WATA UWA COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   8 / 9

21K to 24K   out of 26.7K words

ganewa ba"cewar saleema tana shafo fuskarta

Gamsuwa tayi da amsar ta maman shiyasa bata sake mgnr cikin ba,sede ta kauda mgnr da cewa.

"mama dan Allah in munje karkiyi faWa dasu kinji"

Murmushi tayi tace"faWa ya ?are sajeeda,tunda harda rabo,ay yanzu sede kuma atattaleku"

Ranar yinin jin daWi sukayi,da kwanciyar hankali,gari na wayewa saleema tasa driver ya Waukesu zuwa kaduna,bayan ta sanarwa mijinta awaya,dan baya ?asar tun Wauko sajeeda shiyasa besan wainar da ake toyawa.

Sajeeda ji take kamar tayi tsuntsuwa ta ganta gefen mijinta,da tayi sati uku batasa shi a idonta ba.

Sun iso lafiya direct gidan iyayen naim suka nufa,inda tun daga get suka samu labarin naim ba lafiya.

sajeeda kuka tasa tace akaita asibitim kawai,da?yar saleema tasa ta su fara shiga cikin gidan.

Saleema ce tai sallama a ?ofar falon,uncle dake zaune yana amsa wayane ya waigo da sauri yana amsa sallamar dan ko cikin dubu seya ganeta.

mummy da sauri ta ?arasa sakkowa daga bene,ganin saleema da sajeeda da tayi fuskar saleema Wauke da murmushi datake kalln hakan amatsayin 419 akwai wata a ?asa.
*********

Naim jikin da Wan sau?i,shiyasa yana iya kwana shikaWai,yafi son zaman asibitin saSanin gida shiyasa,

Duk inda sajeeda take yasan tana sonshi,kuma bazata iya rabuwa dashiba shi kawai yake tunawa yaji sanyi aransa.

********
Cike da mamaki suka ?araso gabansu,da gudu sajeeda ta faWa jikin mummy ta rungumeta,yayinda saleema ta ?arasa cikin falon ta zauna.

jiki a sanyaye suka nemi guri suma suka zauna suna kallonta dan yanzu tsoro take basu.

mi?ewa sajeeda tayi tace"nide natafi gurin mijina,"tana gama faWi ta juya da sauri ta fice a falon,ta je gun drivern gidan tace ya kaita asibiti.

ayko jiki na Sari ya tada motar suka kama hanya,se asibitin da naim yake.

suna isa da ike tasan kan asibitin direct aminity ta nufa dan tasan dole agun zata sameshi.

tura ?ofar tayi ta shiga,zaune yake aunty amina na masa alwala,da sauri suka waigo gareta.

da gudu ta isa gareshi ta rungumeshi ta saki kuka me tsuma zuciya,batare data tuna da aunty amina dake gurinba.

Rungumeta yayi zuciyarshi na masa wasuwasin ko ba ita bace gizon data saba yimasa ne.

lokacin daya sha?i ?amshintane ya tabbatar da itace,?ara matseta yayi ajikinshi wasu hawaye na biyo idonshi.

"idonki kenan ko sajeeda kin bar naim na haramar tafiya lahira"cewar aunty amina tana dariya.

Sakin juna sukayi,sajeeda ta zauna akan cinyarshi tace"aunty bani bace na?i zuwa ba mamace ta hanani,yanzuma ita ta dawo dani"ta faWi tana kallon fuskarshi,wanda tun Wazu murmushi kawai yakeyi ya gaza cewa komai.

"to mama de tayi ha?uri don Allah ta barku ku zauna lfy,dubi duk yadda kuka koma ke kanki jibeki kamar wacce ta shekara tana ciwo,Allah ya riga ya haWa se ayi ha?uri abarshi yayi ikonsa"cewar anty amina,tana Waukar hijab Winta,tasaka sannan ta fice a Wakin,dan ta basu guri.

Bayan fitarta,Naim ya kamo hannun sajeeda yace asanyaye"meyasa baki tafi da wayaba?"

"mancewa nayi zakina kagafarceni"ta faWi hawaye na biyo idonta.

"kinga ranar haddace number akai ko?"ya faWi yana murmushi.

gyaWa mishi kai kawai take tana hawaye, dan ta rasa me zatace masa kuma.

rungumeta yayi,ya lalubi bakinta ya haWeshi da nashi,ya shiga kissing Winta,

sajeeda maida masa martani take itama dan tayi kewar mijin nata bada wasa ba.

cikin ?an?anin lokaci,suka raba junansu da duk wata sutura ta jikinsu,basaji basa gani,naim da canulla a hannu ana masa ?arin ruwa,hakan be hanashi bige wasan ba akan gadonshi na jinya.

Aunty amina ce ta dawo kawo musu abinci,har ta murWa ?ofar ta jiyo sautin da base anmata bayaniba, tasan me akeyi,.

hannu ta ziro ta cire key ajikin ?ofar sannan ta kullesu ta waje, dan gudun kar wani yazo ya gansu.

tafe take tana murmushin jin daWin samun lafiyar naim Win yayinda a fili kuma ta furta"shegu jarababbu,ba dama a haWu kamar akuya da bunsuru."ta faWi tana dariya.

Suko abun nasu komawa yayi kamar biyan bashi yi suke suna ?arawa,dan suna yunwar juna,

Alamun zazzaSin da yaji ajikintane yasa ya ha?ura ya sauka akanta bayan ya zaro dick Win tashi daga cikin haq Winta.

Lumshe ido take tana rawar sanyi,dubansa yakai gunta,ya dafa goshinta yaji zafi,ya shafa wiyanta shima haka,a hankali ya rufeta da bargo, cike da tausayawa yake dubanta.

"Dama baki da lafiyane"?ya tambaya idonshi akanta.

GyaWa mishi kai tayi,tana ?ara jan bargon jikinta.

"me yake damunki?"

"Mama tace wai cikine dani"ta bashi amsa bakinta na rawa.

Jin maganar yayi kamar dirar aradu,rungumota yayi da ?arfi yace,"da gaske kikeyi ko wasa,ita maman ce tace kina da cikin?"

"eh itace tacemin"ta bashi amsa

Kwantar da ita yayi ya juya ze fita batare daya tuna ba kaya jikinshi.ba.

"Zaki tsirarafa kake"cewar sajida a hankali.

Da sauri ya dawo yana murmushi,yace"sam na manta and then so nake aunty tazo ta bincikemin kene dan in tabbatar"yafaWi yana shiga toilet,wanka yayi ya tsabtace jikinshi,sannan itama yakaita ya mata wanka,sannan ya dawo da ita ya maidar mata da kayanta,shima yasaka sannan yaje yaja ?ofar da niyyar fita sede ?ofar akulle take.

komawa yayi ya Wauki wayarshi ya kira number aunty aminan,tana Wagawa yace"kizo ki buWemu"

dawowa yayi inda sajeeda ke kwance kan sofa,se rawar sanyi take sakamakon gashin kanta daya ji?e.

Wora kanta kan ?afarshi yayi yana mata sannu,komai ganinshi yake kamar almara,yakasa gane awanne yanayi yake.

Turo ?ofar da akayine yasa yakai dubansa gurin aunty aminace Wauke da kulolin abinci tazo ta ajiye akusa dasu sannan takai dubanta,hannunshi tace "Naim ina drip Win hannunka ya akai ka cireshi?"

murmushi yayi gamida sosa kai ya nuna sajeeda yace"itace ta ciremin aunty ni ba ruwana"

"kaji sharri,?anwata bazatai haka ba"ta bashi amsa.

"Aunty zazzaSine ajikinta pls ki dubata,tacemin wai cikine da ita,inji mama"cewar naim yana Wago sajeedar.

"ciki ke gari sajeedar tamu,tab dako mun maida garinnan ko ina blue sabida murnar hakan,tasamu to taWan ci abinci se agwadata."cewar aunty tana taSa goshin sajeedar tajishi kamar wuta,sannu taimata,sannan ta juya zuwa office Winta ta Wauko,duk kayan gwajin sannan ta dawo.

abincin ta zuba a plate ta bashi ya fara bata yana lallaSata,taci yakai cokalin biyar,kawai yun?urin amai yataso mata da gudu ta ?arasa bayi naim da aunty suma da gudun suka mara mata baya,suna mata sannu,seda ta amayar tass sannan taji daWi ya kamota suka fito.

Aunata anty,tayi ta tabbatar da cikin ayko farin cikin da naim ya shiga yanada yawa,dan har ?asa yasa goshinshi yanawa Allah godiya.

magunguna anty ta bata,sannan ta wuce office Winta,tunda yanzu naim Winta ya gyare.

*******

"saleema mun miki laifi me girman gaske don Allah ki gafarcemu,wlh munyi nadama bazamu sake ba"cewar mummy cikin sigar nadama.

"Bkm anty Na yafe muku albarkacin naim Allah ya yafe mana baki Waya karku damu komai ya wuce"cewar saleema tana dariya.

"Mungode sosai Allah yabar zumunci saleema,komai kika ga ya faru da sanin Allah komai mu?addarine"cewar jabeer yana kallnta.

Haka sukai ta tattaunawa gameda abubuwan da suka shuWe ana sake ba juna ha?uri.

se yamma suka taho asibiti dan suga ya me jiki.

ga mamakinsu shi ya samu sau?i ita kuma ta dawo marar lfyr.

su mummy sun cika da farin cikin jin ma?asudin ciwon na sajeeda,farin cikinsu ya gaza Soyuwa.

mama bata bar asibitinba se dare,gidan mijinta na kaduna ta sauka,duk kewar sajeeda ta?i ta barta,se tunaninta takeyi.fatan samun sau?i tai mata dan ta lura cikin ze sata laulayi,sede fatan Allah bata da sau?i

********

Kwanan su biyu aka sallamesu suka nufi gida,cikin so da ?aunar gaba Waya naim ya Wauki rayuwarshi ya ?wallafa akan cikin.

Sajeeda ko jikin ta ?aura yay laasar,ba abinda take ci ya zauna ko meye seta amayar dashi,naim tausayi take bashi ba Wan kaWan ba.

********

To rayuwa taci gaba da garawa sajida nasamun kulawar data dace ta kowanne Sagare.

tsurfa kalakala sajeeda ke fitowa dashi,kuma haka naim ke biye mata,dan beson Sacin ranta.

Yau sauri yake ze tafi gurin ayki,tana kwance akan gado,tana cin goro,ya dubeta cike da kulawa yace"madam yau munyi two months,naga akwai alamun sau?i a lamarin so pls yau de kiWan sammin zumar taki,ina kewa"ya faWi yana dariya.

Turo baki gaba tayi ta juya kai gefe tace"tunda shi cikin andinga yinsa kenan,se ka jira ay in sauke wannan kamin ka bu?aci ?ara yimin wani"tayi mgnr cikin shagwaSa.

"oh nufinki yanzu tunda kina da ciki bazan kusancekiba,se bayan kin haihu?"yayi tambayar yana ri?e dariyar data taso masa.

"eh mana, au to da kai me kake nufi?,tunaninka zan ta buWe maka ?afa ne kana shiga,kan inyi aune ka zubamin ?a?a Wari biyu aciki ko?,to inda banda hankali zaki nayi wasu abubuwan yanzu da hankalina nasan inda ke min ciwo"ta faWi tana murguWa masa baki.

dariya yake sosai dan ta bashi dariyar,seda yayi me isarsa,sannan yace"?anmatana kenan daWina dake zurfin tunani,to ay yawan yi shi ke ?arawa yaro lfy,sannan kema ki samu sau?i gurin haihuwa in baki yarda ba ki tambaya"ay be gama rufe bakinshi ba ta janyo wayarta ta danna number anty amina tana faWin.

"ay baa ?arya kusa da gida"

"me zaki ce mata yanzu da kika kirata?"cewar naim yana dariya.

"Abinda kace in tambaya"ta bashi amsa hankali kwance.

Anty aminace ta Waga kiran bayan sun gaisane tace"mum twins ya akayine jikin ko garin?"cewar anty amina tana dariya.

"Yauwa anty amina,dama zakine yace wai yau ze kwanta dani,wai baby ze ?ara lfy,kuma nima in haihu lfy,wai dama ana sex during pregnancy?"tayi tambayar hankalinta kwance kuma batare da tunanin komaiba.

Anty shuru tayi tana jinjina girman wawta irin ta sajeeda,murmushi me sauti tayi tace mata,"eh sajeeda anayi,rashin yi ka iya kawo doguwar na?uda"

"To kamar sau nawa zan dinga barinshi yana hawan nawa?"sajeeda ta bu?ata.

Anty amina kashe kiran tayi tsabar dariyar da sajeeda ta bata,a flight mode tasa wayar dan tasan sarai zata iy kuma kira.

Naim dariya yake harda ri?e ciki.

cikin haWe fuska tace tana kallonshi"what funny zaki,?she surpose to answer me first,ending call bashine mafita ba, as a doctor she clamed,ya dace ta faWamin ko sau nawa zaka dinga yi arana,and then so nawa zakayi in and out?,centre zaka dinga ci koko harda gefe da gefe?,sperm Win aciki zaka zuba ko awaje?,and then akwai bu?atar ta faWamin zamuyi kukan daWin sex Win ko a'a? sabida gudun kar shi Wan dake cikin yajiyo sound Winmu,kaga in har ze jiyomu ay tun daga nan mun Wauko hanyar Satawa Wa tarbiyya,ka fahimceni"ta faWi cikin sigar dake nuna anty amina ta Sata mata rai.

Naim se yanzu ya fahimci kalmar"Wauko Wan ?auye daga ?auyen ka kawoshi birni abune me sau?i,amma cire ?auyancin akansa ne ze iya Waukarka shekaru 40 zuwa sama kamin ka cimma nasarar hakan?"gaskiyace,dan gashi sajeeda na tabbatar masa.

"Ko a lahira sajeedar de ya Allah banason canji"cewar naim yana sumbatar goshinta yana dariya.

"Amin"ta amsa sannan taci gaba cewa"inka fita pls ka biya ka tambayota, kaji zakina"ta yi mgnr a shagwaSe.

"to zan tambayota,inna dawo zan faWa miki"yafaWi yana shafa fuskarta.

ficewa yayi da sauri dan yafara makara,kuma inyace ze biye mata ze kwana be fitaba.

******

yini ranar yayi cikin shau?in iya rigimar tashi koya ya tunota se yayi murmushi,uwa uba in ya tuno Wanshi da ke tattare da ita.yakanji kansa amatsayin mutum dayafi kowa saa a duniya.

kiran anty amina ne yasameshi yana gab da baro office,bayan ya Waga suka gaisa,tace masa.

"Naim kabi da yarinyar nan a hankali,kaga tana first trimester Wintane,baa son yawan sex ze iya leading to miscarriage pls take care"ta faWi tana murmushi me sauti.

sosa kai yayi kamar tana gabanshi yace"anty ay da kinji sauran tambayoyin da takeson yimiki Wazu daba abinda ze hana baki ajiye aykinki ba"ya faWi yana dariya.

dariya anty tayi tace"sajeeda ay se ita,wai kaje america kayi rayuwa a abuja da kaduna,kuma har yanzu bata bar shirme ba zanga ranar kintsuwarta gaba Waya"

"Ay aunty nifa harga Allah a yadda take yanzun nan nafisonta a haka,my comedian,inta kintsu da yawa zan rasa farincikin da nake samu ta silar ta"ya faWi yana dariya.

"ay dama zanice ta tadda muje dole kace haka,"

hakade suka taSa hira ta ?an uwantaka,dan akwai sha?uwa sosai atsakaninsu.

******

Cikin zumuWi ya dawo gidan,dan yau ango yake jinsa dan rabonshi da saduwa da ita tun a asibiti.

zaune take a falo da farantin,fara agabanta tana ta ci,zama yaje yayi kusa da ita ya Wan rungumota jikinshi ya mata kiss agoshi,tayi murmushi tace"zakina ya office?"

"office ba daWi baby,yau kinzo kin hanani ayki"ya faWi yana shafo mazaunanta.

kallon shatarairai tai masa baki buWe ta rasa abun ce masa,hure mata ido yayi yace,"?arya nayi baki zo Win bane?"yayi tambayar yana dariya.

Murmushi tayi ta kwantar da kanta akafaWarshi tace,cikin tattausar murya"mijina baya ?arya ay nazo azuciyarka mana"

rungumeta yayi yana dariya yace"to ya babyna hope kun yini lfy,ba damuwar komai?"ya faWi yana shafo mararta.

lumshe ido tayi tace a marairaice"sede kasala kawai"

"to taso muje kiyi training dan aunty tace ayi so uku arana,in and out kuma sau 100 sperm ma ance azuba aciki bkm,kuma ko ina zan iya ci ba wata matsala."ya faWi yana dariya.

"to kaga ay haka yafi komai da tambaya ay yafi zaki"ta faWi tana mi?ewa.

cak ya Wauketa suka haura sama,inda ya fara wanka,sannan takawo mishi abinci yaci,sukai sallah,sannan suka hau gado.

Anci amarci ranar bana wasa ba dan yadda yaso barinta ?ara ru?o kwankwasonshi take,tace"kacigaba zaki be isheniba"haka ze maida dick Win cikin haq Winta yaci gaba da gumurzu.

seda taji ta fara galabaita ne tace ya sauka ya isheta.

Waukarta yayi yaje sukayi wanka,dan baze dinga bari su kwana da janaba ba kar shaiWanu su taSa masa abinda zata haifa masa.

bayan sunyi wankan gado suka koma ya rungumeta suna Wan taSa hira har bacci ya Waukesu.

******

koda gari ya waye naim na shirin fita ita kuma sajeeda na ma?ale dashi,duk inda yayi tana biye dashi,hakanne yasa ya fahimci tana da damuwa.

zama yayi kan kujera ya Worata kan cinyarshi ya dubeta cikin kulawa,yace"babyna me kikeso,ko wani abun ke damunki?"

"wlh ?amshin jikinka nakeso zaki wani kwanciyar hankali yake bani in inajinsa"ta faWi a marairaice.

murmushi yayi yaWan du?ar da kai sannan ya dubeta yace"to kiyi ha?uri kinji,dana dawo ay muna tare,zaki tajinsa har se kinyi bacci"ya faWi yana ja mata hanci.

raurau tayi da ido zatai kuka tace"wlh banaso kayi nisa dani pls"ta faWi tana shirin masa kuka.

Rarrashinta yayta yi har ta rakoshi mota bodyguard Winsa suka mara masa baya suka fice.

cikin gidan ta koma komai be mata daWi,hakade ta wuce Wakinshi ta kwanta,ba abinda takeso kamar ?amshin mijin nata a hancinta,duk ta rasa sukuni.

Duk turarukanshi ba wanda bata fesaba amma sam basuyi mata daWin na jikinshi ba,haka ta dinga kaiwa da komowa agidan tana kuka.

misalin ?arfe biyu na rana ta kirashi,a waya bayan ya Wauka kuka tasa mishi dayasa hankalinsa ya tashi a kiWime yake tambayarta abinda ya sameta.

"ni ka dawo gida"ta faWi cikin kuka.
"baki da lfyne?"ya bu?ata hankali tashe.

"?amshinka nakeso naji"Ta bashi amsa tana fyace majina a tissue.

Wata ajiyar zuciya ya sauke,sannan yace"kiyi ha?uri yau ayki ya cuWe manyanmu na gurin nan, baze yiwu nazo ba,amma da zahran an gama komai zan taho pls"ya faWi cikin sigar rarrashi.

To kawai tace masa, ta kashe wayar,mi?ewa tayi ta gyara dressing Winta,ta Wauki key Win mota ta fice ta shiga mota taja ta fice agidan zuwa office Win naim,dan ji take kamar zata mutu,inbataji ?amshin ba.

Tun daga harabar gurin tasan lallai manya na gurin,ko ajikinta dan bikin magaji be hana namagajiya tayi parking ta fito ta nufi cikin maaikatar cikin natsuwa.

Direct office Winsa ta nufa,inda yake tsaye ?am,shugaban hukumar sojin ?asa na nigeria,na zaune,yana duba wani assigments da su naim Win sukaje.

sauran manyan na gefe suma suna nazarin wasu takardun,sajeeda wacce idonta ya rufe mijinta kawai take bu?atar gani taji ?amshinshi,kunno kai tayi abunta harda Wan gudunta ta sakar masa kukan shagwaSa,ta faWa jikinshi ba tare data duba ko ta lura da mutanen dake office Win ba.

"Haba zakina ji nake kamar zan mutu wlh bafa cewa nayi kazo gidan dan wani abu ba ?amshinka kawai nakeson ji in samu kwanciyar hankali"ta faWi tana nutsa hancinta cikin jikinshi tana numfashi me tsayi,tace.

"shiyasa duk maza warin bunsuru suke amma mijina shi kaWai ke ?amshi,"ta faWi tana rungumeshi

Naim ko ido kawai yake zarewa dan yasan ta kira mishi ruwan da bashi da lemar tarewa.

Hannu yasa ya juyata,idanunta aruntse tana bubbuga ?afa da nonno?e kafaWa,kan ita bazata fitaba,"Wlh bazan fitaba anan zan zauna har su ogannin naku su gama bulayin da sukazo yi su tafi mu tafi gida tare,haka kawai,ka wani zauna wasu ?artin banza..."maganar ta ma?ale a bakinta lokacin data buWe idonta taga suna kallonta wanda ko baa faWa mataba tasan sune ogannin nashi.

Waigawa tayi a tsorace ta dubi naim,da ido yay mata alama da "yarinya kin mutu"

wayyo sajeeda sake juyowa tayi,ta dubesu,tagade suma ita suke kallo,ay kawai seta fashe da kuka,tana faWin"dan Allah zaki,kace badasu nake ba,wayyo mummy"ta faWi cikin ?arajin kuka,wanda naim baze iya jure ganinta tanayiba.

sarawa yayi gamida buga ?afa a?asa,yace"kuyi ha?uri,don Allah bata da lfy ne,pregnancy harmones ne,yasata zuwa nan,ba tayi da nufin Satanci gareku ba"ya faWi cikin harshen turanci.

itako dake zaune dirshan a?asa,gyaWa kai kawai takeyi,tana faWin"eh wlh,sir tsautsayine"

"tashi abunki kinji yarinya"cewar shugaban sojojin yana murmushi,

Ayko zumbur ta mi?e ta sa takalminta ta juya zata fita,da sauri ya tsaidata yace yana kallon naim.

"major,saki jiki,ka Wauki matarka kaje ka bata kulawar datake bu?ata,duk muma a baya munsha fama da irinsu ze wuce,kaje anbaka hutun watanni uku,ina muku fatan alkhairi"Cewar major general Al'ameen miji ga Surbajo,(littafin surbajo).

sarawa naim yayi gamida yin godiya sosai,itama godiya take sannan tace"zaki ina mota,in wainnan Wika Wikan sun sallameka"da sauri ta kame bakinta dan ta kuma yin kwaSar,da gudu ta fice agurin.

da ?arfi naim ya Waga murya yana faWin"baby kibi ahankalifa,babyna"dan tsoronshi karta faWi.

Dariya sukayi dan sosai abun ya basu citta.

basu jima sosai ba,suka bar gurin inda Alameen yabada 5m abawa sajeeda.sosai naim yake masa godiya,sannan ya karSi takardar hutunshi,a mota yasamu sajeeda tayi tsuru tsuru da ido kamar ace ar ta ruga.

Dukan wasa ya kai mata yace"wai ke basakkwaciya ko se tartatsin zance kike,ko,to Allah yasa karki dinga wa bakinki control"ya faWi yana dariya.

"wlh zaki naji tsoro sosai,sabida idanunsu yayi kama dana ?anwuta,gwamma shi Wayan me kyaune,sauran ko"ta faWi tana dariya.

dariya yake sosai yace"baby a ina kika taSa ganin Wan wuta bare ki gane idanunsu,kinga ki rufa mana asiri"ya faWi yana dariya.

Haka suka nufi gidan mama saleema dan tana gari,yasa suka biya.

"wai dariyar me kukeyine tunda kuka shigo,harda kai naim biye mata kuke kuna sakarci a hanya"cewar saleema lokacin data shigo falon taga suna dariya.

Kwashe abinda ya faru sajeeda tayi tafaWawa mamant,ayko itama dariya tayi tace"ay da kasani ka barta sun cuWata gobe ma ta kuma zuwa"

nande suka shiririce wajan lbrn abinda ya farun har dare.

seda sukayi sallar ishai sannan suka baro gidanta zuwa nasu gidan

********

Tafiya ta tafiyu dan yanzu cikin sajeeda ya shiga wata na tara,duk wani shirin haihuwa sun gamashi sede fatan Allah ya sauketa lafiya.

Naim na tausayin sajeeda sabida cikin yayi girma da yawa,kowa ya ganta seya

8 / 9