YARINYAR RUWA BOOK COMPLETE AYSHA ALKALI CE.pdf

Author :  AYSHA ALKALI Category :  Taskar Novels

Chapter   4 / 7

9K to 12K   out of 19.3K words

zafi da sabuwar
baiwar da aka kawomin, Murmushi yayi Yana shafa kanshi yace,
"Shiyasa nake kaunarki uwa ta gari"

{"lol Khalil karasa mahaifiyar da zaka cema ta gari sai mahaifiyar ka, yi abinka naji ance so sone
amma son Kai yafi"}

"Umma ya take kinsan Nifa Banason wayanda basu cika Sosai ba nafi son wacce takeda
Komai, yafada Yana marairaicewa"
"Son kaima Kasan bazan maka zaben da baidace dakaiba karka damu Wannan Komi ya zauna
cike take fam ko Ina yaji"
"Umma Muje Dan Wlh a matse nake, yafada tare da yin gaba uwarshi na binsha, Basu tsaya ko
Ina ba sai banga renta.

CIKIN JIRGIN RUWA 👇

Kanshi ta tsaya tace"Kai ZAUJ " Tafada kamar mai koyan MAGANA, da mamaki yajuyo Yana
kallanta,
" Zonan" yafada Yana nuna mata gefenshi,
Tana zuwa kafarshi ta Haye ta zauna hannunta tasa ta zagayo wuyanshi tana Kallon fuskarshi,
Ajiyar zuciya Yayi Karo na farko kenan da mace ta zauna a kafarshi ji yake sassan jikin shi na
amsawa da sauri, yace"sauka " turo mishi Dan karamin bakinta tayi" Ni Anan nake son zama"
Kara gyara zamanta tayi, shiru Yayi Yana sauraren bugun zuciyar ta sbd sunyi kusa sosae Yana
iya jiyowa, "Ina kikaji Wannan sunan" Murguda masa baki tayi ta juyadda kanta gefe, kallonta
yake bako kyafta ido, "Gayamun baby mie" juyowa tayi tana Kallon shi, Jin bakin shi anata ya
mai data Duniyar da ta lula ta tunanin sunan da taji ya kirata dashi, Ynx ta Dan fara amsar
sakon shi, Tana biye mishi, hannunshi ya tura Kasan rigar ta ya rungume kugunta, Bata Hana
shiba, sbd ita ma tana enjoying abun, Tun tana daukan abin wasa saida taga abin yafi karfin ta
sbd bakinta zafi yake mata Sosai, kuma yaki sakinta, tureshi tafara yi, ba halin magana bakin ta
na nashi, kamar wanda take Kara zuga wa, Haka yacigaba da shan lips inta kamar yasamu
alawa, Tun tana kokarin kwatar kanta Har ta gaji ta hakura, shiko bangaren oga Faheem ya
Riga ya tsokanowa kanshi gobara wacce ba ruwan kasheta nan kusa, Amma fa a tunanin shi
Dan ni gaskiya ban yadda ba ruwa ba,
Da kyar tasamu ya daga ta, sauke numfashi take..

More comments pls


Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/DPpBhXyzIVKLbDQwVsQJXz

🔥WATER GIRL🔥
YARINYAR RUWA







Page 39&40


Abaya zaune take gaban mahaifin'ta hira suke sama-sama Kallon ta Yayi Yace"faheema tashi
Kije nasan mijinki Nacan na jiranki "yafada Dan shima so yake yaje ya huta.

" Abba ni anan Zan Kwana kuma, ma shiyace in kwanta anan din"

Kallon ta Yayi Yana Kallon Yana'yinta "Kila tsoro takeji, yafada a'ranshi" to Shikenan Kije ki
kwanta nima baccin nakeji"

Cikin tsananin farin ciki ta tashi Dan ba tayi tunanin Mahaifin'ta zai yadda, ta Kwana nan ba
Bayan yau aka daura mata aure.


Shima Yayi Hakane sbd ya kwantar mata da hankali kuma gashi tayi farin ciki, allah yasani ya
nason yar' shi daya tilo da allah ya Mallaka masa,

Duk lokachin da yaji kewar matar'shi inya ga faheema sai yaji kamar Har ynx tana Raye.


Bangaren Khalil kuwa Uwar shi tasamo mishi yan'matan da zasu biya masa bukatar shi, suna
can suna aikata masha'arsu.



Wani Dan karamin gidane kusa da ruwa wanda akayi da katako, amma inka gani zaka dauka
na Kasa ne, kusa da ruwa suke sosae, suka dai ke rayuwar'su, sai dai'dai kun mutanen da ke
wucewa ta'nan.


Koda suka sauka akan jirgin ita dai Faheema gurin Yayi matukar burgeta kuma taji tana son
gurin, juyowa tayi cikin farin ciki, "Wannan gurin Yayi" tafada tana Kallon shi yadda yake wani
lumshe idanu.


kamar maijin bacci "bakada Lpy ko yunwa kakeji" lokachi daya take Jero masa tambaya,
kallonta yake Don Shi kadai yasan yadda yakeji, "Bakomai nagaji ne mukarasa zanyi sallah
dare yayi" "tau" tace dashi.



Bude gidan Yayi da makulli Yayi addu'a sannan, yace ta shiga da kafar dama, Kallon shi take
Dan batasan wacce kafa zata sakaba, "ya allah" yafada Yana dafe kanshi, "ynx Komai sai na
koya maki"



Turo mashi baki tayi "Uhm Nidai ka koya mun ban iyaba kuma papa yace zaka koya mun
Komai da Komai sbd Kana sona kuma kanada Kirki " �â¤ï¸tafada tana rufe fuskar'ta da

hannayenta,


"Naji Wannan kafar Zaki saka, sannan ki saka dayar, saura kimin shirme Wlh ballaki zanyi
gurin nan, bakida mai cetonki naga kanki na rawa, Zan gyara miki shine" "dama ka iya gyaran
Kai ashe" tafada tana Kallon shi Dan ita tasan ba'a gyaran Kai Amma Bari tayi shuru taji.


Ganin Yana kokarin cafko ta ne yasa da gudu ta fada gidan bata ma San da Wace kafa ta fara
shigaba.


Page 41&42


Koda suka shiga gidan, bai'bi ta kanta ba wucewa Yayi, Hanyar wani daki ya nufa batare da
yace da ita Kala ba, ganin Haka yasa ta kyaleshi saida ya shiga
sannan.

Tabi Bayan shi, Koda ya shiga toilet ya nufa yayi wanka sannan Yayi alwala, fitowa Yayi
Yana tsane jikin shi da Dayan towel dinda ke hannunshi, Dan baiyi zaton zata biyo shi ba.


Zaune take ya fito ya nashafe ruwan jikin shi, Kallon kurillah take mishi Dan bata taba ganin shi
ba kayaba.


Gaban mirror ya nufa Yana kaiwa ya kunce towel din ya fadi Dan shi Har ga allah Bai lura da
itaba

Ihun da ta kurma na yasa ya kula Ashe tana dakin, sai ihu take tana rufe idanu, shi Ya'ma
manta ba towel ajikin shi, karasawa Yayi gurin ta "ke wai Menene kike ma ihu bakida hankali
ne" saida yakai Aya ta bude idanunta kodai yafara mun gizo ne tafada tana bude idanta, tana
budewa tayi ar'ba da Faheem dinshi, Kara kurma ihu tayi ta sulale tafadi kan gado sumammiya,

Dan Faheem babban mutum ne, Komai nashi quantity ne, sai ynx ya lura ba towel, da sauri
yakoma baya ya dauki towel din, ya daura a kugunshi, "Wayyo Allah waike wacce irin marajin
YARINYA ceke" Dan Bai'ma lura data suma ba.


Oya tashi kifada duk Wannan surutun da yake Bai jiyoba balle ya San halin da take ciki, jin
shuru bata amsa mishi ba yasa ya juyo ya ganta kwance agado kamar mai bacci.

Karasowa Yayi ya kalleta Dan zuwa ynx ya gane suma tayi, baisan Sanda dariya ta kucce
mashi ba, ruwa ya debo a toilet, watsa mata su Yayi, aiko sai Gata ta farka tana sauke ajiyan
zuciya, duk da Haka bata bude idanta ba, Dan Bama taso tasake gani, a halin ynx tsoron shi fall
a zuciyar'ta.

Dariya taji ya nayi fara bude idanun tayi taga Ashe Ya daura towel din, Kallon shi take yadda
yake dariya kamar ba Shiba, "ke wai Mene kawaii Dan kin ganni shine Hadda suma wayaga
lokachin da Zan shigeki allah yasa ba'a gida mukeba da kin tona mini asiri tareda kashe mata
ido"

Faheema dai ba karamar YARINYA bace tasan mey akeyi in akayi aure, shiru dai tayi ta fada
duniyar Tunani Ina zata Kai Faheem Anya Bai mata yawa ba, sosae take Tunani, duk surutun
da yake Bama ta jin'shi




Writting by aishaalkali
âœí ¼í¿»





COMMENTS PLS í ½í¹í ¼í¿»






â„Yarinyar Ruwa📚
{Water💧Gurl}



âœï¸í µí±Š�𝑖�𝑖�𝑑 �𝑑 ����𝑦 �𝑦📚:

💋 �𝑎�ℎ𝑎 ���𝑎�𝑖💋

*Page 41&42*




*Faheem & Faheema*



Shiru ko wannensu yayi, yayinda kowa da kalar tunanin da ya faÉ—a.

Zaune suke a palorn gidan nasu, Faheem sanye yake cikin doguwar jallabiya ƙirar saudi, bai
saka hula akan shi ba, sumar kanshi baƙaƙirin sai walwali take.
Tun bayan kammala shirin shi suka fito palorn, abinci suka faraci cike da nishaÉ—i sannan suka
zauna a palorn, suna kallon wani series film na china [Diamond Lovers].

Daga Yadda dukaninsu suka ƙurawa t.v dake aikin shi ido suna kallo, zakayi tunanin kallon suke
da gaske, sai dai idanunsu yana kallon t.v ne yayinda zukatansu suka tafi duniyar tunani, kowa
da kalar nashi tunanin da yake.


A ɓangaren oga Faheem babu tunanin da yake sai na Ummien sa, tunanin irin halin da ya barta
yake, wani ɓangare na zuciyarshi yana jin babu daɗi akan mace ya tafi yabar mahaifiyarshi cikin
wani hali...
Yayinda wani ɓangare ke faɗa mishi Ummie ita ce taja duk abin da ya faru, domin tafi kowa
sanin abin da yakeso da kuma wanda bayaso amma taƙi bashi goyon baya akan burinshi na
auren 'Faheema', a tunanin shi kasancewarta ita ma Æ´a mace ce, zatafi bashi goyon baya sama
da kowa akan auren Faheema kodan suyi jahadi na fiddo ta daga cikin wani addini wanda ba
musulunci ba.

��� ������� ������ �� �� �������� ��� ������ ���� ���� �������� �����𝑌�
�������😇



A ɓangaren Gimbiya Faheema kuwa, ta tsunduma cikin duniyar tunanin halin da Mahaifinta Mai
martaba da kuma Æ´ar uwanta Abaya suke ciki ne, tunani take anya kuwa zuwa wannan lokacin
Abaya tana raye bata mutu ba, domin kuwa tasan zuwa yanzu Mugu Yarima Khalil ya gama
yima Abaya Faca faca don tasan a halin Bunsurai dai irinna shi, zuwa yanzu sai dai corpse na
Abaya badai a sameta a raye ba, domin a irin fahimtar da Faheema tayiwa Mugu Yarima Khalil
kamar yadda ta laƙaba mishi bazai taɓa bari Abaya ba, a daren farkon su, domin tunani zayyi
'Faheema' ce bawai Abaya ba, domin Suffar Faheema ce tare da Abaya É—in.

Tunani Faheema take muddin Mugu Yarima Khalil yayi Sanadin mutuwar Æ´ar uwanta Abaya
bazata taɓa yafe mishi ba don saita ɗaukar ma Abaya fansa, sannan kuma bazata yafewa
kanta ba, don ita ce ta zama silar mutuwar Abaya É—in...



�Toh masu karatuu bara dai nayi shiru kawaii muje zuwa domin sanin yadda zata kaya💘💘




*In Briefly*

Tsawon Mintuna Talatin suka É—auka cikin wannan Hali sannan daga baya 'Faheem' da ya dawo
daga duniyar tunanin nashi yaja dogon numfashi tare da sauke nannauyar ajiyar zuciya kana ya
ɗanyi gyaran murya yana gyara yanayin zaman shi zuwa tanƙwashe ƙafa daga inda yake zaune
saman doguwar kujera 3sieter.

Alama yayi ma Faheema da ta ƙariso gurin da yake, miƙewa tayi jiki babu ƙwari ta ƙariso gurin
shi, tsayawa tayi a gaban shi ba tare da ce dashi ƙala ba.

Murmushi yayi don ya fahimci kamar shi, ita ma É—in tunanin ahalinta takeyi, shiyasa duk ta zama
gatanan dai So annoying, duk da baisan labarinta ba, amma yasan akwai kitmurmura ciki game
da tashin hankali da chakwakiya....

"Ni wanene a gurin ki?."

Faheem yayi mata tambayar yana kallon kyakyawar fuskarta, yayinda ita kuma tambayar tazo
mata a bazata....

Washe baki tayi tuno matsayin shi a gunta ta ce "kai Mijina ne abin alfaharina, kuma uban
Æ´aÆ´ana Insha Allah sannan kuma shalele na,"

Ƙayataccen murmushi Faheem ya saki har fararen haƙoran shi suka bayyana, jin abin da
Faheema ta ce😇......


"Good, kina nufin yanzu kin mayar dani shalelenki ko" Faheem ya tambaya Faheema wacca sai
faman murmushi takeyi Faheema cikin ta ce "sosai ma, ae yanzu kai É—in, ba iya shalelena bane,
kai É—in, CHIZA DANI na ne....

Murmushi kawai Faheem yayi wato shine CHIZA DANI É—inta lallai masoyiyarsa Faheema tanaji
dashi....
Alama yayi mata da ta zauna gefensa ba musu tayi kamar yadda ya buƙata zama tayi a gefan
shi, saman 3sieter ɗin, saukar da ƙafaffunta ƙasa tayi suna taɓo tiles....

Gyara zaman shi yayi daga lanƙwashe ƙafa zuwa kwanciya saman kujerar sannan ya kwantar
da kanshi saman cinyar Faheema Yayinda kyawawan idanun shi suke cikin nata kyawawan
idanun, hannu takai tana shafa sumar kanshi mai santsi.....


"Habibtiena shin Zaki iya bani taƙaiccen labari akanki please," Faheem yayi ma Faheema
maganar yana kuma kallon ta da sauraron ta danjin abin da zakace....

Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta fara magana muryar ta a karye tuno rayuwarta da kuma
masarautar su da mahaifinta mai martaba dama Æ´ar uwanta Abaya kai harda mugu Yarima
Khalil shi da mahaifiyarsa Sarauniya Fauza......


"Sunana Gimbiya Faheema, wacca nake jiran karagar mulki babbar masarauta, sakamakon ni
kaÉ—aice a gurin mahaifana....
Mahaifiyata Sarauniya Zainaba ta rasu ina da shekaru Goma, daga nan mahaifina Sarki ya auri
Sarauniya Fauza sannan ta tare a masarautar mu ita da É—anta Yarima Khalil....

Na taso a masarautar mu ina da matuƙar kyau da kyawun sura don ko Abaya da ita ma ta
kasance kyakyawar mace a bayana take, wasu suna cewa ma kaf a tarihin masarautar mu ba'a
taɓa Gimbiya mai kyawuna ba, wanda hakan yajamin soyayyar Yarimomi manyan ƴaƴan
sarauta dama masu arziki...

A ƙasar mu dama masarautar mu yin ko amfani da tsafi ba laifi bane ga kowa da kowa domin
al_adarta ƙasar mu ce tsafin ko wani kala ne kuwa..

Tun tasowata Yarima Khalil É—a ga Sarauniya fauza ya kamu da masifar sona don ko Yarima na
wata masarautar bai yadda na kula ba saishi kaÉ—ai kullum bashi da buri saina aure na, sai dai
kuma ni a nawa ɓangaren ba shine a gabana ba domin kuwa ban taɓa son yarima khalil ba ko
da wasa....
Ana haka Mahaifina wato mai martaba kwasam wata rana ya saka ranar aure na da Yarima
khalil to harga Allah ni bana ƙaunashi saboda haka nayita bin hanyoyi kala kala wajen ganin an
fasa aure na da Yarima Khalil amma abin ya cutura....
Toh ana cikin haka wata rana Abaya tazomin da wata magana wacca tayi sanadin canzawar
rayuwata izuwa farin ciki sanadin haÉ—uwata da masoyina wato kai, yayinda ita kuma rayuwarta
ta shiga cikin halin ha'ula'i domin kuwa ina da tabbacin zuwa yanzu mugu Yarima khalil yayi
mata kwatsa_kwatsa don ba imani ne gareshi ba😭......

Nan dai Gimbiya Faheema ta ware ta zayyanewa Faheem Labarinta tun daga farko har ƙarshe
ta feÉ—e mishi...


Daga ƙarshe bayanta kammala bashi labarin fashe mishi da kuka tayi tuno rayuwarta, a gaskiya
sosai Faheem ya tausayawa Faheema akan labarinta da ta bashi kuma ya ɗauki ƙudurin
taimaka mata kota halin qaqa....

Lallashinta yayi harta haƙura ta dena kukan sannan sosai ya dinga janta da hira danya ɗebe
mata kewa sannan yasa ta manta baya tayi tunanin daga....

Daga ƙarshema wasannin soyayya ya fara janta dashi ta hanyar nuna mata zallar soyayya ta
mussamman anan palorn daga ƙarshe ma da duniyar tayi masu daɗi ɗaukar abinshi yayi yay
hanyar bedroom da itaí ½í²....


_________♥___________♥_____________♥___________________♥__________

YARINYAR RUWA
WATER GIRL





PAGE 47&48




_________sosai 'Faheema' ta jigatu, Kallon fuskar ta yake Yana sakar mata tattausan
murmushi dake bayyanar da zallan farin cikin da yake ciki, "Ni kadaina kallona" ta fada tana tura
masa baki gaba, "Au Lalle Yarinyar nan bakiji Komai ba tunda Har kika samu bakin magana
amma yanzu zanyi maganinki, Dan second round Zamu Koma dama ban gajiba. "



Ai cikin matsanancin tsoron da ya gama rufeta ta tashi cikin Ruwan ba shiri, neman
hanyar fecewa take amma 'Faheem' yaki bata damar Haka, Kallon ko Ina na jikin ta yake, jin
shuru yasa ta juya ta kalleshi, idonta ne ya sauka akan fuskar shi amma sai taga kamar ba ita
yake kallo ba, maida dubanta tayi zuwa inda take tunanin nan yake kallah, idonta ne ya sauka a
na fulanin'ta, ai da sauri ta saka hannuwan'ta biyu tana kare kirjin'ta "Wayyo Allah ni kadaina
kallona".



Kara matsowa Yayi gab da ita "Duk Wannan kunyar ta Mecece" tare da daga mata gira,
hannunta ta kwace tayi gaba ta barshi tsaye Yana kallanta, ahankali take Tafiya Har ta fita daga
toilet, direct gun drawer kayanta ta nufa Kaya marasa nauyi ta dauko ta saka, Bayan ta ya biyo
ya fito shima dama ya nada ALWALA, kiran sallah yaji anayi, gurin carpet ya nufa, Daidai itama ta kammala shirinta.




Sallah yajasu Bayan sun kammala ne yajuyo Yana kallanta, kanta ta sunkuyar Kasa tana
wasa da Yan yatsunta, 'Faheema' yakira sunan ta cikin tattausan murya, dago kanta tayi ta
kalleshi sannan ta karba "Na'am"

"Ki godewa allah ki godewa mahaifinki" cikin tsananin mamaki take Kallon fuskarshi Shin da
gaske ne ko mafarki, to in ma mafarkin ne ya akayi Yasan mahaifin'ta, "Kina mamaki ya akayi
nasan mahaifinki Koh?".




Bangaren Abaya


______"Abaya inaso kisani duk abinda ke faruwa a Wannan masarautar Ina sane da Komai, da
yawa mutane suna daukata kamar bansan mey nakeyi ba, ba komai ake fitowa fili a bayyana
Shiba daga mutuwar 'Zainab' Har aurena da 'Fauza' Har izuwa ynx da khalil yake aurenki
amatsayin ya'ta 'Faheema' inaso kisani duk wayannan abubuwa ninake tsarasu, Abaya abinda
baki saniba yau zangaya miki.



Cikin jinjina girman Wannan lamari Abaya ta daga masa Kai alamar tana sauraren shi, "
Na kasance Ina yawan Fita bakin ruwa batare da kowa yasaniba daga haduwar Khalil da
Faheema Har

4 / 7