Author : Saadatu Abdullahi Category : New Hausa Novels 2026
kikara gargadinsa akan yazama namiji agidansa ya kuma tashi tsaye da Addu'a domin ita ce makamin mumini kada ya rinka sanya ma kanshi jamila zata iya mashi wani abu arayuwa yadai bar ma Allah kawai kuma tsaya da kafafunshi don mu kinga bazamu tsaya kullum muna mashi shara aba kuma babu mai cewa ya saki jamila don haka idan zata shiryu Allah ya shiryar da ita.
Amin suka amsa gaba daya sannan suka cigaba da tattaunawarsu ta uwa yaranta don umma dasu umar kowa ya bar falon hawwa da nabila ma sun koma daki.
Anan kaka take cewa " nidai nafi tausayin nabila gaba daya bata biyo halin gidansu ba yanda kasan dije ta haifeta walhi.Abba yace"shiyasa nake tunanin hadata da umar hada baki sukayi da daddy da kaka wurin cewa masha Allah amma fa kayi tunani Alh karami dayake haka take kiransa"ai hjy nasan yar wurin mami ta kd bata da matsala tunda har munyi mgn da babanta ya nuna hakan daidai ne ko don a kubutar da yarinyar daga fitinar mariya don mun tabbatar ko mariya tana shakkar umar don shi kanshi uban abun yafara damun shi ya fara gajiya da halin mariya.daddy yace indai hakane to Allah ya fara taimakonsa."ai shima gara ku hada mashi biyun yaje can yayita kaya.dariya sukayi tare da cewa suma zasu fita tashi sukayi tare da sallama suka fita
Umar ko yana can ya tasa yusuf agaba sai zolayarsa yakeyi tunda sun shirya meeting a satin amma yusuf yace ma umar cancelled sai next week don shi idan hawwa ta koma yau shida office sai next week🤣🤣
Jamila na fita rai bace bata zame ko ina ba sai gidansu wurin mummy tana shiga ko parking mai kyau batayi ba ta fito ta fada cikin gidan hankalinta a tashi ba sallama bakomi kawai sai kiran mum!mum!mummy!!!cikin sauri hjy mariya ta fito a firgice tana fadin lfy kike jamila aiko tana isa ta fada jikinta tare da fashewa da kuka cikin "tashin hankali take tmbyr diyar tata haka ta zauna tafadi mata korar karen da umar yayi mata da iyayensa basu ce komi ba.
TUN INA KARAMA 👭🌹🌹🌹💞💝💝💘
By sa'adatu Bello saadatu99gmail.com!
Page 24
.........haka jamila ta gama zaiyyana mata komi.cikin bacin rai tace yanzu hjy batace komi ba walhi mum batace komi ba."hmmm to ki barsu duk zanyi maganinsu share hawayenki ki tashi ki koma gidanki duk wani shiri nasu zan lalata shi dani suke mgn ai khadija ta gama da family dinmu gaba daya dama nasan ba banza ta bar hjyr mu ba amma ba komi tashi tafi nasan da sun gama shi yusuf din gida zaije to wannan hayakin ki kara yinshi lkcn da yazo hannunki idon shi ya rufe da bukatar ki sai kice bai isaba sai ya rubuta maki sakin yarinyar nan kinga dama ya fita hayyacin sa daya rubuta sai ki bashi hadin kai yayi abunda yake so daga nan bayan kun rabu sai ki kira mai gadinku ki aike shi ya kaima khadija kinga daga nan takare sbd rubutun shi ne bai isa yace ba haka ba.
Cikin murna da ihu jamila tace"mum wai dama kin ma san da wannan dabarar baki bani ita ba tuntuni na gama da rayuwata bari kigani mum sai kinji ni batare da tunanin komi ba ta figi gyalenta da key din mota tayi waje kallonta uwar takeyi har ta fita cikin jin dadi tana fita ta shiga motarta ta figeta a dari biyu sai barhin Allah ya kyauta jin kunya jamila😅
https://goqah.com/Nm5nZW4=
TUN INA KARAMA 👭🌹🌹🌹💞💝💝💘
By sa'adatu Bello saadatu99gmail.com!
Page 25
.......kamar amafarki sukaji faduwar abu shirumm akasa cikin hanzari suka kai duban su a kofa...jamila ya furta atsorace!tashi sukayi suka yo kanta ko da ya tabata ya tabbatar da suma tayi cikin sauri ya dauko mani ruwa da sauri hawwa ta dauko mashi ruwa ta mika masa balle murfin robar yayi ya sheka mata ruwan....ajiyar zuciya tayi tare da bude ido a hankali tana cewa Allah yasa mafarki nakeyi.
"Gaba mamakine ya ishesu wai lfy jamila wane irin mafarki kuma yusuf ya tmbaye ta?yusuf kai na gani da hawwa?ta tmbye shi" eh nine ya bata amsa, karfin hakin tashi tayi ta dafa bango ta mike, ita ko hawwa in banda rawar jiki babu abunda jikinta yakeyi.cikin tashin hankali tace amma hawwa kinyi kuskuren dawowa gidan nan yusuf dai kallonta yakeyi kawai yana ayyana irin wulakancin da zaiyi mata.
Cikin da kewa kamar daga sama hawwa tace"ai gidan yusuf babu kuskure acikin shi kece dai kika kutso inda bai dace dake ba kuma walhi an daina tauna tsakuwa don aya taji tsoro, kuma daga yau nima mace ce kamar kowa wadda zata iya kula da mijinta batare data gajiya ba don haka kowa ya kwaci mijin shi idan ya isa.shi kanshi yusuf ba karamin birge shi tayi ba kama hannun shi tayi tayi ta kama hannun jamila ta hada dana shi tace idan kin isa to ki kwace shi gashi nan, juyawa tayi ta shige ciki tare wata irin salon tafiya wadda ko ina jikinta juyawa yakeyi...
.....bude baki tayi tace lallai yusuf an baka kasha shikenan yarinya karama ta shanyeka, murmushin shi yayi mai kayatarwa yace"ai jamila da kinsan matsayin hawwa agidan nan da kema kin bita an zauna lfy amma inaso ki sani daga yau na hanaki shigo mana part kowa ya tsaya awurinshi kidaina yi mana labe kina ganin mu cikin yana yin jin dadi tabe baki tayi tace me kake kwalkwala jikinta bayan ka gama raraketa ai saura ya rage maka kawai amma ba mgnr jin dadi.
.....dariya yayi yace ai duka rarakar danayi mata bai kai ke danake maki ba kin san ke kamar rijiya kika zama kinyi zurfi da yawa kina doctor amma baki iya gyara jikinki ba yanda miji zaijiki zam zam amma kullum saidai kaji zuruf ka shige ba wata matsala ina amfani mtss."yusuf amma baka da mutunci yanzu nan ni kake yi ma mgn haka to zaka san ni ko wacece."wacece fa banda jamila mara kunya fita tayi don wani kuka yazo mata da gudu ta isa part dinta tana kuka.shiko murmushi yayi ko banza ya fara guma mata rufe kofar yayi ya shige cikin bedroom ya iske hawwa hankalita kwance har ta canza kaya wasu shegen kaya masu daukar hankali cikin jin dadi shima ya cire kayanshi ya haye gadon ya rungumota yace kin bani mamaki da kika iya fada sbda ni dariya tayi tace dana ga zata bugeni ai da rugawa zanyi nabila ce tace in nuna ma ban santa in tayi mani in rama
Cikin jin dadi yace gsky nabila dabance, haka ya ci gaba da bata hot kiss da shanta ta ko ina tun yanayi tana jin kunya har itama ta fara maida mashi martani haka suka cigaba da cakuda junan su kukan kissa kawai takeyi masa shi kuwa sucking dinta yakeyi yana tsoseta don wurin wani ruwan dadi yake fitowa tunda dama ashirye take kuma tasha abubuwa masu kyau shiyasa itama tana bukatar shi kara ban karo mashi kirjinta kawai takeyi shi kuma yana cafkewa yana shanta ta ko ina in banda karar Ac to sai ni shinsu kawai ke tashi adakin sunyi romancing sosai kamar ba gobe don dama hawwa ta dawo da burin kama mijinta ahannu batare da yayi tunanin wata jamila ba.
Koda naji yana karanto Addu'ar saduwa zai shigeta sai na juya baya🤭ai da kyar yasamu ya shiga wata kara naji ta saki shi kanshi ba don yasa shiyayi disvagen dinta ba da sai yace vargen ce haka ya fita hayyacinsa don rudewa yayi yanda yaji ta haka yaci gaba da up an down akanta tun tana jin zafi har tafara jin dadin abun wata kara da yayi ne suka makale juna tare sukayi released gaba daya suka kankame juna tare da sauke ajiyar zuciya "my heart kada ki kara yadda a rabamu don Allah hawayen da taji suna saukane a kafadarta tayi saurin cewa honey kuka kuma?ta tmby tare da sa hannu tana share masa hawayen tana jin wata soyayyarsa na ratsa zuciyarta tace insha Allahu muna tare murmushi yayi ya jawota jikinsa ya rungume.
Wai jamila kina nufin mayyar nan ta dawo amma ai karki damu ki fito ki zo yanzu in baki wani abunda zakiyi amfani dashi dole ya zo gareki" cewar hjy mariya tashi tayi ta wanke fuskarta ta dauki key din motarta ta fito falo ki ci bus sukayi dashi zai rufe gida ganinta haka yasan fita zatayi kallon agogon falon yayi yaga 9:30 kallon ta yayi tana shirin wuce wa yace gidan ubanwa zaki yanzu cikin daren nan tsayawa tayi tace ai kasan inada gidan uban ko?ta bashi amsa itama yes na sani amma da izininwa zaki fita yanzu ya tmbyta?ai ni walhi yusuf ba sai ka bani izini ba.ok haka kikace ko?to ba inda zaki karasawa yayi bakin kofar zai rufe kofar takaici da ya isheta juyawa tayi wata kwalbar flowers ce jikake tassssss!!!! agoshinshi dukewa yayi jini ya fara zuba.ita ko hawwa jin karar wannan abun yasa tayo waje daga ita sai towel tana zuwa taga yusuf dafe da goshi ga jini na zuba yasa ta kwalla kara tayo kansa a sukwane!!!!
Masha Allah anya jamila🤔to mudai yan kallo ne ku biyoni next page insha Allahu.
Masoyan littafin Tun ina karama ina maku ftn Alkairi a duk inda kuke kuma ina ganin sakonninku ina godiya idan kana da korafi ko karin bayani to nemi wannan no tawa 09029910150 insha Allahu sakon zaizo gareni.taku ce sa'ar mataaaa 💓🌹🌹🌹😍😍😍🤝
Shikam yusuf bai bar office ba saida ya kammal komi sannan ya tashi maimakon ya wuce gida sai ya wuce gidansu domin kaka tace mashi ya dawo sukai mashi matarsa haka kuwa suka nufi gidansu Abba domin ta howa da hawwa.
Suko tun bayan tafiyarsu umma ta aika aka gyara ma hawwa part dinta don lkcn da jamila ta dawo taga motar nabila amma sai tace ita kuma wannan munafukar me tazo yi?aranta tasan dai bai wuce ta daukar mata wani abu tsaki tayi ta saki zancen tace duk zakuci uwarku daga yau kankanba ta kare dole abar mani gidana.
Haka taje ta shirya duk abunda uwarta ta shirya mata ta zauna zaman jiran zuwan mijinta🥰
Nabila basu bar gidan ba saida ta tabbatar komi need ko ina kamshi ne kala kala sannan suka fito suka rufe ko ina suna fitowa suka san ta dawo gidan babu wanda ya kalli part dinta haka suka wuce dama daga kaka Asabe sai wata makociyarsu bata ji fitowarsu ba sai jin tashin motar nabila ne yasa tayi saurin bude labulen window amma ha nabila ta cilla kan motarta bakin get don haka bata fahimci komi ba tsaki tayi takoma ta zauna tana fadin yar wahala kin koma cikin makiya wai ke mai gsky.
Koda su yusuf suka isa gidan su kaka cewa tayi sam bata yarda ba sai anyi magrib zasu tafi kuma dole umar yaje ya dauko mata Ammi don ba fara bace zasu maida kuma harda su Asabe da makwafta tunda dai kowa yasan bari tayi koda ba haihuwa bace tsaya sukayi suna kallon ikon Allah wurin kaka wai harda gayya to ya zaiyi dole ya lallaba ta ya amshi matarsa don yasan halin rudunta.
Dole umar yaje ya taho da Ammi yana bata lbrn yanda sukayi da kaka tana ta dariya hjy akwai rigima in taso.
Tunda aka gama mgn umma takira wata mai gyaran jiki suka shiga da hawwa part dinta ake aikin gyarata rana daya ne amma abun gwanin sha'awa
Haka aka gama shirya komi cikin tsari hawwa kuwa auren sake dawo mata sabo yayi anshiryata da wani kaya da aunty zainab ke saya mata cikin irin wanda aka ajiye mata na haihuwa saiga abunda ya faru wanda kowa baiji dadinsa ba.
Kyau kai idan ana ambatonsa to bata lkc ne wurin hawwa don tsakani da Allah 🚖 tasawace gaban mota🤩bayan umma da Ammi da kaka sun karayi masu nasiha mai ratsa jiki haka hawwa ta rike umma tana kuka Ammice tace ya isa haka nan hannunta ta kama suka fita zuwa su samu sauran mutane su tafi.kaka ma da bata da wuyar kuka share hawaye kawai takeyi.
Bayan sun fito ne mota biyu sukayi umar ya dauki su kaka da hawwa don kaka cewa tayi hawwa bata shiga motar yusuf saidai su shiga ta umar shiko yusuf cewa yayi aransa lfy zamu rabu tsohuwa ai ni kingama mani komi🤣🤣
Haka muka fito ba dadi araina don walhi umma uwace ko ni ta haifa ba yusuf iyakar soyayyar da zan samu kenan.haka muka isa gidan yusuf muna shiga get din naji faduwar gabana ta yawaita duk Addu'ar data zo bakina kira nake tare da tunanin mgnr nabila da tace dole sai na cire tsoron jamila zan zauna lfy nunawa zanyi ban ma santa ba da haka zan kwaci kaina wurinta da mijina tunda ita dai bata da kamun kai.
Koda mai gadi ya bude get muk shiga ciki.jamila najin tsayuwar motoci ta bude labulen window ta leka ganin mata biyu tayi tsaki ta koma ta zauna tare da cewa wannan banzan ne ya biyo shi to duk maytarka dole ka tafi kabar mani shi ta koma tayi kwanciyarta.
Koda suka bude gidan suka shiga part din hawwa abun gwanin ban sha'awa basu wani jima ba suka fito suka tafi jamila ko leke batayi ba kaka taso yi mata mgn umar yace ta kyaleta ganin hawwa kawai agidan zaisa zuciyarta bugawa 🤪
Bayan yusuf ya dawo rakiyarsu ne ya koma yasamu hawwa tana zaune sallama yayi ta amsa"yace my happines yau gidana ya zama gida tunda matar data dace dashi ta dawo cikinsa rufe fuskarta tayi zama yayi ya jawota jikinsa ya hade bakinsu wuri guda kamar yasamu lolipop.
Jamila taji shiru kuma taji tashin motar umar shiyasa ta kuduri aniyar fitowa tana zuwa part dinshi taji ko ina rufe har ta koma zata wuce sai taga part din hawwa bude batare da wani tunani ba ta murda kofar jinta bude kawi tasa kai ciki ai ko tayi mugun gani don yusuf na kan kirjin hawwa yanata tsosar nipples dinta ya rungume abunsa gam.
Jamila suman tsaye tayi ita bata koma ba ita kuma bata shiga ba nidai juyawa nayi kada tayo baya ta hada dani 😨tayi ciki kuma ban san me zai faru ba🤪
Masha Allah ku biyo ni next page insha Allahu ina ma masoyan Tun ina karama ftn Alkairi Iluv u too much🥰🥰🥰🥰🥰takuce sa'ar mataaaa🤝
TUN INA KARAMA 👭🌹🌹🌹💞💝💝💘
By sa'adatu Bello saadatu99gmail.com!
Page 26
...........hankali tashe ta nufi yusuf!cikin hanzari ta isa garesa yana dafe da inda jinin yake zuba.ita ko jamila na ganin hawwa ta taho da gudu yasa tayi saurin tsallake sa ta murda key din kofar ta fita a firgice ta fada mota ta bar gidan gabanta na faduwa tana cewa Allah yasa dai ba mugun ciwo ta ji masa ba.hawwa naganin halin da yusuf yake ciki ta kara fashewa da kuka ta tsugunna ta rungume shi tana kuka ko ba ba'a sanar mata ba tasan aikin jamila ne ganin jinin bai tsaya ba yasa ta tashi da gudu ta koma part dinta ta dauki wayarta ta kira umar bugu daya ya daga jin muryarta yasan ba lfy "natsu kiyi mani bayani littel waye ba lfy?cikin kuka tace" yayane jamila ta fasa ma kai gashi nan kwance jini na zuba.what?jamila kashe wayar yayi kawai ya nufi gidan yusuf dama yana hanya ne zaije kai wani sako da daddy ya aike shi.
.........ganin ya kashe wayar ne tayi sauri ta zira jallabiya da hijabi ta shiga bathroom ta wanke jinin da ya bata mata jiki ta fito da sauri rike da wayarta da tashi daidai shigowar umar shima nufarsa yayi inda yake kwance cikin jini don ya bugu sosai ca kumarsa yayi bai damu da jinin jikinsa ba yana girgiza shi yana cewa "bros walhi idan har wani abu ya sameka bazan bar jamila ba haka ya sungumi dan uwansa hankali tashe ya fito dashi zuwa mota itama hawwa ganin haka yasa ta bishi da gudu ta shiga motar gudu umar yakeyi har ya kawo Alheri hospital wanda dama shine asibitin families dinsu haka ya isa cikin tashin hankali dama yayi waya da doctor din yana isa suka nufi kansa suka dauke shi sai emagency nan da nan likitan yashiga duba shi tare sauran nurse din hakayayi nasarar cire masa kwalbar da tashige masa a goshi tare dayi masa dinki sbd ta huda shi wurin har yayi rami.
Haka dai aka gama mashi komi aka kaishi dakin hutu.likitan na fita su umar suka tashi suka nufo shi " umar yace yaya doctor?murmushi yayi ya dafa kafadarsa yace" babu damuwa umar muje office haka suka bi doctor har office suna shiga ya nuna masu wurin zama suka zauna sannan doctor yace"bakomi umar yayi sa'a wuri dayane kwalbar ta shige sosai kuma an cireta anyi masa diki wanda dole ne yasamu hutu na wani lkc koda na sallameku kuma akwai magungunan da za'a nema zan rubuta maka su yanzu kuma idan yayi 3days zan kwance masa dinkin ana dressing din wurin, amma wai umar sister dinku kuwa she is very stupid tayaya zakiyi ma mijinki haka yanzu da da tsautsayi fa ta fasa mas kai ya mutu fa?umar ji yayi kar zuciyarsa zata fashe sbd takaici amma walhi idan zai ganta yanzu sai ya canza mata kamanni.murmushin yake yayi yace"nidai fatana kada wani abu yasamu bros."ba komi insha Allahu amma u better ku dauki mataki don ba'a san abunda gaba zatayi ba, Allah ya kyauta Amin umar yace.ita ko hawwa banda tunanin irin hali irin na jamila babu abunda takeyi.haka likitan yace su bari sai nan da 1hrs zai sallame su daga nan ya rubuta maganin yace umar yaje y nemo su haka suka tafi da hawwa tare da kwantar mata da hankali.
Bayan sun gama komi doctor ya sallamesu tare cewa nan da kwana uku su dawo, haka sukayi masa gdy suka tafi.gaba daya motar babu mai magana sbd kowa da irin tunaninsa akan jamila haka suka isa gida mai gadi ya bude masu kofa tare dayi ma maigidan nasa Allah ya kyauta don yaji komi kuma shima yayi tir da halin jamila.
Suna yin parking hawwa ta fito ta bude masu gidan shi kuma umar ya kama yusuf suka shiga ciki yakai shi har part din hawwa sannan ya nuna ma hawwa yanda maganin yake