Author : Princess Aysha Muhammad Saddiqa Category : Wattpad Hausa Novels
uku tsakani maryam ta sake haihuwa inda ta haifi namiji,
Aka s masa suna fadil,kakar yaran tafo kowa murna da samuwarsu.
Sannu a hankali arzikin bukar yaci gaba da bunkasa,yaranshi na girma arziki na bunkasa
Tun tasowar gidado da fadil akwai siyayya da shakuwa me tsabta a tsakaninsu,shiyasa ko
makaranta guda daya sukeyi sede gidado yafi fadil aji kasancewar ya rigashi fara karatun.
Tun tasowar gidado mutum ne shi me tausayi,sede ko kadan beson raini,rashin son rainin
nashine ma yajanyo ko laifi yayi baya bada hakuri dan kar arainashi,mutum ne shi me tsare
gida,ko kadan beson raini.
in kaga dariyarsa da walwala to yana cikin family dinsa ne da zaran ya fita ze rikide,yakoma
gidadonsa na aynihi.
Sabanin fadil,da kowa nashine,ko kadan be dauko halin gidado ba,sede shi akwai jan ajine.
Haka rayuwar gidado da fadil ta taso cikin kulawa ta musamman daga iyayensu,wanda a
lokacin sun jima da baro maiduguri zuwa abuja
Bayan gidado ya kammala karatunshi na secondry school ne mahaifinshi ya kaishi UK domin
yaci gaba da karatun shi acan.
A UK gidado ya fara karantar fannin tuka jirgin sama,wato filot.
Yana da shekara uku a Uk aka turo Fadil shima yayi karatu a makarantar su gidadon,inda shi
kuma yake karanta,fannin mechanical engineering,
Zaman su kasar da ba tasu ba besa sun gurbata tarbiyyarsu ba,suna rike da addininsu riki bana
wasa ba.
Husna yace ga kanwar mummy,wacce mahaifiyarta ta rasu bayan ra haifeta,tun tana jaririya
mummy ta dauketa taci gaba da kulawa da ita,har zuwa girmanta.
Se bayan ta girmane ta fahimci mummy ba mahaifiyarta bace.
Tun tasowar husna take kaunar gidado kamar rai,yayin da shi ko bemasan tanayiba,dan shi
kokadan beba soyayta dama va vare tasamu gurbi a zucuyarshi.
Husna nason fada masa abinda ke ranta,amman tsoronshi ya hanata tayi hakan.
muje zuwa.
Surbajo for life.
í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€
*GID'AD'O BA SHEGE*
*BANE*
í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€í ¼í¾€
Zahra Muhammad Mahmud
*Dedicated to Amina maman Gidado*
*29-30*
Haka husna tai ta yunkurin sanar da gidado damuwarta amman tana kasawa.
ta kuduri aniyar sanar dashi sede duk abinda ze faru ya faru,amman ita ta gaji.
Kullum adduarta Allah yasa yazo hutu dan tafison suyi gaba da gaba ba wai ta waya ba,
Cikin ikon Allah kuwa yazo hutu,daga uk,husna tafi kowa murnar ganinshi.
Seda ya kwana biyu da zuwa hutun sannan ta nufeshi da maganar.
A garden din gidan ta sameshi yana shan iska.
"salam bross,"ta fadi cikin wata murya me jan hankali.
Ko kallo bata isheshiba bare ya bata amsa,dan ko sallamar a ciki ya amsa.
Jiki a sanyaye Ta nemi guri ta zauna,ta sake cewa.
"bross iska kake sha ne?"
"wuta nake sha"ya bata amsa batare daya dubeta ba.
Gabanta ne ya shiga dukan uku uku,dan ta lura yau tanbotsan a kusa suke.
Komawa tayi kalar tausayi sosai sannan tacd.
"Bross tunda na fara hankali,zuciyata ta kamu da sonka,nayi iya bakin kokarina wajen ganin na
cireka a raina amman abun yaci tura,don Allah kataimakamin"ta karasa maganar cikin kuka.
mamaki ne sosai ya bayyana akan fuskar gidado,cikin zakuwa yakai dubansa gareta yace.
"yanzu husna har ke kinsan so?"
Da sauri ta gyada mishI kai a zatonta ze amsa mata ne.
Murmushi yayi sannan ya kara da cewa.
"kuma ke a zatonki kin isa aure?"
Da sauri ta sake gyada masa kai.
Kwantar da kanshi yayi akan kujerar da yake kai ya furta a hankali.
"ni kuma husna kinga bansan so ba,uwa uba ma ni ko auran ban isaba,to ya zamuyi
kenan?tunda ke kinsan so,kuma kin isa aure?"
Sosai batun nashi ya bata mamaki,musamman cewa da yayi be isa aureba,mutumin dake da
shekaru talatin,shine be isa aure ba.
"bross inde rashin iya so ne ni zan koya maka,batun baka isa aureba kuma zan jiraka,nide don
Allah ka amsa kana sona"cewar husna data durkusa agabansa.
"da kaina zan koyawa zuciyata son abunda takeso,bana bukatar malami awannan fannin,batun
ki jirani kuma nide ban saki ba,bance ki jirani ba,dan kar gaba kizo kice na yaudareki,so kuma
ina miki irin na yan uwantaka,after all bawani bayan shi"
mikewa yayi yabarta agurin,
Sosai take jin dacin kalamansa a zuciyarta,amman ta kuduri aniyar zaman jiran nasa dan ita shi
kadaine namijin dake burgeta a duniya kuma takeso da kauna.
Tun daga lokacin husna ta shiga damuwa wacce ta janyo har mummy ta fahimta.
Sa ta a gaba mummy tayi akan ta sanar da ita damuwarta,ayko bata boye mata ba ta sanar da
ita.
hakuri mummy ta bata sannan ta shaida mata zata masa mgn.
koda mummy ta tuntubeshi abinda ya fadawa hisnan shi ya maimaitawa mummy dan shi baya
boye abinda ke ranshi.
jin hakane yasa mummy tayi yunkurin fahimtar da husna amnan fafur taki fahimta,kuma taki
sauka akan aniyarta ta jiran giÉ—aÉ—o.
Sati biyu tsakani gidado ya koma uk sabida wayar da fadil yake damunshi da ita.
koda ya isa airport fadil din yasami yazo tarbarsa,da murna suka rungume juna daganan suka
dunguma zuwa gida.
Bayan gidado yayi wanka ya shirya,yaci abinci,fadiÆ™ yasa musu wani sabon film dayasa aka
kawo masa,suna kallo.
cike da nishadi suke kallon,da yake gidado a gajiye yake kuma gashi dare yayine yasa ya
kwanta akan kujerar da yake kai,tuni bacci yay gaba dashi ,shiko fadil ci gaba yayi da
kallonsa,inda seda film yayi nisa,sannan aka nuno wata,jibgegiyar mage,baka me jajayen idanu
tana cin naman wani jariri,
a tsorace fadil ya kashe tv,ya mike ya nufi dakinsa domin yayi wanka,ya shiga toilet din ya cire
kayanshi.
ya fara sabawa jikinshi kumfa,kawai se ya ji kukan mage,ta window din toilet din,a tsorace ya
Leka window din,ayko mage yagani kan katanga tana kokarin dirowa cikin gidansu.
Da sauri ya daura towel ya fito daga toilet din,dan in akwai wani abu da fadil ya tsana kuma
yake tsoro to mage ce.
cikin sanda ya shiga bedroom dinshi,yana waigewaige.
Shiko gidado bayan tafiyar fadil ya farka,koda ya farka,wutar falon ya kashe sannan ya Kunna
tv da nufin zeci gaba da kallon sede ina tuni ya sake komawa baccin.
Sannu a hankali fadil ke sakƙowa zuwa falon,sede yana zuwa falon ya samu ba haske
bakikkirin,ze koma kenan,kawai se fuskae magen ta bayyana akan fuskar tv,tana tauna naman
mutum jini nabin bakin nata.
Jikin fadil rawa ya farayi,yayinda yaci gaba da jin kukan magen dake kan katanga.
A zabure ya nufi komawa dakinshi sede yana juyawa,yaÆ´ taho mu gama da magen, da wani
mahaukacin gudu ya juya zuwa gurin gidado dake falo,kanshi ya fada yana ihu.
Itako magen,ta kofarsu ta baya ta shigo gidan bayan ta sauka akan katangae.
idon magen ne ya sauka kan magen tv tans gurnani dinnan irin na maguna,ayko itama take ta
fara yi dan a tunaninta ta tv da ita take.
wayyo fadil,numfashinshi har ya fara rikewa,a rude gidado ya farka,idonshi ya sauka kan ta tv
da kuma ta zahirin yaso yadan firgita,sede ya lura ba ta tv bace a fili b.
ita ko magen tana yin wata sufa a zuwan zata fada kan takwararta ta tv ay se ta fada kan fadil.
Wani dogon numfashi yaja ya zube kasa sumamme agurin.
A gigice gidado yayi kansa,kiran sunanshi yake amman ina yayi nisan zango.
Dan haka kwasarshi yayi zuwa asibiti a 360.hankali a tashw.
wasa wasa seda fadil yayi sati biyu cur a asibitin,sanadin mage.
Gidado dama in an samu keta an iya dariya dan haka,in ya tasa fadil a gaba yana dariya be
denawa se ya gaji dan kanshi.

Zahra Muhammad Mahmud.
*masoya kune silar yin murmushina,ako ina kuke nima ina kaunarku,ina muku fatan alkhairi,zan
canja number dana ke whatsapp,nan da 24hours,so duk me abun fadi yayi gaggawar fadi kamin
na sauya din,kar kice na saki a group,dan simcard dina ya cika,09068360016,itace number real
surbajo,dayawa mutane na chat dani but sunki su yarda nice yanzu de ga number nanan zata
bar ayki nan da 24hours nagode*
*Dedicated to Amina Maman Gidado*
*31-32*
Duk wani motsi na fadil gidado se yayi dariya,
Tun fadil na daurewa har yazo ya gaza in gidadon na masa dariya shima se ya tayashi.
A haka har gidado ya kammala karatun shi,inda yasamu ayki a Kamfanin jiragen sama na
Etihad ,shi kuma fadil na ci gaba da karatun shi.
Duk sanda ya samu hutu yake zuwa,nigeria,to hakan ce ta faru wannan karon ma,fadil ya
kammala karatu,shi kuma gidaÉ—o ya samu hutu,hakanne yasa suka taho nigeria tare,
*CIGABAN LABARI*
Tun daga ranar da gidado yay mafarkinnan shikenan mafarkin ya zamar masa farilla kullum se
yayi.
Gaba daya hankalinshi ba a kwance yake ba hakanne yasa ya shiga yin sadaka da rokon Allah
akan ya bayyana masa maanar mafarkin.
Fatima ta damu sosai da halon da ya shiga,itama tana taya shi adduar akan Allah ya kawo
sauki cikin lamarin.
Da misalin karfe goma na dare,gidado ne kwance akan makaken gadon shi na alfarma yana
bacci.
cikin baccin nasa kamar yadda ya saba,yauma mafarkinta yake,sede da banbanci ba kamar
wadda ya saba yi bane,
Na yau zaune yake cikin jirgi a bangaren first class,yarinyar ta shigo ita ma,cikin shigar alfarma
ta zauna a kusa dashi tana ta masa murmushi.
Dai dai nan ya farka daga baccin,wani gumi ne ya shiga karyo masa,jikinshi na rawa,tabbas
Allah maji roƙon bawa ne,duk abinda ya faru a baya ya dawo cikin kwakwalwar gidado,wanda
dama shi ya roki Allah ya mantar dashi kuma Allah ya amsa rokon nasa yanzu kuma ya rokeshi
ya tuna masa kuma ya amsa masa.
Ranar gidado be iya yin barci ba,har garin Allah ya waye,kwana yayi yana sallah,
Washe gari da wuri ya nufi,cikin gidansu,inda ya bukaci kowa na gidan ya hallara ze basu
labarin jarabtar data fada masa shekarun baya da suka wuce.
Kowa ya hallara har fatima da husna suma suna gurin.
Daddy ne yace.
"To muna sauraronka"
Hawayen da suka zubo masa ne ya share sannan ya fara basu labarin kamar haka.
Kamar yadda kuka sani ina aykine da kamfanin jiragen sama na Etihad a matsayin captain.
Wata rana Nida abokan aykina Umar hassan,da kabir hamza,mun dauki fasinjoji daga uk zuwa
dubai,bayan mun sauka a airport,se kuma aka sake bamu fasinja daga dubai zuwa uk.
mun tashi kenan se kaina ya fara yimin ciwo me tsanani,wanda hakan yasa na nemi excuse a
gurin abokan aykina.
Da yake,first class ba bu fasinja aciki sosai,shiyasa na je can kawai na kwanta,
Ina kwanciya ba jimawa,sega wata yarinya budurwa ta shigo fuskarta dauke da murmushi ta
nemi guri ta zauna.
Zamanta ba jimawa,muka fara jiyo hayaniya acan cikin jirgin,da sauri nayi karfin halin mikewa
na leka,
Abunda na gani sosai ya firgitani,wasu mutanene,sunkai su takwas,rike da bindigogi sun rutsa
fasinjojin cikin jirgin,atakaice de yan fashi ne,sanye cikin bakaken kaya sun rufe
fuskokinsu,tayadda bame ganesu.
Guri guri suke bi suna kwace kudin hannun fasinjojin,suna tarawa acikin wata jaka.
Na firgita matuka da ganinsu,dan ban taba tsammanin,zaa samu me shigowa da makami cikin
jirgi me matakan tsaro kamar na etihad airways ba.
A rude na juya zan koma se ji nayi an dora bindiga akaina,ahaka aja ingizoni zuwa inda yarinyar
nan take.
Wani cikin yan fashinne yace cikin harshen turanci.
"Kai in banda munafunci kana captain uban me ya fito dakai nan?"
Nide ban ce musu komai ba,
Can daya ya hango wannan kyakkyawar yarinya dake,tsugunne jikinta se rawa yakeyi.