Author : Saadatu Abdullahi Category : New Hausa Novels 2026
ο»ΏTUN INA QARAMA WRITTEN BY SA'ADATU BELLO
TUN INA KARAMAππΉπΉπΉππππ
BY sa'adatu Bello saadatu bello99@gmail.com!
Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, mai kowa kuma mai komi.
Tukucine ga masoyana! πππ
Ahankali natashi daga kwanciyar danayi na kalli zoben dake hannuna, sansanyar ajiyar zuciya na sauke tare da sakin murmushi abayyane.cikin natsuwa na saukar da kafata daga kan gadon danake kwance na jawo pillow dake kusa dani na rungume ina jin wani shauki da sanyi a raina, na shiga duniyar tunanin dana saba.kamshin turarensa ne ya tabbatar mani da ya shigo dakin.da sauri na dago kaina na kalli kofar dakina sai naji muryar danake tunani.sallamarsa ce ta dawo da hankalina nayi saurin aje pillown dana rungume na amsa masa batare dana kalli kofar ba, na bude bakina cikin sanyin murya na ce shigo mana yayana.
Cikin natsuwa naji ya bude kofar ya shigo na kalleshi cikin kwarjini irin nasa, ya kalleni yayi murmushinsa mai ban sha'awa ya kira sunana hawwa kintashi lfy?na kara sunkuyar dakaina kasa ina wasa da zoben hannuna na amsa masa lfy klau yaya yusuf.
Ya kara kallona sosai yace yau baki zuwa skul ne? Naga har yanzu baki shirya ba?cikin hanzari na tashi nace yanzu zan shirya, kafin ya kara magana nayi saurin cewa ka gama ne?ya juyu ya kalleni ya ya jinjina kansa almar eh.dama na tambayi umma ne kina ina?shine tace in dubaki ko kin gama.na girgiza kaina nace a'a, amma yanzu zan shirya, nima banyi tunanin zaka fito yanzu ba.
Masha Allah π ku biyoni yawan comment yawan typing π€ͺπ€ͺπ€ͺ taku ceeeee sa'ar mataaaaaπ€
TUN INA KARAMA ππΉπΉπΉ
By sa'adatu Bello saadatu99@gmail.com!
Tukuicine ga masoyana! πππ
Page 2
...........Uhum hawwa kenan, kinsan yadda nake son karatunki arayuwata kuwa?ya jefo mani tmbyr batare da alamar wasa ba walhi ban hada karatunki da komi ba.ya sake juyawa batare da ya kara kallona ba yace ina jiranki bana son ki bata lokaci.nima na amsa da to yaya shikuma ya fita daga dakin.
Ni kuma na shige toleit domin in yi wanka cikin minti bai wuce shabiyar ba nagama shiri na tsab.na fito cikin atamfata mai ratsin blue da mayafina na yane jikina, ga kamshin turarurukan dana sanya ma jikina, don ni din ma ma abociyar kamshi ce.
Nasa takalmina simple da jakata sai wayata dana dauka na fito na tunkari falon mu ina shiga na iske shi da umma suna magana, "ya kalleni sai kuma ya daure fuska cikin daga murya yace umma wai yaushe wannan yarinyar zata yarda ita matar aure ce!!!
To fa π€ babbar magana masha Allah ku biyoni yawan comment yawan typing π€ͺπ€ͺπ€ͺ takuce sa'ar mataaaaπ€
TUN INA KARAMA ππΉπΉπΉππππ
By sa'adatu Bello saadatu99@gmail.com!
Page 3
..........muryar umma ce cikin tsawa tare da daga masa hannu !! Yusuf ya isa haka ! Wai yaushe zaka daina yaudarar kanka ne? Bayan kasan hawwa bazata taba komawa gareka ba, cikin takaici ta girgiza kai tace to ya isa haka nagaji da wannan rashin imanin naka yakamata kabani takardar ta haka nan ko kuma in dauki mummunar mataki akanka.naso mu rabu lfy da kai amma kullum sai ka bata mani rai akan wannan auren naka wanda bashi da ma ana why? Wallahi bazan taba yarda da zalincinka ba cikin sauri ta tashi ta shige daki cike da tashin hankali.
Shi kam yusuf tunda umma ta fara magana kanshi yana kasa ba abunda yakeyi zubda hawaye.ni kuma tsaye nake inda nake kamar an da sani sbd aduk lkcn da irin haka zata faru tsakaninmu ni kaina ina jin tsanar shi araina fiye da tunanin mai karatu.rufewar kofar umma ce tasanya gaba dayan mu dawowa daga duniyar da muka fada.ido cikin ido muka kalli juna ya yunkura zai karaso inda nake, cikin hanzari na juya dakina da gudu sbd wani irin kuka daya taso mani.
Ina shiga na rufe kofata da key, na watsa kayana bisa gado na fada kan gadon na cigaba da tariyo abunda ya faru tsakanina da mijina yaya yusuf da kuma matar shi wadda ayanzu itace acikin gidan shi."hawwa hawwa hawwa yusuf ya keta kira bayan ya murda kofata yajita rufe.ki fito mu tafi zaki makara, plsss hawwa cikin muryar lallashi.ina jin shi haka na share shi.na cigaba da kukana
Yafi minti goma yana bakin kofata yana rokona in fito.can cikin tsawa naji umma tana ce mashi, yusuf zo kabar mani gidana kafita tun kafin inyi maka hukunci i said get out!!!
Ni kaina saida birona ya fadiπ¨sbd tsoro gsky bari in dan maida numfashi wai Allah umma daga gani akwai fadaπ€ masha Allah ku biyoni yawan comment yawan typing π€ͺπ€ͺπ€ͺ takuce sa'ar mataaaa π€TUN INA KARAMA ππΉπΉπΉππππ
By sa'adatu Bello saadatu99@gmail.com!
Page 4
.......juyawa yayi yana kallon umma batare daya kara cewa komi ba, ya saki kofar ya nufi kofar fita daga falon.yana fita ta bishi ta rufe kofar.
Koda ya fita wajan motar shi ya nufa ya bude ya shiga, yafi minti shabiyar yana zaune acikin mota ya maida kujerar baya ya kwanta.tunani kawai yakeyi yanda abubuwa suka rikice masa a lkc guda.
Bayan shidai yasan ba laifinsa bane amma kowa ganin laifinsa yakeyi, in harda iyayensa babu mai goya masa baya.ita kanta hawwa yana hango tsanar shi a idon ta duk irin soyayyar dake tsakaninsu da kauna da shakuwa amma duk ta kauda kai itama tana gasa mashi aya a hannu.ahankali ya furta why?why hawwa bansan komi ba sai soyyarki babu kowa araina saike kaddara ta kenan auren jamila wanda shine silar lalacewar komi tsakaninmu.tun kina karama, kece araina kuma kece mace ta farko danike ji araina da sauri ya dafe gefen zuciyarsa , insha Allah zaki dawo gareni babu rabuwa tsakaninmu da yardar Allah.
Jin tashin motar shi yasa na tashi da sauri na nufi wurin window na na bude labulen daidai da lkcn da baba mai gadi yake bude masa get ya cilla motarsa kan titin unguwarmu fice daga unguwarmu ta G.R.A.
Ajiyar zuciya na sauke tare da sakin labulen na juyo kenan naji umma na buga mani kofa, cikin hanzari na isa bakin kofar na bude mata, naja da baya gefe tashigo kallo daya tayi mani tasan naci kuka, ba tare da tace komi ba ta kama hannuna muka zauna kan gado.cikin kulawa da tausayina aranta naji ta kira sunana, cikin sanyin muryata na amsa da na'am ummatah.sai ta cigaba da cewa ina rokonki hawwa kada kisa ma rayuwarki zaki koma gidan yusuf.cikin tashin hankali tare da jin wani abu ya bugar mani zuciyata haka naji!ta kalleni ido cikin ido ta jinjina mani kai alamar eh da gaske take.
"Kin sandai ni na haifi yusuf kuma amma bana son zamanki dashi sbd babu adalci zaluntarki kawai akeyi, nikuma bazan taba yarda da cin amanarki ba amatsayinki na marainiya, kaunar da yake maki tun kina karama yasa nayi kokarin ganin ya mallakeki.ashe kash!ba haka bane nayi kuskuren da nake son gyarawa yanzu.
Baroki danayi daga gidan shi ina ganin shine hanya mafi sauki kuma banyi nadamar hakan ba amatsayina na kanwar mahaifinki wanda bana fatan kisama ranki kin rasa mahaifi bayan gani da raina cikin damuwa umma tace baki taba kukan maraici ba haka kuma bazakiyi ba indai ina da rayuwa.
Hjy mariya zan barta da yusuf a matsayinta ta kanwar mahaifinsa tare da diyarta da yake aure na son zuciya.hmm amma hawwa bazan barki cikinsu ba sbd zan iya yafe yusuf acikin jerin yaran dana haifa amma ke amanata ce.
Jin kalaman umma sunyi tsauri nayi sauri dagowa daga kallon kasa da nakeyi, nace ummatah sai kawai ta daga mani hannu ta mike tsaye...
Masha Allah ku biyoni yawan comment yawan typingπ€ͺπ€ͺπ€ͺtakuce sa'ar mataaaa π€
TUN INA KARAMA ππΉπΉπΉ ππππ
By sa'adatu Bello saadatu99@gmail.com!
Page 5
......."tace hawwa kiyi tunanin zan saurara masu, kedai kawai ina son ki rike abunda na fada maki aranki.tana fadin haka ta juya har takai bakin kofa ta juyu, tace mani kuma daga yau na hanaki bin shi ya kaiki makaranta, yanzu ki tashi kije ki dauki key din motar ki idan kinada sauran lkc ki tafi, idan kuma lkc ya wuce to kiyi hakurin gobe idan Allah ya kaimu.kuma mota duk wace kike so a gidan nan ki hau ba sai wai taki ba kamar yadda kika sani ne baki da shamakin komi agidan nan.kuma ina so daga yau ki daina zubda hawayenki akan yusuf, ki daure ki cire shi aranki.duk dana san abun mai wahalane agareki amma yakamata kiyi tunani akai, ina fatan kin fahimceni.cikin dauriya amsa mata da insha Allahu ummatah.ina kallonta ta fita ta jamani kofar.ajiyar zuciya na sauke a hankali na furta ki gafarceni ummatah amma bazan iya cire yaya yusuf azuciyata ba.kamar yadda nasan shima bazai iyaba.zandai kiyaye dokokinki amma yaya yusuf jinin jikina ne.
Na share hawayen da suka zubo mani."abangaren yusuf tuki ya keyi yana jin wani zafi a zuciyarsa, har ya isa office ranshi ba dadi, yana isa wani katon wuri dana ga an rubutu kamar haka Y.B. DISTRIBUTION COMPANY LIMITED... Ahankali naga ya isa bakin get din wurin yayi horn , cikin sauri naga an wangale get din wurin.ya tura hancin motarsa yana shiga ya nufi wurin yin parking ya park motar shi tare da budewa ya dauko breif case din shi da lapton din shi sai wayoyinsa.cikin hanzari naga wani mutum ya nufe shi yana fara'a yana cewa ranka shi dade barka da zuwa, yana kokarin amsar kayan dake hannunsa.cikin dan sakin fuska da babu walwala acikinta ya amsa masa tare da mika masa kayan dake hannunsa ya shige gaba shi kuma yana biye shi.har suka kai bakin office din mutane na gaishe shi saida suka isa yasa key yabude office din mal iro ya shiga ya ajiye mashi yakayan ya fito yana cewa atashi lfy yallabai.ya masa kofar.
Babu alamar wani datti a office din ko ina fes ga wani irin kamshi mai dadi dake tashi cikin office din.sbd gsky yusuf akwai tsafta ga son gayu gashi dama Allah ya bashi kira mai kyau kowace mace ta kalle shi to zata so ta mallake shi a matsayin mijin aurenta.in takaice maku dai yusuf handsome ne na bugawa ajarida π idan yayi murmushi wushiryarsa ta bayyana dimpul din shi ya lotsa ai kawai kamar ya dauwama ahaka.
Zama naga yayi akujerarsa ya fiddo wayarsa naga ya nemo wata no yana kira yana karawa akunnensa naji yace na iso ina office kasameni, banji mai akce ba saidai kawai naji yace ok sai kazo ya ajiye wayar ya fara duba file din dake ajiye kan table din sa, ba don yana jin dadin aikin ba sbd damuwace fal azuciyarsa.
.....jamila ta gama shirinta tsab na zuwa hospital wurin aikinta, saida tagama ta fito ta wuce sashen maigidan amma abun mamaki rufe ta ganshi hanyar fita tayi tafito daga cikin gidan tayi harabar gidan wajan parking amma bata ga motar shi ba.tsaki tayi tace to koma dai baya kwana gidan ne?ta dage kafadarta alamar ko oho" tace nasan yana wurin mayyar nan amma zanyi maganin shi mts yana can kamar wani rakumi yana bibiyarta.kwaf tayi ta nufi wurin motar ta ta sa key ta bude ta shiga tayi rivos ta nufi get mal isah na ganinta ta wangale mata get tazo daidai fita ta sauke gils, "mal yace barka da fitowa hjy " cikin isa da jiji dakai tace barka dai yaushe mai gidan nan yafita ta jefo mashi tmbyr?"yace ai hjy zaikai awa biyu da fita batace komi ba ta rufe gilas din ta ja motarta ta fice rai bace, tunani takeyi yau sati guda kenan abunda yakeyi mata kenan, kuma in ya dawo baya yarda su hadu cikin yanayin damuwa ta furta:yusuf Bashir kankiya ka tabka babban kuskure!!!
Masha Allah ku biyoni yawan comment yawan typing π€ͺπ€ͺπ€ͺ takuce sa'ar mataaaa π€
TUN INA KARAMA ππΉπΉπΉππππ
By sa'adatu Bello saadatu99@gmail.com!
Page 6
.......Tunda umma ta daga dakina na tashi na shiga toleit na kara wanke fuskata na fito na tsaya gaban mirrow na dan gyara fuskata wadda dama bawani make up nakeyi mata ba.sbd dai dai gwargwado ni farace kuma ina da kyauna daidai missali Allah yayi mani hallita mai kyau sbd haka kullum nake kallon kaina ina gode ma Allah Alhmdulillah.
Ban canza shigata ba amma na dauki hijabi na sanya a maimakon gyalen dana sanya.sbd dama gaskiya idan zanyi driving to bana sanya gyale saidai hijabi dama don tare dashine nake wannan shigar, duk da shima baya son inayi don yusuf yanada kishi ba tun yanzu ba nasan hakan.tun kafin muyi aure yana hanani ire_iren wannan shigar.
Ina da lucture karfe 2:00 shiyasa nayi kokarin fita in shiga skul kafin lkcn ko don in dan rage ma kaina damuwar dake zuciyata.bude jakata nayi na dauko key din motata na rike ahannu na, nafito na rufe dakina na nufi dakin umma don banganta a falo ba, ina zuwa na murda kofar dakin tare da sallama na shiga.tana zaune tana waya na shiga sai naji tace ina zuwa mami zan kiraki bari in sallami diyata.kawai naga ta kashe wayar tare da amsa sallamata"tace hawwa har kin shirya tafiya zakiyi?na amsa da eh ummatah.ta sake kallona tace wai yauma kina azumin ne?nace inayi tace to yaushe zaki dawo?nace ummatah sai karfe 5:00 tace to Allah yabada sa'a adawo lfy.don Allah a kula nace insha Allahu.na juyo zan fita ta taso ta biyoni a baya tana cewa wace motar zaki hau?ina murmushi nace ummah tawa zan hau, tace to shikenan Allah ya tsare na amsa da Ameen, sai da ta rakoni
....har bakin motata na shiga da Addu'a abakina na waigo nace umma bye itama ta daga mani hannu tace bye bye adawo lfy, haka nayi ma motata key a lkcn har baba mai gadi ya bude mani get na isa bakin get din zan fita na sauke gilas dina na gaishe shi, shikuma yana yi mani Allah ya kiyaye haka na fita gidanmu na dauki hanyar skul ina tafiya cikin natsuwa da taka tsan tsan a hanya na kunna kira ar Ahamed suleman ina saurare ina jin wata natuwa na zo mani.kuma ina tunanin maganganun ummatah wanda sune fal araina.ina neman mafita awurin Allah.sbd ban san kowa ba sai yusuf babu wanda na saba da shi acikin dangi kamar shi haka awaje ma babu shi kadaine abun alfaharina kuma tamkar jinin jikina.wasu hawaye masu zafi suka zubo mani, ummatah idan kika rabani da shi wazan jawo arayuwatah TUN INA KARAMA.nake son shi tun ban san menene so ba tunanina yan uwanta ka ne ashe kaunace mai tsanani tsakaninmu dawannan tunanin na isa skul daidai get din skul din mu na UMARU MUSA YAR'ADU'A UNIVERSITY dake cikin garin katsina haka nasa sighnal din motata na shiga cikin skul din na nemi wurin da mukeyin parking na parka motata na fito na kulle na wuce block din class din mu inada nasa zamuyi lucture.
.....yusuf bai gama duba file din dake gabansa ba aka buga kofar office din shi batare daya daga kansa ba yace yes come in, umar ne ya bude kofar tare da sallama ya isa inda yusuf yake zaune ya mika mashi hannu suka gaisa.sannan ya nemi wuri ya zauna yace wlhi compaming din kayan nan ne tsaya yi amma komi normal in sha Allahu.yusuf yace ba ok ba damuwa umar yasake kallon yusuf yace frnd naga kamar you not feeling okey?yusuf ya dan ya mutsa fuska cike da damuwa .yace walhi umar umma bazata taba yarda dani ba.
Kullum cikin tada mani hankali take wai dole saina sakar mata diya kumani umar walhi bana iya daukar hannuna in yi saki kokuma in furta da bakina wai in saki hawwa tare da nuna kanshi ya girgizawa kamar zaiyi kuka yace frnd ican't umar zuciyata zafi take duk ranar da ummah tayi ikirarin rabani da hawwa.
Tunda ya fara magana yaji abokin nashi ya bashi tausayi, karo na farko kenan tunda matsala ta faru tsakanin shi da hawwa ya tausaya masa.sbd shi kanshi haushin shi yakeji sbd bai kyauta ba duk da yasan ba laifinsa bane to amma sbd me bazai dauki tsatsauran mataki ba yana gani ana cutar dashi amma ya kasa magana.umar ya nisa yace agky frnd bazan boye maka ba dolene ummah tayi maka haka sbd kayi kuskuren da sai munyi da gske zamu gyara shi, kuma walhi kada kasake ayi nasarar rabaka da hawwa kayi duk abunda zakayi ka tabbatar hawwa ta dawo gareka.shine abunda zamuyi, "yusuf yasake runtse idanuwan shi ya kara tura kujera baya ya kwanta yayi blance yace umar ita kanta hawwa ta canza mani maganar ummah ita take amfani da ita yau karara na hango tsanata a idanuwanta.
....cikin damuwa umar ya taso ya dafa kafadarsa yace kayi hkr frnd insha Allahu komi zaiyi daidai kuma hawwa zata dawo gareke da yardar Allah karka damu.umar ya koma ya zauna yace frnd kasan wani abu?cikin yanayin damuwa ya girgiza masa kai alamar a'a ya cigaba da cewa to dazun jamila tazo wurina cikin tashin hankali ya dago kanshi ya kalli abokin nasahi ido cikin ido yace what?jamila!
Masha Allah ku biyoni yawan comment yawan typing π€ͺπ€ͺπ€ͺ takuce sa'ar mataaaaπ€
TUN INA KARAMA ππΉπΉπΉππππ
By sa'adatu Bello saadatu99@gmail.com!
Page 7
ASALIN LABARIN:
.......waye yusuf Bashir mado kankiya?Alh Bashir mado kankiya haifafan cikin garin kankiya ne dake jahar katsina Alh bashir su hudu ne wurin mahaifinsu.Alh bashir shine babba a cikin su da shi da kanin sa Alh bello sai kanwar su hjy mariya dakuma autar su rabi atu.sun taso cikin jin dadi da walwala ta rayuwa, sakamakon mahaifinsu yana da ilimi na addini dana zamani yasa yazama wayayye kuma gashi yana amfani da iliminsa wurin iya mu amula da mutane.sannan ga tarin dukiya Allah ya hore masa, yana kasuwancin shi cikin ilimi da gogewa ta rayuwa.matar shi daya hjy hauwa'u wadda itace mahaifiyar su Alh bashir.sunyi auren soyayya da Alh mado itama yar cikin garin kankiya ce.sunyi zama na soyayya da Alh mado wanda har Allah ya azurta su da haihuwar yara guda hudu, shima Alh bashir koda yake dan boko to ya biyo baban shi wurin son business sosai don tunda ya taso ya gama karatunsa na degree akan business ne yayi karatu har master's din shi.
Shi kuma Alh bello gsky yafi karfi a govment sbd yanzu haka shine commissioner na manoma watau agric.ita kuma hjy mariya sakamakon mijinta