Author : Muhammad Rufa'i Nalele Category : A Books
kenan
Naki ko duk yanda akayi dake kika kafe kikace shi kikeso aidole suma su hakura su barki dashi
XEE tajah numfashi Tace wato duk Wanda Allah ya jarrabeshi da SOO toh yagode masa
SAILUBAH ba ciwan dayafi so xafi da ra'da'di
SAILUBAH Tace hmm Allah ya futar da kowa daga matsalar da yake ciki
Tace AmEEn
Suka ajiye waya
SAILUBAH tayi dariya Sosai
Tana cikin yine senior ya shigo
Yaqare mata kallo Yace Auntyna wannan dariya haka
Tace kadai bari so maseefa ne
RAMADAN yayi Murmushi Yace Sosai
Kin fa'da San wani ne
Tace ni😳
Yace eh
Tace aa
Yace hmm dama naxone kibani labarin yanda akayi 'daxo junior yace baxai kwana a room 'dina ba
Na tambayeshi Yace in tambayeki
SAILUBAH tagyara xama tabashi labari tiryan tiryan
Abin yaba RAMADAN tsoro tausayin 'dan uwan nashi ya kamashi
Yace toh kidena dariya dan Allah
Tace tunda nasan me yake sashi tsoro ya shiga uku aguna Wlhi
Yace kai Auntyna
Tace sai da safe Yace Aunty
Tace miye
Yace kiyafe mishi pls
Tace hmmm kabarni dashi dan saina koya mishi yanda ake bin naga
Ta6e baki RAMADAN yayi yatashi yaje yayi mata kiss ahannu
Yace bye bye gud night Tace Yah night
By hajju
[10:35PM, 17/12/2016] Rahamat Nalele 👯: RAHAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [12:18PM, 18/12/2016] Rahamat Nalele 👯: RAHAⓂ🇦T 👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-rahmanurrahim*
*PART 94*
Tabishi da kallo har ya ficce
Daqar Dady da Senior RAMADAN suka lallashi junior ya hakura ya kuma room 'din senior bayan an caje 'dakin tas an tabbatar ba wani kyenkyaso😬
Washe gari XEE tana tare da SAILUBAH Suna tattauna matsalolinsu
Senior ya shigo Yace Auntyna baki shirya bah
Tace eh jeka kawai nafasa
Murmushi yayi Yace Aunty
Tace RAMADAN
Yace Kusan darajar karatu fah
Tace toh
Yajuya ya fitta
XEE Tace wa yaketa wani karatu anata luv
SAILUBAH tayi dariya
Tace ba wance ta fa'domin sai Saudat
XEE tajah tsaki tace Allah ya ha'data da shegiyar kishiya makira......
SAILUBAH tagyara xama tabata labarin junior tsaf
Mamaki da al'ajabi yacikata Tace yanxu RAMADAN 'yan biyu ne Tace eh mana
In kintashi tafiya kilesa zakiga 'dayan kisha mamaki
Sam bashi da kunya
Kuma Wlhi baki isa Ki tantance kowa acikinsu bah
Jiyanma dan nasan nawan yayi skull ne shiyasani tabbatar da wancan 'dan iskan
XEE Tace aiko xanje in gansa.
Yanxu tashi ki shirya kinga lokaci na tafiya
SAILUBAH tajah tsaki Tace toh me xaku siya mata nema.....
Kan XEE tayi magana Kakah tasaka tata maganar Tace ina xakune
SAILUBAH Tace gidansu Maimunan da Nace miki yaune kamunta. Amma kafinnan saimun 'danyi siyayya a kasuwa.
Tace oho yarinyar kirki inkunje Ku gaishe min da mamanta
XEE Tace toh
Matar baban SAILUBAH CE tafitoh cikin shiri Tace Kakah nima natafi gidan Umma (qanwar ta)
Kakah Tace toh saikin dawo
Har takai 'kofa tadawo Tace da ku'di awayarki ne SAILUBAH
Tace eh
Tace 'dan sammin nakira abbanki da Allah
SAILUBAH tamiqa mata wayan
Takar6a da danna number tasa
Kana tafito harabar gidan
Bayan tagama wayanne tamanta tawo waje da ita
Lokacin yayi daidai da fitowan junior yauma Abbas yaxo 'daukarshi ya xaga dashi gari
Sai suka ha'da ido haka kawai ya tsinci kansa da gaisheta
Tace lafiya lau RAMADAN kaga namanta nafitoma da Auntyn taka wayarta ungo kaimata
Junior ya kar6a yana cewa toh adawo lafiya Tace AmEEn
Ya 'dauki minti biyu yana kallan gidan shin Ya shiga ne ko ya tura Yaro yakai mata.......
Abbas ya dafashi Yace abokina lokaci na tafiya fah
Yayi Murmushi Yace 'dan jirani ka'dan👌🏻
Yana fa'din hakan ya shiga gidan
A falan yasamesu lokacin Kakah tabar falan
XEE Tace ha'a kadawo ne kuma
Kallo 'daya yayi mata yasan itace Aunty XEE
Yayi mata kallan mutunci Yace eh
SAILUBAH ta harareshi Tace kaji maqaryaci harda wani cewa eh kamar shine
Toh qamshin Ku yasa naganeka
Meyakawo
Yayi Murmushi dayi mata kallan raini yana qarema falan kallo Yace mexai kawoni kuwa
Yafa'da da cillah mata wayarta
Yaci gaba da fa'din akwalar wayarki mamanki tasani kawo miki banda haka mexai kawoni
Tace wai kai meyasa kayi cos a rashin kunya ne
Ya harareta da jan tsaki xai bar falan
Takalli XEE wacce tasake baki tana kallan Junior Tace mata kingan shi ko
Sam bashi da kunya gashi 'dan iska me tsoran kyenkyaso😬
Ya juyo ya kalleta cikin nuna rashin damuwa da furucin nata yanuna XEE da hannunsa Yace kinci darajarta dana nuna miki iskanci a falan gidanku kamar yanda nayi miki kashedi
Duk da haka kinci bashi. Shawara 'daya xan baki. kar kiyi kuskuran da xamu sake ha'du da juna ni da ke
Dan ba abinda xai hanani nuna miki ni tantirin 'dan iskane....
Ya qarashe maganar Cikin nuna rashin kunya da raini😬
Kana ya futta
XEE Tace heeeee😳
Naga mara abun al'ajabi
SAILUBAH tajah numfashi Tace tunda uwata ta haifeni banta6a cin karo da Wanda ya bala'in rainani da cimin mutunci irin wannan shegen yaran ba.
Sam kuma yau banji Komai ba akan kalamansa dama jiyane bakiga yanda yasani kuka bah
XEE Tace ni tsoro fah yabani
Gashi ba abinda yaraba shi da RAMADAN namu
Wlhi in ahanya ne naganshi 'dauka Xanyi RAMADAN ne
Harfa tsayinsu 'daya qaurin jikinsu 'daya👆🏻
SAILUBAH Tace ina ganesu dan qamshinsu
Na saba da RAMADAN kinga ko qamshinsa baxai bar hancina bah
XEE tajah numfashi Tace sai kiyi taka tsantsam dashi dan na hango abu 'daya atare dashi
Tace miye shi
XEE tata6e baki Tace baki lura idan shi a bala'in bu'de yake ba
Yafi RAMADAN bu'dewar ido Sosai
Tace hmm barni dashi na da'de da hango hakan tuni.
Kinga tashi muje siyayyar nan
kinmaqi fa'dar abinda xamu siya mata
Tace musiya mata kayan kitchen kawai.....
Junior ko yau rijiyar xaki suka nufah
Abbas Yace pls abokina ka'daure yau dai kayi budurwa wacce xata xama mata agareka. Dan naga Shakira dai ba Auranta xakayi bah
Yayi Murmushi Yace hmm nakamu dasan wata Amma baxan sameta bah
Abbas Yace me yasa
Yace haka dai
Yace toh basai kasamu wata ba ka.........
Abbas bai idda xancansa ba sakamakwan wata budurwa data Sha gaban motarsu......
Yayi saurin taka burki cikin 6acin rai ya fitto xai sauke mata maseefa.....
Saidai ganin hankalinta tashe shiyasa shi harararta Yace da Allah malama matsa min ahanya
Wawiya da yanxu na ka'deki fah
Cikin raunanniyar murya Tace dan Allah Ku tamakeni wasune suke bina xasu 6atamin rayuwa dan Allah kutemakeni........
Kan Abbas yabata amsa wata mota daxo tayi wani wawan parking a kusa dasu
Maxa hu'du suka fitto daga cikinta
Da sauri taje bayan Abbas tana fa'din kagansu ko
'Dayansu ne Yace kina 6ata mana lokaci fah
Dalla xoki shige cikin
Junior ya fitto Yace idan taxo ta shige uwarku xaku mata.....
Duk suka kalleshi ya Kawar da idan nashi daga Kansu yana jan tsaki
Wani cikinsu Yace kai 'dan gidan uban Waye
Kasan Waye ni
Duk yarinyar danaji sha'awarta dolene inyi amfani da ita
Tayimin dan haka kai baka isa ka hanani cinma abinda nakeso bah.
1 ni 'dan gidan ubanka ne
2 Allah yasa kaine 'dan shugaban qasar Nigeria
3 toh daga yau kadena kusantar kowace 'ya mace. Idanko kayi nasarar cigaba da kusantar mace. Toh katabbatar nama gurin bugun wasa ne
4 Wlhi na'isa har nayi yawa. Indai kaso cinma burinka akan yarinyar nan
Toh namaka alqawarin hakan baxata faruba.......
Junior ya qarasa maganar da kai mishi wani wawan naushi abaki
Ya saki wani qara dan atake haquranshi hu'du nagaba suka xube.
Bai ankareba ya kuma kai mishi wani naushin ta qafa. Ya sauka a gabansa.
Wannan karan qarar daya sake tafurgitasu gabaki 'dayansu
Dan yana yinta ya fa'di sumamme
Cikin xafin nama wanda ya fara magana ya kawoma junior naushi
Baisan duk a ankare yake dasu ba
Dan haka bai samu nasarar samunshi bah
Amma shi junior yayi nasarar bashi wani naushi aciki tawajan sunkuyawar da yayi wajan kare kansa da yayima naushin daya kawo masa
Bai barshi hakaba sanda ya qara bashi a gefan kunnansa
Nan ya saki tashi qarar da durqusawa a qasa cikin rikicewa
Ganin haka yasa sauran biyun suka afku masa🙆🏼
Ai nan take fa'da ya kaure. Ji kake maxaje na nishi
Abbas yayi shuru kawai yana kallan yanda junior yake basu wahala
Yasan idanma yayi fa'dan dayafi haka daidai ne dan baya wasa da xuwa wajan koyan tirenin Sam a skull ( junior kenan )
Ba qaramin doka suka Sha agunsaba
Abin daya dinga basu mamaki 'daya ne yanda duk yake kaucema dukkanin dukan da suke kai masa
Abbas ne ya janye junior xuwa mota da janta cikin sauri ganin mutane sun fara taruwa
Ya kalli buduwar Yace inane unguwarku Tace bacirawa
Yace me yashigo dake nan
Tace naxo gidan qawata ne
Shinefah daga fitowata suka dinga bina wai tsaya
Niko na tsaya
sanda naga 'dayansu yana Neman ha'da ni da jikinsa shine nayi yunqurin gudu
Shine fah suka fara bina
Abbas ya ta6e baki Yace Allah ya temakeki
Ta maida kallanta ga junior nan taga danne danne mah yake awaya
Tace nagode da temakwan da kayimin Allah ya saka
Shuru junior yayi mata.
Ganin haka yasa Abbas cewa AmEEn
Haka suka sauketa akan layinsu Tace mah Abbas dan Allah ban number naka mana
Baiyi musu bah ya bata dan yana lura da mayataccen kallan da take bin junior dashi
Sanda tajuya junior yabita da kallo kana yajah tsaki Yace kagafah shigar da tayi badole 'yan iska suji sha'awarta bah
Abbas dai jan motar tasu yayi yana cewa hmm sai ahankali
Ya kuma jan tsaki Yace Mai dani gida pls....
Abbas Yace tajama yawanmu kenan
Shuru junior yayi masa
🙆🏼🙆🏼wayyo ni Rahamat🙆🏼🙆🏼
Wa'yannan yaran da junior yama duka yaran manyan mutane ne
Wa'yanda gwamnati takeji dasu
Hakan yasa ko cikakken minti biyu basuyi agun bah labarin dukan da junior yayi musu yaje garesu
Da tashin hankali suka ibi yaran nasu xuwa asibiti
Suna mai fatan Allah ya ha'dasu da junior Su hukuntashi
Taqar akasamu Mubarak ya farfa'do
Wanda yafara cin mugun duka a hannun junior
Yo dole nace mugun Duka tunda bugi biyu yayi masa yasashi sumewa😳
Sauran ko ansami kansu cikin sauqi
Har suke maidama iyayan nasu yanda abin ya kasance
Jin basu da gaskiya yasa 6acin ran iyayannasu sauka ka'dan
Mahaifin Mubarak yasa ayima Mubarak 'din Duba na musamman cikin qanqanin lokaci dan tabbatar da lafiyan gabansa
Likitoci sun gano mararshice tayi bala'in buguwa Amma bugun bai ta6a gabansa bah
Ba mahaifin Mubarak ba hatta Mubarak sanda yayi hamdala ga Allah
Amma yasa aransa baxai bar Junior ba Wlhi saiya nemosa duk inda yake yayi mishi fin abinda yayi mishi
Wannan kenan
Tafiya suke 'dagwas 'dagwas Cikin yanga da Jan aji
Kallo 'daya xaka musu kasan sunha'du
Kaso mallakar 'daya daga cikinsu
SAILUBAH da XEE kenan
Suna hanyarsu ta dawowa daga gidansu Maimunan da sukaje kamun nata
Wani Mustafah yayi parking motarsa gabansu
Yafitoh Yana Murmushi wani ma ya biyo bayansa daga cikin motar Ameer
Mustafah ya kalli SAILUBAH Yace 'yan mata jima
Ta 6ata rai
Yaci gaba da fa'din sunana Mustafah. Wannan abokina ne Ameer
Mun ganku munaso
Da fatan xaku bamu ha'din kai dan kar muyi rashinku mata masu ajii da hankali
SAILUBAH tajah tsaki taci gaba da tafiya
Ameer yasha gaban XEE Yace kima Allah da Annabi kitsaya Ki bamu numbarku da gaya mana gidanku dan darajar Allah
Tace kaci ko darajarsu Amma kasani duk ba taku anan
Mustafah Yace eh munji
Haka tabasu numbar wayar dayi musu kwatance
kana tacinma SAILUBAH tana cewa shegiya Qawata kina neman miji dan kar aha'daki da wanda bai dace bah Amma kina wani Jan aji
Tace aiko nayi sai sun bini
Kinga ko gwara naja musu dan Susan darajata
Tace da wannan dan wannan Amma......
Bata qarasa ba wani Alhaji ya tsayar da tashi motar agabansu yafitoh yana nuna maitarsa akan SAILUBAH
Sam sukaqi kulasa
Suna tafiya yana binsu a baya
Magiya yake musu akan Su shiga ya rage musu hanya Sam sukaqi
Can da sukaga 'dan naci ne sai suka ha'kura suka shiga
Gidansu XEE ya fara xuwa ya sauketa kafin yaje ga gidansu SAILUBAH ya sauketa itama
Sam qin bashi damar maganarta tayi
Yace dan Allah in dawo anjima
Cikin gajiyawa da nacinsa Tace saidai gobe da safe
Xaiyi magana tayi cikin gidansu
Yayi Murmushi kawai ya tada motarsa
Akan idan senior RAMADAN da junior aka sauketa
Dan suna sama wajan barandar gidan nasu
Dan haka kowa da abinda yake kissimawa aransa
Dama senior kunsan tirketa zaiyi akan Waye ya sauketa
Yayin da junior zuciyarshi ta'dau xafi kamar yaje ya na'da mata dukan tsiya dan nashi ganin bai dace tashiga motar qatan qarden mutum kamar wannan qaxamin bah.....
Ya jah tsaki
Senior Yace wani abu👱🏻
Ya kallesa ka'dan Yace no iz Owkie
By Hajju
RAHAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [12:44PM, 22/12/2016] Rahamat Nalele 👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-rahmanurrahim*
*PART 95*
Senior Yace okay. Bara naje na'danga Auntyna ka'dan
Junior yayi Murmushi Yace brother kenan xaka ka tirketa ko
Yace kamar kasani......
Junior yabishi da kallo har yabar gidan
Ilai kuwa. SAILUBAH na xaune tabaje a falo tana shan ice-cream senior ya cimmata
Ya xauña kusa da ita Yace my Aunty
Tace na'am 'dan Qanina
Yace waye ya saukeki
Ta kallesa ka'dan. Ta watsar batare da tace mai Komai bah
Yaci gaba da fa'din ki gayamin mana Auntyna
Cikin fusata Tace wai RAMADAN me yake damunka ne.
Saika dinga sani agaba kamar wani abana kana tirkeni akan samarina. ina ruwanka dasu
Yayi mata shuru
Taci gaba. Toh saurayina ne
Yace yaushe kuka ha'du
Ta galla mishi harara Tace yanxu
Yace wai meyasa Sam Aunty bakya jama maxa ajii ne
Daga kin ha'du da mutum yace yana sanki sai kawai Ki lamunce masa sai kace wacce take neman kai da kanta
Ran SAILUBAH ya6aci
Tasan ko xaginsa tayi indai akan samareenta ne bayajin komai
Dan haka tajah bakinta tamai shuru
Shiko ya nace saitayi magana
Dan haka ya ta6e baki Yace baiyi bah
Sam bai dace dake
Ina xaki kaisa da munin nan nasa
Tayi dariya Tace ina sanshi haka.
Komin muninsa yayi min
Shikenan ko
Ya harareta ka'dan xaiyi magana wayarta ta'dau qara.
Tana jinta har takatse taqi 'dauka
Can kiran yaqara shigowa. Ta'dauka da fa'din hello
Daga can me kiran nata Yace Mustafa ne
Tace ayya ya akayi
Yace muna 'kofar gidanku dan Allah karkice baxaki fittoba
Tace aiko baxan sami fitowa bah
Dan Allah kayi hakuri kaxo gobe
Tana fa'din haka ta kashe wayan gabaki 'daya
RAMADAN daya gama jin Komai
Sai yayi kalar sanyi Yace Aunty
Ta kallesa
Shi kuma wannan Waye
Tace Mustafah
A ina kuka ha'du
'Daxu. Tabashi amsa
Yace kut😳
Ta kallesa da mamakin yanda yaxaro ido
Tace menene
Yace ina xaki kai maxa biyu alokaci 'daya
SAILUBAH tagyara xama Tace kaga wannan Mustafan kyakkyawa ne kuma da alama me ku'dine gashi nutsattse na lura baxaiyi girman kai ba....
Naji ina sanshi da gaske RAMADAN wannan shine maganar Gaskiya
Katayani da addu'a Allah yasa mutumin kirkine na tsaidashi amatsayin mijina.
RAMADAN yayi wani shegen Murmushi Yace ai daga jin muryarsa nasan wannan ha'daddene
Tace Ashe kaji
Yace Sosai mah. Amma baki bashi lokacin daxaixo goben bah
Tace inna kunna wayata anjima ya qara kira na gaya masa
Yace Yauwa inkin gaya masa saiki gayamin dan nagansa
SAILUBAH takallesa Tace aa basai ka gansa bah
Yace Allah ba abinda xai fa'ru bayan namiki alqawari ko kin manta ne
Tace hmm ban yarda dakai ba kabarni kawai
Yace haba Aunty yanxu yadace wanda yakesan Auntyna yaxo naqi xuwa gaidashi
Tace hmm makircinka nake jin tsoro RAMADAN
Indai akan samarina ne kota ina 6ullomin kakeyi. Gwara kawai kasha xamanka Nagode
Ya matso kusa da ita da 'daukar ice-cream 'din nata ya fara bata tana Sha
Yace Allah Auntyna wannan karan ba abinda xanyi kiyarda dani.
Tace ka'dau alqawari
Yace eh
Tace toh shikenan
Sanda ya gama bata tas Sannan Yace toh shi wannan daya saukeki yaushe xai dawo. Tace nadai CE mai da safe
RAMADAN yajah numfashi Yace bara naje nayi Sallah in rokwan miki Allah ko
Tace yauwa Qanina
Ya shafi gefan fuskarta Yace Aunty fuskarki da'din ta6awa
Ta harareshi
Yajanye hannunsa yana cigaba da cewa ina sanki Auntyna
Tace nima haka 'dan Qanina
Ya tashi Yace toh bye bye
Tace kaci abinci fah Yace toh da ficcewa
Tabishi da kallan jin da'di
Shiko yana fittowa yaga Jamila Tace ashe Ku 'yan biyu ne
Yace eh
Tace toh Kaine RAMADAN 'dina ko wancan👈🏻 tanuna mai junior dake barandar har yanxu
Dake Senior baya buqatar magana ayanxu sai Yace mata wancan ne nakin
Tace oho nagode
Yace aha bye bye da shigewa gidan nasu
Ya kalli junior dake danne danne a waya Yace nadawo 'dan Uwa Yace ta gayama Waye shi
Yace ai dolanta
Yace toh Madallah
Senior Ya 'dan jah tsaki ka'dan Yace harsy biyu ne fah......
Allah yasa gobe bamu da lectures kaga na 6ata mata Komai 🙅🏼
Junior yayi Murmushi Yace kai brother nalura akwai ka da kishi
Yace hmm ba'dan ka'dan ba
Danta shagwa6ani da soyayyarta kagako dole na haukace akan kishinta
Junior ya kallesa yajah numfashi Yace wai danma kanada nutsuwa ne shiyasa har yanxu takasa ganoka.
Yace kai dai bari. Ina ganin harsai na mallaketa nayi ram da ita xata ankare da soyayyata
Junior yayi Murmushi Yace mai xai hana in gaya mata dan tadena cutarmin dakai
Yace barta kawai mutafi ahakan xan gyara mata tunaninta
Junior yayi dariya Sosai Yace wayaga LEEKITAN ZUCIYAH
Senior ya camke da sauri Yace inji AUNTY RAHAMAT tace yaxo ya gyara tunanin NUFAISAT da TAUDAT.
A tare suka bushe da dariya😂
Washe gari KHAMIS ne yafitoh daga wanka yasaka kayansa wa'yanda suka kar6esa ya shafah mai 'dinsa me da'din qamshi. Ya feshe jikinsa da turare
Kana ya kalli agogo yaga kusan sha'daya 11:00Am haka kawai yakeso yau yaga taurayuwar tasa yanxu......
Cikinsa ne ya mur'damai da sauri ya fitoh falo ya addu'ar Allah yasa yanxu mum 'din tasa ta ajiyemai breakfast 'din nasa
Yana duba dining ko yaga Komai da xafinsa yaxauna yaci ya koshi. Sannan ya nufi falan mum 'din......
Kaga Dadyn KHAMIS mukai sadakin yarinyar nan kawai amasa Auran nan da wuri in yaga haka ya ha'kura da Zainab 'din
Dady Yace shashaba bah. Ko ina xaikaita oho
Momy tayi dariya Tace hmm bar yaran nan Dady kana rainasu sai subaka mamaki
Yace ai na hango hakanne shi yasa hankalina ya tashi akansa sai ya iya jamin abin kunya
Tace aikuwa
Yace toh yanxu xanje gidan Yayan Madi na gaya masa Komai ko xuwa gobene sai akai sadakin ko
Cikin murmusawa Momy Tace hakan shi yafi.......
Wani qara