Author : Aisha JB Mrs Danshuwa Category : My Hausa Novels
da ita yaushe ta yi aiki a
gidan nan? Na santa ne da za a dinga alaƙanta ni da ita?" Matsowa ta yi kusa da shi tare da
faɗin. "Duk fa ba abin ɗaga jijiyar wuya ba ne, wannan wata ƙaramar alhaki ce kawai ban ma
san yanda aka yi har maganar ta je media ba amma zan yi wa abin tufkar hanci, bari na kira
gidan jaridar... "Wait malama." Tana ƙoƙarin ɗaukar wayar ta ji furucinsa. "Saifu malama fa na ji
kana cewa? Me ya shiga kanka ne yau da ka zo kana kiran sunana gatsau? Hakan bai maka ba
har da kirana da wata malama... "Tambayar ki nake wata yarinya ce wannan?" Ya faÉ—a cikin
É—aurewan fuska alamun babu wasa. Dafe kai Salima ta yi cikin alamar gajiyawa da zancen sa
kafin ta zo ta kamo shi da nufin su zauna saman bed É—in tana faÉ—in. "Kana ji ne Saifu, ka bar
wannan maganar na ce zan yi magana... Ƙwace hannuwanshi ya yi tare da miƙewa cikin
kausasa harshe ya ce. "Salima! Salima!! Salima!!! Sau nawa na kira sunanki?"
Cike da mamaki ta ce. "Sau uku ka kira cikin kausasa harshe." GyaÉ—a kai ya yi tare da faÉ—in.
"Kin ga wasa saman fuskata?" Girgiza mishi kai ta yi alamar a'a. "Ba na son kina min gardama,
na gaji da matsalolin da kike jawo min, me ye alaƙar ɓatar wannan yarinyar da ke?"
Rau-rau ta yi da idanuwa alamar za ta yi kuka domin ya ba ta mamaki kamar wanda aka sauya
mata shi. "Lokacin da muka je Egypt ne shi ne... Sai kuma ta yi shuru ba ta ƙarasa ba tana
kallon fuskarshi dan ta firgice ganin yanda ya tsare ta da idanuwa.
"Shi ne me? Ki tafi kan magana ki daina min magana a gajarce." Ya faÉ—a tare da zaunar da ita
yana sassauta fuskarshi don ya ga kamar ta razana da yanayin shi. "Tun da ta fita ba a ganta
ba ni na manta ma da maganar zuwan babanta ne ya jawo wannan fitinar har ake ƙoƙarin ɓata
sunanka."
"You see? Kin ga irin ta ko? Matsalar ke ba ki da hankali ne wani lokaci, sai ki dinga abu kamar
ba musulma ba, ta yaya za ki ɗauki yarinya ki tafi wata ƙasa da ita sannan ta ɓata ba ki ɗauki
wata mataki ba kin dawo maimakon ki nemi iyayenta sai kika yi biris, yanzu kin zo kina cewa
ƙaramar alhaki, idan 'yar ki ce aka yi wa haka za ki ji daɗi? Yanzu haka ba ki faɗawa baban nata
magana mai daÉ—i ba dan na san halin ki rai." Share hawayen da ya zubo mata ta yi tana faÉ—in.
"Saifu yanzu akan wata banza 'yar matsiyata kake É—aga min murya har kana danganta ni da
mara hankali?"
"Ke ba ki san ba ki da hankali ba? Saboda ba ki san zafin haihuwa ba shi ya sa ba ki damu ba,
su da suka san zafinta ai sun fito nemanta... "Dakata Saifullah! Ba zan jure waÉ—annan kalaman
da kake jifata da shi ba, ka fito fili kawai ka faÉ—a min Salima na ga ji da zama da ke tun da ba ki
haihuwa, ka daina wani ƙunbuya-ƙunbuya kana yaɓa min magana."
Laptop ɗin shi ya ɗauka tare da yin hanyar ƙofa yana faɗin. "Wannan kuma ke kika faɗa ba ni
ba, idan kina son kanki da lafiya ki samo musu 'yar su, babu ni cikin rashin imanin nan, dan
bazan shiga cikin case É—in nan ba."
Yana fita ta fashe da kuka tana faÉ—in. "An ya kuwa ba canza min Saifu aka yi ba? Yaushe yake
magana mai tsayi har haka? Yau ni ce Saifu yake yaɓawa baƙaƙen kalamai?"
Ɗaukar waya ta yi da sauri ta kira police station ɗin da aka kai ƙorafi cikin minti uku ta sa aka yi
canceling case É—in. Gidan jaridar da suke ta yaÉ—a hotuna su ma sai da ta kira su nan take aka
goge hotunan shi aka juya zancen zuwa wani daban. "Akan wata banza mijina zai zo yana É—aga
min jijiyar wuya humm." **** * *
"Taɓɗijam! Abun bai tsaya iya nan ba har da ɓata suna? Yanzu Zinariyar tawa ce ta tafi yawon
duniya? Na shiga uku ban lalace ba." Inna ta faÉ—a tare da fashewa da kuka. Ran malam Uwaisu
ma ya ɓaci sosai musamman da mutane suke yi mana wani irin kallo suna faɗin 'yar shi ta je
yawon duniya ne daman ya zo yake son yi wa S.S sharri. ★★ ★
"Wai, aljannar duniya! Ji yanda aka ƙawata falo da kayan more rayuwa? Lallai masu kuɗi suna
jin daÉ—i a duniyar nan." Zama ta yi a bakin gado tana ci gaba da kallon É—akin da ya tafi da
tunaninta. Motsin da ta ji ya sa ta juyawa da sauri tana kallon wanda ke tsaye a gabanta. Tun
daga ƙasa ta fara kallon dogayen fararen 'yan yatsun shi har ta haura da idanunta tare da
watsawa cikin na shi, yana ɗaure da guntun towel a ƙugunshi ta ɗauke idanunta tare da faɗin.
"Kai kuma fa malam daga ina?" Cikin guɓatacciyar Hausar da ba ta gama kama bakin shi ba ya
ce. "Ni da na ganki a zahiri ma kin fi min kyau akan yanda na ganki a hoto." Ya yi maganar tare
da zama kusa da ita. "Sunana Mohan, ke fa yaya sunanki?" Da mamaki na ce. "Kai ma
Bahaushe ne?" Girgiza mata kai ya yi alamar a'a sannan ya ce. "KaÉ—an nake jin Hausar
kasancewar ina hulÉ—a da Hausawa."
Taɓe baki Zinariya ta yi tare da faɗin. "To kai ba ka da kayan sakawa ne na ganka a haka?"
Murmushi ya yi dan ya lura yarinyar akwai shiririta sosai, musamman da take magana tana
nuna shi da hannu tare da taɓe bakinta."
"Ban iya kwanciya da kaya ba ne... "Iyye! Ji wani sanabe, sai da me kake kwanciya?"
Hannuwanta ya kamata yana murzawa cikin nashi tare da tsurawa ƙaramin bakinta ido. "Za ki yi
min yi min tausa?" Shuru Zinariya ta yi tare da sunkuyar da kai. "MakuÉ—an kuÉ—aÉ—e na biya don
na kasance da ke na tsawon lokaci, ba na son gardama dan babu shi cikin tsarin kasuwancin
mu, na lura kamar ba ki san komai ba, zan biki a hankali ta yanda za ki ji daÉ—in rayuwa da ni, ba
zan takura ki ba, amma za ki yi duk abin da na ce miki." GyaÉ—a mishi kai ta yi alamar amincewa,
"Zo mu je ki ci wani abin... "A ƙoshe nake." Zinariya ta fad'i hakan tare da matse 'yan yatsun
hannunta. "Ya sunanki?"
"Zinariya."
Murmushi ya yi tare da rage hasken wutar É—akin ya haye gadon, "Zo ki ba ni labarin ki." Shuru
ta yi na wasu daƙiƙi kafin daga baya ta ce. "Ni ma ban san labarina ba, sunana kawai na sani."
Jawota ya yi jikinshi yana shinshinar wuyanta tare da lumshe idanuwa, system É—in shi ya kunna
tare saka mata video ya ce. "Ki kalli yanda ake massaging sai ki yi min." Ido ta tsura mishi ganin
yanda matar take bin jikin mutumin da wani mai tana shafe shi ta ko'ina, nuna mishi system É—in
ta yi tana faɗin. "Wannan dogon abun da ya miƙe kuma mene ne da waɗancan mulmule biyun?"
Cire towel É—in jikin shi ya kai hannunta saman zalmalulunshi yana faÉ—in. "Kin gan shi nan."
Riƙewa ta yi da kyau tare da matsewa tana faɗin. "Taɓ, sai ka ce ɗan bindi ai naka ba shi da
girma irin wannan da baturiyar take taɓawa." Sake matse hannunta ya yi sosai saman shi yana
nishi a hankali. Sannan ya yi magana cikin shaƙewar murya. "Me kike ce?" Hannunta ta zare
tare da faɗin. "To shi wannan sandar me ya sa yake a miƙe har motsi yake yi fa?" Janyota ya yi
ta faɗo jikinshi ya ruƙo ƙugunta tare da haɗe goshinsu, "Yana kwanciya mana, amma sai ya
shiga É—akin shi."
"Ashe har da É—aki yake da shi?" Ta faÉ—a cikin zaro ido, lips É—inshi ya É—ora saman nata a hankali
ya fara lasar su, za ta ƙwace jikinta ya fincikota nan ya cire mata rigar jikinta ya shiga lasarta
kamar maye, Zinariya dai ba ta fahimci komai ba, ban da zafin da ta ji ƙirjinta na yi mata saboda
matsarsu da Mohan ya dinga yi tare da tsote É—an nipples É—inta da suka fito, sai da ya gama
matse ƙirjinta kafin ya dawo fuskarta, haɗe bakinsu ya yi yana tsotsar bakinta tare da zura
harshen shi cikin nata. Ƙaramin siketin da ke jikinta ya zare cikin rawar jiki yana shafa mararta,
buɗe ƙafafunta ya yi sosai tare da kai hannunshi ƙasanta yana ƙoƙarin duba hanya.
"Washhhhh! Da zafi fa." Abin da ta ce kenan cikin rawar murya, cire hannun ya yi tare da
zubewa jikinta ya matseta sosai yana nishi, mirginawa ya yi da ita tare da rike hannunta ya
danna saman ɗan abin na shi da ya miƙe yana wasa da shi. Danne hannunta ya yi sosai nan
take ya yi wani nishi sai ganin abu ta yi tsirrrr yana fetsowa, É—auke hannu ta yi da sauri tana
kallon yanda sandar na shi ya koma ya kwanta. A haka barci ya ɗauke su, sai ƙarfe shida suka
farka, tare da ita ya shiga toilet nan ya fara ƙoƙarin yi mata wanka amma sai aka ɓige da
matse-matse musamman ma ƙirjinta dan yanda suke 'yan fici-ficin nan abin burge shi yake yi.
Turo baki Zinariya ta yi tare da faÉ—in. "Kai ohh! Ni fa ina jin yunwa wallahi." Murmushi ya yi tare
da kissing bakinta sannan ya ce. "Ni kuma yunwar ki nake ji sosai, sai dai na ga kamar abincin
nawa É—anye ne shakaf bai hau wuta ba bare ya nuna."
"To ni abinci ne da kake jin yunwata?" Mannata ya yi sosai da bawon wankan tare da lasar
tsakiyar ƙirjinta. "Ai ke za ki fi abincin ma daɗi."
"Ko?" Hannunta ya janyo tare da ɗaurawa saman abar ta shi da ta miƙe. "Ki min massaging na
rage ruwa." Ya faÉ—a yana sauke numfashi. Shafawa ta shiga yi kafin ta fara up&down da shi
hannunta na rawa saboda rashin sabo, Mohan kuwa daÉ—i ya sa shi gantsarewa har da gurnani,
ba jimawa sai ga shi ya fara feshi. Kwanciya ya yi cikin ruwan yana mayar da numfashi, suna
fitowa daga toilet ya nuna mata drowa shaƙe da kaya, haka ta ɗauki wani riga mai siririn hannun
da bai gama rufe cinya ba ta saka. Fita suka yi zuwa wurin cin abinci ganin komai a kimtsa ne
ya sa ta faÉ—in. "Amma gidan nan har da aljanu ne ko?" Zama ya yi saman kujera tare da buÉ—e
drowan da ke kusa da firiza ya É—auko abu a farin leda yana faÉ—in. "Masu aikin gidan ne suka yi
komai." Tana kallon shi ya zuba wani farin gari saman table ɗin tare da kai hancinsa ya shaƙa
yana lumshe idanuwa. "Me ye haka Mohan? Wani abu ne kake shaƙawa haka?" Buɗe idanuwa
ya yi tare da jijjiga kan shi yana faÉ—in. "Ki ci abincinki." Abinci ta zuba ta fara ci tana kallon
lokacin da ya kwantar da kanshi saman table É—in yana barci.
** *** **
Buga table ɗin gaban shi ya yi tare da kiran sunan shi da ƙarfi. "Mansur!" Firgit, ya dawo cikin
nutsuwarshi tare da sauke ajiyan zuciya, zama Saifullah ya yi tare da kallon Mansur É—in cike da
mamaki, "Ga dukkan alamu ka ƙulla abota da tunani." Shafa fuska Mansur ya yi tare da faɗin.
"Ai dole, a wannan yanayin da nake ciki in ba tunani ba babu abin da zai É—ebe min kewa...
"Saboda me?" Saifullah ya katse shi da tambaya. "Gaskiya na ga ji da irin abubuwan da
Rufaida take yi min, a ce mace ba ta da cikakken lokacin da za ta zauna a gida daga yau ta je
wurin bikin ƙawa, gobe tana wurin aiki jibi ta tafi family meeting ko taro buɗe shago ko wani
abin, kuma fitar nan ba da Mufeed ake yi ba yaro É—an shekara huÉ—u amma sam ba ta da mu da
shi ba sai ta gantalar min da É—a a gida ba wanka ba kulawar kirki, da abin ya ishe ni na yi
magana shi ne ta sa aka kawo 'yar aiki ta dinga kula da gida tare da Mufeed, ga buƙatata ba
biya min ake yi ba, kuma ban isa na yi magana ba ƙarshe sai ta hau dokin zuciya." Murmushi
Saifu ya yi tare da faɗin. "Mata kenan, sai ka ci gaba da haƙuri su haka suke." Mansur ya ce.
"Haƙuri?"
"To Mansur in ba ka yi haƙuri ba me za ka yi?" Mansur ya ce. "Wallahi haƙuri na ya ƙare, wallahi
aure zan yi, dan ba zan iya zama haka ba tare da kulawar mace ba."
"Za dai ka haɗawa kanka zafin kai dai, me ye na wani batun ƙara aure a nan? Da dai ka ƙara
haƙuri ka lallaɓa da matar ka da ya fi maka wani auren da za ka je ka ƙara kunna wata fitina."
"Ni dai gaskiya ina cutuwa ba zan iya jurewa ba, tun da kai an yi ka ƙara aure ka ƙi, ka bar mu
mu da muke da muradi mu yi." Taɓe baki Saifu ya yi tare da faɗin. "To Allah Ya taimaka." Daga
haka suka canza akalar hirar zuwa ga kasuwancin su har zuwa lokacin da suka tashi. Da
sallama Mansur ya shigo gidan yayin da Mufeed ya ta shi da gudu ya je yana mishi oyoyo, É—aga
shi ya yi sama yana faÉ—in. "Mommy ta dawo?" Girgiza kai Mufeed ya yi tare da faÉ—in. "Daddy ka
ga Hamida ta yi min wanka har da sabon kaya ta saka min, kuma ta ba ni abinci na ci mai daÉ—i."
Ɗan waigawa ya yi tare da kallonta sannan ya ce mata. "Sannu da ƙoƙari." Daga haka ya nufi
daining da Mufeed ganin abinci ya zama ready, tuwon semo ne da miyar É—anyen kubewa ya
zuba ya ci, aikuwa ya ji daÉ—in abincin domin kuma ya ci sosai dan Rufaida ba nutsuwa take yi ta
yi mishi girki mai daÉ—i ba sai dai ta yi tafasa sauke. Around 8 motar Rufaida ya shigo gidan,
lokacin Hamida na ɗakin Mufeed tana lallaɓa shi ya yi barci, daga bakin ƙofar ta ce. "Har yanzu
Mufeed É—in bai yi barci ba?"
"Yanzu dai barcin ya fara É—aukar shi, barka da dawowa Hajiya." Amsawa Rufaida ta yi sannan
ta ce mata. "Ki hauro min da abinci É—akina." Hamida ta ce. "To hajiya." A falo ta ajiye jakarta tare
da shigewa ɗaki, tana ƙoƙarin shiga toilet sai ga Mansur ya turo ƙofar ɗakin yana ɗaure da
towel a ƙugunshi, "Ni ma dai wankan zan shiga dan na san abin da ya kawoka kenan, wai ma
me ya sa ba za ka yi wanka can É—akin ka ba sai nawa?"
"To toilet duk ƙazanta ɗaki ba gyara ta yaya zan yi amfani da shi? Ki zo ki gyara min ɗaki dan na
ga ji da ganin shi haka." Kafin ta yi magana sai ga sallamar Hamida, "Hamida ki ajiye abincin a
falo ki je É—akin Daddyn Mufeed ki gyara mishi yanzu." Amsawa Hamida ta yi tare da ajiye abinci
ta nufi É—akin Mansur ta fara gyarawa. "Ka je yanzu za a gyara maka É—akin." Ta faÉ—a tare da
shigewa toilet, ƙwafa Mansur ya yi tare da fita a ɗakin a nufi na shi, lokacin da ya shiga ɗakin
Hamida har ta gama gyaran falo da bedroom, tsayawa ya yi yana kallon yanda yarinyar take
aikinta a nutsu, har ta nufi toilet ba ta shi motsin shigowar shi ba, sai da ta gama ta fito nan ta
iske shi zaune gefen bed, sunkuyar da kai ta yi tare da ficewa a É—akin, da kallo ya raka bayanta
kafin ya miƙe ya shiga bayin, nan ya gan shi tsaf, wanka ya yi tare da fitowa ya shirya ya nufi
É—akin Rufaida dan yau ba zai iya kwanciya ba tare da ya rage abin da ke tare a mararshi ba. Ko
da ya shiga É—akin ya same ta zaune ta ba je wasu takardu tana dubawa, ga kwanukan abincin a
gefenta. Kwantar da kanshi ya yi saman kafaÉ—arta tare da faÉ—in. "Minti biyu mana Rufy ina son
ganawa da ke." HaÉ—e fuska ta yi domin sarai ta fahimci abin da yake nufi. "Haba Mansur ba ka
ga aiki nake yi ba?" Marerece mata ya yi tare da faÉ—in. "Dan Allah mana... "Okay jira ina zuwa."
Ta ce mishi tare da zare jikinta, kishingiÉ—a ya yi saman bed É—inta yana jiran zuwanta, har ya
barci ya fara É—aukar shi Rufaida na zaune ta na aikinta kuma ba wai ta manta ba ne tana sane
ta share shi sai da ta gama abin da take yi kafin ta hayo gadon, rufe shi ta yi da blanket ta
sumbaci gishin shi sannan ta sauka a gadon bayan ta É—auka filo. A falo ta kwanta dan ta san
halin shi sarai ko cikin daren ya farka zai iya nemanta, ita kuma ba za ta lamunta ba don ba ta
son fitina.
_Kun ce ina yi muku typing kaÉ—an, to yau dai ga shi an yi muku long page, saura kar na ga
comments. Ni kuma zan yi É—if idan ban ga sharhi ba._
Littafin Zinariya na kuɗi ne akan ₦500 za ku tuntuɓi wannan Number ta WhatsApp.
09079740079
Maman Faruk.
[30/11, 3:49 pm] à¼ºí µí°˜í µí°’í µí°‡ í µí°‰à¼»: *_ZINARIYA..._*
Farin Jini Writer's Asso..
*Don Allah ku bi labarin tun daga yanzu kar sai na yi nisa a dinga tambayar farko, ba zan juri
tura littafi ta pc ba.*
11-12
Cikin dare Mansur ya farka tare da laluɓar wurin kwanciyarta nan ya ji wayam, zaune ya tashi
da mamaki tare da kunna hasken É—akin, bai ganta cikin É—akin ba ma, falon ya fito nan ya iske ta
kwance kan kujera. "Rufaida!" Ya kira sunanta