Author : Saratu Musa Maman Umar Category : Romantic Hausa Novels
bale yamaidaki kamar wata baiwarsa.
Bayan sunyi sallama tashi tayi tasake wanka sannan tadauki yawarta da key din motarta tafita daga gidan domin daman indai yawone to ko kare ya sauraramata akan shegen yawo batanan batanan.
Ba'ita tadawo gidanba sai misalin karfe takwas na dare domin tasaba kai har goma bata gida yauma don tanason tayi magana da Shi shiyasa tadawo da wuri2.
Tajima zaune a palon tana jiransa amma bata ga yashigoba domin tasan dayagama sallar isha take m dawowa gida sai kuma gobe zai sake fita.
Shiru2 bataga yashigoba har goma tabuga dole tahakura tawuce bedroom dinta domin samawa kanta hutu.
Amarya Fadeela cikin bacci taji mutum ajinkinta koda tabude idonta sai bisa fuskar shi bacci yakeyi cikin kwanciyar hankali, ido tatsuramishi tana kallon shi komai nashi mai kyaune musammam idonshi da dan karamin bakinshi kamar na mata lolπ€£ hannunta daya tajawo tana shafa fuskarshi dashi ahankali domin kar yafarka, tajima tana kallonshi tana shafar fuskarshi sannan ahankali tasauke hannunta, jitayi anrike hannunta dago kandazatayi sai cikin idonshi yanarke matasu kamar maijin bacci domin Fauzaan badai kwayar idoba duk maccen da yakalla dasu sai tasamu kanta cikin bukatuwa dashi.
Ita ma fadeela irin hakane yafaru da ita domin jintayi wani abu yana yimata yawo ajikinta wanda batasan sanda takara shigewa jikinshiba sai motsi take acikin jikinshi, shima yafahimci yanayinta yasauya shiyasa yakara matseta ajikinshi kamar wani zaikwace masa ita.
Shiru tayi zuciyarta tana bugawa da sauri2,
Nan da nan yahade bakinsu waje guda domin yasan wannan shine kawai mafita agareshi, yajima yana kissing din bakinta kamar zai cltsinke matashi sannan ya kyaleta.
Maman Umar CE.......
[10/27, 11:09 PM] Sarah Friend: ππππππππππππ
*FAUZAAN*
*NA*
*SARATU MUSA* (maman Umar)
*26-30*
"Wata shedaniyar dariya Feezah tayi mai cike da izgilanci da rainin wayo, sannan tayi magana cikin isa wlh Fauzaan indan ma mafarki kakeyi gara kafarka tun da wuri domin wannan mafarki naka bazai taba zama gaskeba.
Domin kuwa ko acikin mafarkinka bazan taba zama da kishiyaba balle da gaske, domin kasani nidin nafi karfin kishiya.
Kuma wlh idan har kaddara tasaka auren wata matar nizan rusa wannan kaddarar domin ba'ahaifi matar da zanyi xaman kishi da itaba kaji, shidai shiru kawai yayi yana sauraronta kamar wani sauna, mamaki yake wai shine Feezah take gayawa magana son ranta, sai dai kuma kinriga da kin makaro Feezah domin kishiya kam zama da ita yazamemiki dole domin aikin gama ya gama.
Wlh baka isaba fauzaan sai dai kowa yarasa amma bazan iya zama da kishiyaba garama ka saketa tun wuri inba hakaba wlh komai yabiyo baya kakuka da kanka, tatashi tashige bedroom dinta tabarshi nan sake da baki yana kallonta, yajima zaune yana tunanin matsalar da takeson damunsa domin dai yasani yanason Feezah halayentane kawai bayaso.
Jiki bakwari yake tuka motar saboda yanason yaje ya samu nutsuwarshi yasan yanxu haka atakure take domin yasanta da tsananin kunya da kawaici.
Da sallama yashiga palon mom amma bai gantaba can yaji motsi acikin kiching din mom kai tsaye yawuce can din nanma batanan haule mai aikin mom ce take dora sanwar rana,
Tambayarta yayi ina Mom tana bedroom dinta cewar Haule OK.
A can yasamu mom da Fadeela suna fira cikin farin ciki kamar ya da uwa domin daman fadeela batada duhunkai irin na yayan malamai amma idan ka ganta sai karantse bata wayeba saboda yadda take tafiyarda rayuwarta cikin sauki.
Mom ashe kuna ciki nayi tanemanki bangankiba, kalonsa mom tayi cikin tsokana tace kana dai nemanta wannan tanuna Fadeela murmushi kawai yayi baice komai, hada ido sukayi da Fadeela yakashe mata ido daya tayi mirmushi ahankali tace sannu da zuwa kamar bataso haka tayi maganar yauwa nutsuwata kinyuni lafia inji mom tana kulamun dake yadda yakamata?
Kallonshi mom tayi tace bana kulawa da ita zo dauki abarka katafi banason rashin kunya, dariya yayi mai sauti sannan yace haba mom daga tambaya ina daiji zo kadauki matarka kuwuce can part dinku nima nahuta nagaji.
*kuyi hakuri da wannan wlh nagaji sosai don dai kawai nayi alkawarin xanyi shiyasa nayimuku wannan*.
Maman Umar CE.....
[10/27, 11:09 PM] Sarah Friend: ππππππππππππ
*FAUZAAN*
*NA*
*SARATU MUSA* (maman Umar)
*jinjina agareki masoyiyar asali Allah yabar kauna da zumunci ina kaunarki nima kamar zainaπ€£π*
*zuciyata takice akoda yaushe maman Shafee'ee ina tare dake akoda yaushe Allah yabar zumunci ameenπ€*
*21-25*
"Bayan sunyi sallar asubane suka koma bacci sai misalin goma suka tashi, wanka suka shiga gabadayansu domin bayason abinda zaisa tayi nesa dashi jiyake kamar bai taba aureba sai awannan karon, shiyasa yake wani nan nan da'ita ita kanta bakaramin jin dadin kasancewarsu tare takeyiba saboda irin zafafan wasannin da yake koyamata jitake kamar su zauna a haka.
Bayan sungama break fast suka shiga part din mom domin su gaisa, karkaso kaga fuskar mom saboda farin ciki domin aduniya inkanason kaga fara'ar Mom to ka kyautatawa tilon danta wanda take jidashi kamar me.
Bayan sungaida take tambayar Fadeela yakwanan bakunci inafatan dai babu matsala ko?
Cikin jinkunya tace babu komai mom yauwa haka akeso Allah yayimuku albarka ameen cewar Fauzaan.
Kalonshi mom tayi tace yakamata kaje gida domin kayiwa matarka bayanin aurenka don kartaji awaje kasan bazataji dadiba, nan da nan fara'arshi tayanke domin shi yama manta dacewar yanada wata matar, gashi baitaba kwana awajeba tunda yayi aure.
Shiru yayi can dai yakali gefen da Fadeela take zaune yace ahankali kamar mai rada kiyi hakuri kizauna anan zanje indawo kinji nutsuwata!
Batasan lokacin da tadago tana kalonshiba jin sunan da yakirata dashi nutsuwata, kane mata ido daya yayi yace ko bahaka bane? Kasa tayi da kanta domin tasan Mom tana zaune kuma tana kalonsu sai dai batajin abinda suke cewa saboda kasa2 suke maganar.
Kallon mom yayi yace mom zantafi sai nadawo, yauwa Allah yakiyaye hanya kakulamun da kanka cewar Mom tana murmushi insha Allah my Mom kema ga ajiyatanan nabaki mom kikulamun da ita sosai yana kallon Fadeela wanda kanta yake kasa domin wata irin kunyar mom takeji, insha Allah lafiya kalau zaka samu ajiyarka yarona, sannan ta maida hankalinta wajen Fadeela tana murmushi tace tashi kije kiraka mijinki zai fita.
Ahankali tamike tsaye tabi bayansa har wajen mota tarakashi yana rungume da ita ajikinshi yana magana kasa2 yakamata innadawo asake sanyawa jikina nutsuwa ko yakikace, yakanne mata ido daya murmushi kawai takeyi domin tasani Allah yabata mijin da tunaninta baitaba kaiwa zata sami irinshiba arayuwa shiyasa take matukar kokarinta domin ganin tasanyashi farin ciki duk da tasani cewa bawai don yana sonta ya aureta amma bazata iya yimasa musuba tunda tafahimci abinda yafi so kenan agareta.
Sunjima sannan yatafi.
Yana shiga palon gidan zaune yatarar da ita daga ita sai rigar bacci alamun ko wanka bata yiba kenan, kallonta yake cike da mamakin meyahanata wanka matar da yasani bata taba zama babu kwalliya ajikinta yau itace zaune babu wanka.
Wani mugun kallo tajefeshi dashi kamar bawanta sannan tace daga ina kake, ina ka kwana?
Tajero mishi wandannan tambayoyin sai kace ba mijintaba shidai kalonta kawai yakeyi domin gaba daya Feezah tasauya bakamar lokacin da sukayi aureba, lokacin kafin suyi aure wata irin soyayya sukeyiwa junansu kamar zasu lashe Kansu akan so amma yanzu duk tacanza kamar ba itaba, yatuna wata rana sunje shaping ka yace tazabi duk abinda takeso kasa daukar komai tayi saboda kunya da nauyinshi da takeji sosai.
Katsemashi tunani tayi dacewa inamaka magana amma kayi mun shiru kana kallona, ajiyar zuciya kawai yasauke yace gidan mom nakwana Dama inason inzo inyimiki bayani amma bansan yadda zaki dauki maganarba, kallonshi kawai tayi tace fadi maganarka inajinka, dama don ingayamikine nakara aure ajiya saboda wasu dalilai dasuka faru wanda inaganin kina daya daga cikin dalilan dasuka saka faruwa wannan al'amarin.
Maman Umar CE.....
[10/27, 11:09 PM] Sarah Friend: ππππππππππππ
*FAUZAAN*
*NA*
*SARATU MUSA*(maman Umar)
*41-45*
"Sannan idan har wannan layar ta bata duk abinda akayiwa waccen yarinyar to babu shakka zaidawo akan taki yar don haka akiyaye, to boka naji za'a kiyaye nan tazube masa nashi rabon sannan ta tafi.
Bayan tadawo daga wajen boka ko gida bata jeba saboda Umarnin boka dayace kar ayi wasa da wannan layar, bayan tagama yiwa Feezah bayanin da boka yayimata sai suka fara neman tayadda za'ayi susaka wannan layar acikin dakin Fadeela, saboda babu makulli ahannunsu, amma kibari tunda gobene za'ayiwa wannan tsinanar jere inyaso sai kishiga cikin yan jeren arika yinkomai dake yadda koda kinbukaci abarmiki makulli bazasuyi wani tunaninba zasu baki amma fa sai kinyi hakuri saboda nasan halinki bakida hakuri kokadan.
Bakomai mom zankiyaye tunda ai daga wannan shikenan zan taushi zuciya domin biyan bukatata,
Haka kuwa akayi lokacin da akazoyiwa Fadeela jere hannu biyu Feezah takarbesu har wasu nacewa ashe zasuyi zaman lafia tunda sunga Uwar gidan batada matsala balle kuma Fadeela dabatada abokin fada, bayan takawomusu abinci da lemu suna aiki suna fira kamar gaske, sai karantse babu komai aranta irin yadda tasake acikinsu suna fira.
Bayan sungama suka mikamata makullai part din saboda gobene su Fauzaan zasu dawo kuma mom tace suwuce gidansu tunda komai ankammala har lefen da suka hado duk yana can ankai mata abinta.
Yau jirginsu Fauzaan yake sauka misalin karfe biyu na rana wanda Feezah ce zataje daukarsu kamar yadda suka tsara da mom dinta saboda kammaluwar shirinsu domin dole sai taja Fadeela ajikinta kafin sufahimci inda aikinsu yasa gaba.
Feezah ta saka layar a karkashin gadon Fadeela dai dai inda bawanda zaisan da wani abu awajen.
Bayan tagama abinci mai rai da lafiya tashiga wanka domin batason tabata lokaci gara taje da wuri2, karfe biyu saura ta'isa filin jirgin domin tadaukosu acewarta kar suyita jiranta gara taje da wuri2.
Bata jimaba da zuwaba jirginsu yasauka pasinja suka fara saukowa daya bayan daya Can ta hango su rungume da juna, haka suka sauko wanda shibai ma kula da itaba saboda hankalinshi yana ga nutsuwarshi.
Bakaramin karfin hali tayiba ta danne zuciyarta amma jitake kamar tarufesu da duka saboda tsabar bakin cikin da yakecin zuciyarta, nan dai tabaiwa kanta hakuri sannan takarasa kusa dasu tana murmushin dayafi kuka ciwo.
Sun gaisa da Fadeela cikin fara'a kamar daman sunsan juna, haka suka dunguma suka shiga mota domin zuwa gida.
Bayan sunyi wanka sunyi sallah suka nufi gurin cin abinci, bakaramin mamaki Fauzaan yayiba dayafahinci girkin Feezah ne don yasan ba banza tayimusu girkiba akwai wata akasa, nan dai sukaci abinci suna fira wanda rabin firar duk tsakanin Feezah da Fadeela ne akeyinta shidai yasan ruwa baya tsami banza, komai dai meye yasan kansa zata kare.
Ringing wayarsa tafara yana dubawa yaga mom dinshice bayan sungama gaisawa tace zata aiko direba yakawomusu abinci, a a mom munci abinci yanxu haka kosauka bamuyi daga wajenba, mamaki mom tayi kamar yaya kunci abinci daga zuwanku har kasaka yar mutane shiga kiching? A a mom ba'ita bace tadafa Feezah ce tadafa, karuwa mamakin ta yayi Feezah fa kace? Dakanta tadafa maku abinci? Eh mom OK Allah ya kyauta sannan takashe wayarta.
Yau Yakama dakin Feezah Fauzaan yake, shikanshi bakamin kewarta yayiba amma sanin halinta nason abin duniya yasa wasu lokutan baya damuwa da lamarinta.
Bayan yadawo daga aiki direct part din Fadeela yanufa domin haka tsarin yake duk wanda ba'inda take yakeba yakan fara zuwa sugaisa sannan ya yuce inda yake, yana shiga wani kamshi yabugi hancinsa wanda baisan lokacin da ya lumshe idonshiba fesss yasaukesu cikin nata tana zaune tana karatun wani novel mai suna *KARYAR KADA TARUWA CE* shigowarshine yasa ta'ajiye karatun domin Fadeela duk abinda takeyi ko zatayi bayan na Fauzaan yake.
Sunjima suna kallon juna cikin tsananin so da shakuwa sannan ahankali tasauke idonta kasa tana wasa da yatsun hannunta, shima cikin kasala da tsananin bukarta yazauna kusa da ita yarike hannun da take wasa dashi yace shine duk yau baki nemenibako kayi hakuri bahaka bane cikin sanyin muryar tayi maganar to imba hakabane menene yasa duk yau baki nemeniba shiru tayi domin batada aksar dazata bashi, haka kawai takejin kanta cikin damuwa da rashin nutsuwar zuciyarta wanda batasan dalilin hakamba.
Kinyi shiru ina magana bakomai kawai kayi hakuri batasan lokacin da kalmar tafito mataba, jawota yayi jikinshi ya rungumeta yasaki wata ajiyar zuciya domin bakaramin missing dinta yayiba, ita kanta kwana biyu tayi kewarshi amma batason tanunamishi tunda tasani ba'ita kadaice dashiba, sunjima suna fira sannan yawuce part din Feezah.
*Don Allah kuyi hakuri masu cewa banayimusu typing dayawa wlh bazan iyabane shiyasa.*
*Gaskiya nagode da addu'arku gareni naji sauki insha Allah, Allahyabar zumunci*
Maman Umar CE....
[10/27, 11:09 PM] Sarah Friend: ππππππππππππ
*FAUZAAN*
*NA*
*SARATU MUSA*(maman Umar)
*36-40*
'Lefe naji dagani Fauzaan yahadawa Fadeela komai set yasakamata, ga shegen tsada atamparta babu kasa da dubu talatin 30k, gaskiya kudi sunkoka awajen, tare sukayi siyayyarsu komai iri daya suka siya ita da Feezah, bayan sundawo hotel din dasuka sauka sukayi wanka suka shirya cikin kananan kaya shiyasaka wata karamar riga da wani tiri kwata sai kanshin turare yake, itakuma wata doguwar riga tasaka mai kamar abaya tayi rawdin mayafin rigar, sukaci abinci sannan suka sauko harabar hotel din suna dan zagayawa.
Ahankali suke zagaya wajen suna fira cikin shaukin so da qaunar juna, sunjima suna dan zagayawa sannan suka koma masaukinsu domin lokacin sallah yayi, bayan sun sake wanka suka dauro alwala sukayi sallahr isha sannan kwanta, jawota yayi jikinshi yana shafata cikin kwadaituwa da ita yace gaskiya yagamata inbada ajiya wannan wajen yashafa mararta yana kallonta,
Murmushi tayi kawai batace komaiba tana wasa da gashin kirjinsa dayawanta lifb ajikinshi.
Wasan datakeyi da kirjinshi shiyakara tsokano masa sha'awarta nan da nan yahade bakimsu yana aikamata da wani zazzafan kisses masu rikita zuciya da gangar jikinta, duk yarudamata jiki da kalar wasanninsa wadanda yariga yasabamata dasu harmantawa take dacewar yanada wata matar.
Basu suka saurarawa junaba saida suka sami natsuwa sannan yasauka akanta yana wasa da gashinta, kallonta yayi cikin tsananin so yace agaskiya babu abinda zancewa Allah domin yagamun komai dayabani ke amatsayin matar aurena, saboda kedin bakaramin natsuwa nake samu idan inatare dakeba Fadeela, ke din tadabance ko acikin mata shiyasa nazabeki domin kizamemin sanyin idaniyata wanda nasan haryanxu mamaki kikeyi yadda aurenmu yakasance batare da kinada masaniyaba.
Nasan zakiyi mamakin cewar nine nace kenazaba amatsayin matar aurena wanda bakomai yasa hakanba illa najima kina burgeni akan yanayin rayuwarki maicike da tsari da natsuwa.
Najima ina sha'awar halayyarki shiyasa nake yawan zuwa gidanku badon komaiba saidon inyi takallonki wanda inba gaisuwaba babu abinda yake shiga tsakaninmu, amma idan naganki jinake kamar inhadiyeki saboda tsananin son da nakemiki wanda kebakima wannan tunanin tunda bantaba nuna miki alamun cewa inasonkiba.
"Kallonshi kawai Fadeela take domin bakamin mamaki tayiba jincewa yajima yana sonta amma koda wasa baitaba nuna mataba, wata irin ajiyar zuciya tasauke tace to yanxu inda ace akwai wanda nakeso fa kamin kazowa Abba da wannan maganar?
Murmushinsa mai burgewa yasakarmata sannan yace cikin tsokana ainasan duk wanda zakiso koyace yana sonki abayan soyayyata yake domin nasan duk nafisu sonkiπ€¨
Tayi dariya kawai batace komai ba sunjima suna fira sannan sukayi wanka suka kwanta.
" Mom din Feezah ce zaune gurin boka da'u tana yimasa bayanin yadda takeson araba auren Fauzaan da Fadeela, kuma aciremasa sha'awar kowace diya macce sai Feezah kawai yake so.
Bayan boka da'u yagama jin bayanenta yafara sulkullenshi can yadubeta yace gaskiya wannan auren baza'a iya rabashiba domin idan har akace za'a raba auren to kema auren yarki yamutu domin bakaramin so yakeyiwa matarshiba kuma duk abinda za'ayimasa ba lallai yayi tasiri akanshiba sai dai ita yarinyar zamu iya yin nasara akanta, amma itama ba lallai bane domin iyayenta suna saye kansu.
Wani irin gumi Mom tashafe dayake tsiyayomata a fuska tace to yanzu boka meye mafita kenan domin gaskiya banason yata tazauna da kishiya, kar kidamu akwai wata laya da zanbaki asaka dakin da amaryar zata zauna wannan layar ayi matukar takatsantsan da it a domin idan akayi wasa da ita zata iya bacewa,
Aikin wannan layar shine bazata taba barin mijin yasadu da itaba saboda jizatayi duk lokacin da yace zai sadu da ita suma zatayi amma zairika shiga dakinta kuma zaiyi komai da ita saduwane kawai bazaiyi da itaba.
*Fans don Allah kuyi hakuri zakujini shiru kwana biyu saboda wani uzuri daya tasomin amma insha Allah zanazama free zakujini nagode.*
Maman Umar CE ............
[10/27, 11:09 PM] Sarah Friend: ππππππππππππ
*FAUZAAN*
*NA*
*SARATU MUSA* (maman Umar)
*31-35*
*Gaskiya inajin dadin kulawarku ga wannan littafin Allah yabar zumunci ameen*
'Daukan wayan ta tayi takira mom dinta cikin tashin hankali domin tanada tabbacin muddin Fauzaan yayi aure tofa karyarsu takare domin ita kanta tasani dabazarshi suke rawa.
Bayan mom dinta tadauki waya kuka kawai tafashe dashi cikin kuka tace nashiga ukku na lalace, hankalin mom dinta bakaramin tashi yayiba jin irin abinda diyarta takecewa, meyafaru Feezah waye ya mutu inma mutuwane dasauki wlh cewar Feezah, to kiyimun bayani mana meyake faruwane? Wai ni Fauzaan zaiyiwa kishiya! Wani irin dariya mom tayi tace haba kekuwa meyasa zakiyimun irin wannan wasan, wlh mom bawasa nakeba yanxu yake gayamun daman jiya tunda yafita daga dakina lokacin dayace inbashi kaina nace sai yabani wannan dukiyar bankara sakashi acikin idonaba sai yanzu yashigo yake gayamun wai yayi aure kuma wai duk laifinane cikin tsananin tashin hankali take maganar.
Shiru kawai mom tayi domin maganar bakaramin girgizata tayiba wai yayi aure hummm can tanisa tace kinajina ko Feezah inason kikwantarda hankalinki kisaurari abinda zangayamiki yanzu, shiru Feezah tayi tanatsu tana sauraren abinda mom dinta zata gayamata domin tasha alwashin ganin bayan wannan auren da zata kira matacce.
Inason kikwantarda hankalinki kamar babu komai aranki domin musamu damar gudanarda shirinmu akansu, kinsan yaki Dan zambane to inason kinunamusu babu wata damuwa aranki indahali kijawo amaryar ajikinki yadda aikinmu zai tafi dai2 yadda muke sonshi, domin nikaina nadauki alwashin ganin bayan wannan auren.
Sai sannan hankalin Feezah