ABU ZAID HAUSA NOVELS COMPLETE BY SASAAL.doc

Author :  Nafisa Aliyu Salsal Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   22 / 43

63K to 66K   out of 126.7K words

mutum wallahi" dole Hudayya ta haWiye tarin maganganun da take son furtawa ranta ba daWi. Kai tsaye bayan sun baro sashen Innar Zara'u Wakin Zahra Hudayya ta nufa. Kamar ko da yaushe tana nannaWe a kan gado tana sana'ar chating. Da sigar ?warewar da Hudayya take da shi wajen yiwa mutune dabarar dukan cikin su ta ce" ehm dama Yaayan ku ne ya ce nayi miki magana game da ?awarki Safeera...(ba tasan komai ba akan maganar Abu Zaid)" cikin Iyayi Zahra ta tari numfashinta"Ni fa abarni ai ina bibiyar Abu Zaid Win a Instagram,so no need a tallata mishi Ni" idan zuciya na yin abinda ya fi bugu shi na Hudayya ya yi,gaba Waya sai kanta ya kulle,bawai da nufin haka ta zo ba,ta zo ne kawai don taji wani abun dangane da Zainab a bakin Zahra,tasha jin labarin ?awarta Safeera amma ba su taSa haWuwa ba,kenan idan ana ?o?arin tusawa Abu Zaid Zahra,to kenan tunaninta bai bata dai-dai ba kenan. Jiki a saSule tabar Wakin,dole komai ya bayyana gareta.

A sanin da tayiwa zuri'ar Alhaji ?alhatu mutane ne ma su tausayi da jin?ai idan ta cire Alhaji ?alhatu a lissafi,duk da Mutum na iya sauyawa musamman su da suka kwashe tsahon shekaru basa tare da kuma abinda ta yi musu zai cire tausayin Mutane a cikin zu?atan su,sai dai bata ga wannan sauyin a fuskar Zainab ba,don da wata ce ganin da tayi mata a Asibiti sai ta sa ankulleta ko tayi shari'a da ita,wannan ya bata tabbacin Zainab Win bata sauya ba kuma tausayinta ba zai sa ta bar Sulaiman ya aurawa Ummee maigadin gidanta ba, dole akwai abinda Sulaiman Win ya ke Soye mu su. "ABU ZAID" ta ?ara maimata sunan abin son ta,(da Abu Zaid zai amincewa Soyayyarta da sai ta rabu da Sulaiman ta aure shi,amma duk da yana matsayin gurgu a shekarun baya, har suka rabu bata taSa hango Soyayyarta na sakan Waya ba a cikin idanuwanshi sai ?iyayyarta a wa su lokutan kuma tausayinta,ko yaya ya koma yanzu? Idan ya ganta ko zai ganeta?).

maganganun Zahra ne ya ?ara dawowa kanta,da sauri ta rarumi wayarta. Ta sani Zahra bazata taSa li?ewa Namijin da ba shi da arzi?i ba, tayaya ma Zahra zata so gurgun da yake ci a ?ar?ashin ?ar uwarshi mai kwatankwacin arzi?in Yayanta(Sulaiman)?, a take ta hau Instagram tashin farko tayi searching Win Abu Zaid sai dai bata samu ba sai waWanda mabiyansa ne suka buWe kuma ba bu fuskokinshi kai tsaye a dukka videos Win.Account Win Zahra ta shiga tunda a baya suna following Win juna kafin komai ya?ara kwaSe mu su Zahran ta daina following Win ta. A take taga posting Win da Zahra tayi few minutes ago, na wa su hotunanta ma su kyau, haWe da tagging Win Safeera da wani mutum Waya, har Hudayya ta kai hannunta kan sunan Safeera sai kuma ta fasa ta mayar da shi kan Wayan da ta ga an rubutu "Leo Abz" hannunta har rawa yake yi zuciyarta na bugawa da tsoron abinda zata gani duk da ta na fatan ace account Win shi ne dagaske......

*************************************
UMMI
Jiki a sanyaye ta kammala girki,ta mi?awa Innar Zara'u dake ta habaicin nishaWi har lokacin Wakinta,bayan ta kammala ko ina Sannan ta wuce na ta Wakin har lokacin jikinta a sanyaye,ba tafi minti biyu da zama ba Yaayanta ya shigo, dasauri ta goge idanuwanta tana ?ara gyara zaman doguwar rigar jikinta. Murya a sanyaye ta ?ara gaisheshi kafin ta yi ?asa da kanta tana sauraron bayaninshi." Bayan na bar wajen Innar Zara'u na ?ara tuntuSar Fa'iz ko zan samu sauyin ra'ayi daga gareshi,amma kai tsaye sai ya sanar da ni ya ma fasa auren gaba Waya Iyayenshi sun zaSamai Matar aure kuma ya yafe duk abinda ya kashe miki. Inaso ki ?ara ha?uri Ummee,Allah Ya sa hakane yafi alkhairi. Duk da bani da tabbacin halayyar Ibrahim nasan zai ri?eki amana,amma dole sai kin yi ha?uri tunda ba shi ya ganki da kanshi ya ce yana so ba,ban kuma ba shi ke don na tozartaki ko na nuna rashin darajar ki ba,a'a akwai abubuwa Soyayyu dayawa Ummee wanda sai nan gaba zaki fuskance su Waya bayan Waya. Amma dole sai kin ninka ha?urinki da juriyarki a kan na daa sannan zaki fahimci mai nake nufi, ko bakyason zaSina Ummee?" Kanta ta girgiza da sauri alamun a'a. Har Sulaiman ya gama bayaninshi da nusantar da ita manufarshi bata ce komai ba,ya na fita ta fashe da kuka. Bawai auren maigadin ne yake mata ciwo ba,a'a yanda Fa'iz ya wofintar da ita lokaci Waya ne yake mata ciwo,har mai ta aikata da zafi haka. anya ma ba asirin ba?in jini akayimata ba? Kasa ha?ura ta yi,ta Wauko wayarta, layin Mammynta ta kira. Yanda take kuka tana yiwa Maryam bayani ne yasa taji kamar ta faWawa Ummeen gaskiya,amma rashin sanin mai zai biyo baya yasa ta ha?ura tayita tausarta,har Ummeen ta yi shiru.

Dangin Mahaifin Ummee sunyi binciken ciki da wajen ahalin su Zainab daga kowanni Sangare,kuma Alhamdulillah kwalliya ta biya kuWin sabula,don haka suka sanar da Sulaiman ya yi wa Zainab magana sun amince Abu Zaid ya turo magabatan shi.

Zainab da Sulaiman ba ?aramin farin ciki su ka ji ba, musamman Sulaiman dayake ganin komai kamar a mafarki, Number Abu Zaid ya nemi Zainab ta ba shi don su ?ara gaisawa kai tsaye ta nashi wayar, su kuma tsara yanda taron zai kasance. Da farko Zainab hanashi number ta yi, ta ce ya bari Abu Zaid Win ya kirashi da kanshi,sai da ya yi mata ?orafin bayason Abu Zaid Win ya kirashi a kan idon kowa yasa Zainab Win amincewa ta bashi.

A yammacin ranar da Sulaiman ya sanarwar Zainab amincewar Iyayen su, ta nemi na su dangin ta waya. A tsakanin su, su ka sasanta waWanda za su je Kiyawa neman aure Ummee maimakon zuwa Lagos kamar yanda Sulaiman ya sanar mata.

Bayan Sulaiman ya dawo gida ya huta sai ya keSance kanshi harda murza key gudun shigowar Hudayya. Gajeran sa?o ya fara turawa Abu Zaid kafin ya kirashi, sai dai har ya katse bai Waga ba.....

*************************************
ABU ZAID
A gajiye yake Waga normal da prosthetic leg Win shi da ke bayyane saboda Bball jersey da ke jikinshi, idanuwanshi suma agajiyen su ke,dogayen yatsunshi ya Wagawa Sajjad dake biye da shi a baya lokacin daya isa ?ofar Wakin dayake mallakinshi. Wayoyin shi Sajjad ya mi?amai bayan ya dakata da bayanin da ya ke yi mai. Ingarman jikin Abu Zaid na ?o?arin shigewa Wakin gaba Waya Sajjad ya ?ara cewa"ehhm ehmm Leo na ce ba,mai zancewa Madam Fareesa" waiwayo ya yi gaba Wayanshi fuskarshi da dama can yake a matse ya ?ara matsewa, idanuwanshi da ke lumshe kamar wanda ya gama zu?an wiwi ya zubawa Sajjad. Da sauri Sajjad ya yi ?asa da na shi Kan, yana jiran hukuncin da zai yanke mai dan yasan dole ya zage shi. "Mtsw Bunch of fool's" ya furta da Deep husky voice Win shi da ya yi ?asa sosai,kafin ya rufo ?ofar. ?aramin dariya Sajjad ya saki idan da sabo ya saba da shan zagi kala-kala matsawar zai yi mishi zancen Fareesa,duk da shima ba wai son ala?ar ta su yake yi ba,amma ba yanda ya iya don Fareesa kamar mayya haka take, batajin haushin duk zagin da zai mata. duk ?asar da Abu Zaid zaije tana biye da su,sai dai idan bata samu labari ba.

A gajiye ya kammala komai na shi, yana ?o?arin mi?ewa daga kan prayer mat kiran Sulaiman ya shigo. Ya na duba Number ya gane Abokin aikin Zainab ne Sulaiman surikinshi saboda tun safe Zainab Win ta tura mishi Number shi. Sulaiman na ?o?arin kiran Abu Zaid a karo na biyu,na shi kiran ya shigo sai dai Video Call ne,kamar Mace haka Sulaiman ya fara gyare-gyaren fuska har da canza wajen zama. Tashin farko fuskar kowannen su ya bayyana. "Ina nasan wannan fuskar" Abu Zaid ya tambayi kanshi cikin mamakin da ya Wan bayyana kan kyakkyawar fuskar shi da har lokacin yake a matse. Har suka gama gaisawa bai gano ina ya taSa ganin mai tsananin kama da Sulaiman ba. Saboda yanayin gajiya yasa tattaunawar ta su batai tsaho ba sukayi sallama.

Sanyi jikin Sulaiman ya yi. Ta yaya Ummeen shi da take bagidajiyar da batasan komai ba sai bautar aiki ko karatu bata ganewa zata iya rayuwa da mutum wayayye kuma kyakkyawa irin Abu Zaid har ta gamsar da shi suyi zaman Mata da Miji na so da ?auna?,ta ya ya kuma zata iya shawo kan Namiji irin wannan har suyi zaman auratayyar dayake buri? ko ba a faWa ba yasan babu yanda za'ayi a ce Namiji kamar wannan ba shi da iyali kuma ace babu wata Macen a cikin rayuwarshi bazai yiwu ba,dole cikin biyu ayi Waya ko ya na da ta rage zafi,ko kuma Matan banza yake bi. Ta ya ya sokuwar Ummeenshi zata iya wannan damben?. A karon farko da Sulaiman ya ji jikinshi ya yi sanyi dangane da al'amarin auren Ummee da Abu Zaid, gaba Waya sai fargaba ya maye gurbin farin cikin dayake ciki. Ya na tsananin ganin kyan Zainab amma sai yaga ?an uwanta yafita gaba Waya ma basa kama sai dai kama ta jini. Anya ?ura ba zai biyo baya ba kuwa? ko dai ya sanar da su Kawu afasa a bar Ummee ta yi aurenta a ?auye ko wa ya huta?.......

Menene ra'ayin ku=??

Saboda Sulaiman ya na da gaskiya,Ummee girkin Innar Zara'u kawai ta sani....

Page 35 na nan zuwa ?arfe 8:00pm Mon 6 jan 2025 In Sha Allah on ArewabooksABU ZAID

SASAAL

page 35

Tears ne ya cika Idanuwan Hudayya lokacin da hotunanshi ya mamaye ?aton screen Win wayarta,sai dai bata gazgata shi Win ba ne dagaske sai da ta fara shiga kyawawan hotunan Waya bayan Wayan,duk girman sauyin da Abu Zaid Win ta zaiyi bazata kasa ganeshi ba. Kuka ta fasa harda dukan cinyarta. Hotunan ta dinga bi Waya bayan Waya tana liking wa su kuma tayi screenshot. Soyayyarshi da tsananin son zuciyarta ya daWe da kawarwa ne yake dawo mata,sai dai batasan ta ina zata fara ba. Tunda mutumin da bai so ta a lokacin da bai zama kowa ba,ba bu ta yanda zai ai ya so ta bayan ya zama wani abu,daWin daWawa tayi mishi laifi mai girman da bazai ?ara ganin ?imarta ko mutuncinta ba......

Sulaiman kasa barci ya yi,har sai da ya share hours ya na ro?on zaSin Allah,saboda yasan ba shi da tsimi ba shi da dabara a kan hukuncin Ubangiji. A Sangaren Ummee ma kwanan Sallah ta yi tana ro?on Allah Ya sa hakane ya fi mata alkhairi,Ya sau?a?a mata rayuwa da Mijin da za'a aura mata.

SaSanin su Innar Zara'u da Zahra da sukayi kwanan daWi don ko ba komai burin su ta wani Sangaren ya cika tunda Fa'iz ya fasa auren Ummee.

**********************************

KuWi masu nauyin da ya harmutsa dangin Ummee dangin su Zainab suka kai a matsayin kuWin aure. Kafin rabin sa'a babu inda zancen bai zaga ba,musamman a cikin dangi,har Innar Zara'u magulmata suka bugawa waya,sai dai amsar data ba su na cewar uwar Wakinsa ce mai arzi?in ba shi Mijin da Ummee zata aura ba ne yasa ran Mahassada yin sanyi,har suka fara yada habaicin ashema mai gadi ne,kamar dai yanda Innar Zara'un ta sanar musu. Yayyen Ummee da dattijawan Yayye da ?annen Mahaifinta ba su tofa ba,sai ma ?ara godewa Allah da sukayi da ya ba su hikimar binne zancen isu-isu.....

Duk wani shige da ficen da Zainab takeyi idon Safeera na kai,sai dai ko da wasa bata samu fuskar tambayar Mommyn na ta abinda yake wakana ba. Binciken Number Nazeer tsohon Abokin Abu Zaid Zainab tasa ayi mata.

A yammacin ranar Asabar Safeera ta na zaune a Waki Zahra ta kirata bisa umarnin Innar Zara'u,wai ta tambayi Safeeran menene ainihin sunan maigadin gidan su. "Magaji" Safeera ta bawa Zahra amsa,cikin takaicin daya ma?ure Zahran take ?o?arin dannewa ta ce" Safee! sunan shi fa na gaskiya nake nufi" kai Safeera ta Wan dafe sannan ta ce"ohh ina zuwa bari na tambayi Mommy don gaskiya bansaniba".

Zainab na zaune tana waya da wanda tasa ya binciko mata inda Nazeer yake. Ya tabbatar mata Nazeer yana cikin Ikeja tsakanin Unguwanin su ma ba nisa,su na cikin magana Safeera ta shigo,sai da ta jira Zainab ta gama waya sannan ta tambayeta. Zainab tafi minti biyu tana ?arewa Safeera kallo,wato ta hanata mu'amalarta da Zahra shine bata hanu ba ko,kai kawai ta girgiza don tasan idan bata bawa Safeeran amsa ba ta wani hanyar za su bincika su samu amsa " sunanshi Ibrahim,amma maiyasa kika yimin wannan tambayar Safeera? Wallahi! Wallahi! Idan har kika bari na tabbatar da abinda nake zargi,zanyimiki hukuncin da bazai yimiki daWi ba kinji na rantse" kai Safeera ta sunkuyar ?asa saboda ita anata wayon bawai Mommyn nata ta gano har lokacin suna tare da Zahra ba ne. Tana samun damar barin Wakin ta bushe da dariya.

Ba?aramin sanyi ran Zahra da na Innar Zara'u yayi ba, bayan sun samu tabbacin dagaske dai Ummee maigadi zata aura,abin mamaki gaba Waya sai ta fita harkar Ummee ko girki ta daina sata,sai dai a wasu lokutan takan kalleta ta bushe da dariya harda tafa hannuwa. Ciwon kai mai tsanani ne ya kwantar da Hudayya tunanin rayuwa ya fara hawar mata kai, maganganun Late Aunty na dawowa ?wa?walwarta Wayan bayan Wayan. Ihu tasa tana surutan da ita kaWai tasan ma'anar kayanta.

Ranar Weekend Zainab ta shirya kaiwa Nazeer ziyara. Ya ?ara zama babban mutum mai arzi?i. Zainab bata sha wahalar samun ganinshi ba,kafin su tattauna komai sai da Nazeer yasha kuka tare da ro?onta alfarmar indai tasan Abu Zaid baya raye Dan Allah karta faWa mishi,kai ta girgiza bayan ta Wauke na ta hawayen,sannan ta bashi labarin yanda komai ya kasance. Sujjada Nazeer ya yi kafin ya saki dariyar daya bayyana jerarrun ha?oranshi. Shi ba ma'abocin social media bane haka kallon Ball da sauran su shiyasa a wasu lokutan a bakin Iyalinshi yake sanin wani abun na faruwa. Da yaaga girman canjin da Abu Zaid yayi a wayan Zainab dariya ya saki na nishaWi mamaki,al'ajabi da kuma tsoron Allah daya ?ara shigarshi,ashe Ibrahim zai canza ya zama Namijin gaske dayake mai sha'awa tuntuni,ba soko mara wayo mai bin umarnin Siyaama ba,duk da ya rasa ?afa. A wa su lokutan ya yarda saika rasa wani abun kake samun wani. A take ya kira Taufiq,shima ihu ya sa da salati Zainab duk tana jin su. ?aya bayan Waya Nazeer ya dinga kiran Abokanan su da duk sun?ara zama manyan mutane,yana sanar da su auren Abu Zaid da bayyanar shi,har da Instagram account Win shi saboda wasun su basu yarda ba tunda duk sun samu labarin rasa ?afar da ya yi da Sacewarshi lokaci Waya. ?walla Zainab take ta sharewa gaba Waya sai ta matsu ranar auren ya zo, taga ya ya Abu Zaid Win zaiji a ranshi. Nazeer ya naimi Number Abu Zaid sai dai Zainab tayi mishi bayanin batajin zai Waga kiran su, musamman su dayake ganin suna daga cikin waWanda sukayi silar faruwar komai, surprise take so su bashi. Nazeer da Iyalanshi har gida suka raka Zainab,cikin iko Allah a kaf hirarrakin su Safeera takasa Waukar hasken komai,duk da tanada labarin Abu Zaid amma batasan asalin waye Nazeer ba,don ba da asalin sunan shi akayi amfani ba a labarin,kyautar kuWi masu nauyi ya yi wa su Safeera da ?annenta. Bayan tafiyarshi tanata ?o?arin bugar cikin Mommynta don tasan wai maiyake faruwa amma Mommynta ta?i bata haWin kai.

Har Kiyawa Maryam da sabon Mijin da ba su jima da yin aure ba,bisa tilastawar Mahaifanta suka je neman alfarmar abasu Ummee ayimata gyaran jikin amare. Tayi tunanin za su hana,amma sai taga har albarka suka Winga sanya mata,kowa na rububin Waukar Hanan. Ko da Baffannin Ummee suka tuntuSi Sulaiman jiki na rawa ya amince,dama ya rasa yaya zaiyi saboda kunya yakeji ya tuntuSi Zainab da zancen,tunda ta zama sirakarshi. Da Innar Zara'u taji labari dariya ta dingayi"wai a banza,Maigadin za'ayiwa gyaran jiki" shi dai Sulaiman bai tofa ba,haka Ummee dake rawar jikin tafiya Kano...

Wani irin shiri Zainab da dukka dangi da Abokanan Abu Zaid suke yiwa auren. Haka su Mr Toyosi da Mr John da Zainab ta sanarwa saboda tasan bazai faWa ba,har Dm tayiwa Leo Zayad,ba?aramin farin cikin shi ya nuna ba,gaba Waya sai daWi ya ?ara lulluSe Muhammad lokacin da ya samu labari,saboda yasan ?afarshi ?afar Zayad kuma dole ya haWu da Siyaa a mayar da auren su. Wa su irin manyan kuWaWen dangin su ma su wadata da marasa wadata da tsofaffin Abokanan shi suke zubawa a kan auren. Dangin Uwa da na Uba kowa nason wanke kanshi,haka Nazeer, Taufiq,da ragowar Abokanan shi da suka cinyemai manyan kuWaWe a baya saboda rashin wayonshi da rashin zafin kanshi. Nazeer ne ya yiwa Abu Zaid kayan fitar biki saboda shi kaWai yasan size Win tsahonshi sai faWi da'aka ?ara saboda buWewar daya ?arayi. Babu wanda ya yi rawar kan nemanshi a waya har su Leo Zayad da su Mr John saboda sun lura kamar bayason Mace ta ?ara shigowa rayuwarshi...

Tsabar son bin kwakwafin mai yake faruwa Safeera har rama tayi,itama Siyaa kullum ta shigo sai ta tambayi maiyasa yanzu Aunty Zainab Win ta zama busy,duk sun kasa samun amsa da kuma dalili. A Sangaren Zahra kuwa kullum sai ta yiwa Safeera zancen Dan Allah ta taushi Mommynta a haWa ta da Abu Zaid,ita idan ya aure ta ma ba sai ta bishi ?asar dayake ba,zatayi zamanta a Nigeria. Ha?uri Safeera take bata a kan ta ?ara ha?uri yanzu Mommynta ta zama busy,inda Allah Ya sau?a?a Zahra bata taSa yiwa Safeera zancen Ummee zata auri Maigadin gidan su ba,don a ganinta raini zai shiga tsakanin su,gara tayi shiru tabarshi a matsayin bata sani ba...

Wani irin gyara akayiwa asalin gidan su Abu Zaid don anan suka yanke shawarar yin taron biki. ?inkunan daya hautsina nutsuwar Safeera da Siyaa Zainab tayi musu,gaba Waya sai suka ?ara ruWewa da tambayar don Allah ta gayamusu maiyake faruwa? Waye zaiyi aure? "Ku bari idan lokaci ya yi zaku sani" shine amsar da Zainab ta ba su.

Ummeen na karSar gyara, dama kuma can maikyauce,sosai Maryam ta zage damtse saboda dogon sa?o Sulaiman ya turo mata bai Soyemata komai ba...

Washegarin

22 / 43