Abu-turaab Book 1 Complete Hausa Novel By Asmau B Aliyu.txt

Author :  Asmau B Aliyu Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   1 / 9

1 to 3K   out of 25.7K words

 *ABU-TURAAB.*
_NA. ASMY B.ALIYU._

💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske Writer's Association.

"Abu turab:the father of soil,is a little Attributed to imam Ali ibni Abi talib,the first Shi'a caliph and imam,and the fourth Sunni caliph. According to narrations the title was given to Ali by Muhammad,when he found Ali sleeping while covered with soil. *Abu Turab* mean's" father of soil."

_sayiddina Aliyu ibn Abhi talib yana da sunaye da ake kiransa bayan sunan shi na yanka.daga ciki akwae (1)Abul- Hassan (2)Abu turab (3)Haidar.Ana cemai Abul Hassan ne sabida yarda da mai suna Hassan,(2)Ana cemai Abu turab saboda watarana da Annabi S.W.A yaje gidansa yana nemansa alokacin kuma wani Dan rikici ya shiga tsakaninsa da matarsa .Fadimatu ,ya fusata ya koma cikin masallaci ya kwanta,koda Annabi s.a.w.ya iskoshi ya samesa a kwance saman turbaya ,Sai Annabi Muhammad s.a.w yace mai ."tashi ya "(Abutturab'')da Hausa yana nufin ma'abocin kasa ko kuma ma'abocin kwanciya saman kasa._
1...
" Aliyu kana Jina.'' Nainah zaka kai wurin shakatawa ,kakula daita sosai.kan hnyar dawowa tana bukatar shiga boutique ,
Zata chanja English wear's nata duka.pls ka kula daita fa na yarda dakai shiyasa na zabeka ka kaita duk inda takeso,kasan nainah nada matsala plss ka kiyaye."Hajia Zulfah ta qarasa mganar da taushin murya ,
Cikin girmamawa Abutturab ya amshi car key yana fa'din."insha Allahu zaa kiyaye ,
To tafito mutafi .
Yyi mganar sounding so cwt yana miqewa tsaye lokaci day'a.
Nana !" Nana"
Hajia zulfa ta shiga kwalawa mai aikinta kira ,
da gudu Nana ta fito gamida zubewa agaban Hajia tana fa'din gani Hajia,
Jeki kice nainah ta fito su tafi Rana nayi,
da sauri ta miqe tsaye ta nufi hnyr stairs tana bin umurnin Hajia.
girgiza kai kurum Aliyu yyi yabar fa'lon yana Jiran isowar Uwargijiarsa ,
Wanda baiyi sati ba da fara aiki qarqashinta Amma ya lura ko ka'dan nainah bata da tarbiya ,
Gata da wulakanta dan Adam dajin kai ,
Yana cikin sahun mutanen da take wulakantawa.
Wulakancin ma ya wuce Tabasa wankin inner wear's dinta,
Ya lura tana Neman abunda zai wulakanta Aliyu ne ,
Haka tayi mmkin da Abokin mahaifinta ya kawo mata shi A matsayin drivernta Ranar farko da tafara ganin Abutturab kyawonsa ya tafi da imaninta.
Amma bu'dar bakin Abokin mahaifinta cike da girmamawa ya'ke fa'din nainah !"ga driver na samo maki mai kula da komae naki Yyi maki ko achanja?"
Zan Jaraba hakan Abba!"
Ta fada cikin isa da gadara ,
Sa'annan ta maida ka'llonta kan Abutturab nan take taga kwarjinsa ,ya cikata ya tsine fuska tayi kafin tache sunan ka?"haushi ya kamasa amma ya daure ya'che Aliyu !"Amma anfi sanina da Turab ,
Sunan ka bai dace dakai ba!
Ta fa'da ."In I don't care manner.
da mmki ya'ke kallonta ,
saboda me Rankiyi dade?"
sabida kana tallaka ,sunan ka sai Ya'yan manya!"
Baiyi mgana ba Dan da alamr zatayi zafin kai wannan lady din ,
bani lambar wyarka!"ta fa'da cikin basa umurni bbu musu Aliyu ya shiga karanto mata ,
zan tsara maka Abubuwan da zaka riqa yimin .
Baa matsayin driver kawae ba,
Tareda kai zan dan Riqa leka Company. "
Sauran sharuddan zuwa Anjima zamuyi mgana.
nan ta maida hnkalinta kan Alh.Sule Wanda ya saki baki yana ka'llon hali irin na nainah ,zaka iya tafia Abba .
Zan kira daddy na fa'da masa ,nan yyi mata sallama kamar zaiyi mata sujada Haushi ya kama turab ,
Nan take yyi da nasanin karbar wannan tayin na Alh.Sule Wanda da alamr tafiar su bazatayi dai-dai da nainah ba.
Jeka ka ha'domin Tea ka ka'womin ta fa'da tana danna wyar hannunta ,
Baki ya saki yana ka'llonta .
dakune fuska tayi zan maka gargadi na qarshe bana maimaita mgana hakan bazan fara takanka ba."ta qarasa mganar sounding so very serious.
Hnyar karamin kitchen ta nuna masa,
Miqewa tsaye yyi yana qallon yanayinta baiche komae ba ya nufi hnyr kitchen.
*
Yau ko ta karfi ko ta tsiya ashirye ya'ke ya batawa nainah wannan Moment din nata ya Lura yau tana cikin farin cikin.
Riga da wando ne ajikinta na English wear's Wanda suka kamata sosae sai dan qaramin veil black datayi Rolling kanta dashi ,
duk inda macce mai kyau take nainah takai ,amma a wurin Aliyu kyawun dan maciji tunda batasan darajar Talakkaba.
kafin ta karaso ya bu'de mata back side ,
Ta shige batareda ko ka'llonsa tayi ba ya mayar da marfin ya Rufe,
Tafia sukayi mai nisa duk da nainah basanin kan garin Kano tayi ba amma tayi mamakin ganin inda Aliyu ya kawosu."
Ka'llo day'a tayiwa symbol din skull din ta dauke kanta,
tabbas wannan skull che amma ta irin ya'yan talakkawa amma ko takan sunan makarntar batayi ba.
A masifanche ta kallesa ,
"Me hakan ke nufi?"
Ta fa'da cikin fa'da da masifa ,
dage mata gira day'a yyi ,
ayimin afuwa Mrs.nainah Canji !
Budurwata zan dauko lokacin tashin su yyi!
"Wat !
How dare you?"
You are very stupid !
da alamr bakasan aikin ka ba.
Hi!"
Yyi maganr da kakkausar murya zatayi mgana yyi saurin daura hnnunsa akan dan qaramin bakinta ,gamida fa'din shhhhhhhh!"
Nainah ta qara fusata cikin fushi ta ture hannunsa ,
Lokaci day'a ta Jawo tissue ta shiga goge bakinta ,
duk da tana balain son Jan bakin a dan qaramin bakinta haka ta hkura Ta gogesa tas,
Ta jefawa Abutturab tissue din a kyakkyawar fuskarsa .
A fusace ta fitowa da'ga motar .
Shima haka fuskarsa bbu walwala da alamr zai koyawa yarinyar nan hnkali ,
Zaiyi mgana Yaji muryar Noor na tahowa da gudu tana fa'din ."Oyo yo !Yayana!"
shima da murna ya Juyo ga Noor cike da fara'a yana ware mata hannayensa duka biyu.
Tsoro da mmki suka bayyana akan kyakkyawar fuskar nainah!"..


"Akwae tambayoyi da yawa abakin wasu Reader's kasan cewar dasu aka fara wannan tafiar .duk mai tambaya zay iya samuna ta pc.
" sa'annn kuma nadawo ga masu fadin Ban qarasa wani book ba na dauko wani !?"kullum nakan zauna inyiwa kaina tambaya,shin waya'nne books ne na fara ban idar ba na watsar?"nidai nasan chewa book dayane fan's dina na gaskiyya kebina bashi shine Laylah Khaleepha book 2.
qoshi bayin kaina bane na kin idar dashi .ko daya ana bincikene akan lbrn,shiyasa na dakatar dashi .nasan wasu zasu tsaya su karanta Rubutuna tsakani da Allah !"haka da zuciya daya.masu zagina sunayi ,haka bazai rageka da komae ba idan kaja bakinka kayi shuru .Rayuwa daya kowa yake daita ,Dan Allah karka yiwa wasu shisshigi acikin Rayuwarsu Wanda bbu alkhairi acikin hakan ,haka karkayi sanadin kuncin wasu acikin duniar su.shin Dan su waye mukeyin wannan Rubutun?"munayi Dan masoyan mu,sai kuma akache masoyan namu su zasu zama maqiyanmu?"hakan badai dai bane!Abun yanamin chiwo aduk lokacin da naci karo da wani Write up mai nuna cin fuska akan wata Writer ta online!"ban San yaushe xaa daina ba!bansan yaushe zaa chanja ba!haka bansan yaushe zaa daina zagin Writer's na online ba!"
Kar kuche nafiye surutu haka INA yimaku shisshigi amma Dan Allah kubamu Aron lokacin Ku koda sau dayane ,Ku gane writer's din online na matqur kaunarku ,haka Rubutunsu baxay tafi dai dai ba saida goyon bayanku!"Allah yasa mudache haka Allah yasa muyi kyakkyawan karshe acikin Rayuwar mu.

*ASMY B ALIYU*
_Monday 13 August 2018_
💝A BUTTURAN💝
~written By Asmy b Aliyu~

Haske Writer's Association.
2...


da gudu nooriyya tazo ta shige jikin turub duk da ya fita tsawo nesa ba kusa ba,Noor bazata wuche shekara goma sha hudu ba adunia rungumeta yyi ga gam Ajikinsa .hka lokaci day'a yaji yanayin jikinsa ya canja.
Saurin zareta yyi ajikinsa ta bata fuska lokaci day'a cikin turo baki take fa'din ina ka shigane?"
Baka kaini skull ba sai dai Aunty ta kaini ,munyi fa'da !ta qarasa mganar cike da yarinta murmushi mai kyau ya saki sai da dimple dinsa suka lotsa Wanda ya qarawa fuskar shi kyau.
Hi Preety !"ya fa'da cikin wani irin salo ,skull fa zan chanja maki akwanan nan ko bakya so ?"
da fara'arta ta Juyo tana daria take fa'din inaso mana.."
Amma irin skull dinsu bikrah nakeso,
Ta fa'da tana qara turo Dan kyakkyawan bakinta oya naji zan saka ki ,
Amma da sharadi?"da sauri ta kallesa tana bude masa manyyan eye's dinta masu ban Sha'awa take fa'din Minene?"
Murya qasa qasa ya'ke fa'din yau zaki tayani barci tare zamu kwana kin yarda?"cikin zaro ido da dafe kirji take fa'din malamin islamiyyar mu yace hakan is Haram!"bazan yiba.
Ha'de rai Turab yyi yana qallonta ,
Waye ya fa'da maki? "Ni ba mijinki bane?nooo !
Yaya .
Nan take Abutturab ya ha'de rai meyasa to?anfa daura mana aure ,bakiji hka a bakin Aunty ba?"
Zaiyi mgana yaji nainah tasha gabansa ranta a mugun bache take ka'llonsa nan take fuskarta ta Juye da wani irin rikici ,
Kafin yyi mgana ta zabga masa mari .
Kai wanene zaka nemi ka wulakanta ni ?"wannan kazamar yarinyar zan dauka a mota ta ,
Bari kaji in fa'da maka bakomae Talakka zai buga kirji yache sai yyi ba,haka ba komae Dan masu hannu da shunu zaiyi tallaka ya bugi kirji yache sai yyi.
Zip din bag nata ta bude ta ciro bandir na dubu day'a ta damka masa hannu ,
Na sallameka!"
Bana son na qara ganin fuskarka ,
Fool!"
Nainah ta qarasa mganar a fusace gamida nufar motar ta anan taja motar ta ba'desu da kura.
Yaya wannan wacece?"
Noor tayi mganar sounding so sad!"
Jin ya'ke tamkar ya aza hannu akai yyi ta kurma ihu sai dai bbu halin yin haka ,
Yana bukatar ya zauna shi kadai yyi tunanin ta hnyar da zai shiga Rayuwar nainah ko ta tsiya kota bala,i sai ya ciremata girman kan nan hakan sai ya koya mata hnkali .
Tabbas sai tayi da nasanin sanin Aliyu Yusuf bamalli acikin Rayuwarta.
Nan yatari adaidaita sahu ya tare masu Noor ta Dora kanta a kafadan sa ,
Tana kallon yanayin da turab ke ciki.
Har yakaisu inda zasu sauka sa'annan ya Ciro kudi yabasa ,
Noor tana tsoron ta tambayesa sai dai tana tsoron fa'dan sa.
Dan haka taja bakinta tayi shuru.
dama Aunty ta fa'da masa zataje unguwa yau Dan haka ya saka makulli ya bu'de gidan da kansa .
1 hour letter ...Aliyu ya fito daga dakinsa ya nufi dakin Noor bakin gado ya tarar daita daure da towel ,
Ta zuba ta gumi tana tunanin wacece ta mari yayanta haka?"tun dazu take tambayr kanta zama yyi gefenta Yana tambayrta taci abinci?"nooding kanta kurum ta iyayi.sallah fa?"nan ma daga kai tayi ,
Ajiyar zuciya ya sauke .
Kwanciya yyi akan bed dinta ,
Sa'annan ya Jawota ajikinsa .
Kokarin walwale towel din jikinta yakeyi ta riqe masa hannu gamida zaro ido ,
Rada ya shiga yimata a kunne .
da haka ya samu ya warware towel din Jikinta ,
Hannu yakai kan breasts dinta Yana murzawa a hnkali Noor tana jin salon da ya'ke mata tafara fisge fisge ,
Bazai iya daukar wannan hukuncin ba .Dan haka yyi saurin ha'de bakinsu wuri day'a ,koina Jikinsa Rawa yakeyi .
Haka ya shiga yimata wani irin deep romances kisses,Yana blowing kowace gaba ta jikinta.
To be continue.........
💝ABUTTURAB💝
~Writeen by Asmy b Aliyu~
Haske Writer's Association.

3.
cike da tsoro ta riqe masa hannu cikin cool voice nata take fa'din ."stop yah Abuu bai saurara mata ba yakai bakinsa kan wuyanta Yana sucking itakam bata iya komae ba sai pillown da ta kankame ,
Tanajin yarda yayanta ke mata wasu irin abubuwa.
a hnkali taji numfashinsa na fita haka Jikinsa yyi sanyi lokaci day'a ya mirgina a gefe haka Yana lumshe idonsa a hnkali .
Fuskar nainah ta bayyana,
har yau yana jin qarar Marin da tayi masa......kukan Noor yasa yyi saurin bude idonsa gamida fuskantar ta,
Tana qoqarin Jan blanket tana Rufe naked skin dinta .Sorry I won't do that again."yyi mganar sounding so cwt,
Turo baki tayi kafin tache kullum haka kake fadi ae ,tayi mganar
Haka tana qara volume kukanta na shagawaba ko ka'dan bayason jin kukanta.
Jawota yyi ajikinsa yana buga bayanta alamr rarrashi ,
dago kanta tayi tana ka'llon kyakkyawar fuskarsa ,
zaka kaini skull dinsu bikra ?"
Dan jim kadan yyi batareda ya bata amsa ba,
dan idan yache ya sakata school din su bikra zai mata qarya ne kawae .
Baida arziki sakata school ,
Amma zai bincika wata private school Wanda batafi karfin Aljihun saba.
"Jin shuru Yasa ta fara ko'karin sauka ajikinsa riketa yyi ,
Ina maka magana baka amsani ba.
Zan sakaki wata school Preety but batasu bikra ba.
da kune fuska ta shigayi ,
" Yhu promise?"right remember good Muslims always keep to their promise?"tayi maganar tana turo masa baki haka tana qoqarin sauka akan jikinsa,
Kugunta ya rike gamida daura Kansa aka fadarta ,
Kibari nayi wanka mutafi gidan gwaggo da sauri take fa'din ni bazani ba. "Tayi mganar in I don't care manner"
Su kareema suna nunani suna fa'din qa'rama dani nayi aure ,
idan yana biye shirmen Noor plan din da ya tsara akan nainah zai iya Rushewa.
Miqewa yyi tsaye yana Gyara jikinsa bari nayi wanka Nazo muje shan ice cream tsalle ta daka itama ta shiga toilet danyin wani wanka.

Nainah!"...
"Wani irin mahaukancin horn ta shiga dannawa ,
da sauri murtala driver yazo ya wangale get afusace ta fisgi motar tamkar zata bi takansa a tsorace yaja da baya.
Ko gama dai daita parking nata batayi ba. tafito a fusace ta nufi murtala maigadi Wanda yagama shan Jinin jikinsa,
" Hajia me............saukar mari yaji akan Cheek's dinsa duk da murtala maigadi zai baiwa nainah shekara go'ma amma bata dubi girmansa ba ta wanka masa mari,
da hannu ta shiga nunasa bana son na qara ganin kafar ka agidan nan kaje na koreka .!"
hannu murtala yasaka akai ya fara kwarara ihu ,
Tsoki nainah tayi tana toshe dodon kunnenta.
Nan ma aikatan gidan sukayo kan murtala mai gadi danjin baasi ganin nainah awurin yasa ko'wa ya fara Ja dabaya ,
da sauri ta nufi Reception din shiga cikin gidan tana kwa'lawa mamin ta kira tamkar harshenta zai fito.
"Arikice Hajia zulfa ta fito ,
Itada kaninta saleem .
." Mami ki kira daddy a waya yanzu!''
Meya farune nainah?"
bbu lfy Mami tayi mganar cikin tsawa da masifa ,
Yau wannan yaron yaci mutuncina wlhi bazan Kyalesa ba.
wai duk meya kawo wannan rigimar?" saleem ya qarasa mganar yana ka'llonta wani irin irritating look tayi ,
Masa ba matsalar kabace uncle kajira zan dawo kanka .
da haka ta wuche part dinta ,
Ya'r aikinsu Nana ta karbi handbag din nainah ta biyota daita a daki.
da ido saleem yabita kafin ya maida hnkalinsa kan Auntynsa,
Wlhi Aunty ina jin tausayin nainah!"macca fache?
Haka gidan wani zataje ,
Yi shuru saleem karta Juyo ta fadawa daddynta dama yache bana kaunarta."
Wani dogon tsaki saleem yaja gamida watsa hannayensa cikin Aljihun wandonsa na Jean's ,
Yyi gaba Ransa a mutakar bace ,
Aransa yana fa'din yana addu'ar Allah ya kawo wani acikin Rayuwar nainah ,Wanda yafita hatsabibanci ya saita Rayuwarta......
💝ABUTTURAB💝
~Writeen by Asmy b Aliyu~
Haske Writer's Association.

4..

Kai tsaye tayiwa Nana umurnin ta ha'da mata Ruwan wanka bajimawa Nana ta fito tana fadin ta hada lokacin nainah daga ita sai pant da bra Wanda tana kokarin ciresu ne agaban Nana ,
Wanda hkan yana daya daga cikin Al'adarta bbu Ruwanta ko agaban maminta zata iya cire kaya.
Cikin taushin murya take fadawa Nana a ha'da mata lunch datafito wanka zataci ,tana jin yiwa.
Nana ta amsa mata da toh."gamida ficewa a dakin.
Tsayawa tayi ajikin mirrow dressing din cikin toilet dinta ,
Ka'llon fuskarta tayi nan take fuskar turab ta bayyana yana sakar mata murmushinsa mai kyatarwa ,
Wani sashe na zuciyarta na yaba kyawonsa kota ina Kyawon Abutturab ya Rudata matuqa ranar farko da ta fara ganinsa batayi zaton Yaron da Alh.Sule ya kawo mata bane ,sae da taji abakinsa .
Tasan itadin kyakkyawar che ta qarshe haka mamanta shuwa Arab che Wanda gaba day'a maminta ta kwaso .
Amma zata iyachewa idan suka fara buga gasar kyau itada wannan Abutturab din ,to tabbas zay zo na day'a ita tazo a matsayin ta biyu.
Yana day'a daga cikin dalilin da yasa nainah taji ta fara tsanarsa ,Haka kurum taji bai dache ache yana da wannan kyawun ba kasancewar sa Dan talakkawa gaba da baya.
Tsoki ta buga haka tayi saurin daura yatsan hnnunta akan dan kyakkyawan bakinta da cwt voice nata take fa'din ,
"Shittttttt!"
Nainah !"
Karki bada kanki mana da haka tayi saurin watsar da tunanin Abutturab aranta ta cigaba da wankanta.
Agurguje ta shirya cikin Riga da skirt na English wear's long skirt black ,
da orange din T.shirt mai dogon hannu mai maballai agaban Rigar ,
Kan soofa ta ko'ma ta zauna wyarta ta Jawo kirar IPhone 8
Minti biyr da zamanta sai ga Nana nayi mata knocking.
sae da tagama Jan ajinta kafin tabata damar shigowa ,
Angama ha'da komae saida tagama hura iska kafin tabata amsar tana zuwa,
gaban mirror dreassing ta ko'ma ta dauki Ribbon tana tattara sumar kanta baka wuluk mai sheqi wadda ta sauqa har tsakkiyar bayanta.
bedshoes ta zura akafanta ta nufi main falonta ,
Wanda anan ne dinning side dinta ,
Kai tsaye zama tayi tana baiwa Nana umurnin tayi serving nata.
Still hnkalin ta na kan chart din da takeyi da friend dinta dan governor Kaduna.
*
ba ajima ba sai ga shi Nana ta shigo tareda Aliyu Wanda yaci wankan kananan kaya ,
Fuskar shanu nainah tayi tana watsawa Nana wani irin irritating look,
Cikin katseta Nana ke fa'din."hajia tache ayi mashi iso wurinki bata qara fadar komae ba ta juya tabar falon .
Ka'llo ka'llo suka tsayayi a tsakanin su ,
Lokaci day'a taji ranta yyi mugun baci ture abincin gabanta tayi sai taga ya nufo dinning side din yana kasheta da murmushi Wanda ta lura haka fuskarsa take,
qa'ra tsuke fuska tayi Jan kujera yyi gaf da tata ya zauna wani mugun haushi da tsanarsa taji sun dirar mata lokaci daya meye wannan yaron ya'ke nufi?"shin Meyasa ma Mami zata turo mata shi a turakarta batareda Neman izininta ba?"
💝ABUTTURAB💝
~Writeen By Asmy b Aliyu~
Haske Writer's Association.

5.
daukar glass cup yyi ya dauki bottle water ya tsiyaya aciki sa'annan ya ka'fa abakinsa baki wangalau ta saki tana ka'llon tsabar rainin hnkalin da yyi mataA yanzu cup din nata zai dauka yasha Ruwa!"how dare he?"
Ka'llon cikin idonta yyi Wanda yana hango ba'cin Ranta qarara ,smile ya saki kafin ya fara fa'din ."Am sorry maah Nayi laifi haka na amsa laifina hakan bazai qara faruwa ba!"ya qarasa maganar sounding so cwt.
Baki wangalau ta saki tana ka'llon kyakkyawan fuskarsa,
Shaye da to'ka take fa'din waya baka izinin shigowa part dina?"Hajia !"ya bata Amsa sounding so free.
Ya isheka haka?"
Ta daka masa tsawa ranta Abace?"
Hi !"
Don't use tongue with me young lady,"cewar Abutturab ya fada in a high tone da ya tsorata nainah.
Tana hango bacin Ransa,
Ke wacece da zan zauna ina baki hkuri ki kiyi kina cin darajar Hajia ne

1 / 9