FITINAR DUNIYA HAUSA NOVELS PART 1 BY SHATAN MARUBUTA.pdf

Author :  Abubakar Salisu Shatan Marubuta Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   3 / 6

6K to 9K   out of 15.7K words

ya ta umarnin ta koma gidan mijinta,
Hajiyar ta hana

Yana gama yin nazarinsa bai taaya wim sauraran ta ba ya kada malin-malin dinsa ya fice ma
daga cikin falon kamar wanda aka köra, ya bar giden ya shiga mota direban sa ya tuka shi ya
tafi yawor
Sai ta yi kikam a cikin tsakiyar falon ita kadai, sannan ta rasa abin da yake yi mata dadi a
raywarta ta duniya, domin ta san cewa ba ta kvautawa Alhaji ba nakuma ba ta yiwa 'yarta
Nafisa adalci ba. Nan-dai Hajiya Amina ta koma yin sake-saken zuciya, yauzu gidan mijinta zan
bari ta koma ko kuma hana ta zan yi kuma na hana ta zaman me za ta yi min a cikin gida ta
zamar min kamar kishiya, jama'a baki masu shigowa kishivarta Amarva mai mugun nuci a
zuciva? Idan saboda rashin mutuncin da mijinta ya yi mata da kuma dauke ta a matsavin
kishivata abokivar zamana

ke faruwa ba. Wannan ke nan. mahaukaci zautacce da bai san vaida al'amuran kansa Irin
wadannan tunane-tunanen Hajiya Amina ta dinga yi a cikin zuciyarta mai kama da tunanin



BABI NA UKU

Halifa sun ga mummunan tashin hankalia wajan Amatya, sunga boron yunwad Rishiruwa nini
kama wakogwaro, duka kuwa sun ci kamar da bakin kwarya a wajan amarya saboda babu
mahaifiyası yau a gidan.

A gaba ta sa su tana cin abinci taliya jelof miyar bushasshen kifi ta sha man shanu soyayye da
albasa, ga kayan kamshi, tafarmuwa, dakakkiyar citta de hadin korin, zama ta gyara tana
sharfiar jelof ga ruwan sanyi a kofi'na langaran ruwan garai-garai gwanin bag sha'awa.

addabi cikin si, in ban da yawu bebu abin da suke Tam ti su Halifa sun kura mta idanywa yunwa
ta hadiya, ga shi sun san halinta suna toron rashin mutuncin ta. Flaka ta gama cin jelof din ta
nannadi ruwan sanyi a cikinta, ragowar abincin ta ture su gefe, Momi ta bi abincin da kallo
bakinta ya bushe da kwadayin son cin abincin, "Aunty yunwa nake ji ban ci komai ba".

"Ke kin ce gidanku, yunwar Runłyarki, wace Auntyn ki? Kar ki sake ce min Aunty, Auntyn ki ta
koma gida ku bilo kake comita kashe ku ni ba zan baki abinci ba, ruwa ma ba za ku sha ba dan
gidanku, ku tash ku fice min daga cikin falo ku bani waje ko na ci kaniya

Zuru suka yi suna kallon ta kamar masu kallon mahsukaciya, zucivar su cike da tsoro. Ko da ta
ga basu shirin mikewa da sauri ta dauko bulala zambadediya mai haki bivu da ta siyo ta
dukansu saboda ta mayar da su kamar inkuna masu gardama, kowa va san dukan da take

shmusu a lavin maza da mata. Nuna su ta yi da bulalar lokacin da ta daka musu awa, "Ku tashi
ko na zane ku".

Da sauri suka mike saboda tsoran bulalar, ta kore sa daga cikin falon, a takarid yake dan cewa
dakin mahaifiyarsu a kulle yake da kwado balle su shiga ciki su zauna, dakin mahaifin su ma a
kulle yake.

Ya yin da ta koro su ne sai Halifa ya kama hannun Momi ya fita kofar gida da ita, ba su zame
ko'ina mutuniyar mahaifiya su ce Hajiya Nafisa, jininta ya hadu ba sai makota gidan Baba
tsohuwa mai sai da alawa, da yaran kamar ita ce ta haife su. Wani lokacin a gidan sake wuni
har sai mahaifiyarsu Hajiya Nafisa ta tura a kirawo su sannan suke dawowa gida.
Su Halifa suna shiga gidan dakin ta suka shiga, a zaune suka same ta tana cin goro, tai maraba
da zuwan u, "Sannun ku da zwa yaran Umma". Ta zaunar da su ganin alamun da ta gani a
jikinsu na tagayyarar gajiya kamar masu jin yunwa ta tambaye su, "Halifa kun ci shinci kuwa?"

Tambayar da ta yi musu ke nan kamar ta san matsalarsu. Halifa ya kalle ta sannan ya ce da ita,
"A'a

Gwareo ba mu ci komai ba tun da safe mu ke fin tunes Amarya ta hana mu abinci kuma sai
dukan mu take vi

dan wake ku ci ko "Ba komai ku vi hakuri Halifa komai ya K tsanani da akwai Karshen sa,
dukkan tsanani yana taze da sauki, Amaryar babanku muguwace, bara na zuba muk

Ra tare da wani bata lokaci ha ta zubo musu wake, sannan ta wanke musu hannave ta zaunar
da kan tabarmar kaba, suka ci su kai hani'an, idan sun kans yi saura almajiri, ya shigo gidan
bara Gwaggo ta ba sauran abincin na su Halifa a matsayin sadaka.

Ka san abinka da mai gajiya wanda yurwa ratsa jikinsa ta kuma ngatar da shi. Suna gaman
abincin ne sai barci mai nauyi ya dauke su, a lokaci su biyun suna ta sharar abin su. Wannan ke
nan"


BABI NA HUDU

Misalin karte hudude rabi na yamma bayan sallar la'asar, Alhaji Abubakar ya dawo daga
kasuwa, ya yi wa Baba Bala tsoho maigadi hon din mota, da sauri ya taso ya bude masa get din
gidan ya shigar da motarsa ciki, shi kuma ya mayar da get ya rufe.

A gefe guda Alhaji ya faka motarsa ya fito dauke da bakar leda a hannunsa, ya siyowa Amarya
naman soyayyun kaji zubu-zubu suyar inji na kuka gas mai kama da firij kamar yadda Amarya
ta ce ya siyo mata naman kajin.

Da sauri ya kama hanyar dakinta yana son idanuwansa su kara yin tozali da fuskar Amarya. Da
ma nata ita bangaran Amarya ta san lokacin dawowar mijin nata, dan haka tuni ta riga ta gama
kintsawa, wankan da ta yi na kece raini ga amare, atamfa mai mugun tsada, ta yi ado na zinare
da ita, 'yan kunnayen kuwa da ta sa a kunnen ta na daham ne 'yan Dubai da Alhaji ya siya mata
su, masu dan karan tsada.

Hakan ne ya sa tsananin kyawunta ya kara bayyana, ta yarfo gashin kanta gadon baya, ta
warwatsa iska ta A.C ta cikin dakin tana ratsa jikinta, babu abin da take sai lumshe idanuwa
take, ga remot a hannunta ta kamo tashar Larabawa tana kallo, ga kuma cingam din da take
tauna a bakinta tana yin filashin na kwai da shi,

sannan kanta tai masa kawan shaidan, ira take ka Alhaji Abubakar ya shigo gidan kamar yadda
ta tamad masa wandan kwalliyat dan ya gani. Agogon bang duba lokacin da ta vi arba da
lokacin dawowar says w Sallama taji ya yi mata kwatsam! "Salama sa Amarva ba kva laifi ko da
kin kashe dan mavu rid
Wani mugun murmushi ta vì masa mai t zucivar masoya da yaye bakin ciki tamson zazzakar
murya mai kama da busar sarewa, talaabe da murya sannan ta gyara harshe da ganda ta ni
murya, "Amin wa alaikumus salam angon raina tauraro mai haskaka zuciya ta, ni kuma
tauraruwa mijina sannun ka da zuwa".
"Yauwa amarsu na". Da sauri ta mike tayo the sa, ledar hannunsa ta amsa mai cike da
soyayyca name kaji subu-subu. Yana biye da ita a baya tana galea babu in da take faman yi
masa sai takun kunin kwankwasa da takalmin da ke kafar ta kwas-kwas

A gaban tebir na abinci ta ajiye su ta buức trị kayan marmari ta kwaso lemo, ayaba, kankana,
gwe abarba da lemon kwali Fanjus, ta barbaje su a kan tehes da ruwan Faro mai sanyi, har da
kunun aya da kwakwa mai bawo.

Alhaji Abubakar ya zauna a kan kujerar da tuk gaban ta ya nade hannun rigar sa zai soma
kwasar mi taushene lagwada. Haka ita ma Amarya ta zauna i is kujera ta bararraje, sai ya
zamana cewa kujerum pi hudu ne yanzu kujeru biyu ne babu kowa a kansu.

Kayan abincí na alatu kuwa ba a a ba a yin magana, taliya ce dafaffiya a cikin katon plate an
barbade ta da doyar kwai soyayya, sannan aka yi mata ado da shimfidar wainar kwai da

namomi, gefe guda kuma kifi ne sukunbiya soyayye, abincin ya sha miya kamshi ne kawai yake
faman tashi mai bararraka hanci.

A daidai wannan lokacin ne Alhaji Abubakar ya fito da naman kajin da ya siyo ya zazzage su a
kan tebirin, gasassu guda biyar manya, suka soma ciye-ciyen su ba saurarawa kamar suna
cikin wani babban tobel na nuna takama, tana ba sa a baki da cokali, shi ma kuma yana mayar
mata da martanin hakan, suna musayar dariya da yin murmushi mai tsuma zuciyar masoya da
yake kara dankon kauna da soyayyar ma'aurata maza da mata.

Nan fa suka ci naman kajinsu da kifi sukunbiya da sauran namomi, sannan suka sha ruwa mai
sanyi Faro da kuma shaye-shaye na kayan marmarin da suka tanadarwa kansu, haka suka
koshi dam.

Alhaji Abubakar ya cire hularsa ya gyara zama, ya shafa cikinsa ya yi murmushi lokacin da ya
kalli Amarya, "Lallai Amarya kin matukar iya girki, kin kuwa tafar min da imanin zuciyata, kin sa
min nutsuwa da nishadantarwa, girki sai ka ce a turai, na san ma turai ba za a samu kamar ki
ba ko a cikin masu yin kuku, maza da mata kin kere musu sa'a".
Amarya ta yi murmushi ta watsa idanuwanta sama lokacin da ta yi wani fari dasu sai ka ce wata


kyakkyawar aljana. A gaskiya Alhaji ka ba ni dariya de kunya da ka ce na iya girki, to me kake
nufi da hakan?"

"Ba ki varda ba ke nan kin iva girki, ina mulin ciri tuta mai lamba dava a bangaran girki na
duniya haki dava, kuma zan yi shirin fitar dake kasusien whe kwanan nan domin ki ciwo gasar
masu iya girkin duniya, ki kwato musu lamba daya".

Wayyo Alhaji kar ka fasa min kai, a mata ma da akwai wadanda suka fi ni iya girki da sanin
makame sa, da sanin karatun sa.

Alhaji ya saki baki, "To su waye matan da suki's ki iya girki, na san dai da akwai babbr rina a
kaba, la min su ko zuciyata za ta iya lamunta ta yarda da zau naki ba kokwanto".

"To Alhaji ka ga na farko dai bara na sa mah Aunty, Malam Fauziyya D. Sulaiman, ta yi masifar
in girki na fidda kwatance, wane ni a suwa. Sannan k sai Rabi'atu Talle Mai Fata, idan ta takura
ta magá makatgirki ka ci saboda tsananin santi sai kunnen ka fi na zomaye girma, saboda
matukar iya girkinta.
Bayan haka sai Aunty Hafsat Salisu Hama, saboda kwarewar iya girkin ta da kawata taje giden
ziyara ta zubo mata hadadden girkin da ta yi, da kre tawa ta ci abincin sai da ta manto ankonta
na ataná ta siyo a kantin kwari, saboda tsabar santi. Daga has santi ya sake ta, ta dawo ta
dauki atamfar la kuma Aunty Hafsat godiya, za ta dinga zuwa tana koya girki dan an kusa yin
bikinta kar ta shiga gidan momiya da amin.

Ban manta ba ina na baro maka fitacciyar marubuciyar nan wato Hajiya Bilkisu M. Sani
Balarabe, wallahi idan ta zanbada ma hadadden girki sai ka raina wannan abincin nawa da na
yi ka ci yanzu, dan ko Abubakar K/Asabe AS Shatan Marubuta da ya ci girkin abincin da ta girka
sai da kunnuwansa suka fi na zomaye nutsewa saboda tsabagen iya girkin ta da ya shiga santin
dadi.

Ina na baro ma Malama Hajiya Hauwa Mai Turare sarauniyar iya girki, mai girkin zamani iri-in,
saboda tsabar iya girkinta a wajen mata suke koyan girki a gidanta, Alhaji idan ta yi ma girki ka
ci sai ka suma an yayyafa ma ruwa mai sanyi sannan za ka farfado daga dogon suman da ka yi,
sannan kuma ka ga Shatan Marubuta K/Asabe dalibinta ne, ta koyar da shi karatın darasin
Hausa a mataki na gaba da firamare wato secondary, da makarantar take a Kurna Makaranta
Durumi, mai suna kamar haka:- (Government Secondary School K/Asabe).

Alhaji wannan labarin da na baka yanzu true life storyne kar ka ji wani kokwanta ko kuma
shakku a cikin zuciyarka, domin kuwa Hauwa Mai Turare ta bai wa Shatan Marubuta tarbiya ta
karatu kamar yadda ta koyi tarbiyar ta, kuma ta tarbiyantar da wasu, ta kuwa san mutunci da
da'a, fara'a kuwa a wajan da faran-faran da jama'a, ta iya zaman mu'amala da mutane.
Ita kuma Hajiya Bilkisu H. Muhammad, Bilkisu

mai gadon zinarę mai takana da ikon Allah, matukara yi maka girkinta ka ci saboda tsananin
dadin girkin natu sai ka manta gidan Amaryarka da ka aura".

ta ya ce, "Amaryata ke nan, kina tunkaho da cewa idan ta Ta zo nan a bayanin ta Alhaji
Abubakar ya kal vi girki na ci zan iva mantawa da ke tawan my sweet heart?"

"Alhaji ke nan, ai kai nawa ne ba zan so hakan faru a kanka ba".

"Allah Amarya?" "Kwarai ma kuwa Alhaji rabin raina, turmis

daka".

"To Amarya yanzu meye ya yi saura?"

Amarya ta yi masa dumbarun murmushi ta ce shi, "Ai kuwa abubuwa masu tarin yawa",

"Ci gaba da bani ina sauraran ki ko da za muka wayewar gari a nan".

"Allah Alhaji, to shi ke nan bude kunnen la l sha (TASKAR LABARAI da INDA RANKA)". "Na
bude da dumi-dumin sa fara watso LABARAI da RAHOTANNI".

"Alhaji ita kuwa Hafsat C. Sodangi idan rangada girki makota ma roka suke yi, almajirai ken
kullum zuwa gidanta bara suke yi saboda sunn dandanon abincinta daban ne da wanda suke

barson salam, sai mai gishir ranbadau mai sa maigida facien yana masifa da raki, ya aurowa
kansa matar da ba u girki ba. Kai girki sai Hajiya Hafsat C. Sodangi.

Bayan baka sai kuma Khadija Adamu Shita matar mista Muhammad Nuhu Namarwa
(MARAGIS), ikon Allah ita kuma da ta yi ma girki hahawa idan kai so shi ma ace ya yi aure ya
auro mata mai iva sirki, mai hizuru ne ko gwauro, wanda bai da niyar sure, to sai ya koyi da irin
girkinta dan shi ma ya dinga kwasar da'amin na abinci.
Sannan sai Khadija Shitu Sharubutu, Mr. Kamis fofar gidansa yake mantawa. Sau da yawa idan
ta yi lshak, saboda tsabagen iya girkinta idan mutum ya ci abinci saboda tsananin dadinsa
kamshin abincin zagaye unguwar su yake yi, ya karade layika da gidajen makota, jama'a kuwa
sai hankalinsu ya yi matukar raja'a a kan son cin abincin, kai mai koshi ma wanda ya koshi a
lokacin sai ya ji yunwa saboda tsananin kamshin abincin, ina kuma mai jin yunwa, dahuwar
abinci sai Khadija Shitu Sharubutu.

Bugu da kari kuwa sai Rufaida M. Yunus Gyadi-Gyadi Ja'oji Kwatas N.D.B tuwanti, in dai
maganar iya girki ne to fa ita kurunkus dan kan bera, daga kanta an shafa karatun fatiha sai dai
a sallama a yi mata taken Nigeria.

Sannan zan kuma sanar da kai sai Amina Abdullahi Sharada, tauraruwa a duniyar marubuta,
iya girkinta ba na wasa bane ba, wane gaban a kwatanta ko ayi misali, wane abincin hotel-hotel
masu takama da kansu wajan iya sarrafa abinci iri-iri da dandanon su ko su sun sallama mata.

Zubaida Umar Tanko kuwa saboda tabar kuskura va ci sai ya manta sunansa da sunan
Amaryan saboda tsabagen santi. girkinta idan ta rangada hadadden girki idan

kwarewar ta a bangaren girki idan ta hada giredin al mutum ya ci sat ya suma sannan zai
farfado yana ya Yavarta Jamila Umar Tanko kuwa sabola sambatun a karo masa saboda tsabar
dadin abincinta kwarewar ta.

Sa'adatu Saminu Kankia kuwa ta yi tsananin seu waian dafa eirki mai tsuma kunnuwa da sa
sambata zarewa, saboda kwarewar ta a iya girkin da'am.

Zuwairivva Adamu Gire ita ce uwa uha Waj girki, ita saboda iya girkinta jama'a suke kiran ta da
Sarauniyar masu dafa abinci, sunan kuma ya dace da na

chaya girkin aldana Abdullahi Amuna abea saaye hakinan ke dafa abinci saboda dan tsintsaye
ne na kanari suke sauka a saman gidan ta nu rera waka mai dadin saurare da ba su dai na
yo'lake nasu har sai ta watsa musu abincin sun ci a tale gidanta, sannan sake kama gabansu.
Dan haka hur saba da su, ta gane korafın kukan su na jin yunware, u kuwa tsuntsayen kamshin
iya girkinta ne yake kawa gidan kar ayi babu su cinikin biri a sama.

Bayan haka sai Abida Muhammad kin fi si girki, lakabintu ke nan, ita Abida saboda iya girkinti la
gasa ta ciyo a kasar nan mai suna London, a nan kasr ciyo gasar iya girki inda ta zo na daya,
amma ta
kyautuka masu yawan gaske, kai abin dai sai mutumwanda ya ganewa idanuwansa, kamar
vadda Shatan Marubuta ya gani.

Sannan sai Hajiya Hafsatu M.A Abdulwaheed huwar zuma a dunivar marubuta, a wajen iva pirki
ba

amagana, ita dai kankac ce saboda tsananin iya girkinta te ciri tutar girma da daukaka a
bangaran rubutu ma ta samu kyautuka kamar yadda aka buga a jaridar nan ta (AMINIYA), mai
kece tsakanin gaskiya da kuma karya, inda a jaridar aka nurio hotunta tana karbar kyautar ta
(Shatan Marubuta) yana de mallakin kwafin jaridar ta ewan sha'awa. Abubakar AS Salist
K/Asabe wato Aminiva a hannunsa

Bugu da kari kuwa sai Hajarat Husaini Sambo mai yin ado da alattın gurki, a bangaran iya
Gimbiza kuwa har gidajen redio ake daukar ta shirye-pirkinta annyi da azumi, domin koyawa
mata girke-shiryo tunumi da yin abubuwan da sune suka cancanta girken hada kayan shan
ruwa buda baki da yadda ake hada lemuka iri-iri, lemon aya, lemon abarba, lemon mangwaro,
lemon kunun aya, wato lemon citta, lemon kunun zaki, lemon kwa-kwa, lemon sufadik,
lemon-lemon zaki da ake matse sa ayi masa hadin kayan lemon abarba, lemon kunin gyada da
dai sauran d take gabatarwa a gidajen radio na jahar nan tamu kamshi, lemon ayaba, lemon
kankana, lemon gwanda,

Sannan kuma sai Aishatu Jazan, malamar girki mai haddar saukar

3 / 6