Author : Asmau B Aliyu Category : Romantic Hausa Novels
nainah tayi ,cikin ko in kula take fadin."bara na idar da wannan aikin besty sae mufita.smile kawae humy tayi ,wayar ta tafidda acikin handbag nata ta cigaba da dannata da alamr chart takeyi.
1 hour latter.......
Nainah ta kalli humy wadda tayi relaxing akan soofa ,
Haka idanunta a lumshe suke amma ba barci take ba.
qarasawa kusa daita nainah tayi tare da gyaran murya.
Lokaci daya humy ta bude ido gamida zubasu akan nainah wadda ke tsaye ,riqe da handbag nata da kuma car key.
smile nainah ta saki tana ware idonta akan humy lokaci daya,
Mufita mu huta babe!"nainah tayi mganar cike da fara'a,
Shaye da toka humy ke fadin ,
"Amma bakida kirki nainah .
Sae da kk ga kwanciyar yyi min ddi zaki wani CE mufita,
Okey."
Bara na barki ni zan fita,
Yin shopping din birthday na,
Da dare idan kina da ra'ayi sai kifita da driver.
da haka nainah ta juya ta nufi kofa batareda ta jira amsar da humy zata bata ba,
Cikin daga murya take fadin."
Ki tsayani mana ,kefa yar rainin hnkali CE yazaki ajey ni a office dinki ,sai kace wata baiwarki .
Tare suka fito suna tafe suna hira ,
Basu tsaya koina ba sai kofar office din AY bamalli!"
Knocking sukayi aka basu izinin shigowa ,
Zaune yake A katafaren office dinsa ,
Yana duba wasu file's nabeela ce zaune akan soofa ,
Itama tana cika wasu file's sakatariyarsa da alamar tayasa takeyi.
Gaban nainah yyi wata irin bugawa ganin yarda Aliyu bamalli ke hira da nabeela ,cike da fara'a.
Bata shiga office din nasa ba taja ta tsaya abakin ko'far haka taji ranta yyi masifar baci jin takeyi tamkar ta Juya amma bbu halin yin hka.
Lokaci daya turab ya miqe tsaye hakama nabeela ganin nainah tsaye a bakin ko'fa haka fuskar nan tata bbu alamr fara'a......
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
21....
Ka ajey aikin da kk yi zamu fita,
”tayi mganar sounding so very command! "da haka ta juya tabar office din humy sai kallon Abutturab takeyi kyawonsa yyi matuqar tafia da hnkalinta.haka ya qara fusata nainah chanji.
Haka turab yasa nabeela ta hada stuff's din office din yabata key din yabi bayan nainah!"
Jin gine suke jikin motar nainah kirar Benz da alamr Aliyu suke jira.
doguwar ajiyar zuciya humy ta sauke ,
Ina kk samo wannan gentle guy din?"humy ta fada tana kallon nainah,
Wanda lokaci daya ta hade rai,
Manager din wannan company ne!"meya faru?
Tabe baki humy tayi ,gamida fadin."yana da kyau,
da gani zay yi girman kai.
Kima fidda ran zaki samesa ,
Wannan mutunen yafi karfinki!"nainah ta qarasa maganar cike da kishi da bacin rae,
Humy zatayi mgana ta hngo turab na tahowa wurinsu cikin takunsa na kasaita,
Haka yasa humy ta shagala da kallonsa.
Ki kama kanki humy wannan ba girmanki bane ,
Kada ki badani gaban yarona!"
Wannan kam yafi qarfin yaron ki Mrs.nainah chanji!"ina son guy din nan"
Tsoki nainah ta doka,karki fara nuna bakin halinki agabana humy zamu kwashi yan qa'llo pls ki ajey wannan Rashin ajin naki na dan wannan lokaci ,
Ta qarasa mganar cikin hade rai .Wanda humy ta saki baki tana qa'llonta duk minene wannan na daga hnkali?"tabbas akwae wata a kasa."murmushin mugunta humy ta saki dai -dai lokacin turab ya qaraso gurinsu,
Zay yi mgana nainah tayi saurin taron numfashinsa.
Mutafi a motar ka,
Da haka ta nufi side din da motarsa ke ajeyi.
Zaman shuru suka zauna dukan su a motar,
Sae humy dake Dan jansa da hira ,akai akai itakuma sarauniyar tariga da ta hade rai ,Wanda har ga Allah tayi da nasanin ha'da turab da shaidaniyar kawarta,
Tunda humy ta Riga da ta yaba kyawonsa."tasan kawarta bata da kyau ,Amma daga yau komae yazo karshe bazata qara bata damar ganin Abutturab ba!"zuciyar ta ta tambayeta ,akan but why?"
Ko kin fara sonsa ne nainah chanji?"nooo!"ta fa'dawa zuciyar tata ,tana dai fadar ko ka'dan bataso humy tabada ta agaban AY bamalli!"
Dropping dinsu yyi awani hadadden mall ,Wanda tunda yake rayuwa a kano baita ba taka kafarsa cikinsa ba,
Ya'yan masu kudi kawae ke kai da kawo a wajen ,
Kafito mu shiga mana."nainah tayi mganar tana kallonsa da shanyayyun idanunta.
"Kuje kawae ku fito,yyi mganar yana murmushi,
Hade rai tayi tana qa'llonsa .
Lokaci daya ta langabe kai tamkar wata bby doll take fadin."gobe birthday na ,Zanyi siyayya da yawa zaka riqa min wasu kayan ,
Dan Allah karkace noooo pls pls!"tayi mganar tana folding hnnayenta duka biyu ,ware idanunsa yyi yana kallonta .da cool voice nasa yake fadin."is OK
Mutafi mana ,murmushi ta sakar masa sukayi gaba itada humy yana binsu a baya .har zuwa cikin mall din.
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
22.....
Shopping ta farayi kan Abun da tasan take bukata hakama humy anan aka shiga zabar English wear's ,
A hnkali ta juyo kan Abutturab Wanda ke janye da katuwar trolley .
Kai baka son komae ne?"ta fada tana kallonsa ,
Na gode kawae bana bukata!"
Karya bata dace dakai ba Mr.AY bamalli .
gaba tayi yana binta a baya ,duk inda suka wuce sai kallonsu akey yi.
Ga mamakinsa sai yaga sun fada side din maza."
Hadaddun suit coat ne Jere a wurin ,masu tsadar gaske da kuma English wear's.
Trolley ta jayo ta shiga zabar masa duk kalar da tafi dacewa dashi ,baki ya saki yana kallonta haka ta shiga zuba masa hadaddun cover shoe's yan kasar Italy ,
Juyowa tayi tana qallon yarda ya saki baki yana kallonta .
Hnnunta tasa ta rufe masa baki sosae kunya ta kama turab ,
daga masa hnnu tayi tana ware masa idanunta!"
dage ka fa'da gamida tabe bakinsa,
Haka da yyi ya matuqar burge nainah ,
Dan russuna yyi gefen kunnenta yake fadin."thank yhu for everything Mrs.fatyma chanji!"
Wani yarrrr!"taji lokaci na farko da ta fara jin tana son akira ta da wannan sunan,
duk Abunda sukeyi akan idon humy hnkalinta yyi matuqar tashi kardai ace nainah soyayya takeyi da Abutturab ?"zatayi gaggawar sanarwa sageer ,
Fita tayi daga cikin mall din da sauri wayarta ta fiddo tayi dialling lambar sageer cikin rashin sa'a akashe ,
Lambobinsa ta shiga nema daya bayan daya ,still akashe jiki sanyaye ta koma cikin mall din.
ganin yyi ta shiga loda masa English wear's na mata ,da kuma hadaddun Arabian gown's masu shegen kyau. "
Nasan wannan zatayiwa noor kyau"nainah ta fada gamida daga wata maroon jallabiyya mai Stone's din baki ajikinta ,
Cike da farin ciki ya dage mata gira daya .itama murmushi tayi tana girgiza masa kae,
Zata dauki wata yyi saurin riqo mata hnnu."wani irin faduwar gaba ta tsinci kanta aciki lokaci daya ,
da kuma wani irin shock tamkar wutar lantarki .
"Ya isa haka Mrs.nainah chanji ,ko so kk mukarar da shagon duka.
Yyi mganar yana sakin hnnunta ,
gaba tayi tana famar doka murmushin da ya kasa gane ko na minene?"
Bangaren ice cream suka nufa bayan ta gama siyayyar ta,robobbi kwara goma ta dauka .ita biyu humy biyu ,sauran roba shidda ta fada masa shidda Aunty da kuma noor.
Nata ice cream din aka sanya mata scoop biyu na vanilla da chaculate.
Tun a mota nainah ke shan Abunta yyin da humy hnkalinta na kan wyarta.
Wayr nainah CE ta fara ring,
Ware ido tayi ganin mai kiranta awaya.
kallon humy tayi tana fadin."besty sageer ne,ta karasa maganar tana daga wayar .
Wani irin ihu ta saki bbu shiri Turab ya taka burki a tsorace ,saurin datse call din tayi tana kallon Aliyu feelin guilty."Am sorry best friend dina ne yazo kano ,
Ta karasa mganar cikin murmushin farin ciki ta Juya tana fadawa humy sageer na kano zay shigo zuwa dare.
da haka turab ya ajey su agida ya nufi unguwar su dake Jan bulo yana ,tunanin hali irin na nainah chanji !"......
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
23.....
Second get ya hngota tana tahowa da sauri hka tanayi tana waigen bayan ta ,
Tana kawo wa layinsu ta dan rage saurinta ganin Abutturab jingine jikin mota yana kallonta.
da natsuwa ta qaraso gabansa ,batace komae ba ta shige jikinsa yanajin yarda zuciyarta ke halbawa sunfi sakon biyar a hka ,
Karfin halin cireta ajikinsa yyi yana kallonta.
Cikin hade rai yake fadin daga ina haka?"kuma bana hnaki wannan saurin ba?"
Yarfe hnnu ta shigayi tamkar zatayi kuka take fadin. "daga gidan su bikra wanine ya biyoni wai yana..............." Kasa karasawa tayi ganin irin mugun kallon da Abutturab ke binta dashi ,
Bana hanaki yawo ba?"meyasa bakya jin mgana noor naga alamar kina son na zaneki,
Hawaye na zuba a idonta take kallon yarda yayan nata ke mata fada.
"Na tambayi aunty fah yaya!" Ta karasa maganar tana rushewa da kuka,
Kiyi min shuru!"ya daka mata tsawa."da gudu noor ta nufi cikin gida ,
Tsoki ya buga yana kallon inda noor ta fito yaga wane dan isakan ne ya tare masa mata.kusan minti biyu baiga kowa ba,
Ta ciki ya shiga ya bu'de get sa'anan ya fita ya shiga motar gamida saka ta aciki,
da yake akwae parking lot agidan.
Sae da yagama ya kwashi ledar ice cream zuwa cikin gida.
part din aunty ya nufa direct ,
Sallama yyi bbu amsa a kitchen ya riqa jin motsi hnyar kitchen din ya nufa achan ya tarar da Auntyn tasa tana famar tuqa tuwo.
Sannu da aiki Aunty!"ya fada yana Jan kujerar robar dake cikin kitchen din ya zauna ,
Tana kallon sa take amsa masa.
Gamida tambayar sa ya aiki?"
Ya amsa mata Alhmdullh!
"Naji kamar an shigo da mota ehhhh!aunty yabata amsa yana sosa kansa,
Motar waye?"zuwa anjima zamuyi mgana ,tabe baki Aunty tayi ta cigaba da tuka tuwonta .
Shima miqewa yyi ya ajey mata ice cream dinta roba biyu,godia ta masa ya dauki nasa shida noor ya fita.
Lekawa dakinta yyi zaune yaganta akan soofa ,
Hawaye har lokacin na Rolling akan fuskarta.
ganin sa yasa ta qara dauke kai haka tana turo baki.
Ki hadomin coffee ynzu kizo muyi wnka."ya fada yana hade rai haka ya Juya yabar dakin nata.
Part dinsa ya shige ,
Ice cream dinsu ya saka cikin dan qaramin fridge kayan jikinsa ya shiga ragewa,
Yana daura towel ta shigo .
Kallonta yakeyi har ta nufi kofar toilet cikin dakamata tsawa yake fadin" baki iya sallama bane,
Cikin muryar kuka take fadin"nayi sallama fah..?"hararar ta yyi c'mon "koma kiyi sallama ya fada yana tsareta da manyyan idanunsa ,
Bbu musu ta koma" muryarta na rawa take yin sallamr ciki 2 ya amsa ta.
Toilet ta shige ta hada masa Ruwan wnka,Juyawa tayi zatabar toilet din suka ci karo "Auch !"... Ta fada tana dafe goshinta ,shima haka ya ware ido yana kallonta,
" sowiee my Angel".......ya fada sounding so cwt, kawo na duba maki,yyi mganar yana Dora hnnunsa akan goshinta ,
Ke bazakiyi wnkan ba?"
Nayi wnka !ta fada shaye da toka ,dama ya Riga da yasan laifinsa akan fadan da yyi mata ne dazu .to bazaki tayani ba?"girgiza kanta tayi gamida fadin coffee zan hado maka ,da haka ta fice daga toilet din.
Tana zaune a kan Rug din dakin nasa shikuma yana zaune akan cushion yana shan coffen sa a hnkali."nooriyyah!ya kira sunan ta a hnkali ,dago kanta tayi tana kallonsa idonta har yau akwae Ruwan hawaye acikin su."
"Wad made yhu crying?
Hawayen da take tattali su suka zubo mata ,
Cikin kuka da shagwaba take fadin" bakai bane kayimin fada da kuma tsawa?dan murmushi yyi ajey coffen hnnunsa ,yyi gamida yafito ta da hnnunsa,
Bbu musu ta miqe zuwa garesa .
Masauqi yyi mata akan lap's dinsa,
Hnnunsa ya daura akan kafadar ta ,cikin muryar rada yake fadin "idan kk haifamin baby's koda sun yi abun fada bazakiyi masu fada ba?"cikin turo baki take fadin" ni bana son baby's wajen haihuwarsu mutuwa akeyi."yarda tayi mganar yasa shi sakin murmushi ,insha allahu ke bazaki mutu ba Sae kin haifamin yara dozin"uhum ummmm!"
Nidai bana son haihuwa wlhi mutuwa zanyi"
Ta fada cikin kukan shagawaba ,
Kallonta kawae yakeyi haka yana Jinjina yarinta irin tata.
Jeki ki dauko ice cream acikin fridge ,jin ice cream yasa ta sauka da gudun ta ,murmushi yyi aransa yake fadin "watarana idan ance kiyi wnnan gudun bazakiyi ba!" Coffeen sa ya cigaba dasha itakuma ta cigaba da shan ice cream dinta Sae Santi sa takeyi....
It's:Asmy b Aliyu😘
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
24....
da ido ta riqa binsa har yagama shigowa da manyan trolley's har guda biyu.
Wae yaya waya'nnan kayan waye haka?"namu ne yabata amsa batareda ya kalleta ba.
To motar fa?"tawace ya bata amsa still bai kalleta ba,
Washe da baki tazo ta tsaya agaban sa tana dariar farin ciki take fa'din da gaske kk yaya Abuui?"
Yarda tayi mganar yana hngo farin cikinta sosae.
"Smile ya saki yana fadin" da gaske nakeyi Mrs.Aliyu bamalli ,daka tsalle tayi gamida Rungumesa ,
Tana dariar farin ciki take fa'din"ni bazan qara bin Aunty a school ba kai zaka riqa kaini yaya."
Yaya duk Ranar week end xaka riqa kaini yawo kafin lokacin zuwa islamiyya yyi.
dagata sama yyi tamkar wata ya'r tsana yana zagaye falon yake fa'din ,
Amma da Sharadi?"cikin turo baki da shagwaba take fa'din meye sharadin?"zaki barni na saka bbyna acikin wannan cikin naki?"lokaci daya tasha toka ,ganin haka ya sauketa a kasa folding hnnunta tayi akan kirjinta tana turo baki take fa'din"A'ah gaskiyya ni bana son bby"
Shima lokaci daya ya hade rai yake fa'din"ashe kuwa bazan riqa kai ki skull ba .
Haka ba zan riqa kaiki yawo ba."yyi mganar sounding so very serious!'"
Cikin muryar kuka take fa'din wlhi akwae wahala yaya turab!
Yana daria yake fa'din bbu wata wahala.
Namaki alkawarin bazakiji komae ba."ke kuma kiyimin alkawarin bazaki yi ihu ba,
Har Aunty ta juyomu"tsareta da ido yyi yana Jiran amsar ta.
Rau rau tayi da ido tana fa'din"promise me bazakayi da zafi ba?
Bazan yi ba oya jeki ki taya Aunty aiki ,zuwa anjima muyi mgana .da haka ta Juya tabar dakin nasa bayan ya gargadeta akan kada ta fadawa Aunty komae" ...
*
Sageer Sadiq Asalin sunan sa kenan dan gwamnan kaduna state, matashin yaro mai kimanin shekaru 32 adunia ,
duka mata ne agidan su shikadai ne namiji dal"acikin su yayun sa mata biyu ,da kuma kanwar sa yasmeen,sageer ya taso cikin gata da sangarta .
A kasar new York suka fara haduwa da nainah anan zumunci mai qarfi ya hadasu ,
Nainah ta yarda da sageer fiye da kowa a dunia ,
Idan tana cikin matsala shine mutum na farko Wanda zay Samar mata solution bata iya boye masa damuwarta,
Haka ma shima a nasa bangaren baya boye mata komae nasa."shakuwar su ake ganin kamar suna soyayya ne,
A bangaren nainah batada wani feelings akan sageer illah na a Abokin shawarar ta ,tasan tana kwana da sageer suyi soyayyar shan minti dashi .Amma bata taba jin wani matsayin sa ya chanja a zuciyarta ba.
"Tasan kakaf mazan da take kulawa sageer shine mutum na farko Wanda take bin umurninsa,
Haka shine namijin da idan zay fita waje shakatawa ta irin ya'yan manyya da Hutu yakan gayyaceta ,bata kin karbar gayyatar da yyi mata sabida matsayinsa daban ne awurinta."
Harta kai dangin sageer kwara kwara kawae ne basu San nainah ba.
"Abangaren sageer kuwa shekara biyu da suka wuce abaya ya kamu da tsananin soyayyar nainah ,da gaske sonta yakeyi da aure yana sha'awar ta zama uwar ya'yansa!"tana da qualities din da yakeso ga matar Auren sa. duk da yasan zay fuskanci matsala a wurin nainah chanji"tana da wuyar sha'ani amma yyiwa kansa alkawarin wannan ka'ron zay fallasawa nainah chanji sirrin dake ransa da taimakon kawarta humy...........
Black beauty chaculate ne ,dogone shanbal " yanayin sa da kirar sa yana yanayi da dan kasar India wato "Join Abraham... Body guards biyu ne a bayan sa ,wasu irin maza katta !" Wanda ko siffan su kawae abun tsoro ne ,
Shigar sa kawae zaya nuna dan gidan masu hnnu dashine.
"doguwar Riga CE ajikinta body hook light purple Wanda ta dame ajikinta sosae ,haka ya bayyana surar jikinta .
Sae dan karamin veil baki Wanda tayi Rolling kanta dashi.haka bai hana a hngo dogon gashinta ba ,
Cover shoe ne a kafanta suma bakake" kimanin watanni biyar kenan bata saka sa a ido ba,
dan ya koma digreen sa na biyu a kasar Rasha !"qaryarta idan tache batayi kewar sageer ba.
da dan gudu ta nufesa haka shima lokaci daya ya ware mata hnnayensa,
Bbu musu ta fada kansa yyi mata wata irin Runguma Wanda tajiyo hkan har cikin jikinta."
dago kai tayi tana kallonsa ,
Kallo daya yyiwa body guards dinsa sukabar Wurin.
Yanayin mutanen dake kai da kawo acikin harabar hotel din bai hanasa hade bakinsa da nata ba ,wani irin deep kisses yakeyi mata Mae wuyar misiltawa.
nan take nainah ta bada kai itakan ta tasan tayi kewarsa sosae......."
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
25......
"Hop zaki kwana anan baby?" Yyi mganar yana kallon nainah Wanda har lokacin tana ajikinsa ware ido tayi tana qallonsa ,haka lokaci daya ta shiga girgiza masa kae"agida zan kwana.
da mmki yake kallonta,
"But why?" Daddy yana gari smile ya saki yana gyara mata sumar kanta.
to dan Daddy yana agari sai mey?"idan kk kwana awurina bbu abunda zai CE!
"Plss sageer karka fara rigimar da bamusan Ranar da zamu gamata ba.
Cike da tashin hnkali ya daura hnnunsa kan shoulder dinta ,
da rinannun idanunta yake kallonta"
"Pls nainah Undestand!"
Ki kwana anan akwae abubuwan da zamu shirya fa?"
Nidai bazan kwana ba wlhi sageer ta fa'da tana sauka daga jikinsa ,
da mugun mmki yake kallon nainah gaba daya ta canja ,lokaci na farko acikin Rayuwarsu da taki bin umurninsa.
shima miqewa tsaye yyi yana kallonta."sageer pls kabarni na tafi ta fada kamar zatayi kuka.
"I told yhu to stop crossing me don't yhu believe me ko nainah?" Yyi mganar sounding so cwt."
ba haka nake nufi ba fa?"
Ba mutuncin mu bane kwana a hotel ka fahimceni mana sageer!".....akwae gidajen daddy da yawa sai Wanda yyi maka zamu kwana."
Ajiyar zuciya ya sauke kayansa ya saka yaja trolley dinsa ,
Sa'annan yace muje ...............gaba tayi yana binta a baya ,hip's dinta Sae girgiza sukeyi wasu yawu ya hade.
A daya daga cikin gidajen daddy dinta dake unguwar G.R.A.achan sukayi masauqi ita da sageer ,
dama sun riga da sunyi dener a hotel din da sageer ya sauka.
Boy's quarter aka warewa body guards nasa.
Wnka dukan su sukayi koda Sageer ya fito daga wnka misalin qarfe goma sha biyu na dare ,
Ya ganta kwance akan bed tayi relaxing tana duba chart dinta ,haka taga ana good wishes nata da masu positing pcs nata a Instagram. "badai har zakiyi barci ba?"
Nagaji sosae sageer kaima ya kamata ace kasamu barci ,
Kan bed din ya hau ya qaraso gaf daita yana binta da mayen kallo,
Towel din jikinta ya shiga warwarewa.
Bbu musu ta bada kai dan kan a wannan fannin ,
Bata iya musu wasa dana shanunta ya farayi Sae nishi takeyi mai cike da jin dadi hnnu tasa ta riqo joystick dinsa.
Nan take numfashinsa ya dauke ,
Kafa bakinsa yyi akan kirjinta ya shiga yimata wata irin wasar da tafara rikita nainah