FAUZAN COMPLETE HAUSA NOVELS PDF BY SARATU MUSA MAMAN UMAR.txt

Author :  Saratu Musa Maman Umar Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   4 / 6

9K to 12K   out of 16K words

dana magungunan dazasu siya, dakin da aka kwntarda Fadeelah yanufa cikin murna yanashiga yarungumeta yama manta da Feezah nawajen yashiga bata sumba masu lafia yanayimata godeya, nagode nagode Fadeelah kai gaskiya yau bansan yadda zankwatantamiki irin farin cikin da nakejiba Allah yayimiki albarka domin kingamamin komai aduniya tunda zaki haifamin baby.

Wani kallo Feezah tabishi dashi idonta sunfiffito waje tsabar tashin hankali dayasameta yanxu, mekalamanshi suke nufi kenan yana nufin cikine da Fadeelah ko me? Kai wlh wannan bazai yuyuba Sam wannan ai gangancine ma, can kuma tatuna inda take nan da nan tashiga nutsuwarta cikin nuna farin cikinta tace kai masha Allah ashe nazama mamee kenan Allah yaraba lafia, kallonta yayi cikin jindadin yace ameen my dear kema Allah yabaki naki masu albarka ameen cewar Fadeelah.


Bayan sundawo gidane Feezah tawuce part dinta suma suka wuce nasu, wanka suka shiga tare sun jima sosai domin yahanata wankan wai saiyayi magana da babynshi, dariya kawai takemasa saboda abinda yake mata dakyar yabari sukayi wankan suka fito.


Bayan sun shirya suka fito palon karar wayarshi yaji saman kujera tun jiya dasuna kallo nan yamanta ta sai lokacin yatuna da wayarshi dauka yayi yaga sunan Mom dinshice take kiranshi, dauka yayi suka gaisa sai lokacin yake yimata bayanin abinda yafaru ita kanta bakamin jin dadi tayiba tayi murna sosai har tanacewa yakula da 'yar mutane tunda yaga yanxu ba'ita kadai bace, insha Allahu za'a kiyaye mom yauwa bani yar tawa inji muryarta mikamata wayar yayi bayan sungaisa take tambayarta inda yake mata ciwo babu inda yakemun ciwo mom nafaji sauki sosai yanxu ma kichin zanshiga indora muna girki, a a kibari kikara hutawa zansa direba yakawo muku abinci, to mom mun gode Allah yakara girma ameen Allah yayimuku albarka yarabaku lafia ameen, sannan tamikamishi wayarshi sundanyi fira har tana tambayar Feezah yake gayamata aitare suka kwana a can Hospital.



"Hankalin Feezah bakaramin tashi yayiba jin cewar cikine da Fadeelah, Fadeelah kinyi ganganci dakika shigo rayuwata da mijina zancire tausayi da imani in nunamiki kuskuren da kika aikata wanda nan gaba ko kudi akabaki bazaki kara kwatanta kamarshiba, daukar yawa tayi takira mom dinta nan tayimata bayanin cikin da Fadeelah take dauke dashi.




Maman Umar CE........
[10/27, 11:09 PM] Sarah Friend: 🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈




*FAUZAAN*



*NA*

*SARATU MUSA*(maman Umar)



*61-65*




Tafe suke suna fira cikin nishadi da shaukin juna, juyowa yayi yakalleta yaga yadda wani irin annuri ya mamaye fuskarta alamun tana cikin farin ciki kenan, hannunta yarike yana murzawa ahankali yace yaudai kinje kinga su malam ko, cikin murnar da takasa boyuwa a fuskarta tace gaskiya yau ina cikin farin ciki sosai domin bakamin dadin yinin danayi agida najiba kowa yana nan nan dani kamar munshekara bamu haduba, naji kamar karmu rabu dasu wlh cikin shagwaba tayi maganar wanda sai da Fauzaan yaji ajikinsa kara matse hannunta yayi dayarike yace ko kinaso inmaidaki kikwana acen? Cikin mamaki take kallonshi tace kwanafa kace my bananata, Allah yatsareni inkwana waje inbar mijina shikadai a gida, wata irin juyowa dayayi sai da Fadeelah tafirgida yace mekikace kallonshi tayi tace yaushe? Yanxu naji kinkirani dawani suna, plx mai maita inji sosai kinji, rufe fuskarta tayi domin saiyanzu tagane abinda yake nufi kara matse hannunta yayi yace plx mana nutsuwata kisake fada kinji, kasa fada tayi domin kosanda takirashi da sunan cikin shauki tafada batare da tunanin wani abuba.




Haka yayitayimata magiya amma taki sake fada dole yakyaleta don bayadda zaiyi amma bakaramin tasiri sunan yayi azuciyarshiba Bananata, kaji wani special name da aka kirani dashi, murmushi kawai yayi a zuciyarshi tuanai yake dama yarinyarnan tawaye har haka, ina mata kallon wadda basan komaiba amma kullum da kalar salon da take zuwamun dashi.


Kallonshi tayi cikin jin kunyar zancenta tace plx muje mugaida Mom kaji, baicemata komaiba yajuya kan motar suka dauki hannun unguwarsu Mom kallonta yayi yace itama gayamata zakiyi ansamu tsaraba kenan dariya tayi mai sauti tace eh mana mutum da mom dinshi anayimuna sa ido😜 shima dariya yayi yace wani nan inyiwa uwa da ya sa ido kawai dai natambayane dadin abindai nima inada nawa iyayen da muke sirri tare danaga takaina.

Dasallama suka shiga palon zaune take saman kujera tana kallon tauraruwa, damurnarta ta amsa sallama tare dayimusu barka da zuwa, bayan sungaisa da fadeelah sannan tadubi only son dinta cikin kulawa tace ya ina Feezah batare kukebane? A a mom yanzuma naje dauko Fadeela ne agida tawuni shine tace muzo tagaidaki, kai amma naji dadi sosai yakuka barosu malam din? Lafia qlau suke suna gaidaku, muna amsawa.
Sunjima suna fira anan mom tasa mai aikinta takawomusu abinci fauzaan kawai yaci domin ita tun agida saida taci abinci sannan tafito, bayan yagama cin abinci ne sukayiwa mom sallama suka wuce gida.



"Haka mom din Feezah taje kauyen tasamu wannan bokan yajima da mutuwa amma akwai yaronsa dayake aiki yanzu, haka taje wajenshi tayimasa bayanin abinda takeso ayimata amma kamar hadin baki maganarsu da wancen boka tazama iri guda, dole bayadda zatayi haka tahakura tadawo, sai wajen karfe goma tadawo gida bayan uwar yunwar da takwaso.


Tana zuwa bata kira Feezah ba saboda batasan abinda zatacemataba amatsayinta na uwarta takasa sharemata hawayenta, sai wannan sabon tashin hankali wai dole sai wannan tsinaniyar tahaifi wannan cikin, abinda bazata taba bari yafaruba kozatayi yawo tsirara kuwa.


Haka rayuwa tayi tatafiya awajen Fadeela da Fauzaan tun suna daukar lamarin da sauki har gashi yanzu tsawon wata hudu kenan baya kwanciyar aure da ita, kuma duk lokacin da yazo da wannan bukatar suma zatayi sai ankaita hospital, dole yafallamawa Allah komai yana aduu'a domin yafara tunanin kilan iska ne kayakeson shiga tsakaninshi da matarshi.


Haba mom haryanzu banji kince komaiba gashi yanzu cikin jikinta yakai tsawon wata hudu don Allah kiyi wani abu akai ma, saboda bakaramin tashin hankali bane wata tazo tahaihu agidannan kinsan wannan Sam bamai yuyuwa bane, kikwantarda hankalinki Feezah nagayamiki inanan ina wani shiri akai nafiki damuwa akan wannan cikin da kike magan, don haka kikwantarda hankalinki kinji, to shikenan nan sukayi sallama.



Kuyi hkri da wannan plx


Maman Umar CE .....
[10/27, 11:09 PM] Sarah Friend: 🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈




*FAUZAAN*


*NA*
*SARATU MUSA*(maman Umar)


*76-80*



Nan da nan akasamo jariri sabin haihuwa boka yashiga aiki, dasafe Mom tana zuwa yabata maganin dayahada yace tayi matukar taka tsan-tsan domin maganin yanada ka'ida kuma idan tayi sakaci yabata, duk abinda sukayi a kansu zai koma don haka akiyaye, kije kisami rafi mai girma sosai kikira sunanta har sau ukku kina diban garin maganin kina zubawa acikin ruwa har sau Ukku sannan ki juyo kiyi tafiyarki, kokinji ana miki magana karki jiyo domin idan kika juyo kece zaki kekika janyowa kanki matsala kuma nidai babu abinda zan'iya yimiki.




Haka kuwa akayi tana cikin tafiya taji an kwance jakarta da karfi tana juyawa bataga kowaba tsananin tsoro ne yashigeta tunawa damaganar boka datayi, amatukar rude tafara gudu takoma wajen boka tana zuwa tasami bukar ahi yakama da wuta kuwa boka kawai kakeji kara rudewa mom tayi cikin rashin makama tasake yankawa da mugun gudu batasan inda take sanya kafartaba gudu take mai tsananin karfi kamar zata tashi sama duk wanda yaganta kokarin kaucemata yake saboda karfin gudun da takeyi.



Malam yana zaune sai ga sako yazo masa yana dubawa yaga garin maganin kwanceshi yayi tasami tsagaro mai yami yazuba wani irin tafasa maganin yakamayi kamar andora ruwan zafi a wuta, shikanshi malam sai da yatsorata da karfin da magani yakedashi, tsawon awa guda sannan maganin yabace bat kamar ba'asa ba, ruwan tsagaron suka koma yadda suke kamar babu abinda akasaka acikin ruwa.



Misalin karfe ukku nadare suna nafila kamar yadda mlm yace, sun kai raka'a takarshe sukaji wata irin kuwa sai da suka rufe kunnuwansu saboda tsananin karar da kuwar takeda, amatukar firgice fadeela tafawa fauzaan shima rungumeta yayi acikin jikinshi, Shikansa amatukar tsorace yake kamar ance yadago kansa wuta yaga tanaci akarkaahin gadonsu kuma babu hayaki sannan bata taba gadonba acikin karkashin gadon kawai takeci jajir da ita, bayan minti sha biyar wutar takashe kanta shidai tsabar tsoro bai barshi yayi kwakwkwaran motsiba addu'a yakeyi cikin zuciyarshi domin hadda bakinshi bai iya motsawa, duk abinda yake faruwa Fadeela tana rungume da jikinshi baccin wahala yadauketa batamasan meyake faruwaba, cikin baccinta taga Feezah tana biyota da mugun gudu jini yana mata zuba gacikinta yayi wani irin juyawa gudu kawai takeyi saura kadan tafada wani katon rami dayake gabanta taji andauketa anyi sama da ita Feezah tana zuwa bata kula da ramen dayake gabantaba kawai sai tafada acikinshi, wani irin zurfine da ramen sannan idan kana cikinshi kokadan baka ganin hasken duniya.



Cikin tsananin firgita tafarka tajita ajikin fauzaan kara rungumeshi tayi kamar zata shige kljikinshi, nan da nan mafarkin datayi yadawo mata kamar yanzu abin yake faruwa tace inna lillahi wa inna ilaihin raji'uun tare da shafo cikinta kamar ance tadubi kasanta jini taga yana bin kafafunwanta ai afirgice tasaki fauzaan tamike tsaye jirine yadebeta tayi luuu zata fadi da sauri fauzaan yatareta tafada jikinshi, amatukar rude yake kiran sunanta fadeela fadeela fadeela fadeela duk yarude yarasa abinda zaiyi, can yadebo ruwa a firij yashafamata ajiyar zuciya tayi mai karfin gaske can tatuna da abinda yake faruwa tafashe da kuka tace shikenan tarabani da cikina duk tarude kallonta yayi cikin tsananin so da tausayi yace plx fadeela kinatsu mana kiyimun bayanin meyaje faruwane waye zai rabaki da cikinki yayimata tambayar, Feezah mana nan da nan tagayamasa mafarkin datayi yanzu takuma nunamasa jinin dayake zuba ajikinta, wata irin zabura yayi da karfi yace cikin firgici da tashin hankali tashi muje hospital duk yarude kallonshi tayi tace kaga yanzu dare ne mubari zuwa da safe baima tsaya saurarentaba daukar tayayi yawuce mota da ita cikin sauri yana fira yaci karo da Feezah cikin tsananin tashin hankali yace ke Feezah ina zakije cikin tsananin darennan wata irin mahaukaciyar dariya tasake mai tsananin amo da tsoratarwa tayo kansu idonta jajir kamar ansaka barkono acikinsu kokarin kamo fadeela takeyi yana bugamata tsawa cikin bacin rai.




Maman Umar CE............
[10/27, 11:09 PM] Sarah Friend: 🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈




*FAUZAAN*


*NA*


*SARATU MUSA*(maman Umar)




*66-70*



Watarana suna zaune acikin palo suna fira tadaura kanta acinyarshi yana wasa da gashinta dayasha gyara itakuma tana lumshe idonta saboda yadda yakeyi da gashinta saitanajin kamar sosamata kantane yakeyi, shikuma yadda akayi gyaran gashinne yabashi sha'awa harwani kamshi yakeji mai dadi yana fitowa acikin gashinta, taba kandayake yaji bazai wadatar dashiba hancinsa yakai cikin gashinta yana shakar kamshin dayake futowa acikinsa.



Babu abimda Fadeela takeyi sai lumshe idonta saboda bakaramin felling hakan yake sakataba, batasan tanada tsananin sha'awaba sai da wannan abun yasameta domin duk lokacin da suke tare da Fauzaan wani irin masifar son yayi sex da'ita yake tasomata amma dazaran wasa yafara dadi sai komai yatsayamusu batare da bukatarsu tabiyaba.

Wannan abun bakaramin tsayamata arai yakeba saboda tafahimci shima daurewa kawai yakeyi akan matsalar da tasameta, don haka taga shirunsu bayada amfani gara suje sufadawa mom inyaso koza'asami wani taimako.


Bude idonta tayi cikin wani irin yanayi wanda duk wanda yaganta zaigane cewa amatukar bukace take da ayi sex dinta saboda yadda jikinta yasake muryarta tayi kasa sosai gawani irin canzawa da idanunta sukayi, shikanshi bakaramin felling yakejiba kawai yana daurewane domin yasan koyanuna yana son basamu zaiyiba saima wani tashin hankali dazai biyo baya, kallonshi tajeyi kafin tayimasa magana dakyar tace gaskiya my bananata yakamata mugayawa mom halinda muke ciki saboda hakan bakaramin cutardamu yakeba inyaso koda matsalar jinnune kaga sai anemi magani yafi muyi shiru, hakane Fadeela nikaina nayi tunanin hakan to abinda yasa kikaji nayishiru banason intakurakine shiyasa nake hakuri da halinda nake ciki kuma sainayi tunanin ko don kinada ciki shiyasa duk lokacin da zanzo gareki kike shiga wani halin, amma tunda abinyazama haka zansami mom damaganar inyaso sai asan matakinda za'adauka, kinga yanxu cikinki yashiga wata na bakwai aiko bakaramin hakuri nakeyiba, kallonshi tayi daniyar tayi magana kuma sai tafasa amma cikin ranta tace bakaramin hakuri dai mukeyiba domin tunda nasami cikinnan bakaramin bukatarka nakeba amma abu yaci tura.




Mom Feezah ce zaune wajen wani hatsabibin boka wanda duk wanda kagani awajen tobabu shakka yayi bankwana da imani domin wannan mutumin da zararai yake aiki babu irin bala'in dabazai aikataba, wanjen bakaganin kowa sai irin manyan yan siyasa masu budar mukamin kamar sugaban qasa ko minister ko Governor dasauran su, wata kawartace tayimata hanyar zuwa wajenshi aikinsa baya karbar komai awajenka sai yagama aiki sannan yagayamaka abinda zakabashi, zaune take awajen tanayimasa irin bayanin yadda takeso ayiwa Fadeela da cikin jikinta, kallonta yayi da jajayun idonshi masu matukar bantsoro da firgita mutum sannan yacemata aikinki zaiyi kyau amma akwai matukar hatsari agareshi domin duk lokacin da aikin yasaki waccen matar tofa duk wanda yakeda hannu acikin aikin kanshi zai koma.



Inanufin idan aka nemawa waccen magani tawarke to dani da ke da duk wanda yakeda hannu acikin aikin bazamuyi sauraba, don haka kije kiyi shawara akwai matukar hatsari sosai.



Mom din Feezah ce zaune tanayimata bayanin da boka yayimata, kallonta Feezah tayi cikin tsananin farin ciki tace lailai Mom mekike tsoro ne aidakinsani kice kawai yayi aibama yadda za'ayi tawarke balle har abun yadawo kammu, don haka nidai kawai ayi wannan aikin babuma abinda zaifaru, shiru Mom tayi tana sauraren diyar tata hartagama jawabinta sannan tadubeta cikin kulawa da natsuwa tace , Feezah bafa karamin hatsari aikinnan yakedashiba saboda kinji yadda yace duk wanda yakeda hannu acikin aikin karyarsa takare harshima baicire kansaba, don haka ni aganina gara anemi wata hanyar yafi.


Wani irin kallo na baki isaba Feezah tabi ta dashi sannan tace lallai mom dabakecekika fadamun wannan maganarba dakowaye banida makiyinda yawuceshi, nidai nace aje ayi kuma nagayamiki babu abinda zaifaru, haba mom kokinmanta da waye Fauzaan da irin dukiyar da yakeda itane? Tobari ingayamiki idan kinmanta, mahaifin Fauzaan harya mutu baisai iya yawan adadin dukiyarshiba saboda bakaramin dankasuwabane ina maitabbatarmiki kozama Fauzaan yayi bayazuwa aiki bazaitabayin talauciba inko kullum million yake kashewa, don haka idan mukayi sanya wannan shegen cikin aka haifeshi agidannan kashinmu yabushe, dani dake duk yan kallo zamu zama, don haka garama kifarka idan bacci kikeyi, kawai kije wajen boka yau dinnan ayi aikin inyaso komai zaidawo namu kafin yadawo hayyacinsa.


"Bayan Fauzaan yagamayiwa mom bayanin matsalar da suke fama dashi fada mom takamayi meyasa tunfarko baigayamata sai yanxu da komai yayi tsanani zaizo yagayamata, fada takeyi sosai bayan kasan ba'ason macce mai ciki tana zama acikin damuwa shine kuka boyemun halin da kuke ciki kiyi hakuri mom nikaina nadauka ko don tanada cikine shiyasa take shiga acikin wannan halin, nisawa mom tayi sannan tace toshikenan zanje gurin malam Haruna inyimasa bayanin halinda ake ciki saboda tunfarko kunyi yarinta acikin lamarinan amma Insha Allah komai zaizo dasauki tashi kaje nizanje can gidan inyimishi bayanin komai.




Bayan sungaisa take gayamishi wajenshi tazo amma zatashiga cikin gidan sugaisa da mutanen gidan kafin yasallamai bakinsa to to babu damuwa, tana Shiva taci karo da uwar gidan malam wato Safeeya suka gaisa akashinfidamata tabarma tazauna suka gaisa sosai da matan gidan yaran gidan ma duk sukazo suka gaidata tare da tambayar Fadeela da ya Fauzaan, sunjima suna fira da matan gidan sannan takoma bangaren Mama Asma'u suka sake gaisawa domin anan malam yake samunta duk lokacin da tazo gidan.

Sunjima suna hira sannan malam yashigo nan suka sake gaisawa cikin mutunci da girmamawa domin kowa yana ganin kimar kowa acikinsu, bayan gaisuwa mom takeyimasa bayanin duk abinda yake faruwa wanda itama batada labari sai yau da Fauzaan yazo yakegayamata.



Shiru malam yayi domin shikanshi bazaice aljannu bane tunda tunda yake da Fadeela baitaba ganin wani abu makamancin haka atare da itaba, kallon mom yayi sannan yace gaskiya nayi mamakin wannan abun sosai, wlh nima nayi mamaki inbanda kurciya yarinya tayita zama da ciwo har tsawon wadannan watanni batare da sunsanar da kowaba, amma bakomai kibar komai ahannuna zanduba lamarin domin musan tayadda matsalar take.




Mom din Feezah CE zaune wajen boka tagayamasa kawai ayi aikin badamuwa Insha Allah babu abinda zaifaru, kallonta yayi yace badamuwa zamuyi aiki amma zaki samomuna jariri sabuwar haihuwa dakuma gashin kanta da farce akaifanta idan kinsamo kizo dasu zamufara aiki dasu......




*Yawan comments dinku shine cigaban lbrnku*



Maman Umar CE..........
[10/27, 11:09 PM] Sarah Friend: 🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈





*FAUZAAN*


*NA*
*SARATU MUSA*(maman Umar)



*71-75*




Bayan takoma gida takira Feezah tagayamata abinda za'asamo ayi amfanidashi wannan karon kam hankalin feezah yatashi domin batasan ina zasu sami jariri sabuwar haihuwaba, garama gashin kanta da farcen akaifan bazasu gagaraba, yanzu yakike ganin za'ayi mom? Nidai

4 / 6