ABU ZAID HAUSA NOVELS COMPLETE BY SASAAL.doc

Author :  Nafisa Aliyu Salsal Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   11 / 43

30K to 33K   out of 126.7K words

dai kafin tayi yun?urin mi?ewa wayar hannunta ya fara ringing, Babban Wan Baba Ilu ne, Da ta Waga batayi magana ba saboda jikinta yana bata ba lafiya ba, zagi masu lan?wasa yake zubo mata kamar bamaguje da warning Win ta sa mugun Mijinta ya sakar mu su Iyaye idan ba haka ba wallahi sai ya biyota har Birni ya nakasata.
Katse kiran tayi ta kashe wayar gaba Waya. Jikinta har rawa yakeyi ta ?ara komawa cikin gidan tana ro?on su suyimata kwatancen Companyn da Abu Zaid yake zuwa,labarin da Taufiq ya samu itama shi ta samu sai dai ita tasamu ?arin hasken ai Company ya canza,kamar mahaukaciya haka ta nufi Companyn da aka kwatanta mata. Sai yamma li?is ta samu ganin Mallam Sa'adu Driver iyakacin labarin abinda ya sani ya gayamata ciki har da labarin barin Ibrahim Kano amma bai san ina sukaje ba. Numbersa ta karSa da sunan idan ya dawo a sanar mata ita ?anwarshi ce Uwa Waya Uba Waya satinta biyu tana nemansa saboda labarin da sukaji cewar yana Kano,ba don Mallam Sa'adu ya yarda da dukka maganganunta ba ya bata Numbernsa. A bakin titi ta tsaya tana sa?e-sa?e kala-kala batasan kowa ba sai Taufiq da Abu Zaid. Hango motar Taufiq ya sa ta barin Titin dasauri ta nemi jikin wata bishiya ta Suya ?irjinta na bugawa.

A Sangaren Abu Zaid

Mr John bai samu matsalar ganawa da Mr Toyosi wanda ya bawa Abu Zaid horo ba kuma ya samu gamsashen bayanin dayake so akan Abu Zaid, address Win ?asar da Mr Toyosi yake ya basu. Jirgin da Abu Zaid ya cire ya?inin zai ?ara shiga ne ya kai su Washington babu ?auyanci ko rashin sabo a tattare da shi kamar yanda Mr John yayi tunanin gani,hakan sai ya ?ara masa ?arfin gwiwar tunkarar komai da zafinsa saboda alamun nasarar dayake hangowa tattare da Abu Zaid.

Da farko wajen ?wararrun Opthalmologist(likitocin ido) Mr John ya kai Abu Zaid su ka yimishi gyara idon da zai gani da kyau batare da amfani da gilashi ba, sannan likitoci suka Worashi kan abinci da zai bayar da yanda suke so jikinsa ya koma haWe da kalolin motsa jikin da zu taimaka wajen bayarda abinda ake so.

?afar da idan yasa zai tsaya kamar kowa aka ?eramai yana koyon tafiya da shi kullum. Mr John da Mr Toyosi da yake tare dasu a lokacin ne su ke ?arawa Abu Zaid ?arfin gwiwar ya sawa zuciyarsa cewar shi ba nakashashen da zai ci ko ro?o koyin Bara a ?ar?ashin wa su ba, kuma nasararsa zai tabbata ne idan ya jajirce ya cirewa zuciyarsa rauni da Manta abubuwan da suka faru a baya.

Ko ba su faWa ba waccan Abu Zaid Win da ban wannan ma daban.

Duk wani nasara na tare da ?alubale masu zafi da tsanani ire-iren su Abu Zaid yayita fuskanta ta bangaren ?ungiyoyin da za su Waukesa, da?yar da taimakon Allah da na Mr John da Mr Toyosi Abu Zaid yasamu dama. Saura kwana Wayan daya rage ya je buga wasan da Mr Clinton ya amince da bashi damar da zai yi da ma su ?afafu duka biyu amma one legged za su yi, Abu Zaid yakasa barci sai Sallah da ya yi da ta yi,da karatun Alqur'ani, ta ?angaren horo bashi da matsala saboda ya?ara samun horo mai zafin gasken da ya sashi ?ara ?warewa akan ?warewarsa na baya.

Wajen 11:,00 dare Mr John ya shigo Wakin da yake. A kan abin Sallah ya sameshi fararen idanuwanshi sunyi jajir jijiyoyin goshinsa sunfi fito sun yi ruWu-ruWu, alamun yasha kuka ba kaWan ba.

Da Muryar ?arfin gwiwar da Mr John yakeji a kan shi yace "Leo's have a natural sense of self-assurance,Inaso kamaza haka Ibrahim Inaso naji alfaharin saninka a rayuwata, iyayenka ba su haifeka don kayi rayuwar ?as?anci ba Ibrahim inajin wannan a jikina kuma idan Allah Ya yarda nasara a jininka yake" kai Abu Zaid ya Wago yana kallon cikin ido Mr John da ?walla ke kwance a ciki saboda tsoro da fargaban zuwan gobe. Har Mr John ya bar ?akin Abu Zaid yakasa furta komai.

&Washe gari Sumar yadake tarawa ya gyara ya Wauko ?afarshi ya ma?ala da Bismillah sannan yafara zura sabon kayansa da addu'ar sanya sutura a bakinshi.

LEO AZ ne manne a abayan rigar.

Mr John yasan akwai wani leo Zayad daya taSaji shiyasa ya babbanta da AZ agaban na Abu Zaid. A mabanbanta duniya Abu Zaid da Zayad su ke rayuwa amma waccan Zayad Win duniya tasan da zamansa, yana fatan Abu Zaid daya raina ya kere waccen Leo Zayad Win ba ya kamo shi kaWai ba.

Ba?aramin kyau ba?a?en kayan sukayiwa Abu Zaid ba.
Zuciyarsa ce take wani irin bugu mai ?arfi lokacin daya bayyana a filin wasa da Abokan bugawarsa su ke.

Tausayi da ?walla ne ya tararwa idanuwan Mr John lokacin da Abu Zaid ya bayyana jikinsa har karkarwa yakeyi saboda fargabar kar damar da suka samu ya kuSuce mu su wanda hakan na nufin lalacewar komai.

Abokanan Wasan Abu Zaid dogaye ne sosai wa sun su kuma ma su matsakaitan tsaho, Abu Zaid yana daga cikin dogayen su sai dai akwai waWanda suka keremai irin ma su tsayinsu Leo Zayad shima ba da irin sosai Winnan su ka fisa ba. Zuciyarsa ce ta cigaba da bugu tsoro na neman yin tasiri a gangar jikinsa da zuciyarsa har suka fara buga wasan.

Da farko sam babu zafin naman a wasan Abu Zaid sai dai tuna kalaman Taufiq da yake cewa; "kai bazaka tashi kayi gwagwarmaya ka naimi naka ba dole sai ka ci a ?ar?ashin wani" Da kuma kalaman Mommyn Siyaa da take cewa;

"Ibrahim zuwa yanzu ya kamata ka nemi gobenka don ?ata tafi ?arfinka kai da annamimin Ubanka, kasan wa take aure? Hamsha?i mai arzi?in da baya zalama da sanya ido akan na wasu, ka ri?e maganganuna ko Allah zai taimakeka ka zabura ka naimi gobenka domin na lura ?wa?walwarka da ta Ubanka ya jima da toshewa, karka ?ara neman Siya domin tafi ?arfinka, mai zatayi da kai Gurgu mai warin baki".

Da zafin nama daya manta ?afarsa Waya na ?arfe ne ya fara buga wasan daya bawa ko wa mamaki. Toshe bakin Siyaa ya tuna da aman da tayi, wani irin tsalle ya yi ya buga ?wallon da babu shamaki ya shige raga zururuf.

Tuna kalaman Mr John da ya cewa"da zuciyarsa zai buga kuma zaiyi nasara"
ya sa ya ?ara jefewa a karo na biyu.

?ara tuna kalaman Mr Toyosi na kar yasawa zuciyarsa shi nakashashene da zai ci a ?ar?ashin wani, ya sawa zuciyarsa shi lafiyayyene da zai yi gwagwarmaya har wasu su yi rayuwa a ?ar?ashinsa, amma ba wannan Abu Zaid Win na baya ba Gurgu mai raunanniyar zuciya, zafin namansa sai ya ?aru, zuciyarsa na ?ara Waukar zafi kalaman Satanci da girman butulci da mabanbanta mutane sukayi tayi masa da gorika kala-kala ne ya?ara rura wutar samun nasara a cikin zuciyarsa da ?aimin cimma muradansa.

"Muna da damar cimma muradanmu a lokacin da muka shirya,tsufa nakasa ko rashin ilimi mai zurfi ko wani dalili na daban kar mu bari suyi mana shamaki da cikar muradanmu mudage kuma muyi gwagwarmaya wata rana burikanmu zasu zama gaskiya" kalaman da zuciyar Abu Zaid yake ta nanata mai kenan har Allah Ya bashi nasara.....
' ABU ZAID
BY NAFISAT ALIYU SASAAL

18
A Sangaren Hudayya
Tafi minti Talatin manne a jikin bishiya har aka fara kiran sallar Magriba sannan ta fito bakin titi, ?irjinta na bugawa tana addu'ar Allah Ya sa kar Taufiq ya kuma biyowa hanyar.

Ta sa?a ta kwance bata samu mafitar da ya wuce zuwa wajen Maryam Abokiyar karatunta ba. Taxi ta tara a tsorace tana waige-waigen kar Allah Yasa wanda yasan Taufiq ya ganta.

Kwatancen da Maryam ta taSayimata ta bi. Gida ne maikyau da ya dace da kalar anguwar. Kamar Sarauniya haka ta fito saboda kuWin da babu a jikinta,da sanyi murya kamar mutuniyar kirki ta ce
"Mallam Dan Allah bari na shiga na karSo maka kuWinka" tsoho ne kuma mara hayaniya kai kawai ya Waga mata alamun yana jiranta.

Numbern dake manne a haWaWWen Gidan take kallo da sunan unguwar

"dama haka gidan Maryam yake"ta faWa a ranta lokacin da take ?wan?wasa Gate Win gidan.

Buzun maigadin su ne ya buWe mata,cikin kame-kame ta gaishe shi kafin ta sanar da shi Maryam take nema,kallon anya tana da kusanci da Maryam yakeyi mata don Maryam ta jima da komawa Lagos ita da Mijinta.
Da Hausarsa da baya fita dakyau ya ce
"ayya ai tuni Hajia su ka koma legas sai dai ki kira wayarta" ya faWa yana ?arewa Hudayya dake firgice kallo.

Hannunta na rawa ta fara neman layin Maryam,a kira na wajen huWu ta Waga. Ajiyar zuciya mai ?arfi ta sauke lokacin ta Maryam ta amsa sallamarta,da muryar tausayin da take yaudarar mutane da shi tace

"Madam ina ?ofar gidanki kuma gateman yace bakyanan"

cikin tsokana Maryam ta ce
"ai na jima da komawa Lagos,ina fatan komai lafiya masoyiyar Ibrahim" kai ta girgiza kamar Maryam na ganinta,sannan ta ce

"labarin mai tsaho ne please ki sa Maigadi ya bani Wari biyar zan biya mai Taxi"

da jimami Maryam tace ta ba wa gateman waya.

A tunanin Hudayya Maryam zata yarda a buWe mata gidan ta zauna na wani Wan lokaci, amma sai ta ga akasin haka don ?ememe maigadi ya hanata shiga ya bata dubu Waya tayi kuWin Mota inji Hajia.

Babu kara Hudayya da ta ?ara kiran Maryam, Maryam ta shaidamata Mijinta ne bai amince ba amma zata bata address Win gidan masu aikinta taje ta kwana.
Ba ta da zaSi haka ta ?ara hawa Taxi zuwa Unguwar da Maryam tayi mata kwatance, balaifi gidane mai kyau dai-dai misali,kuma ta samu tarbar mutunci albarkacin kirkin Maryam da ta ci. A da?in Firdausi babbar ?a a gidan aka sauke Hudayya...

Mu haWu a Littafi na biyu don jin yaya zata kasance.
End

SAFEERA
Littafin Safeera ta jingine a gefe, idanuwata sunyi jajir kamar an watsa mata yaji saboda kukan da tasha. Kamar zararriya haka ta koma inda ta siyo littafin ba tare da tadaina kuka ba, sai dai babu na biyun littafin.

Jiki a sanyaye ta dawo gida, lokaci zuwa lokaci tana share ?wallar dayake zubo mata.

A zabure ta mi?e saboda tunawa da Numbern wayar dake ?arshen littafin.

Hannunta yana rawa ta kwafe number a wayarta, Sai tayi kira na wajen 10 sannan aka Waga.

Batare da Safeera tajira ta yi magana ba tace"sunana Safeera Yazeed, Wan Allah Hudayya nake nema"

da sanyi muryar da ya haWe da tsoro, Macen data Waga wayar tace "bansan me kike nufi ba"

Da sigar lallashi Safeera ta ce; "dan Allah ki taimakamin idan kinsan Marubuciyar da ta rubuta labarin da na karanta ba biyunsa nake ma dan Allah"

A Wayan Sangaren shiru a kayi kafin wacce ta Waga wayar ta numfasa sannan ta ce;

"Babu littafi na biyu saboda wasu dalilai da ya sa a dakatar da shi, kiyi ha?uri Hajiya"

Safeera kuka ta sanya tana Magiyar dan Allah dan Annabi ta ?arasa mata labarin abinda ya faru ta waya, ko ta kwantanta mata zata zo har gida ta bata labarin.

Ha?uri dai aka ?ara bawa Safeera tare da shaidamata fitar labarin na iya ?ara jefa asalin wacce ta rubuta labarin cikin Matsala.

Magiya Safeera ta cigaba da yi da ro?o, da dai taga bazata amince mata ba, sannan ta bata labarin wahalar da Mahaifiyarta take sha, wannan dalilin yasa ta keson taji ?arashen labarin, idan da gaske Abu Zaid Win da Mahaifiyarta take nema ne.

Ajiyar zuciya wacce take kan layi da Safeera ta sauke, kafin tace Safeera ta bata ?an mintina tana zuwa.

"To" Safeera ta amsa mata da shi, tana jiran kiranta, bata damu da wacce ta Waga wayarta ba ita dai burinta ta samu jin ?arshen labarin. Kati ta siya ta banki mai yawa tana jiran a?ara kiranta.

Sai da akwashi rabin sa'a sannan aka ?ara kiranta. Katsewa tayi ta kira tana gyara zamanta.
Gyara murya akayi a Waya Sangaren sannan aka Wora da;

"BAYAN ?AN GIDANSU FIRDAUSI SUN TARBI HUDAYYA SUN BATA MASAU?I;

Da dare ya yi cizon sauro ne ya hanata barci saboda rashin wutar nepa balle ta samu shan fanka da ma kuma ba su da AC irin na gidan Taufiq. Sai tsaki take yi ta na juye-juye. Har lokacin Firdausi tana zaune ta na rubutu sai cikin dare sosai barci ya Wauketa.

&washe gari bayan sunyi sallar Asubahi, Firdausi ta cigaba da rubutunta,Hudayya kasa jurewa tayi ta matso kusa da ita tana ce "me kike rubutawa haka tun jiya bakiyi barci ba Firdausi?"

cikin murmushi da alkunyar tarbiyyar da Firdausi take dashi tace "ina rubuta labari ne na siyar a buga a takarda" ido Hudayya ta zaro mafita kala-kala na zuwa ranta lokaci Waya, cikin kame yanayin zumuWin da ta tsinci kanta a ciki tace

"inason nima ki koyamin na rubutu labarina,kina ganin zan samu kuWi sosai?kuma yaushe zaki fara koyamin" Wan jim Firdausi ta yi kamar mai tunani,Hudayya na ganin haka tace.

" Firdausi karki damu duk kuWin da na samu tare zamu raba kinji" cikin tsoro da rashin sabon da ke tsakanin su Firdausi tace;
"ki bari nayi shawara da Innata" Sata fuska Hudayya ta yi alamun bataji daWi ba tana kwanciya kan abin sallar da take kai.

Kallo Firdausi da suke kusan sa'a Waya ta bi ta da dashi tanajin kamar bata kyauta mata ba, a hankali ta ce"naji zan koya miki".

Da sauri Hudayya ta mi?e tana Murmushi kamo hannunta tayi sannan tace
"Nagode Firdausi amma zaki taimakamin zuwa Tofa bincike nayi miki al?awarin tare zamu raba duk kuWin da zan samu kinji" shiru Firdausi tayi cikin tunani sai dai tuna zasu raba kuWi kai Waya da ita, ya sa ta amince.

& Da gari yayi haske sosai, Hudayya ta ?ara kiran Maryam da salon yaudararren magiyarta ta ci galaba akan Maryam har ta amincewa zuwanta Lagos amma sai bayan sati saboda muhimmiyar maganar da ta ce za su tattauna. Da zumuWi Hudayya ta fara shirin tafiya Lagos bayan ta samu nasarar kwashe dukka kuWaWenta dake cikin Account. Wajen mai ?arbar labaran Firdausi ya siya ya buga sukaje da taimakonshi ba tare da sanin Innar Rahima ba sukaje Tofa, Hudayya na bakin tasha tana jiransu.

Da dabara suka samu jin ainihin bayanin auren Siyaa da zuwan Abu Zaid da korar su da Nenne ta yi, da yadda duk wasu abubuwa suka faru da Siya a Coventry. Ta bakin Nenne

Tsufa da yarda na wancan lokacin yasa ta yarda da gaske su ?an uwan ?alhatu Mahaifin Abu Zaid, sun nema a ko ina amma basu gansa ba, shine suke so suyi rubutu akan tarihinsa da na Siya ko Allah zaisa ya gani ya dawo gida.

Shima Mallam Sa'adu da abinda suka yaudari Nenne suka yaudaresa har ya ba su bayanin inda Abu Zaid ya tafi. Hamisu mai bugawa Firdausi littafi shi yayi musu kuWin Mota har ?auyen Abuja gidan Mama Ramatu,itama suka yimata dabara suka samu jin wasu bayanan daga bakinta, ita ta kwatanta musu gidan Zainab, Zainab da damuwa yayiwa yawa ita ta?ara musu da bayanai masu yawa irin wanda suke bu?ata, bayan sun yaudareta da su ?an uwan Mahaifiyar Abu Zaid ne.

Bayan sun dawo Kano Hamisu ne ya binciko shafukan sada zumuntar Mr John kuma yasamu bayanai dayawa akan Abu Zaid da bayanin da Mr John yayiwa ?an jarida da kuma burin abinda yakeso Abu Zaid yazama.

Kafin a kammala rubuta labarin Hudayya ta tafi Lagos gidan Maryam.

An kammala rubuta labarin Hudayya amma ba'a buga ba.
Har zuwa wata Waya Hudayya bata ?ara neman kowa ba, dalilin haka yasa kawai Firdausi tacewa Hamisu ya buga saboda tanasa ran littafin zai kawo kuWi, ba musu Hamisu ya amince.

An buga littafin an shigar da shi Kasuwa da sunan Hudayya ce ta rubuta, kuma ya samu karSuwa sosai, ana jiran Hudayya ta dawo ta bayar ragowar labari a Wora, kwatsam sai ga jami'an tsaro har Gida sun canke Firdausi.

Kwanan Firdausi uku sannan tasan Hudayya ce tasa akamata, wai ta buga littafi da sunanta zata Sata mata Suna. Da?yar da suWin goshi da taimakon Hamisu, aka bayar da belin Firdausi, wannan shine abinda ya faru, a Sangaren
TAUFIQ, SIYAA, DA ABU ZAID DA ITA KANTA HUDAYYA DUK BA MU SAN WANI RAYUWA sukeyi yanzu ba,amma ki bibiyi shafukan sada zumunta na tabbata zaki samu ABU ZAID don a yanzu fitaccen Mutum ne"

Godiya Safeera ta fara kwararo mata, sai dai tana cewa; "dan Allah da wa nake magana Firdausi ce ko ?ar uwarta?" Kit aka katse kiran tare da kashe layin gaba Waya. Ido safeera tabi wayarta da shi, kafin ta mi?e ta shiga washroom

Safeera Bayan ta fito daga washroom
shafukan da tasan ake posting Win abinda ya danganci wasan ?wallon kwando tayi ta bi ta na dubawa ba, amma har tsakiyar dare ta kasa samo Shafin Abu Zaid, tasa Leo Az bata samu ba, tasa Abu Zaid bata samu, daga ?arshe tasa Ibrahim shima duk bata samu ba, Barcin gajiya ne ya Wauketa.

&washe gari bayan tayi sallar Asuba ta ro?i Allah Ya sau?a?a mata ta samo shafin Abu Zaid.
Instagram ta ?ara hawa ta cigaba da bibiyan Videon da suke Worawa.

Kyan Matashin da zanen kitson kansa ne ya birgeta, don haka ta Wan shagala da kallonsa. Kan sunan AZ da akayi tagging ta shiga.
Vidiyoyinsa ne suka bayyana ?alilan, sai ?an hotunan da yawanci an Waukesa ne bai sani ba. Videon farko ta shiga.

Daga bayaninsa da na Baturen da ake nunawa, da wasu hotunansu acikin videon na yarda sukayi gwagwarmaya kafin ya samu babban contract ta fahimci, Abu Zaid Win da ta nema ne. Ihu ta kurma kafin tayi sujada.

?akin Mahaifiyarta ta nufa a guje, tana ?wala mata kira;

"Mommy! Mommy!!" Zainab da duk ta rame da Wago kanta a hankali tana amsawa da "na'am Safeera wannan ihun na menene?"

Safeera tana shigowa ta kai mata wayar saitin Fuskarta, da zamuWi tace;

"Mommy Uncle Ibrahim ne kingansa wallahi shine"
Kai Zainab ta girgiza don babu inda wannan ?osasshen Namijin ya haWa hanya da Wan siririn ?aninta shiru-shirun da ko magana bai damesa, ba.
Sannan wanda Safeera take nuna mata ?afa Wayane da shi.

Safeera da ta fuskanci Mahaifiyarta ba ta gamsu ba da sauri ta?ara nemo wani Videon, tayi sa'ar samun wanda fuskarshi ke kusa, ya na zaune a kan kujera ya na kallon wayarsa, da kitso guda shida zane a kan kwantaccen sumar kansa da matsowar

11 / 43