Author : AYSHA ALKALI Category : Taskar Novels
izuwa haduwar Faheem Da Faheema Ina sane da Komai.
Wata Rana na Fita Koda naje inda na saba zama sai na tarar da Faheem a gurin,
bance dashi Komai ba nima na zauna sbd naga yanayi'nshi kamar Yana cikin damuwa, a haka
muka kwashe lokachi mai tsawo, Jin alamar Ana kallona yasa na juya na kalleshi, Faheem ya
kasance Tun Yana Karamin Yaron shi miskili ne.
"Meyasa Kazo nan Yau'ma? " "Inaso naga Faheema neh" dariya Yayi karka damu Har
ynx lokachin ganin Faheema baiyiba, bata fuska Yayi Bai Kara cewa Kala ba, "Tau Shikenan
Zan nuna maka ita amma da sharadi daya, ka yadda ya tambayesa Yana Kallon fuskar'shi, da
sauri ya dago "EH" "Tau Shikenan rufe idanun'ka" Rufe idanunshi yayi zuciyarshi na bugawa da Karfi.
Page 49&50
Ruwa yadibo suka cika masa hannu nan dai Yayi karatunsu na masafa saiga Ruwan na canja
kala Har hoton Faheema ya bayyana lokachin tana tare da hadimanta suna wasa, "bude
idanunka" a hankali yake bude idanunshi zuciyarshi sai Kara bugawa da Karfi take, Karasa
bude idanun Yayi maida duban shi Yayi gurin da mahaifin Faheema ke nuna masa, Sosai yake
Kallon fuskata yadda take cikin farin ciki kuma sai walwala take cikin hadimanta bata damuba.
Yana cikin Kallon Wannan hoto nata, yaji muryar mahaifinshi "Faheem wai sai Yaushe zaka
daina zama inda ba mutane sai Kace ba mutum kake ba" Bai Ida rufe bakin Shiba ya tsinkayo
muryar papan Faheema "Ranka'shidade babban sarki fatan Kana Lpy, Inanan tare da surukina,
yafada Yana Kallon fuskar Faheem dake ta Aikin murmushi, sabanin dazu da yake cikin
damuwa, ganin hoton Faheema da yayi yasa duk ya manta da damuwar da yake ciki.
Murmushi shima ya mayar masa, kaida surukinka bakwa jin magana saiku dawo nan kuyi
zaune jigum kamar wasu ifiritai, Duk kansu saida suka Dara "Tau Nidai ynx nakeso Zan Koma
Faheema na can na jirana lokachin cin abincinta Yayi nasan tana can tana nemana" "papa
nima zanje gurin Faheema" shiru dai 'ABIEY' Yayi Yana Kallon Wannan shakuwar da ke tskanin
papa da shi, duk da sun san wanene shi Hakan baisa alakarsu ta samu ragi ba.
"ABIEY" Kace Zan bishi inaso Inga Faheema, "Faheem kayi hkr bazaka iya rayuwa damuba,
lokachin ganin Faheema baiyi ba amma in lokachin Yayi ita da kanta zata nemeka, ba Lalle ne
kasake ganina ba amma Zan baka Wannan, yabashi wani Zobe mai haske Sosai.
" 'ABUBAKAR' inaso kamin alkawari Koda Bayan raina ka daura auren Faheema Da Faheem
shine rokon da zanyima duk da ba Lalle kusake ganina ba sbd abubuwa zasu iya lalacewa in
nace ni Zan kawo mashi Faheema"
Duk Wannan maganar da yake baibari Faheem yajiba sbd in yaji zai iya saka ranshi sosae.
Cikin bacin rai Faheem yakama hanya zai wuce papa ne ya riko hannun'shi Faheem kayi
hakuri ka manta da Faheema kaji yarona.
Kallon shi Faheem Yayi idanunshi sun Kada sunyi jawur, naji Zan cire raina akan Faheema
amma kasani bazan taba iya mantawa da itaba, hannunshi ya sake Ina alfahari dakai yarona ya
fada Yakama hanya ya fara Tafiya sarki abdur-rahman ne yaja hannun Faheem suka wuce.
NA
Eshaalkali ✍️✍️
FAN'S NASAN ZAKUCE BAKUJI AMSAR DA SARKI ABDUR-RAHMAN WATO MAHAIFIN
FAHEEM YABAMA PAPA WATO MAHAIFIN FAHEEMA BA
TO KARKU DAMU KUDAI KU CIGABA DA BIBIYAR WANNAN LITTAFIN YNX NE ZAKU FARA
HADUWA DA ZAZZAFAN MAMAKI SOSAI
AISHAALKALI NA MARABA DA MASOYANTA
WAI KUNA INA INASO KU FITO KU NUNAMIN KAUNA IN HAR DA GASKE KUKE SONAKE
YAU COMMENTS HAR SAINA GAJI PLS
_______-____________________________________________-❤️______❤️__
_______❤️________
WATER
GIRL_________________❤️_________________________________________
________❤️__________________________
https://whatsapp.com/channel/0029VaBbe1ZHFxOz23n5QF3x
YARINYAR RUWA
WATER GIRL
PAGE 47&48
_________sosai 'Faheema' ta jigatu, Kallon fuskar ta yake Yana sakar mata tattausan
murmushi dake bayyanar da zallan farin cikin da yake ciki, "Ni kadaina kallona" ta fada tana tura
masa baki gaba, "Au Lalle Yarinyar nan bakiji Komai ba tunda Har kika samu bakin magana
amma yanzu zanyi maganinki, Dan second round Zamu Koma dama ban gajiba. "
Ai cikin matsanancin tsoron da ya gama rufeta ta tashi cikin Ruwan ba shiri, neman
hanyar fecewa take amma 'Faheem' yaki bata damar Haka, Kallon ko Ina na jikin ta yake, jin
shuru yasa ta juya ta kalleshi, idonta ne ya sauka akan fuskar shi amma sai taga kamar ba ita
yake kallo ba, maida dubanta tayi zuwa inda take tunanin nan yake kallah, idonta ne ya sauka a
na fulanin'ta, ai da sauri ta saka hannuwan'ta biyu tana kare kirjin'ta "Wayyo Allah ni kadaina
kallona".
Kara matsowa Yayi gab da ita "Duk Wannan kunyar ta Mecece" tare da daga mata gira,
hannunta ta kwace tayi gaba ta barshi tsaye Yana kallanta, ahankali take Tafiya Har ta fita daga
toilet, direct gun drawer kayanta ta nufa Kaya marasa nauyi ta dauko ta saka, Bayan ta ya biyo
ya fito shima dama ya nada ALWALA, kiran sallah yaji anayi, gurin carpet ya nufa, Daidai itama ta kammala shirinta.
Sallah yajasu Bayan sun kammala ne yajuyo Yana kallanta, kanta ta sunkuyar Kasa tana
wasa da Yan yatsunta, 'Faheema' yakira sunan ta cikin tattausan murya, dago kanta tayi ta
kalleshi sannan ta karba "Na'am"
"Ki godewa allah ki godewa mahaifinki" cikin tsananin mamaki take Kallon fuskarshi Shin da
gaske ne ko mafarki, to in ma mafarkin ne ya akayi Yasan mahaifin'ta, "Kina mamaki ya akayi
nasan mahaifinki Koh?".
Bangaren Abaya
______"Abaya inaso kisani duk abinda ke faruwa a Wannan masarautar Ina sane da Komai, da
yawa mutane suna daukata kamar bansan mey nakeyi ba, ba komai ake fitowa fili a bayyana
Shiba daga mutuwar 'Zainab' Har aurena da 'Fauza' Har izuwa ynx da khalil yake aurenki
amatsayin ya'ta 'Faheema' inaso kisani duk wayannan abubuwa ninake tsarasu, Abaya abinda
baki saniba yau zangaya miki.
Cikin jinjina girman Wannan lamari Abaya ta daga masa Kai alamar tana sauraren shi, "
Na kasance Ina yawan Fita bakin ruwa batare da kowa yasaniba daga haduwar Khalil da
Faheema Har izuwa haduwar Faheem Da Faheema Ina sane da Komai.
Wata Rana na Fita Koda naje inda na saba zama sai na tarar da Faheem a gurin,
bance dashi Komai ba nima na zauna sbd naga yanayi'nshi kamar Yana cikin damuwa, a haka
muka kwashe lokachi mai tsawo, Jin alamar Ana kallona yasa na juya na kalleshi, Faheem ya
kasance Tun Yana Karamin Yaron shi miskili ne.
"Meyasa Kazo nan Yau'ma? " "Inaso naga Faheema neh" dariya Yayi karka damu Har
ynx lokachin ganin Faheema baiyiba, bata fuska Yayi Bai Kara cewa Kala ba, "Tau Shikenan
Zan nuna maka ita amma da sharadi daya, ka yadda ya tambayesa Yana Kallon fuskar'shi, da
sauri ya dago "EH" "Tau Shikenan rufe idanun'ka" Rufe idanunshi yayi zuciyarshi na bugawa da Karfi.
Page 49&50
Ruwa yadibo suka cika masa hannu nan dai Yayi karatunsu na masafa saiga Ruwan na canja
kala Har hoton Faheema ya bayyana lokachin tana tare da hadimanta suna wasa, "bude
idanunka" a hankali yake bude idanunshi zuciyarshi sai Kara bugawa da Karfi take, Karasa
bude idanun Yayi maida duban shi Yayi gurin da mahaifin Faheema ke nuna masa, Sosai yake
Kallon fuskata yadda take cikin farin ciki kuma sai walwala take cikin hadimanta bata damuba.
Yana cikin Kallon Wannan hoto nata, yaji muryar mahaifinshi "Faheem wai sai Yaushe zaka
daina zama inda ba mutane sai Kace ba mutum kake ba" Bai Ida rufe bakin Shiba ya tsinkayo
muryar papan Faheema "Ranka'shidade babban sarki fatan Kana Lpy, Inanan tare da surukina,
yafada Yana Kallon fuskar Faheem dake ta Aikin murmushi, sabanin dazu da yake cikin
damuwa, ganin hoton Faheema da yayi yasa duk ya manta da damuwar da yake ciki.
Murmushi shima ya mayar masa, kaida surukinka bakwa jin magana saiku dawo nan kuyi
zaune jigum kamar wasu ifiritai, Duk kansu saida suka Dara "Tau Nidai ynx nakeso Zan Koma
Faheema na can na jirana lokachin cin abincinta Yayi nasan tana can tana nemana" "papa
nima zanje gurin Faheema" shiru dai 'ABIEY' Yayi Yana Kallon Wannan shakuwar da ke tskanin
papa da shi, duk da sun san wanene shi Hakan baisa alakarsu ta samu ragi ba.
"ABIEY" Kace Zan bishi inaso Inga Faheema, "Faheem kayi hkr bazaka iya rayuwa damuba,
lokachin ganin Faheema baiyi ba amma in lokachin Yayi ita da kanta zata nemeka, ba Lalle ne
kasake ganina ba amma Zan baka Wannan, yabashi wani Zobe mai haske Sosai.
" 'ABUBAKAR' inaso kamin alkawari Koda Bayan raina ka daura auren Faheema Da Faheem
shine rokon da zanyima duk da ba Lalle kusake ganina ba sbd abubuwa zasu iya lalacewa in
nace ni Zan kawo mashi Faheema"
Duk Wannan maganar da yake baibari Faheem yajiba sbd in yaji zai iya saka ranshi sosae.
Cikin bacin rai Faheem yakama hanya zai wuce papa ne ya riko hannun'shi Faheem kayi
hakuri ka manta da Faheema kaji yarona.
Kallon shi Faheem Yayi idanunshi sun Kada sunyi jawur, naji Zan cire raina akan Faheema
amma kasani bazan taba iya mantawa da itaba, hannunshi ya sake Ina alfahari dakai yarona ya
fada Yakama hanya ya fara Tafiya sarki abdur-rahman ne yaja hannun Faheem suka wuce.
NA
Eshaalkali ✍️✍️
FAN'S NASAN ZAKUCE BAKUJI AMSAR DA SARKI ABDUR-RAHMAN WATO MAHAIFIN
FAHEEM YABAMA PAPA WATO MAHAIFIN FAHEEMA BA
TO KARKU DAMU KUDAI KU CIGABA DA BIBIYAR WANNAN LITTAFIN YNX NE ZAKU FARA
HADUWA DA ZAZZAFAN MAMAKI SOSAI
AISHAALKALI NA MARABA DA MASOYANTA
WAI KUNA INA INASO KU FITO KU NUNAMIN KAUNA IN HAR DA GASKE KUKE SONAKE
YAU COMMENTS HAR SAINA GAJI PLS
_______-____________________________________________-❤️______❤️__
_______❤️________
WATER
GIRL_________________❤️_________________________________________
________❤️__________________________https://chat.whatsapp.com/DPpBhXyzIVKLb
DQwVsQJXz
*YARINYAR RUWA*
*WATER GIRL*
*-`ღ´-ᗰᗩᒪᒪᗩKIᑎ EᔕᕼᗩᗩᒪKᗩᒪI-`ღ´-*
PAGE 51&52
*_______Tun daga wannan lokachin 'Faheem' bai sake haduwa da papa ba, Sarai yasan
abinda yake faruwa tsakanin*
* 'Faheema' da su sarauniya 'Fauza' da yaron ta wato 'Khalil', Ana cikin haka ne sarauniya
ta bijiro da batun auren yaran . *
*Abaya tayi mamakin wannan al'amari Sosai wai har Faheema da sarki kun musulunta bata
Sani ba sannan kuma duk abinda yake faruwa yasani, amma mey yasa hana auren ta da Khalil
ba, ita kadai take wannan. *
*"ABAYA nasan zaki tugumeni akan aurenki da khalil, bana tunanin zaki samu miji wanda yafi
khalil ba, a halin ynx yana bukatar ki a tare dashi sbd shi kanshi yana cikin kaidin mahaifiyar
shi,*
*Kuma shima ba tsira yayi ba data samu abinda take bukata zata iya salwantar da rayuwar'shi
tana amfani dashi gurin ganin bukatar ta tabiya,*
* Abinda nakeso dake kicigaba da zama a matsayin Faheema nadan wani lokachin sbd
ynx koda kin gaya masa baya hayyacinshi zai iya cutar dake, *
*Ki rike mijinki hannu bibbiyu ki karbeshi Komai zai dai-daita in Sha Allahu "*
*Faheema dai sai kallon Faheem take "Amma kana nufin Papa yasan na musulunta?" *
*"Ehh"*
*Yabata amsa yana kashe mata ido daya, "shima Papa ya musulunta shiyasa maimartaba bai
hana auren muba"*
*Bata San da wane baki zatayi amfani dashi gurin godewa ahalin Faheem, cikin kuka ta fada
jikinshi tana rera kukanta mai tsayawa arai. *
* "kidaina kuka ki godewa allah da ya azurtaku da ganin hasken da bakowa yake bama
ikon gani ba amma sai ya nufeku da rahamar sa sbd Haka kidaina kuka ki godewa allah, *
* Allah subhanahu wata'ala yace idan bawana ya gode min sai inkara masa, sbd haka ki
zama cikin masu godiya kowane hali kika tsinci kankin.*
*"INA SONKA ZAUJI" takara rungeme kayan ta kamar za'a kwace mata shi. *
*"Wayyo Ummi zata karya maki yaro batare da kinga jikokin kiba" dukan kirjinshi take cikin
Shagwaba "Nika daina ba yanzu zan haihu ba haka kawaii nayi ciki ni wlh kunya nakeji. mey
zan gayama abaya gaskiya ni za'ayi abin kunya dani ba".*
*Takare maganar tana masa dukan wasa cikin Shagwabar da tazama mata jiki dan ynx har
tasaba da rigimar mijin nata. *
*Da sauri yadago kanshi ya kalleta* *"Waike mey kike nufi? *
*Bazaki haihu dani ba?"*
*Cikin sauri ta rufe masa baki da hannunta "Karka yimin haka kadaina bari wannan tunanin na
tasiri a zuciyarka kadaina wannan tunanin dan Allah "*
*Ta maganar ta kamar zatayi kuka," In ba haka ba mey kike nufi bayan bakya bari nayi" yafada
kamar maraya, Nifa karka sauyamin magana tafada tana juyadda kanta gefe dan wani lokachin
'Faheem' na bata kunya, "ke wai duk wannan kunyar ta mecece wane dare ne jemage bai gani
ba eyeee?" *
* Ita dai komai bata ce dashi ba, kara matsawa yayi jikinta "in har da gaske kike yau inaso
ki tabbatar min da soyayyar ki agareni. *
*kishayar dani har saina daina numfashi kema ki rama abinda nayi miki kinga anyi 1-1"
yakarasa maganar yana kallon fuskarta yaji mey zatace. *
* budan bakin ta tace "ni dama ban rike ka arainaba tun ranan na yafe maka sbd babu
komai, wlh na yafe maka mijina" tafada sbd tasamu ta waske dan har ynx tsoron shi takeji*
*Dariyar da Faheem keson dannewa ne ta kucce masa ai ko dariya kawaii yake mata, ita dai
Kala batace dashi ba saida ya gama dariyar sa sannan yace *
* "kekam bansan wace iri ceh ba ke inkowa yanason ya faranta ma mijinshi ke banda ke,
sai iyayi ga tsiwa da bakin surutu amma sai shegen tsoro kamar farar kura. *
*Ita dai Faheema bata ce mishi Komai ba sbd taga so yake ya kadata itako bata shirya ba
gaskiya *
https://chat.whatsapp.com/DPpBhXyzIVKLbDQwVsQJXz
*YARINYAR RUWA*
*WATER GIRL*
*-`ღ´-ᗰᗩᒪᒪᗩKIᑎ EᔕᕼᗩᗩᒪKᗩᒪI-`ღ´-*
*
PAGE 51&52
*_______Tun daga wannan lokachin 'Faheem' bai sake haduwa da papa ba, Sarai yasan
abinda yake faruwa tsakanin*
* 'Faheema' da su sarauniya 'Fauza' da yaron ta wato 'Khalil', Ana cikin haka ne sarauniya
ta bijiro da batun auren yaran . *
*Abaya tayi mamakin wannan al'amari Sosai wai har Faheema da sarki kun musulunta bata
Sani ba sannan kuma duk abinda yake faruwa yasani, amma mey yasa hana auren ta da Khalil
ba, ita kadai take wannan. *
*"ABAYA nasan zaki tugumeni akan aurenki da khalil, bana tunanin zaki samu miji wanda yafi
khalil ba, a halin ynx yana bukatar ki a tare dashi sbd shi kanshi yana cikin kaidin mahaifiyar
shi,*
*Kuma shima ba tsira yayi ba data samu abinda take bukata zata iya salwantar da rayuwar'shi
tana amfani dashi gurin ganin bukatar ta tabiya,*
* Abinda nakeso dake kicigaba da zama a matsayin Faheema nadan wani lokachin sbd
ynx koda kin gaya masa baya hayyacinshi zai iya cutar dake, *
*Ki rike mijinki hannu bibbiyu ki karbeshi Komai zai dai-daita in Sha Allahu "*
*Faheema dai sai kallon Faheem take "Amma kana nufin Papa yasan na musulunta?" *
*"Ehh"*
*Yabata amsa yana kashe mata ido daya, "shima Papa ya musulunta shiyasa maimartaba bai
hana auren muba"*
*Bata San da wane baki zatayi amfani dashi gurin godewa ahalin Faheem, cikin kuka ta fada
jikinshi tana rera kukanta mai tsayawa arai. *
* "kidaina kuka ki godewa allah da ya azurtaku da ganin hasken da bakowa yake bama
ikon gani ba amma sai ya nufeku da rahamar sa sbd Haka kidaina kuka ki godewa allah, *
* Allah subhanahu wata'ala yace idan bawana ya gode min sai inkara masa, sbd haka ki
zama cikin masu