Chapter 30 Reading Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt Arewa Novels

Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt

Author :  Muhammad Rufa'i Nalele Category :  A Books

Chapter   30 / 32

87K to 90K   out of 95.1K words

sami KHAMIS ya baje yana xubama XEE kalamai na luv


XEE takalli FAWAS Tace yadai naganka Cikin farin ciki haka
Yace kedai bari kawai Aunty XEE
Tace baxa dai agayamin bah kenan


Murmushi kawai yayi mata
Takalli RAMADAN Tace 'dan Qanina gayamin
Yace Karki wani damu dasai kiji Aunty XEE dan Bakomai banda gwulmar HAMEEDA da take cinsa arai
Tace nayarda da maganarka RAMADAN
Kace mah SAILUBAH gobe ina xuwa gareta.
Ta fa'di hakan da kallan KHAMIS tana cigaba da cewa. Toh my luv bara nayi shashin momy in kun gamah najika
Yace no daga nan wuccewa kawai xanyi dan nayima momy lefi
Tace gayamin mekayi mata dan in fara yimaka kanfen kan ha'duwarku😀


Murmushi yayi yace xan gaya miki amma saikin fara amai😀
Harararsa tayi tace kariqe abinka Toh
Tafa'di hakan ranta 6ace da ficcewa daga falan
Murmushi KHAMIS yayi yana rayawa aransa yaushe xaiga ranar da xata fara laulayi
Kullun maganarsa gareta kenan
Da farko dai baso takeyi ba. Aganinta bataci amarci ba
Dan haka takemai da'din baki akan tana so
Amma yanxu da taga yana so Sosai sai kawai tasa aranta itama tanaso
Amma har yanxu shuru kakeji...
Abin ai na Allah ne 😀wai budurwa da jika baxawa bata samu ba


Mun ajiye wannan kwan tunda kai katsa wasa....
FAWAS ne yayi furucin nan
RAMADAN ya cafke da fa'din HAMEEDA nada ciki SAILUBAH na da ciki
Sauran kai kaqara dagewa


KHAMIS yawaro ido Yace wayyo Allah kadubeni kabani 😃 nima.


Amiien RAMADAN Yace
FAWAS ko Murmushi yayi Yace lokacine KHAMIS namu dai ya riga naka


Yace natayaku farin ciki nimah kutayani addu'a pls
RAMADAN Yace Insha Allah
FAWAS Yace tashi karakamu yimusu siyayya kayan kwa'dayi😀






Haka KHAMIS yatashi sukaje suka suyo masu kayan kwa'dayi kala kala
Kafin suka rabu kowa yayi office





Lissafi sukeyi sosai RAMADAN da Dadyn shi
Dady Auwal ne ya qarasa qar6o musu dukiyarsu
RAMADAN ya tsorata da yawan axxiqinsu
Tashi yayi ya kalli Dadyn nashi Yace bara nakira 'dan'uwana muyi shawara
Yace toh ba lefi




Kiran junior RAMADAN yayi
Lokacin ya dawo daga cikin skull kenan xai xauna yaga kiran brother nasa


Yace kaga Su brother Aunty SAILUVAH.... Ta maqaleka sai yanxu tabarka kajini ko
Yace Allah Sarki ka'dauki haqqinta
Junior yayi Murmushi Yace toh fa'damin dan Dady ya kirani 'daxo akan maganar wannan ku'da'dan har kun gama lissafin ne
RAMADAN yayi Murmushi Yace eh Kasan na tsorata da dukiyan
Yace nasani ai dan idanka bai bu'de akan naira ba
Yace sonake muba Dadynmu da Dady Auwal da Dady Jibiril wani Abu a cikin duniyar.
Junior yajah numfashi Yace ya dace kam kabasu abinda ya dace cikin nawa kasan Amma banda Dady Jibiril
Haka kaima banyarda ka bashi naka bah....


RAMADAN Yace mexai haka muyafe mishi mubarsa da Allah mudena Duba abinda yayi mana abaya mu fuskanci gaba
Tsaki junior yajah Yace kana da takaici brother nagayama ban yarda kacire ko sisi cikin dukiyarnan kabashi ba
Idan kuma kaqibin xancena kayi abinda xakayi kawai
Yace am Sowie 'dan uwana
Naji xanyi yanda kakeso aman muyafe mishi
Yace mudai barshi da Allah kawai
Ba wani maganar yafiya
Ya kashe mana iyayan namu bamu 'dauki fansa ba sannan kace muyafe masa inaaa
Wannan kuma shida mahaliccinsa
RAMADAN Yace rayuwar daxamu barta mexai kawo rashin yafiya cikinta.....
Junior ya katseshi da cewa sai anjima da Allah
Amma kafin nan kashafa cikin matarka ka gaisar min da Babyna
Dan jiya nayi mafarkin harta haifa maka twice bye.....
Yana fa'din haka ya kashe wayan


RAMADAN yabi wayan da kallo yana mamakin xafin rai irin na 'dan uwannan nasa


Tunani yayi Sosai kafin ya koma ga Dadyn nasa yana cemai toh Dady abin da yadace yanxu araba dukiyata kashi biyu aban kashi 'daya
Sauran Kusan yanda xakuyi da ita kai da Dady Auwal
Hakama ta 'dan uwana
Murmushi Dadyn yayi Yace RAMADAN kenan
yanxu tsofa yaxo mana ba'abinda Xamuyi da dukiya me tarin yawa haka
Xadai mu 'dauki abinda yadace mubar muku sauran
RAMADAN Yace toh
Karabata kashi uku ka'dau 'daya kaban 'daya inyaso saika ajiyemin 'dayan
Hakama xakayimah ta 'dan Uwana


Yace toh Madallah
Amma kana ganin xaka iya riqe kaso 'dayan RAMADAN dan naga dukiyar tanada yawa fah
Yace karka damu Dady xanbi da ita kan tafarkin addanin musullinci kuma dama inason cikama Auntyna wani burinta
Nidai fatana shine duk alkairin da kaji nayi mah wani kar kaji Komai aranka Dady
Yace toh Allah yayi muku albarka Yace AmEEn


Nan Dadyn yakira junior RAMADAN yake qara labarta miki yanda sukayi da RAMADAN Yace ba Komai ai Dady albarkarku kawai muke nemah
Yace kunsamu my son ayi kararu lapia Yace toh Dady






Daga gun Dadyn bank RAMADAN ya wucce
Transfer wasu maqudan ku'di RAMADAN yayimah SAILUBAH
Kafin yayo gida cikin farin ciki da nisha'di


Tana kitchen tana 'dan wanke wanke ya rungumeta ta baya Yace Auntyna...
Ta wanke hannunta da juyo ta rungumeshi tana cewa Wlcm 'dan Qanina kuma mijinta..


Jan ajiyar xuciya yayi jin yanda qamshin sanyayyan turaranta yanda yake shigarsa
Ya lumshe ido ya 'dago da kansa a hankali suka ha'da ido
Yace Aunty....
Tace kadawo da futuna ko
'Daga mata kai yayi Cikin yimata kallan qaunah Tace toh baqona yaxo
'Dan waro ido yayi Yace aike dashi saikin haifamin Babyna...
'Dan uwana yayi mafarkin kin haifa min kyawawa biyu masu kamarki
Tace waya ganni da 'yan biyu. Kabarni dai da 'dayan
Qara rungumeta yayi Yace Wlhi xaxxafar addu'a nayi miki akan Allah yabaki 'Yan biyu sau uku
Kafin ya bara baki 'yan 'dad'daya 😀
SAILUBAH tawa waro ido 😳 Tace tab wannan story ne
A'inama kata6a jin anyi haka
Yace xa'a fara daga kanki
Nasiya miki kayan kwa'dayi da yawa tunda nalura babyn nawa kwa'dayayyene
Tace aidama shine yake sani kwa'dayi
Yace eh mana kuma shinema ya qara miki da'din wannan abun
Ya qarashe maganar da shafa bayanta


Murmushi tayi dakai nakinta cikin nashi yana aika mata da sakwanni itamah tana bashi nata salan....
Ganin da tayi yafara rikice mata ne tajashi bedroom nasa
Ya rigada ya sabar mata dayi masa wanka dan haka yanxu mah itace tayi masa
Saidai Suna fitowa ya ya rungume abarsa sanda yasami cikakkiyar nutsuwa da gamsuwa sannan ya xuba mata ido
Yace Auntyna dana rasaki matsayin matata dana shiga uku.
Tace ai tun ran farko ni taka CE RAMADAN
Shiyasa kake samun sa'a akaina kaketa juyani San ranka.......
Wasa yahauyi da qirjinta yana cewa jifan ki nadinyi da addu'a shiyasa
Shuru tayi masa Ganin yana san qara samin nutsuwa
Sosai taqara bashi ha'dinkai. Sanda suka 'dauki lokaci me tsawo kafin suka tsaftace jikinsu


Tana gyafan gado tana tsame gashinta ne taga message 'din nasa
Gyara xamah tayi Sosai ta waro ido Cikin matuqar raxana Tace kaikakai
RAMADAN ya rungumeta ta baya Yace lapia Aunty
Tace kaduba maqudan ku'din daka turomin😳


Toh menene
Yafa'di hakan da kissing 'din wiyanta
Tace miliyoyun ku'dine fah RAMADAN kaduba fah😳


Yace eh nagani
Tace toh ai ban sanka dasu bah......
Juyowa yayi gabanta ya 'dane cinyarta hannunsa saqale da wiyanta ya manna mata kiss Yace kinutsu Auntyna kijini dakyau
Cikin damuwa Tace ina jinka mijina
Yace Ni da d'an Uwa na junior marayune fah...
Arikice ta qara tsaida idanta gareshi


Kwantar da kansa yayi ga qirjinta yafara bata labarinsu. Tas ya gaya mata Komai
Tuni xuciyar SAILUBAH tacika da qaunar mijinta da 'dan uwansa
Ita bata ta6a sanin Dady da Momy basu suka haifesu bah
Rungumar mijinta tayi Tace Allah yasaka muku MUH'MD RAMADAN yabi muku haqqin kisan da Dady Jibiril yayi ma Dadynku
Sannan Allah yaji qan Momy da shi


Ina sanka mijina xanci gaba da baka farin ciki na har abada
Tafa'di hakan hawaye na xubar mata
AmEEn RAMADAN Yace Yana lasar hawayan nata dayi mata nuni akan tadeba bayaso


Sam sun shagala dajin 'dimin juna sai kawai jin kiran sallar Isha'i sukayi
Anan suka ankare





Washe gari Suna breakfast Tace ni mai Xanyi da wa'yannan ku'da'dan mijina
Sunyi yawa sun xarce burika nah
Murmushi RAMADAN yayi Yace kisan yanda xakiyi dasu Auntyna nidai nagama nawa
Tace toh kaini gida inyi shawara da Abbana da Kakah
Pls ka kashe wanan ranar gareni kakaini gidan marayu asibitoci da sauransu
Yace sai dai gobe muje
Tace meyasa
Yace Aunty XEE tace min in gaya miki xataxo yau
Tace ok Allah ya kawota
Yace Amiien sai kiyi addu'a Allah yasa gobe banda lectures
Tace hmm kundai kusa gamawa muhuta da maganar karatunnan
Yace kifara shan allurai bah😀


Dariya tayi kawai
Haka suka gamah taraka shi mota daqar yabar mata bakinta ya huta wajan tsotso
Murmushi tayi gaskiya RAMADAN baya gajiya da jikinta...






ko Minti ishirin RAMADAN baiyi Da fitta ba saiga XEE Tace qawata naga sai kyau kike kina wani cika
SAILUBAH tajah numfashi Tace kedai bari XEE
*Ciki ne dani*


Waro ido XEE tayi Tace ciki😳
SAILUBAH ta'daga mata kai cikin shagwa6a Tace Ashe wayo RAMADAN yaymin 😰
XEE tasheqe da dariya Tace ya'ayi kika bari qaramin Yaro ya haqe rijiyar manya😂
Tace yanda naki qaramin yaran yabi ya haqe taki rijiyar haka RAMADAN yabi ya haqe tawa
.dariya Sosai XEE tayi Tace kuma har yanxu da sauranki ko....
Da sauri ta katseta da cewa aa Wlhi ba Saura ko ka'dan👌🏻
Ashe ba'a raina namiji...
Ya nuna min shi na mijine kuma jarimi
Gaskiya RAMADAN yaban mamaki
XEE ta qara yin dariya Tace ga xahiri nan tunda ya 'kunsa miki ciki😂


Tace hmm RAMADAN 'dan wayo ne
Kin San wani abu
XEE Tace saikin fa'da
Tace wasu ku'da'de yaban bansan mexanyi dasu ba
Tace ina burikanki suke
Tace Wlhi duk burina XEE ku'din sunyimin yawa
XEE tajah numfashi
Tace ki'ajiye wasu dan nima akwai wasu ku'da'de da KHAMIS xai ban inasa ran sunada yawa
Kinga saimu fara harkar kasuwanci irin kayan mata danginsu sutura takalmah da jakunkuna sarqoqi da dadai sauransu
SAILUBAH rungumarta tayi tace masha Allah












Haka ko yau 'din SAILUBAH na ha'duwa da Abban nata da Kakah
Shawara Sosai suka bata akan dukiyar
tadai bama Abban nata abinda ya dace
Da Kakah harda matar Abban nata
Sannan sukayi gidan marayu ita da mijin nata RAMADAN daga nan suka yi asibitoci
Basu tsaya ananba sanda suka shiga ga talakawa yana bada nasa tallafin itama tana bada nata


Sai yamma can ya sauketa a gida ya kalleta cikin murmushin soyayya Yace Ki kulamin da kanki da kuma Babyna yanxu xan dawo pls karkayi Komai kihuta dan Allah kinji
Tace angama mijinna










****
Bayan sati 'daya RAMADAN ya mallaka ma SAILUBAH wata xaxxafar mota


SAILUBAH tayi murna Sosai da wannan kyauta




*************
Haka dangi kowa yasan da xuwan ku'dinsu RAMADAN
Albarka yabo fatan alkairi ba irin Wanda RAMADAN baya Sha
Haka agyefan SAILUBAH mah


Ba qaramin murna KHAMIS da FAWAS sukayi bah.
Wajan kyautar da RAMADAN yayi musu
Fa'di yake RAMADAN na baku ne kawai dan jin da'dina bawai dan wani Abu ba nasan kunfi qarfin haka dan Allah ya hore muku Amma kuqara da nawa Allah yasa muku albarka a Cikinta.


Amiien AmEEn sukace
Zuciyarsu cike da qaunarsa






















.
[8:37AM, 26/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T: Bayan watanni shidda
******************************


Allah Sarki rayuwa yau taxo maka da da'di gobe sa6anin haka


Ayanxu HAMEEDA CE a toilet tana tsaftace bakinta
Taji wani maseefaffan ciwan mara ya riqeta
Nan tadurqushe tana ihun azaba
Sam tamanta da wata addu'a
Ni dai Rahamat nasan wannan na qudace tah kamata


Ina cikin saqar xucin yanda Xanyi in temaketa
dan karna fitto adirkeni ace me ya kawoni 😳 har cikin toilet 'din mata😀
Idan naqi fitowa kuma ladan temakwan ta ya wucceni......


Kamar anjafo Momy falan nata taji ihunta
Nan Tace lapia 'yata
Cikin axaba HAMEEDA Tace Momy xan mutu cikina......
Ai Momy bata jira qarashen xancanta ba Tafa'da toilet 'din


Cikin tashin hankali take kwa'dama baba me aikinta kira
Nan tabaiyana
Tace temakamin mukaita mota aihuwa CE taxo mata




Tun safe HAMEEDA take naquda bata tashi aihuwa ba sai Cikin dare kusan qarfe 1 'daya
Lokacin FAWAS yana kan sallaya yana yima matar tasa addu'a


Sai kawai yaji Momy na dariya
Aiko da sauri ya shafah addu'arsa yaje gareta
Ganin jariri ahannunta shi ya tabbatar mishi da cewa yaxama Dady😀


Baibi takan Babyn ba saboda kunya. Sai kawai yaje ga matarsa Yace sannu my MEEDAT
Tace Yauwa
Yace nagode da baby sai naga ko
Da sauri tawo ido da harararsa Tace Wlhi na gamah
Yace tab mekikayi
Aisai namiki kinta ban doxin doxin 😀
Kuka tasa mishi wiwi
Momy tashigo tana cewa ina kuka ya qare tunda kin sauka 'yata
Tace wlhi momy shine yasani kukan
Momy takallesa Tace aa toh tashi kabar nan toh
Murmushi yayi kawai


Washe gari aka sallamesu da yamma










KHAMIS ne riqe da babyn ahannunshi XEE na gyefanshi
Tace kai wannan Yaro yaxo dakyau
FAWAS yayi Murmushi Yace kai Aunty XEE
KHAMIS Yace aigaskiya tafa'da
Yace toh ai mamansa yayo
HAMEEDA dai shuru tayi tana Murmushi qasa qasa


XEE ta qanqame KHAMIS kamar xata shige cikinsa Tace wayyo Allah
Yace menene
Tace kuliya
Dariya FAWAS yayi ya futar da ita daga 'dakin yana cewa harna tuna ranar da junior ya sumar da Aunty LUUVAH sanadinta
XEE Tace au dama kai kabashi
Yace eh
Tace ai banta6a ganin 'dan iska irin junior ba
Ko tausaya mata baiyi ba ya callah mata
KHAMIS Yace naso dake ya cillamah inga ya xakiyi
Tace tab😳
ainima sumewan Xanyi kamar ita......
Kan KHAMIS yayi magana saiga RAMADAN da SAILUBAH sai wani qanqameshi takeyi tana tafiya daqar daqar da wani tulelen cikinta😆 aihuwa yau ko gobe
Da sauri XEE Tace bana ce Karki xo ba
Tace tab'di inajin yanda RAMADAN yake xuxutamin kyan yaran saina xauna kallo ya shigeni....
KHAMIS ya miqa mata babyn Yana cewa dan Allah Aunty LUUVAH kidena fitta
Tace ai daga wannan KHAMIS nadena
RAMADAN Yace sannu me jego
Tace ina yininku
SAILUBAH Tace lafiyanki
Dariya sukayi atare
XEE Tace yaushe Xaki dena hausar qauye ne HAMEEDA cewa fah xakiyi Barka da ranah


Tace Aunty sai ahankali xan saba
SAILUBAH Tace yanxu kuma saina miki fatan Allah ya kawo wani cikin kiqara bamu wani kyakkyawan
Da sauri HAMEEDA Tace aa Aunty Wlhi nagamah daga kan wannan
Dan ciwan naquda yafi kowane ciwo xafi aduniya
SAILUBAH ta kalli RAMADAN Tace ina cemin kayi ba wani xafi 😳
FAWAS XEE KHAMIS suka bushe da dariya
RAMADAN yayi fuska Yace nata ne yaxo mata da xafi Auntyna
Tace toh nawa fah 😳
Yace aina gaya miki kina xaune kawai saidai kiga babynmu tafitoh sulubbb
HAMEEDA ta waro ido😳 Tace kai ka kai.
Sai kuma takalli FAWAS taci gaba da cewa wai haka
'Daga mata kai FAWAS yayi yana Murmushi
Saitaja bakinta tayi shuru
XEE ko maida kanta Bayan KHAMIS tayi tana dariya ciki ciki ahankali Tace pls my Luv tashi mutafi tunkan na 6atama RAMADAN shirinsa SAILUBAH ta hargitse masa
Tashi KHAMIS yayi yana murmushi da kallan SAILUBAH yana rayawa aransa lalle RAMADAN ya sami SAILUBAH
Yace toh mu muntafi
FAWAS Yace tnx abokina sai munyi waya
XEE kalli SAILUBAH dariya fal ranta Tace 'Yar Uwa saikin jini. Me jego sai Allah ya kaimu
Suka tafi Suna rungume da juna


Amota XEE Tace wai yaushe SAILUBAH xata dinga ankarewa da abubuwa ne
KHAMIS yayi Murmushi Yace kibarta indai RAMADAN ne xai gyara tunaninta da ankarar da ita cikin salansa






SAILUBAH ko Su XEE nafitta kuliyar nan tashigo 'dakin
Wani ihu SAILUBAH tasake....
Da sauri RAMADAN ya rungumeta yana cewa lapia
Tarintse idanta mararta tam da futsari Tace kuliya
FAWAS Ya fita da ita da sauri
Taqara qanqame RAMADAN Tace mutafi gida pls
Yace toh Auntyna
Ba shiri suka bar gidan HAMEEDA nayin dariya FAWAS Yace ke Kinsan yanda takejin tsoran kuliya kuwa
Tace aikam gashi nagani tafi Aunty XEE tsoranta
Yace har fah sumewa take......


Bai kai qarashen xancansa ba momyn shi tashigo 'dakin tana cewa tashi kikoma part 'dina
FAWAS yaarairaice Yace pls Momy kibarta anan
Tace aa nagyara mata 'dakina
Baxata dawo nan ba sai tayi arba'in kashiryo mata kayanta yanxu
Shuru FAWAS yayi


Tashi ko HAMEEDA tayi sukayi part 'din Momyn tare
FAWAS yajah tsaki aciki tare dajin haushin Momy tashi .
Yana shirya kayan nata yana mita 😀




Ahankali RAMADAN ya xaunar da SAILUBAH kan kujera
Yace in kawo miki drink Tace aa barshi


Yace kinfah kusa sumewa 'daxo ko😀
Tace shegiyar kuliya ba
Wlhi RAMADAN bani San kuliya Sam
Yace nasani Auntyna
Ya fada yanamai kissing 'din cikin nata cikin so da qauna
Tace naxaku yafito na huta
Yace ya kusa ai






Washe gari da FAWAS da KHAMIS sukayi qauyan takai suka fa'dama Innah Hansai aihuwar HAMEEDAN
Sosai tayi mamaki dan kwanaki da taxo mata Sam bata lura da Cikin ba
Tace Insha Allah ana gobe Suna xasuxo sai sukwana washegarin sunah sai sudawo
FAWAS Yace toh Allah ya kawoku




Hakan ko akayi ana gobe Suna dangin HAMEEDA sukaxo gidan nasu
Sosai Momy ta kar6esu


Yau ta kasance Suna
Yaro yaci Suna Ahmed.😀💃🏼


RAMADAN da KHAMIS sunma Yaro hidimah ta bam mamaki banda matansu


SAILUBAH bata sami xuwa ba dan ciwan maran da yake damunta
Amma ta nuna halin girmah Sosai wajan siyamah mejego Kaya nagani na fa'da






Washe garin Sunan ne ko da qarfe goma sha biyu na ranah SAILUBAH tana xaune a 'dakin Innah Yalwa naquda tatasan mata.....
Dama Innah a ankare take da ita dan haka tafara temakwanta irin nasu na manya


Nanko cikin ikwan Allah sulu6o 'yarta mace
Xucan taqara sullu6o wata
Innah Yalwa tayi hamdala ga Allah ta qyarata Sannan taqyara yaran kyawawa masu kama da ubansu sak


RAMADAN yana gidansu yaga kiran wayan SAILUBAH
Nan ya'dauka da sauri yana cewa Auntyna
Innah ta amshe da cewa nice kana'inane
Yace gidanmu yanxu nake shirin dawowa
Tace toh kagayamah momynku Allah ya sauki SAILUBAH lapia tasamu yara biyu duk mata......
Sakar wayan RAMADAN yayi yarungumi Dadynsa yana cewa Dady Auntyna ta haifamin twice 😀
Sosai Dadyn ya biyemishi yana cewa masha Allah 😀
Momy xura hijabinta tayi tana Murmushi Tace Maza muje

Da dugu yayi mota Momy da Khairat sukabi bayansa Suna masu farin ciki


Dady da dariyar jin da'di yabisu da kallo


Khairat Tace yah RAMADAN ga wanyan ka


Qar6a yayi yana tuqin yakira Junior ya gaya mishi Yace aidama na gaya maka ka shafamin Kansu kafin naxo garesu murmushi RAMADAN yayi
haka KHAMIS mah yagaya mishi kana ya kira FAWAS shima yaji
Momy ko dangi tadinga kira tana gaya musu






By Hajju




*toh wai me xai hanani miqa gaisuwata gareku*
*siS Hajjaju nagode da bani kulawa wajan kira da tambayar lapia tah*
*Haka siS Umma Yahya sisin mamah nagode Sosai*
*haka siS Manuh Geee nagode da nuna soyayya ga SAMAREEN BANAH*
*Haka sauran makaranta wannan littafi nawa SAMAREEN nawa ina

30 / 32