NUR FIRDAUS BOOK 1 HAUSA NOVELS BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   16 / 52

45K to 48K   out of 155.6K words

dada rage murya yce normal.. "shine kuma ka kirani da daddare kasan dai ina tare da babe dina and she is about to suck me mehn.. murya kasa kasa sadat yace kai wallh kafiye maita son cin mata. see, i just got some information kasan kuwa yarinyar nan danace maka bata kulani ashe ita ta aiko karamar tazo min daki ranar?? da mamaki ussy yace 'kamar ya how comes i tot y said....... cikin katsesa sadat yace yeah i told u bata shiga harkata but it seem like pretending kawai takeyi, hmm kagani dai wann wawiyar yarinyar ta so ta fallasa min komi yanxu. ussy yace "toh ai kaima dama can maganan banza kawai kakeyi amma ace kana zaune da yara kanana agidan nan har ace yarinya karama yar 17yrs me fama da jarabar balaga zata na share namiji kamar ka dama hauka akeyi?? kai wallh yaran yanxu ai sun fika jaraban son aci gindinsu. kusan atare suka fashe da dariya..sadaat yace abun ya ban mamaki sha, see guy i wll call you tommorw sabida babu wani lkci ynxu dan next week za'a fara kai sunansu hjy farida bala can sama wajen president yay final review dinsa akan su snn a fidda asalin list din, kuma nasan gobe haseena zata wuce harkan Aikinta bansan yaushe zata dawo ba ga wawyar yartan nan tazo ta daga min hankali burana ya gama tashi yanxu bari kawai naje ya kwashi gara akan uwarta

usyy ya kwashe da wata shuumar dariya yana mai cewa shege sadaat mugu shegen kaya tohhh aci dadi lafya..

sadaat yana yar murmushi ya kashe wayarsa ya jefa a aljihunsa snn ya leko waje ahankli just to make sure cewa babu me jinsa ganin babu kowa yasaka kai ya fice dauke da coffe daya hada musu shida haseena.

yana tura kofar ya samu lokacin haseena ta fito daga wanka kenan tana daure da towel asaman kirjinta.

tun daga nan ya hanata katabus da wata irin jaraba ya saukar da towel din kasa ya kama manyan nonowarta ya jefa abakinsa yana musu wani irin sha dan ji yake kamar na laylan yake sha dan sosai natan suka tsaya mai a idonsa. sai sautin ash wash ke fita daga dakin mrs haseena ta kasa gane kansa yadda ya birkice mata ya dagata ya jefata kan gado bai wani wasa da ita sosai ba yafara cinta kamar bai taba cinta arayuwarsa ba danyau din har rokonsa tay amma be hakura ba ya dinga surfata har saida bacci ya kwacesu atare. da kyar da fitina ta farka wajajen 5.30 am jikinta duk yay tsami nononta da cinyarta sun kumbura gashi bazata iya hakura da harkan siyasan nan ba dan da akwai manyan dalilai
dayasa take so lallai uwar gijiyarta tahau kan kujera, babban dalilan shne tana so ta samu takardan mallakan wann gidan nata da suke ciki dan da bashin banki take zaune infact the whole property is on bank mortgage. dama kuma gidan shine babban abun datake buga alfahari da takamarta dashi,
sam bataso duniya azo asan cewa bata mallaki gidan ba tukuna dan is one of the most beautiful house anan gwarimap wanda mallakar gidan kadai yasa mata dayawa suke mata kallon wata iriyar hamshakiyar me kudi
basu san da cewa kudaden gado na su nur firdaus da ubansu alhaj haruna ciroma ya mutu ya bar musu dashi take sponsoring extravagant lifestyle dinta, tsadaddun kaya, gwalgwalai da motoci da aikin eye service datakeyi wanda kowa yasan salarynta bazai iya saye mata ba. ta saka ran muddin hjya mairam ta hau kujerar minister shikenan zata mallaki gidan halak malak sann zasu hada zuria da kanem shehuri dole ne ta samu wani abu na karramawa itama.

shiyasa gabaki daya ta rusuna ta zuba karfinta akan aikinta sabida cimma burin hajya mairam yana daidai da samun babban canji a nata rayuwar gabaki daya.


a daddafe ta mike daga kan gadon lkcin sadaat nakan tikan bacci ta rarrafa ta hada ruwan zafi ta shiga ciki ta gasa jikinta sosai kafin nan taji dama dama.

cikin sanda tay shirinta sama sama yau bata wani bata lokaci ba ta zura wata bakar abaya, ta tattara jakarta da files dinta ta rubuta sako tabar masa sann ta gudu agidan tunma kafin sadat din ya farka ya bukaci wani abu daga gareta yau tun gari be gama yin haske ba ta wuce banda drivrnsu liman babu wanda yasan inda ta dosa.

ata bangaren su nur firdaus kuwa tunda kusan asubah ta farka tay nafilfilinta sann ta xauna a dakin cigaba da bitan karatunta yau bata fita waje ba. karfe biyar na bugawa on d dot ta daga layla a bacci dan dolenta tanaki tanaso haka tasaka tay alwalan dole tazo tay sallah safiya agabanta kuma akan lokci.

haka layla ta dinga jin kamar tay kuka suna daga zaune bayan sun kammala aduoin nur ta fara mata nasiha tanamaijan hanklinta cikin taushin murya.

"Allah yana gwada imaninmu akowani rana layla karki bari hakan ya canza miki halayan ki, wasa da sallah, saka matsatun kaya da gulma duk bai dace dake ba. gashi sam bakison karatu yanxu dubi littafan dana kawo miki jiya ko dubasu bakiyi ba, cikin lallami tace haba layla, yadda muka taso tare cikin wahala da juriya akan rayuwa bana tsammanin zaki iya boye min wani abu, dan Allah in akwai wani matsala ki gaya min i promise koma miyene zan tayaki mu warwareshi.

layla tay tsam kamar maganganun yana shigarta amma aranta cewa take tab di jam bana tsammanin zaki iya warware min matsala cos i am damn tired of being in your shadow, kuma inkikaji cewa adnan dinki nake so in mallaka wallh duk wann karyan alwkarin zaki denashi toh gwara nayi fighting ma abubuwan da nake so arayuwana ainima mutum ce.. tana raya ire iren wayann kalaman aranta cikin shiru da sauke kai kasa har wasu makirtacun hawaye na zubowa a idanunta nur fidaus kuwa duk ta dauka nasihar datake mata ne yake tabata ashe ashe hanklin layla sam baya nan...

jiya da sadaat ya biye mata ya goga mata hankynsa akan nononta taji dadi sosai sai taji kamr ma yanxu ne shaidan ya ke dada ingizata..

gani take kamar inta kara kokari itama hadaddun maza irinsa zasu fara cewa suna sonta dan tunda aka haifeta duk kyaunta da dirintan nan wani namji fa bai taba ce mata yana sonta ba nur firdaus kuma ko ina suka shiga sai ta samu masoya kuma hadadun maza masu kudi da kyau nagani na fada..

dacan datake karama abun be darata ba bt since 10 months back datay clocking 15yrs tafarajin she is more than ready to create her own destiny kuma karatu shine abuna na farko data soma watsarwa.

yau dake nur firdaus ta sakota agaba da nasiha sai bata fita waje ba basu san ma mum dinsu ta fita ba har saida suka shirya cikin uniform suka fito waje kafin nan malam liman ke sanar dasu.

tun da layla ta farka abcci take gumtse da takaici babu wani zancen da ya faranta mata rai kamar wann maganan na cewa mrs haseena ta bar musu gida kenan zatay abunda ta ga dama da sadaat.

har cikin kokon ranta tanajin atleast ko da romancing dinta ne tanaso taga yay koda hanklinta sai kwanta

suna isa schl as usual nur firdaus ta wuce lab domin practical ana fitowa kuma ta wuce offishin malam bello domin bashi wasu karatu..

gabaki daya hukumar makaranta sun zuba zuciyarsu da hopes dinsu akan nur firdaus akan gasar nan. wnda shiyasa duk wasu damuwowin dake mata nauyi aranta take kkrin dannewa tanakuma tursasa zuciyarta sosai akan karatun nata da tsananin jajircewa.

gashi anan din ma kawayen malika da aka kora da kuma malam bello sukan tsaurara mata da saka ido da kuma fidda fice

dan kuskure kadan tay sai gaka ya harzuka ya dangata hakan da soyayyarta da adnan

babu ranar da zatay kuskure a karatu komin kashinsa bai furta mata cewa ai Adnan ne yake dauke mata hankli kuma zai lalata mata rayuwarta itade tasan malam bello da shegen tsauri amma abunsan tun bai damunta haryaxo yafara tsaya mata arai ya zamto intazo bada karatu takan takura sosai kirjinta ya dinga bugawa kenan tana mugun tsoron taga tay kuskure gashi bata iya daga wayarta koda agogo kuwa zata kalla.

fannin layla as usual wakokin soyayya yauma ta toshe kunnuwanta da su tazauna tasha bataji darasi ko daya ba haka malaminsu ya kirata office ya sata kneeling babu irin nasihar da bai mata ba amma ko kadan bataji ba ana tashi ta kirkiro kuka taje office din malam bello ta samu nur firdaus ta harhada karya ta gaya mata tace kanta na ciwo zataje gida yau bazata iya jiranta har yamma ba.

haka nur tay ruwa tay tsaki ta rarrasheta snn ta kira jadida ta roketa tay odering ma layla abinci a restaurant da maganin ciwon kai har gidansu jadida ta raka layla dake nonnokewa kafin nan ta dawo.

wucewar jadida bada jimawa layla ta warware tassss ta fada wanka ta nemo wata arniyen kaya matsatse ta saka ajikinta straigh gown ne amma na satin bata saka komi aciki tasha kwalliya taci abinci sallah ma sama sama yau tayi shi dan tasan babu lkci jibi sassafe zasu wuce kaduna she need to knw if sadaat can feel and touch her the way she want.

tana zaune agidan tana sake sakenta har kamar zata karaya da komi sai kuma can Saadat din ya dawo gida da yamma.

tunda taji an danna bell ta gane ba nur firdaus bace dan haka ta dada kimtsawa ta fetsa turare ta labe daga jikin labule tay shiruuu, sadaat ya gama dannawa ya ji shiru kawai sai ya shigo ciki yana sanye da wata farar riga fat data kwanta a jikinshi da plain wandon jeans
hannunsa sakaye da abun hannu

wani irin tafiya yake Idanunsa suna dauke da wata irin kasala da yake nuna gajiya Layla na lura da shi daga inda take yayin da take sabulowa daga jikin labulen, dan jajjan rigarta tay cikin sauri yadda zai matukar bayyana surar jikinta sann ta fito a sadade....

yana daf zai bude water distiller a falon yaji motsinta Ta tsaya cak tabayansa tare da maida hankalinta gare shi tana da murmushi

ya kare maga kallo yace hmmm cikin ransa, da murya mai taushi tace Sannu da dawowa daddy Sadat u look tired,...Zaka ci wani abu in je in kawo maka?"

Sadat ya kalle ta da idanunsa suke dan dauke da wata iriyar mamakin sauyin halinta kawai sai ya girgiza kai yace thanks just water

nan ta mika hannunta cikin saibi ta bashi gilashin ruwa da ta dauko daga kan dinining ta wani irin kallonsa baisan sanda Hannunsa ya taɓa nata ba, kawai ji yay yadda ta tsinka wata shuumar numfashi ta lura da yadda ya ɗan tsaya yana kallon krjinta kafin nan ya karɓi gilashin.

tura ruwan yay bakinsa dan ya samu nitsuwa bayan yasha kadan ya mika mata snn yace "Layla kenan ashe kina da hankali haka ban sani ba??

Layla ta yi murmushi idanunta cike da kwarjini mai bayyana cewa tana da wani quduri da take nufi da shi. dan kadan Ta matsa kusa da shi sosai yadda yake iya ji wo kamshin turarenta mai mugun daɗi yana shigarsa har tsakar ka. ahankli ya wani lumshe idanunsa yana budewa Layla ta katsesa da wata murya tana cewa
"To, Sadat idan ka ce hakan na amince zan bar ka huta. Amma fa na san yadda ake kula da mutum idan ya dawo daga aiki sosai if u need me feel free

Sadat bai ce komai ba ya zuba ma ilahirin gabobin jikinta idanu zuciyarsa tafara daka tsalle da tambayoyi game da yanayin Layla..

shin Wannan shi ne farkon ramin da Layla ke son tona masa don yafada ciki koko wata salone na inviting dinsa izuwa ga garabasar samun wata dadin abanza bai lura ba?

da alama aikin da hon farida bala ta bashi akan layla sam bazai masa wuyar cikawa amma kuma haryau yana dar dar da makircin layla ya zauna dai yanata ya raya abubuwa dayawa aransa wanda su suka hanasa iya samun qwarin gwiwar tabuka komi da ita..


haka layla tay ta jiran kirar sadat daga daki harta gaji baqin ciki ya rufeta tay ta kuka da tunanin ko tsabar baqin jininta yasaka sadaat yaki biyota da wata bukatarsa duk da ta dage wajen jan hanklinsa.....

Har yamma ya rufa sosai nur firdaus ta dawo gida layla na cikin damuwar hakan saidai tay kkri ta boye ma nur firdaus tare da nuna cewa ciwon kan nata ne bai warke ba

shikuwa sadaat yay hanya hanya da zai ci karo da nur firdaus agida amma ina, ita dai tun ranar da mumynsu su ta hanata abincin bata sake hada ido da kowannensu ba

yauma sabida yanayin layla yasa bata fita waje karatu ba, haka nan ta dinga karattu a dakin, tay ma laylan addua ta kama mata kanta yau dan dole layla tay bacci ba don tanaso ba.......please share
[18/02, 13:35] Anne-Aurora🦋: NUR FIRDAUS...18
washe gari da sassafe wajajen 5:am nur firdaus ta tashe layla sukay sallah da wanka suka sha tea snn suka shirya cikin uniform din makarnta nur firdaus already tafara neman taimako tawajen yan ajinsu laylan masu kirki wanda zasu nakoya ma laylah wasu abubuwan datake yawan missing a ajin ssai sede duk abunda ake yi layla baji takeyi ba gani take kawai kamarma nur firdaus ce take jawo mata baqin jini har yanxu.

yau kusan atakure ta kasance sabida yadda nur firdaus tasaka ido ta tursasata dan ta bada hanklinta akan karatu.

da yamma can bayan komi ya lafa mata aranta, taci gaba da amfani da duk wata hanya don ganin ta rage damuwa wa ranta akan tunanin sadat amma sam ta kasa iya hakan

Ta san cewa koda ta kulla wata alaka da sadaat Nur Firdaus ba za ta taba shiga cikin al’amarin ba musman idan aka yi la’akari da yadda mahaifiyarsu ta wulakanta ta akan maganarsu da sadaat din wanda ynxu haka shine mata babban matsala, toh wayasani hala Sadat ya karkata hankalinsa ne gaba ɗaya akan reaction din Nur Firdaus sabida sharrin dasuka mata hala shiyasa ya ke kamewa ita baya son ya fara kulata.
wannan tunanin ya sa Layla tasamu wani sabuwar filin shirya makirci da za ta taka domin cimma burinta.

yau din haka kawai ta fidda sabon salo da dukansu basu gane mata ba, tahau gyara gidan, ta goge ko ina tashiga kitchen ta zage tay abinci kamar yadda mummynsu takeyi tasaka musu a dinning, sam nur firdaus taki zuwa wajen cin abincin amma haka layla ta tursasata sabida yau tanasone tagane wani abu game da saadat akan nur firdaus din sosai..

tun da suka zauna akan dinning nur firdaus ta tsime kamr kurma dan bata wani iya cin abincin bama sai wasa kawai take da spoon akai tsabar yadda takejin tsanar sadaat aranta, layla kuwa already har tagama karantar dukkan wani motsin da sadaat din yakeyi akan nur, dan koda nur firdaus ta gaji da zama ta tashi tabarsu awajen iyakan duka tambayoyinsa daya dinga ma layla akan nur firdaus din ce.

da abun ya ishi layla tafara bashi labarin Adnan shehuri dagan gan wai dan ta sakashi jin haushi shikuwa duk wann ba lissafinsa ba kenan sai kuma tunanin laylan ya kara rikicewa


ata daya bangaren tunda nur firdaus ta bar wajen cin abincin sai tafara tunani dan zucyarta sosai ya kasa samun nitsuwa da sabin dabi'un layla.
dan sai yaune da suka samu zama awaje daya dukansu uku kafin nn ta soma lura da yadda Layla take ƙoƙarin samun gindin zama awajen sadaat abun ya bala'in bata mamaki ganin wai laylace yau take yin wasu abubuwanda zai jawo hankalin Sadat akan su.

can Sai kuma taji zuciyarta ya fada cikin rudani ta kalli kanta a madubi tana mai tambayar kanta ko dama dagsken ita ce matsalar gidan kamar yadda mumynsu take fada, har cikin ranta she knew her pure intention, she just want to protect her only sister at all cost, idanunta take sukayi ja saboda rauni da damuwa gashi dama jikinta yana dauke da kasala sosai.

tana cikin wann yanayin wayarta ya fara kara ta dauka taga Adnan ne yake kira tay sauri ta dauki wayar dan tay mugun kewarsa sosai nn suka gaisa tana Allah Allah taji ya furta mata cewa zai dawo Abuja amma sai labarin aiyukansa nacan kawai yake famar bata karshe sai taji tama kasa yin magana mai tsawo dashi dan saboda tunaninta ya fara rabuwa kashi biyu.


bayan sun kammala wayar ta sanya rigar bacci wanda ya ɗan zarce idon sawunta sannan ta zauna a gefen gadonta tana jin kamar duk duniyar ne ake neman juya mata baya dan kusan kowa dake sakata farinciki ya canza, layla, adnan dama can mumynsu kam basa jituwa.

Wannan yanayi da Layla take son amfani da shi don ganin ta cimma manufarta ita sam bata fahimceshi ba dan yanxu haka a tunaninta hala layla kawai tanason a zauna lafya ne ita kuma gani take kamar sadaat din ba abun yarda bane sam.


*******
koda nur firdaus ta fito bitan karatun yau hakanan ta umarce malam liman akan daya dinga shiga gidan time to time yana duba mata laylah da sadaat..

Gashi Ranar gabaki daya Laylan ta zagene tana ƙoƙartawa domin tajawo hankalin Sadat izuwa kanta tahanyoyi daban-daban amma hakan duk ya ci tura sabida yawan shigowa da mal. liman yakeyi sai bata samun isashen dama,

gashi duk wani motsinta nayau tmkar ba ya shiga zuciyar sadat ne kamar yadda ta yi zato, da daddare can haka tasace jiki ta shigo masa har dakin mummynsu a cikin wata matsatstsiya rigar bacci mai bayyana surar jikinta

duk shuumancinta sai kuma talura da yadda Sadat din yake dan ɗauke kai yanamai yarfata cikin rashin damuwa da ita dan zuciyarsa na cike da dumbin shawarar da abokinsa Ussyn ya bashi ne game da Nur Firdaus, iya makircin layla naranar yasaka a tunaninsa yake ganin kmr kawai pretending to hate him nur firdaus takeyi amma ba har ranta take turo masa layla ita kuma take famar ignoring dinsa ba.

share layla da sadaat ya dingayi a gidan yau yasa Layla ta farajin wani irin matsananin haushin komi tanajin zucyarta ya cunkushe da haushi dan kamar hduk wani ƙoƙarinta yana tashi ne abanza.

haka ta kasance cikin zullumi da

16 / 52