Author : Binta Umar Abbale Category : Home Of Novels
magana cikin kunne na "Ki taimaka min kin ji my love." Yafad'a yana d'ora hannuna a mararsa, da sauri na cire tsigar jikina na tashi jin yanda gurin ke tsaye 'kerere! bud'e baki nayi zan kurma ihu! yasa hannu ya rufe min baki yana bina da wani masifaffan kallo, lokacin jijiyar kansa duk ta tashi ga wani irin rawa da jikinsa yake.
Yanda jikinsa yake kyarma! nima haka nawa jikin yake domin na gama tsorata da irin abubuwan da yake min duk ya hargitsa ni. ban san lokacin da na rushe! da wani irin kuka ba! na dinga ture shi daga jikina na ce"Tun sanyin safiya ka ke abu d'aya don zatin Allah ka rabu dani na huta ni kad'ai na san irin zafin da gurin yake min."
Fuskarsa tsakankanin wuya na ya ce."Yin hakan shi zai sanya gurin ya saba, na fad'a miki ni mabu'kaci ne! a ko da yaushe ina da buk'atar mata ta a kusa dani muddin ina gida, shiyasa nake so ki saba da hakan.
Na share hawaye da cewa" Ni kam ba zan iya ba gaskiya kuma matsalarka idan kayi sau d'aya baka ha'kuri sai kayi sau biyu ko uku duk ka galabaitar da ni."
Ya ce."Ke d'in ce daban da sauran mata, na rantse miki idan zan kwana akanki ba zan gaji ba saboda ni kad'ai na san halin da nake shiga."
Na ce "Bayan na ganka da tsohowar matarka daf da juna kuna murmushi! ni duk maganganunka ba zan yarda da su ba kawai kana min dadin baki ne.
A rikice! ya ce." Wace ce Fatima idan dake a guri wallahi babu wani abu dake tsakani na da ita, kawai dai ta tsare ni da wasu zantuka marasa ma'ana."
"Kallonsa na yi, sai ya gyad'a min kai domin so ya tabbatar min da gaskiyar maganarsa cikin rarrashi da kalamai masu taushi ya shawo kaina har na amince masa amma da sharad'in sau d'aya zai kawo kuma ban amince mun hau gado ba saboda a gani na idan ya ji shi a gado zai wuce gona da iri, nan kan kujerar komai ya faru. sharad'i na ya tashi a banza domin dai tunda na shiga hannunsa bai sake ni ba sai da hud'u shaura na la'asar! ya sauka cikin nishadi da walwala ni kuwa ya bar ni cikin kuka da jin zafi! da ciwon jiki cinyoyina duk sunyi tsami! da k'yar na tashi zaune na d'auki towel na d'aura a jikina nayi zaune ina share hawaye.
Ko da ya fito ban yarda na kalle shi ba, na tashi da kyar na nufi band'akin kamar mai koyon tafiya, sai da nayi ruwan d'umi sannan na samu sa'ida na yi wankan tsarki tare da alwala na fito na same shi har ya kintsa jikinsa da sabuwar jallabiya ruwan madara yasa farar hula mai raga-raga sai ya nad'e kansa da farin rawani! yayi kyau sosai! kamar balarabe abin ya bani 'yar dariya ganin yanda ya zama ustaz har da carbi a hannunsa ya yi shirin shiga massalaci bayan ya gama wasu Abubuwa! yanda ya shirya tsaf! babu wanda zai ce shi ne a d'an ta'kin lokacin da ya gabata wanda gabad'aya suffarsa ta sauya kamar wanda ya samu matsalar k'wak'walwa haka yake surutai marasa kan gado mutu'kar yana wannan abu bakinsa baya rufuwa numfarfashi! da zantuka! wani sa'in har kunne na yake ciza ban sani ba ko yana sane yake hakan oho!
Zumbura baki na yi da sauri na nufi bakin madubi na da'uki mai ina shafawa a jikina. Haka ya bud'e dakin ya fita yana murmushi wanda na kasa tantance ko na meye.
Mudubi na tsirawa ido ina kallon kaina, sosai kwarmin idona ya zurma! na san ba komai ne ya janyo hakan ba sai wannan al'amari, cikina sai 'kugi! yake kamar anyi min yasa, wata masifaffiyar yunwa nake ji.
A gurguje na shirya jikina cikin doguwar rigar atamfa 'yar ingila wanda d'inkin ya zauna cif a jikina, gaskiya telan da ya yi min d'inkuna ya gwanance sosai! duk wanda nasa a jikina sai ya yi min kyau! turare na fesa, sai na yafa dankwalin atamfar na sauka 'kasa domin cin abinci, yanda nake jin yunwa bana tsammanin zan iya gabatar da komai tunda da sauran lokaci idan na ci abincin sai na gabatar da sallar la'asar d'in.
Babu kowa a falon da alama sun shiga yin sallah, wannan ya ba ni damar zama gurin abincin a nutse na dauki towo daya nasa miya daidai misali na fara ci da bisimillah! kauuu! bakina ya d'auka na gishiri da sauri na furzar da abincin na dauki ruwa na kuskure baki na, cike da d'umbun mamaki nake bin kayan abincin da kallo. ni dai na san lafiya lau na kammala girki na saboda sauri yasa na bawa Marka Umarnin shirya gurin cin abincin, to amma ya akayi hakan ta faru? shin waye ya lalata min miya bayan ba haka nayi ta ba"
Ta shi nayi na nufi kicin din na same ta tana goge-goge na ce"Marka tun yaushe ki ka shirya gurin cin abinci?"
Ta ce."Bayan fitarki da kad'an, wani abu ne ya faru?
Na ce." Mu je ki ga ni "
Ta bude miyar tasa cokali tasa a bakinta, ya mutse fuska tayi tana kallona da mamaki! a tare da ita, ta bude jar miyar itama ta dand'ana! tana girgiza kanta ta ce."Hajiya duk yanda a kayi bayan na gama shirya gurin nan wani ya zo ya lalata komai, amma wallahi ba ni da hannu a cikin faruwar hakan."
Na ce"Na yarda da ba zaki aikata hakan ba Marka kawai na kafa hujja dake ne, amma lokacin da kina shirya gurin wa ki ka samu a falon?"
Ta ce"Hajiya Fatima ce kad'ai a zaune har take tambayata menene? na ce "Towo ne wanda ki ka shiryawa mai-gidan. daga haka ba ta sake magana ba, har na 'kare abinda nake na fita.
Na ce" Bana raba d'ayan biyu ita ce ta lalata min abincin"
Ta ce"Kash! amma dai wallahi bata kyauta ba gaskiya, amma kiyi hakuri Hajiya bari nayi sauri na had'a wata miyar."
Na ce''Ni kam yunwa nake ji sosai wallahi. bana tsammanin zan jira har ki kad'a wata miyar, kawai ki bani abinda ki ka girka musu."
Ta ce."To shikkenan bari na kawo miki." Hanyar kicin din ta nufa da sauri. ni kuma na tsirawa kasan gurin ido tare da tunanin yanda zan magance matsalata.
Har ya shigo ban sani ba sai sautin muryarsa na ji yana kiran suna na, na amsa tare da kallonsa.
Ya ce." Tunanin me ki ke yi ne?"
Ajiyar zuciya na sauke kafin na ce."Babu komai?"
Ya ce."Ban amince ba, tun shigowata na hangi damuwa a tare da ke, shin wani abun a kayi miki?"
Gurin cin abincin na kalla na girgiza kai takaici kamar ya kashe ni, na ce" 'Bata lokaci na yi gurin shirya maka abinci amma an lalata shi."
Ya ce."Ban fahimta ba."
Murmushin 'bacin rai nayi kafin na ce."Ba zaka fahimta ba dama kawai mu bar maganar. bai sake cewa komai ba ya nemi kujera ya zauna wanda ya yi dai-dai da kiran wayarsa.
Tunda na ji ya ambaci Sadiya na gane da 'kanwarsa ya ke waya. ya kalle ni da fadin"Sadiya tana kan hanya tare da yaranta."
Na ce"Ubangiji Allah ya kawo su lafiya." Ya amsa da "ameen" kafin ya d'ora da fadin" Yunwa nake ji mutu'ka! ki bani abinci idan zan samu."
Na ce"Zaka samu gayan towo."
"Wane irin gayan towo kuma? kwad'o za ki yi min bayan kin gama tatse ni"
Na kalleshi takaici fal! a raina. wai na tatse shi maganar mamaki ta ba ni, na ce" Idan ta kama sai ka ci kwad'on tunda nayi duk 'kokarin da zan yi, gurin ganin ka samu abinci mai kyau amma hakan bai samu ba, sai dai yanzu Marka zata kad'a maka wata miyar."
Ido ya zuba min yana kallona, na mayar da hankalina gurin Marka dake k'o'karin zuwa gurin, na 'karbi abincin hannunta kai tsaye sama na nufa da abincin a hannuna jiri na kwasa ta tsabar yunwa da takaicin abinda ya faru. Fatima tana nema ta zame min kadangaran bakin tulu.
Saman ya biyo ni muka ci abincin a tare, duk ya cinye ya bar ni da sud'e hannu gashi ina jin kunyar Marka dashi kansa kada su kira ni da jaka, tunda azahirin abincin da ta zuba min yana da yawa, kuma idan ni kad'ai zan ci ya ishe ni watakila ma har na rage wani.
Ganin ya sauka k'asa yasa da sauri na bud'e firji na d'auko robar yoght na bud'e na fara sha ko na cike wani gurbin.
[1/23, 11:57 AM] Bintu: 108&109
Yanda ya shigo dakin da annushuwa yasa na tashi zaune ina kallonsa ko bai fad'a min ba, na san Sadiya ce ta sauke.
Zauna kusa da ni tare da rik'e hannuna Ya ce "Sadiya ta iso ta na 'kasa tare da yaranta suna nan gwanin sha'awa." Yanda ya fad'i maganar da zumud'i yasa na karanci abinda yake cikin zuciyarsa, yana da son yara sosai! a lokacin kawai sai na kwad'aita da haihuwar nima, domin samun farin cikinsa sai na saki fuska sosai na ce"Gaskiya sun sha hanya bari to na je mu gaisa?" Ya ce."Hakan yana da kyau! hannuna ya rike muka sauka k'asan a tare!
Rungume ni tayi kamar ta shekara da sani na, sai farin ciki take muka zauna kujera d'aya nima na saki fuskata sosai na marabance ta fiye da yanda tayi nuna murnar gani na.
Ashe hakan yayi masifar k'unanta zuciyar Fatima da take hakimce a kan kujera; ita kuwa Hajiya murmushi kawai take tana kallonmu, ballantana kuma uban gayyar da ya rasa ina zai tsoma ransa ya ji d'adi, a duniya yana k'aunar wanda zai nuna kulawarsa ga tilon 'kanwarsa da ta rage masa, yarinyar da suka sha gwagwarmayar rayuwa! shiyasa ya ke kula da ita sosai! duk lokacin da ya je jibia makotanta sai sun san ya zo, ballanatana Kishiyarta duk abinda ya yi wa 'yar uwarsa na alheri haka zai mata ya dauke su duk a daya a gurinsa duk ya kai su aikin hajji har mijinsu, wanda sai ya fi shekara bai sayi abinci a gidansa ba, domin dai duk zuwan da zai yi garin mota guda ta kayan masarufi a ke sauke musu mutukar Alhaji Habu ya kai ziyara mahaifarsa sai jama'a da yawa sunyi kwanan farin ciki.
'Ya yaranta mata uku duk sun zama 'yan mata mazan biyu ne suma sun girma gasu da nutsuwa d'aya bayan d'aya suka gaishe ni, na dinga sanya musu albarka ina jin k'aunarsu a cikin raina
Fatima ta cika ta batse! kamar ta fashe! a lokacin duk wanda ya kalleta zai gane tana cikin 'kunci! sai na rasa gane dalilinta na yin hakan. bana tsammanin ma sun gaisa a tsakaninsu, Shukura ce kawai naga ta gaisheta itama daga gaisuwar ba ta sake wata magana ba sai zum'bura baki take
Hira muke yi jefi-jefi yana zaune a kusa da ni ya d'an sa mana baki mussaman idan ta fadi wata maganar ya lura ban ji ba sai ya maimaita min abinda ta ce. haka hirar ta kasance tsakaninmu Hajiya ma nasa baki sa'i da lokaci.
Sai bayan ya ta shi daga gurin ne Hajiya ta kalleta babu walwala a fuskarta ta ce" Hajiya Fatima wannan wane irin zubar da mutunci ne? yanzu a matsayinki na babba shin wannan abinda ki kayi daidai ne?"
Ta kalleta tana ta'be baki ta ce"Hajiya me nayi kuma? ni sarkin 'yan lefi."
Ta ce" Sadiya ta zo amma kin gagara kallonta ballanatana ku gaisa kece fa babba me yasa za ki bari wata 'baraka ta shiga tsakaninku."
Ta ce"Hajiya gashi da bakinki kin kira ni babbah to ni zan gaisheta ko ita ?"
Hajiyan ta ce"To meye a ciki don kin mata magana ai ba'kuwa ce kya tambayata 'yan uwa da abokanan arziki.
Girgiza kanta tayi da cewa"Ba ta kai wannan matsayin ba wallahi "
Gabad'aya muka kalleta da mamakin furucinta.
Sadiya ta ce"Allah ya baki hakuri Hajjaju a ko da yaushe dama ni ba ba'kuwar zafi ba ce, ina wuni ai durkusawa wada ba gajiyawa bane." ta fad'i maganar cikin zolaya.
"Kin ga Sadiya bana son munafurci da kitifi! da kuma neman suna ya isa haka bana bukatar gaisuwarki."
Ta ce.''Aikuwa ni ba zanyi gaba dake ba."
Sai ta fusata! ta fara sakin maganganu muryarta na rawa! "Dama mana komai zaku iya yi min na wulakanci dake da d'an uwanki, itama Hajiyan tana take muku baya saboda kuna da kud'i! shiyasa har wata banza ta fi ni daraja a gurinku ai shikkenan."
Hajiya ta ce"Duk mai ya janyo wannan maganar? wato ke ba damar a gyara miki kuskuranki sai ki fara sakin maganganun da basu da ce ba, dake dasu duk daya kuke a gurina, ki daina kuma kiran yarinyar da munanan kalmomi domin itama daidai take daku bayan haka nan gidan mijinta ne, ki bar ganin cewa; tana da matsalar kunne, dole ta tsinci wasu abubuwan hakan kuma bai daidai bane
Sadiya ta ce" 'Kwarai kuwa don Allah Anti Fatima ki daina haka babu dad'i, kuma ki bar komai ya wuce yanda muka manta kema ki manta da komai, mu yi zumunci irin yanda Allah ya umarta."
"Munafuka ba zan bari ba d'in." Ta fad'a a hasale! idonta ya yi jawur! tsabar kishi ne yake damunta yanda muskiniyar yarinyar ta samu kar'buwa a gidan, kowa sonta yake.
Kalmar dana tsinta ke kenan, don na yi ta kallon bakinsu domin na hasaso maganar da suke tunda a hankali suke, nan fahimci cewa rikici ne a tsakaninsu ko ga yanayin fuskokinsu. sai kawai na ta shi na bar gurin ina mamakin abinda matar take, na lura kishi take da ni sosai! kuma ta ga wani sa'bani bai faru a tsakanina mijina ba sakamakon abinda ta yi na janye hankalinsa shiyasa b'akin ciki yake nema ya kashe ta.
Suna ta mayar da maganar a tsakaninsu ya shigo! sai kawai ta fashe da kuka! saboda tsabar sharri itama Shukura! ta fashe da kuka suka rungume juna kamar wanda akayi musu gagarimin abu!
Jikinsa a sanyaye ya zauna kan kujera. Yayin da Hajiya da Sadiya abin ya dinga ba su mamaki!
Kallonsu ya yi sai kukan suke rungume da juna!sosai ya ji rashin dad'i a cikin ransa, wani sa'in ya kan tausaya mata duba da yanda take wahala a kansa, bayan haka kuma yana duba zumuncin Allah shiyasa baya duba abubuwan da tayi masa na rashin kyautawa, ta wani gefen kuma tana cin albarkacin 'yarsa, shiyasa yake d'an sassauta mata, Ya kalli Hajiya da fad'in"Wani abu ne ya faru?"
Hajiya duk ta warware masa komai.
Sai ya kalli Sadiya da fad'in" Ke me yasa baki gaisheta ba ai ta girme ki bana son rashin kirki Sadiya zamu 'bata dake muddin haka zaki dinga yi."
Ta ce."Kayi hakuri Yaya ba zan sake ba, amma itama kayi mata fad'a ta daina kira na da munafuka don ban ga dalili ba, matarka dai 'yar uwata ce, kuma ba zan wulakantata a kan son zuciyar wani ba, don na lura 'bacin ran hakan yasa suke kuka, har tana fad'in wasu maganganu da basu da ce ba."
Ya daga mata hannu da cewa; Ya isa haka wannan dai ya zama na farko, ya kuma zama na k'arshe! kada ki sake."
Ta ce."In sha Allahu."
Sunanta ya kira "Fatima." ta kalleshi da hawaye sha'be-sha'be! a fuskarta ya dan sassauta muryarsa da fad'in"Meye abin kuka kamar 'kan'kanuwar yarinya, gashi itama kin sanya ta kuka! dake da Sadiya duk daya kuke a gurina baku da bambanci, saboda haka ki tsayar da zuciyarki ki daina wasu tunane-tunane marasa kyau! sannan kuma ba zan lamunci wani ya tozartaki ba.
Jin haka yasa ta kalle shi a sanyaye! ta ce"Abunda ya 'bata min rai yanda Hajiya da ita kanta Sadiyar suka bada goyan baya har matarka ta samu asararin cin mutuncina, wallahi wannan abun shi ya 'bata min raina."
Ya ce"Mata ta kuma me tayi miki?"
Ta ji wani kuttun! takaici jin ya kira yarinyar da matarsa! wasu hawayen suka 'kwace! mata wannan kukan na sharri ne domin tana sane take yi.
Su Hajiya dai al'amarin ne yake ta basu mamaki! wato ta nan kuma ta b'illo zata had'a miji da matarsa.
A maimakon ta bashi amsar tambayarsa, sai kawai ta tashi da sauri tana share hawaye ta nufi masaukinta Shukuran ta bi bayanta itama sai kuka take! minti uku suka fito a tare. Shukura hannunta rike da akwatin kayan mamanta hanyar fita suka nufa.
Ya buga musu tsawa! da fad'in" Wallahi idan ku ka fita a haka sai ranku ya 'baci!
Tsayawa! su kayi a gurin! Ya kalli Hajiya da cewa"Wai me yake damun Fatima ne?" Ta ce"Bakin kishi mana, so take ta dawo dakinta kuma sai ta biyo ta wannan hanyar! masharanciya kawai."
Kansa ne ya fara ciwo sakamakon wannan hatsaniyar ciwonsa na nema ya ta shi.
Ya d'aga murya tare da bawa Shukura umarnin mayar da akwatin. ita kuma Sadiya ta je ta dinga rarrashinta har ta shawo kanta suka shiga d'aki a tare!
Tsaki mai tsayi ya ja! ya tashi ya hau sama da tunanin abin a cikin ransa, dama can Fatima ce matsalarsa, yanzu ya yi aure domin ya huta ta zo zata hargitsa masa tunani! akwai abinda yake dubawa shiyasa baya so ya kore ta daga gidan, amma duk abinda za tayi ya bar zama da ita har abada.
Cikin rashin kwarin jiki ya shigo dakin, na bi shi da kallo a lokacin da yake kokarin shiga band'akin, girgiza kaina nayi cikin zuciyata nake tunanin ko wani abun ne ya faru tunda dama