KAWAR KARUWAI Book Complete Hausa Novels by Fatima Abdullahi.txt

Author :  Fatima Abdullahi Category :  Hausa Novels 001

Chapter   4 / 7

9K to 12K   out of 19.7K words

ce ta fara bawa Inna hakuri lokaci guda kuma tana rarrashin Fadeela.





A cikin bargo suke ,rungume da juna suna shakar kamshin jikinsu,
dukkan ilahirin jikinta yake bi yana shafawa yadda yake so ya gadama,
Ummi baby murtike fuska tayi tana cewa", ambassador bana san wannan iskancin naka yau",
sakin baki yay yana kallonta๐Ÿ˜’

murmushi tayi tana cewa ",yau baki d`aya ka
gajiyar dani ko tausayina baka yi , idan nazo hannunka yadda kaso dani haka kake",

hannunshi ya cire a kan jikinta ya d`orasu kan fuskarta yana sumbatarta, yanayin yadda ya kama harshenta ne yasa ta tureshi gefe ,

baki d`aya ranshi ya b`ace

", me yasa kike son b`atan wannan yanayin ne baby, kin ce kuma ba za ki kwana a nan ba , amma kink`i bari nai abin dana keso",

", auu duk abin da kai dani d`azu bai isheka ba, ai wallahi indai yau na kwana da kai sai naci ubana domin yau na ga wani karfi kake ji",

sakin fuska yay yana murmushi tare da had`awa da dariya ๐Ÿ˜‚

rungumota yay yana shafa lafiyayyen gadon bayanta da yake masa dad`in shafawa tare da zarcewa inda yake so

", to ki bani kanki , saboda idan na tafi legos za ki kewata",

da sauri ta kalleshi tace", ina son zuwa wannan taron gaskiya, kuma zani , sai kana mini wayo kana zuwa gun wasu matan ni kuma ko oho",

kallonta yay shi ma yana cewa", to ai kinga ni namiji ne, duk da taron karuwai ne bana san ki je",
", to wallahi sai naje ,
indai kaga banje ba to Allah ka fasa zuwa",

jimmmmm ambassador ya yi na d`an lokaci
sannan yace", to naji ba za ni ba , shi ke nan",?

ta girgiza kai alamun ehhh

jawota ya yi yana cewa ", to mu kwanta na minti uku ",yana d`aga mata gira๐Ÿ˜ฌ๐Ÿƒ๐Ÿƒ๐Ÿƒ๐Ÿƒ๐Ÿƒ๐Ÿƒ๐Ÿƒ

Anan kuwa Zainab ta rasa yadda zatai da Zakariyya, domin kuwa kullum kira a kan neman yardarta da ta nunashi matsayin muradinta ,

amma Zainab ta rasa inda zata sa kanta, tana neman shawara , ya za tayi
shin idan ta amshi Zakariyya Fadeela mene zata ji , zatai Mata kallon mai sonkai ko mayaudariya mai jiran a rabu ta samu???


misalin karfe 11na dare yanzu

mutuminku Alji Nuhu ya kasa kwance ya kasa zaune yay ta kiran wayar Fadeela amma taki d`agawa harya yanke shawarar zuwa gidannasu, amma sai ya tuna da abin da ya faru a wancan zuwan
uban tagumi ya kafta ", gaskiya Farida ba kye kauta mini , na saba dake ba maรงen da nake jin dadinta kamar ke , amma kin barni cikin tashin hankali",

mikewa yay tsaye yana gyara zaman wandanshi yana cewa", kann uba ai wallahi bazan barki ba Farida wasa farin kirki, amma yau duk inda karuwa take sai na nemo nayi maneji",
ya zura kayanshi ya fice .




Farida ce kawai cikin gidan sakamakon sauran suna can barbad`arsu

kuka take yi mai gwanin ban tausayi mai kuma cike da nadama๐Ÿ˜ญ
", na tuba ya Allah, ka sake bani da ma na canza rayuwa๐Ÿ˜ญ
tabbas Kalid bana a kan daidai na gode Allah da zuwanka cikin rayuwata",

kuka ta sake fashewa da shi da majina tana fitowa
kalaman Kalid take tunawa ,

idanunshi sun yi jajir ya ke kallonta, ga dukkan alamu kad`an yake jira ya fara hawaye", wannan wacce irin rayuwa ce Farida?
ba dai kudi ne ba ina da kudi Farida, babu abin da za ki nema ki rasa na miki alkawari, zan sama maki ahali tare da Farin ciki Farida, ki gyara rayuwarki da tsakaninki da mahaliccinki",
ya miko ma ta hannu yayin da hawaye suka zub`o masa yana cewa๐Ÿ‘‹ki mini alkawari Farida, ki mini alkawari Farida kin dena wannan rayuwar",

kara zaucewa tai da kuka tana shashsheka da wannan abin da ta tuna
", tabbas Kalid ahali na rasa da kudi, a yanzu nayi nadama ya Allah",
gwanin ban tausayi matuka๐Ÿ˜ญ

" ina tsoron mutuwa ya Allah,
ka bani da mar gyara rayuwata",
ta kwanta cikin mummunan yanayi na kuka.



"me yasa ba za ki kwana anan ba ne Ruma",?
chairman ya fad`a cikin tashin hankali
zame towel d`in dake jikinta tai tana share ragowar ruwan da ya rage da tai wanka ,
bata ce mai komai ba
chairman ganin Ruma a wannan yanayin yasa shi saurin tasowa yana janye towel d`in yana yarwa,
kafin tace uffan ya jefata kan bed๐Ÿ’ƒ๐Ÿƒ๐Ÿƒ

Washe gari


tunda Farida tai sallar asuba take zaune a gurin, har bacci ya sake kwasheta
su Ruma suna mata ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Fadeela ce a da`akin Inna tana dube-dube
duba can duba can ga dukkan alamu akwai abin da take nema ,
garin hawa saman kwallar Inna ta hard`e da babban hijab d`in dake jikinta sauran kadan tasha kasa , nan mararta ciwonta ya motsa

amma ta daure da kyer ta dauki abin da take nema ta fita .



comment and share......๐Ÿ’–


K`AWAR KARUWAI๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

BY

AUTAR MARUBUTA



______________________________
page 17&18



Jamila na zaune a falo tana waya da 'yan uwanta daga Jos, Fadeela ta wu ce zuwa d`akinta , tana rik`e da mara
to wai Fadeela zuwa hospital ne aiki?tabbb๐Ÿ˜’


wajen kira biyar ya yi mata , amma Zainab na zaune tana kallon wayar ta kasa d`auka , domin ba ta da kalmomin da za ta bayyanawa Zakariyya

shigowar kira na shida ne yana kusan tsinkewa Zainab ta kai hannu ta d`aga

shiru tai ta kasa kunne tana jiran abin da zai ce
murya taji can kasa kamar zai kuka

",haba Zainab dan Allah
me yasa za ki ke mini haka?
soyayyar dana ne ma ce tasa kike a zabtar dani",?

A jiyar zuciya Zainab tai tana cewa ," ka yi hakuri Zakariyya ban san mene ne zan ce ba ,
amma ka bani lokaci",
yay a jiyar zuciya yace ,"to shi ke nan Zainab ",

Zainab taji duk tausayinshi ya rufe ta
to idan ke ce Zainab mene ya kamata ki yi???

Ruma ce da wani Alaji muhd a kofar gida, ya jingina jikin motar shi yana cewa da ita
", to ya
za ki zo da daren ne ko mu tafi yanzu",
kallonshi tai tace," sai daren amma gaskiya hotel nake so yau",
Alaji muhd yace ,"ba ki da matsala zuwan naki shi ne wahala ",

a lokacin Farida ta fito daga gida tasa luk`af da babban hijab girman hijab d`in ne yasa ba zaka iya hangen carbin dake hannunta ba , kai tsaye ta wuce gidansu Fadeela yayin da su kuma suke bin ta da kallo.


Fadeela tana d`akinta tana shirya kayanta cikin jakar goyo , sakamakon wani discussion da zasu je a makaranta na kwana biyu

Farida tai sallama yayin da ta bud`e fuskar ta suka gaisa da Inna da Jamila dake falo,

Inna ba tare da ta gane wace ba tace mata ta shiga ciki domin Fadeelan na ciki
duk a tunaninta abokiyar tafiyar ce

Farida na shiga d`akin ,
Fadeela ta kalleta cikin tsananin mamaki
", Farida",
Fadeela ta fad`a tana girgiza kai cikin mamaki mai girma

murmushi Farida tai tana zama bakin gado
haka ita ma Fadeela ta zauna tana kallonta

murmushi Farida ta kuma yi yayin da take cewa", na tuba Farida, na dena karuwanci, na koma rayuwata kamar ke , ina kuma rokon Allah ya yafe mini ,
ina matukar godiya da nasiharki da ke da Kalid ba zan taba mancewa da ku ba",
Farida tai maganar idanunta sun ciko da kwalla

matukar mamaki ne ya sake rufe Fadeela hakan yasa ta kasa magana

Farida ganin haka ya bata da mar cigaba da cewa", na zo ne domin ki magana a sani a islamiyyar ku",

ita ma fadeela cikin yanayin fara kuka tace ," kai na ya kulle Farida, a she zan ga wannan ranar , tabbas Allah abin tsoro ne idan da rai akwai rabo",
murmushi kawai Farida ta kuma yi
yayin da Fadeela tace, "na matukar ji dadi Farida, kamar mafarki duk jikina ya mutu,

Allah shi ne abin godiya,
amma yau zamu discussion na kwana biyu, matukar muka dawo , zan same ki mu gyara komai",

Farida tace ," to Allah ya dawo da ke lafiya ",

cikin sabuwar kasala da mutuwar jiki Fadeela tace," wallahi kamar na fasa tafiyar nan , duk jikina ya mutu",

cikin kwarin gwiwa Farida ta ta shi tsaye tana murmushi, "to mene ne abin fasawa , kin ga tafiyata Allah ya tsare hanya ",
Farida ta fita
zamowa Fadeela tai daga kan gadon cikin tsananin mamaki zuciyarta na kiran uku , uku
tace ," ya Allah ".

Bayan Farida ta koma gida taci karo da Kalid yana zaman jiranta .


Washe gari


Zainab ce kanta ya kulle hakan yasa ta tafi gidansu Fadeela a yita a gama

sai dai tana zuwa Inna take tabbatar mata bata nan sun yi tafiya ,
nan Zainab take sanar da Inna cewa ba department d`in su d`aya ba hakan yasa ba ta san da tafiyar ba,
Zainab ta koma gida tare da alwashin idan Fadeela ta dawo za a yi ta a gama , ko ita ko ita


Ummi baby ce ke waya da ambassador cikin bacin rai
," amma wallahi ka bani mamaki ka yaudare ni , shi ne za ka tafi legos bayan mun yi da kai babu wanda zai je",

ambassador yace ,"haba baby wallahi ji nai bazan iya ba amma kiyi hakuri ai yau zan dawo",
cikin tsananin fusata Ummi baby tace ,"to wallahi za ka zo ka same ni",
ta kashe wayar.



Kwana biyu





Fadeela ta dawo da mugun zazzabi har su Inna sun cire rai da ita , tasha jini tasha ruwa
duk ta rame
Inna tace babu wani discussion da zata sake zuwa domin sauro ne ya cijeta๐Ÿ˜‚

sai dai a bangaren Fadeela sam ba haka ba ne , ita tasan abin da ke damunta, domin kuwa tayi babban kuskure Alaji Sani ya yaudareta ta biye zancen shi ta d`ebi takardun gidanta ta siyar ta ba shi kudin , da zummar zai sa hannun jari kuma yase mata mota ,

saidai har yau shiru babu shi babu labarin shi , wanda aka sayarwa da gida akwai wa'adin da ya basu zasu ta shi su ba shi gidansa , sai dai Inna da Jamila ko kadan basu da wannan masaniyar
idan Fadeela ta tuna hakan yasa take kwanciya jinya har asa mata jini,
wannan babban rashin hankali ne Fadeela ta aikata kuma tana cikin tashin hankali mummuna tana neman mafita .



share and comment.......
K`AWAR KARUWAI๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ


BY


AUTAR MARUBUTA



________________________
page 19&20




Tunanin Fadeela kawai yanzu ta ya za'ai kar Inna su sami labari,

ta bawa Alaji sani yarda amma ga abin da yay mata , wajejen biyar na yamma ta samowa kanta mafita,
wayarta ta dauka ta kira wata number da ba ai saving d`inta da suna ba .


Anan kuwa Farida da Ruma ne a gida suna zaune saiga sakon Alaji Nuhu sakamakon Farida bata d`aga kiranshi , hankalinta ya ta shi hakan yasa ta sanar da Ruma , Ruma ta amshi wayar tana karantawa,

"to bari kiji Farida, tunda ba yadda ban yi dake ba kan ki bani kanki kin ki ,

kinsan ina da hotuna da video naki da kika yi kina tsirara,
to wallahi ko ki zo nan da minti talati ki biya mini bukata kona sa a watsa ki a duniya,
minti 30 gare ki",

Ruma ta saki wata uwar ashar

" lallai ma mutumin nan tsinan ne ne , yanzu abin da za ai ta shi za ki muje gidan nasa ni zan tsaya a waje ki yi duk yadda za ki ki dauko wayar tashi ki fito idan kina bukatar taimakona kawai ki kwallan kira",

Farida ta kalli Ruma cikin mutuwar jiki tana cewa, "kina ganin hakan za ai",

Ruma tace," kinsan mutumin ba shi da hankali wallahi zai aikata miki",

Farida ta tashi suka tafi .





Ummi baby ce gaban ambassador da wasu fitinannun futsararrun kaya

shi kam yana kan gado kugu ta rike a gabanshi tana harararshi

,"na ce ki hakuri na amsa laifina naje legos na sab`a alkawari", ambassador ya fad`a

kan gadon ta matsa kusa da shi tana cewa, "aikin banza , kuma ni tafiya ma zan sai ka koma legos din ka samo wata",

ambassador ya mike cikin rawar jiki sakamakon tunda tazo gabanshi hankali ya tashi
," na ce ki hakuri ai kuma tunda naje legos din matan duk kin fisu kuma kawai da mace d`aya na kwana",

dogon tsaki Ummi baby taja ta juya tana sa kayanta cikin fusata

ambassador ya ciro wayarshi a aljihunsa na jus yana kokarin shiga gallery

cikin fushi yasha gabanta yana cewa, "to kiyi ta tafiyar kuma zan je gurin wannan domin ta fiki",
ya nuna mata photo da sukai shi da yarinyar cikin futsara

ya janye wayarshi

wani dauu Ummi baby taji a ranta , hakan yasa cikin tashin hankali ta sake karbar wayar tana kallon photon
tsananin mamaki ne ya rufeta da tashin hankali, hakan yasa tace ," ina kasan ta",

ambassador saboda ya motsa mata kishi yace ,"yarinyar legos can muka had`u so sweet Babyn",

kallon photon ta sake yi tana cewa, "Inna lillahi wa Inna........
wannan ia Fadeela ce ,"
ambassador yay murmushi yana cewa, "kinsanta ashe",

mummunan tashin hankali ta sake jin kanta a ciki, Fadeela ce wannan me hakan yake nufi
kawai Ummi baby ta tafi gida cikin mummunan yanayi domin sanar dasu Ruma.

Anan kam ba a cewa komai domin fadeela ce da wani Alaji a cikin hotel cikin bargo suke tsirara suna yin yadda suka so,

" gaskiya Alaji har naji bani da damuwa , ina sanka, " Fadeela ta fad`a cikin sake rungumeshi

,"haba Fadeela ta ai bani da amfani idan ban saki farin ciki b, kuma maganar gida zansa yadda za ai a se wani kinji my baby,"

Fadeela ta hard`oshi tana dorashi saman kirjinta tana cewa, "to my,"




typing ba yawa kamar yadda comment ba yawa.๐Ÿ˜›

K`AWAR KARUWAI๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

BY

AUTAR MARUBUTA


________________________________

Page 21&22






murmushi yay mata yana cewa, "ki tashi ki tafi gida nafi son had`uwar dare domin nafi aiki Fadeela",
Fadeela kallonshi tai tana cewa," na fara gajiya kullum fitar dare nafison kazo kofar gida muyi abin mu,
kuma kullum na koma sai nai wankan dare Inna ta fara gajiya kuma wani lokacin ma da zan fito kona koma Inna tana jin motsina , sai tace wai Ana hauro mana ",

dariya Alajin yay yana sake cakumota jikinsa .

Ummi baby har wani layi take a hanya , ya za ai ta ga Fadeela a haka to kodai mafarki ne ko me ,
abin ya matukar daure mata kai sosai waiiyo duniya .



Bayan su Farida sun isa kofar gidan Farida ta shiga
Ruma ta zauna tana jiranta ganin motarshi a waje ya tabbar masu yana ciki ,
Farida na shiga d`akin ta ganshi sanye da gajeren wando kawai ya kece da dariya ," ai nasan za ki zo shi yasa na shirya zo mu shiga ciki ,"yana jawo hijabinta
fincikewa tai cikin fusata tana cewa, "ba shi ne abin da ya kawo ni ba , kai azzalumi ne kuma kai da ka sake amfani da ni har duniya ta nade ",

Alaji Nuhu yana mata dadin murya ya fara cewa," haba Farida minti uku kawai babu mai sani kuma kema kinsan dadin abun fa, ki zo muje ,"
Farida kawai duk hankalinta yana kan wayarsa bata da wani da ma da ya bata da zata dauki wayar,
,"haba Farida ta so muje ,"
ya cacumota yana janta
Farida ta mare shi ta gasa masa cizo kawai Alaji Nuhu ya wurgar da ita jikin bango
ko shurawa Farida ba tai ba hakan yasa ya nufi inda take yana cewa "Farida, Farida",
ko motsi ba tai ba hakan yasa Alaji Nuhu tsorata kawai ya zura kayansa ya fita ya hau mota ya tafi
Ruma da sauri ta shiga cikin gidan tana kiran sunan Farida amma shiru ,ta fara dubawa
daga bisani ta samota a cikin dakin
kiran sunanta take tana tashinta amma shiru .



Ummi baby na isa gida ta ga duk basa nan hakan yasa ta fito waje domin shan iska domin abin da ta gani ya bata mamaki
shawara ta yanke kawai ta kirasu a waya duk inda suke su zo
daidai lokacin Kalid yay parking da motarshi ya sakko cikin shigar kamala suka gaisa kafin ya tambayi Ummi baby shin ko'ina Faridan ,


wayarta ta fara ringin murmushi tai tana d`aga wayar tare da karawa a kunne
,Hello Ruma kuna ina ne, to wallahi duk inda kuke ku dawo gida , ga Kalid ma yana jiran Farida",



daga can bangaren Ruma cikin tashin hankali ta fara cewa ," haba Ummi wacce irin magana ki ke, to kingan mu Alji Nuhu ne bansan mene yay wa Farida ba tana kwance kamar ya kashe ta ",

ita ma Ummin cikin sabon tashin hankali tace ," ban gane ba ku na ina , ina Faridan "?

bayan Ruma ta fad`a mata komai hankalin Ummi baby ya sake matukar tashi , nan ta sanarwa da Kalid shima

hakan yasa suka shiga motar Kalid suka bi adireshin


suna isa da gudu Kalid ya banka cikin gidan yana kiran sunanta
yana zuwa babu abin da ya canza ko shurawa babu
hakan yasa Ruma suka sa ta a mota suka nufi asubiti ,a cikin tashin hankali suke dukkansu

asubitin kudi Kalid ya wuce dasu aiko suna zuwa aka basu taimakon gaggawa.





Alaji Nuhu yana cikin mota yana ta nazari "shin ko mutuwa tai , haba ba zata mutu ba ai karuwai suna da tsawon rai , to idan kuma ta mutu aka sami gawarta fa a cikin gidana",

kawai Alaji Nuhu ya juya motarshi ya koma gidan,

yana zuwa ya shiga, kai tsaye dakin nasa dariya ya kece da ita yana cewa," ai ni na sani da man kawai salo ne , ga shi ta tafi ,
amma yarinyar nan ta cuce ni ai dana sani nayi abina a hakan amma ba komai gobe ma rana ce",

ya cire kayansa ya fara bacci .


Inna gobe take son zuwa kaduna domin ma harta shirya kayanta tana son taje ai maganar auren Zakariyya da Fadeela

ita kuwa Jamila ciki ya tsufa sosai yau kwananta 1a Jos
sakamakon 'yan uwanta sun zo sun tafi da ita amma Inna sam bata ji dadi ba ,



Fadeela tana cikin daki a kwance cikin ranta take cewa ,"haba Inna bana san Zakariyya ne saboda komai yace Allah yace annabi yace , kuma idan ma ya aure ni , ni bazan fasa fita duk inda nake so ba

ita kuma Farida da ta dena karuwanci mu yanzu muka sa kafa duk da na dade a ciki",

Inna ce ta yanke mata tunani sakamakon kiran sunanta .






Alaji Sadi ne zaune cikin farfajiyar babban gidansa , yayin da wayar shi ta fara ruri yay saurin dauka don ganin mai kiran
dillalinsa ne Junaidu yana dauka ya fara cewa ,"Junaidu

4 / 7