ZINARIYA ROMANTIC HAUSA NOVELS BY AYSHA JB.pdf

Author :  Aisha JB Mrs Danshuwa Category :  My Hausa Novels

Chapter   5 / 14

12K to 15K   out of 40K words

tare da buga matashin kanta. BuÉ—e idanuwanta
da suke cike da barci ta yi kaÉ—an tare da faÉ—in. "Wai me ye haka? Sai mutum yana cikin barci za
a ta da shi." Cikin sanyin murya ya ce mata. "Ki tashi magana za mu yi... "Wane irin magana ne
da tsakar daren nan?" Ta faÉ—a tare da nuna mishi wayarta. "Biyu da rabi fa." Bai sake mata
magana ba ya yi wucewar shi, gyara kwanciyarta ta yi tana jan tsaki. Washegari da sassafe ta
kira wayar Hamida tare da faÉ—a mata abin da za ta girka na breakfast, bakwai da rabi Hamida ta
gama haÉ—a komai sannan ta nufi É—aki don duba Mufeed, zama ta yi tare da shafo kanshi tana
murmushi. "Mufeed É—ina har yanzu bai tashi a barci ba?" BuÉ—e idanuwa Mufeed ya yi yana
murmushi. "Yawwa taso mu je in cire maka pampers sai na yi maka wanka da brush ko?"
Hannu ya miƙa mata nan ta ɗauke shi tare da shigar da shi toilet ta yi mishi wanka tare da
shirya shi cikin tufafi masu kyau ta É—auke shi suka fito, lokacin da suka shigo falon Mansur na
shirin fita É—an dakatawa ya yi yana kallon yanda Mufeed yake dariya duk da bai san abin da
Hamida take faɗa mishi ba amma ya ji daɗin ganin yanda Mufeed yake ta ƙyaƙyatawa.
"Daddy... "Na’am yaron daddy, ka ga yanda ka yi kyau kuwa?" Murmushi Rufaida ta yi sannan
ta ce wa Hamida ta kawo mata Mufeed, nan ya noƙe kafaɗa shi ba ya son zuwa wurin ta, "Iyye!
Yau kuma ni ake yi wa haka? Mufeed Mommy ce fa?"

"Ni dai a'a wurin Hamida zan zauna." Kallon ƙasa-ƙasa Mansur yake ta bin Hamida da shi
wanda ita ba ta ma san yana yi ba, jaka Rufaida ta É—auka tare da faÉ—in. "To ni dai na tafi sai na
dawo." Bye-bye Mufeed ya yi mata yana dariya, ita ma dariyar ta yi mishi sannan ta fita, zuciya
cike da saƙe-saƙe Mansur ya nufi wurin aikin shi, da yamma ya dawo gidan tare da zama a falo
ya zuba abinci ya ci, fitowa Hamida ta yi riƙe da Mufeed tana yi mishi hira, tana yin arba da
Mansur ta yi shuru tare da gaishe shi, É—auke kai ya yi bayan ya amsa gaisuwar ajiye mishi
Mufeed ta yi ta fara ƙoƙarin kwashe kwanukan da ya ci abinci, har cikin jikinta take jin idanuwan
Mansur na yawo a jikinta, da sauri ta bar wurin zuwa kitchen, amma har ta shige bai daina binta
da kallo ba. Cikin 'yan kwanaki Mansur ya takurata da ido, bini-bini ya dawo gida wanda ba
komai ke dawowa da shi ba ban da ya ganta, ita dai tsoro yake ba ta saboda irin kallon da ya ke
binta da shi kamar wanda zai cinye ta. A ɓangaren Mansur kasa sukuni yake yi da zaran ya kalli
mai aikin shi wanda take kulawa da ɗan shi, ga zuciyar shi da ke ƙara fisgarshi zuwa gare ta. Ya
rasa ma ta yanda zai je mata da buƙatar shi. After magrib yau ya shigo gidan, amma bai ganta
a falo ba, direct sai ya wuce É—akinta nan ya tarar da ita kwance da Mufeed a jikinta, tana sanye
da doguwar riga wanda ya sauka mata zuwa guiwarta. Yayin da rigar ya bi jikinta ya lafe, tsaya
wa ya yi yana kallon cinyoyyinta da suka bayya kasancewar riga ba mai nauyi ba ce, kamar an
ce ta juya nan ta ga mutum tsaye yana ƙare mata kallo, wani irin zabura ta yi tare da jan bargo
ta rufe jikinta da sauri. Zaburar da ta yi kuwa har sai da ƙirjinta suka motsa abin da ya sake
ɗaga mishi hankali har ya lumshe idanuwanshi murya can ƙasa ya ce. "Idan kin gama lallaɓa
É—an naki ki zo ki gyara min É—aki, kwana biyu ba a gyara ba." Yana gama faÉ—ar haka ya fita a
É—akin. Ita kuwa saboda fitinar ta da ya yi da kallo ne ya hana ta zuwa É—akin na shi, domin
muddin ta je mishi aiki haka yake zama ya tasa ta gaba da kallo kamar wanda ya samu tv.
Ƙatuwar himar ɗin da take sallah da shi ta saka bayan ta ɗora zani akan rigar da ke jikinta.

Zuciyarta na bugawa ta tura ƙofar ɗakin ta shiga, ganin ba ya ciki ne ya sa ta yin hamdala cikin
ranta, da sauri ta je ta rufe ƙofa tare da cire himar ɗin ta ajiye ta shiga aikin da ya kawota sai da
ta gama tsaf ta juyo da niyyar shiga toilet nan ta ganshi tsaye yana ɗaure da towel duk ya ƙura
mata idanuwa da sauri ta juya tare da nufar inda ta ajiye himar É—inta amma ina, kafin ta É—auka
ta ji an riƙe mata hannu, runtsa ido ta yi ƙirjinta na bugawa kamar zai tsago ya fito waje. Shi
kanshi kallon saitin ƙirjinta kawai yake domin ya fahimci yanda ta firgice da ganin shi. Kuka ta
saka tare da faɗin. "Dan Allah ka yi haƙuri ban san kana ɗakin ba... "Shi kukan da kike yi na
mene ne?"

Kallon yanda yake riƙe da hannunta ta yi sannan ta yi magana hawaye na sake zubo mata.
"Hannuna... "Bazan sake miki hannu ba har sai kin faɗa min dalilin ki na ƙin zuwa ki gyara min
É—aki har tsawon kwana biyu." Ya faÉ—a tare da tsura mata idanuwa, sunkuyar da kai ta yi sannan
ta ce. "Ba na so in zo kana daƙin ne... "Saboda zan cinye ki ko?" Ya katse ta da faɗin haka
yayin da ya matso daf da ita har suna iya jiyo numfashin junansu.

Matsawa ta yi baya tana shirin zare hannunta daga riƙon da ya yi mata, shi kuwa Mansur ya ƙi
sakin hannun sai matsowa yake yi, a haka har ta mannu jikin ƙofar toilet ɗin. Ɗayan hannun shi
ya saka tare da dafe jikin bangon, Hamida kuwa kanta na ƙasa, taƙi ta kalli ko da fuskarshi ne.
"Ɗago ki kalle ni Hamida." Maimakon ta ɗago kamar yanda ya buƙata sai ji ya yi ta sake
fashewa da kuka. "Shi wannan kukan da kika dame ni da shi na mene ne?"
"Dan Allah ka sake ni zan tafi Mufeed na É—aki shi É—aya." Tsurawa bakinta ido ya yi sannan ya
ce. "Mufeed ya yi barci, kuma ba farkawa zai yi ba..."To ni zan tafi." Ta faÉ—a cikin rawar murya,
"Sai kin haÉ—iye wannan kukan sannan zan barki ki tafi." Da sauri ta haÉ—iye kukan sannan ta ce.
"To."
Fuskarshi ya kai nata tare da sauke mata numfashin sa yana faÉ—in. "Shi wannan hawayen ba za
a goge su ba? Kodayake zan lashe kayana."
"Dan Allah ni ka bari kar a ganni, ka yi haƙuri kar ka yi min komai dan Allah... Ba ta rufe bakinta
ba ta ji saukar harshen shi saman fuskarta, jikinta ya É—auki rawa, jin haka ya sa shi rumgumeta
gabaɗaya, "Ki yi haƙuri, na kasa lallashin zuciyata daga yin abin da take so, but ya ci a ce kin
fahimce ni, ya kamata ki gane ina sonki, soyayyar ki ce tasa ba na iya riƙe kaina daga kallon
ki... "Ba wai soyayya ba ce, so kake kawai ka yi amfani da kalmar soyayya ka cutar da
marainiya, ba ni da uwa ba ni da uba. Daga ni sai kakata ta wurin uwa, tun buÉ—e idanuwana da
ita na fara cin karo, ita take ta faÉ—i-tashi a rayuwata, yanzun kuma girma ya cimmata dalilin da
ya sa na fito nema kenan don na riƙe ta ni ma na tallafa mata kamar yanda ta tallafawa tawa
rayuwar, da yawa daga cikin ku kuna amfani da kalaman yaudara ne wajen ɓata rayuwar
'ya'yan mutane wanda daga ƙarshe wulaƙanta su kuke yi tare da tozarta su... Rufe mata baki ya
yi tare da zare ta daga jikinshi. "Kar ki yi maga kuÉ—in goro domin kuwa ba duka aka taru aka
zama ɗaya ba, za ki iya tafiya." Mansur ya fad'i haka tare da miƙa mata himar ɗinta. Da sauri
kuwa Hamida ta fita tare da nufar ɗakinta ta rufo ƙofa. Shuru ta zauna tana tunanin yanayin da
ta gani tattare da shi a lokacin da ta ce mishi yaudarar ta kawai yake son yi, ta lura da gaske
sonta yake yi, sai dai babu dalilin da zai sa ta amshi wannan batun na shi bayan kuma tana
zaune ne a ƙarƙashin ikon matar shi, ba ta rage ta da komai ba don har kyauta Rufaida tana yi

mata ganin yanda take kula mata da ɗa, ta ya kuma za ta ɓige da soyayya da mijinta? Gaskiya
ba ma za ta yi wannan kuskuren ba. Tun daga wannan ranar ta sake kame kanta ta yanda
Mansur bai sake ganinta ba, dan ko gyaran É—aki sai ba ya gidan take zuwa ta yi mishi, idan ta
lura da lokacin dawowar shi ya yi da sauri take kammala dukkan abin da za ta yi ta shige É—aki
da Mufeed.

A ɓangaren Mansur ya ɗauke mata ƙafa ne domin ta tabbatar da shi ba jikinta yake so ba
kamar yanda take tunani, amma sai ya ga har tsawon sati uku Hamida wasan ɓuya take yi da
shi, duk wani hanyar da zai bi ya ganta ta toshe shi saboda yanzu kulle kofar É—akinta take yi, a
ɓangaren shi da Rufaida ma abin bai sauya zani ba, ba ta da lokacin shi, da ya neme ta za ta
ce mishi ta ga ji ita ta dawo ba ta huta ba zai ɗora mata wata gajiyar. Yau dai ka sa haƙura ya yi
dole yaje mata da buƙatar shi dan a hannu yake ya yi haƙuri amma ina, ba zai iya jurewa ba shi
ya san bala’in da yake ciki yau, aikuwa ya taki sa'a domin kuwa yana shiga ɗakinta daidai ta fito
wanka É—aure da towel, bai tsaya yi mata wata magana ba ya É—auke ta tare da nufan bed da ita.
"Kai Mansur me ye haka ne?"

"Rufaida na ga ji, wallahi yau ba zan iya riƙe kaina ba. Ko so kike na fara biye-biye a waje ne?
Ko tausayina ba kya ji tsawon watanni na jure dan Allah ki yi min haƙuri na yau... "Ni fa ina off."
Ta faɗa tare da miƙewa, kamar zai fashe da kuka ya ce. "Dan Allah ki min wani abun, ko tsotsa
ne ki yi ko zan rage abin da nake ji."
"Tabɗijam, wannan ƙazantar ba fa za a yi ta da ni ba... "Dan Allah Rufaida ki daure, wallahi a
hannu nake sosai." Juyowa ta yi tare da faɗin. "Ni fa ba zan iya wannan ƙazantar ba, please ka
rabu da ni." Mayar da jallaɓiyar shi ya yi tare da faɗin. "Shi kenan na barki Rufaida ba zan sake
zuwa miki da buƙatata... "Ai ba ka da wannan zuciyar Mansur, in dai kaine gobe ma za ka zo so
nawa kana faÉ—an wannan kalmar."
Bai sake mata magana ba ya fita a É—akin, direct ya nufi É—akin Hamida domin babu yanda zai yi
dole ya je mata. Baiwar Allah tana kwance rumgume da Mufeed ta ji an zare Mufeed tare da
ɗage rigar ta. Buɗe idanuwa ta yi da sauri tana ƙoƙarin yin magana ya toshe mata baki da nashi
tare da yi mata nuni da Mufeed girgiza mishi kai Hamida ta shiga yi tana ƙoƙarin ƙwace bakinta
amma ina, Mansur ya makance so kawai yake ya samu nutsuwa, tsotsar bakinta yake yana fitar
da numfashi kamar mayunwancin da ya daÉ—e bai ci abinci ba, (Ni kuwa na ce ai babu maraba
domin an daÉ—e ba a haÉ—u ba) Cikin fitar hayyaci ya yage rigar jikinta tare da shafo tsayayyun
nonuwanta jikinshi na rawa, hawaye ne ya dinga gangaro mata tana ta girgiza mishi kai tana
son ƙwace wa amma ya ƙi ba ta wannan damar, jin yanda ƙirjinta suke cike da madarar
baudurci ya sa shi sake susucewa ya zare bakinshi ya ɗaura kan ƙirjinta yana jan numfashi,
matsansu ya yake yi sosai tare da cika bakin shi da É—aya yayin da ya yi wa É—ayan kyakkyawan
riƙo, wani irin kuka ta sake mai sauti. "Ka ji tsoron Allah karka ɓata min rayuwa, ka tuna kai fa
namiji ne, kuma uba, ka tuna duk abin da ka yi za a yi maka... Ɗago kanshi ya yi tare da ƙura
mata idanuwa ga mamakinta sai ta ga ƙwalla cike cikin idanuwanshi. "Ki yi haƙuri Hamida da
yanayin da nake miki, wallahi a buƙace nake, idan ban samu nutsuwa ba zan iya mutuwa
matata ba ta da lokaci na, Rufaida ba ta da lokacin kulawa da ni dan Allah ki tallafe ni... "Ban
taɓa aikata abin da kake son yi da ni ba, ka yi haƙuri, ka ambaci Allah in sha Allahu zai kawo

maka sauƙin abin da kake ji... "Za ki aure ni? Dan Allah ki amsa min da e, wallahi ba zan taɓa
cutar da ke ba, ba zan taɓa yaudarar ki, mafita nake nema wa rayuwata, ki aure ni ba tare da
Rufaida ta sani ba. Zan je har wurin kakar ki na nemi auren ki. Dan Allah Hamida kar ki ce a'a."
A tsora ce Hamida ta ce. "Wallahi ba zan iya ba, ta yaya zan aure ka ba tare da matar ka ta sani
ba? Ni ba zan iya ba, kowane ƙwariya da abokin... Tun kafin ta ƙarasa maganar Mansur ya
dakatar da ita da faɗin. "Kina son ɗana amma ni ne ba kya so? Kina ƙaunar Mufeed ya kamata
ki ƙaunaci mahaifinsa wallahi na yi miki rantsuwar ba zan taɓa juya miki baya ba."
"Daddyn Mufeed ba zan iya kasada da rayuwata ba, ba zan iya aure sirri ba." Kallon ƙirjinta ya
yi ya kuma kallon ƙugunta ya dawo da duban shi gare ta sannan ya ce. "Na kalla komai, na kalli
sura da baiwar da Allah ya yi miki, ta yaya zan bar wannan kayan marmarin? Idan ba ki aure ni
ba kina zaune cikin gidana ba jurewa zan yi ba, ba zan iya kawar da kai daga gare ki ba
musanman da na kalle su na san kalar su, kar ki cutar da ni Hamida, ki yi tunani." Ya miƙe daga
jikinta tare da É—aukar wayarta. Tana kallo ya gama danne-danne ba tare da tasan abin da yake
yi ba, yana gamawa ya fita a ɗakin. Da ƙyar Mansur ya iya barci a wannan daren yayin da
Hamida ta kwana cikin tunanin zantukan da ya yi mata. Washegari da ciwon ƙirji ta tashi domin
ko bra ba ta iya sakawa ba, damkar da Mansur ya yi musu daren jiya ba na wasa ba ne.
Lokacin da ya fito zai tafi wurin aiki kallon da ya yi mata sai da zuciyarta ya tsinke take
hankalinta ya tashi domin wani irin lashe baki ya yi tare da kanne mata ido. Bayan sati É—aya da
faruwan hakan ba ta sake kuskuren barin ƙofar ɗakinta buɗe ba bare har ya samu damar shigo
mata. Tana zaune da Mufeed a jikinta tana ba shi magani domin zazzaɓi ke son kama shi
kasancewar kwana biyu an yi sanyi kuma yaron ba cikakken lafiya ne da shi ba dan bai da
kuzari irin na sauran lafiyayyun yara sikila ke damun shi, uwar shi kuma ta kasa nutsuwa bare
ta kula da shi, ko da ta yi mata magana magunguna ta ba ta. Ita kanta wani iri take jin jiki ta da
ya kasance Mufeed ɗin ba lafiya Allah ya gani tana ƙaunar yaron sosai. Tana nan zaune da shi
lokacin ya yi barci a jikinta ta ji wayarta na ƙara. "Assalamu alaikum goggona barka da dare."
Daga bangaren goggo ta ce. "Barka kadai Hamida yaya kuke ya aiki kuma?" Hamida ta amsa
mata, nan suka ɗan taɓa hira kafin goggo ta ce. "Hamida yau kwana uku kenan da Mansur ya
zo mini da wani batu, na jinkirta domin jin ta bakin ki amma sai na ji ɓangaren naki shuru, ni dai
ta fannina na aminta da batun, Hamida ban amince da maganar Mansur É—in ba sai da na sa aka
bincika mini halayyar shi, shi kan shi Mansur ɗin ya yi mini alƙawarin ba zai wulaƙanta mini ke
ba... "Ni kam wallahi goggo ba zan iya ba, ba ki ga kirki da matar shi take min ba, sutura da
sauran abubuwan buƙata duka tana yi min, ba ta rage ni da komai ba, yanzu fisabidillahi sai na
aure mata miji na yi mata adalci kenan? Ya je waje mana ya auro wata lallai ne sai ni?" Ta katse
goggon nata da wannan maganar. "Ta yaya kuwa zai je ya auro wata bayan ke gaki ya yaba da
hankalin ki? Kina kula mishi da É—an shi ba tare da kin cutar da shi ba? Wannan dalilin yana da
ga cikin abin da ya sa yake ƙaunar ki, ni dai Hamida na amince mishi domin har sadaki da
kayan lefe ya kawo aure kawai za a É—aura... "Innalillahi Wa inna ilaihir rajiun! Dan Allah goggo
kar a ɗaura wannan auren wallahi ba na so." Goggo ta ce. "Hamida sai dai fa ki yi haƙuri... Kafin
Hamida ta yi wata magana goggo ta kashe wayar, kuka ta fashe da shi tare da rumgume
Mufeed tana faÉ—in. "Mai ya sa daddyn ka zai yi mun haka? Wannan fa cutar wa ne, ta yaya zan
yi rayuwa da shi a matsayin miji bayan kuma matar shi ce ta É—auko ni aiki? Kai gaskiya ba zan
iya ba. Rufaida ba ta rage ni da komai ba, ta yaya zan yi auren sirri da mijinta?"

*Kar dai ku shagala domin gab nake da kammala free page.*

Za ku tura kuÉ—in littafin 500 ga wanna asusun:
09079740079 Aisha Jubreel Moneipoint

A tura shedar biya ga wannan Number:
09079740079



Maman Faruk.
[30/11, 3:49 pm] ༺�𝐘𝐒𝐇� 𝐉�༻: *_ZINARIYA...�_*

Farin Jini Writer's Asso..

*Tun a farko na yi gargaÉ—i kan littafin, ban aiki yarinya ba. Ki kalla kawai ki yi wuce war ki.*

13-14.

5 / 14