Author : Abubakar Salisu Shatan Marubuta Category : Romantic Hausa Novels
alkur'ani mai girma,
Alkur'anin
fathakarwa ita ma a cidaica radio a kan shirin wirk-alik Waiyazubillahi santi ba majgana, cannan
tana da tsaftar jiki na mata, da vin addu'o'i na neman ga shaidanun aljanu da mutane
hatsabibai.
Sannan kumaani Aishatu Haruna Abubakar Jarida a Tirayam mai takama da turunci, ita ma
gwana b wajan watso hadadden girki mai lagwada, nan.
Sai kuma Hadiza Salisu Shareef zinariya dunivar marubuta, gwanar abinci da ya girmi me
Rwando ci ka lashe hannu kana a karo kana a karo yin santi da zare ido, ta vi tsananin masifar
iva nesa ba kusa ba ta gaban kwatance.
Sadiva Garba Yakasai kuwa ita e magana sai kawai a shafa fatiha daga kanta babu gala
magana dancane da abin da va shafi girki, an kai babu bava, sai dai sallamawa domin kuwa an
zo Wa babbar magana in ji mahaukaci.
Abu mafi kusan karshe sai Hajara Sulaiman Huntuwa, girki kare kukan ke masanan sa sun ka
gabansı, bayan ta iya girki ba ta tsaya a nan ba sai bi wa 'yan uwanta shawarwari da take yi a
kan tsaface muhalli da tsaftar jiki, dan yabawa miji da faranta ma rai (NASIHOHI GOMA GA
'YAN UWANKI MATA)
Sannan kuma sai Jarmila Muhammad Ade gwanar iya girki, ga ta da sanin kamar yadda komai
yaiz na makamar sanin iya girki kala-kala, a kalla tai
Gecike har kusan kala dubu, kuma kowanne ba ya manceceniva da kowane guda dava, wane
mutum Yeni del Allah gwani mai kyvautar bai wa.
Zahra Baba Yaksai kuwa saboda tsananin iva san cowa gwana ce da zarar sun vi karo da ita za
ta kankamata ma "yan uwanta shavin ta suke vi, saboda Kasar dafa abinci.
Sannan sai Zulfa's Alivu da ta vi masifar haduwa Wannano na iya girki, kai saboda kwarewar ta
ne jama's cakwadaita suke vi mata lavi a kofar gidanta ala dole sai nazi abincin nata
kumeda makagirki ka ci girin nata, saboda masifar abin Audiosa sai karaina kowane irin abinci
da za ka sake ci a adin duniyar nas, matukar ba nata girkin bane ba, Ita kuwa Rabi'atu Nasidi
Abubakar idan ta kane abode tsabar tsananin Ewarewar ta in dai a fanni ne na karsheikita samu
baiwa mai zarcewa sosai
Aski ya zo gaban goshi, sai Jamila Halliru Goran Duise, walkiva mai haskaka dunivar marubuta,
maganar girki sai wanda ya gani da idanuwansa ko wanda ya ci girkinar kwarewa a fannin girki,
ita ce (end of this girkinta shi ne zai iya bayar da labari, ta yi tsananin quallen) a fangaran girki,
ma'ana dai ita ce karshen umbaya a muhalin abinci..
Sai Amina Tukur Kyari, hazakar iya girki mai alo-salo na abinci daki-daki, maigida ci ka manta
hularka in dai iya dafa abinci ne jama'a suna yabonta.
Bayan wannan al'amari sai kuma Aunty Sakina
yadda ka san ana vi mata wahavin dafa Asananin Ewarewart nya sa abincin ta yake tu nan
daizan says ma, wadannan sune matayen Zuciva, va kwantur wa da mutum hankali. ni iva
abinci, seuran kuma wanda ban fade su ba shi nan ka biyo nichashi idan da hali zan sanar da b
sunayen nasu".
Alhaji Abubakar ya yigalala da bakit
"Amarya"
"Na'am".
"Wai su wadannan matayen da kika Jissalo ma su da kuma suka iya girki mai tsanani wai shin
wan mataye ne?"
"Ehm! Alhaji ke nan, ai ba wasu bane marubuta littattafan Hausa na soyayya, gaba ki daya ss
na jero maka su iya wanda harshena ya furta min".
"Lallai Amarya sannun ki da aiki, ashe halu marubuta mata suke yin irin wannan muhimmin
aikin?"
"Kwarai ma kuwa Alhaji, sai ma kana yin karm za ka fi sanin hakan".
To ke ya aka yi kika ko yi masifaffen girki ban mai tsananin dadi?"
"Alhaji ke nan, ni ma a cikin litatta fan, marubuta na gani yadda suke koyar da girkin a rubuce a
ciko littafin, komai ga yadda mace za ta yi, daga wannan a wannan, sai wannan har, mace ta
kammala girkinta,
haka na koya da yawa, suma a cikin kawayena haka'. "Lallai Amarya, ki ce nima yau na ci ribu
abincibule kaki ta kuma sanadivar ki, dan haka ki nutsu kynu daga yau na daure miki gindi ki ci
gaba da vin da sukasinta ta, kur ki saurara walan sivo litattafai da karatan Alhaj dventu da
kamar vadda na hana ki vanzu na inve rashin sukin ji ko?"
Amarya ta yi fari da idanunta lokacin ta bude baki ta ce, "Alhaji na ji". Sannan ta langabar da
kanta ts gyara zama, a kan kujcrar cin abincin. Alhaji Abubakar ya kalle ta da murmushin kauna
ya ce, "Amarva ba kya lili ko da kin kashe dan masu gida"
"Ah! Alhaji ban dai kashe din ba, ni 'yasu a su wa kare da cin naman kura, mahaukaci da
nasiba, ai tabban kaya sai amale wane jaki da dauka bare su givamai babban jiki". "Allah
Amarya ta?
Tabbas da gaske".
Tana gama fadar haka ta yi wani mugun fari da idasuwanta ta harbasu saman gira, mayo kwana
da su mka tsaya cak kamar na wata budurwar aljana.
Da irin wannan fari ne take sumar wa da Alhaji zaciyarsa ta dagula masa lissafin kwakwalwa.
"Amarya". Ya kirawo sunan ta.
Ta ce da shi, "Na'am Alhaji
"Na ga tun kafin ayi nisa tun a nan garin Kano ta Dabo mai tunbin giewa, mai Dala da Goron
Dutse, ko da mai ka zo an fi ka. Sarkin sarakuna mai mulkin garin Kano, mai takarma da ikon
Allah, mai (TAGWAYEN MASU), dan Abdullah sarki mai adalcin adalci, Dr. Ado
Bayero takawar ka lafiya, dubu jiran mutum daya
Haka ya yi wa sarkin Kago irin wannan kirang Kara da cewa da its "Abin da nake so ki gane
Ama shi ne, tuna nangarin Kano an gama cinye ki a marubuta mata sun ha ki kunya, zancen
gasa kuma Y kare dan na san ko na kai ki London asarar kudadena za yi makudai".
Tana jin haka ta yi murmushin tausasa zuciya "Alhaji kai ma dai da barkwanci kake, ina kai ina
kai London shiga wata gasa, sai ka ce kana yin malarka ruwan kudi miliyoyi cikan tekunan
duniya, barin hake ni shi ne ya fi sauki a wajena".
"To shi ke nan na fasa, dama zolayarki nake yi kin san wasan nishadi tsakanin ango da
amaryarsa"
Amarya ta yi murmusi sannan ta ce, "Ai dole nes warwasa bikin shagalin angwaye da amarsu ta
angosu, kamar kai nawa kai ruhun zuciyata, nawa na kaina k kadai my sweet heart".
Alhaji ya yi baran-baran da fuska, "Wallati Amarya yau na ga alamar nishadi kike ji da kuza
walwala
"Alhaji ya a kai har ka gane haka?"
"Amarya ke nan, ai wannan al'amarin la boyayye ba ne ba, domin kin san labarin zuciya wai sait
tambayi fuska, to a fuskarki na gane haka".
Tana jın haka sai ta yi dariya, ta boye fuskarta d tafukan hannayenta masu tsananin taushi
kamar audi
Shi kuwa Alhaji Abubakar sai ya Kuza mata fararen idanuwansa na mujiya ya ga iya gadus,
nywan ta idan kunya ce ta sa ta yin hakan ko shagwaba, haka ya ruba mata idanuwan sa kamar
zai cinye abarsa
A daidai nan ne ta dago da fuskarta kyakkyawa su biyun suna masu kurawa junan su idanuwa,
kamar wasu masoyan da suka dade ba su hadu da juna ba bahon wasu shekaru sai yau suka
hadu da junan nasu
Wani tsahon lokaci shiru ne ya gitta tsakanin su a cikin falon kamar matattu marasa rayuka a
jiki, hakan ya faru ne tun lokacin da suka shiga cikin kallo na shaukin soyayya mai tsuma zuciya
da kwantar mata da hankali
Amarya ce ta katse wannan shirun ya yin da ta marsiraice ta langabe, inda ta ce da shi, "Alhaji
wai na tambaye ka mana, da zarnan mace daya da mata biyu wai dan Allah wanne ne ya fi ma
dadi da kwanciyar hankali, a zuciya wanne kuma ka fi so?"
Ji ya yi tambayar da ta yi masa tana shirin rusa masa kwakwalwa, ba shiri ya dafe kansa cikin
tsananin tashin hankali da mawuyacin firgici, ya kalle ta idanuwan sa a zare.
"Amarya wannan wace irin tambaya ce mara kan gado ki kai min da ke kanki kin san amsar ta?"
"Haba Alhaji, wane ni kare da fatar kura, ka yi
sani cewa in da na san amsar tambayar wallahi da ban yi maka ita ba, kuma sanin kanka ne
matambayi ba
"Haka ne Amarya, ama tambayar taki rai wallahi".
"Ni ku kurua amsa nake tiranka ka bani Kanza kurege ba, dan baka na baza jami an tsarona
biyu kunnuwa ke nan ina sauraran ka da si kat arresting din ka da gaggawa".
A daidai wannan lokacin ne Alhai Abubakar va balakalle ta ya ce, Amarva dazu kin sanar dani
cewa mata marubuta sun vi matukar masifar iva girki mai tsananin dadi su kuwa maza
marubuta ban is kin fadi ko daya ba daga cikin su, babu wadanda suka iva girkin ne ko kuma
kinda akwai?"
da ke "Amarya ke nan, ke ma da gani na yanzu cewa na fi jin dadin zama da mace daya,
maana kenan, aure mace daya ya fi min jin dadı da kwanciyar hankali, kamar yadda nake
warwasaway
Tana jin haka ta yi murmushi ta ce, "To y Alhaji ga shi mu biyu ne matayenka, idan Hajiya Nal ta
dawo ya zamana zai kasance da kai kamar na yun muke mu biyu muna warwajewa?
Alamu na bacia rai ne suka bayyana a fua daya da sauri ya kalle ta, "Wai ke Amarya mafarki
kike tatsuniyar gizo da koki? Ni dai yanzu da mata zauna a gida na wato ke din nan, Hajiya
Nafisa kuvi zarar ta kuskura ta dawo min gida mummunen na zan dauka a kanta sai ta gane
kuran land
Alhaji wane irin mataki za ka dauka a kanta har diz gane kuran ta?"
dauka a kanta". "Sai dai lokacin ya yi za ki ga irin matakia di
Amarya tana jin haka ta yi murmushin zuciyarta ta cika da keta fal hakin cikin tsanır
Kwarailma kuwa da akwai, amma ba zan sanar ada kal basaboda ina tioron kada su
Muhammad Lawan Brista su kama ni, Kabiru Yusif Anka, Nazir Adam Salih (Nas), Bala Anas
Babinlata, Ahmad Ibrahim Daurawa, Zubairu Musa (Belannaji), Hafizu Muhammad Galadanci,
Ayuba Muhammad Danzaki, Aminu Salisu , Giginyu, Shafi'u Dauda Giwa, Aliyu Ibrahim Getso,
Shehu Usman Muhammad (Harafi), Abubakar Imam nawa na kaina, Kamilu Dahiru Gwammaja
farin wata a duniyar marubuta. Ado Ahmad Gidan Dabino, Jamilu Haruna Jibeka, Yusif Yasaf,
Iliyasu Umar Maikudi, Nasimas, G.B.Y, Abubakar Gombe, Zahradeen Nasir, Yahaya So
Bookshop, Zahrádeen Ibrahim Kallah, Aminu Alan waka, Nasir NID, Maje El-Hajeej Hotoro,
Mukhtar Kwalisa adon gari. Sannan da kuma Auwalu N.D.A Soja marmarin wuta daga nesa, da
dau sauran su da nake soron kada su hukunta ni kamar irin so soja masu gwale gwale ab alim
d
Lokacin da ta zo nan a jawabinta Alhaji ya saki zu ita, "Ashe dai kema Amarya kina jin tsoro shi
ne ya saba wani irin, murmushi mai tausasa zuciya, sannan ya ce da
"Ala Alhaji dole ne na ji tsoro mana, ka Barista suvi sallama da ni ka in suna nema na gaban
alkali, su yanke min hukunci mai tsanani.
"Wai Amarya ban tambaye ki ba tyun da na vi gidan nan dazu ban ga Halifa da Momi ba, ko dal
Ha ce ta zo ta tafi dasu?"
"A'a. Alhaji na san suna nan babu in da za dazu fa suka fita daga nan cikin falon bavan na musu
abinci sun ci sun foshi, ka san Haliva mawyk ne zuwan ta daukar su".
"Dan mc ya sa kika barsu suka kama hanya fice alhalin kin san ba na barin su zuwa ko'ina? Sab
kin san yanzu duniyar nan sai dai gyaran Allah, uz Kananan yara ake yi".
"Alhaji ka yi hakuri kuskure aka samu, ba sake barin su je ko'ina ba muddin suka dawo, ne
musu kunnuwa na hora su a gaban ka".
"To shi ke nan, yanzu kina nufin a ina zan s su dan na ga ba yara a layin lokacin da na shigo da
mu layin shiru ba kowa
"Alhaji makota za ka leka kana yin cikiya ko kuma ka samu yaro karami ka dinga tura gidajen ya
yo ma cikiyar su".
Da sauri Alhaji Abubakar ya mike daga in kujerar da yake zaune ya fito a gigice daga cikin fela
ya kamo hanya, ya zo wajan tsoho maigadi Baba Bet "Maigadi! Maigadi!!" Ya kirawo sunan sa
sau ukuta
ya karasa. daga nesa kafin ya
Maigadi ya amsa masa "Alhaji na ame
Alhaji ya tsaya a bakin get, dina gabansa, "Baba maigadi ina ka ga yaran nan su Halifa sun yi
da suka fito kafin na dawo?"
"Alhaji na ga fitowarsu su biyu shi da kanwar sa Momi".
"Maigadi ba dogon turanci za ka yi min ba, ina ka ga sun shiga a lokacin da suka fito daga
gida?"
"Alhaji lokacin da suka fito na hange su daga nan sun shiga gidan Hajiya Gwaggo mai siyar da
alewa, ka san kuma mutuniyar mahaifiyarsu ce nesa ba kusa ba, tun da suka shiga kuma na
kurawa kofar gidna idanuwa ban ga fitowar su ba, ina mai tabbatar ma cewa har yanzu suna
cikin gidan babu kuma wata matsala da za ta same su insha Allah".
"To shi ke nan baba maigadi, ba komai bara na
koma cikin gidan na sanar da Amarya halin da ake ciki".
Nan da nan ya juya ya koma cikin falon Amarya ya samu waje ya zauna a kan kujera, ya
sanarwa da Amarya cewa su Halifa suna gidan Gwaggo mai siyar da alewa kamar yadda
maigadi ya sanar da shi ya sanar da ita.
Tana jin haka sai hankalinta ya tashi, saboda ta san cewa lokacin da ta kore su daga cikin falon
ta, ta yiwa Alhaji karyar ta ba su abinci sun ci sun koshi,
dam kamar yadda ta bar su da yunwa, ta san cewa a pidi gwaggo mutaniyar, malieifiyarat za ta
sannan sutna za ta ba su abinci su ci sa
A wannan lokacin Amarya sai taka zucivarta tana shirin fashewa saboda bakin cikin Halifa
Hakan ne ya sa ta shirya mugun zuciyarta, ta dube shi ta ce.
"Alhati a gaskiva bari na je gidan yanzu da kaina na taho da su Halifa, saboda ina gada kada
Gwaggo ta hugawa Hajiya Nafisa waya la san da ita cewa 'ya'yanta su Halifa suna gidan ta ta
maza ta zo ta tafi da su". y
"Kwarai, ma kuwa kin yi gaskiya, Amarya ki sauri maza ki taho min da su ina jiran ki, kar kama
dade". kiy y
Amarya ta figi tainannen gyalen ta na rashis mutunci mai suna taya ni karuwanci da wasu suke
masa lakabi da suna a tsokani shari'a, saboda tabe isgilanci da rashin sanin ya kama ta, da
rashin tutan da hankali, kuma dai jahilci babbar cuta mai mai yin rayuwa illa. Allah dai ya kyauta
mana, a wanta yanayin na marrar rayuwa, ga tsananin talauci, mati, Isadar kuncin rayuwa da
tashe-tashen hankal,
FITINAR DUNIYA! Lokacin da Amarya ta figi gyalen ta na rasta daci ta yafa ta fita daga cikin
falon ta, get din gidana
kula dahari mainadi va bude mata ba da kanta ta zar kontakata ta tura get din ta fita, ko kallon
arziki batayi masa ba shi kuwa ya girgiza kai ya ce, Allah ya
Da sauri-sauri ta shiga gidan Gwaggo mai siyar makirci acikalewa, babu sallama
bugurum-buguzum kamar Gwangvin barcin su har vanzu, a kan tabarma sakin zare zhankaciva
var macukule. A kwance su Halifa suke suba. lta kuwa Gwaggo tuna kada zaren auduga
sabu trosiyi, su biyun ta firgi hannayensu suka farka Suna yin barcinsu Amarya ta kama hannun
su damagagin bacci a tsorace. Gwaggo ta dago kai ta dube ta, "Ke Amarya wannan warne irin
rashin mani ne haka, kin shigo min gida babu sallama ballantana misuwar kirki, yara kuma suna
yin bacel kin tashe su kamar jakai".
ne? "Ke Gwaggo wallahi ki saurara min, 'ya'yanki Ke co kika haife su da za ki sa min ido? Ina
ruwan i da su? Ke ga ki mai "ya'ya ko? Kalan dangi sai kin ei gado, to wallahi karyar ki aniyarki
ta koma karki sunafukar tsohuwa kawail"
Ta nuna Gwaggo da yatsa ta dinga surfa mata bala'i da magiya da rashin mutunci iri-iri. Ita kuwa
Gwaggo sai ta rabu da ita tana yin haukan ta, saboda ta su shaife ta haife ta, sannan ta yi jikoki
maza da mata 'yan mata wanda ko a yawan shekaru sun girme ta, s maa da kunya amma kuma
suna yin maganin mara
Tashin hankali ha a sa maks rana da b kake bavvana, kwatsam ba zato ba tsammani At tana
vin sababinta na yarfawa Gwaggo buhun sai ga jikar Gwaggo Ummi uwar masida aradun futuna
da ka, in dai masifa da jarabant cancanta a yi, to fa Ummi ta dame Amarya tas rashin albarka,
ta kuma fi ta tsantsar rashin va gadara nesa ba kusa ba.
Duk rashin mutuncih mutum ko ways taba mata Gwango ba ta kvalewa, sai dai sha fado ko a
mutu ko ai rai, komai ta fanjama kare iini biri iini, kuma vin fada take yi dan saboda ba ta daukar
wargi.
Tun daga soro Ummi za ta shigo ta ji k tana zazzagawa Gwaggo ashar mai duni, a kaimi ta
shigo tsakar gidan ta dinga dane buhun ashar, ashar har da siyarwa tana nuria ta yatsa, "Ke
dan kaza-kazan jakar buhun ubw tawa za ki yiwa rashin albarka har gida, hoà da da'a da
cikakkiyar tarbiya".
"Ke saurara, ke kuma a