Author : Fatima Abdullahi Batul kamba Category : Romantic Hausa Novels
shiru hakan ysan taɗan tura tare daleƙawa jikinta narawa tashiga rarraba ido taga ta inda zata hangoshi
Tashin hankali! Wani irin faaɗuwa gabanta yayi rasss rasss ganinsa kwance cikin jini babu alamar rai atare dashi , ƙarar buɗe ƙofa taji dasauri tajuya danganin kowaye police tagani kisan guda biyar , kaitsaye suka tunkareta da bindiga tsabar tsoro daruɗu batasan tasaki fitsari atsayeba
Koya Maryam zatayi dagawar alhajin manya oho? toma waya kasheshine? Kozata samu taƙuɓuta kokuwa alhakin kisan alhj surajo yahau kantane ?😢
Kukasanceda Da F🌹A🌹K 🌹 BATOOL KAMBA🌹
Kibiyoni dan samun waɗannan amsoshin naku a
https://chat.whatsapp.com/Gn6wOkxz4N6KBN3JbMkPi
Z?mode=ems_copy_c
🌹𝙎𝙊𝙉 𝙆𝙄𝙉𝙀 𝙆𝘼𝘿𝘿𝘼𝙍𝘼𝙏𝘼🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙧𝙮 & 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙞𝙣𝙜
𝘽𝙮
𝙁𝙖𝙩𝙞𝙢𝙖 𝘼𝙗𝙙𝙪𝙡𝙡𝙖𝙝𝙞
𝘽𝙖𝙩𝙤𝙤𝙡 𝙆𝙖𝙢𝙗𝙖
Page 27&28
Ganin yanda ta tso race yasa plolice din daka tawa da yun kurin isa inda take macen cikin sauce tafara magana tasigar da zata fa hinta, all ready an kama kmaashin, amm a Zaki biyomu office Zaki amsa wasu tamba yoyi , tana gama faɗin haka ta tasa ke yarta suka tafi..
💐💐*BAYN KWANA BIYAR *💐💐
Qutty !! "Kitashi mana wanna wane irin barci nekike haka bayan kinsan kinada baki "
Mika tayi tare da hamma tamike zaune tana cewa "hajiya wai har takwas din tayine "?Eh mana harta gota dubi agogo kiga.
"Allah anty haryau idan nakwanta sainayi mafarkin kama ninda akayi" Kyaji dashi cewar hajiyar tanayin gaba
Shirye tafito cikin rigada wando, wandon tait ne sosai ,sairiga iya gwuiwa .
Taciwata uwar kwalliya tamkar wacce zataje gasar kyau, kaitsye gofar gidan tanufa .
Wata dalle liyar mota fake agofar gidan kaitsye taahige ciki batare da bata lokaci ba matukin motar yafizgeta dakarfi suka hau titi waini Baki bani labari yanda kika tsiraba ahan nun yansanda , kinsan yan sandan Niger bakamar Nigeria ba
Bakama saniba waifa sun san banida laifi Amma Saida nakwana acan
Kumafa Saida suka nemo hajiya wai tayi belina itako tace lalalala
"Ban bido mata kudiba bazata kashe minba
In ta Kai ce maka Saida Wani allajin yayi belina da sharadin zantayasa kwana daganan har ranarda zai koma dan bakone ".
Uhhhmmm kasan Yana gudu daga hanun sa ?
harmunje hotel room dinda Yana shiga toilet nadudu
Lallai Maryam Amma kinsan yauda gone tafi garfin wasa dole wata rana asamu akasi
"Uhumm shiyasa nabiyoka ai , sonake kasa mamin jirgi Dan bazan bi motaba
Dagas ke kike ko wasa ?
dagas ke mana
toyaza kiyi dani ?
"Kamar yaya kenan ?
haba mana Maryam kinsanfa ina matukar sonki yaki keson nayi ?
audama dagas ke kake ?
Hara rarta yayi kafin yace a a wasane Allah sarki ni duk soyayyar da zanyi tadan Loka cice Dan Allah Maryam kifahimta .
Uhumm narasa mezan cema nasandai yau Kwa nanmu biyu da haduwa ya kakeson nadau wan nan nakasa gane me Nene ainahin gas kiyarka , bayan haka taya zamuyi soyayya ?
Kaman tane bansan kowa nawaba, banida dangi, banida ahali, banida kowa taya zanyi wan nan gan gancin.
Wani raza nan nen kallo yayi mata kafin yace me kike nufi ne waya gayaiki bakida dangi bakida ahali kowa ne Dan adam danasa Kalar kaddara danhaka kidaina cewa haka kinsan bawa baya wuce zanen kadda rarsa
Dan Allah Maryam kifahimta kibani damar shiga rayu warki
"Kayi hakuri Fu'ad bawai nakika bane a a
Duba kaga kalar rayuwar danake , sanin kankane daba cewa kayi zan taya kwana bane hajiya bazata barni nafito ba please kafahimta mana kaima
Haka zakace kana Sona kalli rayuwar danake "
Kinga basai kinmin Wani kwana kwana ba kawai kice kinfi karfina nahakura .
"Nagode dawan nan cin mutun cin Allah yasaka maka da Mafi ficon alkairi"
Bawai cimutunci bane Maryam kifahimta mana ina sonki ne tsakani da Allah kinsako dole naji badadi tunda kin nuna bakya bukata ta
Shiru tayi nadan Wani lokaci kafin tace" kasanme ?
A a sankin fada iya yenka zasu bari ka auri wace batada asali,
batasan kowa nataba ,
Batada tabbaci ita wa Cece
Kuma tayi zaman gidan karuwai, ?
bakowa zai yarda bantaba aikata zinaba saboda
Nazauna gidan karuwai , kayi tunani sosai kafin kayanke hukun ci please kajii".
Shiru yayi nadan lokaci kafin yace
"Banida matsala da dady na saidai mom zataji abin Wani iri so
Zan fahim tarda ita insha Allah
Parking din motar yayi bakin Wani kata faren botic na sayayyar kayan makulashe
Bismillah my qutty
Mumushi tayi San nan tafito daga motar
" Mezan muyi anan please banaso hajiya fa tasan zan gudune, kasan bazata rasa wa yanda ke San yamata Ido akaina, nalura tana shakku akaina .
"Muje "
Kafin tace komai yayi gaba abinsa batada zabi haka tabi bayansa dukda yanda gaban ta ke Wani irin faduwa
🌹Abuja Nigeria 🌹
Marwan kasamu Kaci abinci ko yaya ne sai kasha magani please mana my friend. daddy ketayiwa Marwan wan nan magiya tun bayan Farka warsa yaki cin komai , yaki magana , yaki kallon kowa
Bakaramar damuwa yashiga ba ganin yanda tilon Dan nasa yakoma saboda mace
Sosai yake tausayawa Dan nasa Dan yanada tabbacin duk inda Maryam take batadarai
Bakalar cigiyar da Bai bayarba tun daga gidan tv radio gidan jaridu mujallai dasau ransu yasanya makudan kudi gaduk Wanda yasami Koda labarin ta amma shiru malam yaci shirwa
bawanda yace ko Mai kama da ita ya taba Gani balle ita.
Kaga my son kayi hakuri kasan bawa baya wuce kadda rarsa
Wan nan abinda kake ba mafi tabace zaka iya rasa rayuwar kafa kamanta abinda doctor yace kana matakin karshe nefa Dan Allah kasas sautawa kanka idan darabon aganta za aganta kasan matar mutum kabarin sa dan Allah Marwan mana..
Sassanya num fashi yasauke tun alokacin da dady yafara magana yaji yasami Sa i da dakyar sannan yace
"daddy bakasan kalar azabarda nakeji anan dina bane" yafara Yana nuna saitin zuciyar sa.
Karika nanata hasbanallahu Wani imall waqill
Allhuma ajirni fimusi bati waaqqilni kairan minnhaa
Kaji kyada Kai yayi alamar Eh yaji
Bayan sati daya aka sallamesu tun lokacinda aka kawoshi mommy bata sake taka kafarta asi bitin dasunan dubashi ba abin yayiwa daddy ciyo amma bai nuna mataba, kasan cewarsa mai hakuri .
Cikin tsananinso da kauna yake nunawa Marwa kulawa ,hakan yadan taemaka masa sosai amma dukda haka radadin zuciya da kincinta bai barsaba .
Tafiya takama daddy ta gaggawa bayanda baiyi da Marwan ba yazo sutafi kozaisha iska yadan huta amma yaki saima cewada yayi hala shi yarone da duk inda yaje sai yabishi "dan Allah daddy kayi tafiyarka zan iya kula dakaina ".
"My son kayi hakuri muje ina fargabar barinka anan ".
"Hadai daddy kamarwani jaririne ni katafi kawai idan naga bazan iya zamaba zan je wata kasar nahuta insha Allah " kayi alkawali ? Insha Allah daddy"
"Shikenan Allah ya rufa asiri my son" amin daddy "
Muje karakani air port kaji , kyada Kai yayi alamar to San nan yamike jalla biya kawai yasauya daga ash dake jikinsa zuwa fara, atare suka fito dama shi daddy nashirinsa tana hakimce parlor kan one siter, tadora kafa daya kan daya , han nunta rike da robar dabino tanaci ganinsu, baisa ta motsaba balle tayi wani yun kurin kallaonsuba balle susanu arzikin magana .
"Mommy zanraka daddy air port nadawo" Allah yakiya yeminkai my son " wani lokaci mommy nabashi mamaki saitayi abu kabar batadamuba saikuma yaga kamar tadamu dashi abin na dauer masakai .
Kadawo dawuri kaji my son ,to mommy insha Allah.
Kokallon daddy batayiba Shima baice komai ba ya fice
Wata ran tsats tsiyar mota suka shiga securities natake musu baya , motocine na alfarma uku gaba uku baya sune atsakiya
Cije le'bensa nakasa yayi dasauri daddy yakallesa lafiya kuwa my son kayi ahankali fa dan Allah karage tunani sosai kasan condition dinkafa ba____ "daddy bafa wata matsala bace dan Allah ka kwantarda hanka lilnka "
"My son Allah ma shaidane inajin tsoron tashin ciyon ka wallahi "
Insha Allah bazai tashiba daddy
Zaitashi inhar baka rage sawa kanka damuwaba ..
Maryam sannu ahan kali take saukowa daga matat takalar jigi sai wani uamutsa fiska take alamar agajiye take taxi ta tare tare dashigewa tana zama wani zazzafan hawaye ya kufce mata tasani sarai bawajen kowa tazo a Abuja ba batasan mayanzu inda zata nufaba ..
Hajiya inazamuje Saida tadanyi shiru kafin tace restaurant zaka kaini mai kyau, tafadi hakane saboda wata aza babbiyar yunwa takeji
Hajiya Zara'u special restaurant abinda ta iya karantawa kenan bayan mai taxi yayi parking Saida tasalla meshi sannan tashiga cikin, zama tayi kan daya daga cikin kujerun wajen wayanda suka zagaye table, daya daga cikin ma aikatanne ya iso wajeta yatambayeta
Meza a kawo hajiya?
Faten doya nakeso akwai ko babu? Akwai " to kawomin
Ruwaza akawo ko
"Exotic " okay ma
Bayan tacika cikin tane tafara tunanin inda zata dosa, ma aikacin wajen ne ysake da wowa zai dauke pleat , wata dabarace ta fado mata dasauri ta kalleshi , " ammm naceba "
Inajinki
" Dan Allah mai wurin nan fa "?
Meza zata yi miki ?
Dan Allah kahadani da itamana
Bari nayi mata magana " to nagode
Bayan minti biyar yadawo taso muje , mikewa tayi tabi bayanshi wata yar mata shiyar mata hakimce kan kujera , saida suka gaisa sannan Maryam tafara magana
" Dan Allah hajiya kidaukeni aiki Koda wanke wankene dan Allah kite makamin kamar yadda Allah yate makeki, kirufamin asiri kamar yadda Allah ya rufa miki "
Kallon tsaf hajiyar tayi mata kafin tadan numfasa tace
Ina iya yenki ?
"Banida kowa iyayena duk sun mutu ina hannu wani kawuna ne , shine yaturoni aikatau " Tazabi yimata wan nan karyarne saboda bakowa zata fadawa ainahin ita wacece ba
Meyasa shi kawun nakibai kawoki da kansaba ?
Nima bansani ba dan Allah karkice bazaki daukeniba hajiya Dan Allah
Shikenan Zaki fara aiki yanzu dafatar kin shirya ?
"Insha Allah "
Zaki rika tarbar masu shigowa kiji " naji hajiya" Bari na fada miki dokokina idan kin kiyaye zamu zauna ply dake.
Banason kazanta,
banason bata lokaci,
banazama da maci amana,
bana zamada 'barawoIdan kin kiyaye banada matsala .
"Zan kiyaye da izinin Allah"
Yafara aikin kamar yadda hajiyar ta Umar ceta
Marwan
Son muje restuarant naci wani abu inajin yunwa sosai wllh
cewar dadi cikin yamu tsa fiska
To daddy muje amma bari akai mu inda nake zuwa ta iya abinci sosai wllh okay
Bayan sun shiga wajen sun zauna securities zagaye dasu sukayi oder
Tunda suka shigo yakejin Wani rin fillings dabai taba jiba yakasa fassara yanayin ga wani irin mugun bugawa da zuciyar sa keyi wanda ya wuce kima
Maryam ce dauke da ture zata Kai VIP tunda ta tunkari wajen gabanta ke faduwa har jikin ta na rawa
💃
𝕞𝕠𝕣𝕖 𝕔𝕠𝕞𝕞𝕖𝕟𝕥 𝕞𝕠𝕣𝕖 𝕥𝕪𝕡𝕚𝕟𝕘
𝔸𝕝𝕜𝕒𝕝𝕒𝕞𝕚✍️ 𝕪𝕒𝕗𝕚 𝕥𝕒𝕜𝕠𝕓𝕚🗡️
*💋SONKI NE ƘADDARTA*💋
ʂƚσɾყ&ɯɾιƚιɳɠ
Ⴆყ
Fateemah Abdullahi
/Ⴆαƚσσʅ ƙαɱႦα/
Page 2️⃣9️⃣➡️3️⃣0️⃣
Meyasa shi kawun nakibai kawoki da kansaba ?
Nima bansani ba dan Allah karkice bazaki daukeniba hajiya Dan Allah
Shikenan Zaki fara aiki yanzu dafatar kin shirya ?
"Insha Allah "
Zaki rika tarbar masu shigowa kiji " naji hajiya"
Bari na fada miki dokokina idan kin kiyaye zamu zauna ply dake.
Banason kazanta,
banason bata lokaci,
banazama da maci amana,
bana zamada 'barawo
Idan kin kiyaye banada matsala .
"Zan kiyaye da izinin Allah"
Yafara aikin kamar yadda hajiyar ta Umar ceta
Marwan
Ajikin daddy barci ya sacesa amota
Son muje restuarant naci wani abu inajin yunwa sosai wallhi
cewar dadi cikin yamu tsa fiska
To daddy muje amma bari akai mu inda nake zuwa ta iya abinci sosai wllh okay
Bayan sun shiga wajen sun zauna securities zagaye dasu sukayi oder
Tunda suka shigo yakejin Wani rin fillings dabai taba jiba yakasa fassara yanayin ga wani irin mugun bugawa da zuciyar sa keyi wanda ya wuce kima
Maryam ce dauke da ture zata Kai VIP tunda ta tunkari wajen gabanta ke faduwa har jikin ta na rawa , addu a tashiga yi ba kakkau tawa assalamu alaikum tayi sallama cikin mutuwar jiki da sanyin murya
Wani irin mikewa yayi yana kallonta, kanta aduke batasan meke faruwaba Saida taji yakirata cikin wani yanayi dabazata tan tanceba
Dagokanta tayi cikin sauri Wani wawan jirine ya kwaceta nan take tasilale kasa su mam miya ,
Maryammm!!!!
"Dan Allah karkiyimin haka please kitashi my sould inada bukatarki arayuwa ta"
Magana yake tamkar zau tacce yakasa karasawa inda ta kuma yakasa daina magana , daddy datun lokacin da Marwan yafara magana ya kame yakasa motsi
Saida yayi tamaza San nan ya mike yanufi inda Maryam take a kwance ,
Dasauri Marwan yakarasa yatallafota zuwa jikinsa Yana jijjiga ta
Please my son could dawn mana abi komai ahan kali please
Baimasan daddy na maganaba daukanta yayi yanufi kofar fita da ita dasauri securities suka bi bayansa suna fitowa hajiya na Kara sowa dan taji yar haya niya na tashi
Lafiya kuwa Sir lafiya balauba bari muje dake yarin yar ta suma zan miki bayani acan ba time yanzu
Bamusu tabi bayansu , ko acikin motar ajikinsa ya Kwan tarda ita sai jijjiga ta yake
daddy please kace ta tashi dan Allah itace rayuwata daddy itace munfashina.
Specialis hospital suka kaita nan take aka shiga emergency room da ita, sunshaya kusan 1 hour kafin sufito da ita dasauri Marwan yasaha gaban likitan
"Yajikin nata,Tafarfado ? "
Aa amma nanda 30 minutes zatafarka
Wani sanyin dadi yaji kamar wanda aka bawa kujerar makah .
Firgigit yafarka daga guntun barcinda ya kwashe shi amota
😃
Har sun iso airport bai saniba
"Muje mana " daddy yayi maganar cikeda kulawa . "Daddy wai mafarki nayi kodai da gaskene ?
"Anga my soul ne ?
"Aushe , munafa tare dakai , kodai mafarki kayi ne " ?
"Wata kila ". "Bakama tabbatar ba kenan " ?
"To mafarki kayi My son ni na tabba tarmaka fito muje "
Maryam
Yau kimanin sati d'aya dafara aiki a restuarant na hajiya Zara'u, matar akwai Karam ci da mutunta jama'a, lafiya kalau suke zauneda Maryam idan sun tashi daga aiki gidan hajiyar take zuwa takwana bakyara ba tsan gwama hajiya Zara'u akwai zuciyar tausayin mutun ko kadan batada wula kanci
Duk lokacinda tatunada Papa saitayi masa addu'ar alkairi, itakuwa baba hadiza takan yimata addu'ar shiriya. Yama kamar ko yaushe idan sun dawo daga restuarant sukanyi zaman
Hira itada hajiya Zara'u , sunahira kawai taji kantana juyawa wasa wasa abu yazama babba don kan kaceme tarikice bashiri hajiya Zara'u ta nemi temako sukayi hospital da ita Koda doctor yadubata yake cewa hajiyar
Inaganin ciyon nan nata bana asibiti bane, kugwada kaita gidan malaminda ke rukiyya zaifi
Baki ahangame hajiya Zara'u ke kallonsa "doctor kodai tanada Aljanune ? To gaskiya bansani ba amma kugwada kaita inda nace ,
Marwan
yau kimanin sati d'aya daya raka daddy air port tuda yadawo yarasa sukuni, duk yanda mommy sa taso kwantar Masada hankali abin yafas kara, ta bala in shiga damuwa.
Yau tun safe yake son zuwa spicial restuarant yaci wa ni abin acan amma yakasa fita, dayayi yun kurin fita zaiji wata mummu nar faduwar gaba da tsin kewar zuciya.
damisalin 12:00am
"Mommy zanje gidan mama, na jima ban leka taba " okay kagai sarmi ita"
Motoci ukune ke sharara gudu kan babban titin garin Abuja kafin suyi slow down suka yanka ta cikin kudafi esstate, Marwa na ko Karin fitowa daga corridor din parlon gidan yahangi shigo warsu, cikeda mamaki yake binsu da kallo
"Daddy! lafiya kuwa kadawo?"
Lafiya kalau my boy
turfune fuska yayi
"haba daddy saunawa zance adaina cemin boy ina laifin my son ai yafi "
Sorry zan kiyaye
"Lafiya daddy" bakomai ina kewar kane "
Ina zuwa haka My son?
"gidan mama dagacan zan biya restaurant nayi kewar abincin matar nan". Uhumm My son kenen mufara zuwa restuarant din nisai nadawo gida kaiko kaje inda zaka
"Okay daddy amma kafarta shiga gida mom taganka saikafito "
Muje bazan jimaba ai
Suna bayan mota driver na tukasu suna hira har suka karaso restaurant din abin mamaki sun tararda restaurant din akulle dayake Marwan nada number Wani ma aikacin su nan takwe ykirashi cikin gir mamawa suka gaisa ,
"Mus'ab yanaga wajen naku arufe lafiya kuwa "
Sir madance kejinyar daya daga cikin ma aikatanda ke gidan ta .
"Okay"
"Daddy Mai restaurant din tana jinyar wata ma aikaciyane dake zaune agidanta , bara musaukeka gida , zamuje mudubata ".
A'a my son muje ainima zan samu ladan duba mara lafiya, kakirashi yabamu location inda suke sai muje
"To daddy"
Maryam !!
Bayan sunje wajen Wani malamin addini yayi mamaki ace karamar yarinya da irn wan nan sihiri kallo daya yayi mata yagano haka , addu'o yayi mata sosai sannan yabada magun guna, natura, dana Sha, dana shafawa uabasu kwana uku idan basuga canjiba sudawo alhamdu lilah sauki yasami sosai,Saida bata magana .
Yau tun safe take kuka lamarin yadgawa hajiya Zara'u hankali sosai , dakyar da sidin goshi tasamu tatsa gaita dakukane
Abuna farko data fara tambaya bayan taji bakinta ya bude shine inaa my soul hajiya dagskene abinda nahani ko mafarkine ?
Bansan me kika ganiba Maryam Amma inaso kibani labarinki Dan jikinna nabani bagaskiya kika gayamin ba kiji tsoron Allah .
Cikin kuka tafara da cewa
"Kamar yanda kika sani hajiya sunana Maryam ni yar asalin garin Nance nimarai niyace allhaji sani Mai Dala shine yadaukoni gidan marayu tare da matar shi hajiya mommy mace Mai karamci , "
"'Dan allhaji sani Mai dala daya tall aduniya, shine Marwan, kikisa ko alam. basafifitashi akanmu ko ko amafarki nida haroun bamusan basubane iya yenma shi haroun yanamin kallon yar riko agidan, batare dayasan Shima ba asalinn dan gidan bane, Niko dukkan su ina musu kallon Yan uwana uwa