haka anan nakeson alƙali yazama shaida nabawa Umar auren Khadijah , kuma anan nakeson aɗaura auren matuƙar shi Umar ashirye yake "

"Kallonsa alƙali yayi yace bakada wannan dama saboda kanada ƙan nen mahaifi "

"Yamai girma mai Shari'a nagayama bamada wasu ƴan uwa "

Cikin ƙunar rai yashiga karantowa alƙali duk abinda aukayimasu yaƙara dacewa "tundaga ranar nayan ke alaƙata dasu yamai Shari'a ayimana adalci so suke su salwan tarmin da rayuwar ƙanwa kuma wallahi ko da sunce zasuje da ita ni bazan yardaba, dan yanzu Allah yamana sutura yabamu baba doctor , danhaka aduba mana.

Alƙali yagamsu da baya nan Sani yabuƙaci ganin Khadijah dan ya tabbatar shin tanason auren ko bataso, bawani ja inja ta amsa da tanaso anan alƙali ya umarci wakilan da sufito, alƙayayiwa Umar wakilci yayinda doctor yayiwa Khadijah anan cikin kotun aka ɗaura aure

Wannan auren shiya ƙarasa yanke alaƙa tsakaninsu da ƴan uwan babansu hatta ɗangi danda suka bar musu ada yanzun sun kwace acewarsu babansu baida wani gida Wannan gidan baba Salisu ne yake zama dan haka yakarɓi abinsa .

Baba salisu ƙanin malam Muhammad ne uwa ɗaya uba ɗaya sai baba Isyaku wanda suke uba ɗaya.

Doctor yaso yayi magana amma yashare Sani ko ajinsa , tunda sunyine dan su cusa musu baƙin ciki ,sai suka nuna ko'a takalmin ƙafa bale akwalar riga.

Umar da amar yarsa Khadijah suntare a babban gidansu dake rijiyar zaki agarin kano

# AGUR GUJE

Bayan shekara bakwai haryau khadija bata taɓa ko ɓatan wataba, lamarin na damunta amma Umar yana nuna mata itafa hai huwa Allah ke basheta alokacinda yaso, akuma inda yaso , gawanda yaso, danhaka lokacin samun tasu haihuwar baiyi bane,

Ikon Allah sai kallo Khadijah tasamu ciki haryakai wata Uku bata ganeba shima Umar baiwani luraba saida sukaje Birnin Kebbi babbar Sallah doctor yake cewa Umar dafatan kana kula da jikan nawa, nagama baya wahalda maman tasa unbon Chile ɗin naku ɗan baiwane.

Cikin rashin fahimta Umar yace "baba doctor mekake nufi? " Kasancewar haka suke Kiransa ina nufin cikin da khadija ke ɗauke dashi.

"Ciki Kuma?
Khadijah ce keda ciki? "
Ganin kamarma raina masa hankali zaiyi , saiya share maganar shima Umar baisake maganaba.

Zaune suke a farlour gabaki ɗayansu Haruna nakan ƙafafun khadija, fira suke cike da nishaɗi

"Baba doctor Allah kwana biyun nan banajin ƙarfin jikina kuma inajin marata tayimin nauhi sosai.

Duk kallota sukayi, baba doctor ne yafara magana

" Wai dagaske bakusan kina cikiba? Waro idanu tayi cikin jin kunya tace

"Ciki kuma baba doctor? "

"To idanma kunsani kuke raina mana hankali abar maganar ranarda kuka shirya faɗamana saiku faɗa "

"A'a baba doctor wallahi bansan khadija nada cikiba saida kafaɗa "

Mamee dai kallon ikon Allah kawai take Haruna ne "yace anti khadee zaki haifa mana baby ko "

Cikin kuka tace

"Eh harun "

Mamee ce ta kallesu dukkan su

"Waiku kuna nufin dukka ninku bawanda yasan dacikin? Amma khadija kinbani mamaki kamar ba maceba? yaushe rabon kiga piriod ɗinkin"

" Cikin kuka tace wata uku da sati daya "

"Amma kika kasa fahimtar komai "

Faɗa ammee tayi musu sosai akan rashin kula da lafiya, dan da suna kula da sun fahimta

Baba doctor ma bakunya tsakaninsa da Umar dan haka yabashi sha war warin yanda zasu kula da cikin.

Kwanci tashi asarar mairai cikin khadija yashiga watan haihuwa sundawo birnin Kebbi mamee tace saita haihu tayi arba'in sannan sukoma satinsu ɗaya da dawowa tahaifi ƴarta mace,

Ana gobe suna da dare misali 1:20 nadare, hayaniyace tafara tashi kaɗan kaɗan baba doctor nakan sallaya yaji an banki ƙofar ɗakinda suke ciki baiyi auneba yaji bindiga akan maƙo garonsa bazoto bare tsammani ɗaya daga cikin ƴan fashin yaharbesa a'hannu ƙarar harbin ita ta tayarda duk wani maha luki dake gidan.

Tarasu sukayi a parlour gaba ɗaya, Sani ɗaya daga cikin ƴan fashin yaƙira, cikin wani ma ɗau kakin mamaki yace na'am kasan me mukeso?

" A'a" wannan mutumin mukeson ka kashe mana.

Arazane yaɗaga kai yakalli baba doctor

"Me!" Yafaɗa arazane yana kallon kowa dake perlourn

Eh so muke ka kashe manashi saimu tafiyarmu batareda munta ɓi kowaba, idan kuma kasan ya mana taurinkai zamu kashekune gabaki ɗaya muyi tafiyarmu,

Babban cikinsu ne ya ƙurawa hajara ido don kayan barcinda ke jikinta sunlafe sosai sun fidda duk wata sura tajikinta. ke babban ɗan fashin yadakawa Hajara wata raza nanniyar tsawa tashi muje narage zafi yafaɗa yana lasar leɓe

Cikin wani aza babben tashin hankali Sani ya kalleshi

"Mekake nufi? yafaɗa yana kafesa da ido

Tambaya makake kubashi amsa faɗin hake keda wuya wani ya harbi baba doctor a ka, ko shurawa baiyiba, ihunda yasoyine yamaƙale saboda wani harbin dayaji tare da ihun khadija, baigama tan tan cemeke faruwaba yaji wani ihun , sun harbi Umar kanyasake wani yunƙuri yaji ihun Hajara yadda wannan ɗanfashin yake keta mata rigar mutunci batausayi bare imani 😢😢😢

MUHAƊU A PAGE NAGABA DAN JIN YANDA ZATAKAYAAA .............





SON KI NE ƘADDARA TA

🌹Your love is my destiny🌹

STORRY & AND WRITING
BY
F🌹 A🌹K 🌹
BATOOL KAMBA

________________________________________________________________________________________________________✍️
Page *2️⃣1️⃣ & 2️⃣2️⃣*

Numfashin Sani ne ke bara zanar fita daka gangar jikinsa wani kalar abu yakeji dabazai misaltuba, ahan kali ida nunsa suke lumshewa wani irin kalar jiri jiri ke ɗibansa adurƙu shenda yake, baigama Sanin yanda zai faraba yazube aƙasa su mamme.

Saida sukagama komai daya kawosu sannan suka juya da nufin fita daka gidan sukaji kukan jinjiri,
da sunso tafiyar su saikuma ogansu ya umarci ɗaya daga cikinsu yaje yadubo,

Shigarsa ɗakin kedawuya yahangi jinjira kwance kan bad ɗin jarirai, sam basu lura da itaba lokacinda suka shigo, ɗaukan yarinyar yayi, bawani dogon bata lokaci yasakai yafice daga ɗakin.

Oga jinjirace kuma inaganin baƴar wannan bace yayi maganar yana nuna hajiya Habiba.

Eh baƴarta bace ƴar wannan ce kuma munrigada munkasheta so kawaimuje daƴar wannan hajiyar itakaɗai tarage bamu kasheba sai muna fukinnan yayi maganar yana nuna Sani, A'a oga kamanta har wannan ɗantayin yanadarai sumane sukayi dukkansu.

Juyawa ogan yayi yanufi inda Haroun yake baiyi wata Wata ba ya harbeshi

"Mujeko "


Bawanda yasake magana acikinsu sukafice daka gidan.

Washe gari damisalin 8 :00 nasafe dandazon mutane nafara gani tundaga gate har babban farlourn gida kukane ketaahi ba ɗaɗɗaukawa, mamee nahanga cen daga gefe,

Zaune take saibin mutane takeyi da ido ba imm ba im im,


Tun farkawarta take ahaka haryanzu , kusan hawa ɗaya kenan .

Wani farin dattijo ne yashigo yana tambayar sauran mutanen ina Haroun da jin jirarda akahaifa.

Bawanda yayi alamar tankawa cikin mamaki kowa ke kallon Mamee dake magana.

"Kosuma sunkashe sune dan Allah kugayamin inaɗana Haroun da jikata."

Saikuma tafashe da wani azababben kuka mai cinrai, saurin taushe bakinta tayi da hannayenta tana kallon dattijon tace sunkashe kowa ko?

"Har da doctor basu barminba,? sunkashemin khadija, sun kashemin Umar ɗina ɗan albarka sunkashemin Haroun waimeyasa nisuka barni darai? "

"Meyasa nima basu kasheniba sukabarnida ciyon zuci har ƴar jinjirar sunkashe ko? "

"Memuka yimusu"?

Duk wani mahaluki dake parlourn bawanda bai zubadda kwallar tausayintaba

Kasa bata amsa akayi lokacin datake tambayar ina Hajara dan ita taganta anfita da ita tamkar wata matacciya tagansa anfita dashi saɓani suda sauran da'aka rufawa ƙaton bargo

Fita dattijon yayi dan yakasa magana, shima zuciyarsa akarye take dan bazai iya cema uwa anyiwa ƴarta fyaɗe tana hospital yanzu haka batasan wake kantaba

Haka akayimusu wanka akakira mamee tayi musu addu'a ganin kawar wakin har uku tarasa yazatai kawai akaga tafaɗi ƙasa sumammiya.

Haka mamee tashare sati ɗaya batasake maganaba anyi sadakar bakwai kowa ya watse akabarta da ƙunar zuci, dama batada wasu ƴan uwa nakusa shiyasa abin yaƙara yimata yawa.

Yauma kamar kullum tana zaune a parlour Sani yashigo riƙeda Hajara hannun sa tamkar wata jinjira takuwata lafe tamkar tasamu katifa

Zumbur mamee ta miƙe sai alokacin tasamu ƙarfin magana

Hajara!

Sani!

Dama kuna nan ina jinjirar khadija da Haroun?

Sauke Hajara yafarayi sannan ya zauna cikin rashin kwarin jiki yace

"Mamee dan Allah kikwantar da hankalin ki komai dakikaga yasami bawa dasanin uban giji Haroun ma yabbi Yan uwa jinjirar itama Allah ya amshi abarsa, tunranar da suka dauka tafi da ita"

Ajiyar zuciya mamee tasauke koba komai zata godewa Allah da wannan jara bawar Allah shine abin kodiya akowane halie, akowane lokaci.

"Sani ina kasamu wannan labarin" mamee tajefa masa tambaya.

"Mamee bincikene ya nuna haka yanzuma anason karɓo kamasunr Dan anganosu , daya daga cikin su na hannu

3 / 6