TUDU A KWARI BOOK COMPLETE BY (LEGENDS PEN).txt

Author :  Legendspe Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   3 / 13

6K to 9K   out of 36.3K words

ta canja, canji sosai wanda ba iya na jiki ba har na zuciya, domin tabbas Meena bata taba iya juriya akan lamarin sa, tabbas yana da babban aiki a gaban sa na dawo da soyayyar sa cikin zuciyar Ummi. Dukda ta ta soyayyar ko rawa ba tab ayi ba duk tsawon fad i tashi da yayi a rayuwa.



   Cikin wani irin  yanayi ya k ara bud e baki

 Meena bance ki yadda da kalamai na ba, Meena bance kalamai na su zauna a kanki ba, amma dan allah kiji ni ko da baza su kar asa shiga kunnen ki ba. Na yarda ni mai babban laife ni Meena , idan kin kirani da butula ma bazan ce ba haka nake ba, Meena idan kin kirani da Marar imani a soyayya bazan yi musu ba, amma dan allah ki fahimce ni, kiji ni ko da bazaki yarda dani ba.

  

     Mukhtar wanan ba Ummin da ka sani shekarun baya bace, ba shasha shar yarinyar da tazab i soyayya akan iyayen ta bace, ba banzar yarinyar da tazab i farin ciki wani bace akan na iyayen ta, Mukhtar nasan kaina.



   Ki daina jifan kanki da way anan kalamai Meena, ko a da d inma kin san kanki.



   Mitcheww. ta ja wani dogon tsaki sanan ta huce domin tabbas hucewar ta shine alheri, domin matu™ar way anan idanun nasa suna kallon ta, wanan muryar tashi nashiga kunne ta, to tabbas zata iya manta komai da duk wani alwashin ta domin tabbas a iya wanan tsayuwa ta tabbatar wa da kanta babu wani abu da yarago a son da tayi wa Mukhtar Master.





~~~Mukhtar kam yana cikin tashin hankali babba ba k arami ba domin gaba d aya ya gama ganin tsantsar k i da tsanar shi a zuciyar Ummi. Kai tsaye mota ya shiga yaja bai t saya ko ina ba sai USMAN SHIRAZ SPECIAL HOSPITAL babban asibitin kud i daka jahar kano, asibitin da yatara manyan likitoci na k asashen k etare. Cikin v.i.p ya nufi wani d aki kai tsaye ya bude k ofan d akin ga shiga.





   Babban d aki ne da ake ajiye patients,wata mata ce da baza ta huce shekara 37 ba zaune kan gado da alama itace mara lafiyan, duba da kanula dake d aure a hannun ta, k ara sawa yayi inda take tare da zama gefen gadon, cikin muryar rashin lafiya tace

     sannu da zuwa. Da murmushi sosai a fuskar sa ya amsa da cewa.  sannu ya jikin naki.?    jiki alhamdulillah ya aikin?.

     Aiki ai mun bari shi legos, bari na koma wajen likitan nan ko ya zo. yafad a tare da tashi. Kai tsaye wani makaken office ya nufa, inda yasamu wata nurse yayi magana da ita, bayan yan mitina tafito daga cikin office d in sanan ta bashi dama ya shige.



Gaisawa sukayi da likitan sanan yace 

 Doctor nazo ne akan maganar gwajin da kuka yiwa mata ta!.







   ____UMMI____



kai tsaye tafiya ta fara ba tare da ta tsaya neman wani mai keke ba, sai da tayi tafiya mai nisa sanan ta tsaya, sakamakon zafin da taji kafarta ta fara, 



    ita kanta tayi mamakin irin tafiyar da tayi domin tafi rabin tafiyar, bata sha wahala ba ta samu keke ta k arasa gida, yau ba ta ko lek a d akin hajiya ba tayi cikin d akin ta, kan gado tafad a ta kwanta tare da fashewa da wani irin kuka marar sauti, gaba d aya rayuwar soyayyar ta da Master ce tafara dawo mata cin kwanyar kanta kamar wacce take kallo a majigi.



   Tun daga ranar da kalmar so tafita daga bakin Master zuwa kunnu wanta, wani b angare na farin ciki ya tsaya a rayuwar ta, har zuwa yau.





~~~~~~



        Meena dagaske kina sona.

maganar da fara yi mata amsakuwa a kunne kenan, lokacin da ta furta kalmar cewa  bakasa irin son da nake maka.



Wanan Murmushin da zata iya cewa ta zarar shi da wani Murmushi a rayuwar ta, tazara ce mai yawa, ta sakar mishi tare da d aga masa kai.



     (Allah ubangiji ya rufe sani gaibu ga bayinsa, yabarwa kanshi kad ai sani domin shine Al maliku al kalik,u.)





 Tabbas da Ummi tasan saurin da takeyi a wanan lokaci zai zamana shine,sauri na k arshe da zata k arayi cikin farin ciki na tsawon lokaci mai yawa da tayi shi da kyau. Da ace tasan saurin da take zaizamana sillar bud ewar damuwa da matsala mai tsawo a rayuwar ta da batayi shi ba.



  Ummi ki daina saurin nan dan Allah yayi yawa. Asiya tafad a ganin duk sun huce sauran d aliban dasu ka taso tare.  Asiya bakisan yanda nakeji ba, kyautar da yaya mukhtar yace zaiban gaba d aya ta rufe mun idanu.





   Tsalha da yazo hucewa ne yabi Ummi da idanu jin ta ambaci kyauta da kuma yaya Mukhtar, canja akalal tafiyar shi yayi zuwa bin bayan su Ummi da Asiya way an da gaba d aya rayuwar su basu kula da wani mutum da ke bin su ba.



  Cikin filin makarantar gwamnati dake kan hanyar su ta dawo daga islamiyya inda nan ne wajen had uwar su da Master, domin wajen yayi nisa da islamiyar tasu kuma yayi nisa da gida. Zaune suka tarar dashi yana sanye cikin kayan shi yan kullum wato k ananan kaya, da sauri Ummi tak arsa kusa da shi tare da fad in. 



     Yaya na nadawo. kallon ta yayi cikin so da k auna sanan yace.  Yawwa Meenatu an dawo lfy?.  lafiya klau yaya, yanzu ina kyautar da kace zaka mun. Tsalha dake gefe kam yana ta faman baza ido ko idanun sa zasu hango masa wane yake tare da Ummi. Sai dai idanun basu bashi damar gani ba sosai har zuwa lokacin da Mukhtar ya zaro zube ya zura Ummi hannu, da sauri Tsalha ya juya.



    Ummi kam wanI irin farin ciki taji lokacin da Master ya saka mata wanan zoben a d an yatsa sanan yak ara da cewa.   Meena ina so kiyi mun alk wari guda d aya. cikin tsantsar soyayyar da itama batasan adadin girman ta ba tace.  Yaya wane irin alk wari ne?.



   Amina inason kiyimun alk wari duk runtsi duk wuya duk t sanani da zafi ba zaki  guje ni ba, Ummi zan so ki sama da raina, zan tsaya akan son ki iya kacin numfashi na, sonki zai zamar me ni jagora a cikin rayuwa ta, zai zame mini fitila mai haske a cikin duhun rayuwa ta. Ummi zan rayu da sonki zan mutu da sonki zan tashi da sonki.





Wani irin murmushi mai tsayawa a zuciya Ummi ta sakar mai sanan tace.  Yaya na so ka a sanda bansan mene ne so ba, na girma da son ka a cikin rayuwa ta , zan rayu da sonka a cikin rayuwa ta, sanan za rok i na mutu da sonka a raina, yanda zan tashi dashi, sonka shine yazamar mini bangon da nake jingi na dashi, bango da yazama ma tokara a gare ni, akan ka nasan farin cikin rayuwa yaya, sanka ne zai zame mini hanyar farin ciki na har abada.



 Idan har ina ganin ki a kusa dani, ko ina ganin ki a cikin duniya ba ni da wata damuwa ko bacin rai Ummi, kinzame mini alkhairi mai girma a rayuwa ta, ke cd mace ta farko da ta nuna soyayya ko kulawa a gare ni Ummi. Na so ki da duk kan numfashi na, zan soki ko babu numfashi a tare dani.



 Yaya idan son ka  zunubi ne, to wallahi bazan tu ba bah.



Legend's pen



TUDU A KAN KWARI.



     (Short stroy).





Mallakar Sayyid writer (Legend)



         Pegi na biyar



05& . 





 Ummi ki kula da zoben nan kar Hajiya ta gani. Asiya ta fad awa Ummi dai dai lokacin da take shiga gida, Murmushi Ummi tayi sanan tace.   karki damu Asy zan kula,amma dai kifara soyayya. banxa Asiya tayi da ita ta shige gida. Dai dai bakin k ofar gida Ummi taci karo da Tsalha na fito wa daga cikin gidan, wani irin dum taji a k irjin ta yayi, bawai dan tsalha baya shiga gidan ba ha sali ma Tsalha d andakin hajiya ne,amma yau kawai ta ji gaban ta yafad i ta tsora ta da ganin shi.



Jiki ba k wari tashiga cikin gidan, tun daga kallon da ta ga hajiya na ma ta taji wani irin abu ya tsaya mata a ma ™oshi, da kyar ta iya had iye wani yawo mai mugun d aci sanan tace.  Hajiya nadawo.    Daga ina?. cikin rawar baki tace  Maka..rantahh.



Tasowa Hajiya tayi zuwa inda take sanan tace 

  Wace makaranta?, na ce wace makarantar dan uban ki. shiru Ummi tayi gaba d aya ta gama tsorata, ba tai aune ba sai ji wani azababben mari tai a fuskarta, tu ni tayi tangal tangal zata fad i domin tabbas marin ya shige ta.



     Wallahi Ummi sai kinci uban ki, mu zaki mayar yan iska?, a turaki makaranta ki tsaya yawon kula samari, wanan ne karo na uku da tsalha ya ganki, yayi miki magana na farko a matsayin shi na wanda ya isa dake amma baki gyara ba, ya ganki na biyu yayi miki magana shine zakice yayi ta fad a to gashi yaganki na uku.

      Cikin rawar murya da rashin sanin abin fad a tace.  Wallahi Hajiya k arya yake.

 Karya ko?. Hajiya yafad a tana k ara jawo ta, ta fara kimar ta kamar ba ita ta haife ta ba, sabida hajiyan gani take ta gama raina mata hankali domin ga zoben da Tsalhan yace anzura mata a yatsa, kuma tasan a rayuwar Ummi babu irin wanan zoben a hannun ta.



Sai da tai mata mai isarta sanan ta kyale ta tashiga d aki tare da fad in.  Kuma ki jara ya dawo shima ya d ora miki nashi, sanan ba sai nace na ra baki da kowanne d an iska ba Ummi, ki cigaba karki daina.



Daga haka tashige d aki abunta, da kyar Ummi ta iya jan jiki tayi d akin ta, Kuka sosai tayi kafin bacci ya d auke ta wanda bata tashi ba sai washe gari.



Da t samin jiki ta tashi domin baya ga duka da tasha a durku shen da take kuka bacci ya d auke ta. Agogon d akin ta kalla ganin k arfe shida na safe yasa ta tashi, ta nufi cikin Kitchen ruwan zafin ta tagani akan tukunya ta d iba ta shiga toilet, ta dad e tana gasa jikin ta, tana hawaye kafin tasamu ta watsa ruwan ta fito.



    Sai da tafara gabatar da sallar asuba sanan tadawo ta d ora magriba da isha, bayan ta idar ne tahau shirin ta na makarantar boko









   ____Master kam tun rabuwar shi da Ummi kai tsaye gidan dan majalisa Hamisu k waro suka nufa shi da yaran sa, inda suka je yimasa warning akan aikin da yasasu kuma bai biya su cikon kud in su ba.



     Ba tare da sallama ba suka shiga cikin gidan har zuwa babban d akin da yake zama da b akin sa, kamar ko da yaushe yau ma d in tare yake da bak in nasa suka shigo, tsai tsaya wa suka yi carko carko ba tare da sunce ko k ala ba, amma kana ganin yanayin su ka tabbatar da ba zaman lafiya suke da b ukata ba, hannu na rawa Hamisu k waro ya bud e drower d in dake kusa dashi ya zaro musu cikon kud in su ya basu, duk da su ne suke sasu ai kata ta asan amma suna mugun jin tsoran su.





   Roget shine babban yaron Master shine yasa hannu ya karb i kudin sanan suka juya suka fice, d aya daga cikin mutanen dake zaune da Hamisu k waro ne yace.  Honorable wai kuma tsoron way anan yaran kuke?. wani kallo Honorable Hamisu k waro yayi mai sanan yace.  Murtala wasa kake, ai way anan yan iskan yaran abin tsoro ne ga k asa ma ga baki d aya bamu ba, domin way anan kwata kwata basu da wani amfani a rayuwa, amfanin su d aya ne idan aikin ta addanci ya tashi.



 To honorable kusa a kame su mana. Murtalan yasake fad a.  To kai Murtala banda abun ka, idan aka kame su su waye zasuyi mana aikin ta adancin ko zamu sa ko yaran mu?.   gyad a kai Hamisu yayi yana mamaki



 ( wanan wace irin rayuwa ce yan uwa,  mutumin da zakayi aikin ta addanci akan sa ko domin ka burge shi, shine zaifara ai ba taka).





   Daga gidan Honorable kam su Master kasuwa suka biya. Domin Master da yaran sa ba irin yan daban da abince ke ga garar su bane, ko way anda suke cin abincin siye, ko gidan dasuke zama zakayi mamaki idan kashiga domin ko ina a kintse yake tsaf tsaf, domin kowa da akwai aikin da aka raba masa yanayi kullum da safe, sanan duk wanda yab ata waje ko yaci wani abu to fa sai ga gyara a lokacin.





Siyayyar kayan abinci sukayi sosai sanan suka dawo gida, inda Master ya raba ragowar canjin gida uku domin kowa yasan yanda akeyin rabo,kaso d aya na saving ne wato ajiya sabida matsalal yau da gobe ko rashin lafiya, kaso d aya na Master sanan kaso d aya na sauran yaran ne Roget da Badoo.



Sai dare sanan tunanin Ummi yadawo kanshi, ko tana wane hali? duk yanda yaso ya ayyanawa zuciyar sa Ummi na cikin farin ciki abu yaki yi yuwa, zuciyar shi ta ™i yarda da hakan. Da k yar bacci ya d auke shi.



Washe gari kam da huri ya shirya ya nufi hanyar da suke had uwa da Ummi duk da yasan yanzu k arfe 7 na safe ne kuma Ummi tana kaiwa 7:45 watarana ma har 8.





B abgaren Ummi kam bayan ta gama shiryawa cikin unifoam ne ta fito t sakar gidan, inda ta tarar da Hajiya na shara Abba kuma yafito daga d akin sa.  Abba ina kwana. tafad a tana durkusa wa. kin kwana lafiya?.  Lafiya klau Abba. tafad a tana juya wajen Hajiya wacce ta tare ta da cewa.  Wanan shirin kuma na menene?.

 A ah Hajiya ya zaki tambaye ta shirin menene bayan kinsan na makaranta ne. Abba ya bawa Hajiyar Amsa.  kaga na riga na gama gane ka, bazaka iya t sawatar wa da yarinya nan ba,sabida son da kake mata yayi maka yawa. Cikin fushi Abba yace.  kinga Hajiya ba na son cin mutunci da rashin kunya, me kike so na yiwa yarinyar nan?, bayan kinga ma yi mata duk wani hukunci, kince kin dake ta bayan na dawo na shiga d akin naga ta a kwance, naga yadda kika fasa mata jiki, so kike nima na k ara mata wani yanda zamu kashe ta ko mu illata ta?.



   Kaga ni ba wanan ba, yanzu dai wallahi yarinyar nan ba inda zata fita. makaranta dai ba ki isa ki koma a yanzu ba, ba kunzo k arshen zango karatun ba?, to ke da zuwa sai temprint.   Hajiya ta fad a tare da shgewa d aki, Abba ne ya kalli Ummi sanan yace.



     Maza kije ki cire kayan ki kinji, makarantar kiyi hak uri zuwa ga ba.  Toh Abba. kawai tace tare da tashi ta shiga d aki.Wani kukan ta k ara fashe wa dashi wanda ba ta tsaya ba sai shigowar Asiya.   wai bazaki makarantar bane na ganki a kwance?. Asiya ta tambaya tana k ara shigo wa cikin d akin.  jin shirun Ummi ne yasata k ara mat sawa inda take, sai jin shashek ar kuka tayi.  Ummi is everything okay?. shiru Ummin ta k ara yi.  please Ummi talk. hijabin jikinta ta d aga tare da nuna wa Asiya bayan ta, da sauri Asiya takai hannu wajen tare da Cewa. Ummi me yafaru waya dake ki. jiyowa Ummin tayi a karo na farko tun shigowar Asiyan sanan tace.  Hajiya.    Me kikayi?. Asiya ta tambaya cikin k asa da Murya.



 

    Allah ubangiji ya tsinewa Tsalha. Ummi tafad a sanan ta bata labarin duk abunda ya faru, tun daga dawowar ta har dukan da akayi mata, har abinda yafaru yau da safe.



     Ummi ya kamata muyi magana akan makomar rayuwar ki da Master,abinda nasha fad a miki ko da yaushe kenan. Tashi Ummi tayi ta d akko jakar ta, peaper ta yago sanan ta d auki biro ta hau rubutu. Bawanu long note ta rubuta ba, ta nad e ta tare da mik awa Asiya.  Nasan Mukhtar yana can yana jira na, dan Allah karki fad a masa komai kawai ki bashi wanan kice mai banda lafiya. Kara Asiya tayi tare da mik ewa ta fice.





    _____MASTER





Ganin har k arfe 08 na neman hu cewa.  Ba Ummi ba d oriyar ta, ya tayar mai da hankali sosai da sosai, yana cikin wanan tashin hankali ya hango Asiya ita kad ai ba Ummi. Da sauri ya k arasa tare da cewa. Asiya ina Ummin?. murmushi yak e tayi sanan tace.  Ummi bata da lafiya,amma ga wanan takarda tace a baka.   karb a yayi ba tare da jikin shi ya yarda da abinda Asiya tafad a,, kafin ya bud e takardar ya karanta Asiya ta b ace, Kalaman cikin takardar sun matuk ar sanyayar mai da jiki.



     Yaya ina sonka, ina sonka ina sonka zan rayu da kai zan mutu da kai, duk tsanani da zafi zan kasamce da son ko, dan allah yaya duk abinda zai faru karka janyewa soyayya ta.

      Gaba d aya kalamn Ummi sun tafi da duk wata nutsuwar sa. jikin shi yana bashi wani mummunan al amari, tabbas baya tunanin yasa yarinyar nan tayi TUDU A KAN KWARI? tafa d a soyayyar sa bayan bai kama ce ta ba.



Haka yayi ta zama a wajen har san da Asiya tadawo. Ba k aramin mamaki

3 / 13