Chapter 13 Reading TUDU A KWARI BOOK COMPLETE BY (LEGENDS PEN).txt Arewa Novels

TUDU A KWARI BOOK COMPLETE BY (LEGENDS PEN).txt

Author :  Legendspe Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   13 / 13

36K to 36.3K   out of 36.3K words

ranan da mukaje taro ka a airport nafara sonka, sanna kuma a lokacin na yardarwa zuciya ta nadaina son Master.



 Naji dad i nagode da soyayya Ummi.





 Uhm Uhm Uhm.



This is the End



TSOKACi

_*    Tundaga wanan rana soyayya mai tsafta tafara gudana tskanin Yaya Uma da Ummi, soyayya take nuna masa mai tsayawa a rai.

_*    Asiya da Nawfa suna zauna lafiya kamar dama tunda sunason junan su, suma tasu soyayar suke yi mai tsafta

_*    kamar yadda d an adam yake 9 bai cika 10 ba haka Ko sau d aya Master bai tab a daina son Ummi ba sai dai so ba irin na aure ba ko rayuwa tare, so na har abada a cikin zuciya

_*    Anty tadawo takuma yi nadama su Mama sun hak ura sunyafe mata, bayan kwama biyu da hakan Allah yayi mata rasuwa.

_*    Bayan shekara da Auren su Ummi Allah ya albarkace ta da samum k aruwar yaya mata guda biyu wayanda suka ci sunan Mama da Hajiya haka Asiya ta haifi na ta d an namiji da yaci sunan mahaifin ta

_*    yaron wajen  Zainab ya girma cike da tarbiya da kuma kula

_*   Anty nafisa ma ta zama babbar mace da yaranta da mai gidan suna zaune cikin farin ciki

_*    Akwai mutunci  sosai tskanin Master da Yaya Umar haka tskanin Ummi da zainab _*   _*   Master yak ara Aure inda ya Auri Halima bayan ta tuba tayi hankali a hanun Mama ya aure ta, biyayya sama da k asa takewa kowa

_*   Bayan wasu shekaru kamar 20 babban zumunci ya kullo tsakanin wanan ahali inda d an wajen Ummi ya auri yarinyar wajen Master Allah kenan





Wanan shine k arshen labarin TUDU AKAN KWARI ina fatan ku ilimantu da wanan labarin 



 Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah 

 Allah ina k ara gode maka da kabani damar sauke wanan littafin abubuwan da mukayi dai dai Allah kabamu lada, wayanda suke na akasin haka Allah ka yafe mana.



Jinjina da godiya ga duk mambobin kungiyar Taurarin marubuta writer s association 



Allah yak ara had a kan mu baki d aya



Nagode



13 / 13