Abu-turaab Book 1 Complete Hausa Novel By Asmau B Aliyu.txt

Author :  Asmau B Aliyu Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   5 / 9

12K to 15K   out of 25.7K words

murmushi yyi gamida shafa sumar kansa baice komae ba ya nufi kitchen har lokacin tana durkushe ,baiyi magana ba ya dagata chak!"Afusace take kokarin sauka ajikinsa amma tayi kadan ,karfi ba daya ba.
Har cikin bedroom dinsa ya kaita kan gadonsa,
Sai lokacin ta saki kuka .
Hawa yyi kan gadon ya Jawota ajikinsa baiyi magana ba ya hade bakinsa da nata ,hade kukan tayi lokaci daya ta shiga turasa tana dukan kirjinsa hnnun nata ya riqe gagam haka ya kaisa kasan wandonsa ,
"Wayyo Allah Aunty".......... "Ta fada da qarfi sakinta yyi yana daria kasa kasa ,kuka ta fashe dashi tana ko'karin sauka akan bed din" lokaci daya yajawo ta ajikinsa ,
Yamata masauqi acikin kirjinsa Wanda har baka hango noor acikin physique chest din Aliyu bamalli . sae da Yaji tayi shuru ta daina kukan ,akai akai zuciyarsa ke dokawa dago fuskarta yyi ya Ciro harshensa ya fara lashe hawayen idonta ,bai bata damar magana ba ya hade bakinsa da nata ya fara yimata abunda yafiso a rayuwarsa wato mouth to mouth kissing......."
[12:33AM, 9/9/2018] ‪+234 708 080 8705‬: 💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske Writer's Association.

15..

Sai da suka kusan minti goma ahaka noor ganin tayi abun nasa bana wasa ba ,tayi saurin fisge bakinta .yanayin Abutturab gaba daya ya canja Relaxing yyi akan bed yana maida numfashi ,kokarin sauka takeyi ya riqo hannunta.
girgiza mata kai ya shigayi Dan baya iya mgana,
Hawaye na Rolling akan fuskarta take kallonsa.
Jawaota yyi ajikinsa ya kwantar daita akirjinsa.
Tana Jin yarda zuciyar yayanta ke dokawa da qarfi kamar zata fito ,shuru tayi murya can ciki yake fadin kinji yarda zuciyata ke dokawa "ko kina so tafito.?" da sauri ta shiga girgiza kai "to ki daina kuka bana so !" Yyi mganar in a low tone.
Bbu shiri ta hade kukan,
duk wannan Rigimar ta micece?"ni bana sonta! I don't like her any more...............ta mareka shine zaka shiga motarta ,ta qarasa mganar kuka na zomata .
Bbu shiri ya miqe zaune still tana lafe ajikinsa,
dago da fuskarta yyi ya langabe kai yana kallonta,
"Mekike so yanzu nayi my chaculaty?" Turo baki tayi tana goge hawayen idonta take fadin"ka Rama marinka !kuma ka daina aiki tareda ita,tana mganar ne cike da Yarinnta !so kk yi na Rama?"dagamasa kai tayi.
"Zan Rama!
Yyi mganar sounding so very serous, Wanda fuskarsa ta nuna hakan.
" promise me zaka Rama"..tayi mganar shaye da toka tana turo baki,
Nayi alkawari zan Rama Mrs.Aliyu bamalli !
Ya fada yana dage mata gira daya haka yana shafa sumar kanta Wanda yaji gyara.
Smile ta saki haka ta shiga lumshe ido lokaci daya tasamu barci ,ya kwantar daita gamida gyara mata kwanciyarta.
Kai tsaye toilet ya nufa Dan sake wani wanka sunyi waya da mamdud ya shigo gare ,
Mamdud kawae shi abokin Abutturab suma anan bayan layinsu gidan su yake,iyayen mamdud suna da Kudi ,
Mamdud babban doctor ne dake asibitin zari'a shika yana zaune achan ne sai dai idan yasamu Hutu yazo Kano.
Bai tabayin aure ba zai girmi Abutturab da shekaru biyu amma yanayin Jikinsa zaa iya cewa tsarar Abutturab ne.

"Nainah!
Yau da murna ta shigo gidan nasu har a kitchen ta samu mahaifiyarta dake cakude da yan aiki suna shirya abincin dare .
dakune fuska tayi tana qa'llon mami din nata take fadin" mami aeki kuma?
Sau nawa zan fada maki ki zauna ki huta."ga Hutu kin samu a bagas sai kina wahalar da kanki pls mami muje bana so"nainah ta fada cikin shagawaba da turo baki tana Jan hnnun Hajia zulfa bbu musu Hajia zulfa tabita zuwa falo.
"Wai lafynki kuwa?
Ware ido nainah ta shigayi tana fadin" ina lfy mum"....
Kunyi waya daddyn ki?" Ya na hnya!"
Surprise look nainah keyiwa mamin ta,
Bamuyi waya ba mami!Tun safe nake gwada wayarsa akashe daddy zai dawo bbu Wanda yasanar min baa kyauta ba min ba.tayi mganar kamar zata saka kuka ,
Anan tayi jifa da handbag din hnnuta ta nufi hnyar kitchen da gudu tana kwalawa yan aikinsu kira.
da ido Hajia zulfa tabita tana addu'ar Allah ya canja mata Rayuwar nainah!"

"Idan kukaga typing errors am sorry banyi editing ba ina busy....."
💝ABUTTURAB💝
~Written By Asmy b Aliyu~
Haske Writer's Association.

16....kusan magrib suka gama komae haka aka Jera komae akan dinning ,da sauri nainah ta shiga wanka.Dan qarfe bakwae dai dai jirgin su daddy zai sauka.
Cikin mintunan da basuyi talatin ba tagama shirya kanta cikin wata doguwar rigar material mai black and Red acikinta ,
Ta tattare gashin kanta wuri daya tayi parking dinsa.
Dan qaramin veil din rigar ta dauka ta Daura akanta ,tayi kyau sosae .
Haka ta feshe jikinta da perfumes masu ddin kamshi plat shoe ta zura akafanta black ,
Ba wani damuwa da sallah tayi ba kai tsaye ta nufi part din mahaifiyarta ,
Iskota tayi akan sallaya .
Dan turo baki tayi tasan zata makara idan ta tsiya jiran mahaifiyarta ,
Dan idan tana sallah tana ddewa bata gama ba.
"Mami sai na dawo ta fada tayi hnyar barin dakin da sauri ,
driver ta samu yajata zuwa air port Isar su baifi minti gomaba Jirgi ya sauka.
Zuba ido takeyi taga ta inda daddynta zai bu'llo watanni ukku kenan bata sakasa a idoba,
Chan ta hangosa yana saukowa cikin bakaken suit ,Alh.Ibrahim chanji kenan mai kimanin shekaru Arbain da hudu a dunia,
Yanayinsa da yarda ilimi ya Ratsasa ta koina sai Ka Rantse da Allah ,
Bai taba aureba balantana ya Ajey nainah yar kimanin shekaru ashirin da biyu a dunia,
ganin daddyn da wata kyakkyawar budurwa agefensa yyi mugun daga hnkalinta gabanta sai faduwa yakeyi.
" ina kuma daddy ya samo wannan?"ta fada zuciyarta na dokawa ,tana son maminta so na hakika amma duk da batajin mganar ta bata fatan wata tashigo acikin Rayuwarsu nan su ukku a matsayin matar Uba!"
Harde hannayenta tayi akan kirjinta ,ga mamaki sai taji ranta ya baci ta kasa karasawa gurin mahaifinta duk murnar da takeyi nason ganinsa.
ganin daddynta na waige 2 yaga ta inda zai hango na gida ,umurni nainah tayiwa driver akan yaje ya amso trolley a hnnun daddynta da haka ta Juya zuwa mota rai abace ,
jinginawa tayi jikin bakar Jep din da suka zo daita tana Jiran isowar su.
"Ihun Humy taji akanta tana daria ,
Ware ido nainah tayi tana qa'llon humy Wanda ke cikin shigar English wear's ,Riga da wando sai Dan qaramin veil da tayi Rolling kanta dashi ,wata biyar kenan Rabonta da ganin humaira Kaseem ,
Amma ta chanja ta qara kyau da fresh kasancewar humy ba wani hali garesu ba ,Abbanta ma ya dde da yin ritaya ,sae da samarinta yayan masu kudi suka dauki nauyin karatunta.
" lokaci daya gaban nainah yyi wata irin bugawa!
dama humy CE ta hango da daddyn ta?"to meye a tsakaninsu?"
Nayi surprising dinki shine zaki wani shareni?"
Ta tsinkayi muryar humy akanta,
Dan murmushi nainah tayi tayi hugging dinta a hnkali take fadin."kin bani mamaki ne humy naganki tareda daddy?"
Smile humy ta saki cikin salon bariki take fadin ,
Ynzu dai ba lokacin magana bane mu isa gida babe."
Humy ta Juya ta shige back side ,
Cikin qarfin Hali nainah tayi hugging Alh.chanji tana fadin." missing you so bad daddy!"
Shima hugging yarsa yyi gagam yana fadamata yarda yyi kewarta watanni ukku da suka wuce,
da haka suka nufi mota.
A babban falo suka tarar da Hajia zulfa ,ta caba ado cikin wani uban less da kudinsa zasuka 80thousands ,haka ta sha gwala gwala tayi kyau,
Fuskarta cike da fara'a ta isa ga mijinta ta tarosa shima baiyi wata wata ba ya Rungumota ajikinsa .cike da farin ciki nainah ke kallon iyayenta Bakuwa humy kuma haka yyi balain taba Ranta,
dama haka Alh.chanji keson matarsa yake fatar ta shigo cikin Rayuwarsu?"tabbas tasan tanason Alh.chanji miji ne na nunawa a sa'a amma ya zatayi da kishinsa?"kai tsaye Nainah taja hannunta tana fadin muje babe kiyi wnka,
da haka nainah taja hnnunta zuwa part dinta.
Sosae nainah tayi mamakin canjawar yanayinta yanzu -yanzu kan gado ta fada tana tabe baki.
Agaban nainah humy ta shiga cire kayan Jikinta,
Wani kallo nainah kebinta dashi ba haka tasan humy ba ,ta canja ta qara kiba da haske.
Cikin qarfin halinta take fadin ."waini kam meye sirrin humy?"smile kawae ta saki tana Daura towel take fadin ,Hutu kawae da Jin ddi babe ,duk da har ynzu kanki a kwali yake bakisan ddin sexx ba ko kadan.
Amma irinku ne idan kuka fara bazaku iya kwana biyu ba bakuyi ba Mrs.Nainah chanji!"da haka Humy ta shige toilet batareda ta Jira amsar da Nainah zata bata ba.
Relaxing nainah tayi akan bed tana Juya maganganun Humy aranta.........
💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

17....
Fitowarta wanka bata tararda Nainah a dakin ba ,dan siririn tsaki ta saki kan stool ta zauna ta tsane jikinta da ruwa.
Kafin ta fara murxawa fatar ta hadaddun lotions dake Jere akan mirror dressing,
Wyarta taji tana qara a hnkali ta tashi tsaye ta zuge handbag nata ,ta Ciro wyar.
Hka tayi mmkin ganin wyarta a kunne ,tunda tasan tun kafin su shiga jirgi ta kasheta.anan ta tuna da ta kunna ta a mota ta chanja sim card.
Sugar boo..............!"ya bayyana akan screen din wayarta smile ta saki gamida daga wayar,
Muryarsa ta daki dodon kunneta .
Yane baby na?"ta tsinkayi muryar Alh.chanji cikin kunnenta ,
Cike da shagawaba take fadin."ina kewarka am so lonely anan wurin.
Ta karasa mganar tamkar zata saka kuka.
Tana jin yarda yake sauqe ajiyar zuciya ,ya zanyi dake baby.?"ko mufita a kama maki hotel,
No kabarsa kawae sugar boo nan ma am okeey.
Sai dai ina kishi ,tana Juyo sautin dariar sa ayimin afuwa bana son nainah ta gano wani Abu ,kinsanta akwae wayo."da bincike ,
Anan ma sai da ta tsareni da magana wai ya akayi tafiar mu tazo daya?"nan nabata amsa da A jirgi muka hadu kk bani lbrn nan zaki zo."zata qara yimin wata tambaya mamin ta ta katseta ,akan tabarni na huta haka.
da kyar nasha .smile ta saki haka lokaci daya ta saki ajiar zuciya yanzu dai kifito muyi dinner."okk gani fitowa da haka ta kashe wayar ,ganin nainah Jingine ajikin qofa yyi mugun daga hnkalinta ,haka tana watsa mata wani irin kallo da takasa fassara sa,
Wasu yawu Humy ta hade ,
Cikin basajar ta take warewa nainah ido tana fadin."babe are you okk!
Dan murmushi nainah tayi gamida dagewa kawar tata gira,
Tunda na shigo kk wya ,kina kasheni da wannan salon naki wannan kuma wane Lion ne haka mai sa'a?"
daria Humy tayi haka lokaci daya take shirya kanta cikin wasu Riga da skirt na English wear's ,Wanda nainah ta fiddo mata dasu .da alamar sabbine dal"
Muje kiyi dinner nasan kina Jin yunwa.
Amma har ynzu ban daina mamakin wai wurina kk zoba!
daria Humy tayi tana saka hular net akanta mai shige da kayan ,take fadin."gani nazo mrs.Fatyma chanji nayi kewarki da yawa,
Tunda ke ba wani mutunci ne dakeba,
Munyi waya da sageer ya fadamin birthday ki saura sati daya.
Zai hadamaki party ,shine na hado kayana nazo mufara shirye2
Ina ma Abuja.
Ware ido nainah tayi shaf ta manta birthday dinta wannan month din ne!"batasan meya shagaltar daita haka ba!"
Omg!
Kawae take fada tana riqe da kanta ,
bansan dame zan sakawa wannan guy din ba?"nainah ta fada cikin dariar farin ciki ,kinsan ko dazu munyi waya yacemin zai xo Kano Jibi .
Bansan dame zan biya sageer ba ina Jinsa araina Humy!"daria Humy tayi tana fa'din."ki ba zuciyarki dama taso sa nainah ta kaunace sa ,ki yarda ki auresa!
"Nan take nainah ta hade rai tana watsawa Humy wani irin arnen kallo." Sageer ba Ajin aure na bane!har yaushe zaki gane hakan Humaira!......"tayi mganar cikin daga murya .
Kan wane dalili zakice sageer ba ajikin bane bancin yanada komae nainah?"itama Humy tayi mganar cike da bacin rai,
Plss Humy yanzu ba lokacin wannan mganar bane zo mutafi kici abinci nasan kina jin yunwa.ta qarasa mganar cikin sanyin murya tamkar ba itace mai daga murya ba."tsoki Humy ta doka tana fadin basai kin yimin tsawa ba Nainah nadaina cewa kibaiwa sageer dama ,idan kk karayimin ihu yau komae dare a Abuja zan kwana.
Ware ido Nainah tayi ta dakune fuska tana fadin"am sorry besty wlhi na tuba mutafi ,yarda nainah tayi yabaiwa Humy daria haka suka jera suka nufi dinning..
Abunda basu sani ba shine Humaira tayi shekara daya da sanin Alh.chanji ,
Ko wannan fitar da yyi a kasar London tare sukaje da Humy watansu ukku achan suna holewarsu ,Rayuwarsu kawae sukeyi.
Yanzu ma da suka dawo kai tsaye tace zata bisa Kano tayi kewar nainah gashi kuma yazo dai dai da birthday partyn ta.
da kyar Alh.chanji ya yarda Humy tabiyosa ,ko kadan bayason abunda zaisa mutuncin sa ya zube a wurin iyalinsa musamman nainah mai mahaukaciyar zuciya ,
Muddin nainah tasan Humy na tareda Daddynta zata iya kaita lahira........
💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

18..suna dinner Humy itakam gaba daya a takure take ganin yarda ake Rayuwar turawa agidan Alh.chanji ,nainah ta lura da yarda Humy take a takure ware mata ido tayi tana fadin."ki saki jikinki besty nan gidan kune fa.
Ba bakuwar fuska anan daddy ne fa da Mami".nan Hajia zulfa ta saka baki ,
da kyar Humy ta iya controlling kishinta taci abinci ganin yarda Alh.chanji ke cin Abinci tareda matar sa.
Bbu tsayawa Humy ta ceci kanta tayi part din nainah!"
fadawa tayi akan soofa tana sauke ajiar zuciya.
Washe gari..........nainah tayi shirin fita office Wanda har lokacin Humy barci takeyi ,tayi mamakin kanta nason fita office a yau.
Ta tuna muddin daddynta na gari bata fita ,
Sae idan shi yyi ra'ayi su fita tare.
Amma sai gashi yau daddynta na gari zata fita office.
Tana Jin wani Abu akan Aliyu bamalli Wanda batasan ko na minene ba.
Taba kanta da amsa akan yanada kirki shiyasa.
Koda ta sauka kasa maminta che a kitchen da masu aeki.
Ina kwana tayi mata cike da mmki Hajia zulfa kebinta da ido.
"Office zaki fita daddy bai tashiba.
Nasani Mami akwae wani important Abu da zanyi a office ,
Idan daddy ya tashi zamuyi waya." Break fast fah?"Ruwan tea kawae zan sha.
Anan Nana ta hada mata tea haka ta soya mata wainar kwae.
"Tana break fast hnkalinta na kan wayarta ,
Kusan karfe Tara saura ta fito tayiwa maminta sallama akan idan Humy ta tashi driver yajata zuwa office.
*
Kusan tare suka shiga a company mai Babur ya ajey sa ,yana cikin shigen wani yadi brown ,dinki Riga da wando na captani Wanda sukayi balain karbarsa ,
Sae jibgegiyar Rigar sanyi baka.
Wanda ya Dora akan kayansa ,
Anyi Ruwan dare shiyasa aka tashi da sanyi.
Lokaci daya ya tunkari nainah Wanda ke Rufe motar ta cikin natsuwa.
Sama-sama suka gaisa ,
Office dinsa suka nufa a tare tana duba abunda baiyi ba acikin office din nasa.
" juyowa tayi tana kallonsa murmushi dauke a fuskarta take fadin."komae yyi dai dai ,
Hop zakaji ddin aiki dani Mr.Aliyu bamalli?"ta karasa mganar murmushi dauke a fuskarta ,godia yyi yana amsa mata da ehh."
Ni zan koma office zuwa 11 zamu fita Ka duba motar Ka ,
da haka ta nufi kofa da murmushi yabita tana fita ,
Ya fada kan cution din office din tana Juyawa dashi a hnkali nan kuma ya tuno Rigimarsu da Noor wannan karon baisan mezai fadamata ba idan taji nainah chanji tayi masa kyautar mota."Dan murmushi ya saki gamida shafa quarter million din dake zagaye da kyakkyawar fuskarsa ,Yana fadin "madallah Mrs.nainah chanji da shigowarki Cikin Rayuwar Aliyu bamalli!".......
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

19....
qarfe goma tayi wya da daddyn ta akan idan yagama abun da yakeyi zai sameta office."okky daddy kazomin da Humy Dan Allah ,ajiar zuciya Alh.chanji yyi dama yana tunanin haka ,kuma yanason su Dan samu kebewa da Humy.
Tana ajey wayar Akayi mata knocking ,
"Yes come in.....ta fada hannunta na kan laptop kirar Apple tana dannata cikin kwarewa.
" da sallama saleem ya shigo cikin office din nata amma fuskar sa a daure kamar kullum.
daga kai tayi tana kallonsa ,
Kallon second biyu tayi masa ta dauke kai ,ganin yarda ya hade rai itama tasha toka.
Angama settling din motar ,idan bbu damuwa kifito ki gani,yyi mganar cikin kakkausar murya.
bata kallesa ba take fadin."ka tafi ina zuwa ,
Shima baice komae ba yajuya yabar office din.
Itama ta cigaba da aikinta,
Humy.......
Zaune take agaban mirror dressing Dan qaramin towel ne take daure dashi da alamr bata dde da fitowa wanka ba.
Karar bude kofa taji da sauri ta kalli ko'far ganin mai shigowa saida zuciyarta takusa tsinkewa lokaci daya take zaro ido .haka ta miqe tsaye da sauri ta nufesa ,
Sanye yake cikin farar Jallabiyya .
Saurin murzawa ko'far key tayi,
Murya kasa-kasa take fa'din."honey Mami."tayi maganar cikin rawar murya ,
Murmushi Alh.chanji ya saki gamida Jawota ajikinsa yana kallon kyawawan idonta masu Rikitasa ,
Kokarin walwale towel din jikinta yakeyi.ta riqe gagam a tsorace take kallonsa,
Bai kulataba bakinsa yakai dai dai wuyanta ya subbaceta ,
Wani irin yar !"taji lokaci daya jin batace komae ba ya shiga kissing wuyanta tamkar wani mayunwacin zaki lokaci daya ya shiga warware towel din Jikinta ,
Jikinsa koina Rawa yakeyi haka ya cafki na shanunta ya shiga murzasu ,Wanda yasan nan ne gabar da humy tafiso lokaci daya ya shagaltar daita ,
Kankamesa tayi tana sauke ajiar zuciyar .daukarta yyi cak!sai akan bed haka ya shiga sarrafata ,
Kafa bakinsa yyi akan na shanunta ,
dayan hnnunsa yana kasan ta .cikin kwarewa humy sai girgiza masa kai takeyi tana wani irin nishi.........
Sunfi minti ashirin a haka yana kokarin shigarta tayi saurin dakatar dashi cikin qarfin halinta take fadin ,
Noooo!"
Honey Mami nainah"....jiki bbu kwari ya miqe tsaye batareda ya kalleta ba ya nufi ko'fa.
Tsayawa yyi murya can ciki yake fadin"ki fito muyi break fast zamu fita."da haka ya fice daga dakin da sauri.
Toilet ta shige Dan karayin wani wanka Dan Alh.chanji ya bata mata wannan wnka.
💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

20....
Ga motarka nan Mr.bamalli hop tayi maka?"ta fada gamida folding hnnunta akan kirjinta ,
Tana murmushi.
Kurawa motar ido turab yyi sae kace mai tunanin wani Abu kirar Elantra.
"Amma nainah wannan motar tayimin girma da yawa.
Wannan motar tafi dacewa dakae Dan Allah karka cemin A'ah!"
Ta fada tana hade rae lokaci daya.
dafa shoulder dinsa Uncle saleem yyi yana fadin."in banda kai da abunka Mr.Aliyu bamalli waye xaayiwa kyauta yace bayaso.
Ka fadamasa uncle nainah chanji bata kyauta amayar mata ,da haka ya Juya ta fara tafia.
da kyar saleem ya lallashesa,
Ya qarbi key din motar .mezai fadawa Aunty?"mezai kara fadawa Noor a karo na biyu?"
*
Kallon mahaifinta tayi kafin ta maida kallonta kan humy Dan ware ido tayi tana kallon ta,
"Daddy Ku zauna mana,
Nooo!" Nainah zanje naga ma'aikata ,da haka yajuya yabar office din ta maida hnkalinta kan humy ,Wanda batasan dalili ba jia zuwa yau bata wani sakin jiki daita.
Tabe baki

5 / 9