MAJANUNI BOOK 5 BY BINTA UMAR ABBALE.txt

Author :  Binta Umar Abbale Category :  Home Of Novels

Chapter   4 / 15

9K to 12K   out of 44.5K words

kan gashin kirjinsa ya ji'ka ni! tsigar jikina ta tashi. ture shi nake ina kokarin sauka yana sake talfe ni har sai da ya tsunduma ni cikin kwamin wankan dake cike da ruwan d'umi! sannan hankalinsa ya kwanta. na rufe idona tsabar tashin hankalin dana gani girmansa a zahiri ya tashi tsaye! jikina jagab! da ruwa ina yoyo na fara kokarin fitowa daga kwamin wankan, sai yayi saurin shigowa ciki ya mayar dani na fad'i cikin ruwan! yayi fallatsi! har cikin idona! kuka mai k'arfi nasa! tare da rufe fuskata da tafukan hannayena cikin takaici na ce"Wai meye haka? don Allah ka suturta jikinka." be ce min komai ba ya zauna kusa dani kawai ya sani a jikinsa yana kokarin cire min tufafin da suka jik'e. Ban san lokacin dana bud'e idona ba da tsoro ! na kallonsa nan na hango tsantsar fitina cikin idonsa don gabad'aya sun sauya kala duk girmansu sun 'kankance! kuma jikinsa sai wani irin karkarwa yake kamar wanda zazzabi yayi masa mugun kamu.

Wata irin runguma ya yi min a cikin ruwan ya turmushe ni bayan ya samu nasarar cire min tufafin jikina, gabadaya ya gigice! ya fice daga hayyacinsa ya dinga bin ilaharin jikina da zafafan! kesses har sai da ya samu nasarar janye hankalina domin ya riga ya gama fahimta abinda na fi bukata shiyasa ya mayar da hankalinsa gurin, a cikin ruwan dai mai afkuwa ta afku! hankalinmu bai kwanta ba sai da muka samu gamsuwa sannan muka dawo nutsuwarmu.

Kunyarsa nake ji sosai! hakan yasa na kasa kallonsa a lokacin da yake wankan tsarki! cike da farin ciki da annashuwa! sai da ya fita daga bandakin sannan na samu sararin yin nawa wankan na fito na same shi zaune a gefan gado har ya shirya yana waya da abokinsa

A gurguje na kimtsa jikina na samu guri na zauna amma ban iya kallonsa ba saboda har yanzu na kasa manta abinda ya faru a tsakanimu.

Hannuna ya ri'ke sai na kalle shi naga yana 'yar dariya, duk sai na tsargu! nayi saurin sunkuyar da kaina.

Ya ce."Ina fatan wannan had'uwar tamu ta haifar da alheri a jikina nake jin cewa; nayi ajiya mai muhimmanci."


Cikin nazari nake kallonsa domin ban fahimci maganar tasa ba. ya zura hannunsa kasan rigata ya ce."Ina da burin samun zuria masu yawa dake."

Ajiyar zuciya na sauke ina kallonsa yana cikin wani irin yanayi zahirinsa ya nuna abinda yake d'ankare a cikin zuciyarsa, tabbas haihuwa rahama ce, sosai na tausaya masa na ce"Allah Ubangiji ya bamu masu albarka."

Ya amsa da "ameen" ya kanne min ido da fadin"Ya ki ka ji had'uwarmu ta yau?"

Tsira masa ido nayi da nazarin maganarsa.

Yasa hannu kan bakina ya ce."Akwai dad'i a cikin ruwan ko? don naga ba ki yi kuka ba, sai ma taimako da ki ka bani."

Kunya ta rufe ni, ashe abinda yake nufi kenan? da farko ban fahimci maganarsa ba. Shiru nayi masa na kasa magana sai dai tsabar mamakinsa da yake kashe ni.

Ajiyar zuciya mai k'arfi ya sauke! yana ta murza tafin hannuna dake cikin nasa, na kalle shi. nan naga yanda idonsa ya sauya! da sauri na cire hannuna na matsa daga kusa dashi, na fahimci idan na biye masa sai mu yini muna abu daya, ni har mamaki yake bani yanda yake da kuzari da muzakkaranci tamkar bai kwana biyu a duniya ba.

"Tashi mu sauka kasa mu samu abinda za mu ci."
Ya fad'a yana k'okarin tashi.

Na kalle shi yana gyara doguwar jallabiyar dake jikinsa. Sunkuyar da kaina nayi Na ce"A haka zaka sauka dubi jikinka fa?"


Ya ce."Ya za a yi to?" ya fad'a tare da yi min wani irin kallo yana lumshe idonsa . A nan na fahimci abinda yake nufi. wanda ni kuma nake ganin ba zan iya ba gaskiya.


Na girgiza kaina tare da sake kallonsa a karo na biyu har yanzu girmansa yana nan a bayyane da yake rigar dake jikinsa irin mai kwanciya a jiki ce na ce"Ka dai kira waya a kawo abincin ina ganin hakan ya fi akan ka sauka a haka." sai ya zauna kusa da ni. ya fito da wayarsa ya kira Shukura tare da bata umarni.

'Kokarin tashi nayi daga kusa da shi. saboda ina jin kunyar ta shigo ta same mu a manne da juna, amma sai ya hana ni tashi ya sake matsowa jiki na, a haka ta turo kofar dakin ta shigo dama a bude ya bar kofar lokacin da ya shigo. ni dai da 'kyar na iya amsa gaisuwarta don ban iya hada ido da ita ba saboda kunya sai bayan ta fita daga dakin sannan na iya d'ago kaina.
[1/21, 12:08 PM] Bintu: 104&105
A tare muka ci abincin. Cikin nutsuwa yake bani labarin zuwansa Kano da kuma sa'kkonin gaisuwa da a ka bashi zuwa gare ni, amma kuma ko da wasa bai sanar da ni irin alherin da yayi wa iyaye na ba, ya ce min dai ya je ya gaishe su kuma suna nan lafiya kalau. Sosai nayi farin cikin jin hakan daga gare shi, dama kullum tunani na yana kansu. Na kalle shi tare da cewa" Ni yaushe zan je na gaishe su?" yana goge bakinsa da tissue ya ce."Sai an kwana biyu tukkuna." Na ce"Ban gane sai an kwana biyu ba?" Babu kunya ya ce."Sai kin samu ciki sannan."

Shiru kawai nayi ina kallonsa da auna maganarsa, shin meye manufar hakan to? ganin ina kallonsa yasa ya ce" 'Karshe watan nan dai in sha Allahu zan tura da mota ga duk mai bukatar ya zo ya ga d'akinki hakan ya yi miki ko?"

Ajiyar zuciya na sauke na ce"Eh ya yi mun gode sosai da karamci."

Murmushi kawai yayi bece komai ba ya dauki wayarsa yana dubawa. sai na tashi na je na d'auko tsarabar da Hajiya Fatima ta ba ni, dama ban duba ba, na zauna kusa dashi ina kwance ledar.
Ya ajiye wayar hannunsa yana kallona har na fito da doguwar riga mai kyau da tsada da kuma mayafi shima da ka gani mai tsada ne irin na manyan mata.

Ya ce."Wannan fa?"

"Hajiya Fatima ce ta bani tsaraba jiya ta dawo." na fad'a ina dudduba rigar. gaskiya tana da kyau sosai!

Ba tare da ya ce komai ba ya d'auki wayarsa ya cigaba da dubawa.

Na kalle shi babu yabo babu fallasa na ce"Ka taya ni godiya a gurinta."

Nan ma uffan be ba min ba hankalinsa ma yana kan wayarsa.

Na d'an 'bata rai da fad'in "Wai ko dai kana hira ne da budurwarka?"

Kallona ya yi. sai na sake shan kunnu! na ce"To idan ba haka ba mai zai sanya muna tare kawai ka d'auki waya kana kallo. bayan na nuna maka abin alheri har ina ro'kon ka taya ni godiya a gurinta amma ka share ni."

Ya ce"To ya ki ke so ayi ? ko kiranta zanyi a waya ne?"
Yanda ya fadi maganar a harzuk'e yasa na fahimci cewa; bashi da bukatar maganar.

Na ce"Ai tana cikin gidan nan ma."

Da mamaki a tare dashi ya ce"Tana cikin gidan nan tun yaushe kenan?"

Na ce"Tun shekaran jiya da ta dawo nan ta sauka."

Fuskarsa ta sauya da b'acin rai! na ce"Wai don Allah me yasa ka tsane ta ne? 'Yar uwarka ce fa, sannan kuma uwar 'yarka tilo."

Hannu ya d'aga min da fadin" Yanzu zamu 'bata idan ki ka sake yi min irin wannan maganar.

Na dinga kallonsa da mamaki sosai a tare da ni na ce" Kayi hakuri don Allah idan nayi kuskure amma ni a gani na kamar abinda ka ke bai dace ba, kai babba ne dole kai za kayi hakuri a matsayinka name hankali bai kamata kuna irin wannan zaman ba."

Ya ce"Idan na fahimta kina so ki ce min na dawo da ita dakinta ko me?"

Gabana ya fad'i! da sauri na ce"A'a ni ba nufi na kenan ba, so nake na daidaita tsakaninku."

Wani irin kallo yayi min. Cikin takaici ya ce."Duk lokacin da ki ka sake yi min maganar Fatima a gidan nan to zaki sha mamaki."

Yana gama maganarsa ya je ya kwanta kan gado tare da rufe jikinsa da bargo, tsayin zaman da nayi da shi ban ta'ba ganin 'bacin ransa ba sai yau.

Ganin haka yasa na sauka 'kasa domin na d'ebe kewa da mutan gidan.

Duk suna zaune falo suna hira, sai dai kuma uwar kwalliyar da Fatima ta yi ta ba ni tsoro sai kace wacce zata fita gasar sarauniyar kyau! wani ubansun material ne mai mugun tsada da akayi mata doguwar riga fitted gwon dinkin ya fitar mata da suffar jikinta ta ko'ina dama tubarkallah cikakkiyar maca ce ta ko'ina, tayi wani irin d'aurin dankwali. bayan uban gold din da ta yi ado da shi, ga kwalliyar fuska har da su gashin ido, gaskiya tayi kyau sosai tamkar amarya falon gabad'aya k'amshin turaranta yake.

Jiki babu 'kwari na isa kafin na zauna kan kujera sai da na fara gaishe da Hajiya ta amsa fuska a sake take fad'in"Maigidan bai tashi bane?"

Na ce"Eh ai bai jima da kwanciya ba.
Ta ce"Ayyo ko da na ji."


Na kalle ta da k'okarin danne damuwata na ce"Hajjaju mun tashi lafiya?"

Ashe fasa mata kai na yi dana kira ta da wannan suna. ta wani amsa kamar bata so tana taunar cingum!

Na d'auke kaina gabana na fad'uwa kad'an-kad'an! gabad'aya hankalina ya tashi domin bana bu'katar mijina ya sauko ya ganta da wannan uwar kwalliyar wanda nake da tabbacin cewa; Saboda shi ta yi.


Shiru ne ya biyo bayan zama na a gurin. kafin su cigaba da hirarrakinsu wanda ba sosai nake ji ba saboda lalurata! sai gabad'aya duk na tsargu! don gani nake kamar za su iya gulmata, duk da Hajiya tana zaune a gurin hakan bai sanya na saki jikina ba.


Marka mai aiki ta fito daga kicin, gani na a zaune a gurin yasa ta tsuguna har kasa tana gaishe ni, na kalli girma da shekarun matar, a shekaru ta kusa kai wa Baba Asabe. Na ce"Marka idan zamu gaisa ki daina tsuguna min don Allah."

Murmushi kawai tayi ta kalli Hajiya da fadin." Yau me za a girka?"

Hajiya ta kalle ni kafin ta bata amsa da cewa; Ga matar gidan nan ita zaki taimabaya."
Hajiya tayi hakane duk a kokarinta na bani ha'kkina. na kuma ji dadin hakan.


Na ce"Marka ayi abinci mai dad'i! amma zan shigo kicin din da kaina zanyi na mai-gidan."

Ta ce."To Hajiya." Tashi tayi ta bar gurin da sauri.


Minti biyar a tsak'ani na tashi na bi bayanta, na san kallo suka bini dashi saboda yanda na dinga gargada gurin tafiya.


Irin abincin mu na gargajiya na shirya masa towon dawa da miyar kuka wacce ta ji daddawa! da wake. gefe guda kuma na soya miyar dage-dage! da zallan tsokar naman sa! nasa Marka ta soya man shannu da albasa mai yawa, zobo na had'a masa irin hadin gargajiya! da yake na fito daga hannun tsohuwa wacce ta gwanance gurin iya sarrafa girki kala-kala abin bai bani wahala ba, nan da nan na kammala komai ganin da sauran lokaci yasa nayi masa farfesun dankwalin turawa da hanta tare da kayan lambu. 'karfe biyu shaura na fito daga kicin din, sai dai abinda na gani a falon ya yi masifar tayar min da hankali! duk da ba wani abin ashsha na ga suna aikatawa ba, amma kusancin dake tsakaninsu zai iya janyo faruwan wani abu. babu kowa a falon sai su biyu ashe tuntuni ya sauko ni ina can ina yi masa bauta yana cin amanata, abinda na ayyana kenan a cikin raina. wasu zafafan hawaye! suka ciko idona, da saurin gaske na d:auke kaina daga kansu na fara hawa matattakalar bene amma kafin na isa d'akin kukan da nake dannewa ya 'kwace! kwanciya nayi tare da tsirawa rufin dakin ido hawaye na gudana a saman fuskata, gaskiya ban san ina sonsa sosai ba sai yau! bana tsammanin zan iya jure wannan cin fuskar ashe dama duk 'karyar banza ce! a duk lokacin da za ayi masa maganar matar sai ya fututtuke! har ya dinga ikirarin kada a tayar masa da ciwo! gashi kuma saboda munafurci! ya zauna kusa da ita har yana yi mata murmushi. "Ba zan lamunta ba!" na fadi hakan a fili wanda yayi daidai da shigowarsa dakin, nayi saurin goge hawayen fuskata na tashi zaune ina kallonsa har ya 'karaso kusa dani ya zauna, yasa hannu zai janyo ni jikinsa na matsa tare da d'aga masa hannu!


Irin kallon da nake masa ne yasa ya ma'kale maganar dake bakinsa, kawai dai ya zuba min ido yana kallo. Mun jima a haka tsakanin ni dashi muna kallon juna babu wanda ya iya wata magana. sosai na danne 'bacin raina gudun kada cikin fushi! na zage shi ko na fad'a masa wata maganar mai zafi! hakan yasa nayi ta kiran innalillahi cikin zuciyata kafin na samu sassauci! amma duk da hakan sai da naja masa tsaki! kafin na tashi na shiga band'aki domin watsa ruwa a jikina.


Sai da cire kayana da niyyar yin wanka kawai ya shigo band'akin, hankalina ya tashi! na dinga zabga masa harara! mugun haushinsa nake ji. ko a jikinsa bai damu da hararar da nake masa ba, kawai ya hau cire kayan jikinsa bayan tsaf yake da sabuwar sutturarsa alamu sun nuna ma bai jima da yin wankan ba.

Ganin haka yasa da sauri na d:auki towel na d'aura a jikina da sauri na kama hanyar fita, ya kamo ni tare da manne ni jikin bango! idonsa ya tsira min wanda gabad'aya yasa gwiwata yin sanyi.

Yasa hannu ya talfo fuskata yana kallon bakina tare da so ya kusance ni.

Kawar da kaina na yi, ya sake juyo da ni wani mayen kallo yake min yana lumshe idanuwansa da suka soma sauya kala.

Hawaye ne suka fara zuba! gaskiya ba zan iya jurar wannan fitinar ba, cikin zuciyata nake raya hakan.

Na shi 'bangaran kuma lafiya lau ya tashi daga bacci ya yi wanka ya shirya ya sauka 'kasa, sai dai tunda yayi tozali da Fatima notikan kansa suka kwance, ko da can dama yana masifar son wasu abubuwan na jikinta, sai gashi ya riske ta cikin kwalliyar data kid'ima shi, tana kuma fitar da sihirtaccen kamshin da ba kowace mace ke irinsa ba. wannan dalilin ne yasa jikinsa mutuwa! amma kima ya yi k'okarin kama kansa, domin ba tare da cikakkiyar kulawa ba ya amsa gaisuwarta, sai dai lokacin da Hajiya da Shukura suka bar gurin, ita kuma ta samu nasarar janye hankalinsa, domin kusa da shi ta zauna tana marairaice fuska tare da wasu maganganu wanda ya kasa fahimtarta sakamakon zamanta a kusa da shi ya haifar masa da gagarimar matsala, domin gabadaya sha'awarsa ce ta shi, ganin tudun nonowanta a waje ga uban kamshin dake fita a jikinta, ko da can da irin wannan salon take janye hankalinsa har ya manta da lefukan da tayi masa.

Kusa da shi ta zauna tana share hawaye ta rik'e hannunsa tana ro'konsa Allah da Annabi ya dubi zumuncin dake tsakaninsu ya mayar da ita dakinta tayi alkawarin gyara halayenta kuma zata zauna matarsa lafiya.

To cikin wannan yanayin Ta zo ta riske su, wanda ya hango tsantsar kishi a tare da ita! shima hakan bai masa dad'i ba, shiyasa bayan shigewarta bai 'kara minti daya a gurin ba ya bi bayanta domin ya rarrasheta, duk da ya san da wuya ta amince da hujjarsa.


K'okarin janye jikina nake yana sake matseni yana hargitsa min jiki, towel din har ya fad'i 'kasan band'akin, ya zama babu komai a jikina, duk ya damu 'kirjinta da ta'bi! takaicin abinda yake min yasa na bud'e murya da karfin gaske na kurma ihu!

Da sauri ya sake ni, nayi gaggawar d'aukar towel din na d'aura a jikina ina ta hararasa! wanda shi a lokacin ma ya gama susucewa! domin kamar wani bugagge! ya zama sai kai kawo yake a band'akin!

Ban bi ta kansa ba na bude kofar da sauri na fita na fasa wankan ma.

Hijabi na zura a jikina na zauna kan kujera tare da tattake hijabin da k'afafuna! nayi hakan ne saboda na san halinsa zai iya zuwa ya matsananta min. ya fito daga band'akin! ya zo ya tsaya kaina.

Wato shi abu kad'an shi ke tayar masa da hankali! sai ka ce wani ayu domin dai shine a cikin hallitu yake jima'i duk bayan minti biyar a rana, to shima dai ina kyautata zaton hallitarsa ta bambanta da ta sauran maza, domin dai abin nasa na nema ya fi k'arfi na, duk da cewa; Ya fad'a min yana da k'arfin sha'awa, amma ban yi tsammanim cewa; Abin ya yi yawa irin haka ba.
[1/22, 9:36 AM] Bintu: 106&107
Motsa baki ya yi da 'kyar ya iya furta "Ta shi ki je kiyi wankan na fito tunda ni ne bakya bu'kata." Kallonsa nayi domin dai ban ji abinda yake fad'a ba na dai ga bakinsa yana motsi na san magana yake min duba da yanda ya tsira min jajayen idanuwansa dake cike da fitina.

Da hannu ya nuna min hanyar band'akin tare da maimaita maganarsa, amma wannan karon da sauti mai k'arfi ya yi domin na ji."

Girgiza kaina nayi alamun na fasa wankan.

Ya ce."Saboda me?"

Shiru nayi tare da d'auke kaina daga kansa domin har yanzu da sauran haushinsa a raina.

Ya fara 'kokarin zama kusa da ni, da azama! na tashi zan gudu! domin gabad'aya na riga na gama tsorata da shi, sai ya yi gaggawar ri'ke min hannu ya riga ni zama kan kujerar sai ya d'ora ni kan cinyarsa ya fara kici-kicin cire min hijabin jikina.
Kuka nasa da cewa; Ni ka rabu da ni don Allah ba zan iya wannan abun ba."

Ya girgiza min kai! a marairaice ya yi

4 / 15