Author : Ubeera Category : Hausawa Novels
ki nake ummi kairiy zan aureki abisa wasu
dalilai dana barwa kaina sedai fa ki sani koda na aure ki jinginar dake zanyi agidan mahaifa na
domin matata bata raba soyayyata da kowa ba tabbas taji labarin ki zata iya halakaki dan haka
ki shirya yadda zaki zauna da mahaifana domin ni bakya cikin tsarin matan dana ke so ban taɓa
sonki ba sedai kina tsananin bani tausayi musamman da hajja taga gaya min koke wacece
nasan in bani na taimaka na aure ki ba haka zaki ƙara komawa jagaliyar karuwan...........
"Dakata Aliyu"!!
Tayi saurin katse shi gaba É—aya jitai komai ya fitar mata aranta.
"Mai yasa zaka min haka mai yasa kake son shiga cikin jerin maza marasa adalci? shin ƙaddara
ba zane bace nina kai kaina inda kake tunani ba ƙaddara bace ko kaima kana son shiga cikin
jerin wasu daga cikin ahalina da suka ƙi amsar ƙaddara ta bani da wani gata a yanzu sena Allah
seku ma kai dana É—auki soyayyar ka na É—arsawa raina Aliyu karka zama namiji mara adalci aso!
duk macen da zata kalli idanun namiji tace tana sonsa wallahi ta gama masa komai domin
mace bata furta yaudara! sabida Allah ya ɗora min son ka zan zama wulaƙantacciya a wajan ka
to karka aureni ka gani idan bazan yi auren ba"
TafaÉ—a tana fashewa da wani irin kuka!
Dafe kanshi yayi wanda har lokacin ciwo yake masa da wani irin zafin nama ya janyota ya
manne ta da jikin gate É—in ya rungumeta da zafi zafi yake shafa gadon bayan yana jin zuciyarsa
na barazanar tarwatse wa.............
*ƘAR SHEN FREE PAGE MU HAƊE A PAID PAGE*
_ME HAJJA TA GAYA MA ALIYU _ ?
_WACE IRIN ƘADDARA CE KE BIBIYAR UMMUL DA HAR TA ZAME MATA MAKAUNIYAR
ƘADDARAR DATA TSALLAKE TABAR GABAN MAHAIFANTA_
_SHIN ALIYU ZE CIKA ALƘAWARIN HAJJA NA AUREN UMMUL_ ?
_SHIN BASMA MATAR ALIYU ZATA BARI YA AURI UMMUL IDAN TAJI TO YAYA MA ZAMAN
ZE KASAN CE_ ?
_ALIYU IDAN YA KOMA ABUJA ZE DAWO KO BASMA ZATA ÆŠAUKE MAI HANKALIN SA_ ?
_WAYE ALIYU_
_WACECE UMMUL_?
_MEKE BIBIYAR RAYUWAR TA_ ?
_YAYA WANNAN RUNGUMAR ZATA KASANCE TA SO CE KOTA TAUSAYI HMMM ZAMUJI
ZAMU GANI IDAN MUN SHIGA CIKIN SHAFIN KUÆŠI HAJIYA HANZARTA KI BIYA DOMIN AYI
TAFIYAR DAKE_
Littafin *BA SON TA NAKE BA* Na kuÉ—ine akan farashin Naira #300 kacal, 0078174806
starling bank shaidar biya tanan 08142105218, Idan kuma katin Mtn zaki Turo na 400
Wanne shagon kayan kwalliya ko kayan Gyeran jiki zakaje kayi sayayyar aqalla Naira 32k
sannan su baka kyeutar kayan 19k akan 1500?ko da kuwa sayayyarka ta Farko dasu kenan?
ORIFLEM sun bani garabasar kayan kimanin 19kí ½í²ƒí ¼í¿½í ½í²ƒí ¼í¿½í ½í²ƒí ¼í¿½í ½í²ƒí ¼í¿½í ½í²ƒí ¼í¿½í ½í²ƒí ¼í¿½í ½í²ƒí ¼í¿½
Maza kiyi sayayyarki Dan kema ki Samu taki garabasar!wannan Garabasar zata qare a 5 ga
watan nan.
Bata Qare anan ba,Kamfani yace daga nan zuwa 10 ga watan nan Register kyeuta ne,bazaki
biya kudin Register 4490 ba.yar uwa me kike jira????
Maza ki garzayo domin Amfana da wannan Kamfanin Mai Albarka.
Ku Tuntubeni A wannan lambar domin yin Register ko sayan Kaya
í ½í±‡í ¼í¿½í ½í±‡í ¼í¿½í ½í±‡í ¼í¿½í ½í±‡í ¼í¿½í ½í±‡í ¼í¿½
08064400588