Ba Sonta nake ba ( Tausayinta nake ) By UBEERA.pdf

Author :  Ubeera Category :  Hausawa Novels

Chapter   3 / 9

6K to 9K   out of 24.5K words

"Please Baby zan ƙara watsa ruwa kafin ayi kiran magrib don duk kin sakar min da kasala ina
jin yammmm ajikina"
Yafaɗa tare da datse kiran tashi yayi tare da nufar bathroom hannunshi dafe da hajiyarshi
datake son fara harbawa.
A tsaye ya dafe bango yana sakarma kanshi ruwa yana lumshe idanun shi tsayin lokaci ya
ɗauka a hakan kafin yaji ɗan sauƙin feeling ɗin dake taso mai ya ɗaura tawul ya fito a gaban
mirrow ya tsaya tare da tsirama fuskarshi idanun shi dasu kai jajir.
Dai dai lokacin Ummul ta ƙaraso cikin hotel ɗin da sauri take taka step harta hau saman adai
dai inda suka haɗu ta dakata kafin ta watsar da damuwar ta nufi room 5 jan handle ɗin ƙofar tayi
duk zaton ta xataji ta a rufe da key amman cikin mamaki setaji ta a buɗe amman batai mamaki
ba don tace mai zata zo amsar wayarta dan haka babu wani dogon tunani ta tura ƙofar ta kutsa
cikin ɗakin kai tsaye.
Sallamar dake bakinta ita ta maƙale sakamon idanu biyun da sukai da wanda bata kawo ko zato
ko tsammanin ganin shiba da sauri ta ƙara ware idanu a jikin madubin dakin dake hasko mata
fuskarsa, mai ya kamata tayi kuka ko dariya? da wani irin sauri shawarar ameerah data bata, ta
faɗo mata aranta babu wani dogon lissafi ta nufeshi da sauri wanda shikam baima san da
shigowarta ba sakamon bayan daya bawa kofar da kuma tunanin daya ke faman yi cikin
zuciyarshi.

Ƙwatsam seyaji...........
Littafin *BA SON TA NAKE BA* Na kuɗine akan farashin Naira #500 kacal, 0078174806
starling bank shaidar biya tanan 08142105218










_Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin
zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu
lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya
k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar
sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga
sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya
mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da
wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal
zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI
GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah
duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu
'batawa kai lokaci_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye!
infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula
mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi
amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_ _07084653262_
[8/2, 2:10 PM] ❤️❤️ �� : *BA SON TA NAKE BA*
{ Tausayi ne }

NA
*AUTAR MANYA*


HOME OF QUALITIES WRT ASS....

005

Saukar tattausan hannu agadon bayanshi tare da wani irin ƙamshin shu'umin daddaɗan turare
mai kashe jikin mutum.
Tsintar kanshi yayi da lumshe idanunshi nan da nan jikinshi yahau rawa bakinshi na fitar da
wani irin zazzafan huci, kamo ƙasan laɓɓanshi yayi yana faman tsotsa yana fitar da hucin
zazzafan feeling ɗin dake taso masa.
Kwanciya tayi lamo a faffaɗan gadon bayanshi idanunta lumshe tana jin tamkar ba'a duniya
take ba sabida tsabar shauƙin soyayyarshi dake huɗa sassan jikinta tana jin daman su dauwa
ma a haka.
Kanta ta ziro ta gefen wuyanshi hannunta takai dai dai saitin cream ɗinshi ta ɗauko da wani irin
salo ta buɗe tare da lakatowa tana kokarin shafa masa agadon bayanshi ƙara manne masa tayi
ajikinshi tana goga masa tudun cikakkun kirjinta masu firgita maza.
Cikin wani irin salo mai kama dana tafiyar tsutsa take shafo man a tsakiyar allon bayanshi
tsintar hannunta tayi da cigaba da mirzawa aguri ɗaya haka nan kanta har yanzu na saƙale da
gefen wuyanshi tana fesa mai sassanyan numfashinta mai cike da wani irin ƙamshi mai kashe
jiki. Hannun ta sauke daga tsakiyar gadon bayanshi ta ƙara mayarwa dai dai saitin ƙugunshi tana
wani irin matsawa tamkar tana mai tausa.
"Ashhhhhhh"
Barrister ya faɗa tare da matse cinyoyinshi yana wani irin fesar da huci gaba ɗaya jikinshi rawa
yake da wani irin zafin nama yake ƙoƙarin juyowa domin ganin wadda take ƙoƙarin jefa
rayuwarshi a masifa sedai juyowar daze yaci karo da tattausan laɓɓan ummul data tura masa
cikin bakinshi cikin hatsabi banci irin nata take sarrafa harshenta acikin bakinshi kuma har
lokacin hannunta yana bisa saman ƙugunshi gaba ɗaya sun manne sun zama abu ɗaya tamkar
zata shige cikin jikinshi haka take faman sarrafa shi.
Ƙarar wayar shi ita tai saurin dawo dashi daga duniyar daya faɗa jikinshi na rawa ya tunkuɗeta
ya turata gefe.
Dafe jikin madubin yayi yana wani irin fitar da zazzafan huci bakinshi baya ambaton komai se
kalmar.
"Ƙanu innalillahi wa'innah ilahirraju'un"!!!
Kalmar hakan kaɗai itake yawo a saman laɓɓanshi.
Wannan wace irin rayuwa ce mace da ƙoƙarin yima namiji fyaɗe mai ma ya kaishi biye mata?
abin da bai taɓa aikatawa ba tsayin rayuwarshi bai taɓa haɗa jiki da mace ba se matarshi
wannan wace irin shaiɗaniyyar yarinyace zata biyo shi har ɗaki ta nemi jefashi cikin halaka?
Da ƙyar ya gyara zaman tawul ɗin dake ɗaure a ƙugunshi tare da azamar yayimo jallabiya black
colour ya sanya gudun kartaga al'aurarshi kafin ya dai dai ta nutsuwar shi.
Ya tunkaro ta fuskarshi da zallar rashin imani tamkar bai taɓa wata aba wai ita dariya ba.
Raɓe take a gefen gado sakamakon jefawar dayay mata ta haifar mata da buguwa a ƙugunta
wanda bata jin ko yatsa zata iya ɗagawa a halin yanzu bare ta iya fita daga ɗakin duk da
tsananin tsoron shi dake nausarta wanda tana jin tamkar ta arta aguje domin ceton lafiyar
jikinta. Duk takunshi ɗaya zuwa gabanta yana mai dai dai, da dokawar kirjinta mai ɗauke da tsananin

tsoronshi gami da wata irin kwantacciyar soyayyarshi dake huda mata dukkan sassan jikinta.
Agabanta ya zube tare da dafe hannunshi a ƙasa yana mai ƙureta da kallonshi mai nakasa
dukkan sassan jikin ma'abocin kallonshi.
Tura kanta tayi tsakanin cinyoyinta tama kasa jure kallonshi gareta.
"Mai ya kawo ki ɗakina?"
Saukar sassanyar muryarshi ma'abociyar nutsuwa kamala da haiba ta dirar mata cikin
kunnenta.
Bai jira amsarta ba ya cigaba da cewa.
"Kamar yadda kike gurɓa tacciya shine nima kike son gurɓata mini rayuwa? kamar yadda kike
najasa shine kike son nima na zama najasa zaki biyoni har ɗakina kinemi cillani a tarkon
shaiɗan?"
A wannan karon muryarshi cike da tsantsar ɓacin rai yake faɗin maganar sedai tsabar nutsuwar
shi yasa bai ɗaga murya ba, inma ka gansu bazaka ɗauka magana yake jefa mata ba seka
rantse maganar arziki suke duba da yadda yake fitar da maganar a sautin hankali da nutsuwa
tare dayin ƙasa da murya tamkar mai yin raɗa. "To zan baki shawara in ma kina ganin hakan waye wa ne to sam ba waye wa bane sema
naƙasu daze janyo miki tare da zubewar mutunci kamarki yarinya ƙarama wadda a tsarin ilimi
ba lallai kin kammala karatun secondry ba amman ki zaɓi wannan harkar ta jagaliyanci wadda
baxata fusheki komai ba se taɓewa da wahalar rayuwa, ban taɓa ganin shaiɗaniya irin kiba
hakan yasa na baki muhalli na matsayin karuwa ƴar jagaliya maiwa maza fyaɗe marar kamun
kai daƙiƙiya marar tunani naji ina tausaya miki da wannan makauniyar rayuwar da kika zaɓa ma
kanki tabbas idan kika yarda na kuma saka idanuna akan fuskarki zan sauya maki halittar
zubinta zan maki mugun tabon da ƴan gidanku bazasu ƙara shaidaki ba"
yafaɗa tare da saurin tashi ya wurga mata wayarta se yanzu ya tuna ashe ɗazu garin sauri bai
saka ma ƙofarshi key ba wannan dalilin ya bata damar ratso mai ɗaki harta so jefa rayuwarshi
cikin bala'i da dana sani wanda wayar da sukai da basmah ita ce ummul'aba isin na shigar shi
cikin halin feeling wanda idan yana ciki yake jimawa bai dawo dai dai ba wanda shine har ita
wannan shaiɗaniyar yarinyar ta sami damar raɓar jikinshi.
Daga zaunan datake ta yunƙura kaɗan tana matse fuska alamar har yanzu akwai zafin buguwa
a tare da ita amman hakan bai sa ta zauna ba seda ta cigaba da tashi har Allah ya bata ikon
miƙewa gaba ɗaya tare da taimakon dafe bangon datai ta kai duba gareshi ya bata baya tare da
zira hannu cikin aljihun jallabiyar jikinshi. Murya can ƙasa mai cike da kukan nadamar abin da tai take furta.
"Nima ba laifina bane laifin zuciya tace wadda batai min adalci ba don ta kaini inda bazata sami
muhalli ba! nagode da dukkan furucinka gareni amman kasani atun haɗuwarmu dakai a ɗazu
naji duk duniya bani da Aminin zuci idan ba kai ba Ina sonka! ina son ka!! ina Sonka!!! wanda
soyayyar ka ce tajani na afka maka kuma ka riƙe a ranka har abada Ummul khairi mai son
kace.........
"Ƙarya kike munafuka ƴar iska ba sona kike ba sha'awa ta kike irin na matan bariki marasa aji
irinki! to ki sani Ni ALIYU DIKKO nai miki nisan da har abada bazaki kamoni ba Domin wuta da
ruwa basa haɗuwa kin taɓa ganin tsafta da najasa sun haɗu? to ni dake babu maganar soyayya
domin bakya cikin types na matan dana ke burin mallaka a rayuwata" Yafaɗa yana mai nufota kamar ze shaƙeta.

Da wani irin sauri ta juya har tana ƙara yarda wayarta a karo na biyu tai saurin nufar ƙofar fita
muryarta a dakushe ta furta.
"I love you for ever Aliyu"
Tana faɗin hakan ta fice a ɗakin tare da datso ƙofar ta silale a wajan tare da sanya kuka! mai
ƙarfi na jimamin Rashin Aliyu na har abada anya zata jure........?
Littafin *BA SON TA NAKE BA* Na kuɗine akan farashin Naira #500 kacal, 0078174806
starling bank shaidar biya tanan 08142105218
[8/2, 2:10 PM] ❤️❤️ �� : *BA SON TA NAKE BA*
{ Tausayi ne }

NA
*AUTAR MANYA*


HOME OF QUALITIES WRT ASS....

006


Girgiza kai ta shigayi tamkar wani naganinta.
"No! bazan iya ba soyayyar Dikko ajini na take bana jin koze cire dukkan naman jikina zan iya
rabuwa dashi"
Tafaɗa tana mai cije jajayen laɓɓanta dasukai wata irin kumbura sakamakon tsotar dasuka sha
a bakin barrister dikko.
Kafin ta miƙa hannunta a hankali tana ɗingishi take tafiya wadda da ƙyar take taka ƙafafunta.
Cikin mawuyacin hali takai gaban motar ameerah ta buɗe ta shiga taja aguje tabar harabar
hotel ɗin wanda hakan yayi dai dai da sanda ake ta faman ƙwaɗa kiran sallar magariba.


Cikin rawar jiki ya faɗa saman faffaɗan lafiyayyan gadon dake ɗakin hannunshi duk suna zube a
ƙasan mararshi yana shafa kwantaccen gashin dayay ma wajan ƙawanya idanunshi lumshe
suke bakinshi na fitar da zazzafan huci wanda ya gauraye da zazzafan numfashin dayake ta
faman fita da sauri da sauri duk irin uban kiran da Basmah ke mai acikin wayarshi bai sami
zarafin ɗauka ba, Sabida yadda jikinshi yake a mace sakamakon waccan yarinyar data so
kunno mai cajin batir ɗinshi.

Hancinshi har yanzu yana manne da wani irin sihirtaccen ƙamshin turarenta data bar mai
wanda bai taɓa ji ko ganin turare mai kamshi kamar nata ba.
Wata irin lallausar fata gareta wadda take tamkar katifa dan tsabar laushi wanda laushin nata
ba'a iya fatar jikinta ya tsaya ba har ma da kyawawan laɓɓanta datai nasarar jefasu cikin
bakinshi.
Da wata irin kasala ya miƙe yana mai dafe sirrin girmansa data miƙe take neman agaji, A
hankali yake taka ƙafafunshi har ya isa bathroom ruwa mai ɗumi ya haɗa A bathtube nan da

nan ya shiga gasa jikinsa da ruwan sabida wani shegen zazzaɓi dake neman kawo mai bara,
Kafin ya kammala ya ɗauro alwala ya fito agurguje ya sanya fara ƙal ɗin jallabiya yayi ma
kanshi ɓarin haɗaɗɗan turarenshi kana ya shinfiɗa sallaya ya soma gabatar da sallar cike da
nutsuwa har ya idar anan zaunan yayi azkar haɗi da karanta suratul baqrah wadda ya ɗauki
tsayin lokaci yana karatun bayan ya kammala ya shafa kana ya miƙe domin gabatar da sallar
isha'i wanda lokacin daya ɗauka yana karatu shine yakaishi har zuwa isha'i yana idar da sallar
isha ya kuma bada nafila raka'a biyu ya jima yana addu'a cikin sujjadarshi ta ƙarshe kafin ya
ɗago yayi sallama ya shafe jikinshi da addu'a tashi yayi tare da ninke sallayar gami da tube
jallabiyar jikinshi waya ya kira da akawo masa Coffee.
Kana ya ƙarasa gaban gadon ya ciro laptop ɗinshi a chraging ya kunnata ya cigaba da aiki da
ita har sanda akai mai knocking ya miƙe tare da raɓewa jikin kofar batare da mai miko mai
coffeen ya ganshi ba ya zira hannu ya amsa ya mayar da ƙofar ya rufe.
Adai dai sanda ze koma wajan zamanshi yaga wayarta watse a wajan tsaki yaja tare da
tsugunnawa ya ɗauka ya kunnata ya koma mazauninshi still aikin gabanshi ya cigaba dayi akan
shari'ar daze gabatar a gobe, Gefe guda yana shan coffe wanda zafinshi ke saukar mai da
kuzarin daya rasa a ɗazu
Bai kammala aikin ba se wajan taran dare sannan ya kashe laptop ɗin ya aje cup ɗin coffee ɗin
a gefe ya mayar da kanshi saman pillow idanun shi na hasko mai kamannin yarinyar
ɗazu........."Ina son ka! kalmar data ke mai yawo a kwanyar kanshi kenan wannan wace irin
hatsabibiyar yarinya ce dazata iya furta kalmar so agareshi babu tsoro? watsar da shirmenta
yayi tare da ɗaukar waya ya kamo numbern Amminshi duk da tarin kiran basmah daya gani
amman seya share a wannan karon jin kewar ammi yake wadda ya jima bai jita ba, Jiki na rawa
yake danna mata kira kuma a wannan karon yaci sa'a ta ɗauka cikin cool vioce yake gaisheta
kafin tafara masa nasiha cikin tsanani da shauƙin soyayyah irin ta ɗa da mahaifi tsayin lokaci
suna magana da ammi har sukai sallama zuciyarshi fes ya miƙe ya ɗauro alwala ya kashe ƙwan
ɗakin bayan yayi addu'a ya kwanta ba jimawa bacci yayi gaba dashi sabida akwai tarin gajiya
atare dashi.


Allah kaɗai yakai Ummul khairi Gidansu lafiya tana rangaji ta kashe motar tare da daddafawa
da ƙyar ta ƙarasa cikin gidan nasu wanda ya koma kamar wata kasuwar mata banda kiɗa babu
abin da yake tashi daga tsakar gidan mata ne birjik wasuma daga su se pant da bra suke faman
tiƙar rawa cikin sautin wakar data cika gidan. A hankali take dafa bango tana zubar da hawaye ta ƙarasa ɗakinsu wanda harta kai ga ɗakin
babu wanda yasan data shigo ma bare a tanka mata.
BARIKI KENAN GIDAN KAZO NA ZO!
Duhu dumɗin ɗakin babu haske alamun ameerah bata ma ɗakin ahaka ta lallaɓa ta aje mata
key ta kuma lallaɓawa ta ɗauki ruwa da dafe bango takai bayin tsakar gida ta kama ruwa haɗi
da ɗauro alwala a zaune tayi sallah sabida yadda zazzaɓi da zafin jiki ke damunta ahaka ta
zauna ta cusa kanta a tsakanin cinyoyinta tana kuka! idanunta jajir fuska jajir kamar mai afolo
har lokacin isha'i yayi ta tayar anan saman dardumar bacci ya kwasheta wajan ƙarfe goman
dare ameerah ta shigo ɗakin tana furta kalmar.

"washh yau fa kayana sunci ubansu! ke ummul yada bacci ga kaza na siyo mana"
Jin shuru yasa ta tsugunna ta tayar da ita wadda har lokacin zazzaɓin bai saketa ba da rarrabe
tahau saman gado taja blanket jikinta nata karkarwa wahalallan baccine yayi gaba da ita.
Duk irin kiran da ameerah keyi mata bata iya farkawa ba haka tai ta baccinta wanda bata farka
ba se asubahi.
Da ƙyar ta yunƙura tayi sallah wadda da ƙyar ta gabatar da ita haka ta takure a gefen gado tana
rawar ɗari.
Ameerah bata farkaba se wajan goman safiya ganin ummul rakuɓe tana ta mayar da numfashi
yasa taɗan tsorata tana furta.
"Ke ummul lafiyarki?"
Girgiza kai ta shigayi.
"Bani da lafiya amerah kaini gidan Hajjah seki je gidanmu ki gayama Bamu kice mata bani da
lafiya jina ke kamar zan mutu"
Tafaɗa tana mayar da numfashi.
"a,a ummul bara na kaiki hospital"
Girgiza kai tayi wanda hakan yasa ameerah ta gane gida take so don haka da sauri tayo alwala
rana gatsal tai sallar safe ta zira katon hijab bayan ta tarairayo ummul jikinta ta ɗauki keyn mota
suka fita.
Motsi kaɗan ummul tace"washhh amerah kimin a hankali"
Wanda hakan ya tabba tar da tai muguwar buguwa a ƙugunta.
Da haka suka shiga mota domin nufar inda ta buƙata................

Barrister Aliyu Ali Dikko kuwa se.........

*Ada littafin naira 500 amman yadda wasu ke bina pc suna neman alfarma akan na barshi
yadda na saba yasa na barshi a 300 kamar yadda na saba saka farashin ko wani novel nawa
idan ina posting sabida haka wannan karon babu wanda zan bawa ta sp ko vip ko inna gama
complt, iya normal grp 300

3 / 9