Author : Aisha JB Mrs Danshuwa Category : My Hausa Novels
tsakanin cinyoyinta da shi. "DaÉ—i ne ya sa na manta da wannan dokar,
a haka ma dan ƙofar bai buɗe ba ne... "Ka shirya gyara bindinka in har kana son shiga wannan
ƙofar dan ba za ka dangwala min ɗan bindi ka bar ni da ciwon mara ba."
Littafin Zinariya na kuÉ—i ne tura 500 zuwa wannan account É—in. 9079740079 Aisha Jubreel
Moneipoint. A tura shedar biya ga wannan Number 09079740079
Maman Faruk.
[30/11, 3:52 pm] à¼ºí µí°˜í µí°’í µí°‡ í µí°‰à¼»: *_ZINARIYA..._*
Farin Jini Writer's Asso..
*In ci arzikin ku mana my fans, a nuna mini ƙauna ta hanyar yin subscribe YouTube channel
É—ina ga Link É—in.*
https://www.youtube.com/@farinjinihausatv.5609
*Not Editing.*
15_16
Ɗaukar wayar ta da ke ƙara ta yi tare da rumgume Mufeed tana faɗin. "Mufeed ɗina ya yi barci
dare ya yi saboda gobe ya tashi da wuri ko?" GyaÉ—a mata kai ya yi yana murmushi tare da
kwantar da kanshi saman kafaÉ—arta. "Barka da dare goggo na." Shuru ta yi tana sauraron
jawabin da goggon nata ke koro mata nan akan É—aurin auren da za a yi gobe, take ta ji jikinta ya
yi sanyi, har goggo ta gama jawabin ba ta ce mata komai ba. "Hamida kin yi shuru ina ta
magana ba ki ce min komai ba." Murmushin da bai kai zuci ba na yi tare da faÉ—in. "Me zan ce
goggo? Ko na fad'i magana ke da daddyn Mufeed ba kula kuke yi ba, kowa abin da zuciyar shi
ya raya masa da shi yake amfani auren nan naƙi, ya nace kema kin amince masa ba shi ke nan
ba? Allah Ya tabbatar da alheri shi ne abin da zan iya cewa." Goggo ta ce. "Allah Ya miki
albarka Hamida, in sha Allah za ki ji daÉ—in wannan lamarin Ubangiji Ya dubi marairaicinki ya
sanya soyayyar ki da jin ƙai a zuciyar Mansur, Allah kar ya ba shi damar wulaƙanta ki." Kashe
wayar na yi tare da fashewa da kuka, haka na kwana cike da zulumi ina ta tunanin auren da za
a ɗaura. Washegari haka na tashi kamar kazar da ƙwai ya fashe wa a ciki haka nake babu
kuzari, ga wani azababben ciwon kan da na tashi da shi saboda kukan da na kwana yi jiya, ina
kallon Mufeed ya É—auki wayata tare da tsoma wa cikin ruwan tea É—in da ke gaban shi haka na
kasa dakatar da shi saboda tunanina ya yi ni sa, tagumi na yi da hannuwa bibbiyu ina ta
saƙar-zuci, "Hamida lafiya kike?" Rufaida ta faɗa tare da tsura mata idanuwa, "Kwana biyu na
lura kina cikin damuwa ko dai jikin goggon naki ne har yanzu?" GyaÉ—a mata kai na yi domin ni
ma ina buƙatar zuwa ganin goggona, wata bakwai ba tare da na ganta ba. "To bari in dawo sai
na sa direba ya kai ki ki duba ta." A hankali na ce mata. "Na gode Aunty." ÆŠan murmushi ta yi
tare da fita, wajejen sha É—aya sai ga Mansur ya fito cikin shirin tafiya masallaci ya ci farar
shadda sai sheƙi da walwali yake yi ga wani ƙamshi da yake bazawa. Kaina na sunkuye na ji ya
duƙo daidai kunne na yana faɗin. "Amariya bai kamata ta zauna a haka ba, ki je ki yi wanka ki
saka sabbin tufafi tun jiya na ajiye miki su, ki saki ranki domin yau babbar rana ce." Ni dai ban
ce mishi komai ba dan haushin sa yake ji daga shi har goggon, "Daddy ni ma Hamida za ta
saka min irin kayan ka." Cewar Mufeed yana nuna kayan jikin Mansur É—in. "Daga yau kar in
sake jin ka ce mata Hamida, ka ce mata Mami ko aunty ka ji?" ÆŠagowa na yi na kalle shi kaÉ—an
sannan na ce. "Ka bar shi ya kira ni da sunana... Wani irin kallon da ya auna mini ya sa ni
haɗiye sauran maganar. Haka ya miƙe ya fita, yau ko abinci ban iya ci ba, ƙarfe biyu na tashi da
Mufeed da nufin zuwa yin sallah nan na ga ta'asar da ya yi min ciro wayar na yi tare da faÉ—in.
"Mufeed ɗina shi ne aka tsunbula min waya cikin ruwan tea?" Langwaɓar da kai Mufeed ya yi
yana kallon wayar, haka na zare sim É—ina na je na shanya wayar a rana. Wanka na yi mishi na
saka mishi kayan da ya ce yana so aikuwa ya dinga shafa kayan yana dariya. "Mufee É—ina ya yi
kyau sosai, ga shi ba mu da wayar É—aukar hoto da na yi maka hoto ko?"
"Daddyn Mufeed ai yana da waya zai mana hoto idan ya dawo." ÆŠan murmushi na yi sannan na
ce. "Bari na yi wanka na dawo." Kwanciya ya yi saman gado yana lumshe idanuwa alamun
barci zai yi, toilet na shiga na yi wanka tare da yin alwala ina fitowa sai ga Mansur ya yi sallama
tare da turo ƙofar kafin in ɗauki himar har ya ƙaraso yana murmushi. "Goggo wai ta yi ta neman
ki a waya ba ta same ki ba." Ya faɗa tare da riƙe himar ɗin da nake ƙoƙarin sakawa. "Mufeed ya
saka wayar a ruwan tea." Mansur ya ce. "Ke ma dai me ye na sake ma Mufeed waya bayan kin
san shi da ɓarna." Ya faɗa tare da kiran goggo ya miƙa mata wayar tare da fita a ɗakin.
"Alhamdu Lillah ma sha Allah Hamida an É—aura."
"Hmmm! Goggo an É—aura ko? Ba wani gyara ko kwalliya kamar yanda ko wacce amariya take
yi, babu nasiha ko huÉ—uba kamar yanda ake yi wa amare? Goggo da mahaifana na raye na san
ba za su taɓa yi mini haka ba, da mahaifiyata na raye na san duk zafin talaucin da muke ciki ba
za ta taɓa yi mini irin wannan auren ba, goggo ba ki ji a ranki kin tauye ni? Kina ji kin aikata mini
daidai? Ni ban yarda da soyayyar da kike iƙirarin Mansur na yi mini ba, zuciyata ta fi karkata ga
son cimma wata manufa na shi wanda idan har ya samu wannan abin da yake muradi ban san
yanda rayuwata za ta juya zuwa nan gaba ba, duk ranar da Rufaida ta fahimci mijinta nake aure
ba ba tare da sanin ta ba me kike tunanin zai faru? Ba ki tunanin ta yi mini wani mugun abu?
Mace ce fa da mijinta sannan 'yar aikinta ta aure mata miji kuma take zaune cikin gidan ta...
Kuka ne ya ci ƙarfina na yi shuru ba tare da na ƙarasa maganar ba. Ƙarshe kashe wayar na yi
na haÉ—a kai da guiwa ina kuka. Wallahi ban yi farin ciki da wannan lamarin ba ko kaÉ—an, ban so
wannan auren ba. Ta yaya ma zan fara rayuwar aure da Mansur ba tare da matar shi ta fahimci
komai ba?
Motsin shigowar shi ya sa na É—ago na watsa mishi jajayen idanuwana ina bin shi da wani irin
kallo tsaf na lura da rawar jikin da yake ta yi koma mene ne yake yi wa rawar jiki ba zan taɓa
yarje masa ba. "Subhanallah Hamida mai ya faru? Me ye kuma na kuka?" Mansur ya faÉ—a tare
da zama gefenta. "Ina mamakin halayyar wasu mutanen ne da suke biye wa zuciya wurin aikata
mata abin da take so ba tare da sun duba yanayi na cutarwan da za su kasa É—ayar zuciyar a
ciki ba." Hannuwanta ya riƙe tare da faɗin. "Ba zan taɓa cutar da zuciyar ki ba ki yarda da ni."
"Ku maza a lokacin da kuke muradin cimma buri babu irin romon bakan da ba ku yi wa mace."
Bai ce mata komai ba idon shi ya kai kan sim É—inta É—aukowa ya yi tare da sakawa cikin wayar
da ya siyo mata yanzu. "Ki saka wayar a caji." Ƙala ba ta ce mishi ba haka ya bar ɗakin cikin
sanyin jiki, ya lura ba zai taɓa shawo kanta yanzu ba dole sai ya yi haƙuri ya shanye duk wasu
magungun da za ta faɗa mishi har ya samu ta sauko. Tun da na maƙalla wayar a caji na yi
sallah tare da kwanciya gefen Mufeed ban sake bi ta kan wayar ba. Sai da na ji dirin fitar mota
kafin na yunƙura na tashi da ƙyar saboda kaina da ya yi mini nauyi idanuwana ma da ƙyar nake
iya buɗe su. Wanka na sake yi wa Mufeed domin ya ɓata pampers ɗin jikin shi, ni ma wankar na
sake ji ina jin hajijiya na neman ka da ni amma haka na daure na fita na yi girkin dare kafin na
gama wani zazzaɓi na ji yana neman kifar da ni da ƙyar na daure na cije na jere komai kafin na
dawo É—aki na yi sallar magariba tare da cire wayar a caji na adana shi kwanciya na yi jikina na
wani irin kakkarwa ina jin Mufeed na ƙananun kuka amma ban iya kula shi ba, jan bargon da na
rufu ya yi yana ta kiran sunana yayin da nake jin muryan shi can sama. Lokacin da Rufaida ta
dawo ta dinga ƙwala mata kira amma sai ta ji shuru ga kukan Mufeed tana ji dole ya sa ta shigo
É—akin nan ta iske Hamida kwance tana rawar sanyi. "A'a, ba lafiya ne?" Sama-sama na ji
muryarta "Hamida... BuÉ—e idanuwana na yi kaÉ—an na kalleta tare da mayarwa na rufe. "Aunty
kin dawo." Na yi maganar murya can ƙasa. "Sannu bari na kira likita ya duba jikin naki, Mufeed
zo mu je ka ga Nanny babu lafiya..." Maƙe kafaɗa ya yi tare da riƙe bargon da na rufu yana
kuka. "Kai ta so mu je likita zai zo ya duba ta." Kuka ya saka ganin za ta É—auke shi, "Aunty ki
barshi mana." Na faÉ—a tare da kamo Mufeed É—in. Fita ta yi tare da kiran doctor. After ten min sai
ga doctor ɗin ta shigo ɗakinta. Taɓa jikinta ta yi tare da faɗin. "Sannu, me ke yi miki ciwo?" Ta
faɗa tare da taɓa goshi na. "Ciwon kai, rashin kuzari." Dubata likitar ta yi sosai tare da faɗin. "Ki
rage damuwa, ga shi har jinin ki ya hau." Lumshe idanuwa na yi hawaye na gangaro min ina ji
ta tsikara mini allura tare da ajiye mini magunguna. "Allah Ya ƙara lafiya." A falo ta haɗu da
Rufaida. "Aunty Rufaida wani abu ake yi wa Nanny na ga duk ta firgice har jininta na hawa."
Mansur da ya kai loman abinci bakin sa take ya ƙware jin abin da likita ta faɗa, "To fa ikon Allah,
hawan jini kuma? To Allah Ya ba ta lafiya ni dai ban san matsalar ta ba." Haka suka fito suna
zantawa har likita ta shiga mota, abincin da Mansur bai iya ci ba kenan ya miƙe tare da haurawa
É—akin shi. Shigowa É—akin Hamida Rufaida ta yi nan ta ga Mufeed rungume jikin jikinta suna
barci, tsaya wa ta yi tana kallon su sannan ta saki murmushi. "Wannan irin shaƙuwa haka
Mufeed, Nanny ba lafiya a barta ta huta ma an ƙi yarda." Rufe ƙofar ta yi tare da shiga nata
É—akin, cikin dare Mansur ya shigo É—akin Hamida lokacin ta farka tana kan sallaya zama ya yi
kusa da ita tare da kwantar da kan shi kan kafaÉ—arta. "Ban san abin zai kai ga haka ba, amma
ki yi haƙuri." Ya faɗa tare ɗago fuskarta. "Ƙaunar ki ce ta sa na kasa haƙuri har sai da na
mallake ki matsayin mata, ki daina fargaba ko jin tsoron zan juya miki baya, Hamida ba zan yi
ko ɗaya daga cikin abin da zuciyar ki ke ƙissima miki ba, gobe Rufaida za ta yi tafiya suna da
bikin ƙanwarta, za ta je Lagos daga nan za ta wuce Umrah kuma za ta ta fi ne da Mufeed, za ta
ce direba ya kai ki gida ki yi kwana biyu, É—agowa na yi da sauri dan na ji daÉ—in abin da ya ce ko
ba komai zan koma gida. "Amma fa babu inda za ki je gaskiya, za ki zauna a nan zan kai ki inda
za a yi miki gyaran amare kafin a gama sai na kai ki wurin goggon."
"Da ka bari na ta fi, wallahi ina son ganin goggona, na daÉ—e fa ban ganta ba." Shafo kumatuna
ya yi tare da faɗin. "Za ki ganta, amma ba yanzu ba." Hannun shi na riƙe. "Daddyn Mufeed...
"Uhm-uhm ba na son gardama, kin san daren yau na da muhimmanci a gare mu, sa dai kuma
ba ki da lafiya, ba zan iya takura miki ba." HaÉ—e miyau na yi makutt jin yanda yake shafa
fuskana. "To ni zan kwanta." Na faɗa tare da miƙewa, dan ban yarda da wannan kallon da
shishshigewar da yake yi mini ba. Ninke sallayar na yi tare da cire himar É—in jikina dan zafi nake
ji tun da zazzaɓin ya sake ni, juyo wa na yi da niyyar zuwa kan gado nan na buga kaina da
ƙirjinshi, ashe ya biyo ni ban lura ba, nan ya riƙe ni sosai yana shinshinar wuyana, ba abin da
zai jiyo ban da ƙamshin sabulun da na yi wanka da shi, wani irin kissing ɗinta yake tun daga
wuyarta zuwa fuskarta, ban yi wani yunƙurin ƙwace jikina ba dan na san ba sake ni zai yi ba,
kamar maye haka ya dinga bin wuyana zuwa fuskata da sumbata, ƙarshe ya fara ƙoƙarin zame
rigar jikina. "A'a fa... HaÉ—e bakinsu ya yi nan ya shiga tsotsar bakinta tare da nufar gado da ita,
duk yanda ta so ƙin cire rigar haka ya saɓule rigar shiga ya cire jallaɓiyar da ke jikin shi, tsoro
ne ya cika cikina ganin yanda yake daga shi sai É—an wando, kwantar da ni ya yi nan ya shiga
wasa da ƙirjina duk yanda na kai ga son magana dakatar da ni ya yi. "Ni ba komai zan miki ba,
ai na san ba ki da lafiya, ba ki da kuzarin da za ki É—auki lalurata." Ajiyar zuciya na sauke tare da
mayar da kaina bisa filo na juya na kai dubana ga Mufeed da ke ta barcin sa. Juyo da fuskata
ya yi tare da tsura min idanuwa, nan na ga na shi idanun sun canza tare da ƙanƙancewa
sunkuyar da kaina na yi ƙasa ba tare da na iya cigaba da kallon shi ba. "Hamida ɗago ki kalli
fuskar mijinki, ki kalle ni da kyau kin ji matata." Ɗan murmushi ne ya ƙwace mata wanda sai da
dimple ɗinta ya lotsa yanayin da ya yi magana cike da sakalci kamar wani ƙaramin yaro.
Farinciki ya ji a ran shi ganin fara'a a fuskarta. Mirginawa ya yi da ita ta dawo saman shi.
Hannuwanshi duka ya sa ya kamo ƙirjinta yana matsawa har da lumshe idanuwa shi ya san me
yake ji da ya ruƙo cikakkun dukiyar fulaninta kai wa ya yi bakin shi ya fara tsotsar nipples ɗinta.
"Wayyo Allah daddyn Mufeed ka bari mana dan Allah." Ta faÉ—a murya na rawa, juyar da ita ya yi
ya shiga yamutsa jikinta ta ko'ina sai da ya latsa ko'ina tare da tsotsewa ya rage wa kan shi zafi
sannan ya matse ta a jikin shi yana sauke ajiyar zuciya, tana jin yanda abu ke zungurar ta yayin
da take jikinshi, bai bar ɗakin ba sai asuba, da zuwan zafi ta yi wanka dan dukkan gaɓoɓin
jikinta ciwo suke mata saboda yanda ya dinga squeezing É—inta. Washegari kuwa da sassafe sai
ga Rufaida ta shigo É—akin, "Hamida ya ya jikin naki?"
"Da sauƙi Aunty."
"Yawwa ki shirya min Mufeed za mu yi tafiya zan É—an kwana biyu idan kin gama kimtsa gidan
direba ya kai ki gida kawai, ga wannan ki yi wasu buƙatun ki da shi kafin na dawo." Kuɗi ta ba ta
da wani É—an jaka, wanda ta saka mata kaya tare wasu abubuwa na kwalliyar 'yammata. "Na
gode sosai Aunty Rufaida."
"Ki yi sauri ki shirya min Mufeed dan ban so ya tashi kin san shi da rigima." Tana gama faÉ—ar
haka ta fita a É—akin kallon kayan da ta ba ta ta yi cike da sanyin jiki (Dole jikin ki ya yi sanyi tun
da kin kwana jikin mijinta.) Haka ta shirya kayan Mufeed sannan ta tashe shi ta yi mishi wanka.
Mansur ne tsaye a É—akin Rufaida yana kallon yanda take shirya kayan da za ta ta fi da shi.
"Rufaida abin da kike yi fa ba kya kyauta min... Juyowa ta yi tare da kallon shi tana faÉ—in.
"Mansur me na yi? Ni kenan kullum cikin laifi?"
"Me kika yi? Tambaya ta ma kike yi, kin san za ki yi tafiya me ya sa tun tuni ba ki faÉ—a min ba
sai da tafiyar ta zo kike faÉ—a min... "Ba dai na faÉ—a maka ba? Ai shi ke nan, na ma É—auka wani
abin ne ya faru, biyo ni da jakar dan na kusa makara kar na rasa jirgi na." Ta faÉ—a haka tare da
É—aukar handbag É—inta ta fito, cike da takaicin halayyarta ya É—auko jakar ya biyo bayanta. A
wurin mota ta karɓi Mufeed tare da shiga motar. Dawowa na yi ɗaki na tsaya jikin window ina
kallon lokacin da ta fito ta rungume mijinta suna sallama. Sai da motar ya fita a gidan sannan ya
shigo É—akin Hamida yana faÉ—in. "Ki shirya zan sauke ki a wurin gyaran jiki." GyaÉ—a mishi kai na
yi sannan ya fita. Sai da na yi wanka sannan na yi breakfast tare da shan magani, cikin kayan
da ya É—inka min na saka wani leshi da aka mishi É—inkin doguwar riga bubu, leshin fari ne mai
ratsin golden tare da mayafinshi na saka takalmi tare da zama a gefen gado ina jiran shi, ba
jimawa kuwa sai ga shi ya shigo. "Tubarakalla ma sha Allah." Ya faÉ—a tare da zama kusa da ita.
"Ina wayar da na saya miki?" Ya faÉ—a yana kallon fuskarta. Shaf na ma manta da batun wayar
da ya kawo min miƙewa na yi na ɗauko wayar