Chapter 15 Reading NUR FIRDAUS BOOK 1 HAUSA NOVELS BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 1 HAUSA NOVELS BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   15 / 52

42K to 45K   out of 155.6K words

so dis is the un- focused one?? cikin wata sabuwar raha aka sake fashewa da dariya sosai.

take Layla taɗan sunkuyar da kai kasa jin yadda zuciyarta ya dulmuya yakone da haushi danta tsani amata dariya kuma badon komai taji mugun haushi ba sai don furucin hjy mairam kanem akan kasawar kyaunta a idonsu da kuma ba taso a ambaci sunan ‘yar’uwar tata anan ba sam.

nan Hajiya Mariam ta gyara zama tana fuskantar Haseena so i am looking foward to see the focused girl, kinga haseena Daga zarar na ci zaɓen nan d'ana Adnan zai yi aurene batare da bata lkci ba dan haka kede Ki tabbata diyar kin can tanada daraja sosai." inde batun kyaune y'ay'an ki suna da kyau, amma sanin kankine we have so many young beauty queens around acikin dangin kanem so u have to earn it.

da barin jiki mrs haseena tace in sha Allah ranki dadi y'ay'a na duka ai kamar naki ne bare ma gida biyu maganin gobara za'a san yadda za'ayi.

Layla ta dan lumshe ido tareda jin fargaba jitake kamar saita dage sosai da sosai kafin nan Mafarkinta na kusantar rayuwar Adnan shehuri ya iya zamowa gaskiya!

bayan anyi taro lafiya an watse sadaat ya tura ma haseena sakon cewa zai karaso gidan dan haka ta gaggauta suka bar wajen domin taje tashirya masa abinci da suka taho dashi a take aways daga wajen taro.

Suna cikin motar Laylah tayi tagumi snn tayi shiruuu zuciyarta cikeda wasu irin tunani..

mrs Haseena ta dan kalleta da gefen ido aranta tanajin kamar layla is hiding sumting amma kawai sai ta share ahnkli tahau shafa kanta ahnkli cikin sauke ajiyan zuciya tace auta Da ace ke ce za ki auri Adnan ko, da na fi kowa farin ciki."

da matsanancin mamaki Layla ta yi murmushi tareda mikewa kaɗan dan takalle mum dinsu ganin she is serious cikin basarwa tace "whaat? haba mummy adnan kuma, yaa nur din fa??

mrs haseena tay dariya c'mon kema kinsan babu wacce zatace batason shi kuma naga kamar ke kinfi dacewa dashi sosai, kinsan fa yana yin aure zasu bashi babban matsayi, and in d future kuma sai kiji ya zama minister shima,shiyasa nake ganin kamar kece zaki fi dacewa agefensa, i wll be soo proud sabida nasan kekam u wll help mummy alot.

cike da yarinta layla tay murmushi snn tace of course mummy duk duniya kece akan gaba awajena i just want you to be even more than woman ..

wani irin dariya mrs haseena tay nan sai wayarta yay kara ta dauka kai tsaye suka hau tattauna batun ummi da mutanenta har suka isa gidan bata gama amsa wayar ba....

suna karasawa cikin gidan malam liman ya bude musu kofar mota suka sauko kai tsaye Layla ta shige dakinta zuciyarta cike da kulla sabbin dabaru dan bakaramin karfin gwiwa kalaman mrs haseena akan dacewarta da adnan yakara mata aranta ba wani bin laila sam bata da maraba da mahaifyarta they are so selfish and self centered, they all have one kind of desperate energies na mugun son sugansu asama snn kuma asan dasu a wajen hidima.

ata fannin nur firdaus yau kusan bata dawo gidan dawuri ba sabida bitam karatu tareda ribibin shiryasu da malam bello yake faman yi dan an riga ance musu mutane masu muhimmaci sosaine zasu halacci taron irin wanda an jima sosai ba agayyato irin su ba.

aciki kuwa har da familyn shahararen Mafia tycoon boss din nan the captain of many many relavant industries around the globe his excellency Grand Admiral Alhaj Attah mufasa and his entire filthy rich family members kasan kuwa cewa wann gasar ta su ta musamn ce.

wani irin training me tsanani ake wa nur firdaus kamar ba gobe. gashi daga an dawo daga gasar zasu fara shirin jamb da kuma waec exams dinsu nagama schll din befr deir grand graduation ceremony.


yau sai kusan wajajen karfe shida da rabi dede nur firdaus suka gama rehearsal ta kira
malam liman batare da bata lokci ba kuwa yazo ya dauketa ita da babban kawarta jadidah da suke da same age ya aje kowaccen su agida.

a mugun gajiye ta shigo cikin gidan jin qamshin soyayyan kaji ya mamaye ko ina gawata mayyar aroma na fried rice tana tashi daga kan dinning table dinsu she was so famished and tired gashi tawuni da tunanin jikin yar uwarta sosai ta damu.


sassanyar sallamarta ne ya ratsa falon jin ko ina shiru lokcin Haseena harta gama gyara fried rice da chicken da ta samo daga taron tawuce sama domin ta yi wanka da shiryawa.

Nur Firdaus Tana jin ƙamshin girkin cikinta yadan tsinke da azaban yunwa tana Allah Allah ta dawo ta samu ta ci itama, kai tsaye tawuce daki ta bude kofar da mamaki ta hango Layla zaune agaban madubi da alama harta watsa ruwa tana shiryawa cikin wata matsatsen jeans da top tana dan latsa wayarta time to time tana cancarawa fuskanta kwalliya.

Nur ta ɗan waro ido waje snn tace Layla?? bake ba ce kike cewa cikinki na ciwo har kin ji sauki kenan ko

Layla ta mike zumbur sannan ta kalleta da sauri tace big sis welcome back, ehmm ehmm naji jiki sosai amma ai yanzu na ɗan ji sauƙi.."

agajiye nur tace its okay i am glad ure' fine ta bude jakarta ta fidda wasu littfai gashi nan na amso miki notes daga ajinku saiki dudduba ki kwafa tunda kin ji sauki.

layla ta yi wani murmushin karya snn ta karba notes din da murna tahau dudduba wa a tsatsaye,..thank you yaa nur yanzu dai kiyi wanka kihuta nasan kin gaji ni zanje kitchen ina zuwa..nan da nan ta juya tafita cikin sauri kai tsaye tawuce hanyar dakin mahaifiyarsun.

Nur ta dan yi shiru, tare da bin bayanta da kallon shakku can ta girgiza kai ahankli kawai tafara rage uniform dinta ta ninke su tsaf tsaf akan loundry basket sann ta dora towel tanamai fadawa gidan wanka.



bayan kamar minti ashirin Nur firdaus ta kammala wanka ta shirya cikin doguwar riga baka plain jallabiya me 3qtr hands tafito tana jin yunwa sosai. Tana saukowa daga step ta ji ƙamshin abinci har yanzu yana tashi hakan yasa tayi sauri tanufi tawajen dining area domin samun abinci a nitse ta karaso ta tsaya cak

lkcin mrs taga Haseena tana zaune a dining din gefenta Layla ne da Sadat sunacin fried rice and chicken cikeda nitsuwa...

Ta ɗan ƙwalla ido ta yi sallama a hankali snn ta gaishesu ba yabo ba fallasa, ayayinda taga mrs haseena ta dauki warmer sauran last portion na abinci ta zubashi akan plate din sadaat..

nur bata saka komi aranta ba ta ja kujera ta zauna tsabar yunwa har wani jiri jiri takeji warmern ta jawo ta bubbude saidai babu wata alama da kenuna cewa an tanadar mata da nata abincin.

kamar zatay kuka ta kalle mrs haseena mummy ba a bar mini abinci ba ne? i am so famished tun safe dana karya ban sake cin komi ba.

mrs Haseena ta ɗago kai tanakan tauna nama abaki tace toh Ai ban san za ki dawo da wuri bane Kin san dai kullum kekike latti.


Nur ta haɗiye yawu tana kallon yadda Layla ke figar naman kazan cikin jin daɗi, kamar zatay kuka tace "mummy kina nufin ban da abinci? mrs haseena tace abinci fa kadan ne nur ya kare wallh, batace komi ba Sai ta ɗan sunkuyar da kai To amma ai layla tasan na dawo

Haseena ta harare ta. "and so what, ke dai Ba za ki taba daina mita arayuwarki ba yanxu so kike ace laylan dani duk mun cutar da ke akan abinci? why dont u go and cook it by urself nace miki wann kadan ne kuma ya riga ya kare wallh...

ahnkli Nur ta runtse ido zuciyarta cike da takaici ta san ba za ta taɓa samun mafita ba idan har za ta yi faɗa da mahaifiyarta a kan irin waɗannan kananan abubuwa.

mikewa tay jiki a sanyaye ta koma daki dukansu sukabita da kallo kanta na mata wani irin ciwo dan sosai ta saka ranta akan abincin.

Mrs haseena ta cigaba da mita tana cewa yar rainin hankali wai tun safe dataci bata kara ci ba yanxu saka samu taci
ta koshi wanda zamu cin ne take so itama sai taci.

sadat baice uffan ba layla ce take dan saka mata baki.


nur tana kwance akan gadon tsabar yunwa jikinta ya fara daukae zafi tunanin abunda zata dafawa kanta taci take saiga nan Layla ta bude kofa hannunta dauke da wani bowl me dauke da cornflakes tana karasowa ta ajiye bowl din corn flakes a gabanta.

yaa nur Gashi ki sha wann na hada miki" Ta furta cikin sanyin jiki.

Nur firdaus tana kallonta tace thanks layla amma Kin san ba na shan corn flakes.

Layla tayi wani irin da fuska toh ai shine kawai yarage agidan gara kisha da ace bakici komai ba...

Nur ta girgiza kai tay shiru Layla ta zauna kusa da ita tana dan murmushi kallo daya zaka mata kasan ta ƙagu ta bata labarin duk abunda ya wakana ayau.

ana daf za'a kira magrib nur na shirin mikewa layla tace yaa nur Kin san wani abu kuwa?hmm Wallahi yau ninaga bajinta

Nur ta ɗago kai kaɗan tace A'ina?"

Layla ta dan lumshe ido tana murmushi
nan da nan ta hau bata labarin fitar tasu...

yaa nur Gaskiya Adnan yana da gata. Mamansa Hajiya Mariam Shehuri, mace ce da komai na duniya ke tafin hannunta Wallahi idan kin ga yadda take tafiya, yadda take magana, yadda tayi kwalliya… ba sai an gaya miki ba itadin babbar mace ce
i also got a chance to meet all his anties wayyo big sis baki ga kaman da sukeyi da Adnan ba mum dinsa tace ma mummy wai daga taci zabe zaayi auren Adnan.

Nur firdaus ta ɗan yi murmushi kaɗan ba don komai ba sai don ganin yadda Layla ke kamkamba labarin kamar zata tashi sama, ita kuwa abun bewani darata ba dan kuwa haryanxu zuciyarta Yana cikene da wani irin nauyi da ba ta fahimcesa ba.
I WILL MAKE IT UP FOR THE FEW DAYS DAT WE LOST AYI MIN UZURI WANI ABUNE YAKE DAN SHAMIN KAI

THANKS. SURAYYAHMS
[17/02, 20:27] Anne-Aurora🦋: NUR FIRDAUS... 17

SURAYYAHMS.


toilet nur firdaus ta shiga tayi alwala ta fito tasamu layla bata dakin bowl din conflake din data kawo matan ne kawai akasa yadda ta ajiyeshi ahankli ta zare agogon hannunta ta cire snn ta shimfida abun sallah tahau kai dan taso tayine a waje inda take bitar karatu amma sabida yunwar datakeji kawai sai tayanke hukuncin yau bazata fita ba.. tada sallahn tay bayan ta idar ta gama azkar dinta, tana zaune awajen tana yan adduoi tsakanin lkcin magrib da isha kafin nan ta hada tea me kauri tasha, ta dauki cornflakes din ta aje shi agefe tahau gado tare da janyo chmistry tex book dinta tana dan duba practical din da zatayi gobe tana gamawa ta rage wutar dakin ta kwanta tay shiruuuu tanajin wani irin yanayi na tsananin kadaici da damuwa na mamayarta ta duba fuskar wayatta yafi sau biyar bataga alaman sako ko kiran adnan ba tarasa mesa rashin lkcin nasa kullum se gaba gaba yakeyi tun abun baya damunta tana masa uzuri ynxu har ya fara damunta sosai cikin raya wasu abubuwa aranta wni nannauyar ajiyan zcya yakufce mata bazata ta dan lumshe ido tanajin wani irin nauyi aranta bana wasa ba.


dagata dayan bangaren kuwa cikin sanda layla ta iso kofar dakinsu mumynta ta lafar da kunnenta ajikin kofarsun tay tsam badon komi ba saidan ta jiyo me sukeyi ata ciki

ko tunanin irin wahalar datasha akansu jiya batay ba, kawai so take yau ma ta sake jiyo wani abu
sede tun da ta saka kunnenta muryan mummynta kawai takeji da alaman tana waya da mutanen su da organisation da kuma wanda suke harkan siyasan hjya mairam dasu.

koda ga isarta wajen tafi awa uku tana labe amma mrs haseena bata gama amsa wayoyin datakeyi ba dan wann na katsewa wani zai kara shiga shikuwa sadaat na nanike da ita yana yi yana dan babbasarwa kamar babu ruwansa amma sosai yasaka kunnensa 100% yana kwasar information na abubuwan datake cewa game da hjy mairam kanem duk dama bawasu masu amfani sosai bane.

ganin wayartan bana kare bane ya jawo rigar pjymas dinsa ya saka yabar faffadar krjinsa a waje snn mike tsaye ya fita cewarsa zai je kitchen ya hada musu coffe

cikin sauri sauri da murmushi mrs Haseena ta gyada masa kai sabida tana Allah Allah ya fice ne tay wasu bayanan sirri
da mutanenta.

daga shi sai dogon wando da rigar pyjamas din daya bar gabanta abude yana dan taba jikin kofar layla tay wani irin fillewa da gudu taje ta tsuguna kadan ta boye kanta abayan katon flower vase dake aje wajen tay tsamm bata ko fidda numfashi

babu tantama yaji motsin mutum ta waje da sauri ya kutso kai wajen inda qamshin turaren ta ya datsar dashi ya tsaya cak yana dan dube dube kirjinta na bugawa ta dauke numfashinta cak tanata kallonsa jin zuciyarta na harbawa da matsanancin karfi

after like 3 mint da baiga alaman kowa ba ya karkada kai ya wuce kitchen aransa yana tsammanin ya same nur firdaus aciki tana girki tunda dazun agabansa mrs haseena tahanata abinci. shide kallon yara kanana yake musu wanda basu da wayo musmn ma nur firdaus din datake cikin rauni har wani gani yake kamar ya dau lkci dayawa yana daga musu kafa amma yanxu kam babu abunda zai hanashi samun kanta cikin sauki...

yana raya abubuwa aransa har ya isaga bakin kofar kitchen din yadan tsaya abkin kofar kadan yay tsam waiko zaiji motsinta aciki amma sai shiru

ahnkli ya turo kofar kitchen din cikin sanda yana shiga kuwa ko kammala karewa kitchen din kallo baiyi ba saiga nan layla ta billo ta bayansa kamar wacce aka jefota taja ta tsaya a dede bakin fridge...

cikin lumshe ido da budewa saadat ya juyo atake ya kalleta layla tafarajin kamar zata suma ganin yadda wasu jarabbaun sexy hairs suka kwanta asaman chest dinsa atake atake ta hau gyara wuyan rigarta dama can kuma kananan kayane ajikinta blue jean din ya mugun matse mata manyan cinyoyinta gashi bata saka wa top din brazia ba

wani shuumin kallo take masa yar kasa kasa yay gyaran murya ita kuma tay murmushi uncle sadat are you looking for something? cike da shan qamshi yace no just coffe, saiyaga ta shareshi tabude fridge
ta fiddo goran ruwan sanyi, cikin sauke ajiyan zuciya shima ya juya kansa ya jawo coffe maker yahau xuba kayan hadi yana daf da zai kunna yaji wata iriyar sautin assh ashshh wasshhh da wata kangariyayar shuumar murya wane na cikakkun karuwai dan dirar muryan yasaka tsikar jikin shi tashi ya jiyo ya kalle layla babu shiri kasa iya dauke ido yay akan kirjinta ganin yadda take kwaroro ruwan goran daga bakinta izuwa kan kirjinta yana zuba ta wani lumshe ido alaman sanyin ruwan na ratsata....

wani irin muguwan harbawa dick dinsa tay dan harga Allah wann salon tata ya shigesa bana wasa ba

sosai ya zubawa tsayyayun nononta ido ganin yadda ruwan yake zuba akansu rigarta ya mannesu bakin nipple dinta ya mike tsambal yana nunawa.

cikin lumshe ido da budewa yace layla are you alright????

cikin numfashi ta bude ido ta kalleshi voice dinta wani iri tace daddy zafi nakeji.

ya sake zura mata ido tace ohh am so sorry am i bordering you?? yay kamar bazai amsa ba sai kuma ya girgiza kai alaman a'a

tay murmushi ta matso kusa dashi bai hankara ba yaji ta dan mannu dashi dirar jikakken rigar daya mugun kama nononta agefensa yasashi jin kamar zai sake fitsari ajikinshi amma haka ya daure ya tsime,..

gashi yi take kamar bata san metakeyi cikin make murya tace uncle Sadaat dama inason na baka hakuri akan abunda ya faru and i hope u will forgive me for what happen dat day wallahi ba hali na bane yaa nur ne tace min inyi maka haka sabida ta samu zuwa gasarta dats not who i am sorry kaji

cikin wata iriyar muryan shagwaba ta sake dora hannunta me shegen sanyi ajikinshi saida yaji wani girrr tun daga tsakar kansa har tafin kafafunsa.

sadaat ya juyo ya kalleta babu shiri wani abu me tattare da wutar jaraba yadinga kallo akwayar idanunta ko ajikinta tabi takafe red sexy lips dinsa da ido tana magana a shuumance "i promise to be ur good gal ddy, kaji ai mummy tace wai kayafemana, i want you to say it to me..ryt now.. sai naga kamar baka yafe min ba.

yadda tay maganan cikin nishi nishi yasa ya kasa daurewa dan jawota yay jikin shi ya ciro hanky a aljihun wandonsa ya fara goga mata akan nono dan ji yay bazai iya daurewa ba ya ma kirjinta wani irin jarababben kallon daya saka taji ruwan shaawarsa ya barke mata acikin panties dinta kafafunta har wani rawa rawa suke dakansu. da dan karfi ya dinga goga mata hankinsan akan nononta da niyyar goge mata ruwan dukansu sunajin wani irin shuumin dadi

saidai har ilayau shide yafi shaawar nur firdaus sabida shi namiji da baison ya samu jikin mace a saukake sai sam sam bazaiga darajarta a idanunsa ba.

suna cikin wann yanayin kamar daga sama taji dirar husky voice nashi in a flirty rude way yace layla ure soo wet..did you also need my coffe??

muryanta adan rarrabe tace yess ddy

ya turata ajikinshi tare da shan kamshi yace good toh ki tsaya anan, saitay shiru tanata kallonsa harya gama hada coffe din ya mika mata, tana karba yay smirks snn yace "kikace yayarki ce ta aiko ki ranar ita mesa batazo da kanta ba??

layla ta kurbi coffe din kadan tace uhum i dont knw, maybe i am d innocent gal dts why she use me on u..ya kuma cewa hmmm, good, to kije ki yi bacci ya dan kalle nononta ya ciza labbansa tana kalllonsa, sai kuma yace go on and change karsanyi ya kamaki..karki damu na yafe miki kinji?

a shu'umance tace mai toh, sann ta fice ya bi bayanta da kallo har saida ya tabbata tabar arean wajen snn yaciro wayarsa a aljihu jikinshi harna rawa ya danna kira wa dan iskan abokinsa ussy

bayan kamar ringing
hudu ussy ya dauka muryansa kasa kasa
yace mutumina ya akayi ne??? sadat ya

15 / 52