Author : Abubakar Salisu Shatan Marubuta Category : Romantic Hausa Novels
kotu da 'yan sanda da alkalai de zuu nishi ya zaro fararen takardu
bugun Abuja, 'yan un dubu dai-dai sabbi fil an garria magana in duen wannan lokacin ne na
marrar rayuwa. Ya gama ni bakin kowa sai ya ci karen sa ba babbaka.
Ya yin da a police station za a yi juyin dankal Kanana a kasa manya kuma a sama, giwaye su bi
ta in kananan halittu 'yan tsaki ka ji shiru babu uffan balle la ji an yi tari ana cewa a'a, kaza da
kaza shi ne kaza
Kai har ma a can kotun da wanhan tsarin sai ka an yanke hukunci idan ta kama alkalin ba mai
kis
bene, sal ka ji yana ya yi adalci shari 'a a ta ta yi yi kyau, a 'aida zai dauki biro da alkalamin
rubutu ya cewa da mai gaskiya mara galihun gata, "Kai na yanke ma gidan maza hukunci na
shekara daya a gidna yari. MAZA GUMBAR DUTSE".
Da kyar Alhaji Abubakar ya hakura da dattawan guwa suka ba shi hakuri da malamai, sannan
ya daure sesai da sosai ya hakura.
Ba jimawa ya samu ruwan zafi da ya dafa shi da shita, sannan ya samu hankici yana gasawa
Amarya da fuskarta a yatsun marin da suka bayyana a fuskarta na Mimarin da Ummi ta vi mata
tini va taru a wajan, shi ne ya Uminik ke dumama mata fuskar tata sakamakon kumbura da ta
zavia yi sosal.
Shi kuwa Halifa da kanwarsa Momi sun zuba musu idanuwa suna kallo da ganin rudu-rudu da
fuskarta..
ta zane musu Amarya mai dukan su tana cin zalinsu
ganin irin dukan da Ummi ta yiwa mahaifinsu Alhaji A bangare guda kuma farin cikin su ya shaſe
nay Abubakar.
msha amalany an indita thun s ASAM hay anhiga saba
BAΒΙ ΝΑ ΤΑKWAS
L okacin da labari ya bazu a layi па Amarya da Alhaji Abubakar da Umni ay musu dukan kawo
wuka. Sai da yawa unguwa su kai murna da farin ciki maza da mu tsofaffi saboda rashin
mtuuncin da Amarya u musu a unguwar ta raina kowa ba ta ganin kon mutunci, ta taka babba ta
taka yaro, tsofaffi-semin 'yan mata ba ta ragawa kowa har shi kan sin tsoho Bala maigadin
gidan ta yi masifar raina sa ba kusa ba.
Wani lokacin ta kwaso kayan ta ta cemi wanke, ta kawo masa sabulu da ruwa ta jibge sahod
rashin mutunci irin nata. Shi kuma Alhaji Abobar kamar tsoron ta yake yi, ba ya yin magana bà
à ransa ba ya so.
ΒΑΒΙ ΝΑ ΤARA
B ayan da Ummi ta koma gida unguwar su Kofa Mazugal cikin Koki, sai ta sanarwa da yayyen
ya su Bilkisu irin rashin mutuncin da Amarya ta yi wa Gwaggo da kuma Alhaji Abubakar, la
gama sanar da su a gaban mahaifiyarsu Umma Khadijatu.
Bilkisu uwar masifa ta dame Ummi ta shanye nesa ba kusa ba, ita kanta Ummi tsoron masifarta
take yi saboda ta san tsuliyar dodo ce da kudin ta ruwa a jallo take siyan rigima, a mutu ko a yi
rai, ballantana yanzu da fadan ya zo mata a sadaka har gida.
Bilkisu ta zabura da karfi kamar an yi mata allurar sojoji ta daki kirjin ta da karfi ta ce, "Kan uban
nan! Yar gidan uban wace ce ita da wawan mijin nata, me ya sa ba ki karya min su kin fatattaka
min bakinsu ba kin yi musu jini da majina ba kafin ni kuma na je yanzu na saukar musu da nawa
ruwan zafin, dan su gane shayi ruwa ne, ba a taba mu duniya ta zauna lafiya".
"Ai kowa yr ungu maganin su babbar yaya, sai da jikin Asa da kyar samari da "yan matan ba
mu".
Nan take Ummi ta sanar da ita irin batakashin da aka yi. Amma duk da haka Bilkisu, Badariyya
da Asma'u suka daure kugu da damara ala dole sai Ummi ta koma da su sun koma sun dakawa
Amarya dukan tsiya da Alhaji Abubakar.
ab nom Da kyar da raki da ban hakuri da mahaifiyar su Khadijatu ta basu sannan suka ce mata
sun ji sun agani sun kuma hakura.
Mu hadu a littafi na biyu
Abubakar Salisu Shatan Marubuta