FITINAR DUNIYA HAUSA NOVELS PART 1 BY SHATAN MARUBUTA.pdf

Author :  Abubakar Salisu Shatan Marubuta Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   2 / 6

3K to 6K   out of 15.7K words

zaluncin Amaryar nan dukan min 'ya'yana za ta yi kamar yadda ka daure
mata gindi na dukan su, a gabana za su fi samun kwanciyar hankali".

Cikin kunar zuciya Alhaji Abubakar ya fizgo Halifa daga hannunta da Momi ya mikawa Amarya
su ta rike su a hannun ta, Hajiya Nafisa tana kallon 'ya'yan nata suna yin kuka ba kuwa yadda
za ta yi dolen ta ta hakurs, tana kuka ta yi misi bye-bye. Amarya ta yi mata murmushin izgilanci
ta ce, "Hajiya ke nan, a gai da su
Inna Gwaggo idan an isa gida

Kar ka so ka ga vadda ran Hajiya Nalisa ya bасі. saboda ta san hannunka mai sanda ta yi mata.
In tare da wani hata lokaci ba Hajiya ta fice daga cikin gidan tana tunanin su Halifa da kaidin
Amarya mai munin zuciya Tana ian akwatinta ta Karaso wajan maigadin gidan mai suna Baba
Bala, mutum kamili mai mutunci da kima, bawan Allah jininsa ya hadu da Hajiva Nalisa, amma
Amarya kuwa ba a cewa komai sai gyaran Allah, ba a tunanin cewa ya haife ta ya yi jikoki da ita

Hajiya Nafisa tana karasowa Baba Bala ya kare mata kallo lokacin da ya ganta a cikin tashin
hankali, hawaye ya wanke mata fuska, cikin sanyin jiki ya bude baki ya ce, "Hajiya lafiya dai
kuwa na ganki haka kira yin kuka? Ina za ki haka da wannan akwatin?"

Babu abin da ta masa illa wani zarzalan hawaye mai dumi da ya ga ya ziraro mata daga cikis
idanuwan ta. Ganin haka ne ya sa jikinsa ya yi sanyi, "Hajiya ko Amaryar ce mara albarka ta
haifar miki da matsala?"

Da kyar ta bude bakin ta a wannan lokacis, "Baba Bala ka bude min get na fita zaman gidan
nan y gundure ni gwamma gida mahaifana sau duba a kansa

"Yi hakuri Hajiya, mai ya yi zafi haka maye ya kama dan uwansa? Ki koma gidan ki zauna ki saa
zuciyar ki sanyi, gidan aure ya fi mutunci a kan gidu mahaifanki, duk abin da ya faru zai wuce
kamar ba al ba kin ji ko".

"Baba Bala ka bude min na lita kar mu tsaya ka ce na ce ni da kai, ka san abin da ya koro bera
daga rami ya fada wuta, to ya fi wuta zafi da kuna mai radadi".

Ba musu Baba Bala ya bude mata get su kai bankwana da juna, ran Baba Bala bai so ta bar
gidan ba, sai ya ji gaba ki daya jikinsa ya yi masa sanyi.

BABI NA BIYU

har ta Karaso bakin titi, ta tare ma Adaidaita Sahu ta hau ya kawo ta har bakin kofe gidansu,
dari biyar ta zaro ta ba shi ya ba ta canjinta Da sauri ta shiga cikin gidan ko sallama ba tay

ba ta fada cikin dakin mahaifiyarta, a falo ta za mahaifiyarta tana ganin ta idanuwanta sun ciko
da hawaye sai hankalin ta ya yi mummunan ta zuciyarta ta fara bugawa, cikin murya mai kama
de m ta rusa kuka ta ce, "Nafisa lafiyar ki kuwa haka kin kinkimo akwati kina yin kuka? Me ya
faru ne ko ke da mijin naki ne?"
Hajiya Nafisa ta kara fashewa da sabon kulu dalilin da ya sa ke nan hankalin mahaifiyar ta ya
fan tashi, "Nafisa ko dai kun samu sabani da Alhaj Abubakar ya sake ki?"

"Salamu alaikum". Mahaifin Hajiya Nafisa y yi sallama wato Alhaji Kabiru, Hajiya Amina ta ama
masa sallamar.

Ya samu kujera ya zauna kusa da Hajiya Amin matarsa, zaman sa ke da wuya sai yanzu ne ya
kula 'yarsa Hajiya Nafisa ce cikin falon tana matsar kwallh hankalinsa ya tashi, yana tunanin ba
lafiya ba tun day

ganta da wannan karamar akwatin. "Ke lafiya, me ya kawo ki gida ne?"

Shiru ya dan biyo baya ba ta ce komai ba sai faman kuka take yi. "Hajiya me ya dawo da
yarinyar nan gida ne?"

"Alhaji nima tambayar da nake yi ke nan ka shigo cikin falon ka same ni da ita, na tambaye ta
ba ta sanar dani ba, uffan ba ta ce ba sai kuka".

Cikin sanyin jiki ya dago kai ya kalle ta, "Ke Nafisa ki saurare ni da kyau ki ji na sanar da ke, kin
san bana son wasa ko?"

Ta daga kanta su kai ido biyu. "Abin da nake so da ke shi ne, ki sanar dani me yake faruwa
tsakanin ki da mijinki kika kwaso kayan ki rimi-rimi kika taho nan?"

Nan ta bude baki ta sanar da shi duk abin da yake faruwa tsakaninta da Alhaji Abubakar, da
muguwar Amaryarta mai mugun nufi.

Mahaifiyarta ta rike baki tana yin salati saboda abin ya yi matukar daure mata kai sosai, kamar
'yarta 'yar gata a dinga yi mata irin cin wannan mtuuncin a gidan aure haka, sai ka ce wata mara
galihun gata.

Alhaji Kabiru ma ya yi gyaran murya, "Nafisa". Ta amsa masa "Na'am Daddy".

"Nafisa dan Allah dan Annabinsa ki yi hakuri ki koma gidan mijinki ki zauna zai fi miki kwanciyar
hankali, gidan mijinki da dakin auran ki ya fi gidan nan da zamanki daraja mara misaltuwa,
saboda darar zaman aure sunnar Annabi dole ne sai ana yin hakuri


ki zuciya, ana kawar da war da son rai, kitashi ki koma gidas

Hajiya Amina uwar Nafisa ba ta harin wargi ba ta kuma yarda da raini duk wanda ya taba mata
'yu iclen ta hawa same take yi a fado ta kasa, a wannan lokaci idan ran Hajiya Amina ya ninka
dubu, to nauta fa ya yi mugun baсі:

"Alhaji yata ba z ata koma ba, ba baiwan haifa ba sai da na sha wuyar nakuda, wani kato ha za
kashe min ita ba

"Hajiya dake da ita ni nake da mallakir ki, da kai da kafa duk mallakin wuya ne, hukuncin da na
yanke na zartar da shi sharadi ne babu mai canza ma shi, dokata haka za a bi ta shi ne zaman
lafiya"

Ji ta yi kamar ya watsa mata ruwan zafi zuciyarta, "Ba za ta koma ko'ina ba, kamar yadda kake
da iko da ita ni ma haka nake iko da ita, zama daras har sai na dauki mataki a kan abin da ya yi
mata na bakin zalunci, dan ya yi mata kishiya sai ya mayar ita saniyar ware, 'yar bayan gari.
Kishiyar ma zan y maganin ja'ira, sai na taka gidan da kafata na o kaniyar ubanta dan ta san
cewa 'yata "yar gaban godi ce" da

Hauka maganinka Allah, damo sarkin hakun zama da mata iyawa ne sai hakuri da juriya da s
Alhaji Kabiru mutum ne mai hakuri da saukin kai d iya zama da mutane, kowa yana shaidar sa a
unguwar,
hakurin nasa ne ya sa sti ba ya biye wa Hajiya Amina matarsa haukan sambatun ta na ba gaitu
ba dalilin sa

Shi ya sa yake watsi da shirman ta, cikin kakkausar murya ya yi gyaran murya ya ce, "Ке Nafisa
nine mahaifinki?" Ta amsa masa da "Kwarai ma kuwa".

"To abin da nake so dake in dai kina ganin Eimata da mutuncina yau, zan gazi, maza ki dauki
akwatinki ki kama hanya ki koma gidan mijinki, zan zo gidan da yamma na sami Alhaji
Abubakar din na tattauna da ahi a kan ubin da yake firuwa"

Cikin mutuwar jiki Nafisa tana zubus da ruwan Ewalla ta mike a kasale ta dauki akwatinta ta
hannu ta juya, ta yi taku uku da tafiyar ta Hajiya Amina mahaifiyarta ta kirawo sunanta, da sauri
ta juyo ta ce da ita, "Nafisa in dai kin haifa a wajena kin cika jinina haihuwar ciki na da raino na,
ki dawo ki zauna kar ki fita ki je ko'ina".
Cak! Nafisa ta tsaya kikam kamar wani gunki, hankalinta ya rabu gida, tunaninta ya hargitse,
kanta ya fara bugawa da karfi, wani abu mai kamar ciwon kai yana mai shirin ruguza mata
wakwalwa, jiri mai tsanani ya fara diber jikinta, zufa da gumi suna keto mata, zuciyarta na faman
harbawa.
A yanzu ne ta yi nadamar shigowar ta gidan da tun da farko ta bi shawarar maigadi Baba Bala
da ya ce ta koma kar ta fito daga gidan mijinta, sai yanzu no ta

san cewa maganarsu babha co ya yi mata hangen nesa da hakurin ta yi tun farko da wannan
al'amarin ba kasance ba tsakanin ta da mahaifanta

Ba shiritain kafafuwan ta suna shirin zubar da ita kasa, lokacin da hawaye mai duni ya ziraro
mata ta cikin Ewayar idanuwanta.

Hajiya Amina mahaifiyarta ta kurawa ido, sa'adda ta ga mugun bacin rai mai tsanani a fuskarta,
ranta a murtuke ba alamun annuri ko fara'a.

A fangaran mahaifinta kuwa ya yin da ta yi arba da shi nan take sai ranta ya yi tsananin tashi,
lokacin da ta ji zuciyarta kamar za ta fashe ta yo waje, a sakamakon bacin ran da ta gani a
tattare da shi, ba ta taba ganin fushin sa ba sai yau.

Babban lamari mai tattare da rudanin gaskiya, sai ta kasa banbancewa kanta tsakanin aya da
kwayar tsakuwa, yawan tunani mai zurfi ya kasa tantance wa Kwakwalwar ta umarnin wa za ta
bi ne, uwa ko na uba da kowannen ya taka muhimmiyar gudunmawa a rayuwarta ta duniya,
kuma dole ne ta bai wa kowanne daga cikin su hakkinsa da yake kanta.
Da farko ta tabbatarwa da kanta cowa mahaifiyar ta Hajiya Amina ita ce tai dawainiyar daukar
cikinta tsawon watanni masu dinbin yawa, tum daga gudan maniyyi ta dauki cikin ta har izuwa
gudan jini, daga nan ya rikide ya koma gudan tsoka, har mala'ika ya hura mata rai a cikiş-cikin
mahaifiyarta.
Haku cikin ya dinga dawainiya da laulavi na ciwon ciki da daurewar mara, da ciwon baya, zama
da kyar tashtida kyar, yawan bacci da kasalar tiki, kumburun kafafuwa da kafa, sannan ga
yawan zuwa abiti yin awo a wajan Doctor, har ta kai nakuda mai aaani mahaifiyarta ta haifo
cikin ta, ta zo nan duniya lafiya garau da ratita sumul.
Bayan haka wannan dawauniya ba ta tsaya nan ba sai du tackou shayar da mama, yin kashi da
fitsarin jarirai, rakin kuka tsakar dare, hana mahaifiya barci, mashin lafiya, tunbidi da amai, uwa
ce ke dawauniyar tabar izuwa lokacin da ta yaye ta Lallai wannan dawainiyar mai yawa ce,
sakamakon ladan sai Allah Ubangiji subahanahu wata'ala.
A daidai nan ne tunanin Nafisa ya katse na dawuiniyar godunmawar mahaifiyarta, sai ta shiga
humano gudunmawar mahaifinta Alhaji Kabiru da shi ne makasudin silar zuwan ta duniya, ta
hanya mai sarki, da ya auri mahaifiyarta ta samu ta hanyar sunna ba 'yar gaba da fatiha ba,
sannan ya rada mata suna Nafisa, ya yanka mata katon rago da sauran abubuwa muhimmai na
rayuwar duniya.

Duk wani tufafi na sutura shi ne yake soyowa da kudadesa, rashin lafiyarta shi ne siyo
magunguna duk tsadar kudinsa, da akwai ko kuma babu. Sannan bayan haka yu sa ta a
makarantar boko da ta Islamiyya, kar ta taso cikin rayuwar jahilci babu ilimi hasken

rayuwa (ilimi mutum ne mai sauƙi

Sannan bugu da kari shi ne cinta, shi ne shan ta ana dal ilimi hasko ne

da ma mahaifivarta kudaden karatun ta shi ne ya biya harta kamenala karatunta na matakin
jami'a tai difloma a kan fannin Home Economics Bayan haka ba ta cikakkiyar tarbiya ta addinin
musulunci, bugu di Rari bai tsaya nan ba duk wani irin anko na dinks bikin kawayen ta shi ne ya
ke dinka mata da kudina va je kasuwar Kantin Kwari da ita ta zabo manyan atamfofi na kece
raini da sai dai matan da suka isa lesika da boyal-boyal da kayan shafe-shafe na mal sarkoki,
wayoyin hannu da ba ta motar hawa.

Bayan irin wannan kokarin da mahaifim Alhaji Kabiru ya yi mata, sannan da yas tashi yi man
aure sai ya zaba mata mijin da ranta yake so, wah Alhaji Abubakar, mutum mai mutunci dá
adalci, tare da ya bi son ransa ba ya yi mata auran dole ma tagayyara rayuwar mata, auran
kunci mai tsanara takurawa a rayuwar aure.
A gidan mijinta ma bai dai na yi hidimomu ba, duk watan Maulidi sai ya yi me dinkuna kala
goma masu tsada, haka ma karana sallah da babbar sallah, hidindimun sa ba sa karew kanta,
ta san cewala wajan mahaifinta 'yar gata cea gaban misalin kwatance a wajan 'yan uwan ta min
Kuma shi ne dawainiyar 'ya'yanta Halifa da Mon,
yana yi musu abubuwan da mahaifinsu A Alhaji Kabiru ba ya yi musu, domin ya dauke su
kamar 'ya'yansa na cikinsa da ya haifa kamar mahaifiyar su Hajiya Nafisa

Lokacin da Hajiya Nafisa ta gama yin wannan tunanin nata na rabewa kanta gaskiya da karya a
Iskanin wanda za ta yi wa biyayya, mahaifinta za ta yi wa ko kuma mahaifiyar ta? Wani tunani
mai kama da rugurguza kwakwalwa ya fado cikin kanta da kokwanto na bugun zuciya.

Tunanin kuwa shi ne, muddin kuwa ta yiwa mahaifiyarta biyayya ta sabawa umarnin mahaifinta,
lallai kuwa ta yi masa butulcin dukkanin abubuwan da Idan kuma ta yiwa mahaifin nata biyayya
ta bi ya yi mata na rayuwa, sannan ba ta kyauta masa ba. da bai dace ba, kamar yadda ta sha
wuyar dawainiyar umarmin sa ta yi wa mahaifiyarta Hajiya Amina abin rainon ta tun daga
samun cikin ta har zuwa haihuwar ta

Ya yin da Hajiya Nafisa ta gama tantancewa kanta wannan tunanin, sai ta tabbatar wa da kanta
cewa (no why out)) ma'ana dai shi ne babu wata hanya ta fita a gare ta da za ta zamowa kanta
mai yanke hukunci na adalci da nutsuwa.

Hakan ne ya saa daidai lokacin nan take kwatsan ba zato ba tsammani, sai kawai ta kwashi
jikinta ta zube kasa sumammiya, lokacin da ta saki akwatin hannunta, gyalen da ta yafa a kanta
yai gefe
guda ya fadi shi ma a Rasa.

Cikin tsananin firgici da zanin farw wa al'amarin mai cike da sarkakiya sai Hanya Amm
mahaifivarta ta kurma gagarumin thu mai zuciya, a guje ta mike ta taso daga kan kujeraz da
zaune tana dafe da kanta kamar wata tobywa mahaukaciya, ta rungume Nafisa tana jungata
Nafisa ba ta motsa ba, nkinta va saki ya yi lakala ta motsa hannayenta sannan ta daga su ta ga
suk Kasa sharab kamar wata gawa matacciya.

Sannan ta vi shiru ta dafa Kiriinta babu alan bugawa, hancinta kuwa ko numfashi ba va forwa
komawa. Lokacin da Hajiya Amina ta al'amarin sai kawai ta fashe da matsanancia kula sosai
zuciya da kaikayin ta, "Wayyo Allah, Alla mutu na shiga uku na lalace!"

Furucin da ta dinga yi ke nan da har ya sa'adda tuni zazzafan hawaye ya cika i guda biyu. Da
sauri Alhaji Kabiru ya karaso v yana fadin, "Innalillahi wa'inna ilaihin Subahanallahi la ilaha
illallahu labaula wala v illabillahil azim!!"

Ka ji manyan mutane ke nan masu nabo kalaman da ya furta ya yin da masifa ta ako na ganta
kuru-kuru da idanuwansa, abin da ya kamar dinga yi ke nan ba raki da yin ihu ba kamar Hajiya
Amina ta yi yanzu halin Yahudawa.
Alhaji Kabiru yana kurasowa gabanta ya dube ta da magana ta hankali cikin nutsuwa ya ce da
ita, "Hajiya ki sauri ki kawo ruwa a yayyafa mata ko dogon suma ta yi".

Da sauri Hajiya ta mike ta je gafan (fridge) firji a bude da gaggawa ta dauko robar swan water
mai sanyi ta yi maza ta kanwowa Alhaji Kabiru, da sauri ya amsa ya bude bakin robar ya fara
yayýafawa Nafisa a fuskarta da kanta kamar mai zubawa ciyayin shukoki ruwa a lambo

Tsananin sanyin da ruwan ke da shi ne ya sa a wannan lokacin Nafisa ta farfado daga
dogon'suman da ta yi, jikinta kuwa duk a kasalce babu kuzari tamkar wata mai rashin lafiyar
zazzaßi mai nauyi, idanuwanta ta fara budewa lokacin da ta kalli Hajiya mahdifiyarta ta ga
jikinta gaba ki daya ya lafke da jikewar ruwa, da kyar ta iya budar baki ta ce, "Hajiya wai shin
me yake faruwa a kaina ne, lafita ta kalau kuwa?"

Hajiya ta girgiza kai, "Nafisa lafiyarki kalau dogon suma kika yi kuma yanzu kin farfado"

"Umma meye ya sumar dani? Duka na aka yi ko kuma hannu aka sa aka bangaje ni na fadi na
suma?"

Lokacin da Hajiya ta ji wannan tambayar ta san cewa tana da amsa da za ta bai wa Nafisa,
amma sai ta ga yin hakan zai haifar wa Nafisa wani mummunan tashin hankalin. Sai ta ce,
"Nafisa ba komai, ki

- hankalin zan sanar da ke amma ba yana kwantar da ba, saboda hankalin ki bai gama dawowa
jikin b Amma yanzu abin da nake so shi ne, tashi muje cil daki ki kwanta ki huta".

Nafisa tana jin wannan furucin na mahaifiya sai ta yi kokarin mikewa, sai ta kama yin layi jiwani
mummunan ciwon kai ya kama kanta, a loka da ta runtse idanuwan ta, ta in tana shirin zubewa

kas ta, ta kaita cikin daki ta kwantar da ita a kan gado de Hajiya Amina ta yi sauri ta rike
hannunta la ta kwanta ta vi bacci. Ka san halin wanda ya fan daga suma bacci mai nauvi ne
vake kama kina saboda tsananin kasala da ta mamaye gabobin suka dai na motsawa ini da
ruwa amfanin
su ya ragu Hauva Amina ta fito daga dakin, falo ta d baya, karasowa ta vi kusa da shi jikinta a
sanyayo, bab ta samu Alhaji Kabiru a tsaye va rike hannavena ta bude, Alhaji yanzu meye abin
yi a kan w yarinyar?"

Ko da ya ji ta yi masa wannan tambayar sin ji wani banbarakwai a zuciyarsa, saboda ya san
ceva ita ce silar faruwar wannan al'amari na Nafisa da

2 / 6