Chapter 3 Reading Gidado ba shege bane (Complete)by Princess Aysha Muhammad Saddiqa .pdf Arewa Novels

Gidado ba shege bane (Complete)by Princess Aysha Muhammad Saddiqa .pdf

Author :  Princess Aysha Muhammad Saddiqa Category :  Wattpad Hausa Novels

Chapter   3 / 12

6K to 9K   out of 33.7K words

dady ya kife gidado
da mari,

Shiko ko ajikinsa murmushi yayi sannan yace.

"Tunda nakejin abarin shaiɗan ban taba sanin yanada mata ba se yau,ke kinyi kadan ki hadani
da iyayena,niba mazinaci bane,ke kozanyi zina bazanyi da rikakkiyar karuwa irinkiba,tunda
kince wannan shegen danane,to muje asibiti a aunamu a tabbatat"

Ido fatima tashiga warewa,dan tasan inde akaje asibitin karyarta ta kare.

Kowa ya gamsu da aje din inda mahaifinshi yace masa.

"Gidado,wlh tlh blh,mukaje aka tabbatar da cewa dankane wlh seka auri yarinyarnan,dan baka
isa ka cuci yar mutane a banza ba"

Murmushi Gidado yayi yace,

"Wlh daddy inde ya tabbata danane,daga asibitin a zarce masallaci a daura mana auran"

Fatima cikinta har kartawa yake sabida tsananin tsoron da take ciki.

Mahaifin su gidadonne yakai dubansa gareta yace.

"ke kuma in mukaje aka tabbatar da karya kike masa wlh sekin mutu a prison,kin amince?"

Wayyo fatima,gaba daya ta daburce,amman bata da zabin daya wuce ta amince din.

"Eh na amince"cewar fatima.

Daga haka gaba daya suka dunguma zuwa asibiti domin gwada gudado da gidado,

tofa,

muje zuwa

Surbajo for life.

*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*

Zahra Muhammad Mahmud

*Dedicated to Amina maman Gidado*

*15-16*

Tunda suka tafi inbanda addua ba abinda fatima takeyi,tabbas tasan yau kwananta ya kare
tunda tasan dole a gano karya takeyi.

Suna isa Asibitin,suka samu likitan daze aywatar da aykin

"likita,inaso kadubi girman Allah yayin wannan aykin kasanar damu iya gaskiyarka,banason ka
boyemin komai"cewar daddy.

"insha Allahu zanyi tsakanina da Allah,"cewar likitan sanda ya mika hannu ya amshi gidado a
hannun fatima.

Koda likita ya bukaci fatima ta taso ayi gwajin da ita carab gidado yace.

"Ay ita kowa yasan danta ne,nine tayiwa kazafi dan haka ni kawai zaka auna da kuma dan dan
a tabbatar"

Murmushi likita yayi sannan yayi gaba gidado yabishi abaya.

Duk wani gwaji daya kamata ayi dan tabbar da danshine ko banashi ba anyi.

Fitowa sukayi zaman jiran results,

Fatima cikinta kartawa yake bada wasa ba,in kana kusa da ita har kararshi zaka dunga ji.

Likitan yadan jima sosai sannan ya fito hannunshi rike da sakamakon.

Hankalin fatima ne yakara tashi,

Bayan likitan ya zaunane,yafara bayani,yayinda dukansu suka maida hankalinsu gurinshi.

"Mun gudanar da gwaji na kwayoyin halitta wato DNA tsakanin gidado da kuma wannan
yaro,inda sakamakonmu ya nuna mana tabbas gidado dan gidado ne,ba ko tantama"

A firgice gidado yamike yana duban likitan,fatima ma a firgice take dubansu duka.

"Lalle kai jakine bakasan aykinka ba,taya zaka dubi wannan shegen yaron ka alakantashi
dani,?wlh karya kakeyi"cewar gidado kamar ze kaiwa mutumin duka.

Mummy itade kuka kawai takeyi,yayinda fadil da daddy suka kasa mgn.

Shide likita ko ajikinshi gaskiyarshi ya fadi.

"wlh ban yarda da wannan likitanba sede muje wani gurin"cewar gidado kamar zeyi kuka.

Daddyn beki ta gidadon ba,haka ya biye mishi sukai ta zagaya asibitoci,duk inda sukaje amsa
daya ce,dan shine.

Ganin wahalar banza kawai sukeyine yasa suka koma gida.

wayyo duniya,gidado lokaci guda har ya rame,hawayene kawai kebin fuskarshi tashin hankaline
karara akan fuskarshi,taya zaace danshine alhalin tunda yake ko a mafarki be taba kusantar
wata mace ba,taya zaa ce danshine,

A falon gidan gaba daya suka taru,inda daddy yasoma da cewa.

"Gaskiya dayace gashi kuma tayi halinta,gidado kabani kunya wlh,duk tarbiyyar da muka baka
amman ka iya saka mana da haka?ba komao kanka kayiwa ba muba,sede kasani,yanzu base
anjima ba zan daura auranka da fatima,ko bayan raina ka saketa ban yafe maka ba,shasha
kawai"
"Wayƴo Allah na daddy kamin rai,wlh ka aura min ita zan iya mutuwa,wlh niba dana bane ka
yarda dani"cewar gidado cikin kuka me tsanani.

Har ga Allah yaba fatima tausayi,to amman bazata karyata kanta taje peison ba,abu daya ke
daure mata kai taya akayi yazama dansa,in danshine to wacece uwarshi?.

"ni dama tunda naga yaron nan nasan nakane gidado,sabida hatta baccin yaron irin nakane,kai
ko kamaninsa ma nakane,taya zaka karyata zamantowarshi dannaka?kade ji kunya wlh"cewar
mummyn cikin kuka.

"wlh ba da na bane"cewarshi yana kuka.

Waya daddy yaciro yakira wasu numbobi ba jimawa sega mutane sun shigo falon,maza

mummy barin gurin tayi ita da husna,yayinda fatima ta ɗauki danta itama ta shige daki,

Umartar mutanen daddy yayi dasu daura auran gidado da fatima.

Rokonsu gidado yakeyi amman ko takanshi basu biba haka aka daura masa aure da fatima,yayi
kuka kamar ze mutu.

mikewa yayi yabar gurin zuwa dakinshi,kanshi yashiga bugawa da karfi,fadil ne yashiga
yasameshi a haka,da sauri ya rikeshi,ayko rungume fadil din yayi yana kuka me tsuma ziciya.

itama fatima haka kukan takeyi kamar ranta ze fita,tabbas tasan ta cutar da gidado,shiyasa
tausayinshi ya kamata,dan tasan tabbas sakamakon karyane,babu ta yadda zaayi gidado
yazama dan gidado.

A can dakin mummy ma husna ce ke kuka kamar magaukaciya fadi take.

"wayyo Allah na mummy yanzu shikenan wata ta rigani mallakar yaya gidado as mijinta,bayan
tsawon shekarun dana kwashe ina zaman jiransawayyo Allah na"tasake rushewa da kuka.

Hakuri mummy take ta bata gamida rarrashi.

muje zuwa

Surbajo for life.

*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*

Zahra Muhammad Mahmud

*Ina barar adduarku Allah yayiwa school mummyna Fatima ismail yako rasuwa,a sanadin
haihuwa,don Allah kusamin ita a addua Allah yajikanta yasa ta huta,yasa aljanna
makoma,halinta nagari ya bita domin alfarmar Annabi S,A,W*

*Dedicated to Amina maman Gidado*

*17-18*

Da kyar fadil ya rarrashi Gidado yadena kuka,amman zuwa lokacin tuni zazzafan zazzabi ya
rufeshi da ciwon kai,ko ido be iya budewa.

Kwantar dashi fadil yayi sannan yakira number family doctor su,ba jimawa yazo yadubashi
yabashi magunguna inda yayi musu karin bayani kamar haka.

"yana tattare da matsananciyar damuwa wacce ke barazanar hifar masa da hawan jini,so sekun
lura dashi da kyau dan gudun faruwa hakan"

Sosai batun ya tsoratar da fadil,a zuciyarshi tadunga fadin.

"Anya yaronnan na bross ne kuwa?wannan damuwar daya shiga tayi yawa,inda nashinne baze
damuba kamar haka,Allah ka bayyana mana gaskiyar wannan lamari"

Hakade yayiwa likitan godiya ya tafi,shi kuma ya mike ya shiga cikin gida dan yayi musu bayani.

Mummy ta tausayawa dan nata amman seta kira fatima tace mata.

"kije ki kula da mijinki bashida lafiya,"

kasa tashi fatima tayi,agurin karshema seta rushe da kuka,tausayin gidado babu wata jijiya ta
jikinta wacce be ratsa ba,tayi danasanin abinda tai masa,da zata iya warware komai ba tare
data samu matsala ba data warware.

"kije ki kula dashi nace ba kuka nace kiyiba"cewar mummy tana murmushi.

Mikewa fatima tayi,ta nufi dakin gidadon yayinda goga kiriniya yarigata yin gaba kai kace shi
aka ayka

Fatima na fita fadil ya matso kusa da mummyn tasa yace.

"mummy kiduba lamarinnan fa ki gani,ni wlh gani nake yaron bana bross bane gaba daya ya
daga hankalinshi fa"ya fadi cikin damuwa.

Murmushi mummy tayi ta dafo kafadar shi tace.

"Fadil kenan,yau da ace gidado zekai kara kotu wlh sena tsaya gaban kotu nabada shaidar
cewa danshi ne,idan kamannin da yake da yaron kama ce,ay dabiun koyanr se an samu
banbanci,amman gidado dashi da wannan yaron wlh kaji na rantse maka,babu wani hali guda
daya da gidado yakeyi tana yaro wanda wannan yaron baya yinshi ni na haifi gidado dan haka
nafi kowa sanin waye shi,kawaide muita addua Allah yabayya gaskiya har mugano tayadda

akayi suka hadu har yay mata ciki"

Shuru fadil yayi yana tunani,gaba daya batun mummy ya dama masa lissafi.

Ita ko fatima a tsorace ta tura kofar tashiga,ta maida kofar ta rufe,ta jingina da kofar tana
hawaye.

Shiko oga kiriniya,da gudunshi yaje ya haye kan gadon da gidadon yake kwance.

dukanshi yafarayi yana tsillo ajikinshi yana fadin.

"dada"nufinshi baba,amaganarsu ta yara.

tunda suka shigo dakin akan idon gidadon har sanda gidado karami yazo ya haye jikinshi duk
yana ji,yade yi shurune.

Fatima ganin gidado karami se tsalle tsalle yake akanshi ne yasa tayi saurin karasawa gurin,ta
mika hannu zata daukeshi.

ta daukeshi kenan taji an rike mata hannu,da sauri takai dubanta gurinshi gani tayi yana
kallonta hawaye nabin fuskarshi.

janta yayi ta zauna shi kuma ya yunkura da kyar ya mike zaune,

Har zuwa lokacin hawaye bedena bin idonshi ba,itama kukan takeyi.

"Fatima meyasa kikamin haka?,na dauka nidake tun wancan lokacin dana miki cikin mun gam
magana akan zaki zubar da cikin?,meyas baki zubarba fatima?,ko kin barshine dan kici
muruncina?"cewar Gidado yana kallonta ido cikin ido.

Gaba daya fatima ta rude ta firgice,ido kawai take zarewa bakinta har rawa yake gurin fadin.

"wlh karya kakemin,ni ko me kama dakai ban taba gani ba se zuwana gidanku,wlh badani kayi
wannan maganar ba,ni ba wanda yamin ciki barema na haihu,wlh karya kakemin"ta karas
maganar tana kuka.

Shuru gidado yayi dan ya fahimci dawa zatai nama,cugaba da cewa yayi.

"karki maidani yaro mana,taya nidake mu hadu mu samar da yaronnan kizo kina wasu
maganganu na dabam?"

Sake rushewa fatima tayi da kuka ta fara rantse rantse tana fadin.

"wlh karya kakemin,kamar yadda gidado yake ba danka ba haka nima wlh ba dana bane,dan
haka kadena cewa kamin ciki wlh ni ba yar iska bace"takarasa cikin kuka harda share majina.

"to kinsan haka meyasa kikace dana ne?"

"na maka sharri ne sabida tsanar da kake nunawa yaron,amman wlh koni sharri akamin akace
danane"

Dariya taga gidado nayi wacce tasa ta dunga binshi da ido,wayarshi taga yaciro daga cikin
bargon,ya kunna.

Sega recording din hirar da sukayi da ita yanzu ta bayyana,tsorone matsananci yakamata,.

shiko mikewa tsaye yayi,yana dariya yace.

"karamar yar bariki,to gashi nadauki muryarki zanje na kunnawa Abbana ya ji wanda na
tabbatar daga dakinnan se prison zaki zarce"ya karasa maganar yana dariya.

Fatima ta kasa magana,tuni hawaye ya wanke fuskarta,

Shiko ko ajikinshi juyawa yayi ze fice daga dakin.

muje. Zuwa

*19-20*

*Hafsat marubuciyar mijin mum dinmu,ina matukar godiya da jin dadi na sadaukarmin da littafin,
da kikayi Allah yabar kauna,ngd sosai*

*marubuciyar ni da zahra yakamata ki bayyanawa surbajo kanki gaskiya ay zumunci,kullum
nemanki nakeyi,kinsa mutane sunki yarda bani nake rubutawa ba,pls inason ganinki aradu,wlh
ina sonki sosai,dan duk wanda ke sonka kaima ka soshi,love you dear,i need to see you pls*

Zahrammahmoud11@gmail.com

*Dedicated to Amina Maman Gidado*

*21-22*

Gidado wannan ne karo na farko daya fara hada gurin bacci da mace,dan haka jinshi yayi duk
ya takura ya gaza sakewa.

Fatima baccinta take hankali kwance,sede hannunta na yawo tana shafawa tajiyo gidado
karami,hakanne yasa hannunta ya sauka akan marar Gidado babba ba tare data saniba.

Numfashin Gidadone yafara sarkewa. Jin hannun fatima akan babbar harka,ido kawai yake
warewa dan ko miyau ya kasa hadiyewa.

Itako batama san tayiba tunda taji hannunta kan abu kawai ci gaba tayi da baccinta a zatonta
danta ta dafa.

Hmmmmm gidado farashi yafara tashi,dan dama ga sanyi ana yi,sosai ga kuma fatima tazo da
sabuwar rawa,wacce tasa ya kame kam

Kasa jurewa yayi,dan koya fatima ta motsa hannunta ji yake kamar wasa take mishi,dadin da
yake ji ne yasa ya kasa cire hannun nata.

Sannu a hankali ya matsa jikinta sosai,fuskarta ya kurawa ido,yana kallon kyan fuskar,ba
abinda yafi burgeshi kamar dan karamin bakinta,ji yayi yana shaawar shan bakin.

Sannu a hankali ya dora bakinshi akan nata,yafara kissing,cikin bacci fatima ta fara jin bakon
abu na ratsa ta,bude idonta tayi dan ganin ko menene.

Ganin gidado ne ke mata haka sosai ta firgita,kokarin kwace kanta takeyi amman be bata

damar yin hakanba,ci gaba yayi da ayka mata sako,sanda hannunshi ya sauka kan kirjinta,daga
shi har ita seda numfashinsu ya dan dauke,

Tunda ya fara wasa da kirjinta fatima jikinta ya mutu,sosai take jin daɗin hakan,dan haka batayi
yunkurin hanashiba.

Sannu a hankali abubuwan ke kankama,harta kai cikinsu babu wanda wata sutura tai saura
ajikinshi.

Da kyar gidado ya iya adduar saduwa da iyali,sannan ya fara kokarin cinma burinshi.

jin da yayi a rufene yasa yayi gaggawar dagowa yana kallon fatima wacce ta runtse ido tana
addua dan ta fara jin azabar da duk wata kamilalliyar mace take ji.

Tsananin mamaki ne akan fuskar shi,fasa kusantarta yayi,ya murgina gefe,jawota yayi yaci
gaba da wasa da ita har zuwa ya samu ya fitar da abinda ke damunshi.

Ya jima rungume da ita kana daga bisani ya nufi toilet yayi wanka ya

3 / 12