WATA UWA COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   6 / 9

15K to 18K   out of 26.7K words

cikin kakkausar murya yace"ku ficemin daga falo,kamun in fasa muku kai da bindiga"

da sauri suka fara ribibin hanyar fita,wanda sam hakan be ma sajeeda daWiba,gabanshi tazo ta tsaya tace ashagwaSe.

"haba zaki kabarsu ka yanka abin mana ka babbasu abaki kamar kowanne taro irin wannan suma su baka,"

be kulataba,yabi bayansu,daga bakin ?ofa ya tsaya yaba sojojin umarnin su azabtar dasu ta yadda ko sunan sajeeda sukaji sesun razana,dan su dinga canja hanya a duk lokacin da suka ganta.

yana gama bada umarnin,ya koma gun uwar gayyar,ya finciketa se Wakinshi,wayar charger yazaro yashiga shimfiWa mata tana ihu, da neman mafaka dan douwa take bada wasaba.

seda yaga dama ya ?yaleta,sannan ya faWa wanka,zuciyarshi na mishi zafi,yana gama wankan yazo ya shirya kota kanta be biba ya fice agidan, yabarta kwance a ?asa tana kuka.

suma abokanta sun daku a hannun yaran naim,Win,fitowa yayi,da sauri suka buWe masa mota yashiga driver yaja,sauran motocin rakiyarsa suka mara masa baya,zuwa gurin ayki.

*********

"birthday boy,inata zuci zuci nakiraka dan inji ko zaa haWa mana dinner zazzafa muda matanmu na murnar birthday,se kuma nazo nasameka a office"cewar farouk lokacin daya shiga office Win na naim.

tsaki naim yayi yace ransa aSace"ayka makara,dan nide yau da zazzafan surprise na farka agidana,daga bacci,mahaukaciyar yarinyar nan ta gayyatomin,manyan ?an iska gida wai sunzo wishing Wina happy birthday.can you imagine,ayko yaude nazaneta ciki da bai dan ba?in cikin yarinyarnan,ze iya kasheni innaci gaba da ?yaleta"ya kwashe komai ya faWa masa,ya ?arasa maganar cikin Wacin rai.

"haba naim,duka fa kace,gaskiya baka kyautaba,sajida ba tayi hakan dan ta Sata maka bane hasalima atunaninta hakan da tayi ze faranta makane,"cewar farouk cikin damuwa.

"Kunnen sajeeda de ni har nagaji daja mata,shi sam bataji,shiyasa na zaneta,haba dan baka gurinnne da kaima kanka sekaga ya kyautu azaneta.haba yarinya kamar ana mata wahayin iskanci"cewar naim kamar tana gabanshi.

gyara zama farouk yayi yace"Abokina batu nagaskiya nakema,kuma in ban faWa maka ba,banyi amana ba,no matter what baa dukan mace naim,su ababen lallaSawane,tunda kasan,in bu?atar ka ta taso ma gunta zaka to meye na dukanta kamar ?arka,nide baka kyautaba kuma wlh ka nemi yafiyarta,ya daga surprise kuma se duka"ya ?arasa mgnr cikin faWa.

Shuru naim yayi yana juya mgnr aransa,tabbas be kyautaba,amma ?ureshine tayi shiyasa.

*********

sajeeda ko bayan fitarsa mi?ewa tayi a?asan taje tayi wanka,tana kallon inda duk yamata ruWu ruWu da jiki,share hawayenta tayi ta sauka falo ta gyara koina ta wanke komai nasawa a bola tasaka.sannan tasamu ta haWa tea tasha.

Wauka tayi kawai lefi tayi duk da batasan aynihin lefin nataba,amma tabbas tasan wanda yayi laifi ake duka,shiyasa tacire abun aranta.

taci gaba da harkokinta,har yamma,abincin dayafi so ta dafa masa,sannan ta ?awata masa gidansa da ?amshi itama tayi wanka ta fito fess da ita.

Naim ko tsaraba yayo mata,sosai,daze dawo,dan ya rarrasheta,guiwa asanyaye ya iso gidan,kunyarta yakeji musamman in ya tuno,yadda yake Wage mata ?afa,a koina yaga dama,dan gamsuwarsa bata hanashi.

yana turo ?ofar falon sajeeda baiwar Allah taje da gudu ta Wafeshi tana murnar dawowarshi,rungumeta yayi ya Wagata,ya Wan jujjuya da ita atsakar falon,

har Wakinshi ya shiga Wauke da ita sannan ya sauketa,yace"?anmatana bakiyi fushi daniba?"ya faWi yana kallon kyakkyawar fuskarta.

murmushi tayi tace"laifi nai maka shiyasa ka zaneni ay"

"Wanne irin laifin kikasan kinyimin Win?"yayi tambayar yana nazarinta.

"Ban saniba zaki,amma tunda ka dakeni ay dole da laifin dan wanda beyi laifiba baa zaneshi,"ta faWi tana kamo hannunshi.

tausayi da soyayyartane suka cika masa zuciya,ya rungumota jikinshi,hawaye na biyo idonshi,yace"kiyi ha?uri kinji,bazan kuma dukanki ba nayi kuskure,kuma bakiyi laifin komaiba,sena gayyato wainnn mazan da kikayi,kuma ba mutanan ?warai bane,ako wanne lokaci zasu iya yin faWa,i junansu,wanda dukansu wu?a?ene ajikinsu harke zasu iya caka miki"

wata ?ara tasaki gamida uwar zabura wanda naim beyi auneba se ganinta yayi goye agadon bayanshi tana faWin "wayyo Allah sun cakamin wu?a wayyo cikina"

cike da mamaki da dariya ya sakkota,yana faWin "natsu sajida zasu iya caka miki nace,bawai sun cakamikin ba"yayi mgnr yana dariyar shashancinta.

Mi?ewa tayi tana shafa cikinta gamida Waga rigarta tana kallon cikin.

shafa cikin naim yayi yace"wai ni ?anmatana se yaushene cikin nan ze Wauki ajiyata ne?gaskiya inason baby"ya faWi yana latsa cikin nata.

dariya tayi,tace "to zaki kasiyo mana kazo kasamin zan ri?e maka"

wani kallo ya mata yana cire safar ?afarshi yace"to bari inyi wanka inci abinci,se inzo in sa.miki, jirani"ya faWi yana dariya.

wanka yajata suka shige,ta tayashi yayi wankan,sannan suka fito,ta tayashi ya shirya,suka tafi falo yana goye da ita.

tsarabar dayayo mata suka gani a falon driver ya shigo da ita,"ga tsarabarki nan ?anmatana"ya saukota agurin,ya wuce dinning,ya fara cin abincinshi yana yabawa dan ya masa daWi.

itako ledojin take buWewa duk wanda ta buWe seta saki ?ar ?ara,najin daWi sannan ta mi?e tayi tsalle tasake buWe wata.

zama tayi ta mance dashi agurin tana ta shan icecream da chocolate Winta, tana lumshe ido,dan kowanne me daWine.

har ya kammala,bata kulashiba,se ?an wa?o?inta take hankali kwance,tana lumshe ido.duniya ta kai mata.

zuwa yayi ya sameta agurin,beyi ?asa a guiwaba ya sunkuceta yayi Waki da ita akaro na farko data fara magiya kan ita ya barta ta gama zata zo da kanta.

be kulata ba,yayi ciki da ita,be zame ko ina ba se gado.

rabata da kayan jikinta yayi,shima ya cire rigarshi ya kwanta ajikinta ya lalubi bakinta data cika da chocolate,ya fara kissing Winta,har seda suka shanye chocolate Win tare.

kan nipples Winta ya dawo,yashiga surcking,tana masa kukan daWi.

seda ya gama rikitata,sannan ya tuSe wandonshi,ya Wagota ya Worata akan dick Win nashi,gyarawa tayi ta seta kan dede ?ofar haq Win sannu a hankali take shiga,har ta gama lumewa, gaba Waya.da kanta ta fara riding Winsu,yana ?ara mata morah ta hanyar "yauwa ahhhhhh muje da ?arfi,ahhh yayi,?ara yi karki tsaya,ahhhh uhhhhhh,wassssh,"

sajeeda ko yi take itama tana kalar nata sambatun,juyata yayi shi ya karSi aykin,ya fara yi da ?arfinshi,suna kukan daWi.

sun jima kamin kowa maitarsa ta kwanta,suka kwanta.

********

A cikin satin visa ta fito ta tafiyarsu,america,dama ta sajeeda ce,ta so bada matsalar amman yanzu ta fito.

Ba wani shiri yayi mataba,dan aganinshi gida zasu,ba ba?on guriba,

da suka jewa aunty sallamane,ta ba sajeeda magungunan mata masu kyau sannan ta koya mata amfani dasu.

sajeeda tsorone ya kamata lokacin da suka isa airport domin hawa jirgi.haka ta ma?al?aleshi,sau?inta ma vip ne yasa bame ganin ?auyancin da take,har jirgin nasu ya Waga zuwa ?asar america.


Sun isa lfy,nanfa sajeeda tasaki baki,tana kallon gari,

driver aka turo ya Waukesu a airport kasancewar ansan da zuwansu.

naim ya kasa tunkarar gidansu kai tsaye gurin mummynsa hakanne yasa yafara zuwa gidan uncle Winsa,dan yay masa jagoranci.

Gidan uncle Jabeer yasa driver ya kaisu,a harabar gidan suka sameshi da iyalinshi suna jiran isowarsu.

mota na tsayawa naim ya fito,sannan ya buWewa sajeeda itama ta fito,uncle dake tsaye yana faraar ganin naim,idonshine ya sauka kan fuskar sajeeda,wacce shi idanunshi suka nuna masa saleema tana yarinya.

baya yayi yana shirin faWuwa,da sauri aunty maryam ta tareshi,ido yabi sajeeda dashi har suka ?araso gabansu.

saita kanshi yayi suka rungume juna shida naim yayinda maryam ta rungume sajeeda,suna musu sannu da zuwa.

cikin gidan suka koma,gaba Waya cike da farincikin ganin juna.

a falo sukai masauki,sajeeda duk adame take sabida kallon da uncle jabeer yake mata,sabida duk haWa ido setaga ita yake kallo.

bayan sunci abinci sunyi sallah,wanka sukayi suka huta,sannan suka fito falo dan ganawa da uncle,wanda duk kanshi ke kulle ya?osa yasan matsayin ba?uwar da naim ke tafe da ita.


"mummynka jiya take faWamin zaka shigo,amma,bata cemin da ba?uwa kuke tafeba"cewar uncle yana murmushi yana kallon sajeeda.

Murmushi naim yayi yace"uncle,ba ba?uwa bace,sede kuyi ha?uri,an muku laifi,shiyasa ma na fara da gidanka dan ka fahimtar da mummyna wannan Win matata ce uncle"ya faWi bakinsa na harWewa.

Murmushi yayi yace"Mahaifinka ya faWamin lokacin auran amma wlh na manta da batun dan nima inada tarin damuwowin dake damuna,sorry son,congratulations"ya mi?a masa hannu sukayi musabaha.

ajiyar zuciya naim ya sauke sannan yayi gokdiya ga Allah dayasa uncle yasan batun.

"Amma naim ita Win wacece,kuma a ina iyayenta suke,dan insan da wacce irin kalma zan tunkari mummynka"cewar uncle yana kallon naim Win.

Tarihinta yaba uncle be Soye masaba,ya ?ara da cewa"daddy ba mazauni bane,wata ?asar ma bamusan yajeba,lokacin da wata damuwar zata zo bansan awacce ?asa yakeba bare inkirashi,kasan halin mummy zata iya ?orar yarinyar nan,batare da nasaniba,ni kuma bazan iya juraba,shiyasa uncle"cewar naim hawaye nabiyo idonshi,wanda shima uncle Win hawayen tausayin sajeedar yakeyi.

dubansa yakai gun sajeeda bakinsa na rawa yace "yarinya ko zan iya ganin hoton matar datace ba itan bace ta haifeki?"cewar uncle.

Mi?ewa tayi tsam ta nufi Wakin data ajiye jakarta,wanda koda yaushe hoton na cikin handbag Winta kamar idcard.

Waukowa tayi ta dawo ta mi?awa naim,shikuma ya mi?awa uncle Win.

azabure uncle ya mi?e tsaye,yana kallon hoton yace bakinsa na rawa"Saleemace wannan ay,kuma hoton nan tare mukaje gurin aka Wauketa,lokacin muna makaranta."

"tabbas sunanta kenan,dan lokacin da take dukana,mijinta naji yace saleema baki da hankaline"cewar sajeeda adaburce tana kallon su.

Uncle fuskar sajeeda yake kallo yana kallon hoton saleema,hawaye ke zarya a idonshi,yace"jikina da zuciyata na bani,sajeeda ?atace ta gurin saleema naim,amma pls muje DNA test yanzu dan insamu natsuwar zuciyata"

"dako nafi kowa farinciki inhar haka ta kasance, uncle,yanzu base anjimaba muje uncle aduba."cewar naim

Ba musu haka suka Wunguma asibiti,harda aunty maryam dan tana son ayi komai agabanta itama,dan ta samu natsuwa aranta.

********

Duk wani abu da ake bu?ata shi aka, gudanar yayin gwajin,suka zauna zaman jiran sakamako.


sajeeda kallon komai take kamar drama,binsu kawai take da ido.

sakamako ko na fitowa ya tabbatar musu da uncle jabeer shine mahaifin sajeeda,

wayyo Allah,rungumeta yayi yana kuka,yana godiya gamida kirari wa Allah,itama sajeedar,rungume mahaifin nata tayi,tasa kuka itama,wani sanyine takeji acikin ranta,na haWuwa da mahaifin nata,

naim kusan yafisu farinciki,jikinshi har rawa yake yakira mummynsa,bayan ta Wagane tace"au kashigo shine se yanzu kake nemana ko,kaida uncle Win naka duk zanyi maganinku"cewar mummyn cikin zolaya.

"Mummy kitaho gidan uncle yanzu ana nemanki"Cewar naim cike da farinciki.

"Kai meyasa baka girmane autah,to mahaifinka jiya ya shigo ?asar nan yana gida taya zan fito na barshi,ku ?arata kaida uncle Win,"

"mummy emmergencyne, wlh ku taho da daddyn"yana faWin haka ya kashe wayar,ya koma gun su uncle.

"ku tashi mu tafi gidane uncle su mummyna ma zasuje"cewar naim.

Ba musu suka fice zuwa mota uncle ri?e da hannun sajeeda bayaso tayi masa nisa.

*******

suna isa gida samu sukayi mummy tazo ita da daddyn naim Win.

"wai lafiya ka kiramu kace gaggawa ake,to meyene ya faru ?"cewar mummy tana kallon naim dake rungume jikin daddynsa.

"Anty,ina saleema tsohuwar matata?da kika rabamu da ciki lokutan baya"cewar uncle yana kallon mummyn naim.

kyaSe fuska da baki mummy tayi,dan arayuwarta bata taSa ?aunar saleema ba,

"naji to seme ya faru da hakan?"mummy ta faWi tana kallonsu.

gyara zama uncle yayi yana murmushi yace"bakomai,dama ?ar data haifaminne zan gabatar miki da ita,gata"ya nuna sajeeda.

Kallo mummy ta ?arewa sajeeda,da zatonta ko ?ar uwar maryam matarshivce ashe ba haka bane.

tsaki taja tace"au jabeer,kai har murna kake ka haWa zuria da matsiyata lalle ka tabbata cikakken mara hankali"cewar mummy cikin fushi.

Murmushi yayi yace"haukar ta gadoce anty,mahaifinmu ya auro mahaifiyarmu ta haifomu daga tsatson talauci,nima na gadoshi,ke da baki gadoshiba,sega Wanki ya gadoshi,domin naim shiyake auran ?ar tawa jinin matsiyatan"cewar uncle yana kallon fuskarta.

"wanne naim Win, kake cewa yayi aure a ina kuma?" tayi tambayar agigice tana kallon naim Win dake zaune yana kallonta.

"A nigeria, kuma da sani da izinina ya aureta ni mahaifinsa"Cewar daddyn naim Win.

jagwab ta koma kan kujera ta zauna tana binsu da kallo bakinta ya mata nauyi kamar yadda ?afafunta suka gaza Waukarta.

"a kullum ina nuna miki muhimmancin Wan adam arayuwa komai talaucinshi amma ke ba?ya gani,ita rayuwa Allah bayason wula?anci da ?as?anci ga duk abinda ya halitta,yanzu gashi kin rabasu,ga shi ?arta ta auri naki Wan,"cewar daddy.

"Kiyi ha?uri,nide nayi farinciki da bayyanar ?ata,ban damu da duk wani hukunci da zaki yanke ba, ruwanki kibar naim da sajeeda su zauna,ruwanki ki ce ya saketa,nide ngdw Allah."cewar uncle jabeer

Mummy hawaye take,na takaici,tace bakinta na harWewa,"jabeer tunaninka mugun halin nawa har yakai na raba zuria ta da taka,?haba Wan uwana,tunanin hakan ko kaWan bezo rainaba,sede na faWi saleema tayi nasara akaina,ku gafarceni"ta faWi cikin matsanancin kuka.

Naim ya matsa kusa da ita ya rungumeta yace"mummy kidena kuka haka pls,babu wani abu na kuka daya faru anan,kiyi addua Allah yasa haka shiyafi zama alkhairi mummy"

"Allah yay muku albarka naim,ina son duk wani abu da kakeso Wana,"ta faWi cikin kuka.

daddyn naim ne yayi adduaoi sosai agurin kuma ya godewa Allah da komai yazo cikin sau?i,aka taya juna murnar faruwar komai.

*********

Sajeeda na tare da mahaifinta koda yaushe,bacci kaWai ke rabasu,inda bisa shawarar naim,suka sakata makaranta,anan america,bisa alfarmar mahaifin naim.

Naim wata guda yayi a america ya baro sajeeda acan,ga mamakinsa bata wani yi kukan tafiyarshi ba,sabida yanzu tana tare da mahaifinta.

Aunty maryam ta maida hankali,gurin ganin sajeeda ta dawo abar alfahari ga kowa,cikin ?an?anin lokaci, sajeeda ta canza,hakan sosai yakewa mahaifinta daWi.

mummyn naim har zuwa take gidan dan kawai taga sajeedar ta Wauketa su zagaya gari,tai mata shapping,sabida Wanta na sonta bata da yadda zatayi.

haka mummy ta dawo nigeria,cike da kewar, sajeedar dan ta shigar mata rai sosai.

********

Shekara guda naim ya kwashe ba tare dayaje,gun sajeeda ba,yabata damar sabawa da mahaifinta,

amma ji yake kamar zeyi hauka,rashin matar tashi gareshi.

in waya suke,da ita ta dinga masa kuka kan yazo ya?i zuwa,yanaso ta maida hankalinta kan karatunta.

Yau zaune yake shida mummynshi,ta dubeshi cikin kulawa tace"naim,jikifa ba dutse bane,taya zaka baro matarka tsawon wannan lokaci bakaje inda takeba,haba"ta faWi cikin sigar faWa.

Murmushi yayi ya sosa kai yace"mummy na bata lokacine ta kula,da karatunta,sannan su sha?u itada uncle da ?annanta,"

"A a wannan shirme ne,kaje kadubo matarka,karka shiga hakkinta,shi kanshi uncle,Win naku zeji daWi,kar yayi zargin konice na hanaka"

"hakane mummy zani next week insha Allahu"

hira suke sosai gameda sajeedar yana ?ara bata tarihinta.

ya ?ara da cewa"mummy yanzu damuwata kawai mamanta ta karSeta tasa mata albarka itama"

"ko tasa mata ko karta sa mata tariga da tayi albarkarta,inbanda hauka a ina aka taSa haka laifin wani yashafi wani,ki wula?anta ?arki,dan kawai an Sata miki"cewar mummyn cikin faWa.

Murmushi yayi yace"to ya muka iya se ha?ouri da addua,amma de kam tabbas ba kyautawa a harkar"

sun jima suna zantawar,kamin naim yamata sallama ya baro gidan.

********

Sajeeda lokacin da naim ke shaida mata, zezo gunta,rasa inda zatasa kanta tayi dan murna,dan har mahaifinta seda,ta faWawa batun zuwan.

gyarata aunty maryam take sosai da koyar da ita salo na burge miji,.

yau sajeeda ba baka se kunne,tana tsaye a airport,taje tarbo mijin nata.

tana nan tsaye,ta hangoshi yana turo trolling Win kayanshi,dako mahaukacin gudu ta nufeshi,seji yayi ta rungumeshi.

rungumeta yayi shima yana jujjuyata, suna dariya sosai ya cika da mamakin ganinta da yadda ta sauya.

sauketa yayi,yana ?are mata kallo"muje ko"ta faWi cikin salon dabesan dashi ba,

ba musu yabita tana ri?e da hannunshi har mota,naim mamaki begama cikashi ba seda yaga itace take jan motar,kuma ita kaWai tazo airport Win.

tafe suke yana mamaki yace"amma meyasa kike driving bayan kinsan dokar ?asar ko so kike akamaki ba driving lacense"

murmushi tayi tace"yaune kawai nayo doguwar tafiya dan zan tarbo mijina"ta faWi tana kashe masa ido.

murmushi yayi,ya shafo fuskarta,yace"ina sonki ?anmatana"

"nima haka zakina"ta bashi amsa tana ja masa hanci.

Har suka iso gida naim mamakin madam Win tashi be sakeshiba.gani yake, kamar sauyo mishi ita akayi.

Uncle da aunty maryam sunyi murna da ganinsa,bayan sun Wan taSa hirar yaushe gamo ne,uncle da aunty maryam sukai musu sallama kan zasu jajen mutuwar wani abokin aykinsa a can Texas,se gobe zasu dawo.

rakosu sukayi suka tafi sannan suka dawo gida,naim ya dubi sajeeda wacce itama shi take kallo,yace,"boko abarwa uncle Wina kinga wani full package dayamin,wannan unguwa danni aka tsurota"ya faWi yana dariya.

murmushi sajeeda tayi ta langaSar da kai gefe,cikin jan class tace"Allahde kaisu lfy"

"ameen,"ya faWi yana Wagota ya Worata a cinyarshi.

hannu tasa ta tallafi,fuskarshi,suna kallon juna,yace"?anmatana,rayuwa tayi zafi a nigeria sabida babu ke cikinta,"ya faWi yana latsa cikinta.

murmushi tayi tace"meyasa to baka dawo kaganniba"tayi mgnr cikin harshen turanci.

Da sauri naim ya dubeta,fuskarshi Wauke da faraa yace"america ta biyani,ko iya nan,banyi visar banza ba,?anmata na ta turanceni"ya faWi yana rungumota,dariya tayi ta ?ara shigewa jikinshi,.

Waukarta yayi zuwa Wakin da aka saukeshi,yamata masauki a kan gado se mi?a take kamar tarwaWa.rage kayan jikinshi yayi ya mara mata baya,kayan jikinta ya rabata dasu,suka dawo ba komai jikinsu,shafata yakeyi a hankali,cikin salo na musamman,sannu a hankali yake tsotsar ko ina na jikinta,nononta ya kama shima ya shiga sarrafashi cikin salon tada shaawa.

gangrowa yayi kan cibiyarta,nan ma ya fara lasarta da tsatsa,sajeeda na ri?e kanshi tana wani gantsarewa.gamida sakin numfashi me ?arfi.

a hankali yamaida bakinsa kan haq Winta ya shiga sarrafa harshenshi agurin,sajeeda kama nononta take tana cije baki tana gantsarewa,gamida Wan kukan daWi ?asa ?asa.

naim shi kansh amatse yake da matar tashi shiyasa ya Waga mata ?afafu sama ya zira dick Win nashi cikin haq Winta,shi kuka ita kuka,wata irin gamsuwa yake samu da yakeji kamar ba a duniya yakeba..

sun jima suna abu Waya kamin su samu su sauke nauyin dasuka daWe basu saukeba.

*******

"?anmatana wai da bananan feelings Winki yakike dashi?"cewar naim yana saka kaya bayan ya fito wanka.

Murmushi tayi tace"be damuna sosai gaskiya,kamar da,yanzu ina iya,ha?ura,inya tasomin,"

"kede faWi gaskiya,kice kawai yanxu na gama cike duk wata ?ofa dake mararki,kin gamsu,shine yasa yanzu jelar tawa bata miki daWin da"ya faWi yana dariya.

duka takai masa abaya,ta rungumeshi ta bayan,tana dariya tace"daWinta ay ba abune da mutum ze ?oshi ko yaji bayason yaci ba,daWinka me tsayawane azuciya da hana ?wa?walwa tuno wani abu daya kama ?afar daWinka mijina,kullum burina,injika acikin marata,ka cikata da duk so da ?aunarka"ta faWi tana zuro hannunta ta bayan nashi tana shafa ?irjinshi.

Sajeeda ta kashe naim da mamaki najin lafazin bakinta

"Ina sonki matata,banason rasaki arayuwata"ya faWi yna zagayo da ita gabanshi ya rungumeta.

"muna tare insha Allahu mijina ba abinda ze rabamu se mutuwa,"ta faWi tana ?ara shigewa jikinshi.

********

Zuwan naim america zuwane da yawa maauratan daWi,dan seda ya kwashe wata guda cuurr tare da ita,har makaranta shi ke rakata,yajirata su dawo gida.

itama ta ?ara sha?uwa dashi,tanajin son mijin nata azuciyarta sama da komai,dan ya gwada mata gatan da bazata hWashi da komai ba.

badan sun so ba suka rabu kowa na kukan hakn ya barota,dan tasamu ta kammala karatun,na shekaru uku.wanda yake amakwafin secondry school,dan tana da lesson teacher,kuma tana gane karatun,shiyasa komai yazo da sau?i.

*******

"Saleema yawan kukan da kikemin yanzu agidan nan yayi yawa kuma ya fara isata,baze yiwu kullum kisa indinga tambayarki matsalarki ki ?i sanar dani"cewar Alhaji mijinta.

Share hawayenta tayi ta mi?e tsaye,ta juya masa baya ta fara mgn cikin kuka,"Alhaji,lokacin da na Wauka baze zo ba arayuwata gashi yazo,nayi zaton wannan gaskiyar ta Soyu har iya ?arshen rayuwarmu,ashe dole set abayyana,"ta ?ara rushewa da kuka.

"ya kamata kitafi kai

6 / 9