FASIKI NE COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   2 / 9

3K to 6K   out of 26.2K words

faruba"cewar jeeddah tana hararar zahran.

"Hmmm sede a tari gaba wannande ya faru,"cewar zahra.


Hakan ko sukayi suka bada cigiyar kamar haka.
"Bawan Allah wanda ya bada aron motarshi a daidai Safraj housing estate maitama,dan Allah kazo ka karSi kayanka in mun dace kana jinmu"

haka suke sa sanarwar duk bayan awa Waya.
********

"Hydar last zuwana gurinka naga kamar parking space Winka qkwai tesler avater,amman naga na dawo kuma bangantaba,hope de ba wata matsala bace?,"cewar Sadeeq yana nazarin yanayin abokin nasa.

murmushi hydar yayi ya shafo sumar kanshi yace,"wlh lfyl sadeeq,kawai de na arawa wata babe ne me zafi"ya faWi yana dariya

"Kayi haukane hydar,the whole 270millions Wince kabada aronta wa babe,?"cewar sadeeq cikin tsananin mamaki.

Wan zamowa hydar yayi yace "Sadeeq ba hauka nayiba,infact love ne ya kamani kamun dabe taSa yiminba,wlh inason yarinyarne,gata high class ce ina Wan jin tsoron isa garetane"

"au wai nufinka ma ko sanar da ita kana sonta bakayiba kabata aron motarka?"cewar sadeeq cikin ?ufula.

kwashe yadda akayi duka yayi ya faWa mishi.

ajiyar zuciya sadeeq ya sauke yace"yanzu nufinka motar na compound Win estate Winnan?"

mi?ewa hydar yayi,ya kama hannun sadeeq yakaishi bakin window,ya Waga labulen yamasa nuni da ?ofar gidan nasu zahra yace"gatacan sun rufeta da tempol"


cike da mamaki sadeeq yake kallon inda hydar Win ya nuna masa,ayko ya hangi motar rufe da tempol.

sakin labulen yayi ya dawo ya zauna shima sadeeq zama yayi,yana masa kallon son jin ?arin bayani.

ajiyar zuciya ya sauke,yace yana kwantar da kanshi a jikin kujerar dayake kai yace"Su kansu sun gaji da motar,dan tunda nabasu basu ?ara hawaba,kullum inajinsu a gidan radio suna cigiyta kamar kuWi"

"Tunda suda kansu suna nemanka meze hana kaje,ka amsa daga nan seka sanar da ita kana sonta dan bari yawuce shike kawo rabon wani?"cewar sadeq yana kallon hydardin

"hakane sadeeq ngd da shawara kuma zanyi hakan insha Allahu"

sun jima suna hira wacce yawanta a kan zahra ne,kana daga bisani sadeeq yay masa sallama yatafi.

******

Yau sunday ba ayki,kamar kullum,suna zaune suna hira,sukaji anyi ringingbell Win gidan nasu.

kallon junansu sukayi kamin zahra ta mi?e,sanye da wando dede cinya se ?aramar rigar dako cibiyarta bata gama rufewaba,ta nufi bakin ?ofar ta buWe dan ganin waye.

Daskarewa tayi atsaye ganin me motarsune tsaye agabanta,shima wani abune me ?rfingaske yakeji ajikinsa yadda yaganta tsaye agabanshi,ga cinyoyinta duk a waje,ga boobs Winta atsatstsaye ko bra babu,da ?yar ya iya saita kanshi yace "hy" yana mi?a mata hannu alamun su gaisa,batare da tunanin komai ba ta mi?a masa nata, hannun, ta amsa da "hi"

sun jima a haka kamin ta zame hannunta ta Wan sosa kai tace"ina zuwa"ta juya ciki,bayanta yabi da kallo,?afafunsa na barazanr kasa Waukarsa.a hankali ya sauke ajiyar zuciya,yace"god bless africa,"

Da sauri zahra ta ?arasa gurin jeeddah dake zaman jiran ta dawo taji ko waye.

"bestie me motarmune yazo"ta faWi maganar fuskarta Wauke da murmushin dake nuna zallar farincikin datake ciki.

jeeddah itama farincikine ya lulluSe zuciyarta tace"bestie maza kiWaukomasa key Winsa ki kai masa amman pls asako hijab"ta faWi tana dariya.

zahra batace komaiba ta wuce Wakinta,ta sako hijab dogo har ?asa sannan ta Wauko key Win tazo ta wuce inda ta baroshi.

tsaye yake har yanzu ta ?arasa gabanshi fuskarta Wauke da murmushi ta mi?a masa key Win,tace "ga key Winka mungode,sosai Allah saka da alkhairi"

Memakon ya amshi key Wn hannunta ya ri?e anashi ya kafeta da shanyyyun idanunsa,yace"bazaki tambayi me ya hanani zuwaba,bazaki tambayi ya akayi nagane gidankuba,bama wannanba,nufinki haka zamu rabu ko sunana baki saniba?"ya jera mata tambayoyin yana kallon cikin idonta.

Murmushi tayi tai ?asa da kai tace"sorry wlh murnar ganinkace tasa na mance intambaya,"

"kinyi murna da ganina,meyasa hakan?"yayi tambayar yana wasa da yatsun hannunta.

"Motarce na ?osa in rabu da ita wlh,tunda aro ka bamu,shiyasa har cigiyarka muke tayi"ta faWi tana kallon fuskarshi.

ajiyar zuciya ya sauke sannan yace,"gashi ni kuma kullum senaga fitarku naga dawowarku,sabida kusa nake daku"ya faWi yana dariya.

?wace hannunta tayi ta langaSe kai gefe,tace"amman baka kyauta manaba munata wahalar nemanka ashe kana kusa damu"

"sorry princess,bada niyya nayiba"ya faWi yana ri?e kunnenshi.

Shuruce ta biyo baya na ?an mintuna,sannan yakauda shurun da cewa,"zahra,sonki nake,bazan iya hana zuciyata faWa miki sa?ontaba,tunda na fara ganinki naji ina sonki,ada ganin yadda kike dressing yasa nyi zaton you belong to street,amman ta hanyar sa idona akan shige da ficenku yasa na gane ba haka bane,don Allah ki karSi soyayyata"ya faWi a marairaice kamar zeyi kuka


Shuru zahra tayi tana juya maganar aranta,dan takowacce siga hydar namijine na nunawa ?awa,amman bazata bada kai da wuriba.Wagowa tayi ta dubeshi tace

"nagode da jin haka daga gareka,sede kayi ha?uri ka bani lokaci zanyi tunani akai"

Shuru yayi bece komaiba,yazuba hannayensa acikin aljihun wandonshi,ya juya zebar gurin,,can kuma seya dawo ya mi?a mata,complementry card Winshi yace a sanyaye"ki faWamin da wuri pls koda kuwa amsar taki aa ce"

Amsa tayi,ta mi?a masa key Win motarshi,inda yadakatar da ita da cewa"bana bada aron duk wani abu danakeson cigaba da amfani dashi,wannan motar kyautace daga gareni"be jira amsartaba,ya juya yabar gurin,baki buWe take binshi da kallo,har taga gidan daya shige.

jiki a sanyaye ta juya ta shiga gida,inda taje ta faWawa jeeddah duk yadda sukayi

"zahra a hakade banga wata matsalaba,amman you have to be very carefull,with abuja boys,dan wlh,they are players,heart breakers,breakfast sarvers"cewar jeeddah.

"any way i will think about it jeeddona,but the guy,don enter my eyes"ta faWi tana dariya.


duka jeeddah takai mata,tana faWin"that's how they are,kizama wise de"suka kwashe da dariya.

*********

Wasa wasa zahra saida ta kwashe wata guda tana garashi kamin ta karSi soyayyarsa,hydar ji yake kamar anmishi albishir da gidan aljannah.

tuni labarinshi ya isa kunnen mami,inda ta ?ara jamata kunne,kan ta kama kanta, takuma kula,

jeeddah ma kullum tana ?ara nusassheta bin dokokin Allah,tunda ta fahimci zahra ta mutu akan hydar Win.n

******

Aliyu Hadi Jama'a,shine sunansa,amman ana kiranshi da hydar,lauyer ne mezaman kansa,mazaunin garin Abuja,amma asalinsa Wan jihar kanone,

iyayensa da sauran ?annansa guda uku biyu mata namiji Waya,duk suna kanon sai matarsa da ?arsa guda Waya,dake can kanon,dan iyayenshi sun hanashi tahowa da iyalinshine abuja suna ganin baze dinga zuwa gida da wuriba,bashi da yadda zeyi haka yake baro nafeesa agida da baby nihila badan yanasoba.

iyayenshi bamasu ?arfi bane,yasamu scholership ne yatafi ?asar denmark yayi karatu.bayan dawowarshi yafara ayki da SAN.

Wannan kenan.


********


"baby,"

hydar ya kira sunan zahra dake zaune kan cinyarshi,tana zuba masa shagwaSa.dan soyayya sike tamkar ature,su hug da kiss agoshi duka is alow,=??

"naam baby"ta amsa tana wasa da gashin gemunsa.

Kasheta da ido yayi kallon dayasan inyamata,tana kasa kuzari,yace"baby why dont you like having sex with me?"

Zumbur ta mi?e ta sauka ajikinshi jikinta na rawa tace,"babu kyaune baby"

"yanzu nufinki,ke virging ce with all this baddie body?"ya jefa mata tambayar yanason gano gaskiyarta ta ?wayar idonta.

bakinta har rawa yake tace"wlh bantaba sanin wani namijiba arayuwata,ko baka yarda dani bane?"ta faWi hawaye na biyo idonta.


"oh sorry babe,calm down,ba nufina kenan ba,kawai na tambayane."ya faWi yana rungumota jikinshi yana rarrashinta.

"trust me baby inhar akwai namjin daya cancanci haka agurina to kaine,tunda kaga baa baka ba thats means baa ba kowa bane"ta faWi tana ?ara cusa kanta ?irjinshi.

sun jima ya na rarrashinta kamin tayi shuru suka ci gaba da hirarsu.

*********

Yau hydar,yana da sharia a high court dan haka,shiryawa yayi da wuri ya fice,dan ko diamond a waya yake faWa mata ya wuce gurin ayki.

yana kashe wayar,be auneba,se ji yayi yayi karo,da wata motar ice,be ?ara sanin inda kanshi yake ba.


asibiti aka nufa dashi rai a hannun Allah.

tuni aka sanar da gun aykinsa,inda aka nemo iyayenshi aka sanar dasu,hankali tashe suka nufo abuja harda matarshi.

******

zahra ko duk ta shiga cikin damuwa dan ta kirashi ba adadi amman bata samunshi tarasa inda zataje taji labari akanshi gashi be nemetaba,wanda tasan baya mata haka.

Ko abinci bata iya ci sabida tunani dan Allah ya jarabceta da son hydar mara misaltuwa.

jeeddah kullum ke rarrashinta,kullum sesunje ?ofar gidanshi suga ko ya dawo amman ba wata alama,.



*******

Yau gungun abokan hydar suka nufo Abuja domin duba lafiyarshi,ciki harda Mj da kamal,dan aminansane na kusa,yanayin aykine yasa basa tare koda yaushe sede waya.

Sun shigo abuja lfyl,dan haka direct asibitin suka nufa,inda zuwansu yayi daidai da farkawarshi daga doguwar suman daya yi.

sun jajanta,inda yayi murna da ganinsu sosai,yama rasa gun ajiyesu dan farin ciki.

Sallah suka fita yi mj ya Wauki excuse aguri??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n kamal,da cewa"bari inje gurin uncle,Adam jinior brother mum Wina,ze bani sa?o nakai mata yanzu zan dawo."

kamal gyara zamansa yayi yace yana murmushi adawo lfy dannide agajiye nake"

mota mj ya faWa ya tada ita ya nufi bannex dan can office Win uncle Win yake.

yayi murna da ganinshi,inda yay masa faWa gameda zamansa ba aure,Wan ?aramin akwati ya bashi yace ya kaimata tsarabsr datace yayo matane daga uk.

be jimaba ya baro gurin,yana driving cike da jin daWin yanayin garin ya hangesu zasu tsallaka titi,sun fito daga wani shagon saida snacks.

Kayan jikinta da yadda mazaunanta ke juyawa in tana tafiya,shiya bashi tabbacin ?ar hannuce,dan duk mace me kamun kai bazatayi irin shigar ba.

parking yayi kusa dasu yana tasbihi ga ubangijin daya halicceta dan tunda yake yawon bariki be taSa haWuwa da irintaba.

Da sauri ya fito daga motar yasha gabansu,jeeddah ce,da diamond,sun Wan fito rage damuwar dake damunsu..

"hy baddie"ya faWi lokacin daya dafo kafaWar zahra.

a fusace ta waigo,dan ganin wanda ya taSata,mj ne tsaye ya kafeta da ido yana murmushi me kashe zuciya.

Duk zafin dta Wauka saida ta huce dan tsintar kanta tayi da ce mishi"pls malam karka kuma taSani"

murmushi yayi ya ?ara mtsowa kusa da ita dan jeeddah tuni ta shige mota tun zuwanshi gurin,dan haka batasan mesuke cewaba.

hannu yasa ya shafi fuskarta yace,meye hakan,kin kasa danmu kuma mun taya zaki wula?antamu"

Ranta ya soma Saci dan haka tace a fusace"malam ni ba ?ar iska bace ka matsamin in wuce"ta faWi tana nunashi da hannu.

"au haba fa,a hakanne ba ?ar iskaba"ya faWi yana shafo mazaunanta.

ay tun kan ya sauke hannu ta Waukeshi da mari,sannn tace hawaye na biyo idonta"wawa dan iska,wanda besan darajar mataba,ko ina iskanci Allah ya tsareni haWa jiki da ?azami irinka,dabba kawai"ta juya zata wuce,cikin zafin nama ya fincikota ta faWo jikinshi yace cikin kakkausar murya yace,"ina mutunci yake atattare dake,dubekifa,taxi cikakkiyar ?ar tasha like you ce ke faWin haka,kinyi kuskure,dan da agarinnan nake da wlh sena tabbatar miki da kinyi kuskure,duk da nasan sauran wanice dase na jagalgalaki,"ya faWi gamida ingijeta ya faWa motrshi yaja yabar gurin afusace.

da gudu ta faWa motarsu,ta fashe da kuka,a tsorace jeeddah ta Wago kanta daga duban wayarta dan taga meke faruwa.

"jeeddah meyasa kowa ke tunanin ni ?ar iskace meyass?"tayi tambayar cikin kuka.

"sabida the way you dress you will be addressed,ko kaWan bakya mutunta kanki tun ina faWa har nadawo nasa miki ido,nan nigeria ce not abroad,"ta faWi cikin jin zafi.

cike da danasani,da nadama diamond tace"insha Allahu daga yau bazan kuma shigar banza ba,,jeeddah ba wani responsible person daya taSa nuna yana sona,sede kowa yaso jikina,nadena daga yau"ta faWi tana kuka.

rungumeta jeeddah tayi cike da farinciki,sun jima a haka kamin tasamu natsuwa taja motar suka bar gurin zuwa gida.

******

Mj koda yadawo asibitin samu yayi su kamal sun wuce masauki da sauran abokansu,yanason ya kadaicene shi kadai,shiyasa bema tambayi inda sukeba,ya amshi key Win gidam hydar din a hannun babanshi,dan yaje can ya kwanta tunda ba kowa acan Win.

Yasan estste Win kuma yasan gidan dan haka direct ya wuce,batare daya jira kowaba.

?arfe tara na dare,ya isa ?ofar gidan,dan masu gadin estate Win sun sanshi tare da hydar da jimawa,shiyasa suka barshi ya shiga.

Zahra dake tsaye bakin window,tana kallon ?ofar gidan na hydar kamar a mafarki taga mota ta faka a ?ofar gidan,fitowa akayi,inda ta hangi bayansa tamkar hydar Winta,

rigar baccine ajikinta,jeeddah tuni tayi bacci,dan haka da gudunta,ta fice daga gidan ta nufi gidan hydar,dan zatonta shine yadawo.

mj ko yana fitowa ya shige cikin gidan,ba tare da tunanin komaiba.

a falo ya yada zango,dan agajiye yake,ya rage kayan jikinshi,.

Zahra na zuwa ?ofar gidan murWawa tayi tajita a kulle dan haka bell ta matsa,mj dake ciki,cike da mamaki ya taso ya taho buWewa,ganin hadari ne sosai a garin waye ya baro gidanshi zuwa na hydar a daidai lokacin.

buWe ?ofar yayi daidai da Wauke wutar estate Win gaba Waya,da gudu zahra ta faWa jikinshi ta ma?aleshi,tana kukan murna,batare data kalli fuskarsaba take faWin"haba baby ina kashige,baka nemana,i missed you baby,ko jikina ma kewarka yake.

Mj,jin abinda take faWane yasa ya gane Waya daga cikin ?anmtan hydar ne,ta Wauka shine.

maida ?ofar yayi ya kulle,dan yadda yaji taushin jikinta yatada masa da shaawar da bayajin ze iya ?yaleta koma wacece..


ri?eta yayi har zuwa cikin falon yana zuwa ya direta,sega wuta andawo da ita da kuma ruwan sama me ?arfi daya sauko kamar da bakin ?warya.

kallon kallo suka tsaya yiwa juna,kowa cike da mamakin ganin juna akaro na biyu.

wata dariya mj ya kece da ita yana nunata,yace"kince ke ba ?ar iska bace,meyakawoki gun hydar da irin wannan shigar by this time around?"

"bakinta rawa yake tace"saurayinane,kwana biyu banganshi bane yasa nazo yanzu ban dauka kai bane"ta karasa maganar tana ?o?arin raSewa ta wuce.

da ?arfi ya fincikota ta faWo jikinshi yace"?addara ta ?waWaitamin ke Wazu,kika wula?antani kika tafi ashe inada rabon WanWanawane yasa kika kawo kanki"

ihu tasa iya ?arfinta,sede ihunka banzane ?ofofin gidan,mj ko cike da haushin,abinda tai masa Wazu yayi kanta,nsnfa kokawa ta kaure,inda yayi nasarar,rabata da kayan jikinta,tun tana kuka tana cizo ya?ushi,har muryarta ta daina fita,da dukkan ?arfinshi yyi cikinta azatonshi abuWe take,wata razananniyar ?ara ta saki jin yana rabta da budurcinta,

mj,yana jin abinda yaji,yayi gaggawar dakatawa yakasa cigaba da abinda yayi niyya,wasu hawayene kebin idanunshi na tsantsar danasani da nadama,kamin yayi aune seji yayi fitar maniyi,da sauri ya zare jikinshi,ya ?arasa zubewa ajikinta.

Kuka zahra take kamar ranta ze fita,tayi nadamar munanan Wabiunta,nasa kayan banza,wanda sune sukayi jagoranci yau ta rasa budurcin da tai shekara da shekaru tana killacewa.

Shima mj,kukan yakeyi,dan tunda yake bariki be taSa yi da kamammiyaba a lalacensu yake ganinsu.

Du?awa yayi kan ?afarsa yana kuka,bakinsa na harWewa yace"ki gafarceni,na aykata kuskuren da har abada nasan baze gyaruba,wlh da nasan haka kike ba abinda zesa na haike miki,shigarkice tasa nayi zaton ?ar hannuce"ya ?arasa maganar cikin Wacin zuciya.

mi?ewa zahra tayi da ?yar,ta lalubi kayanta tasaka,cikin rashin sani ta haWa harda,singlet Winshi,tana haWa hanya ta fice daga gidan,ruwan sama na dukanta ta nufi gidansu.

koda ta tura ?ofar ta shiga jeeddah bata tashi a bacciba,dan haka Wakinta ta wuce,direct toilet ta nufa ta haWa ruwan zafi ta faWa ciki,tana ci gaba da kuka me tsuma zuciya,tabbas da tasan da zuwan wannan rana data zaSi mutuwa.

Ta jima tana sauya ruwa tana zama har saida taji daidai sannan tayi wankan tsarki ta fito,ta shimfiWa darduma,tafara nafilfilu,na neman gafarar Allah tanayi tana kuka.

saida aka kira sallar asuba sannan ta kwanta,zuciyarta cike da wasuwasi.


Anashi Sangaran shima wanka yayi,yazo ya du?ufa,gaban Allah yana neman yafiyar Allah,bisa laifinsa daya aykata.

Yayi danasani yayi Allah wadai da rayuwar barikin daya shiga,kuma yayi al?awarin dena aykata komai,koya samu yardar Allah.

**********


Koda gari ya waye, jeeddah ce tasameta akan gado,janye bargon tayi taga har lokacin bacci take,ahankali,ta dan girgiza kafarta tana kiran sunanta.

"Diamond garifa ya waye,office"

Dafe kai zahra tayi tace a hankali"bazaniba yau banajin daWi wlh"

cike da kulawa jeeddah tace"meya sameki kinsha magani?"ta faWi tana shafa goshinta.

"nasha,zazzaSine"ta faWi tana gyara kwanciyarta.


fatan samun sau?i jeeddah tai mata sannan ta fice ta barta.

bayan fitar jeeddah kuka tasaka sabo,abinda ya faru na dawo mata sabo a ranta.

******

Mj da wuri ya fice agidan hydar zuciyarshi cike da dana sanin abinda ya aykata acikinsa.

Asibiti ya koma,inda yasamu hydar Win shikaWai azaune,sauran suna reception,ay tun kan ya zauna hydar yace"maza mj bani wyarka pls inkira babyta,kan madam ta hauro"ya faWi yana kallon hanya.

mrmushi hydar yayi ya mi?a masa wayar yana faWin "zanje in faWa matane"

number zahra hydar yayi dialing,daidai lokacin tana kwance zazzaSi ya rufeta,da ?yar ta Waga kiran duk da batasan number ba.

muryar hydar taji,batasan lokacin data fashe da kukaba,rarrashinta yakeyi,dan zatonshi kukan rashin ji daga gareshine.

sun jima suna wayar inda yake shaida mata abinda yasameshi,har ya faWa mata asibitin da yake kwance,

yana kashe wayar ne yayi dariya ya furta "Allah yakai damo ga harawa"ya faWi yana kallon mj dake kallonshi.

"mj wata babe ce zazzafa fiye da yadda duk kake tsammani,full package,kaya iya kaya allaji,sede bata bada sari,,nayi iya yina,inWanWana,ta?i"ya faWi yana cije laSSansa.

"Sai kabar mata kayanta,inkuma son kakeyi to ka aureta seka samu free"cewar mj,dan yanzu ya tsani bariki dame yinta.

"Insha Allahu zan aureta kodan kyanta mj,dan insamu acceess to her body,in and out"ya faWi yana gyaWa kanshi.

mj bece komaiba dan damuwarshi tafi ?arfin kanshi.yana zaune,su kamal suka shigo,nan aka ci gaba da hira.

suna sallar azahar suka yiwa hydar sallama suka kamo hanyar kaduna,mj har hawaye ke bin idanunshi.

kamal arikice yayi parking gefe btiti ya dafo mj yace"meke faruwane,baka da lfy ne?"

Kukan mj ne ya tsananta,cikin kuka yake faWin"nayi dana sanin zuwa abj kamal nayi danasanin bariki arayuwata,kamal jiya nayiwa ?ar mutane fyaWe,kuma virging ce,atunanina ?ar hannuce a estate Win su hydar,"ya faWi hawaye na zubo masa.

Kamal shuru yayi,ya dubi mj a sanyaye yace"a ina ka ganta har hakan ta faru"?

kwashe komai daya faru tun haWuwarsu,yayi ya faWa masa,cikin karyewar zuciya.

Shi kanshi kamal abun ya bugeshi sosai,a hankali yace"mj kuma katabbatar kaine kayi disvirging Winta?"

"wlh tlh nine kamal,ni ta fara sani,"ya bashi amsa hawaye na biyo idonshi.

Rarrashin shi kamal ya shigayi da kalaman ?arfafa guiwa,har yasamu yayi shuru.

tada motar yayi suka cigaba da tafiya,kowa da abinda yake sa?awa aransa.

sun shigo kaduna lfy,gida kamal yakai mj,sannan yay masa sallama ya wuce nasu gidan.

*******

jeeddah karfafa jikinta tayi ta mi?e tayi wanka,tasha tea,dan tasamu ?wari a jikinta.

kayan sawar jeeddar taje tazabo wata doguwar riga tasaka ta kalli kanta a mudubi sosai tayi kyau aciki.

sunyi waya da jeeddah ta shaida mata tana hanyar dawowa,shiyasa ta zauna a falo zaman jiranta.

koda jeeddah ta dawo ya jiki tai mata sannn ta yabi kayan dataga tasaka,

"bestie kije kiyi wanka muje dubo hydar ashe accident yayi yana asibiti."ta faWi asanyaye.

jajantawa jeeddah ta shigayi sannan ta faWa wanka,ta fito agurguje,suka fice zuwa asibitin,bayan sunyi masa tsaraba da kayan marmari.


Koda suka shiga asibitin basusha wahalar gano Wakinba,sede koda suka shiga zaune yake shida matarshi da mamanshi,cike da kunya su zahra suka gaishesu.

"sweetheart meet my neigbours,zahra ga matata,da mamana"ya faWi yana kallon matarshi.

ko kaWan zahra bataji daWin yadda ya gabatar da ita a matsayin ma?wabciyaba,ba yabo ba fallasa suka tarbesu.

basu jimaba sosai,suka baro asibitin dan gaba Waya zaman gundurarsu yayi,tunda hirar ta koma tsakaninshi da matarshi.

koda suka taho a hanya jeeddahce ta fara mgn cikin fushi tace"sorry bestie,amman tsakani da Allah anci mana fuska,agurinnan kiduba fa kiji wai neigbours"ta faWi ranta a Sace.

murmushi zahra tayi tace"shiyasa

2 / 9