ABU ZAID HAUSA NOVELS COMPLETE BY SASAAL.doc

Author :  Nafisa Aliyu Salsal Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   39 / 43

114K to 117K   out of 126.7K words

iko ne,ta gama duk wa su zagayenta da cin amanarta,ta dawo inda Ya ?addara zamanta, duk da al?awarin da tayi da kuma burinka da ta ci. To maiyasa batayi hikimar tara kuWi a Gidan Taufiq da Sulaiman ta sayi Gida ba? "Saboda Allah bai ?addara ba,kuma Shi Allah ba'ayimai dabara,Gwanin hikima ne akan komai" zuciyarta ta bata amsa. Mama Ramatu ?akinta ta shige bayan ta gama alola ta bar a tsaye,tunda Gidan ba ba?onta bane,kuma bataga abin maraba da rawar ?afa akan zuwan Hudayyan ba.

Da jan ?afa ta nufi tsohon ?akin su.
Kamar kayan wanki haka ta zube akan katifar da duk yasha jiki. Hawayenta ta share tana ?arewa Wakin kallo, dagaske Wakin bai sauya ba,sabon fentin ne kawai ya Wan ragemai muninshi na daa,sai katifar da shima yaji jiki,da alama ma ba sabo ta siyeshi ba,idan ma sabo ne,to ta daWe da siya. Ashe nadamar da Marigayiya Aunty ta ce zatayi wata rana da gaske ne. Ga shi komai ya na bayyanar mata daki-daki. Maiyasa batayi ha?uri ta rungumi maraicinta ba,kamar yanda Aunty tasha kwaWaitamata,maiyasa ta budulcewa Abu Zaid bayan halaccin da ya yi mata. Murmushi ta saki ranta sam ba daWi, hawaye na silalo kumatunta. Ko ba komai tayi silar sauyin Abu Zaid daga mara wayo kuma Rago zuwa Jarumin dayasan ciwon kanshi. Tana fatan Allah Ya yafe mata Ya kuma karSi tubanta. Da wannan tunanin ta mi?e don yin alolar sallar magrib,bayan ta idar Wakin Mama Ramatu ta nufa. Kamar bafade tsugunne a gaban Sarki haka ta tsugunna a gefen Mama Ramatu. Mama Ramatu bata ce mata komai ba sai ?asa da tayi da kanta,cikin kuka take koro bayanin duk abinda ta aikata da Number Zainab da ta samu a wayan Zahra batare da saninta ba. Cikin raunin zuciyar da ke nuna zallar imanin Baawa Mama Ramatu ta rungumeta tana bubbuga bayanta"Huda nasan wannan rana zai zo,abinda nake ta jiyemiki kenan amma kika kasa fahimta ta yanzu waa gari ya wayaa?...
*************************************
Duk arahar kaya sai dai idan Ummee bata sanya su ba, balle kuma ma su nauyin kuWi da aji. Murmushin jin daWin Sulaiman ya saki lokacin dayake ?are mata kallo daga nesa. Ya sani Abu Zaid da Ummee ba su fito a Caliber Waya ba,kamar yanda mutane suke Wauka, amma a Wajen Allah ba su da wani banbanci. Ba ya jin tsoro ko shakka a kanta,nutsuwarta da kamun kanta ka????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
Wai abin so ne a wajen kowa, musamman ga Namijin dayasan kanshi.
Duk wani nutsuwa da sauran kamun kanta sai da ta tattaroshi,saboda gargadin da Yaayanta Sulaiman yake ta nanata mata,"nutsuwa da kunya sune cikon kyawun ?a Mace,kuma kar ta bari so ya makatar da ita Darajar da Allah Ya yi mata. Duk da haka da jirgin su ya Waga sai da ta saki murmushi haWe da ?an?anme yatsun hannayeta waje Waya, "Finally yau zan ganshi,Allah Ya sa har yanzu ya na Sona" ta faWa da ?aramin sautin da ita kaWai taji abinta. Kalaman nata sai suka zama abin tunani da fargaba a cikin zuciyarta. Wani irin tarba zata samu? Har yanzu yana sonta kamar daa?...
*************************************
Da wani irin ciwon kai Zainab ta tashi, saboda kuka da rashin isasshen barci. Tun Safeera tana lallashinta har ta gaji ta ha?ura,ba ta taSa sanin haka Mahaifiyarta take da kafiya ba sai ranar. Da?yar tayi Breakfast zuciyarta sam ba daWi. Su na ?o?arin shiryawa Fred ya sanar da su jikin Abu Zaid ya tashi,an hana kowa ganinshi,may be sai zuwa washe gari. Hankalin Zainab tashi ya yi,sai take ganin kamar matsalolinta ne yasa ciwo yake naiman ?ara kai shi ?asa. Safeera Wakinsu Al-Hassan tayi tafiyarta saboda ba irin lallashin da bata yimata ba amma ta?i sanyawa zuciyarta salama.
A daren ranar Iyalan su Nazeer suka sauka har da Matar Taufiq. Dole Zainab ta saki fuskarta suka taSa hira kafin su wuce masaukin Mazajen su.
&Washe gari da sassafe Zainab ta shirya ko su Safeera bata jira ba tace Fred ya kaita Asibiti. Kamar kullum a harabar Asibitin da aka tanadi wajen hutuwa ta zauna,ko zata ga fitowar Mr John,tunda dama Fred ya sanar da ita baza'a bari ta ganshi ba,amma still ta ce ya kaita. Har su Safeera suka zo bata ga Mr John ba balle ta ro?i alfarmar ganinshi. Su Safeera ba su daWe da zuwa ba,su ma su Nazeer suka zo. Hira sama-sama sukeyi a tsakanin su,rabin hankalin su,na kan wayoyin hannun su,a haka Siyaa da su Leo Zayad suka same su. Safeera kallon tsaf takebin Siyaa da shi,ranta cike da burin zama irinta wata rana ko sama ma da ita,tunda ga Ummee da take mara aji ta samu irin Kawunta,to ina ga ita da take cikakkiyar ?ar gata.. Sam Zainab bata lura da Mommyn Siyaa ba sai da tazo daf da ita,sosai Zaheeda( Mommyn Siyaa) ta canza kamar ba ita ta haifi Siyaa ba,idan ba idonta ne ya gane mata ba dai-dai ba,sai tace ma ta fita ?uruciya tunda ita hankalinta a kwance yake tilon ?arta Siyaama tana auren mai kuWi. Wannan shine hasashen Zainab.
Dole ta?ara faWaWa fara'arta suka gaisa kamar komai bai faru ba. Zayad da Muhammad dama ba su zauna a inda suke ba,kai tsaye inda zai su samu Mr John suka nufa.
Tsaf bakin Zainab ya tsuke waje Waya Idanuwanta da suka soye saboda rashin barci ?yam akan halittar da take doso su. Gaba Waya sauyin fuskar Zainab lokaci Waya sai ya ja hankalin kowa a wajen musamman Matan. Inda take kallo kowaccen su ta Wan kalla kafin su Wauke kai amma banda Siyaa,Safeera da ita kanta Zainab Win. Idanuwan Safeera ?yam akan takalmin ?afar Ummee,takalmi ne da take burin siya tun farkon fitowar shi, amma Mommynta ta ce yayi tsada dayawa ta bari nan gaba zata siyamata. Ita kuma Siyaa Abayar jikinta take kallo irin Abayar da Muhammad ya yi mata tsaraba da shi ne,kuma tasan Muhammad baya siyamata suturar ?ananun kuWi. A Sangaren Zainab komai na jikin Ummee take kallo,tasan ba kuWin ?an uwanta bane ya siyesu saboda da kanta ta Wauko Ummee a airport kuma sai da ta faki idon Ummeen ta buWe Luggage Winta lokacin data sashi a bayan mota,kaya kala Waya ne,kuma ba irin wannan ba ne,tsaf ta ?iyasta kuWin takalmin da kuma Abayar,kenan Sulaiman ne ya yi dukka wannan siyayyar don kawai ya ?untata mata?... Idanuwanta ta Wauke tana gyaran zamanta. A cikin su su ukun da suka ganeta ba bu wanda Zuciyarshi bai motsa ba,Zainab hassada,Safeera kuma ji take yi dama ita ce,don a tunaninta acikin kayan da Abu Zaid yake siyowa Ummeen ne,Siyaa kuma kishin soyayyar da bazai taSa dawowa gareta bane yake bijiromata,wannan dalilin yasa ta?ara kafe Ummee da Idanuwanta har lokacin. Nazeer da Taufiq ne suka mi?e lokacin da suka hango su, kowannen su yana washe baki alamun sun ji daWi da Sulaiman Win ya sauko har ya kawo Ummeen da kanshi. Da alamun mamaki Matar Nazeer da ta kasa yin shiru take tambayar Wacece Ummee don sam bataganeta ba, duk da ta taSa ganinta a lokacin bikin su. "Matar Ibrahim ce fa"Nazeer ya bata amsa fuskarshi a sake. Tsaf Mommyn Siyaa ta gyara zamanta don ?arewa Ummee kallo. Da yanayin nutsuwarta na halitta ta ?araso wajen,da wani irin ladabi take gaishesu kanta a ?asa. Wani abu Zainab ta haWiye kafin ta amsa tana Wan sakin fuskarta. Ko makaho yasan Ummee Matar auren duk wani Namijin ?warai ne,balle kuma mai gani da idanuwa. Sulaiman da sakin Fuskar ya kikaga wasan yake gaishe da Zainab da yimata ya ya mai jiki. Da?yar ta iya amsawa ?wallar ba?in ciki na tararwa soyayyun Idanuwanta. Mommyn Siyaa da sanyin jiki ta amsa gaisuwar Ummee. Tabbas ta yarda Allah Ba ya barci,tana ganin ?arta kyakkyawace kuma Macen auren kerewa Sa'a,shiyasa take ganin kamar tafi ?arfin zaman aure da ?an da ?alhatu ya haifa,sai gashi Allah Ya Waukakashi sama da Waukakar da Mijin ?arta yake da shi,kuma ya bashi Macen auren da ta fi ?arta komai a ido. A sace ta kalli Siyaa da sam nutsuwarta baya jikinta yana kan Ummee, kafin tayi ?asa da kanta.
A kan idanuwansu Sajjad ya kira Mr John ga Matar Ibrahim nan ta iso. A ?asa da minti Waya sai ga Mr John da su Zayad sun fito Muhammad ri?e da hannun Papi a bayan su. Bakin tsohon kamar zai yage,bai Sata lokacin kallon mutanen wajen ba balle amsa gaisuwar su,ya bawa Sulaiman hannu kafin ya rungumeshi. Afuwar Sulaiman ya jirashi ya ro?a sannan ya kama hannun Ummee suka bar wajen. Zainab na ganin haka ta fashe da kuka haWe da surutan"tun safe nake wajennan amma an hanani ganinshi, saboda ana son rabani da shi,wannan wani irin musiba ne..." Lallashinta suka hauyi har da su Nazeer bayan sun ri?e dariyar dake neman ?wace mu su. Sajjad kam barin wajen ya yi yasha dariyarshi ya more. Tsakanin Matar Taufiq da Matar Nazeer mamakin halin Zainab Win sukeyi dama kuma daga yanda ta tarbi Ummee, suka san akwai wani abu a cikin zuciyarta. Mommyn Siyaa, Siyaa da Safeera ne suka dage wajen lallashinta tunda duk jirgin abu Waya ne ya kwaso su. Sulaiman zama ya yi yana gyara shirt Win jikinshi,kafin ya ciro wayarshi ya na latsawa haWe da yin murmushi. Zainab ta na ganin haka ta ?ara rushewa da kuka, shikenan Sulaiman ya nuna mata iyakarta. Ta tsinewa Mr John a cikin zuciyarta yafi a ?irga.

Muhammad da Zayad sun jima da barin wajen balle su ga kayan takaicin da Zainab takeyi da sunan Mr John ya hanata ganin Abu Zaid ya bar Ummee ta shiga.

Yanda suke kusarta Wakin da yake haka tsoro yake ?ara mamaye zuciyarta banda wani irin bugu dayake yi dasauri-dasauri. Idanuwanta ta rintse lokacin da Mr John ya Wora hannunshi akan handle Win ?ofar. Ya na gingine da pillow idanuwanshi da sukayi jaa a lumshe,alamun yana jin jiki. Mr John ne ya fara bayyana kafin Ummee. ?ara lumshe idanuwanshi ya yi murmushi na ?wacewa lips Win shi da suka Wan bushe ganin yanda Ummeen ta rintse Idanuwanta, da gaske Ummeenshi ba ta sauya ba,tana nan a yanda ya santa, da Muryar dayake fita a hankali ya ce"Ummeena"......
[5/20, 8:48 PM] Nafisasasaal: SASAAL

67

Da salon rainin hankali Innar Zara'u ta gyara zamanta, kafin ta ce"akwai abubuwan da na manta a Gidan Sulaimanu wallahi, Zulfah'u maaza yiwa direba bayani ya biya damu tunda baa jin Hausa yake ba"ta ?arasa faWa tana kallon Zulfah ta gefen ido. Kamar dutse haka Zulfah tayi gum,bata motsa ba kuma bata ce mata komai ba. Haka Zahra da takejin ba?in ciki kamar zai kasheta,ace wai duk haWuwarta da Arzi?in Yaayanta Sulaiman ?auye za su koma da zama,dariyar mutane da habaice-habaicen su kaWai ya ishe su. "Naa ga duk kunyi shiru ba bu wacce ta kulani,Ni zaku mayar mahaukaciya ko Gidan Sulaiman Win ne bakwaso na ?ara zuwa tunda kunfi son shi da jin tsoronshi a kaina eh!" Innar Zara'u ta katse zancen zucin da kowaccen su takeyi. Hargaginta da ?arfin halinta ne ya bawa Zahra mamaki,cikin tsiwa da rashin tarbiyyar da ta raineta a kai ta bata amsa da"Lallai ma Inna,to me kika mayar da Yaaya? Ni kam bazan ?ara komawa a wula?antani ba,idan zaki biya sai Driver ya saukeki a hanya,idan kin gama sai ki biyo bayan mu" da iya ?arfinta ta sakarwa Zahra naushi a baki kafin su fashe da kuka a tare,Innar Zara'u kukan ba?in cikin barin Lagos takeyi,ita kuma Zahra takaici biyu ne ya haWe mata,azabar da bakinta yake mata da kuma garin da za su bari. Duk wannan bidirin Zulfah ba ta ko kalli ida suke ba balle ta tanka mu su. A haka suka isa Airport bakin kowannen su a gaba tsabar kumburin kukan da kowaccen su tasha, musamman Zahra daya haWe da kumburin naushin da Innar Zara'u ta sakar mata.

Da su na da muhalli a Birni ba bu abinda zai kai su ?auye,amma inaa Zulfah ko fili batadashi a ?auye balle a Birni,haka ma Innar Zara'u. Dukka kuWaWen su a gidan Malamai da maganin mallakar Miji yake ?arewa, musamman Innar Zara'u duk abinda Sulaiman zai bata a wajen Malamai yake tafiya ko ?an uwanta bata iya taimakawa da ko sisi.
Ba bu wanda ya kawo matsala suka samu da Sulaiman,dama kuma Gidan da ta Gada da ?a?anta ita kaWai ce a ciki,ba bu kuma wanda ya isa ya zauna a ciki duk da batanan saboda masifarta.
Su na shiga Zahra ta shige Wakin dayake mallakinta ita da Zulfah, da can kafin suyiwa Gidan Sulaiman kutsen dole. Ba barci take ji ba,amma tana ganin kamar keSancewar ta ta zaisa ta samu salama a cikin zuciyarta. Innar Zara'u da Zulfah'u ne suka kimtsa gidan kafin itama Zulfah tayi shigewarta Waki.
&washe gari akan abin karin safe Zahra tayiwa Zulfah rashin kunya. Innar Zara'u ba ta ankaraba ta ga sun kaure da dambe,ganin su na neman halaka kan su,kuma ta kasa rabasu yasa ta fita a guje naiman taimako.
*************************************
A hankali ta buWe idanuwanta still zuciyarta bai daina bugawa ba. Hannunshi dayafi lafiya ya Waga mata yana mata alamar ta zo. ?in motsawa ta yi tana kallon gefen da Mr John ya ke a tsaye yana kallon kowannen da murmushi akan fuskarsa. Dariyar nishaWi Mr John ya saki saboda yanda ta kalli gefen na shi kamar mara gaskiya,barin ?akin ya yi still da dariya a saman fuskarsa. A hankali take takowa,dalilin haka yasa Abu Zaid samun damar ?aremata kallo,bai san da abinda zai sakawa Sulaiman ba,don yasan dukka kayan jikinta kuWin Sulaiman ne, kuma ba iya Ummeen kaWai ya fitar kunya ba har da shi kanshi,tunda Muhammad ya sanar da shi tare da Mommyn Siyaa suke,kuma yasan ganin Ummee zai taSa zuciyarta ya tuna mata da kalamanta na shekarun baya. Daga Wan nesa da shi ta zauna tanayin ?asa da kanta,wanda hakan ya sa mayafin kanta Wan zameta. Gashin da Sulaiman ya zuba kuWi akayimai gyara na musamman da ke fitar da ?amshi mai daWi ya bayyana. Lumshe Ido Abu Zaid ya yi,komai na ?ara dawomai sabo fil. Da wani irin sanyi murya da ta ita kaWai tasan yanda ta ?ara sanyaya kayanta ta ce"ina wuni,ya ya jiki?" Kai ya girgiza ya na ?ara mi?omata hannunshi. A hankali ta ?ara matsawa ta kamo hannun,kukan ta da jima tana adanawa soyayyarshi ne ya ?wace mata bayan ta kifa tafin hannunshi a kan fuskarta,ya rame mata a ido sosai kamar ba waccen ?osasshen Abu Zaid Win da ta sani ba. Ragowar ?arfin daya ragemai yasa ya janyota,kamar jira takeyi ta ?an?ameshi,ta na mitar"maiyasa ka rame da yawa haka baka cin abinci kaima?ina ta kuka da Sajjad ya kaini Gida,kuma Yaaya ya ce na daina kuka,amma nakasa,ya ya akayi kaji ciwo bansaniba,na yi ?ewarka sosai" ta ?arasa faWa tana sakin ajiyar zuciya. Yanda maganar ta ta yake fita a cikin jikinshi yasa ya ji kanshi na Waukar zafi, ga wani irin ?amshi dayake fita ta cikin gashin kanta dake saitin ?ofofin hancinshi mai daWin gaske. Da ma?alewar maganar da baisan yana da shi ba ya ce"ba..yan..na bar Hospital" kanta ta Wago a hankali ta na kallon cikin idanuwanshi da rauninshi yake bayyane a cikin su, kafin ta ce"yanzu ai ka na jin sau?i ko? Kaima ka yi missing Wi na? Kuma maiyasa baka cin abinci?" Murmushin zaki ?arasa ni ya saki yana kallon fuskarta ba tare da yace komai ba. "Ba ka ce komai ba,"ta ?ara faWa tana kai hannunta gefen bakinshi da ya Wanji ciwo. Rintse idanuwanshi ya yi kafin ya ce"Ummeena na yi ?ewarki sama da yanda kikayi ?ewata,amma yanzu kamar na daina gane komai" ido ta Wan zaro don har cikin ranta ta Wauka hauka ya ke nufi,bai bari ta ?ara magana ba ya?ara mayar da ita cikin jikinshi bayan ya sumbaci goshinta. Wani irin nutsuwa yake ji a cikin zuciyarshi,da daWin da bai san yanda zai misaltashi ba"wanene ya yi miki gyaran gashi?" Ya tambaya a hankali haWe da ?ara shigar da hancinshi tsakiyar gashin kanta. "Bansanta ba Yaaya Sulaiman ne ya kaini"ta bashi amsa a ta?aice,tana ?o?arin mi?ewa daga jikinshi. Fuskarta ya kamo da dukka hannayenshi biyu, bakinta ya fara sumbata sannan goshinta,hancinta gefe da gefen cheeks Win ta kafin idanuwanta,dariya ta saki bayan ya gama sumbatar idanuwanta,shima dariya ya saki yana ?ara ?an?anme yatsun hannunta daya sa?ale da na shi yatsun. ?an gyara zama tayi ta na Wan Sata fuska,da body language ya tambayeta menene matsalar? alamar tanajin fitsari ta yi mai kafin kuma ta rufe fuskarta tana dariya,shima dariyar da rabonshi da yi,ya Wan yi na wani lokaci kafin ya nuna mata inda zai kaita washroom. Bayanta ya bi da kallo ya na jin Kamar ya dawo da ita,kwanciyarshi ya gyara bayan ya saki ajjiyar zuciya mai ?arfi haWe da shafa fuskarshi yana sakin murmushi.
Kamar haWin bakin Ummee ta na shiga washroom akayi knocking, su Zainab ne gaba Wayansu har da Mommyn Siyaa. Idanuwan Zainab kamar za su zazzago wajen kalle-kallen inda zata hango Ummee,haka Siyaa da Safeera. Shi dai Sulaiman jin shi yake yi kamar a gajimare yake yawo tsabar daWi.
A matu?ar kunyace Mommyn Siyaa take yiwa Abu Zaid "ya ya jiki" bayan tsayin shekarun da suka kwashe ba tare da sunga juna ba. Hannu ya bawa Sulaiman suka gaisa "Na ga Ummeena tayi kyau, na gode sosai Allah Ya ?ara arzi?i" Abu Zaid yafaWa da girmamawa, bayan Sulaiman ya yi mishi fatan samun lafiya mai Worewa. Murmushi Sulaiman ya yi yanajin zuciyarshi fari ?al kamar takarda, shi fa ko a iya haka Abu Zaid ya ce bayason Ummee to fa ya wanke mai takaicin Zainab a cikin ranshi. Da tsananin kamun kanshi da nutsuwar da suka samu cikakken tarbiyya akai ya ce"bakomai, tunda na kawo ta yanzu, hanlinta zai kwanta,duk dare haka take damuna da kukan na kawota ta ganka" Sulaiman ya faWa har da ?ari saboda su Zainab dayaga sun nutsu sun kafa kunnuwansu su na sauraren su. Wani murmushi mai fita tun daga ?asar zuciyar mutum Abu Zaid ya?ara saki daWin kalaman Sulaiman na neman zautar da shi. Ba Zainab kaWai ba har Siyaa sai da kalaman Sulaiman ya soketa "wai kuka sai ka ce tsohonta ne ya mutu" Siyaa ta faWa a cikin zuciyarta dake suyaa kamar ana gasa tsire=??.
Wani irin kallo Zainab take aikowa Sulaiman da shi ta ?asan ido,wato ta lura Sulaiman

39 / 43