TUDU A KWARI BOOK COMPLETE BY (LEGENDS PEN).txt

Author :  Legendspe Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   6 / 13

15K to 18K   out of 36.3K words

Mukh..tar.

  to malam mukhtar ko ban sanka ba bazan kasa sanin mahaifin ka ko wani naka ba?.

     Abba yafad a alamun dai yana son k arin bayani a cikin sunan nashi

     Iyaye na ba y an garin kano bane amma ni a kano nayi rayuwa ta cikin wanan unguwar.

       Ko me ya rabaka da iyayen naka?.

Hajiya tafad a tana k arasowa wajen ta zauna, kallon ta Master yayi sanan yace

     Mutuwa.

Abba ne yace  Allah yajik ansh da rahama, amma anan d in da kake zaune kai da wane kuma wace sana a kake ko aiki da aka sanka akai?.

       Ina zaune tare da abokai na.

     Sana a fah!.

  Hajiya ta sake tambayar 

 Bawata tsayayyiyar sana a bace wacce za au ta fad anta

     Au baka da tsayayyiyar sana a kakw hurewa yarinya kunne?.

     Saliha!.

 Abba yadakawa Hajiya tsawa sanan yace

    Maganar aure ba ta mace bace dan haka kitashi kibar wajenan idan bazaki iya shiru da bakin ki ba.

    Harar Abba tafarayi k asa k asa tace 

 ba inda zani wallahi.

    Abba ne yayi gyaran Murya sanan yace

  To dawace sana a kake so na baka auren yarinya ta?.

      A yanzu bani da sana ar da zan rik e Ummi sai dai kafin zuwa k ank anin lokacin da Zamuyi Aure da Ummi zan mallaki sana ar da zamu zauna.

    Murmushi Abba yayi sanan yace

  Ina son na k ara sanin ka sosai.

    d ago kai Master yay ya kalli Abba sanan yace 

    Baba fuskata ba b oyayyi bace ada,amma yanzu fuska ta abar b oye wace?.

     Wane kai.

  Hajiya tafad a azabure tare da tashi,domin a d ago kan da yayi ta hango kamanin Master domin daman idonta a kanshi yake

       Wane Kai.  

Tasake maimaitawa, abba ne yace

   Wai saliha meke damunki ne dan Allah.

 Kaga alhaji kyaleni, kasan wane wanan. tafad a tana nunashi da yatsa,girgiza ma ta kai Abba yayi ganin kamar ta zabura ko firgita sanan yace

    Ki nutsu dan Allah.

 Na nutsu ba kasan wane a cikin gidan ba ko! to wan nan la ananne dan iskan yaron nan Master shi ne a gaban ka.

    A furge ce Abba ya mik e tare da fad in innullahi wa inna illahir rajiun

     Ummi da Asiya dake cikin d aki ne suka fito da sauri jin Innullahin da Abba ya furta.

   Mik ewa Master yayi zuwa inda Abba yake sanan ya durkusa kan gwiwo yin sa,cikin murya mai bayyana rauni yake magana

     Abba tabbas nine Master mai mummunan hali,dan daban da kowa ke tsoro, na kamo da matsanan cin son Ummi yar ka, na durkusa akan gwiwo na ina neman kabani auren yar ka Ummi tun ranar da na fuskanci nafara son Ummi nayi nisa nafara ajiye munanan hali na, a sanda ummi ta sanar dani kana buk atar ganina, nak arasa a jiywa ragowar halin, na tuba a sanadin soyayyar Ummi, Abba ka tausayamun dan darajar da Allah yayi maka na d an adam.

      Shiru Abba yayi dan gaba d aya baya fuskantar komai akan maganganun da Master ke masa, da sauri Ummi ta k araso wajen tare da durkusawa yanda shima Master d in yayi sanan tace 

     Abba dan girman Allah, dan girman annabin Allah, Abba karka rabamu, Abba ina sonshi.

   Hajiya ce takai hannu ta finciko ta k asa da sauri Mukhtar yayi kanta da niyar rik eta Abba ya dakatar dashi da fad in

      Karka kuskura ka tab ata.

Tsayawa Mukhtar yayi yana kallon Abba haka ma Ummi,Asiya tana tsaye daga dokin k ofa tana faman zubar da hawaye,gab d aya su ukun sun zama abun tausayi inda Abba da Hajiya suke cike da tsantsar tsoro da kuma mamakin k arfin hali irin na Ummi, can Abba ya kalli Ummi sanan yace

     Ummi ke ce na isa dake,kece na haifa dan haka daga rana mai kamar ta yau na raba ki da wanan yaron.

   Da sauri Ummi ta rik e k afafun Abba tana kuka

     Abba dan Allah dan annabi,Abba dan son da kake wa mahaifin ka, ka taimakamun karka rabani da shi,Abba ina son shi Abba sabida shi nake rayuwa.

    jikake tass Hajiya ta zubawa Ummi wani gigitaccen mari wanda yaja Asiya saurin tawowa ta fad a kan Ummi,Mukhtar kam ji yayi kaman ya shak e Hajiya wani azababben kallon yake mata mai cike da jin haushi.

     Kallenk da kyau y ata na daka ba kuma yadda zakayi dani kuma katashi kafice mana daga gida.

   Hajiya ta fad a, tashi yayi ya k ara zuwa kusa da k afar Abba ya tsugunna da sauri Abba yajanye k afarshi sanan yace

     Karka kuskura ka tab amun k afa yarinya dai y ata ce kuma bazan bawa d an daba irin ka ba dan haka kayi maza kafuce mun daga gida.  

   Tashi Master yayi yana tangal tangal kamar wanda yasha wani abun da sauri Ummi ta fincike jikin ta daga na Asiya tayi inda yake tare da rik o mai hannu,tsayawa yayi cak ba tare da yajuya ba ya fara magana

     Ummi kiyi hak uri.

 Ni zan baka hak uri Yaya,sanan ina so karik e wanan a zuciyar ka ni Ummi idan bakai gawa ce.

     jiyowa yayi ya kalle ta sanan yace 

 Ummi ke kad ai ce Mutum a rayuwa ta,ki sani ina sonki,zan kuma cigaba da sonki har zuwa numfashi na na k arshe.  

   daga haka yafice itama a hankali ta taka batare da tayiwa kowa magana ba tayi cikin d aki ta kwanta jin wani irin jiri na d ibarta



    (Rabuwar masoyaaa tana da k unci

         zamiyo ban kwana rai duk yayo k unci

      idano sun gaza barci

          soyayya tai sark e

zanzo zanzo tawo zamu zauna=Ø-Þ=Ø-Þ>ØyÝ)

     lol Ummi da Master sun rabu

  



page[17&18]

       Kwanciya Ummi tayi tana rufe idon ta, 

  Sama Sama tafar jiyo murya kamar ta Goggo, cikin ranta tafara fad in 

    Me kuma ya kawo wanan jarabbiyar matar cikin daren nan?.

     k ok arin bude idon ta da yayi mata nauyi kamar ba wacce ta kwanta yan mitina ba tafara yi, a hankali take bude idon nata,ganin zara zara yasata saurin k ara bude idon, tabbas zara zara take gani

    Ya Allah.

Ta furta a fili sanan takai idon ta zuwa gefe da gefen ta,abun mamaki kamar a kulle take, da sauri tafara ki ciniyar kwance kanta.

    Mutanen dake zaune cikin d akin ne, su ka fara ganin alamun motsi daga gawar dake d akin.

    Da sauri Anty Nafisa ta tashi tayi wajen gawar tana tab ata tare da fad in

    Ummi! Ummi!! Ummi!!!.

  D aya daga cikin mutanen dake cikin d akin ce tayi waje ta sanar da Hajiya wacce ke tsaye ita da Abba tana fad a masa kan cewa yazo yayi sallama da Ummi tunda angama shirya gawar ta ta, maganar da matar ta fad a ce taso saurin juyo su kalleta sanan Hajiya tace

     Lami me kikace?.

 Tabbas Saliha Ummi ba mutuwa tayi ba ga gawarta can na motsi.

    Asiya dake zaune daga gefe ce ta tashi da sauri tayi cikin d akin da gawar Ummin kece wacce daman fitowar ta kenan shima fitowa akayi ds ita sabida irin kukan da tasa gawar Ummin a gaba tanayi, Hajiya da Abba rufa mata baya sukayi suma zuwa cikin d akin, lokacin har angama kiciniyar kwance ta daga d aurin da akayi mata.

    Da sauri Asiya tayi inda take tare da rungume ta tana fad in

    Daman na fad a muku ba yanda za ayi Ummi ta mutu amma kuka kasa yarda kukace wai na rud ene.

    kallon ta Ummi tayi sanan tace 

 Asiya me yafaru ne.

     Goggo ce tashigo d akin tare da fad in 

 Yau naga abunda ya girme ni, ace yarinya kwanan ki har hud u kwance ba ko numfashi,sai kuma ranan da za kaiki k asa ki mik e.

  ba k aramin mamaki Ummi tayi ba duk da bawai ta yarda da maganar Goggo bane amma tabbas tasan wani abu yafaru, bud e baki tayi da niyar tambaye Abba. 

    Sai dai tana kai ido kamshi wani abu da yafaru yadawo mata wanda a tunanin ta bai wuce daren jiya ba, shiru tayi tana k ara tuna irin cin mutunci da su Abba sukayi wa Master a daren jiya.

    Goggo ce ta kalli Abba sanan tace

 Sai ka fita kaje ka sanar da mutanen da ka tara cewar gawar ta tashi.  

   daga haka ta fice waje,shima fitar yayi yana godiya ga Allah, nan fa zance yafara zaga mutanen dake cikin gida da way anda ke k ofar gida cewar Ummi ta tashi

     Fitowar Abba aka fara yi mishi murna saka makon da ake mishi ta aziya daga cikin gida ma haka abun yake, Anty Nafisa ce ta tashi ta shiga had a ruwan zafi domin Ummi ta wanke jikin ta.

    



***

     Gidan ya kasance ba kowa daga Abba sai Hajiya da Anty Nafisa sai kuma Asiya,Ummi da matso da son sani abunda yafaru a cikin gidan da kuma halin da Master ya shiga domin tasan tabbas yana cikin babar damuwa ta rashin ta.

     Asiya bazaki sanar dani abinda yafaru bane wai?.

     Murmushi Asiya tayi sanan tace 

 Ummi kina da damuwa ki tsaya mana kiji abinda Abba zai yanke, sai dai Ummi karki manta da alk warin da kikayimun.

      Wane alk awari uwata?.

 Ummi tafad a tana mata kallon tara saura kwata, Numfashi Asiya taja sanan tace

     Ummi akwai alk warin da kikayi zaki d auki duk wani hukunci da Abba ya yanke,bayan yaga Master.

       Asiya wanan hurumin nawane ki kyale ni.

   Shiru Asiya tayi batace komai ba

***

    (kwana hud u kafin yau)



A hankali yake takawa har yak arasa gida,ba tare da ya iya ko sallama ba yafad a cikin gida, Rooget ne kad ai cikin gidan yana faman tunanin rayuwa da na iyayen shi, kamaf anje fo mutum haka yaganshi da sauri ya mik e tsaye tare da cewa

     Master lafiya?.

Shiru Master yayi masa yana k ok arin shigewa ciki amma sai dai yakasa,ji yake kaman baya ake dawo dashi,salub ewa yayi jikake tum yafad i k asa da sauri Rogeet yayi kanshi yana k ok arin d aga shi.

     B angaren gidan su Ummi kam, Asiya fucewa tayi gaba d ayi jiki ba k wari haka Abba ma yatashi ya shige d ake rai a jugule Hajiya kam zuciyar ta fara tas,al k warin da ta d auka na had a auren Ummi da Affan d an gidan aminyar ta zai cika kuma ko ba haka ba yanzu Ummi ba takai shekarun da za ayi mata aure ba ga kuma kalal mutumin da ta dakko musu, haka kowa ya shige cikin d aki



***

Asiya na shiga gida tafashe da kuka mai k arfi wanda yajawo hankalin mutan gidan zuwa kanta,kan cinyar Mama da ke zaune tsakar gida ta fad a,  da sauri Mama ta fara tambayar ta lafiya, Anty da munafuncin yafito da ita daga d aki ma cewa take

      Ke Asiya lafiyan ki zaki shigo mana gida kamar Anyi mutuwa?.

        Asiya bata ko kula Anty ba ta cigaba da kukan, abunda ya fusata Mama ta daka mata t sawa da cewa

      Ke ba magana ake yi miki ba ne, idan bazaki yi shiru kiyi magana ba kitashi daga jiki na.

   Tashi Asiya tayi ta shige d aki 

 Aou akan ki fad i menene shine kika zab i ki shige d akin?.

 Anty ta fad a tana tab e baki a ranta tana addu ar Allah yasa ba lafiya ba ma, jin Mama ba tace komai ba yasa ta shige d aki.

     Halima dake kwance ce ta kalli Anty sanan tace

   Shishigin ki, gashinan kinje sun miki banza.

  Zama Anty tayi sanan tace 

     Ke ni naso ace wani mummunan labari ne ko za ace yaronan Umar ya mutu ko wani abu ya sameshi.

   tab e baki Halima tayi sanan tace 

 to ke ina ruwan ki da zaki yimusu wanan mugun bakin? ki kyalesu da halin su.

     A ah gwanda dai wani abun ya samesu su Halima ban k i a tashi da safe ace duk sun mutu ba.

     Ba amin ba.

Halima tafad a dan ita Anty bata gane ta bane amma mugun son Umar take kuma sai ta aure shi zata iya samun sauk i a zuciyar ta





***

 

  Washe gari bayan Abba yadawo daga salla ne yashiga d akin Ummi ya tashe ta domin yana so yayi magana da ita, domin ta fuskanci a yanzu Ummi rarrashi da kulawa take buk ata kuma yasan hakan bazai samu a wajen mahaifiyar ta ba, shiyasa ya yanke shawarar tura wajen Nafisa domin yasan ita zata iya rarrashim Ummi.

    Jin yana ta Sallama ba a amsa ba yasashi shiga cikin d akin,ganin ta kwance yasashi cewa

     Ya salam Ummi mekike baki tashi sallah ba?.

    jin shiru yasashi k arasawa inda take tare da kai hannu yafara dukan gadon da take kwance akai yana fad in

     Ummi! Ummi!! Ummi!!!.

amma ina shiru ba alaman motsi, hannu yakai saman hancin ta, ga mamakin sa yaji bata fitar da numfashi

     Ya allah.

Yafad a a zabure tare da d aukan ta cancara kas sukayi waje

    Hajiya dake kok arin d aura alwala ce ta tare da cewa

     Alhaji lafiya?.

 Ina lafiya yarinya bata mumfashi.

     Numfashi kuma! ajiye ta anan asama ta ruwa.

    Kanajin yanda take magana kasan itama ta rud e gaba d aya, a jiye ta yayi kan daddumar da take shimfid e a wajen, wacce baya raba d ayan biyu tunta jiya ce da aka shimfid a , ruwa ake zuba mata sosai amma kamar ba zuba mata ake ba, cikin muryar kuka Hajiya tace

    Alhaji kaga wanan yarinyar kamar ba zuba mata ruwan ake ba, ko zaka d akko mota kawai muhuce asibiti kawai.

   Mik ewa yayi kawai ya fice ba tare da ya iya magana ba, ko a waje ma kasa ta b uka komai yayi kawai ya tsaya jikin bango kamar bishiya.

    Malam Audu ne yafito daga massallaci yana k ok arin shiga gida

    A ah Malam lafiya dai ko?.

    Kallon shi Abba yayi sanan yace

 Malam Audu ba lafiya ba, yarinya fa Ummi ce bata da lafiya mota nake nema zamu kaita asibiti.

     Abba jira na nemo mai mota.

   Umar da yazo wucewa ya tsaya jin Abba nacewa ba lafiya ba, kallon shi Abba yayi sanan yace

   To Umar bari na fito da ita.



***

   Fito da ita yayi dai dai da tsayuwar da mai motar da Umar yakirayi yayi, kuma hakan yayi dai dai tsayuwar Badoo a wajen domin suma tun jiya sun kasa gane kan Master, hakan yasa suka yanke zasu Ummi suji ko mene.

    Anshiga fito da Ummi,Umar ya shiga gida sanar da Mama, fitowar tasu suma yayi dai dai, da sauri Mama ta k arasa tana taimaka wa Hajiya da Abba gamin kamar Ummin dake kwance tana neman kayar dasu.

     Akan idon Badoo aka gama komai har shigar da Ummi mota da kuma tafiyar su zuwa asibiti, haka yadawo ya sanar da Rogeet lokacin and an samu sauki domin bacci ya kwashe shi,Amma jiya duk su ukun ba wanda ya iya runtsawa.

    Kasancewar safiya ce babu wasu manyan likito ci, sai k ananu da nurses, ganin kamar zasu bata musu lokaci yasa hajiya ta d au wayarta ta kira aminyar ta Hajiya Balki mahaifiyar Affan wanda suke son had a auren su da Ummi.

    Hajiya Balki na kwance kan makeken royal bed din ta cikin wani makeken bedrom,bacci take cikin kwanciyar hankali babu wata damuwa a tattare da ita, k arar da wayar ta k irar Samsung take ne yatashe daga baccin da take, a yat sine ta yafito wayar tana kallon screen d in, ganin sunan aminyar ta ne yasa ta d auka tare da fad in

      Saliha ina fatan komai lafiya?.

daga can bangaren Hajiya ce ta amsa da fad in 

    Ba lafiya ba aminiyata, Ummi ce ba lafiya ko numfashi batayi, yanzu munzo asibiti kuma babu wasu manyan likitoci, shine nace ko zakiyi wa Affan magana mu kaita asibitin shi?.  

  Hajiya ta k are maganar da alamar tambaya

 Ya salam! me zai hana maza ku huce da ita bari na sameshi, kafin ku isa zai k araso.

      Toh shikenan ngde.  

Hajiya tafad a tare da kashe wayar, ita kam Hajiya Saliha mik ewa tayi ta nufi part d in Affan.

  Tafiya tai mai d an tsaho kaman ba a cikin gida d aya suke ba,har ta k arasa ma daidaicin part d in da shima ya k ayatu da kayan alatu, kai tsaye bedroom d in shi ta nufa tare da sa key ta murza k ofar.

    Kwance yake d ai d ai kan makeken gadon shi yana bacci shima cikin nashi kwanciyar hankalin

   Affan! Affan!!.

tafad a tare da dukan katifar dake kwance

     i m awake!.

yafad a yana d aga hannu 

    Tashi maza ka huce asibiti ankawo maka patient.

  A d an zabure ya tashi tare da fad in 

 Ya salam! Mom waye ba lafiya?.

      Ummi yarinyar da zaka aura.

d an turbune fuska yayi sanan yace

     Kamar yarinyar da zan aura, wallahi zaki ja nafasa fita.

    Fasa fita d in tun da kaine ka haifi kanka, maza tashi kaje yarinya na b ukatar emergency check up kana nan kana shirme.

  Tashi yayi yashiga toilet, a gaggauce ya shirya k asa da minti 15 yafice ko breakfast bai tsaya ba domin ba ma abocin cin abinci mai nauyi bane ko da huri

     Zuwan shi asibitin yayi dai dai da zuwan su Hajiya,lokacin ana k ok arin saka Ummi a kan gadon da ake tura marasa lafiya, k arasawa yayi tare da kama gadon akaja shi dashi, kai tsaye theater room aka nufa da ita inda Affan ya k ure duk wani iya aikin shi wajen ganin ya ceto numfashin Ummi da yatafi gaba d aya! amma shiru 



   page[19&20]



  Sama da awa uku Affan da wasu k arin likito ci suka d auka akan Ummi, sunyi iya yin su Amma abun kamar baya yake, numfashin ta ko kad an baya fita banda zuciyar ta dake bugawa in a slow motion da tabbas zasuce Ummi ba ta da rai   



      Hankalin kowa ya tashi mussaman da suka ga likitoci sun dad e kan Ummi amma babu wani kyakyawan saka mako, lokacin Anty nafisa da su Goggo

6 / 13