Author : Saadatu Abdullahi Category : New Hausa Novels 2026
shiri ya yana bambamin fada shidai yusuf bai kara cewa komi ba tunda dai yasan bai kyauta ba umar nagama sanya kayansa yace ma yusuf bani wayata mika mashi yayi batare da yayi mgn ba yace daga yau kada ka kara yi mani irin haka yanzu ummah cewa zatayi hada baki mukayi yana gama fadin haka ya fita yusuf tashi yayi yabi bayansa ya rufe part din aranshi ya ce dole in lallabaka umar suna fitowa part din mami suka shiga suka sameta a falo ita da fatima da ta dawo daga skul kenan cikin kulawa tace a'a har angama hutawar ne mami ta tmby su.ta cigaba da cewa dama yanzu ummi take tmbyr big bros nace kuna ciki kuna hutawa ban ma san yanzu zaku fito ba ko ta karashe mgn tana dariya.umar ne yayi saurin cewa mami wani aiki ne ya taso mana yanzu ake neman mu a company baki zamuyi shine muke son juyawa insha Allahu yusuf baiyi zaton abunda umar zaice kenan ba kallonsa kawai yakeyi ajiyar zuciya ya sauke a hankali tare da hamdala tunda dai umar bai tona masa asiriba wurin mami fatima ce ta gaishe su tare da cewa nidai banji dadi ba walhi cikin damuwa ta kara she mgn
Umar yarinyar tana birge sa sai yaji ba dadi sbd tana da hankali kuma shu yawancin zuwan shi kaduna don yazo ya ganta ne shima yaso ace ya kwana amma wannan guy din ya rusa komi amma ba komi yasamu lkc ya dawo ya ganta ya fadi cikin ransa.mami ce tace idan banda abunki ummi ai zuwan su ba matsala bane ko yaushe zaki iya ganinsu a haka dai sukayi sallama suka rako su har bakin mota mami ta bada sako akawo ma ummah saida suka fita get din gidan ne suka koma ciki mami ta fahiimci dawamuwa a wurin yusuf sbd tasan waye yusuf?
To haka nan zan makale ko ajikin tayar motar yusuf ne nima in bishi katsina gidan ummah don nasan akwai rigima kwance mai zuwa ya biyoni🚕
🥰🥰🥰🥰🥰 masha Allah takuce sa'ar mataaaa ina gdy gareku readers ngd sosai da kulawarku.🤝
TUN INA KARAMA 👭🌹🌹🌹💞💝💝💘
By sa'adatu Bello saadatu@gmail.com!
Page 14
.......koda suka kama hanya babu mai mgn cikin su kowa da nasa tunanin arai umar tuki yakeyi amma zuciyarsa fal da tausayin dan uwansa kuma amininsa gsky ne yusuf yana tsananin son littel amma ya kamata ya nuna mata ita ce abokiyar rayuwarsa ta har abada amma ba komi zai kara ankarar da shi batare da wata matsalaba, yusuf kuwa irin tashin hankalin da zai tarar yake tunanin fuskanta a haka har suka kusa shiga katsina wajan karfe 8:30 na dare suka shiga cikin katsina umar ne yace to kadai tanaji amsar da zaka ba ummah ko?batare da ya kalli yusuf ba yayi mgn "haba frnd ai bani da wata amsa wacce ta wuce in bata hkr sbd koma me xance mata ba yarda zatayi dani ba " umar yasake kallonsa yace ni kasan ma babbar damuwata?a'a yusuf ya bashi amsa "to walhi marin da tayi ma littel umar ya fada tare da daukar abun da muhimmanci wanda nidai a tarihin rayuwata ban taba ganin haka ba tsakanin ummah da diyarta amma gashi kayi abunda har haka ta faru tsakaninsu kaga ko dole ummah taji haushinka sosai yusuf duk da ummah itace mahaifiyarka walhi bazai hana ta hukunta ka ba akan yarinyar nan tunda ummah mace ce mai son gsky da rikon amana haka Abba shima kasan kaifi daya ne don haka ina mai shawartar ka da idan Allah ya baka hawwa kada ka jawo wani abunda zaizo yazamar maku matsala sbd ita dai hawwa kai ne zaka dorata akan turbar duk abunda kake so wanda dama tun yarintar ta kaine idonta don haka plss ka amshita amatsayin makauniya kaine idonta abunda yasa kaji ina fada maka haka nayi imanin jamila da mahaifiyarta bazasu barku ba amma ya kamata ka daura damarar yaki dasu tsakaninka da iyalinka.
" gsky ne umar yusuf ya fada tare da cewa insha Allahu zanbi shawarar ka ngd da kauna.kafadar shi umar yadan buga yace kai mal meye na gdy bayan biyana zakayi gaba daya suka sa dariya dai dai lkcn suka iso get din gidan su yusuf sunayin horn baba mai gadi ya bude suka shiga ciki tare da gaishe shi ya amsa cikin mutunci suna isa wurin parking sukayi suka fito gaba daya kamar basu da wata damuwa ledar da mami ta basu suba umma ce umar ya dauka tare da cewa to ango shiga gaba cikin zolaya "a a yusuf yace saidai mu jera ka idan ummat ta tashi maido mu sai ta maido mu tare ko haka suka shiga falon gidan tare da sallama Asabe ce cikin falon tana ta faman yima nabila tsiya wai bata da aiki sai nemo girke girken zamani awaya tace suma sai sunyi irin shi maimakon ta nemo na gargajiya.amsa sallamar sukayi tare da yi masu sannu da zuwa kaka Asabe hira kukeyi hakane?yusuf ya tmby eh walhi tabashi amsa Alh karami ya hanya ya kuka baro su mamin kaduna?Asabe ta tmby cikin walwala yace lfy klau suna gaisheku gama wani sako nan ki mika ma umma to in sha Allahu ta amshi ledar dake hannun umar ta wuce." Umar ne yace ma nabila ina littel?cikin jin dadi tace tana daki taki fitowa ummah fa yasake tmby tana part dinta tana sallah taba shi amsa."ok yace tare da cewa muje ki rakamu wurin littel kafin ummah ta fito to ta amsa tare da mikewa tayi gaba shikam yusuf saurarensu kawai yakeyi hankalinshi na wurin yaga ya littel din shi take suna tafiya shima yabi bayansu.
Kwance take ta juya bayanta in banda hawaye babu abunda ke zuba a idanuwanta wanda sun maki tsayawa sallamar nabilace tasa ta tasake lafewa agadon jin muryar umar ne da ya kira sunanta littel baki da lfy ne ya tmby tare isa gaban gadon yasa ta juyo sukayi ido hudu da yusuf dake bayansu cikin azama ta tashi da sauri tayo kan yusuf kallonta umar da nabila sukeyi cikin mamaki ta tana zuwa ta fada jikinshi ta fashe da kuka mai cin ran mai saurare baiyi yunkurin hanata ba ya riketa shima ji yake kamar ya kurma ihu sbd tausayinta "umar ne ya girgiza kai ya kalli nabila almar su basu wuri ya raba ta gefensu ya fita itama nabila ta bi bayan shi tare da jin dadin samu farin cikin kawarta bayan fitar sune yusuf ya dago ta yace my dear wife, gabanta ne ya fadi cikin sauri ta dago kai ta kalle shi daga mata gira yayi tare da murmushin sa mai tsada ya ce to be insha Allah kuka ta sake fashewa dashi hankicib ya ciro a aljihunsa ya cigaba da goge mata hawayen dake zuba littel ya kirata yace ko baki auren yayanki?cikin jin kunya ta juya zata bar wurin saurin riketa yayi kinga shikenan duk inda xani sai mu tafi tare babu mai hanamu ko?ya tmby ta rufe fuska tayi tace bacewa kayi baka kara dawowa gidan nan ba haba littel ni na isa wasa fa nayi maki turo baki tayi tace shine kasa har ummah ta mareni ta karashe mgn hawaye na zubar mata kuma har yanzu fushi takeyi dani matsawa yayi ya zaunar da ita kan gado shima ya zauna yana jin wani yanayi na da ban dan gane da ita shiyasa yayi dabarar raba jikinsu ya zaunar da ita cikin kulawa yace babu abunda zai rabani dake hawwa kuma me yasa kika ce ma ummah bata son ki ?ai kinga dole ranta y baci don haka mu duka munyi laifi ya kamata muba umma hkr kuma koda wasa kada ki kara fadar haka kinji ko?yanzu kinga da Abba ya dawo mgnr auren mu za ayi kinga ai gidana zankai ki saidai ki rinka zuwa kina gaisheta ko?cikin jin kunya nace kullum ko?dariya yayi yace haka kike son ko?eh na amsa mashi yace gud
Agogon ahannusa ya duba yace bari inje wurin umar daga nan mu gaisa da umma don banganta ba nima mikewa nayi nace falon zani, muna fita muka samesu falo gaba daya bayan umar ya gama ba ummah hkr tare da ban baki kuma da kara jaddada mata son da yusuf yakeyi ma hawwa dama kuma Abba ya kirata tunda sukayi mgn da mami ya fadi mata komi ta kuma yarda hakama mami ta kara kiranta ta bata baki da lallashi don haka zuciyarta fes ta daina jin haushin yusuf tuntuni haka ma hawwa bata jin haushinta kawai dai tausayin yarinyar takeyi dakuma data sanin marin datayi mata bawai fushi takeyi da itaba kawai kunyar ta takeji koba komi ai matar danta ce kuma son da take ma danta ne yaja ta fada mata haka.tana cikin wannan tunanin ne suka fito gaba daya cikin jin dadin ganinsu "ummah tace to uban yan rashin kunya kaje ka taho da ita ko?ai ganin yanayin ummah yasan ta sako baiyai wata wata ba yaje gabanta yana kwasan gaisuwa da tuba haka su Asabe da umar nabila sukaita dariya niko inda nake tsaye ban kara motsi ba jinayi ummah tace auta duk da yayan naki ya dawo fushi kike dani kuma?rufe fuskata nayi na karaso wurinta na kwantar da kaina a cinyarta nace umma nima na tuba bazan kara ba shiiiiit naga ta dora hannunta abakina tace kada in karajin haka ya wuce ta kalli yusuf ta dungure shi tace tashi kabani wuri ja iri mara kunya haka ya tashi yana sosa keya umar yayi ma su umma sallama don dare ya farayi kuma yace ma yusuf dama gida zai wuce haka suka fita suna dariya.bayan sun fita ne umar yace to mu godema Allah da komi yazo cikin sauki haka ya rakashi yace saidai ya dauki mota shi bazai raka shi ba don ya gaji dariya umar yayi a amshi key din ya shiga ya daga masa hannu ya fita ya wuce gida.
Yusuf na komawa ciki yasamu falon ba kowa sai TV shi kadai yana ta yi murmushi yayi yaje ya kashe tv ya kashe wutar falon shima ya wuce part din shi cike da farin ciki da jin dadi aransa.
Hhhhhhhh yaudai ba matsala ran masoya fes yake sai mujira zuwan Abba musha biki dftn yan gidan nan zakuyi mana kara muje mu kwaso shokiiiiii🤣🤣🤣🤣masha Allah har kullum ina kara jinjina ga readers da kuke bani kwarin gwiwa da comment nikuma nake jin dadin sambado maku labarin TUN INA KARAMA 👭takuce sa'ar mataaaaa 💔🤝
TUN INA KARAMA 👭🌹🌹🌹💞💝💝💘
By sa'adatu Bello saadatu99@gmail.com
Page 15
Members ayi hkr da rashin jina da akayi na kwana biyu na dan zama busy ne amma nima nayi missing dinku irin sosai sosai din nan 🥰🥰🥰🥰💔💔💔
..........kwana nan Abbah biyu da dawowa ya kira hawwa da yusuf domin basu hakkin su na tabbatar mashi da son junansu gaba dayan su sun tabbatar da cewa suna kaunar junansu "masha Allah Abbah ya furta bayan jin ta bikinsu tare dayi masu ftn Alkairi, bayan fitar su ne Abbah ya kalli umma wadda take zaune gefensa kana kallonta kasan tana cikin farin ciki yace hajiyatah insha Allahu zan tabbatar maki da cika alkawarinki da kika dauka batare da wata matsala ba." Cikin jin kunya ta ce ngd Alh Allah ya kara kauna jawo ta yayi jikinsa tare da cewa Ameen khadi😁naga alamar dai Abba da umma soyewa za'ayi shiyasa na rufe masu kofa na dawo ma yaran nasu masu juran gado😍suna zaune a falo daga gani suma cikin farin ciki suke hawwa ce tace yaya zan shiga in kwanta nasan nabila na can tana jirana , cikin tsokana irin tashi yace "ai dai tasan tare kike da mijinki ko?cikin jin kunya tace haba tun yanzu ai nabila bata cancanci haka ba.nasani ya bata amsa amma ai nasan gulma zaku kuyi ko kafin kuyu bacci haba yaya mu kuma gulmarwa zamuyi?ta tmby shi tana dariya tawa mana ya bata amsa" to me kayi ta tmby shi?kice mata ina sonki kamar in kashe kaina to fah ta zaro ido tare da dafa gabanta cikin shagwaba tace ai ba sai na fada ba kowa ma ya sani tashi yayi yace to tashi ki shiga nima zanje in kwanta cikin jina danayi nayi missing dinshi muryata a sanyaye nace saida safe yayana , daga mani hannu kawai yayi tare da shigewa part dinsa haka muka rabu tare da kewar junanmu.
Lbr ya isa ko ina aurena da yaya yusuf wanda har kankiya wurin hjy kaka ta bada goyon baya dari bisa dari haka mahaifin ummah tare da sauran yan uwa kowa na murnar auren sai dai ta bangaren hjy mariya da jamila abun yazo masu a bazata wanda hjy mariya saida taje har kankiya wurin hjy kaka tayu korafi akan umma ta gaje masu komi na dan uwansu kuma sannan dole ta hada auren yusuf da hawwa.hjy kaka taka mata birki tayi nacewa kada ta kara zuwar mata da irin wannan maganar banzar idan bazatayi masu ftn Alkairi ba to tayi shiru da bakinta.
Haka ta koma jiki ba kwari jamila kuwa hankakinta yayi mummuna tashi wanda ya kaiga har ciwo tayi sbd damuwa ana cikin wannan halin ne kawar hjy mariya ta bata shawara akan su nemi mafita tun wuri kada ta jazama diyarta wahala haka kuwa akayi don ta nemo masu mafita wurin zuwa wani kauye dake kafur wurin wani boka da yake can, da wannan shawarar suka yanke zuwa wurin bokan, haka suka kama hanya suka tafi batare dajin tsoron komi ba bare shakkar ubangiji Allah ka tsare mana imanin mu 👏Ameen ya Allah.
Haka suka kurda cikin dajin wurin wannan mushiriki koda suka isa kafin suyi masa bayanin komi yace basai sun fada ba yasan da zuwansu haka ya zaiyyana masu komi kamar yadda suka sani cikin wata irin dariya hhhhhhhh yace masu kar ku damu akwai nasara amma ba yanzu ba sbd wannan auren sai anyi shi kuma duk wanda yace zai raba to zai mutu ne amma bayan auren muna iya juyar da hankalin shi yaron akan diyarki yaji duk duniya bashi da kamarta kuma ko uwarsa da take tsaye akanyi mashi Addu'a baxai saurareta ba har sai ya auri diyarki abisa sharadin bazata taba yarda ta haihu dashi ba sbd shi mutum ne mai son haihuwa kuma har matar daya aura itama bazata haihu ba mudin ta yarda ta barta ta haihu to komi ya lalace kuma da zarar haka ta faru to ni ba ruwana don zai tsani diyarki fiy da tsanar da yakeyi mata yanzu hhhhhhhh kin amince za'ayi aure nan ba da dadewa ba amma ba haihuwa cikin tsoro mariya ta kalli kawarta ita kuma ta daga mata kai alamar ta yarda cikin sauri hjy mariya ta amsa data amince hhhhhhh boka yace to ku tashi ku tafi sai bayan an gama hidimar bikin shi da wannan yarinyar zaku dawo akwai abunda zan baku da zarar sun hadu shikenan angama to boka mun gode kkkkkkk ba ayi mana gdy ku tashi ku tafi haka suka tashi jiki na rawa ta bude jakarta ta debo kudi batama san ko nawa bane ta ajiye mashi tunda ya juya bai sake yi masu mgn ba har suka bar wajen.
Suna cikin tafiya ne hjy mariya ta kalli hjy lami kawarta"tace anya lami jamila zata amince da sharadin bokan nan kuwa?dariya tayi tace to ai ba fada mata zakiyi ba cikin hikima zaki nuna mata kada ta yarda ta saki jiki ta haihu yanzu sbd haihuwa na sanya tsufa ta bari tukunna sai nan gaba kuma sannan duk yanda za'ayi kada ta bari wannan yarinyar ta haihu sbd za'ayi zarginta ace itace bata son haihuwa tunda tafita wayo da gogewa."kai lami shiyasa nake son harka dake gsky kin kawo shawara ngd sosai "kai haba kawata ai wannan yima kaine to ba komi komi zaiyi daidai zan nuna mata ta saki ranta lkc ne kadan tafawa sukayi tare da shewa a haka suka koma katsina cikin farin cikin samun mafita Allah ya tsare mana imaninmu 👏Amin ya rabbi.
Shiri akeyi ta ko ina acikin family don yanzu haka na aunty zainb taje dubai ta hado lefe tunda bikin wata dayane aka sanya haka cikin hikima mami tace ummah ta barta tazo kaduna ta kwana biyu sbd akwai wata kawarta yar maiduguri ce tana yin gyaran amare haka kuwa akayi saura sati biyu ummah ta sanya yusuf ya kai hawwa kaduna ita da nabila don nabila tace bata iya zama ita kadai tunda aunty zainab da nafisa ta tafi dubai haka yusuf yaji ba dadi duk da dai ya kasa fahimtar komi kuma mami tace mashi basai yazo kaduna ba tare zasu dawo katsina da hawwa in lkc yayi
Tabbas wani kaya sai amale hakika mami ta kashe kudi wurin gyaran diyarta don gsky ina tausayama yusuf ko kuma ince yusuf zai shiga gidan alfarma🤭hmmm nayi shiru aunty zainab ta dawo ta hado kaya kam nagani na fada kowa ya gani sai ya kara kallo koda jamila tasamu lbrin irin lefen hawwa ai saida ganin kwaf dinta yasa mata ranar ta kasa bacci sbd tsakani da Allah sun zubda kudi kamar basu san ciwon su ba hankali tashe ta bar gidan umma sbd tsabar hassada.gidan yusuf dake barhin aka tsansarama hawwa kayanta wanda aikin Abbah ne wanda ya hana kowa yin komi yace shi ya dace yayi agsky gidan hawwa ya hadu kamar a turai komi nata lemon green an white sunyi kyau sosai hidima tazo yau saura kwana biyar haka yusuf ya matsama mami don Allah su taho haka nan sbda akwai abokaninsa a zasuzo da sukayi krtu daga indian zasu fara programm haka mami ta tattaro iyalanta helux biyu sukayo zuwa katsina ta dikko dakin kara kunya gareku ba dai tsoro ba😅koda suka iso gida ya fara cika ita kanta umma mamakin canzawar diyarta tayi masha Allah kawai take fadi tare da gdyr Allah da ya ba danta wannan mata kowa yaba kyauwun da hawwa tayi yakeyi lkcin da suka iso yusuf nacan dashi da umar suna busy bai samu shigowa gida ba sai da yamma likis kuma gida ga mutane dole ta baya