Author : AYSHA ALKALI Category : Taskar Novels
yi ya fito ba tare da
tunanin komai ba ya kunce towel dinda a daure a kugunshi mai ya shafa ya dauko rigar baccin
shi ya sa saboda Faheem ba ya son kwanciya da kaya ajikinsa....
Hawa gadon ya yi ba tare da tunanin komai ba bargo ya ja ya rufe jikinshi.....
Page 33&34
Can karshen gadon ta mulmula ba tare da ta san ta yi ba baccinta take hankali kwance, cikin
baccinsa ya tuna da ita juyawa yake so ya yi ya ga tana ina saboda shi gabadaya ya manta da
ita yaji kamar an rike shi ko da ya bude bargon ya ganta jikinshi ta manne kamar wata cingum
mamaki ne ya kama shi to yaushe ta hau gadon ko dama tana sama, kokarin cireta yake daga
jikinshi amma sai ara shiga jikinshi take.
"Na shiga uku!" Ya fada saboda wani karkar da jikinshi ke masa "Yau na ga ta kaina, ke!" Ya
fada da karfi aiko a firgice ta farka dama ba ta da nauyin bacci, kuka ta fashe da shi tana yi tana
shure-share tsayawa kawai ya yi yana kallon ikon Allah!
"In kin gama kukan ki saukar min saman gado" Aiko kamar an yi ruwa an dauke haka ita ma ta
yi gum da bakinta, "Sauka na ce ko ba ki jina?" Shiru ta yi dan wallahi ko me zai yi ba za ta
sauka ba,
"Ba da ke nake magana ba?" Gyara kwanciya ta yi a jikinsa shi kam duk mamaki ya cika shi
YARINYA da son jiki kamar mussa to ni bari na sauka na ba ki guri" sake shi ta yi ta kwanta
gefe...
"Wai kina nufin ni zan kwanta a kasa ni da dakina" Ya fada Yana kallon ikon Allah! Brgon ta
ƙara ja ta juya masa baya haka shi ma ya kwanta gefen ta.......
Comments and share pls
More comments more updates
Written by
Aishaalkali ✍️✍️✍️✍️ 08145116412
Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/DPpBhXyzIVKLbDQwVsQJXzWATER GURL♀️
YARINYA RUWA
WRITTEN BY AISHAALKALI ✍️✍️
08145116412
Da sauri ya rike hannayenta da take ƙoƙarin ɓalle bottles din rigar da ke jikinta,"Khaifah ka ce
na cire maka kayanka". Ta faɗa idanunta na tara kwalla jikinshi ya ji ya yi sanyi...
"Yanzu don na ce ki cire za ki cire kenan!" Ya yi maganar yana kafeta da idanunshi masu cikeda
kwarjini izza tare da sarautu, hannunta ya kama ya zaunar da ita bakin bed na shi "Ina zuwa" Ya
ce da ita tare da barin ɗakin kallo take bin ko ina na ɗakin yau ne rana ta farko da ta fara shiga
irin wannan gurin cike da nishadi take kallon ko Ina na wurin, ƙofa ya ja ya rufe Bayan ya fita
kai tsaye ɓangaren mahaifinsa ya je cike da mamaki kowa yake kallonshi, mahaifiyar shi ce ta
taho wurin shi taba fuskarshi take kamar ta ga sabuwar hallitta, "Ummie wai ya haka?" Ya faɗa
a shagwabe, murmushi take "Boy ka warke Allah na gode maka da ka nuna min wannan rana.
Mahaifin shi shi ma murmushi yake Alhamdulilah ya ce"Faheem zo nan ya nuna masa gefen shi
karasowa faheem ya yi ya zauna gefen mahaifinshi abin gwanin sha'awa
Can karshen gadon ta mulmula ba tare da ta san ta yi ba baccinta take hankali kwance, cikin
baccinsa ya tuna da ita juyawa yake so ya yi ya ga tana ina saboda shi gabadaya ya manta da
ita yaji kamar an rike shi ko da ya bude bargon ya ganta jikinshi ta manne kamar wata cingum
mamaki ne ya kama shi to yaushe ta hau gadon ko dama tana sama, kokarin cireta yake daga
jikinshi amma sai ara shiga jikinshi take.
"Na shiga uku!" Ya fada saboda wani karkar da jikinshi ke masa "Yau na ga ta kaina, ke!" Ya
fada da karfi aiko a firgice ta farka dama ba ta da nauyin bacci, kuka ta fashe da shi tana yi tana
shure-share tsayawa kawai ya yi yana kallon ikon Allah!
"In kin gama kukan ki saukar min saman gado" Aiko kamar an yi ruwa an dauke haka ita ma ta
yi gum da bakinta, "Sauka na ce ko ba ki jina?" Shiru ta yi dan wallahi ko me zai yi ba za ta
sauka ba,
"Ba da ke nake magana ba?" Gyara kwanciya ta yi a jikinsa shi kam duk mamaki ya cika shi
YARINYA da son jiki kamar mussa to ni bari na sauka na ba ki guri" sake shi ta yi ta kwanta
gefe...
"Wai kina nufin ni zan kwanta a kasa ni da dakina" Ya fada Yana kallon ikon Allah! Brgon ta
ƙara ja ta juya masa baya haka shi ma ya kwanta gefen ta.......
Comments and share pls
WATER GURL
YARINYAR RUWA
Writting by aishaalkali ✍️
Page 32&33
Kwance yake gefenta akayi kiran sallah subh, ya tashi toilet ya shiga Yayi alwala sannan ya
fito yaje masallaci Yayi sallah.
Bayan yadawo toilet ya wuce kai tsaye yayi wanka ya fito ya ganta zaune bakin kofar fita dakin.
"ke!"ya kirata " mey kike bakin kofa ko fita zakiyi?" Shuru tamishi bata ce dashi ci kankaba, oya
zoki wuce kiyi wanka kiyi brush mufita. ! , "To" Tace dashi tabi ta gefenshi tashiga toilet din, kalle
kalle take can ta hango batthob cike da ruwa fadawa kawai tayi tana iyyonta, tun yana sa ran
zata fito har ya gaji! bude kofar toilet din Yayi, koda yaduba ya ganta cikin bathob tana iyo!..
"wlh in baki fitoba na iskeki ranki saiya baci inata jiranki ashe kinanan kina shirmenki! "
"To ganinan" Tafada tareda turo mishi baki."zaki fito kisameni ne ai.!"yafada tareda juyawa yayi
tafiyarshi,
fita yayi a hanya ya hadu da Fahad "wai bros ina yarinyannan wlh ni nama manta da ita yafada
da alamar tambaya?."
"Ai dole kamanta tunda bakai ta takurawaba ," dariya Fahad yayi "tokai wai inakasamota ne?"
tsayawa Faheem yayi ya kalli "dan uwanshi" "Fahad itace yarinyar da nake gayama wacce
nashiga damuwa sbd ita ada nayi zaton na rasata amma ynx ji nake kamar ba abinda zai
rabamu yakai karshe da sauke numfashi!." "Fahad ita din ba musulma bace yakake tunanin su
abiey su amince? " " sbd ita ba mutum bace! suka jiyo muryar mahaifinsu abayansu da sauri suka jyo suna
kallonshi,
"Abiey" Fahad yafada da sauri.
"Abiey Dan allah". Faheem yafada araurane Wlh Ina Santa zanyi Komai sbd ita Dan allah Abiey
karka ce "A'a"
Koda shi yace eh bazan taba amincewa ba, "GA Mata dayawa diyan sarauta ka aura amma
badai Wannan ba"Tafada tareda Nuna faheema dake tsaye Bayan faheem tana kuka batare da
yasan tana wurin bama.
Kwana biyu ya rage auren abaya da Khalil ita dai tana bangarenta ba wanda ya Isheta kallo
Dan duk daukan mahaukata take musu musamman Khalil dataga yanata rawar Kai,
Mutum taji ya tsaya kanta tana kwance,
Khalil ne tsaye bayanta.
Mey kake bukata abaya ta fada batare da ta kalleshiba?
"ke nakeso "
" Bangane ba mey kake nufi? "
Kusa da ita ya matso Bari Kiga abinda nake nufi a aikace yafada Yana kokarin janyota jikinshi."
kaga malam tsaya meye haka?" Saura kwana nawa kizama tawa Dan Haka kawai kibari muji
dadi" yafada Yana kashe Mata ido daya!"
Kallon bakada hankali take mashi. "waikai Yaushe zaka daina abubuwannan" Tafada
araunane
"Kanaso ayi aure mu haihu kana Wannan banzan hali naka Dan allah kadaina ko Dan zuri'armu
nan gaba..! "
Wani Dan Jan hankali agareni
Yawan samari ba son gaskiya suke muna ba kawaii suna sha'awar mune zakuga saurayi yazo
Gidanku yanuna da gaske yake auren ki zaiyi bazai taba nuna miki halinshi na BANZABA, sai
anyi muku engagement daga lokachin zai fara sauya miki tunani "ai ynx saura kadan aurenmmu
mufita outing" daga Fita outing baby kiss nakeso kimin daganan zai barki saikin saki jiki dashi
yanuna miki true color nashi 30min ya isa ya lalata miki rayuwa Har abada yammata Yakamata
ku kula da irin samarinda zaku zaba amatsayin abokan rayuwa ku taimaki kanku iyayenku,
ya'yanku, mazajen da zasu aureku
Kusa yaranku suyi alfahari da ku
Amatsayin Mahaffey. !
Cigaban labarina
Tsaye Khalil Yayi Yana kallanta,
Ji yake Santa na karuwa cikin ranshi
"Nifah bantaba Ji Ina son YARINYAr nan Hakaba!" Azuci yake Wannan tunanin nan.
Juyawa Yayi, Yayi tafiyarshi
Batare da yace da ita Komai ba,
Kuka abaya take sosae kuka mai raunin gaske.
Ina sonki faheema tafada
Da karfi.
Faheema ce ta rufe idanunta sosae,
"Abaya kiyi hkr Ina sonki nima ki kula da kanki pls ki kula da papa tafada cikin tarin rauni ."
Duk Wannan abun da Faheema keyi ba wanda ya jita sbd Azuci take magana da abaya.
"Nidai zantafi!"
Faheema ta fada tareda Juyawa,
Da niyyan barin wurin tana kuka,
Tsayawa tayi sakamakon hannunta da Faheem ya rike, gabanta ya koma ya tsaya!
"Ina zakije?"
Cikin kuka tace "wani gurin da ba wanda zai sake ganina," takarasa tareda fashewa da
matsanancin kuka!"
Hannunta ya sake
Da sauri ta kalleshi! "Da gaske?" Tafada kamar sokuwa,kallan idanunta yake cikin rauni.
Sosae take kuka "Shikenan narasaka kamar yadda na rasa mahaifiyata"
Kuka suke baki daya. Faheem, Faheema, Fahad, kamar Kanaganin Yara,
"Duk ba Wannan koke koken zaku cika wuri da shi ba! "
" To mey kake kokarin yi ne? " Inji mahaifiyar Faheem.
" Zanyi abinda ya dace sbd Nina haifi Faheem" "maimartaba badai nufin ka ka amince da
Wannan auren ba"
"Kwarai kuwa na amince Dari bisa Dari
Tunda Har sunji sungani sunason junansu Zan daura auren Faheema da Faheem ynx ynx
Saidai da sharadi guda" jikin Faheem rawa yake sosae, Tun kafin ma yaji sharadin ya sadakat.
"bazaku zauna acikin masarautar nan ba kuje ko inane amma banda Wannan masarautar " ido
Faheem, Fahad, Faheema, Kai harma da mahaifiyar su suka waro suna Kallon Wannan danyen
hukunci na maimartaba,
{Abinda yasa maimartaba ya yanke hukunci nnan sbd Faheema tasamu ingattacciyar rayuwa
yasan duk ta zauna anan baxata taba jin dadiba sbd yasan halin matar shi indai bataso to
abinnan Shida banxa duk daya to sbd Haka ya yanke hukunci'nnan}
Limamin dake bada sallah a masarautar aka Kira da sauran dattawa, kankace mey kowa ya
hallara. Nan maimartaba Yayi musu bayani nan take aka daura auren.
Sosae mahaifiyar su Faheem ke kuka wai danta yazabi mace akanta,sukuma Faheem da
Faheema na nan tsaye ita dai sai kallon ikon Allah take wai za'a musu aure kuma mahaifiyar su
bataso ji take kamar tace tafasa Amma ba hali, Sosai Faheem ke kukan zuci "ummie kinkasa
taimakon danki kin gujeshi kin juya masa baya lokachin da yake bukatar ki akusa" shikadai
yasan abinda yakeji, Shida ita ba mai cewa Kala.
Anan ma dai auren Abaya da Khalil andaure Sosai Khalil ke Farin ciki, sabanin Abaya da ke
cikin Bakin cik
Page 35&36
Duk suna cikin farinciki Lokachin da aka sanar musu Wannan kyakkyawan labari na daurin
aurensu, musamman oga Faheem Faheema ma na farinciki, Amma wani bangare na zuciyarta
baya Mata dadi!, sakamakon auren Khalil da abaya tayi, Ba yadda Zatayi ne da Wlh baxata
taba Bari Abaya ta auri Khalil ba.
Bayan Angama Komai na daurin auren
Su Malam sukayi Tafiyar su, yarage daga Faheema sai Faheem,Maimartaba ne Yayi gyaran
murya tare da fadin "Faheem karike Amana karka cutar da yar mutane karka wulakantata
kakulamin da diya'ta Allah ya kiyaye kuma yakaiku Lpy," Fahad Muje "
" Kanwata kikulamin da yaya'na sosae kinji "Fahad yafada da ala'mar zolaya,baki ta turo mishi"
papa wai nice Zan kula da shi bani zai kula da niba " cike da yarinta tayi maganar aiko kowa
saida ya dara banda Faheem dake tunanin mahaifiyar su, kula da Hakan da maimartaba Yayi
yace" Fahad Muje inaga son ya Matsu basu tafi ba "" Abiey " Faheem ya kirashi in serious tone " ka kula da ummie "
" in Sha Allahu son karka damu kuje "
HANNU SUKA DAGA MUSU HAR SUKA ISA BAKIN RUWA INDA ZASU JIRA JIRGIN
RUWAN.
Zama Yayi Baice da ita ci kan kiba, dutse yadauka Yana jefawa a ruwa,
Gefenshi ta zauna tana Kallon gefen
fuskarshi,
Kallonta Yayi yanda yaga tafada dogon tunani abin yaso bashi dariya, amma yadake.
Gefenta yaje yazauna Yana kallanta,
Ita Kam Bama tanan yanayita,
Iska ya hura Mata a kunnenta, Aiko ba shiri ta dawo duniyar tunanin da ta afka,
Kallonshi tayi ta turo mishi baki,
Bata gama tura mishi bakin ba taji bakin faheem anata, ido ta waro tana zazzarewa kamar
wacce bata sababa.
"LOL ai na manta faheema YARINYA r kirki ce duk da Kasancwwarta batada addini Haka baisa
ta biyema sauran ta lalaceba "
Saida Yayi Mata kiss (sumba)
Mai isar sa, Sannan ya saketa ita Kam bakin ta zafi yake Mata abinka da wacce bata taba yiba,
Kallonta yake yadda ya ga tana turo baki so take ta goge bakinta. Shi abin dariya ma ya bashi
wai Kazan tarshi takeji sbd Yayi kissing nata lol.
"Nifa na gaji nan Zamu Zauna ne?"
"Eh "yabata amsa.
" Ko kinada wani guri muje? Eh inada Zakaje? "
" Eh zanje tare da ke matata" kashe Mata ido Yayi,
Dariya tafara, kallanta ya ke sosae sbd Wannan ne lokachi na farko daya fara
Ganin ta tana dariya sosae,
Tsayawa tayi tana Kallonshi,"menene na kallona Haka? "
" Kinada kyau! "Yafada Yana kallanta,
Fuskarta ta rufe da hannayenta biyu,
" Ni kadaina kallona!"
"Sbd mey?" Yace,
"Kafini kyau ai" Tafada tana Kallonshi ita Allah yasan lips inshi na burgeta sosae.
Kuka take sosae,
"Abaya ki taimakeni Wlh bazan iya jurewaba ni banasan Khalil Kizo ki taimakeni!" Tana
Wannan ne sbd kar Khalil da Uwar shi su kagene ta, "Hhhhhhhhhh" dariya taji abayanta Khalil
ne da mahaifiyarshi,
Kusa Ga Abaya ta zauna," Son zonan" Tanuna masa gefenta, Matsowa Yayi Yana murmushin
mugunta,
"Ga Da'nan na baki Amana inaso kishayar dashi dadi na musamman"
"(Lol wai inlow ke Wannan magana gaskiya fauza bakida kunya ) "
Kallonta Abaya tayi ta watsar, Dan bata mada lokachin su,
" Tau son", Naci kama burin ka na mallakama Faheema
("Niko nace kin mallaka mai Abaya dai ")
"kakula min da ya'ta, kabita akankali Kasan sabuwace "
Hade da murmushi kan fuskarta,
Murmushin takaici Abaya tayi
Tashi tayi tafita, "Ina zakije?"
Wlh atsorache take amma ta fuske,"mey ruwanka da inda zanje? "ta fada tana Kallon kwayar
idanunshi,
" Kinga faheema yakamata kitsaya yau nefah Daren farkonmmu! "
Wani kukan takaici ne yakeso ya kufce Mata da sauri ta Raba tafice.
Bata tsaya ko inaba sai gun magaifinta tasan can kadai zataje ta tsira.
WATER GURL
YARINYA RUWA
Writting by aishaalkali ✍️
Page 37&38
Kallon junansu suke cikeda shauki musamman oga Faheem, sun manta da wata maganar
Tafiyar su,
Saida Yayi sallar magrib sannan.
Kwance take a kafafuwansi, gashin kanta yake shafawa shidai allahh yasan yanason mace mai
gashi, saigashi Faheema gashinta kamar Bana mutane ba, Yana cikin tunanin makomarsu yaji
saukan jirgin ruwan,
Faheema ce tafara mikewa, Riko hannunshi tayi wai zata daga shi, kallonta yake Yana Kallon
karfin hali irinna faheema yasan komai Zatayi bazata iya daga shi ba.
Kwabe fuska tayi,"Kasan fah bazan iya daga kaba" murmushi yasakar mata, mikewa Yayi
hannu ya Mika mata yace"To zomuje kar mubata lokachi! "
Murmushi tayi farinciki fall ranta wai yau itace zata tafi wani wuri mai nisa tare da masoyinta."
kamar mafarki! "
Tafada afili,
" Bacci kika fara ne naji Kina maganar mafarki" hannunta biyu tasa tana dukan kirjinshi,"ka
ganka Koh" Tafada a shagwabe,
Murmushi yakoma sakar mata tareda Jan gashin kanta kadan!,
Aiko kamar jira take tafadi zaune tana shure- shure, "wayyo papa ya ciremun gashina" bil hakki
kuka take shi abin ma dariya yabashi wai Wannan Dan Jan gashin dayayi take Wannan, kamar
wata karamar YARINYA,
Tafiya yafara ya kyaleta jin takon Tafiyar shi yasa ta bude idanunta,
Waro manyan idanuwannan nata tayi ganin da gaske barinta zaiyi in tayi wasa,
Aiko da sauri Tatashi tabi bayanshi kafin takai Har yashige jirgin RUWAn
Shiga tayi da sauri tana sauke numfashi
Kamar wacce tayi tsere da mota.
BANGAREN KHALIL
Tun Yana sa ran dawowar abaya Har ya fidda rai, Gashi kuma a hannu yake Sosai,
Tashi Yayi ranshi bace Har zaije wurin mahaifinta ya jawota, sarauniya fauza ceh ta rike mashi
hannu, "Son mey kake shirin aikatawa ne?" "Umma Wlh abukace nake da YARINYAnnan"
yafada kamar ya fashe da kuka, Ka kwantar da hankalinka zomuje karage