FASIKI NE COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   6 / 9

15K to 18K   out of 26.2K words

novel ake samunsa"ta faWi tana dariya.

"Nufinki ko aurena dake baze kai nasuba?"kamal ya wurgo mata tambayar yana kafeta da ido.

"Auren mu kuma?how?"jiddah ta faWi tana ware ido.

gyara tsayuwarsa yayi ya zuba hannayensa a aljihun wandansa,ya langaSe kai gefe yace"tunda naganki jiddah naji ina ?aunarki,bawai iya fatar bakiba no har cikin zuciyata ina fatan kizamo mata agareni pls"ya faWi cikin marairaicewa.

?asa da kai tayi ta kasa magana,se juya wayarta take a hannu ba tare data Wago kantaba.

Hannu kamal yasa ya amshi wayar hannunta,bata hanashiba,numbershi,yayi dialing kiran ya shiga tashi wayar ya mi?a mata wayar ta amsa kanta a ?asa.

"jiddah pls adubamu,abokina beda matsala,ko kaWan,kuma mutum ne shi me sau?in hali"cewar mj yana murmushi.

Kai kawai ta gyaWa mishi,batace komaiba.

"Jiddah inba damuwa,munasone,ki rakamu siyayyan kayan baby,sabida mu bamu san me kukesoba"cewar mj.

"Ba damuwa in kun shirya se muje,amma ka bani babyn in kai mata sabida iska"cewar jiddah tana murmushi.

"Jiddah ba dani zakuba zan zauna inyi renon babyna,bazan batashiba matu?ar zata ci gaba da ala?antashi da dattin zina,to ni bazan Waukaba"

"kayi ha?uri"cewar jiddah jiki asanyaye.

Kamal ne ya ?araso gurin da mota yace"princess muje kar mu daWe"

murmushi jiddah tayi ta buWe gaban,motar ta shiga,ta rufe yja suka tafi yana Wagawa mj hannu.

part Winsu ya wuce da baby muhammad a hannu yna ta baccinshi.

shigarshi Wakin yayi daidai da shigowar kiran mummy ta video call.

zama yayi sannan ya Waga,yana murmushi yace "mummy se yanzu labarin ya sameki?"

"kai ni matsacan kaban guri tashi kaje ka haskamin mijin nawa inganshi kamun mu iso gobe"cewar mummy tana dariya.gasu fatima da daddy a bayanta

?asa yayi da cameran setin muhammad,ayko gaba Waya sukasa ihun murnar ganinshi,

sun jima suna murnar ganin babyn,kamin suyi sallama su kashe.

akan ?irjinshi ya kwantar dashi,yashiga Waukarsu hoto,tare,gamida short video.

ajiye wayar yayi yaci gaba da tofawa muhammad adduoi na neman tsari daga sharrin aljani da mutum.da dukkanin abun cutarwa.

********

Iyayen mj sun kira iyayen zahra sun musu barka,inda aka taya juna murna,.

Mamy na zaune a falo zahra ganin magriba na matsowa baa dawo mata da Wanta bane yasa tafito zuwa falon.

kusa da mamy taje ta zauna,tace,cikin alamun jin kunya"mamy dama jarirai ana barinsu awaje in magriba ta matso?"

"baa barinsu,so samu ma goyo akeso ay musu,"mamy ta bata amsa domin ta gano dalilin tambayar tata.

Turo baki gaba zahran tayi sannan tace"to shine wancan mahaukacin ze Wauki baby sabon haihuwa ya fita dashi,har yanzu be dawo dashi ba"

Murmushi mamy tayi tace,"to ay dama in uwa me kulace,da zaran magriba ta taho duk inda Wanta yake koda baa kawo mataba nemo abinta take ta adana"

"to mammy kije ki karSoshi ko ki tura me ayki"cewar zahra akunyace

"rufamin asiri in mutu maza sukaini,taya mutum na ganawa da Wanshi kawai ni azagwai se in ayka a amsoshi,to badaniba,wannan ayki ay sede ku marasa kunya kije da kanki ki karSo.

Ayko zahra ba kunya ta mi?e ta nufi ?ofar fita,ta buWe tayi waje abunta,cike da masifa ta nufi part Win nasu mj.


Da ?arfin masifa ta tura ?ofar ta shiga,arazane mj yakai dubansa,gurinta,ganin itace yasa ya sauke ajiyar zuciya.

"malam bani Wana inje in adana,tunda kai makahone bakasan dare yayiba"ta faWi tana murguWa masa baki.

"na amshe abuna,bazan iya baki shiba,dan haka zaki iya tafiya"ya faWi batare daya kalletaba.

"ah lallemane inaga bayan yiwa mata fyaWe kai Wan giyane,shiyasa kake mgnr da hankali baze Waukaba,dallah malam ni banishi in wuce.ta faWi tana harararsa.

A Hankali yakai dubansa gurinta,yace yana murmushi,"look zahra inkina zaginane dan injanye maganar auren dazaay mana,to ki canja dabara,wlh saina aureki,zan kuma koya miki sona fiye da komai arayuwarki,senasa kinyi fatan inna mutu abirneni tare dake,sabida ina ?aunarki,da na bari a Waura mana aure,bayan, watanni shida da haihuwarki,amma yanzu,da zahran jini ya Wauke zaa Wauramin aurena"ya faWi yana dariyar mugunta.

"agidan ubanwa zakasan jinin ya Wauke ko akasin hakan?"ta faWi cikin faWa.

murmushi yayi ya kashe murya yace yana kashe mata ido,"buWewa zanyi in duba,ay gurin ba ba?ona bane"

"asheko ranar zaka ba?unci lahira,dan sena sake maka kaciya"ta faWi tana nunashi da hannu.

Dariya yayi,yace"kinga may be dama tsawon da tayi da yawane yasa ta kasa shigewa first time Winmu,kinga inkika rageta zurub zata nutse,pls kiWan haWamin kanki baby,so nake ruwan ya ji?a marata,wow ranar..."

"dallah can rufemin baki "Wan iska kawai,ba abinda kasani ko ka iya se shi"

"namiki al?awarin maidake cikakkiyar ?ar hannu kema,fice daga nan hayaniyar ta isheni"ya faWi yana nuna mata hanya.

kuka tasa mishi dan bata da sauran abun cewa,se na ya bata Wanta.

seda yaja mata rai sosai sannan ya mi?a mata yaron,ayko jiki na Sari tasa hannu zata karSa,ri?e hannun yayi,yace,"pls ki bashi nonon sama sama,nasa asiyo mishi madara,dan kar ya shanye ni in anyi auran na rasa na tsotsa"ya ?arasa maganar yana Waga mata gira.

?wace hannunta tayi ta amshi yaron ta fice daga Wakin tana zubar da ?wallah,lalle mj ri?a??en Wan iskane,ko kunya bashi da ita.

koda ta shigo samu tayi yayyanta sunzo gaisheta,gaisawa sukayi ta mi?a musu babyn ta wuce Wakinta ranta na mata zafi.


*******
Kamal da jiddah basu wani jimaba a inda sukaje siyayyar.
Duk wani abu seda suka siyoshi na yaro harda kekunan tafiya,Sangaren mejego ko,seda suka mata akwati huWu Wauke da kaya nagani na faWa.

koda aka shigar da kayan dan motar store Win dasukaje ne ta kwaso kayan sabida yawansu.

mamy tayi murna sosai da siyayyar,inda tai tasa mishi albarka,dan yakasshe kuWi yafi millions 20.

itako uwar gayyar ko murna batayiba sema tsinuwa dayasha shida kayan nasa.

bayan sun natsane jiddah ke bata labarin kamal.

"to kide bi a hankali,dan abokin Wan iska Wan iskane''cewar zahra cikin sigar gargaWi.

"Allah ya shige mana gaba"cewar jiddah tana murmushi.

****

Washe gari iyayen mj suka shigo yola dan ganawa da jikan nasu,tarbar girma,su mamy sukai musu,inda mejego ma baa barta abaya tazo ta gaishesu sukai ta mata sannu,a kunyace ta amsa ta koma Waki.

jinjirin ko ba mummy ba ba daddy ba kowa beson badashi,ayko yasha adduoi.

Kulawa ta musamman diamond da babynta suke samu agurin kowa agidan,inda mummyn mj da kanta take gyara mejego,.

kwanan zahra biyar da haihuwa ta fara sallah dan jinin tuni ya Wauke.

Sede batayi seta faki idon mutane,ayko,yau mj suna falon shida su daddy ana tsaida maganar auren nasu,to muhammad nagun daddyn mj,kuka ya fara alamar yanason nono .

"kaishi gurinsu majeed sun fimu sanin yadda suke renonsu"cewar maina yana murmushi.

Ba musu ya amsheshi,ya nufi Wakin mejegon,sede ko kaWan bata jiyo tafiyarshiba.

shigarshi tayi daidai data Wago daga ruku'u,tsabar zumuWi kaWan ya rage be kayar dasuba.wajen shigewa cikin Wakin.

Bata da sauran dabarar data wuce ta du?a,tana le?en ?asan gado azuwan abu take nema,

Dariya mj yake kamar cikinshi zeyi ciwo,da kyar ya iya ce mata"in baki ga abinda kike nemanba anan ki duba can Sangaren may be ki gani"ya faWi cikin dariyar ?eta.

Mi?ewa tsaye tayi ta ri?e kwankwaso,tana ?are masa kallon takaici,shiko dariyar dake ?ara masa kyau yacigaba dayi mata.

"malam ka ajiyemin Wana ka ficemin daga Waki ba?in munafuki"ta faWi kamar zatayi kuka.

matsawa yayi kusa da ita har jikinsu na gogar na juna,ya matseta sosai,ya mi?a mata Wan sannan yace"ke kaWai kika haifi Wan da kullum zaki dameni da Wana,yanzude amsheshi,ki zauna kibashi nono,pls kamar kullum kar ya shanye duka dan nasan yau de kam zeyi wiya in ban kwana da Waya abaki Waya a hannu ba"ya na kaiwa nan ya juya ze fita,har yakai ba?in ?ofar yaWan dawo yayi ?asa da murya,"pls karki sako pant"ya faWi yana dariya.

zahra ajiye Wan tayi tasa hannu ta tam?o wiyan mj da dukkan ?arfinta azatonta ze?i yarda ta jashin,ayko mj da dukkan ?arfinshi yatafi,segasu agado sun faWa ita a ?asa shi asama.

?o?arin tureshi take amman ya?i yarda ya turun,dan ya sakar mata nauyinshi gaba Waya,"ka Wagani dallah"ta faWi tana nishi.

dariya yayi yace yana ru?o fuskarta data juyar dan karsu haWa ido"ban gane in Wagakiba,kefa kika janyoni kika Worani,nasani ko kina bu?atata ne,as a responsible husband, dole in amsa gayyata"ya faWi yana murmushi.

Zahra mj ya kaita ?arshe,hakanne yasa kawai ta fashe da kuka,Wagata yayi yana dariya,ya Wauko muhammad ya Wora mata ajiki sannan ya fice daga Wakin yaja musu ?ofa.

Gurin su daddy ya koma inda yasamu hameed da yayanta umar sunzo,

ba yabo ba fallasa suka gaisa,gefen daddy yaje ya zauna yace cikin ladabi,"kugafarceni don Allah,bansaniba ko tunanina yayi daidai,bansan taya zaku Wauki mgnrba"ya faWi kanshi a ?asa.

"karka damu Wana faWi abinda kakeson faWi"cewar maina yana murmushi.

"Inze yiwu daddy a Waura auranmu yanzu da daren nan,sabida,jan lokacin ka iya kawo wata matsalar ta daban,da bama fata"

"to kai saurin me kakeyi,guduwa zaayi?"cewar daddyn mj Win.

"aa alhaji maganar yaron nan na kan hanya,kuma abar ay amfani da itane,a mahanga ta hankali,dan haka,ni na wakilceshi,amatsayinka na uba ga zahra kuma waliyyinta ina nemawa Wana auran ?arka"cewar maina,

Daddy bashida zaSin daya wuce hakan,dan haka,dole ya karSi batun inda nan take suka Waura auran agurin,bisa sadaki naira dubu Wari biyar.

mj wani irin sanyine ke ratsa zuciya da jikinshi,ji yake kamar wani nauyine da akansa yau aka sauke,

yayyan zahra sunyi matu?ar farinciki da auran dan dama tunaninsu,kar ya gujeta bayan ya Sata,yanzu ko ko ya saketa sede ta fito tayi aure as bazawara bawai wacce tai yawon banza ba.

murna suka shiga taya junansu,inda su mamy dake Waki suka jiyo hayaniyarsu suka fito danjin meke faruwa.

sunyi matu?ar farinciki da hakan,nanfa aka shiga taya juna murna.kowa nasa albarkarsa.

basu tashi agurin ba se wajan sha Waya na dare,mj Wakinsu ya nufa,samun kamal yayi kwance ri?e da waya ana shan love da jiddah.

wayar ya ?wace,ya kara akunne yace"aminta de batayi rana ba yau,jiddah,ace wai kamar yadda kike da matata,da yadda nike da kamal,ace an Waura auranmu amman baku halarta ba abun da kunya"ya faWi yana dariya.

"you joking right?" Cewar kamal daya kamo hannunshi

Jiddah ma hakan tace,ayko sanar dasu an Waura auren da gaske yayi,dukansu sun tayashi murna matu?a gaya,

jiddah kashe wayar tayi ta lalubo number zahra dan ta taya ta murna kuma ta tsokaneta.

kiran farko zahra ta Waga,tun kan tayi mgn ta jiyo muryar jiddah cikin farinciki tana faWin"amarya ta ango kinsha ?amshi,tazama tazama tazama,tazama matar mj Allah mungodema"

" jiddah,kinsan bana irin wannan wasan dake,pls,banaso,wanne irin shirme wannan,"zahra ta faWi afusace dama cike take dajin haushin mj Win.

shigowar mamynta Wakin hannunta ri?e da kuWine yasata katse wayar da cewa "zan kiraki"ta kashe wayar,gamida maida hankalinta gun mamyn gabanta na faWuwa.

mamy guri tasamu ta zauna,fuskarta Wauke da faraa,tace"yau Allah ya cikamin burina,zahra"

"burinki wanne kenan fa mamy"zahra ta tambaya bakinta na harWewa.

kuWin hannunta ta mi?a mata,a hannunta bayan ta ri?e tana juyasune,mamy tace"anWaura auranku da majeed yanzu a falo,sadakinkine wannan mahaifinki yace abaki."

"anya mamy kinada tabbacin ku kuka haifeni?""zahra tayi tambayar batare datasan ta fito ba.

"Aa a chacha muka tsintoki,shashasha,wacce batasan mutuncin kantaba,aure an Waura inkinga dama ki zauna inkinga dama ki fito,sede wlh kinji na rantse miki duk ranar da kika bari majeed ya sakeki,nima sena kashe nawa auran,tunda asirin da Allah ya rufa mana ne kikeson tonawa ko to kije,wlh duk wanda ya aureki wataran se ya gwada miki halin duniya,shiko majeed yafi kowa sanin wacece ke shiyasa zefi kowa mutuntaki dan haka duk abinda kike ganin daidaine kije kiyi"mamy na kaiwa nan ta fice a Wakin.

kifewa zahra tayi agurin tana kuka me tsuma zuciya,tabbas da iyayanta sun san irin tsanar da tayiwa mj da basuyi tunanin aura mata shiba.

tunda sun Waura auran toko zata shiga duniya shi kuma yayta ru?on igiyoyin har mutuwarsa,shine tunani da hukuncin da zuciyarta ta yanke mata

ayko mi?ewa tayi ta kulle ?ofar Wakinta,sannan taja akwati tashiga haWa kayan da zasu bu?ata,bayan ta kammala ne ta koma ta Wauki babynta ta bashi nono yasha ya ?oshi ta goyashi abaya,hand bag ta Wauko tasa fidar shi da wayarta,da kuWin sadakin nata.

jira tayi seda ta tabbatar kowa nagidan yayi bacci sannan ta Wauki akwatinta da jakarta,ta fice daga falon,da misalin ?arfe Waya na dare,ta nufi get cikin sanWa,ta wuce part Win su mj,wanda ke tsaye jikin window murnar auran da akaimasa ta hanashi bacci.kamar a mafarki ya hangeta tanna,sanWa Wauke da kaya akai,mamakine ya cikashi,dan ya fahimci me takeson aykatawa.

zumbur ya mi?e yabuWe ?ofarshi ya fito,sede abun mmk kan ya ?araso tuni ta buWe ?aramar ?ofar gidan a hankali ta fice ba tare da megadi yajiba.


Mj bin ta ya dingayi abaya yana laSewa ajikin fulawowi,har suka fice daga unguwar tasu, daidai wani ginin hotel ta tsaya,cikin fulawowin gurin ta Soye,tana Wan le?awa taga ba kowa,mj kusa da ita yazo shima ya laSe daga bayanta ba tare data saniba,le?awa ta sakeyi,shima ya le?a Win,dede setin kunnenta ya raWa mata"ba kowa ay,anan Win"

a gigice zahra ta saki ?ara gamida waigowa,mj ne tsaye yana hasketa da murmushinshi.

bakintane ke kakkarwa,tana karanto duk adduar datazo bqkinta,cikin tsananin firgici.

calm down,mijinkine ba aljaniba,ya faWi yana shafa sumar kanshi.

"me..me..kakeyi ...anan?"ta furta da ?yar.

"ke zan tambaya me kikeyi anan?ya faWi yana murmushi,

kauda kai gefe tayi tamurguWa masa baki tace "karuwanci na fito"ta bashi amsa tana harararsa"

"kice munyi Waya nima ay karuwancin na fito"ya faWi yana ?are mata kallo.

Kallon uku saura kwata tai masa,sannan ta kaWa kanta zata wuceshi.cikin kakkausar muryar da bata taSa zaton samunta ba atare dashi,yace"wlh inkika sake kika kuma taku ko Wayane agurinnan,sena mance na taba sonki,ba abinda ze hana ban zanekiba.ya faWi cikin matsanancin fushi

cak taja ta tsaya,ta waigo ta kalleshi tace cikin tsiwa"zaka faWamin hakane kawai inka isa dani,amman yanzu da kake gabana kaida banza dukWaya kuke,gwanda ma banza tana da amfani agurina ko wajan zagi.

Waga ?afa tayi zata ci gaba da tafiya ayko hannu yasa ya zabga mata mari,ayko wat ?ara ta saki,me ?arfi tana kuka.

masu gadin hotel Winne suka fito da sauri,koda sukaga mace da namijine,Waya acikinsune,yayi murmushi yace yana kallon mj"oga ka ?ara mata kuWi in round goma kakeso zata baka dan su karuwan haka suke,akan komai sesu tarama mutane"


Zahra wani irin kyarma jikinta keyi,jin lokaci guda an maidata karuwa,"yimana shuru munafuki muba ?an iska bane,mijinane,gama Wanmu yana bacci zaka wani kirani karuwa to da aurena"ta faWi gamida juya masa baya yaga goyon muhammad.

"kuyi ha?uri don Allah,amma to bekamata ku tsaya ananba, dan yadda nayi zato kowama daze ganku haka zeyi zaton"cewar megadin cikin ladabi.

"Shige muje"mj yace yana nuna mata hanya,ba musu ta bi hanyar,shi kuma ya Wauki akwatin,suka koma gidan da har yanzu baa san sun fitaba,.

har Wakinta ya rakata,sannan yace mata,kisiyawa kanki mutunci da makusantanki,ni shine burina,kidena son Satawa zuriarku suna sabida ni don Allah.ki shirya duk abinda kike so gobe zamu wuce kaduna,bazan iya jure cigaba da zama ananba"

"Tsaki taja ta wuce kan gado tana faWin"in gidan na kane ka fiddani cikinsa"

be kulataba yafice daga Wakin ransa na masa zafi.,dole ya sake shiri,akan auranshi da zahra baze yiwu,su cigaba ahakaba.

Mj kwana yayi be runtsa ba yana gadin zahra,har gari ya waye.

koda gari ya waye be ba kamal labariba,dan yanzu zahra matarshice dole akwai sirrinta tsakaninsu.

a masallaci ya sanarwa mahaifinshi bu?atarshi nason abashi matarshi,inyaso ta zauna agidan mummy in suka gama wanka ta tare,be Soyewa mahaifinsa dalilin ?udirin nasaba,kuma yayi naam da hankalin na mj.

Dama yau zasu koma kd shida mummyn su mj Win,hakanne yasa,ya sanar da mahaifin zahra,?udirinsu nason tafiya da amarya,batare daya faWi laifin datayiba.

maina mutumne me fahimta,shiyasa ya amince da hakan yakuma sanar da mamy kuma tafi kowa murna da hakan,dan atsorace take,kar wataran mgnr ta fasu a gari in akaga zahra da Wa.

Maina da kanshi yasamu diamond a Wakinta,tana kwance,rungume da Wanta,ganinshine yasa ta mi?e ta gaisheshi,kan kujera yaje ya zauna ya dubeta yana murmushi yace"nasan bakyason auren nan diamond,amma ni da mahaifiyarki munasonsa,bazaki fahimci dalilinmu nason aurenba senan gaba,na yafe miki,kibi mijinki zakici ribar hakan,anjima da ?arfe biyu jirginku ze Waga zuwa abuja,zaku tafi tare da iyayen mijinki dashi kanshi mijinnaki, ki zamo me ha?uri"

tunda ya fara magana in banda kuka ba abinda zahra keyi,lalle ta yarda mj,yayi nasara,amma al?awarine ta Wauka seya zaSi faWuwa,akan rayuwa da ita.

Maina fita yayi,tausayin ta naso ya karyar masa da zuciya,mamy ya turo ta haWa musu kayansu,itama mamyn koda tazo rungume zahra tayi sukaci kukansu suka ?oshi,da ?yar tasamu tai musu parcking Win komai aside.

Kamal shima shirya kayanshi yayi tunda ya fahimci aykin daya kawosu ya kammala,dan shima so yake dsun koma azo mgnrshi da jiddah.

Mj ko sam beda wata walwala aranar har sukazo tafiya,sabida yun?urin guduwar da zahra tayi jiya,sosai ya taSashi,ya kuma gamsu zahra Win bata ?aunarshi.

Jiddah tazo rakiya airport,inda sukaci kuka suka ?oshi ita da zahra,wacce take ganin rayuwarta ta gama lalacewa sabida auran mj.

?arfe biyu ko jirginsu ya Waga zuwa abuja,inda ko kaWan,mj be nemi zama kusa da itaba har suka iso abj.

Motar dasu daddy suka bari a airpot itasuka shiga,yayin da hilux ta kwaso kayansu zuwa kaduna,kamal ya biyo motar
.

ita da mummy abayan motar yayin da mj ke driving daddy na gefenshi.har suka iso kaduna cikin aminci.

Zahra kanta a ?asa tana kuka,su fateema da suka zo tarbarsu suka shigar da ita cikin gidan,yayinda gefe guda kuma,suke murnar ganin baby muhammad.

mummy Wakinsu fatima nada kamin suyi aure ta gyarawa zahra,inda tasa su fateema shirya mata kayanta aWakin ayko cikin ?an?anin lokaci,Wakin yayi fess,

Mj hannun zahra yaja ya Wauki muhammad ya shigar da ita Wakin,ya zaunar da ita akan gado sannan ya Wora mata babyn daketa kuka akan cinya,ya zauna kusa da ?afaunta,a ?asa,ya Wora hannunshi akan cinyarta,yace,a tausashe.

"zahra,ban tara sani da Allah ba da duk hakan bata faruba,nima koyawa zuciyata sonki nayi bawai dan tun usuli ina sonkinba,zahra banaso nazamo silar gurSacewar rayuwarki, babu wani abu da nikeso personal ajikinki se ?addarar data haWamu,na miki al?awarin sakinki ki koma rayuwarki normal,bayan kin yaye muhamad,zan karSeshi yazauna anan ke kuma seki tafi,kinga akwai distance tsakaninmu,bame sanin abinda ya faru,ni kuma kafin nan na koyawa zuciyata rayuwa ba tare da sonki ba"yayi maganar kuka na ?o?arin cin ?arfinshi.

Jikinta sosai yayi sanyi dajin kalamanshi,dan haka ta kasa cewa komai kallonshi kawai takeyi,takasa banbance yanayin da take ciki.

"ki bashi nono pls yanata kuka"ya faWi a tausashe.yana kallonta.

ba tare da musu ba ta zuge zip Win gaban rigarta nonon ya fito fari SulSul atsaye,da sauri mj ya kauda kansa gefe,ta lura da hakan,sawa babyn tayi abaki,ayko carab ya damke yana sha.

dubansa mj yakai fuskarta yaga tana dam?e baki,da ya mutsa fuska alamun tanajin zafi,cike da tausayawa ya dubeta yace"kiyi ha?uri kinji,in kina ganin da cutuwa ko zaki dinga haWa mishi da madara,"

tsintar kanta tayi da bashi amsa,"aa bazan bashi madaraba,akwai ruwan nonon,kawai zafin na rashin sabone,ze dena"ta faWi a tausashe tana kallonshi.

murmushi yayi yace"ngd mmn muhammad"

gyaWa mishi kai tayi,ya mi?e ya fita,yasamu mummy dame aykinta suna haWa,kayan garwa dazaa dafawa masu jego,.

zamansa kenan mummy tace"majeed ni ba na mantaba,yau kwana

6 / 9