FASIKI NE COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   3 / 9

6K to 9K   out of 26.2K words

nace mu taho kar cin fuskar yafi haka."

"gaskiya ki nuna masa bakiji daWiba,dan wannan wula?ancine"

da wannan hirar suka iso gida.

*********

Mj tunda ya shiga Sangarenshi,be fitoba,koya ya motsa fuskar zahra yake gani lokacin datake cikeda firgicin tsoron rabata da budurcinta,da yakeyi.

"Kiyi ha?uri don Allah "ya faWi hawaye nabin fuskarshi tausayintane ya mamaye ko ina ajikinshi.

Tun daga wannan lokaci rayuwar mj ta koma abar burgewa yadena duk wani shaiWanci ya koma ga Allah,

sede dede da rana Waya be taSa yini ba tare da tunanin zahra aranshiba,yanason zuwa gareta sede tsoron yin hakan yakeji,dan beso hydar yasan wani abu ya faru a tsakaninsu.

kamal yaji daWin shiryiwar aminin nasa,hakan ne yasa ya bijiro masa da shawarar ya kamata suyi aure,

"gaskiyane kamal aurene abinda yafi dacewa damu a halin yanzu,kuma insha Allahu zanyi kokarin fito da matar aure,dan rashin auren na daya daga cikin abun daya ?ara jefani a hanyar halak"

"Allah yay mana jagoranci ya zaSa mana abinda yafi dacewa damu"cewar kamal yana murmushi.

Tun daga wannan lokacin,mj ya buWe zuciyarshi tunanin wacce ze aura amatsayin mata,Fareeda ce ta faWo masa arai,Waya daga cikin ?anmatansa,wacce yasan tana iya bakin ?o?arinta wajan ganin ta biya masa bu?atarsa.

Numberta yadanna a wayarsa kira Waya ko ta Waga cike da farinciki dan tana tsananin ?aunarsa.

"Babyna yau ka tuno dani,kenan meye number dakin wanne hotel ne"ta faWi ba tare da tunanin komaiba dan zatonta hakanne yasa ya kirata.

"ba wannan ne dalilin kirankiba fareeda,inaso ki samu natsuwa ki fahimceni"ya faWi cikin raunannan murya.

shuru fareeda tayi tna Wn nazari aranta na dalilin kiran nashi,ktseta yayi da cewa"zaki iya zaman aure fareeda?"

dariya tayi tace"meze hana inde nasamu me sona"

"zaki amince na aureki,nanda watanni biyu masu zuwa"?

fareeda ji tayi kamar a mafarki,tace bakinta na rawa"are you kidding me?"

"seriously am not"ya bata amsa

Ajiyar zuciya ta sauke,sannan tace"kai Win mfarkine na kowacce ?a mace,wanda zatayi fatan yazama gaskiya,in har da gaske kake,nima na amince,sede bamu da ?arfin yin kayan Waki nan da two month"

"nagode fareeda,wannan ba damuwa bane zanji da komai ke kawai nakeso ki tarbeni nanda two month Wn"ya faWi yana murmushi.

Fareeda rasa inda zatasa kanta tayi dan farinciki,dan haka suna gama wayar ta fita da gudu ta sanar da mahaifiyarta,wacce kusan tafi fareedar murnar auran,dan kullum fatanta kenan.

*******


Lokacin da mj ya tunkari iyayensa da batun auransa,sunyi matu?ar farinciki,mara iyaka,aranar daddy ya mallaka masa Waya daga cikin ?awatattun gidajensa,a malali GRA.

Mummy da sauran ?annensa,washegari suka Wunguma haWo lefe,na gani na faWa,,

shi kuma mj,masu deco Win gida ya biya suka shirya gida tsaf,gwanin burgewa ba abind baa sakaba na ?awa.gidan upchaiars ne.

ana sauran wata Waya biki komai angama yatura iyayensa anyi komai daya dace cikin girma da mutunci.

**********

Watanni biyu kenan da yiwa zahra fyaWe,wanda tun bayan lokacin bata jin daWin jikinta,komai tanayinshi cikin ?arfin haline,amman badan tanada wadatcciyar lafiyar yin hakanba.

"zahra,pls meyake damunkine,almost two months yanzu zahra,kin sauya daga zahrar dana sani,gashi tun time Win baki da lafiya,pls ki faWamin actual abinda ke damunki"cewar jeeddah cikin yanayin damuwa.

gyara kwanciya zahra tayi tace hawaye na biyo mata fuska,"Jeeddah nasan kina Waya daga cikin masu rufamin asiri,sabida kina ?aunata,amman jeeddah inajin kunyar sanar dake munin ?addarar data faWamin."ta faWi cikin matsanancin kuka.

da sauri jeeddah ta ?ara matsawa jikinta ta rungumota itama tana kukan dan tasan duk abinda zesa diamond kuka,itama abun kukanne agareta.

"diamond kiyi ha?uri komai na rayuwa mujarrabine,kifaWamin damuwar don Allah "cewar jeeddah cikin kuka.

"Jiddah watanni biyu da suka wuce anyi raping Wina agidan hydar da daddare..."ta kasa ?arasawa sakamakon kukan dayaci ?arfinta.

Jeeddah jin batun tayi kamar dirar aradu,afusace ta mi?e hawaye na bin idonta,tace"tashi muje mushigar da ?ara bisa wannan zalinci,babu yadda zaayi mubarshi,hydar ya cucemu bestie bzamu taSa yafe masa ba"ta ?arasa maganar cikin matsananci kuka kamar ita akayiwa.

"ba hydar bane jeeddah wanine wanda ko sunansa bansaniba"ta kwashe yadda akayi ta faWa mata cikin kuka ta faWa jikin jeeddar tana faWin,"damuwata da tashin hankalina jeeddah,watanni biyu kenan banga period Winba"

"munshiga uku zahra asirinmu ze tonu,akanme zaki Soyemin abindq ya fsru,yanzu ?addara yanada wani ciwo,shikenan,bakije asibtiba,"cewar jiddah cikin kuka.

Zahra kukan take tace"tsoro nikeji,na rasa ya zanyi"ta ?arasa maganar cikin kuka..

"tashi muje asibiti agwada komai,ki natsu Allah baze kunyatamuba."cewar jiddah cikin yanayin firgici.

Zahra jiki ba ?wari,ta mi?e jidda ta taimaka mata ta kimtsa suka nufi asibitin ransu fall zullumi.

Duk wani gwaji daya kamata,shi aka yimata,akace su jira sakamako.

"jidda yanzu in yana da ciwo ya zanyi na shiga uku mezan cewa mummy"?ta faWi hawaye na biyo idonta.

"koma menene Allah ze bamu mafita karki damu kinji"cewar jidda cikin sigar rarrashi.

30 Minutes later.

Zaune suke agaban likitan dan ya faWa musu sakamako.

dubansu yayi a tsanaki,yace"to duka test Win da muka yimata sun fito negative,Waya ne kawai positive,wanda shikuma,sede muyi mata murna da fatsn Allah ya raba lafiya"

bakin zahra na harWewa tace"likita banganeba?"

"kina da ciki na sati takwas nake nufi"

tashin hankali baa sa maka rana,zahra faWawa tayi jikin jiddah ta saki wani marayan kuka me tsuma zuciya.

jiddah itama kukan takeyi,tausayin zahra ta koina ya cika zuciyarta da jikinta.

sun jima a haka,kamin jiddah ta daidaita natsuwarta,ta kama zahra suka fice daga office Win zuwa mota.

da?yar jiddah ta iya kawosu gida,ranar kuka suka kwana yi agidan sun kasa samun mafita.

da gari ya wayene,jiddah ta iske zahra a falo zaune ta buga tagumi,zaremata hannun tayi,sannan ta rungumota jikinta,tace "zahra inaso ki natsu mu zauna mu tattauna musan ta yaya zamuSullowa wannan matsalar,ta yadda in maganar ta koma kunnen iyayenmu,su fahimcemu"

da sauri zahra ta katseta da cewa"iyayenmufa kikace,nufinki,zasu sani?"tayi tambayar idanunta na kawo ?wallah.

"zahra dole su sani mana,kashe abinda zaki haifa zamuyi,ay dole iyayenmu su sani"ta faWi a tausashe.

"zubar dashi zanyi wlh jiddah bani da ?warin guiwar haifarshi,bazan iyaba"ta faWi cikin matsanancin kuka.

"look zahra laifine aykata hakan,inaso ki,sani,ba zina kikayiba,fyaWene yazo da rabon haka,dan haka kibarwa Allah yayi yadda yakeso"

zahra ta lura jiddah bazata fahimcetaba,yasa tai shuru kawai amman ta ?udure a ranta ko giyar wake takesha seta zubar dashi"


Haka suka yini suka kwana jidda na nuna mata illar laifin dazata aykata.


Jiddah da gari ya waye,ta wuce gurin ayki,ayko tana fita itama ta fice zuwa chemist
,kuWi masu auki taba me chemist Win bayan ta gabatar masa bu?atarta.

ba tare da tunanin komaiba yabata maganin.

cike da farin ciki ta baro gurin zuwa gida,inda tana zuwa tasamu hydar zaune a mota,yana jiranta,jiki a sanyaye ta ?arasa cikin motar.

"hey whatsapp"yace yana mi?a mata hannu,a hankali tasa nata acikin nashi,tace"hey"

kallonta yake cike da tuhuma yace,"babe meke faruwane kwana biyu,naga duk kin sauya,meye matsalar?"ya ?arasa maganar cikin yanayin nuna kulawa.

kallom shi tayi,so da tausayinshi ya ziyarci zuciyarta,hawayene suka zubo daga idonta,tace bakinta na harWewa"hydar ina cikin damuwar da bazan iya faWa makaba katayani da addua kawai"

Rungumota yayi jikinshi,yana shafa bayanta,cikin sigar rarrashi yace"to naji amman inaso koma menene ki fawwalawa Allah ze shige miki gaba"

sun jima tare yana rarrashinta kamin yasamu tayi shuru,kallonta yayi cike da kulawa yace"kishirya anjima da dare zamu birthday Win sadeeq kinji"ya faWi yana kashe mata ido.

gyaWa mishi kai kawai tayi,dan bazata iya cewa bazata ba,sallama sukayi ta wuce cikin gida shikuma,ya ?arasa nashi gidan.

*******

Duk wata ?aida ta amfani da maganin zahra ta bita,sannan ta tura maganin agabanta kamar yadda ya faWa mata.


Batayi 30 minute da sawaba ko ta fara sport bleeding,wata ajiyar zuciya ta sauke dan tasan ya fara fitane.

Wasa farin girki,tsananin ciwon mara da kaine yasa tafaWi a inda take tana karanto duk wata addua datazo bakinta,tun tana gani da idanunta har ya zamana bata ganin komai,ta fice hayyacinta.

da magriba jiddah ta dawo office,bakinta Wauke da sallama ta shiga falon,jin baa amsa mata bane yasa,tayi zaton ko bacci take.

hanyar coridon daze sadata da Wakunansu tabi,kwance ta hangeta cikin jini,idanu a kakkafe.

ihu tasaka gamida zubar da komai na hannunta tayi kanta,ta rungumota jikinta tana kiran sunanta,amma bata ko motsi.

da mahaukacin gudu jiddah ta fita ta nufi gidan hydar tana kwala masa kira da dukkan ?arfinta.

hydar dake cikibyana shirinbtafiya birthday jin ana kiranshine yasa ya buWe ?ofa ya fito da sauri inda sukayi kiciSis da jiddah.

hannunshi ta ru?o agigice take faWin"kataimakeni,zahra nacan ta mutu wayyo Allahna"ta faWi agigice.

Sosai hankalin hydar ya tashi,da sauri ya koma ya Wauko key Win motarsa ya tada yabi bayan jiddah,wacce tuni ta koma.

yana parking be kashe motarba,ya shiga cikin gidan da gudu,shi kanshi ya tsoratada ganin zahran,da sauri ya Wauketa cak zuwa mota,jiddah ta shiga,yaja suka nufi asibiti.


Koda suka isa asibitin da sauri likitoci suka rufu akanta,dan ceto rayuwarta.

Daga hydar har jidda safa da marwa kawai suke agurin.

Likitanne,ya fito ya bu?aci hydar ya biyoshi office,dan zatonshi mijintane,itako jiddah hankalinta nakan son sanin halin da zahra ke ciki,shiyasa batama san hydar Win ya tafi office Winba.

Bayan sun shiga office Win umartarshi yayi da ya zauna,bayan sun zaunane,likitan yace"matarka munyi nasarar,ceto rayuwarta,sede tana bu?atar jini,leda uku,.abu mafi muhimmanci shine abinda ke cikinta shima yana nan lafiya,duk da anyi yun?urin zubarwane,be zububa,dan haka...."

dakatar dashi hydar yayi ya mi?e tsaye yace cikin rashin fahimta"wai nufinka zahrace ke Wauke da cikin da har tai yun?urin zubarwa"?

"eh amman ay se agodewa Allah tunda be zubeba"cewar likitan cikin sigar rarrashi.


Hydar be bi takan likitanba ya fice daga office Win ransa namasa zafi,Wakin da zahra ke kwance jiddah na ri?e da hannunta,

shigowarshi Wakin kamar kububuwane yasa suka bishi da kallo arazane,tashin hankalin da zahra ta hango a idonshine ysa ta lumshe idonta.

koda ya ?araso gabansu ya tsaya yana huci yace cikin fushi"kyan Wan maciji,ashe kike dashi,mayaudariya,kina nuna kina sona ashe ?aryane,akwai wanda kikeba kanki yana kwasa,yau Allah ya toni asirinki,seki kira uban cikin dake jikinki ya nemo jinin samiki,fasi?a kawai"


"ya isheka malam,cin fuskar yayi yawa,sabida haka ka fice daganan bama bu?atarka"cewar jiddah tana kuka.

"Ay duk jirgi Waya ya kwasoku,fasi?ai kawai,kuma ko a hanya bana fatan sake ganin fuskokinku"ya faWi afusace ya juya yabar gurin.

dur?ushewa jidda tayi agurin tana kuka,itama zahra kukan take tana danasanin sanin hydar a rayuwarta dan ta sanadinshi ne ta rasa budurcinta har wannan ?addara ta faWa mata


sunyi kuka ranar har seda suka gaji,dayi,ga jikin zahra ba wani sau?i,se haki takeyi,idanunta na kafewa.

"ku hanzarta kawo jiniko ku siya asa mata,kuma scanning Winta ya nuna se anmata cs,an Winke gefen mahaifarta daya fashe sakamakon abortion pill,data sha,ku hanzarta,inba haka ba komai ze iya faruwa."cewar likitan lokacin daya gama duba zahrar.

Jiddah ko kaWan kwakwalwrta bata ayki,amsawa kawai take da to,dan batasan abunyiba.

?akin da zahra take ta dawo ta zauna gefenta jiki a sanyaye,ta kama hannun zahrar wacce batasan tanayiba,tace hawaye na biyo idonta"kiyi ha?uri bestie,na Wauka zan iya rufa miki asiri,amman bazan iyaba dole yanzu @muna bu?atar iyayenmu aciki ki yafemin"ta rushe da kuka.

Wayarta ta zaro jiki ba ?wari ts kira number,mamy.
bugu Waya ana biyun ta Wauka.

jin murya jiddah na kukane yasata mi?ewa zaune tace a firgce"hauwau lafiya meke faruwa ina zahrar?"

cikin kuka jidda tace"mummy bata da lafiya ance cs zaay mata,emmergency,mammy tsoro nikeji kuzo don Allah ku ganta"ta ?arasa maganar cikin mtsanancin kuka.

mummy inbanda salati ba abinda takeyi,takasa tambayar abinda yasameta Wakin daddy ta nufa agigice take sanar dashi abinda ke faruwa,ayko ya gigita dajin mgnr.

mi?ewa yayi ya, kira airport,yaji akwai jirgi me zuwa abuja,jin akwaine yasa ko kaya be sauyaba,itama mamy hijab kawai tasaka,direba yaja suka fice,zuwa airport,hankalin kowa atashe.

Sun isa abuja misalin biyu na dare,motacin taxi suka hau zuwa asibitin da jidda ta kwatanta musu,.

lokacin da sukai arba da zahra sanye da bututun sha?ar iska,yanke jiki mammy tayi ta faWi,tana kuka tana kiran sunan zahra.


Daddyne yayi ta maza ya ?arasa kanta ya Wora hannunshi akanta ya tofa mata adduar datazo bakinshi.

kallonshi yakai gun jiddah dake rakuSe agefe,yace"hauwau meya sameta haka?"

ido jidda ta ware alamun rashin gaskiya tace"daddy kaje gurin doctor Win,dan ahanzarta ceto rayuwarta"


besake cewa komaiba ya wuce office Win likitan.

bayan sun gaisane,daddy ya gabatr da kanshi amatsayin mahaifin zahra.

gyara zama likitan yayi yace yana duban daddy.

"nayi farinciki da ganinka,sabida shi mijinnata,be tsaya yafahimci damuwarba"

"mijin wa?"daddy ya katseshi.

"Ita mara lafiyar mana,daga faWa mishi abortion pill tasha shine yayi fushi ya tafi"

"doctor in na fahimceka,zahra nada cikine tasha maganin zubar dashi,shine yazo da matsala,right?"daddy yayi tambayar muryarshi narawa.

"Eh amma........."

?aga masa hannu daddy yayi yace "Duka nawane kuWin da ake bu?ata.?"


"2.5"cewar likitan.

"Bani acct no"cewar daddy atakaice.

Bashi yayi ya tura masa, ya cike komai sannan daddy yay masa sallama yanufi Wakin da zahra take.

mamy yasamu taci kukanta ta ?oshi,sabida bayan fitarshi jidda ta faWa mata abinda ya faru.shiyasa koda maina ya shigo binshi kawai take da ido.

"na nuna miki illar sangarta yarinyarnan baki jiba,nace bazata zo abuja ba,kince mijin aure zata samo,kinga bata samo miki sirikiba se ta samomiki jika,seki nemi zanin goyo"cewar daddy cikin ?unar rai.

"yakamata Alhaji kadinga tauna mgn kafin fitarta,wannan masifar data faWawa zahra ka bincika kaji meye silar faruwarsa,haba don Allah".cewar mammy cikin matsanancin kuka.



"bincike fa kikace?inna fahimceki daidai kina nufin inyi binciken son sanin wani abu,bayan wanda nasani,to inaso ki buWe kunnenki dakyau,wlh baa gidanaba,aydama na faWa muku,tunda ko haka ta faru wlh ba gidanaba,"cewar daddy cikin Wacin rai,yajuya ze fita,da gudu mummy tasha gabanshi tace.

"kagafarcemu,mijina,don Allah ka yafewa zahra,munyi kuskure,amman karka kori zahra ta faWa halakar datafi wannan,"ta faWi da du?awa ta kama ?afafunshi.

Runtse ido yayi,hawaye masu zafi suka fito,yace"zahra nada damar shigowa gidana,amman ku tabbata se bayan ta rabu da cikin jikinta,maana ta haihu,kunba uban cikin kayansa,sabida ?ata zahra batare da cikin ta fito daga gidanaba."yana kaiwa nan yasakai yafice daga Wakin idanunsa na zubar da ?wallah.

Mammy komawa tayi kusa da zahra wacce batasan wainar da ake toyawa ba,ta rungumeta cikin kuka take faWin"ko duka duniya zata ?i ki zahra ni ina ?aunarki,na yarda da wannan ?addara kuma zata wuce"ta ?arasa mgnr cikin kuka.

jiddah ce ta dafota cikin kuka,tace"mammy kiyi ha?uri muyi addua Allah sa ayi a saa,insha Allahu zahra bazata tozarta ba."

"insha allahu"cewar mammy.

Daga haka du?ufa sukayi wajan yiwa zahra addua,washegari da safe,suka shiga da ita cs,anyi cikin nasara,dan tunkan afito da ita ta farko.

zahra ganin mamy da tayi sosai taji tausayinta da kunyarta,kuka take tana neman afuwarta.

mamy rungumeta tayi,tana rarrashinta gami da sa mata albarka.

*********

Mj anyi biki na alfarma,amarya fareeda ta tare agidanta,cike da farincikin cikar burinta.sede abu Wayane takasa ganeshi gameda mijin nata,

yanzu mj Win data sani me ?arfin shaawa yanzu bashi bane,ko kaWan wannan yanzu macen bata gabanshi.

hakanne yasa ta ?udiri aniyar yimasa mgn akan hakan,dan gaskiya ita tanason dogon ayki.

zaune suke afalo,Fareeda nata zuba masa shagwaSa amman kamar kullum sede yayi mata murmurshi,sabida yanzu ko mgn bata fiye damunshiba.

a marairaice fareeda tace tana shafo dick Winshi"Baby duk ka sauya,yanzu dick Winka ba kalar tada bace,sannan,yanzu sex fantasy Winka duk ka zubar,missionary kawai kake yaushe rabon da muyu BDSM tunfa before aure"ta faWi tana turo baki gaba.

Murmushi yayi,sannan yagyara zamanshi,yace",fareeda na aurekine,dan hakan,kuma nasan ke gwanace afannin hakan,amman bazan Soye mikiba,tun bayan dana kwanta da wata yarinya a abuja naji banajin daWin kowacce mace,narasa sanin dalilin hakan"ya faWi cike da damuwa.

Sosai mgnr tayiwa fareeda zafi,amman a matsayinta na ?wararriyar ?ar bariki,se tayi murmushi,tace"Sata gindin kishiya,tayi using"

Cikin rashin sani yace"meye Sata gindin kishiya kuma fareeda?"

"Hmm maganine baby,da akesha dan kar namiji yaji daWin kowa sede ke da kikayi amfani dashi,"

"to amman fareeda am d first person data fara sani,she is virgin"ya faWi ba tare da tunanin komaiba.

Dariya fareeda take harda tuntsirawa,tace"rijalu mutananmu,baby anhaWu da sharrin o short"ta ?arasa maganar tana dariya.

Beson aja mgnr da nisa shiyasa yayi shuru yana kallonta.

*********


"ruky akwai bura uba fa,wlh wata cika yasamu tai amfani da maganin bata gindin kishiya,kuma anmata o short,ta Wauke duk wani,affatite dake kan jijiyarsa"cewar fareeda lokacin datake waya da ?awarta ruky.

"kan uba ?awata,har mu zaa Satawa gindi wlh tayi kaWan,dole mu gyara gadonmu,da zama ba WanWano,?awata ay gwara,duk shekara ki haihu"cewar wacce aka kira da ruky.

"Nasan baze barni in fito har mu haWuba,amman ruky pls do ur best kijemin sokoto,a haWoni,pls"

"baki da matsala,da haka ?awata,zani wlh"

suna gama wayar ta tura mata kuWi dan taje samo mata maganin damuwarta.


********


Sati uku zahra ta kwashe a asibiti,tana samun kulawa agurin mamy da jiddah har aka sallameta.,bayan likita ya bata sharaWin karta haihu agida,inta tashi haihuwa,dan wani cs Win zaa mata..


Tun zahra na kuka gameda ?addarar data faWa mata har tazo abin yazamemata jiki.

koda suka dawo estate Winsu basuga motar da hydar yabata ba,basu damuba dan sunsan shize Wauke kayanshi.

mammy sati biyu ta ?ara,musu sannan ta wuce yola da al?awarin zata dinga yawan zuwa musu visiting.

to zama ya koma daga zahra se jiddah se abinda ke cikinta,ga laulayi,dole tasa suka nemi hutun rashin lfy agurin ayki su duka biyun dan jiddah ta taimaka mata.

*********

Yau Mj da wuri ya dawo gida,yayi wanka,dan yanaso yaje gidan iyayenshi,zaa kawo kuWin auran ?annansa.

sede yana fitowa Waure da tawul yasamu fareeda kwance kan gadonshi sanye da wata sheWaniyar rigar da bata tareshi daga ganin gabantaba.

kallonta yake kallo irin na shaawa,yace"babe bakisan sauri nakeba?"ya faWi yana murmushi.

ware ?afafunta,tayi,tace tana leSanta da ha?ori ganmida shafo nononta,"wash baby,rijiyarnan yasa takeso tun rana,pls ayasheta"kallonshi yakai kan cinyoyinta,cikin sa'a ya hangi tsakiyar haq Winta yaga tuni ta fara tunbuWi,ajiye tawul Win da yake goge kanshi yayi sannan ya haye gadon yana murmushi,

bakinsa,yasa a haq Win nata,yana Wan karkaWa harshenshi akan haq Win nata,yana Wan tsotsowa,gamida Wan hura mata iska da bakinshi.

ayko wata ?ara tasaki,ta dam?o,gashin kanshi,tana masa sambatun dashi kanshi besan metake faWiba,

a hankali yayi fatali da rigar jikinta,sannan ya kwance tawul Win jikinshi,shima dick Win tashi tuni ta mi?e,tana jacking,kamar motar daba mai.

Wora dick Win yayi kan haq Win nata batare daya shigaba,yasa bakinshi kan nononta,yana Wan tsotsa,yayinda,hannunshi Waya ke murza kan Wayan nonon cikin salo na musamman,can ?asa ko Wan motsa dick Win yake,kamar ze shiga seyadakata,wanda wannan salone dake ?ara sawamace ta zauce akanka.

seda yaga ta mato gaba Waya,sannan ya zira mata a hankali,hannu yasa ya Waga mata ?afa Waya,ta yadda ?ofar haq Win ta buWe da kyau yana dukan,centre,midde,da gefe da gefe,gwanine shi awannan fannin,yaude yamata yadda takeso shiyasa besamu yaje ansar ba?inba,dan basu natsaba se bayan ishai,

*********

Mahaifin zahra be fasa tura mata kuWin dayasaba bataba,sede ya yanke duk wata ala?a da ita.

?an uwanta duk basu ji daWin abinda yasametaba,amman suna ?ara ?arfafa mata guiwa bisa jajircewar mamy.

shiyasa kusan kashi 50 na damuwarta ya,sauka,gashi dama zaman abj ba ruwan kowa da kowa..

zaune suke jidda na matsa mata ?afa,tace tana murmushi"bestie na,wlh nasan in kika tashi aure mijin marainiya Allah ze baki,sabida wannan kwaramniyar da kikasha"cewar jiddah tana murmushi.

Murmushin itama zahra tayi tace"kayya jiddah yanzu a yadda nake Winnan waye zeji labarina yasoni harma akaiga batun aure.?"

"zahra kenan kefa ba fasi?a bace,?addararkice tazo a haka,bama wannanba,inkika haihu,gidan marayu zamu kai Wan kinga wye zesan abinda ya faru,pls kibar komai agurin allah"

haka

3 / 9