Author : Oum Ameer Category : Romantic Hausa Novels
ciki, Haba ki duba maganar nan kisa ma'aunin hankali a ciki. Gaskiya ba zai yi yu ba, ba zan iya ba...”
Taɓe baki tayi tare da ɗaga kafaɗa irin i don't care ɗin nan tace.
“While, since you say so, nasan Ina mahaifiyarki take a halin yanzu, tana asibiti ciwo ya taso mata, idan kina ganin kamar tunda na riga da na biya kuɗin aikin shikenan kinci bulus fine, kai tsaye zan kira likitan in faɗa masa ayi mata allurar mutuwa, kinga shikenan na yarda nayi asarar kuɗi na dana kashe ke kuma kin rasa mahaifiyarki.............”
*Tofa readers! Wannan shi ake kira ga ƙoshi ga kwanan yunwa. Cakwakiya ce cike, danƙare a cikin wannan littafin, shin ya BAHIYYA zatayi???? Miye makomar HANIFAH a wannan TAFIYAR???? , kada fa ruwa ya ƙarewa ɗan Kada bai gama wanka ba. Farooqqq dai ya tsani BAHIYYA, ko ya abin zai kasance a tsakanin su. Ku biya kuɗin ku kuci gaba da karatu cikin nishaɗi*
“OUM AMEER”