FASIKI NE COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   7 / 9

18K to 21K   out of 26.2K words

shida da dawowar fareeda,dan suncemin zata,dawo na tura mata da kuWin da zatayi siyayyar abunda babu a store,hayaniyar haihuwar nance ta mantar dani dan haka ka tashi ka tafi gidanka,pls kayi ?o?arin adalci atsakaninsu duka matankane"

murmushi yayi najin daWi atleast shima yanada mesonshi,mi?ewa yayi yace"to mummy Allah huta gajiya bari inje gidan nayi sallah acan,inkin shiga gurin mejego kya yi musu seda safe.

Be jira amsar mummyba ya fice daga falon,kai tsaye gidansa ya nufa zuciyarshi cike da tausayin matar tashi fareedah.


**********


zaune take a falo taji ?arar buWe get,sosai tayi mmkn hakan,bata gama warwarewa amamakin ba,taji alamun tsayawar mota.

zumbur ta mi?e tsaye tana ware ido,dan gani take in ya shigo korarta zeyi,tunda bada izininshi ta dawoba.

Turo ?ofar falon yayi ya shigo,bakinsa Wauke da sallama,,tsaye ya ganta tana kallonshi,sosai kunya da tausayinta suka lulluSeshi.
takawa yayi a hankali ya isa gabanta,.

hannunta ya kamo,yace a tausashe"ki gafartamin matata"

Jikinshi ta shige da sauri ta rungumeshi,tana kuka,shima rungumeta yayi,yana ?ara rarrashinta,dan tabbas shi Win me laifine agareta..

Ranar kwanane sukai na farantawa juna rai,duk wani laifi nashi saida ya tabbatar ya gogeshi azuciyar fareeda.

koda gari ya waye yini yayi tare da matarsa agida be fita koina ba,wayoyinshi duk kashesu yayi ya bata lokacinta.

anan ne yasamu damar sanar da ita an Waura mishi aure da zahra,fatan zaman lfy tayi,dan yanzu tasan ciwon kanta bazata bari akan kishin banza ta rasa mijin ta ba.

*********

Zahra ko ranar da mj ya tafi har sha Waya na dare takai batayi bacciba,seda,mumy ta shigo,ta ganta a zaune tace.

"Zahra lafiya baki kwantaba,kike zaune ri?e da baby?"cewar mummy cikin kulawa.

murmushi tayi tace"Banaso mu kwantane abu muhammad ya shigo ya tashemu,shiyasa nake jiran yazo yatafi mu kwanta baki Waya"ta ?arasa maganar akunyace.

"Oh kinga aykin mantuwata ko,ay tun Wazu yace ay muku seda safe ya tafi gida"cewar mumy ba tare da tunanin komai ba.

Kallon mummy take,cikin rashin fahimta,tsintar kanta tayi da rashin jin daWin tafiyar tashi ba tare da sallama ba,mummy fita tayi taja musu ?ofa,daren bacci rabi da rabi tayishi dasa ran gobe zata ganshi.

koda gari ya waye,bataga yashigoba bataji daWiba,gaba Waya ta rasa sukuni ita kaWai fuskar baby muhammad take kallo kawai,taji daWi,ta rasa meke damunta.

*******


MJ bezo gidanba saida aka kwana uku,sannan suka caSo ado shida fareeda,suka taho zatazo taga baby da amarya tai musu barka.

mummy tayi murna da ganinsu sosai,bayan sun Wan jima gurin mummy ne yama fareeda jagora zuwa Wakin na zahra.

zaune take agefen gado an zubo mata tuwo da miya se juyashi take ta kasa ci tunanin mj ya hanata sukuni,har wata ?ar rama tayi,

ido tasa tana kallonshi,shima ita yake kallo,inda ya hango ramar da tayi,kusa da ita yaje ya zauna,cike da kulawa yace"Maman muhammad ykk,ya kuma babyna yake?"ya faWi yana Wauko babyn a kan katifarsa.

Amsawa tayi tana kallon fareeda dake tsaye tana murmushi.

hannu mj yasa ya janyo,fareeda yana faWin"zauna mana babyna"zama tayi kusa dashi.

Baki buWe zahra take kallonsu,dan kanta ya kullegaba Waya.

"zahra wannan itace matata fareeda,"

"Fareeda wannan itace zahra maman muhammad Wana"cewar mj yana murmushi.

gaisheta fareeda tayi,ta amsa,kanta a?asa,tambayoyi fal cikinta dama mj yana da wata matar kenan.

"meyasa bakyason cin abinci,ko so kike muhammad ya dena samun abincinshi"mj ya katse mata tunanin,lokacin daya mi?awa fareeda babyn shi kuma ya janyo kwanon tuwon ya shiga bata abaki,ko kaWan batayi musu ba ta buWe baki tana amsa.

fareeda mi?ewa tayi Wauke da babyn ta fice zuwa Wakin mummy,dan ta basu guri.

Duk Wago idon da mj zeyi seya kama zahra tana kallonshi,hawayene yaga suna biyo idonta,da sauri ya ajiye abincin ya ?ara matsawa kusa da ita aruWe yake tambayarta.

"zahra meke faruwa,waya Sata miki rai,pls kiyi ha?uri don Allah,wlh bada niyya nai miki ba,"

tanaso tayi magana amma harshenta nauyi yake mata,shiyasa taha?ura tana debinshi da ido.

"kiyi ha?uri,insha Allahu zaki sameni me cika al?awari,da zaran kin yaye muhammad pls ki cire fargabar komai aranki"ya faWi cikin sigar rarrashi.

Bata bashi amsaba,zamewa kawai tayi ta kwanta ta juya masa baya hawaye masu zafi na biyo idanunta.

mi?ewa yayi yace,mata"to mu kwana lfy,ga wannan in zaku bu?aci wani abu,ni na wuce"be jira amsarta ba ya ajiye akan gadon yajuya ya fice.

*************


Haka rayuwa taci gaba da garawa,mj seyayi sati be zo gidanba,kuma ko yazo be wani jimawa ze tafi gida,

Zahra tayi ba?i ta rame,in aka ganta Wauka zaayi ciwo take,tunanin mj ne ya hanata sukuni,gashi takasa gayawa kowa damuwarta.

su jiddah da mamy ko sunyi waya bata faWa musu komai,dan tasan hakan tonawa miji asirine.

To su zahra sunyi arbain kuma sosai mummy ta gyarata ta tsumata bada wasa ba,ga babyn shima yayi wayau ,zahra tsintar kanta tayi dajin daWin tarewa aWakinta da zatayi,yau.wanda ta rasa dalilin hakan.

sede murna ta koma ciki dan ranar mj bezo ya Wauketa ba,haka washe garima bezoba,wasawasa seda tayi kwana sittin cip dan har ta cire rai segashi har tafara bacci yasa mummy ta tasota,ya ta iya haka tayi saurin kimtsawa,aka sa kayansu amota sannan mummy ta rakota har mota sukayi bankwana yaja suka fice daga gidan,

Tafe suke bame cewa kowa uppan,se ?iraar sudais dake tashi a sifikun motar.

Waigowa yayi ya dubeta yace"kina ganin zaki amshi girkine,koko kar araba dake?"yayi tambayar yana kallonta,wani kululun takaicine yataso mata kauda kai gefe tayi,tace"kar araba dani"ta ?arasa maganar muryartana rawa.

"ok fine,kin kyauta,dama gudun shiga hakkine yasa na tambaya,duk da nasan amsar dama"ya faWi yna murmushi.

bata sake kulashiba har suka iso gidan,inda sosai fareeda ta tarbesu,tare suka rakata Wakinta,.bayan sun shigar mata da komai ne mj ya dubi fareeda dake ?o?arin zama yace "tashi muje kimin wanka pls bazama yakawokiba"ya faWi yana mi?a mata hannu.

ma?ale kafaWa tayi tana cewa cikin shagwaSa,"kadaure kaje kayi baby pls"

ware ido yayi yace???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?"inje inyi me,tabWi ay bakimin sabon haanba"yana kaiwa nan,yasa hannu ya Wauketa kamar jinjira,sukayi waje.suna dariya.

zahra kifewa tayi agurin tana kuka,me taSa zuciya,tabbas akwai amsoshin tambayarta dan haka zata shaidawa jidda ta bata haske.


*********
BAYAN WATA UKU.

Zaman gidan ko kaWan beyiwa zahra daWi,dan setayi sati batasa mj a idonta ba,sede ta jiyoshi da fareeda suna sabgoginsu a falo,yanzuma ko muhammd sede ya turo fareeda ta Wauko mishi sh,yaga Wansa,ya nesanta kanshi da ita sosai,dan tunda tace bazata kwana guri guda dashi ba,yagama gamsuwa da ?iyayyar da take masa.

zahra abun duniya ya isheta,shiyasa ta kira jidda dan samun mafita.

"zahra ki yarda dani wlh kina son mijinkine"cewar jiddah awayar da zahra ta kirata

cikin kuka zahra tace"wlh jiddah bana son mj dede da ?wayar zarrah,amma banaso ganinshi ya ?auracewa idona"ta faWi cikin matsanancin kuka.

mj dake tsaye a bayanta ya shigo kawo mata muhammad,ne yayi gyaran murya,afirgice ta juya,suka haWa ido,da sauri ta cire wayar akunnenta tai ?asa da kai tana sosa wiya.

Ajiye yaron yayi batare dayace komaiba yafice a Wakin,ransa zafi yake masa aduk lokacin da zahra ke maimaita ?iyayyarta gareshi,shiyasa ya fice agidan ya tafi gurin kamal ko ze samu sau?i.

bayan fitarshi suka ci gaba da waya da jiddah.

"zahra kuskure na farko da kikayi shine,bar musu girki,dan haka kiyi gaggawar amsar mijinki,abu na biyu tunda kince bakya sonshi,amma idonki nason ganinshi,kiyi ?o?arin kyautatawa idonki ta hanyar bashi abinda yakeso kullum,kidena zaman kaWaici,gidnkine kema,don Allah zahra inga canji adawowata kaduna dazanyi pls"cewar jiddah cikin sigar rarrashi.

"Jiddah ko yaron fa sede ya turota ta Waukar masa,ko ganina beson yi,wannan wacce irin rayuwace"

"ke zahra lokacin bacci ya wuce,ki farka,pls karkisa wanda basuyi karatuba su Wauka degree aykin banzane,taya da ilinminki da gatanki zaki maida kanki baby mama,a gidan mijinki,zahra 23 years fa muke haba,ko ?an 16 ay basa yardada haka bare ke,baby girl ki tashi ki amso mijinki,bame koya miki,dan in an koya miki yau gobe waze koya miki,ki takura number 6 Winki akwai tarin hikimomi acikinta,i trust you"cewar jiddah cikin muryar ?rawa zahra morah.

murmushi zahra tayi kamar tana ganinta tace "zan gwada"

sunjima a waya,kamin suyi sallama,mi?ewa zahra tayi ta fara shirin tarbar angonta,a daren yau.

*********

"mj da dukkan alamu matarka ta fara sonka ne,dan in ba soba ba inda aka taSa haka,ace baka son mutum kuma kana son ganinshi"cewar kamal cike da mamaki.

Tsaki mj yaja yace yanari?e goshinshi,"kamal tsabar iskancine kawai,so take in tsaya tana ganina kullum tana tsinemin,da jamin mugun alkabai,in sona take meyasa ta gujewa kwana tare dani,?"ya faWi cikin matsanancin fushi.

"mj mata kala kalane,kowa da yadda take,?o?arin gano wacece ita zakayi first,am sorry to say,karkayi laakari da fareeda ita take sonka,zahra kuma muradinkace,kuma muradi baya gushewa sede amutu dashi,karka bari shaiWan ya jefa maka tsanar abinda kakeso tun fari"cewar kamal.

Shuru mj yayi yana nazarin batun na kamal kamin ya nisa yace"zahran ce kamal tsoro take bani,wlh yanzu bana jinta araina kamar da,kuma inde akaci gaba da tafiya ahakan sakinta zanyi bazan iya ba"

"amma hauka kakeyi ko,zahran zaka saki?"

"yes sabida kwanciyar hankalina"ya faWi kanshi tsaye.

Dariya kamal yayi dan gani yake mj baze iya rabuwa da zahra ba.


**********


be dawo gidaba se tara na dare,zahra najin dawowarshi,ta mi?e cikin ado me Waukar hankali,ta saSa Wanta a kafaWa,ta iso falon,fareeda dake ?o?arin tahowa ta masa oyoyo zahra ta rigata yau de kam,dan shi kanshi baki buWe yake kallonta sanda ta nufoshi,

koda ta iso gabanshi,ajiyar zuciya ta sauke,ta mi?a masa muhammad dake wasanshi da hannunsa,tace"Abu muhammad sannu da dawowa,gashinan kaima ka taSa rainon na gaji"

amsarshi yayi ya shiga yimasa wasa,dan son da yakewa yaron baze faWuba,juyawa tayi ta wuce Wakinta,ta barsu agurin,fareeda jiki a sanyaye ta ?araso gurin,ranta a Sace,ta mi?a hannu da nufin amsar muhammad Win tana faWin"kawoshi baby inkai mata,ta bari ka huta yadaga dawowarka zatasa ya gajiyar dakai"

"bakiji tace ta gaji bane,ita kaWai ta haifeshi daze zamo dolenta ita kaWai,karfa ki manta Wanane,taya zan gaji dashi"ya faWi yana ci gaba da rungumeshi ajikinshi.

fareeda ranta beso hakanba,haurawa sama yayi rungume dashi tana biye dashi abaya suka shiga Wakinshi.

akan gado ya kwantar dashi sannan ya rage kayan jikinshi,fareeda ta haWa masa ruwan wanka,ya shiga,

Zahra kayan bacci tasa riga da wando masu taushi sannan ta Wauki feeda da kayan bacci da pampers,na baby muhammad ta shafa turaruka,sannan ta kulle Wakinta ta nufi Wakin mijinta.

knucking tayi fareeda cike da mamaki ta taso ta buWe dan ganin waye,ganin zahra tsaye agabanta seda numfashinta ya kusa Waukewa,raSewa zahra tayi ta wuce cikin Wakin.

juyawa fareeda tayi cikin ?arfin hali tace"ya shiga wanka,ki tafi in ya fito zan faWa masa kina nemansa"

murmushi zahra tayi ta girgiza kai tace"ba Wan ayke tsakanina dashi ay,fareeda"ta ?arasa maganar lokacin data haye,kan gadon tayi WaiWai.

fareeda jitake kamar ta rufeta da duka dan takaici,bataso mijinta ya fito wanka ya ganta. ahaka.

zahra wasa takewa Wanta yanata dariyarsa mj fitowa yayi wanka,Waure da tawul,ga wani akanshi yana tsane ruwa,

da zahra yay tozali kwance rub da ciki akan gadonshi tana Wan jujjuya mazaunanta.da ?yar ya iya Wauke ido akanta,yakai dubansa gun fareeda dake tsaye kamar zatayi kuka,duba Waya yay mata,yagano tashin hankalin datake ciki.

takawa tayi ta isa gabanshi da nufin ta tayashi shiryawa kamar kullm,"karki damu fareeda kije kawai zan taimaka masa, yau tunda nasamu sau?i"suka jiyo muryar zahra.

Dasauri suka waiga suka ganta zaune tana kallonsu.

"Nida Wakin mijina zaki wani ce inje,to ina ruwanki dani,"cewar fareeda cikin fushi dan zahra ta gama kaita bango.

Yau aWakin nawa mijin zan kwana,kuma nan gidan musuluncine,bana arna ba,kuma ba abariki mukeba,bare inyi tunanin koda mata biyu ze kwna"cewar zahra cikin dakewar fuska.

Mj kallon abun yake kamar a mafarki,zahra na faWan kishi akanshi can you imagine?

"fareeda,pls kije zanzo"cewar mj dan ya kawo ?arshen faWan.

"inje fa kace,taya zan tafi inbarta aWakinka,tare dakai"?cewar fareeda cikin fushi.

"Labari kika samu cewa na saketa,?nide a iya sanina matatace itama,"cewar mj cikin Waure fuska.

Fareeda afusace ta juya ta fice aWakin ranta na mata susa,ashe kishin da bataji na zahra dan taga sun banzatar da junane,yau Waya ji take kamar ta mutu.

Bayan fitarta,mj,fuskar zahra ya kallah,yace"zahra nasan girman ?iyayyar da kikemin,dan haka duk wani taku da zakiyi ze zamo abun kulawa da taka tsantsan agareni,dan lado ba gara bane"ya fadi yana murmushi.

"To danazo nan kaji nace ma ita ?iyayyar na janyetane,ni ba abinda ya kawoni ba kenan,zahra sunane na musamman,dake ?awata masu shi yasamusu sarauta acikin mata,the queen her self baze yiwu in zauna wai ku zaku kasheni da ba?in cikiba,no dole mu raba duka gidan,kowa ya dinga kwana da tashi da ba?in cikin kowa,har zuwa lokacin da waadin zamana ze ?are agidan nan"ta faWi tana murguWa mishi baki.

murmushi yayi yace,"to tashi kiWan fita i need privacy,inaso zansa kaya"ya faWi yana nuna mata hanya.

kallonta takai jikinshi akaro na farko,lalle mj namijine,a murWe yake kamar tigershrof,sosai hankalinta yatafi gun kallon nashi.

"La haula ?afa dubu nasha nayi wanka,kallon na nawane?"cewar mj yana kallonta.

Tsaki tayi ta kauda kai,tace,"bazan fitaba sede karkasa kayan,wanne darene jemage be ganiba"ta faWi tana dawo da idonta jikinshi.

murmushi yayi,yana facing Winta ya kwance tawul Win dake jikinshi,ayko fa nan take hajiya babba ta bayyana doguwa ga kauri tana Wan numfasawa.=?H?

A 360 Zahra ta kulle idonta,jikinta na rawa kamar mazari,dan karo na farko da hakan ta faru kenan,,arayuwarta,

takowa ya fara zashi walldrop ya Wauko kayansa,zatonta gunta zashi ayko da mahaukacin gudu ta mi?e ta fice dag Wakin tana haki.

dariya yayi yace"kince ba?ya ji"

kimtsawa yayi,cikin singlet da boxsize farare,gyarawa muhammad kwanciya yayi,akan gadon,dan tuni yayi bacci,rufa masa bargo yayi saboda sanyin ac,sannan ya fice a Wakin ya nufi Wakin zahra.

zaune yasameta,tayi tsuru tsuru,yace"kije gurin baby,zanci abinci ina nan shigowa"yana kaiwa nan ya juya ya nufi Wakin fareeda,sede akulle yake,koda yay knuckin ?in buWewa tayi bedamuba,yawuce dinning ya cika cikinshi sannan ya haura gurin madam zahra.
,
A zaune yasameta tana shirya muhammad Win,kan gado yaje ya kwanta,yace mata,"ki kashe wutan pls in zaki kwanta"ya faWi yanajan bargo,

gama shiryashi tayi taje ta kwantar dashi atsakiyarsu,sannan ta kashe wutar,zata kwanta tajishi yana cewa,"inada juyi in ina bacci kisashi acan gefen,ki kwanta atsakiya"

shuru tana nazari kamin tayi yadda yace Win.

juya mishi baya tayi,tana kallon babynta,juyowa yayi shi kuma yana kallonta,tudun Wuwawunta na taSo dick Winshi,zahra bata da yadda zatayi haka ta juyo tana facing Winshi,nanma bata tsiraba,dan nononta na taSo ?irjinshi,ga fuskarsu ahaWe,gwammacewa tayi ta juya masa bayan,a haka bacci yayi awon gaba dasu.

koda gari ya waye,farkawa tayi ta ganta kwance rashe rashe akan ?irjin mj,a kunyace ta Wago kai tana satar kallon fuskarshi,shima ita yake kallo,suna haWa ido tai saurin maida kanta ?irjin nashi,"tunda kin tashi ki Wagani pls"ya faWi yana kallonta.

Da sauri ta zame ?asa se alokacin,ta lura da muhammad dake kwance a Wayan hannun mj yana baccinshi hankali kwance,watakan su duka ajikinshi suka kwana,.

"kayi ha?uri mun tara maka gajiya"ta faWi akunyace.

"saniya batajin nauyi ?ahonta"ya faWi gamida mi?ewa ya ajiye muhammad ya wuce toilet,wanka yafara, yi sannan yayi brush ya Wauro alwala,yazo ya wuce masallaci.

mi?ewa tayi ta Wauki babynta,ta goya abaya,ta gyara mishi Wakin ta wanke masa bayin,sannan ta fesa masa turare,taja ?ofar ta wuce Wakinta,tayi wanka tayi sallah,tazo gaban mirror ta tsara kwalliya cikin riga da wando,masu matu?ar kyau,wandon anWan fasa cinyar,tayi crazy ba?i,rigar kuma armless ce fara,me bin jiki,gashin kanta ta gyara ya zubo har gadon bayanta,ba?i yana she?i da ?amshi.

takalmi tasaka farin flat,me duwatsu farare,?afarta tayi kyau aciki.

kallon kanta tayi amadubi,kyau iya kyau malam,godiya tashiga yiwa Allah daya kyautata surarta.

Sarin turaruka taiwa jikinta sannan taiwa kitchen tsinke,dan dafa abinci akaro na farko.

cikin ?an?anin lokaci ta kiWima gidan da ?amshin girkin nata,mj shigowarshi gidan,yasha mamakin jin ?amshin abincin dabe taSa jiba,hanyar kitchen Win ya nufa dan yaga me ake dafawa,yyi mamakin ganinta,?afafunshi da?yar suke Waukarshi ya ?arasa cikin kitchen,Win.

"me kike dafawa haka?",ya faWi yana ?are mata kallo.

"breakfast"ta bashi amsa lokacin data waigo,sosai tai masa kyau bada wasaba,takawa yayi ya matsa kusa da ita,hannunshi yasa ta bayanta daidai kwankwasonta,ya matso da ita jikinshi sosai mararsu ta haWe guri guda,,haka ?irjinsu,hannunshi yasa ya gyara mata gashin kanta yace, cikin sexy voice,dake motsa shaawa.

"kinyi kyau sosai,kinsan hakan?"ya faWi yana shinshina wiyanta.

lamo tayi ajikinshi,tace a hankali"ngd da yabawa"

"kin cancantane"ya bata amsa yana ?ara matsota sosai.

Cikin dabara,ta ?waci kanta tana faWin"abincin ze ?one kaje zan fito"tayi mgnr aWan ruWe.

bece komai ba yajuya ya fice daga kitchen Win.

**********



To rayuwa taci gaba da garawa,zahra yanzu ta saki jiinta agidanta,fareeda ko kishi take daita bada wasa ba,shide mj ya?i yarda da zahra gani yake komai shiryashi tayi,shiyasa be taSa faWawa tarkonta.

Ita ko zahra yanzu duk wani kauce kauce ta gamashi yanzu ta yarda son mijinta take,sede abun takaici kullum ?ara nanata mata al?awarin sakinta dazeyi yake,,shiyasa ko tayi masa abun be Waukarsa a mazaunin soyayya.


bikin kamal da jiddah yazo duk yadda zahra taso mj ya barta taje yola ?i yayi inda yabata amsa da cewa"keda nan da shekara Waya zaki koma can gaba Waya meye naki nason zuwa,kibari intazo nan zan kaiki ki ganta"

zahra haka tanaji tana gani akayi bikin babu ita

Shiko har yolan sukaje Waurin auren,dan har gidan iyayen zahra yaje ya gaishesu.kuma sunji daWi hakan matu?a.


*********

jiddah anzama ?angari koyaushe tana tare da mijinta ana fige furen ?auna,saSanin zahra wacce kullum mj ke nisanta kanshi da ita.

in taga rayuwar jiddah hakan na bata shaawa,sede ta fawwalawa Allah,dan bata da gurin kai ?ararta.

******

Zaune suke ita da muhammad yaro yayi wayau,kamanninshi da mahaifinshi se ?ara bayyana yake.shiyasa zahra ke matu?ar ?aunar yaron bada wasaba.

Tun wancan watan ya fara dabo,ayko Waukeshi takeyi bata bari mahaifinshi,ya gani,dan yace da zaran yayi ?afa zaa yayeshi,itako bazata yaye abinda ze janyo rabuwarta da mijintaba..

muhammad dake kaiwa da kawowa a Wakin ne ya fara ganin daddyn nashi,ayko nufarshi yayi da saurinsa yana faWiwa,da sauri mj yasa hannu ya Wagashi sama ya rungumeshi yay masa kiss a kumatu,ya ?araso cikin Wakin yana kallonta yana murmushi yace"yaushe big boy ya fara tafiya har tai ?wari baa faWa minba"?

murmushin ?arfin hali tayi tace "tun wancan watan"tayi maganar kamar zatayi kuka.

"Kiyi ha?uri nasan kina ganin kanar nasani amma nagaza cika al?awari,ba haka bane seyau nagani,gashi tafiya harta nuna,dan haka ki shiryashi next week zan kaishi gidanmu,ke kuma zaki samu ?encin da kika jima kina zaman jiransa."


"amma da ay cewa kayi shekara uku"ta faWi muryarta na rawa"

"eh haka da nace amma yanzu na janye hakan,ni ina da wacce take biyamin bu?ata ke kuma baki dashi,cigaba da zamanki, a haka cutarwace,dan haka inma ?ulafucin zama da Wankine,karki damu ze dinga zuwa muku hutu duk sanda kuka bu?ata."

kukan da take ri?ewane ya ?wace mata,tace cikin kukan"majeed karka rabani da farincikina don Allah kayi ha?uri da abinda nai maka"takasa ci gaba da mgn tana kuka.

Majeed cikin nuna kulawa yace"Wlh bazan rabaku ba,ay Wa da uwa se Allah,kawai de dan mutuncinki da nakeson tsaremiki ne yasa"

"faWawa jikinshi tayi tana faWin,"majeed kaine farincikina,ka koyamin sonka kuma zaka gujeni,kayi ha?uri wlh banida wani mutunci akoina inba gurinkaba"ta karasa maganar cikin matsanancin kuka..

Rabata yayi da jikinshi ya mi?e tsaye,ranshi aSace ya

7 / 9