Author : Abubakar Salisu Shatan Marubuta Category : Romantic Hausa Novels
su wa a pont kunyar ki rabin cokali, yarinya na dame fav shanye a
rashin albarka da kunya kin babbar giwa, sai manyan dawa ba kanan ki ba masu rama ta
wuya". hal
Ummi ta daka mata tsawa, "Ker
ba a nan ba, wannan ba albasar da kikaasba di bu ce ba kuma yujin da kika saba sa ba ne,
gaba da gaban ta aljani ya taka wuta. Ki sadraih da kyad ki ji, yau nice mai cin kaniyar uban ki a
nan gidan, zari yiwa diatan unguwar nan maganin rashin mutuncin ki".
Cikin tsananin bacin rai da jin kalaman nan sai zuciyar Amarya ta soma tafarfasa kamar ruwan
zafi a kun garwa shin wuta mai kuna, ta muna Ummi da dan yatsan hannu tuna mai cewa da ita,
"Ke "yar gidan uban wace a rashin kunya? Waye uban ki a nan garin? Wa kuma ya daure miki
gindin raahin kunya da za ki taka babbar Amarya kuma babbar Hajiya?
To bari na yi maganin ki na ci kaniyar ki sosai yadda ko mai kama ta kiką gani sai kin canza
hanya, ba kuma za ki sake sha'awar yiwa wani rashin kunya ba, sannan kuma na yi maganin
wannan tsohuwar gatumar taki". Ta nuna Gwaggo da dan yatsan hannunta.
Habawa, kafin ta gama rufe baki Ummi ta daga hannu cikin zafin nama ta wanka mata
mahaukacin mari gauuu! Ji kake wani fass! Haka ta wanke mata fuska, shatin 'yan yatsun ta
guda biyar suka yi rudu-rudun shati a kan lallausan kumatun ta
Ba shiri ta saki su Halifa ta dafe fuskarta da hannayen ta guda biyu, lokaci guda ta ji idanuwan
ta suna yi mata yaji mai zugi, ta fara ganin wani duhu-duhu, a lokaci guda tai maza ta dago da
wani
mzapanhobeto yo kan. Ummi ta cakumi suke shakennetana dukan Ummi, ita ma Um haka ta
dinita ribuar Amarya kamar un faman jibzat te kamar ta samu jaka baka tsabar tsunanin Kurfin
ta mace mai kamar maza
Ummi cizo da hakora a hannu, ba shiri Umumi zafin cizon lai maza ta sake ta. Amarvatana vin
hakin gaitya na wahala, sai ta rurumo wata Amarya tana jin waya tai wuya kai dasauri Ummi tai
kukan kura t makekiyar taßaryar daka hatsi a cikin turmi, tay tunga tana jiran Amarya ta karaso
ta muciya ta ga yadda ake danyen yanke hukunci. tuka tuwo ta vo kan Ummi tana shirin
Amarya tana ganin Ummi da tabarya muisi a hannun ta, sai ta yi saranda, tsayawa ta yi kikan
yin hucin fusatuwar zuciya, kamar watash mayya, sannan ta yar da muciyar hannunta sabo
tabbatar wa kanta de kanta cewa lallai Una kanwar lasa ba ce ba ta fi ta tsananin kwaya da kai
na rashin kunya da albarka, kai har ma da gadan
Haka a wannan lokacin Amarya ta hannun Halifa da na Momi tana yin kuka da zab hawaye ta
fito da su daga cikin gidan. Ummi kuva ta biy bayan ta tana ta danna mata ruwan ashe jarabar
kata'o'i da jeho mata munanan kalamai Amarya kuwa ko sauraran ta ba ta taya y
Fitinar Duniya!-1
Shatan Maruhuta
wakan da take vi mai tsuma zuciva
toro ta, ca da Amarya ta shise cikin gida da su Halif maitaya tana dannowa Amerya munanan
zage-zage, hat Ita kuwa Ummi daga Kofar gidan Gwaggo ta maigadi ya jawo get ya rufe sangan
ta dai na yin ashar sai tagadinta ta koma gida wajan Gwaggo tana yin masifa
BABI NA BIYAR
A thaji Abubakar yana zaune a cikin falo zato ba tsammani kwatsam yana cikin komfivutarsa ta
laftof, sai ya ga Amarya ta kuka rike da su Halifa a hannun ta. A gigice ya kalle ta "Amarya!
Amarya!! Amarya!!! Me yake faruwa hak Lafiya kika shigo kına yin kuka?"
Ra ta amsa masa ha sai lokacin da ya yi arba chatin 'yan yatsu bivar na hannaye a tafin
kumatun ta kyskkyawa sun yi rudu-rudu, kamusi alamun taruwar gudan jini, a shatin kowana
sawund yatsan marin da a kai wa fuskarta.
"Amarya! Amarya!! Amarya!!! Waye ya mare min ke? Wane mara kunva ne a garin nan
fitsararre K sanar da ni dan uban waye? Waye daurin gindin Kasar nan? Wa kuma ya sa shi ya
mare ki?"
Ta dago kai hawaye yana zubo mata ta shu kwalla tana yin shessheka, "Alhaji jikar Gwaggo de
mare ni saboda rashin mutuncin ta, don na je dauka Halifa ita da Gwaggo suka tarar min da
duka da fito".
"Kan uban nan! Dukan ki su kai? To wallati zan yarda ba sai na dauki fansa na rama miki yanze
dan, yau be zaman lafiya sai an yi tashin hankali, kowa dauko min bulalar nan ta dukan yaran
nan mai haki bivs. me taka sa zan via unguwar nan. Don haka maza ki yau sai na zane wannan
yarinyar jikar Gwaggo, sai na farfasa mata baya".
Da sauri Amarva ta dauko hulalar dukan su Halifa mai baki biyu ta mika masa, ya sa hannu ya
karfia dabuguzum-buguzum ya fito daga cikin falon, Amarya tana shigotanayebinsa a baya da
su Halita ita ga mijinta mai karfin zaki zai tare mata facfa.
Maigadi Baba Bala ya bude masa get, kafin get din ya bude Alhaji Abubakar ya sa kafa ya tura
get din kamar zai karya shi, bai tsaya a ko ina ba sai kofar gidan Gwaggo.
Annawa Ummi ashar ta meguzawa, don kaza kazan ta ta Yana dukan kofa yana yin sambatu
yana fito in bai tattaka ta ba.
Gwaggo da Ummi suna jin abin da yake cewa, Ummi ta ce da ita, "Gwaggo wannan mutumin na
kofar gida shi kuma da yake danno min ashar wane mahaukacin mutum ne zararre mara
kunya?"
Gwaggo ta ce, "Ke dai Ummi bari mijin wannan amra sanin albarkar ce mater da kika mara, shi
ne ya bazamo na san kuma sanar da shi tai shi ne ya zo yi miki kyuurashin albarka".
Ummi tana jin haka ta daki kirjinta, "Gwaggo in ni zai yiwa rashin albarka, to wallahi na fishi
hauka da rashin mutunci, ya taro daidai da shi, yau zai gane kuran
sa, zai gane shayi ruwa ne ma tsakanin aya da kwayar tsakuwa".
Habawa, Ummitaci damath is
kwankwasan ta da mayafi ta sunkuto makekiyway nan ta yo wajc, Gwaggo tana ba ta hakuri ko
sauran ba ta yi ba.
Amarya, ta ga bulala mai baki biyu a hannun sa, tai A kofar gidan tai arba da Alhaji Abubakar &
kallon rainin wayo, "Kai malam lafiya mai yn kawo la kofar gidan nan ka zo da bulala kamar
wani mai kiw kura?"
"Ke Amarya wannan wace ce? Ko ita ce ta dake ki jikar Gwaggon?"
"Alhaji munafukar ce, ita ce algungumar man da'a mara kunya fitsararriya". Ta nuna Ummi da
hana Alhaji ya kalli Ummi ya daka mata tsawa, "Ke wa ya on ki dakar min matata?"
"Kai malam dakata mana, bara ka ji na dake ta na kuma daki banza na daki wofi, ko za ka rama
mata da bulalar hannun ka da kake daka min tsawa kamar wata yarka da ka haifa?"
"Ke ni kike faɗawa huuka?"
"Kwarai ma da gaske na gaya ma sai me kumu, ko za ka yanka ni da raina?"
Da sauri cikin zafin nama Alhaji Abubakar ya fusata ya daga bulalar hannun sa ya zambadawa
Ummi a
gadon baya Ummi ta gantsare. Habawa, Ummi ta ce karfi mai na ei ban baka ba,
kan Alhan la yo da tabaryar hanoun ta tana shirin ruguza mo kai yana gocewa yana Rokarin kai
mata wani Jukan a baya, ita kuwa sai Allah va bata sa'a ta dings Joda masa dukan tabaryar
tana samun nakura a kansa, shi cayana sapun nasara a kanta
Kafin ka ce me jama'a matasan unguwa sun taru, malayco aure da 'van mata sun leko suna
kailo, samarin nguwar su kai sauri suka rike Alhaji Abubakar, gogan yana yin fizec-fizge zai
Ewace ya ci caba da narkawa Ummi bulala.
Su kuwa yan matan unguwar su ma suka rike Ummi tamau yadda ba za ta iya kwacewa ba, ta
dinga yia fizge-fizge domin ta kwace ta ci gaba da timawa Alhaji tabarya, amma ina abin ya ci
tura. Haka kowane vake son kufcewa amma dukkanin su sun kasa. Umumi lana a sake ta sai ta
ga bayan Alhaji, shi ma yana a sake sa sai ya ga Karshen ta, sai ya kashe ta da ranta
Da kyar dai aka samu aka raba wannan fadan, yan matan suka shigar da Ummi gidan Gwaggo
tana
zarkowa Alhaji buhun asharan vagi na kare kukan ka, in da ta ce da shi, "Ni ba matar ka ba ce
ba wallahi Hajiya Nafisa da ka saba jibgawa dukan tsiya a kan wannan muguwar Amaryar taka
mai bakin munin zuciya
A haka 'yan, matan suka shigar da ita gidan, shi kuwa Alhaji Abubakar ya ce ba zai yurda ba
'yan sanda zai kwasowa Ummi a zo a tafi da ita da Gwaggo, sai sun gane kuran su a police
station, sai san yi kwanan gidan sauro an daka masa su.
A wannan rana dia mutane wannan unguwa ga tashin hankali, da kvar manyan malamai na gre
da dattawa suka bashi hakuri sannan ya abkura aka samu aka kashe wutar. Kakaa Ummi mijn
we ya ja wa Ummi kunnuwa akan babu ruwan la Amarya, muddin ta zo unguwar kowa ya tah
gabansa.
Dattawan unguwa su ma suka ja mata kme yin huduba tare da nasiha, Ummi ta yi musu na'ana
godiya, da ma shiru-shiru ce amma fa idan ała an firgice kamar abin da ya faru a tsakanin ta da
Ah Abubakar da Amarya, to fa tsokano ta aka yi ba ruwan ta da kowa kamar wuta ce a zuba
mata fete a mutum ya so ganin tashin rikicin Ummi, ma'my tsokano ta zaman lafyar da ita
karnar wuta ce a v mata ruwa ta mutu, ma'ana in ka so wa kanka z lafiya da ita.
A Sangaren Amarya Alhaji ya ja mata k babu ruwan ta da Ummi ko gaisuwa ko cacar bali ruwan
kowa da kowa, kowarne ya yi harta ples tunda dai ba mutunci.
BABI NA SHIDA.
Ban ayan tashin hankalin ya gama faruwa ne, jama'a sun yiwa Ummi nasihohi, wato dattawan
unguwa, da kamar wuya Ummi ta ce ta hakura.
Gwaggo ta sa Ummi a gaba, "Ke yanzu dan Allah Ummi me ya kai ki yin fada da wani da namiji
in ban da hauka irin naki da sakarci? Salon kawai ki zubar mana da mutunci.
Jikin Ummi ya yi sanyi, cikin kwantar da murya ta ce, "Don Allah yanzu Gwaggo kawai ina ji ina
gani sai wata 'yar iskar yarinya ta zo tana gaggaya miki miyagun kalamai a gabana ba zan
dauki mataki ba, sai na kyale ta ke ma dai kin san ba zan bari ba, domin yadda nake jarabar
son ki komai zai iya faruwa idan aka taba ki a gaban idona".
"Kin yi gaskiya Ummi, amma kin sani ni bana son tashin hankali, kowa kuma ya san halina na
dattawa a layin nan, kuma kowa da ya sanni yana ganin kima ta. Shi kuwa wannan fadan da
kika yi da Alhaji Abubakar zai iya zubar min da kimata a idanun mutane a yi zaton cewa ko nice
na zuga ki ki yi masa rashin da'a da albarka".
Ummi ta yi murmushi, kyawunta ya kara bayyana, sannan ta ce da kakarta, "Wallahi mutane ba
za su yi miki zargin hakan ba, kuma ba za su ga laifin ki
"Kamar va ya ke nan ba za su za laifina baa kan wace irin hujja mara madogarar tudun
dalawa?"
"Gwaggo hutia ta a nan shi ne kowa a layin ta mu kai fadan shi Alhaji ake ba wa rushin gaskiya,
kow yana ganin nice mai gaskiva shi kuma mara gaya da har ya tako nan kofar gidan nakida
kafarsa shida matarsa suna zagina, shi ga shi mai kariairw matarsa fada, saboda shi wawa ne
bai san na fishi
Don haka Gwaggo ki kwantar da hankalin ki da jama'a sun ganc cewa shi ne mara gaskiya a
fadaa nai masa dukan tsiya".
"To me ya sa ake ba shi hakuri an san kama hi din ne mara gaskiya, har da yake cewa zai
kwaso mua yan sanda su tafi damu?"
"Gwaggo ai wannan ba shine hujja ba, hin fahimtar shi ne, a duk lokacin da matsala, irin wasam
a faru a tsakanin, al'umma wanda yake da gaskiya a wanda bai da gaskiya aka cuci daya daga
ciki, to kowe hakuri ake ba shi dan a samu wata masalaba a yi zam lafiya, sannan kuma a
gujewa tashin hankali FITINAR DUNIYA!"
To Ummi shi ke nan Allah ya kyauta mana ya sawa zuciyoyin mu ruwan sanyi da sa'ida, kada
shiidu ya yi tasiri a zukatanmu ya haifar mana da gaba, rikiet da tashin hankali. Sannan Allah ya
kare mu da shams duniya mai ido daya a goshin FITINAR DUNIYA!"
ma amin Gwaggo Aman summa amin Ummi
"Na'am Gwaggo, ina jin ki kakar tawa".
"Tambayar ki zan yi yau da me kika zo gidan wazivara ce ta kawo ki ko kuma karambanin ki?"
"Gwaggo ke nan, babu duk daya amma sai dai yarar da kuna muhimmin abin da va kawo ni da
zan narmiki da sakon"
"Ina sauraran ki amma matsalarki shi ne ja wa mtum rai idan za ki sanar da shi labari".
"Albishirin ki Gwaggo".
"Goron da nake ci a hannu na yanzu (Daushe)". "Gwaggo fari ko ja? Jaja jan aiki in ba ki sani
ba miki
aa fada "Farin dai in ban da wasa irin naki wane ne zai so a ce masa jan abu da jan abu yake
nuna alama ce da take suna cewa ja (Dangerous), kin ga kuwa farin zan dauka, fari fara aniya
laya
"To Gwaggo da ma Aunty Umma ce ta haihu shi ne ta ce na zo na sanar dake haihuwar da aka
yi da wuri kada lokaci ya kure ba a sanar da ke ba".
"Ayyiriyiri!" Gwaggo ta yi guda a gaban jikarta saboda nuna farin cikin ta a kan samun karuwar
da aka yi mata ta karin jikoki".
Mahaifiyar Ummi mai suna Khadijatu 'ya ce ta farko a wajan Gwaggo, Gwaggo ce ta haife ta
bayan iya kuma sai kanne da ta sake haifowa Khadijatu maza da mata, adadinan Gwaggo Mata
su bakwai ne, maza
tasiri wajen mallakarsa, sai dai so da kauna gami da lad da kalaman soyayyale me
zaman aure, to ki binciki auran za kiga da Amma idan kinga ana nuna Karfi da matsaloli.
Matsala ta farko ita ce, babu mamaki sune dole ne aka yi wa amaryar ba ta son mijin, gawar
take se saboda kwadayin duniya mahaifanta suka bi rudan kuái abin hannu su kai mata auren
da ba ta so dole mai haddasa FITINAR DUNIYA!"
Idan kuma ba mu yi la'akari da wannan sai mu duba wata matsalar ko mijin ne yake kuntatawa
matar tasa ba ya kula da cin ta da shan ta, duk da irin hali na rayuwa da Allah ya hore masany
A'a, ko kuma matsalar tana daga matar ne, nata yana iyakar kokarinsa yana kyautata mata,
amma ita ne, mijn ce ba ta gani saboda rainuwar tsiya da cin buri NEMAN DUNIYA! on nolles sa
Daga haka ne za a soma samun matsala idan zuciya ta harba sai a soma yin doke-doke da
bakkee maganganu, sannan su fita unguwa ba sanin miji da umarnin sa, da zarar kuwa ya sani
nan ma rigima faruwa, sai dai kawai mű gyara halayen mu gabo ki dayan mu maza da mata
matsalolin mu da muka san muna da su, domin mu gujewa shaidan la'anarulla alaihim FITINAR
DUNIYA!
Ummi ta zo nan a jawabin ta Gwaggo ta ce da ila "Ashe dai mutuniyar Ustaziyya ce malama
mai yin wa'azi amma take yin fada da mazao
Fitinar Duniya!-1
Shatan Marubuta
nan, ke ma dai Ummi ta yi dariya, "Gwaggo ke nan, aw shia mutunci ga duk wanda tsautsavi va
sa ya taka min falisan ba na daukar wargi casa mutum nake vi a kan
A haka dai hirar tasu tai tsaho, Ummi ta tashi ta dorawa Gwaggo abinci, ta dauki tsintsiya ta
share gidan
Sannan bayan ta gama sharar ne ta yi wanka, Gwaggo ma ta yi wanka suka zauna suna cin
abinci šuna yin hirar duniya.
A bangare guda Ummi tana yi wa Gwaggo berkwanci a haka suka kammala cin abincin, Ummi
ta yi mata sallama tana shirin tafiya ne mijin Gwaggo ya shigo, ya ba ta kudi ta kara ta hau
mota. Ta karbi dari biyun da ya miko mata, saboda ta san ma ko da ta ki karba karshe ma dole
ne sai ya tilas ta mata ta karba yana yi mata fada saboda al'adarsa ce, ya, tsani ya mikowa
mutum kyautar abin alheri ya ki karba.
Nan da nan Ummi tai musu ban kwana ta kama gaban ta. A bakin titi ta tare mai Adaidaita Sahu
ta shiga, bayan ta yi yarjejeniya da shi ga abin da za ta ba shi, shata za ta dauka ya shigar da
ita har lungu (KOFAR MAZUGAL) unguwar lanyin ALASAWA
BABI NA BAKWAI
B baki biyu a hannun sa da ya caccaulawa Umami di ayan da Alhaji Abubakar và shiga tika shi
da Amarya da su Halifa da ban ita.
OUD Shigar sa gidan ne ya dinga yin Sabatu banza da wofi, shi wallahi ba zai ma hakura ba
dukkanin wani abu da ya dace ya kakkarva sa 'yan daba su yi masa maganin ta ya ba su ko
dan ya huce takaičin wannan al'amarin da ya fan, da dai yana da hali kudade masu gidan rana
zai ly kowa a layin magana ta