Chapter 31 Reading Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt Arewa Novels

Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt

Author :  Muhammad Rufa'i Nalele Category :  A Books

Chapter   31 / 32

90K to 93K   out of 95.1K words

muku fatan alkairi Sosai nagode da kulawa😀 ina miqa gaisuwata gareku*
[1:53PM, 26/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele: R🇦HAⓂ🇦
[20/03, 17:09] 80k: [4:06PM, 28/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele: 👯👯👯👯


*🇸AMAREEN*
*👯🇧ANAH*👯
👯👯👯👯


*🇹ASU SALAN SOYAYYAR👯*


*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*👯


” بسم الله الرحمن الرحيم


*PART 115*






Ahaka sukakai gidan cikin farin ciki....


Hmmmm RAMADAN takan yaransa yafara bi. Sam baibi tàkan SAILUBAH
'Daya na hannun Momy 'daya na hannunsa sai Murmushi yake
Ya kalli Momy Yace idan Auntyna sukayo Momy kuma kiduba yatsunsu irin na junior ne
Tace aikowa gashi nan kam
Saidai Komai na jikin junior irin naka ne ai
Innah tayi Murmushi Tace aiya fa'di Hakkanne dan yasan shi sukayo
Momy tace lah na sha'afah wlhi
Murmushi RAMADAN yayi kawai ganin Innah ta ramfoshi




suna cikin nuna farin cikin nasu ne.
FAWAS da KHAMIS XEE suka bayyana


da matuqar farin ciki KHAMIS yake cewa waw Aunty LUUVAH abani wannan
Murmushi SAILUBAH tayi Tace anbaka KHAMIS
FAWAS Yace xamu rabaki dasu gabaki 'daya dan nima 'dauke 'dayar zanyi
Tace Bakomai FAWAS 'dauketa kaima
XEE Tace ka 'dauka Wlhi xuwa xanyi in 'dauke Ahmad
FAWAS yayi Murmushi Yace ainaki ne Aunty XEE baxanji Komai ba


Murmushi Momy tayi Tace Allah yayi muku albarka yarannan kucigaba da kulawa da Kansu
AmEEn sukace gabaki 'dayansu Cikin farin ciki
Tace Innah ba wani matsala atare da ita ko.
Innah Tace eh. Abin yaban mamaki ai
kigansu manya dasu Amma basu qarata ba
Momy Tace toh Madallah bara in kira doctor Anisa taqara dubata
Innah Tace ya kamata kam


Ko minti gomah doctor Anisa batayi ba sai gata
Sosai ta duba SAILUBAH tagano ba wani matsala Sannan ta kwashe mata jininta sai Wanda ba'a rasa bah


Saidai tabata wani magana wanda xaiyi saurin fitar da sauran jinin nata
Taba nanda kwana gobe sha biyar tace xata dena fudda jinin
Sannan kuma taba wasu magunguna Tace Bayan 'daukewar jinin nata tayi amfani dasu na kwana biyar xasu tsuketa tamkar budurwa taqara da cewa magungunan Suna da kyau Wlhi tayi amfani dasu marabarta da budurwa shine furta Auran da tayine
SAILUBAH tayi mata godiya Sosai Tace xan qara dana HAUSA dan banaso ni kaina nayarda na aihu
Doctor Anisa tayi dariya Tace shegiya SAILUBAH kin camke RAMADAN pls karki xautar dashi dan Allah
SAILUBAH tayi Murmushi tayi Tace hmm Aunty kenan. xan kiyaye
Kantayi magana XEE tashigo 'dakin Tace wai Aunty Anisa wane gwulma kukeyi ne haka
Tace ina GYARA qanwar tawa ne
XEE ta waro ido Tace kai Aunty tun yanxu
Tace eh mana. Sauran ke ki haife kiga GYARA
SAILUBAH Tace ita kam tukunna dan haryansu shuru
Tace Ayya zansa qanina KHAMIS ya qara dagewa
XEE Tace tab ya kasheni kenan 😰
Dariya suka mata
Doctor Anisa ta numfasa. Inya kasheki yarasa nutsuwarsa kenan har abada dan ban manta kallan tsantsar qaunar da naga yana yi miki 'daxo bah.
SAILUBAH Tace kai Aunty dasa ido kike
Tace Wlhi ba qarya nayi bah na lura Sosai kun asirce maxajanku
XEE Tace da ayar Allah ba
Ni dai ba ma'a bociyar sallar dare bace Amma danaga kansa na rawa Sosai natashi tsaye wajan gaida Allah cikin dare ina jifansa da addu'a
SAILUBAH tayi dariya Tace Allah Sarki RAMADAN shiyake tashina yanxu dan da'din 'dumin jikinsa sani yake namanta kaina
XEE Tace ai RAMADAN ba daga nan ba
Duk shi ya 'durasu akan hanya
Doctor Anisa Tace shiyasa duk fuskarsu take cika da annuri da hasken kwarjini
Pls kuriqe maxajanku dan Wlhi kunfi kowa tashin hankali ayanxu
Dan maxajanku yara ne masu aji da tashen balaga da ku'di ga kyau da Allah yayi musu kallo 'daya xakuyi musu kusan dole mata subisu
Toh bare insu kansu sun furta kalmar sO agaresu
Kunga sai Luv kenan Su Auro muku su


Araxane SAILUBAH tawaro ido


XEE Tace afurgice. Wlhi inna tuno haka gabana mugun fa'duwa yake
yayinda hankalina yake tashi
Yanxu ya xamuyi ni ZAINAB
Tace abinyi shine ku kula dasu


SAILUBAH Tace Allah duk wacce tayi gigin Shuguwa gidana saina babbakata 😬
Tace toh SAILUBAH ya xakiyi da qadda idan tahau kanki
Tace haquri
Tace toh kidage daba mijinki kulawa kawai
Tace xan qara dagewa


Anisa taqara jan numfashi Tace Da xanga matar FAWAS dana ja mata kunne Sosai akansa
Dan akwai wata yarinyar unguwarmu Aymana Sosai takesan FAWAS kuma haryanxu Suna tare. Ba wani makawa FAWAS Yana Santa dan Sun da'de da juna mah


XEE Tace tabbas nata6a jin KHAMIS yana cemah FAWAS 'din yau wajan Aymana zamu ko
Dake lokacin kishina na kusa bakiga rikicin da mukayi ba
Duk dako ya rantsemin ba budurwarsa bace
Tace toh Wlhi ta FAWAS CE


Haka dai doctor Anisa tatafi tabarsu da tunanin maxajan nasu
Candai suka ware


XEE ta kalli SAILUBAH cikin tsokana Tace ya dai Qawata kina xaunan kika haife biyun. Saiji kawai kikayi sun fitto sululub ko😀
SAILUBAH ta harareta Tace Allah na'dauka da gaske RAMADAN yakemin
Ashe gaskiyar HAMEEDA ne da tace ciwan haihuwa yafi kowane ciwo xafi aduniya gaskiyane haka abin yake
Dariya XEE tayi kawai


Bayan su XEE sun tafi ne RAMADAN ya lalla6o gareta yabarsu Momy a falo
Duk da hutun da SAILUBAH take nemah bai hana shi d'anewa kan ciyarta ba. Ya hau kissing 'dinta yana cewa wayyo Auntyna na gode miki dan kinbani abinda yafi Komai faranta min rai ayau
Tace naji tashimin ajiki
Ya maqale mata kafa'da alamar aa
Yana shafata tako ta ina


Tace haba 'dan Qanina nifah yanxu me jego CE
Yace toh wani Abu nayi miki Auntyna
Tace eh mana. bagashi kana neman Breast ba
Yace ganinsu kawai fah xanyi inga ko yarana sunsha
Tace toh basu shaba
Yace har yansu😳
Ta 'dagamai kai
A shagwa6e Yace toh na d'an ganiiii ni dai Auntyna pls
Yafa'di da marairaice mata
Tace katemaken RAMADAN kaje dan Allah
Yace korata kikeyi Auntyna
Tace aa ni na'isa.
Kadai bari nida kaina xan xo in nunamah anjima insu Momy suka tafi
Yace promise
Tace yah am promise
Ya manna mata kiss Yace I Luv u matata
Tace me 2 mijina.
Yace toh 'dan bani aran bakinki nasha ka'dan
Tace idan innah ko momy sukaxo suka gammu fah
Yace sai ince kece kikace nayi miki........


Haka dai da wayo da dabara ta lalla6a yabar 'dakin


Momy kalli Innah Tace toh Innah saiki komah 'dakin SAILUBAH har tayi arba'in
Tace aikuwa haka xa'ayi dan nalura yaran naki ba damah
Cikin jin kunya Momy Tace ai yaran xamani ne Innah


Momy na tafiya Innah tatattara kumotsanta takoma 'dakin SAILUBAH


SAILUBAH ko taji da'din hakan dan ita tasan halin mijin nata...


RAMADAN ko tsaki yajah dan Sosai yaji haushin hakan




Bayan kwana uku kowa yasan da haihuwar SAILUBAH da Qaninta RAMADAN.


Takanas ta Kano 'Yan unguwarsu sukayo group dan kawai suga babis 'din SAILUBAH da RAMADAN 'din


Sunko ganowa kansu dan sunga kyawawan yara gwanin ban sha'awa
Kallo 'daya xaka musu kasan ubansu sukayo
Ba abinda yarabasu da RAMADAN Senior n junior


Saidai wata rabuwa inji 'Yan caca😳
Samfah yara sunqi kar6ar nono
Anyi anyi Amma shuru kakeji
Haka aka dama musu masarar yara ta jinjiraye kamarsu
Cikin ko ikwan Allah suka qar6e suka dinga Sha abinsu
Ganin haka yasa hankalin Su Momy da RAMADAN ya kwanta.....


A 'dakin Innah ya ritsata taje 'dauko wasu magungunanta


Cikin qasa qasa da murya RAMADAN ya rungumeta ta baya yake ra'da mata ta cikin akunnanta
Qila sunbarma ubansu ne
Yafa'da yana qoqarin kama breast 'dinta
Aiko cikin sauri ta kwaci kanta


Harara SAILUBAH tagalla masa Tace kakamasu Wlhi kuka xansa maka
Yace ai nasani musamman da yanxu suka cika suna buqatar me shansu Saidai anyi rashin sa'a masu shan sunqi Sha toh abarni nasha mana Tace anqi
Yace zasu miki tsami fah😳
Tace toh ina ruwanka suyi mana
Murmushi Murmushi yayi Yace xan miki afuwa xuwa kwana arba'in 'din
Wlhi kosunfi haka cika saina xuqesu dan baxan barki da Kaya Suna daminki bah


Ta qara gallamai harara Tace kabarni da abuna haka mana. bana so katakura min su pls
Yace Allah baxan barki dasu bah. Naji da'din yanda Babyna suka barni dasu. Kuma ki qara hararata kigani Wlhi ayanxu xan maqureki naxuqe abuna
Gaban SAILUBAH ya fa'di taqarema 'dakin kallo taga xahiri daga ita saishi ne. Xai iya yimata Komai dan tasan futunarsa tafi qarfin tunaninta gata da jego dan haka saita hau lalla6a shi har tasamu ya barta batare daya ta6osu bah
Haka dai ya ficce daga 'dakin yana Murmushi dan sarai ya gane lalla6ashin da tayi bana Allah bane

Yanako fitta Innah tashigo 'dakin tana cewa meya fitta da ita haka.....
Shuru SAILUBAH tayi mata har sukayi part 'din nata








👯💃🏼👯💃🏾👯💃🏻👯💃👯💃🏿
Munga baqaqe munga koraye munga jajaye munga farare a sunan *KAULAT DA KAULET*


Yara kyawawa sunci Suna Khamsa'u da Aminatu.
Ana kiransu da *KAULET DA KAULAT*


Komai anyishi cikin bajinta da nuna Komai ba Komai ba
Jama'a da dama sunyi farin cikin xuwansu wannan Suna dan suntafi da arxiqi me mugun yawa




Junior yaga hotonan babys 'din nasa dan FAWAS ya tura masa
Haka KHAMIS
Bare gogan RAMADAN harda Wanda ya tadama da Junior hankali sanda RAMADAN ya tura masa.
Wanda suke qale da juna shi da Auntyn SA


Aiko da sauri junior ya goge xuciyarsa na bugawa fat fat fat 😰




******************
FAWAS ya shiga tashin hankali Sosai dan baqaramin buqatar Matarsa yakeyi ba


Gashi Momy tasaka mishi ido Sosai


*to kai kayi hakuri mana tunda mah acikin jini take. Me xata iya yi maka. Rahamat Nalele CE mai wannan furucin*😂


Yau yayi ram da ita a kitchen tana tana San 'daukar Abu
Yace dan Allah Aunty MEEDAT kitemaken nasamu nutsuwa
Dariya ta kamata wai harda wani cemata Aunty. Tadai gimtse dariyar Tace Wlhi ina jini HABIBINA
Yace qaryane in gani
Tace Wlhi da gaske
Janta part 'dinsa yayi na falan
Yace toh nunamin
Ba musu tanuna mai


Yayi saurin runtse ido Yace nashiga uku ni FAWAS
Murmushi tayi dan tuno da garga'din da SAILUBA tayi mata dan haka ta qara tsaida idanta akansa
Tace karka damu dan dai nan da wata biyu
Ya waro ido Yace what 😳
Ta gya'da mishi kai Tace ai kaji kuma Allah hakane
Yace ina kwana arba'in ne
dariya takama HAMEEDA ganin yanda yayi furucin cikin tabbatarsa
Tace xa'a barmu mudinga kwana ba Amma ai jinin baxai 'dauke ba saiyayi wata biyu
Shuru FAWAS yayi yana kallanta taficce har tanamai gwalo...








********


Anan ko byan sati biyu RAMADAN ne maqale da SAILUBAH akan tabashi hakkinsa sai wani lalla6ata yakeyi


Dariya itama tadinga yi masa Tace ai in mace ta haihu jini baya 'dauke mata sai tayi wata biyu
Toh bare ni dana haifi 'Yan biyu.
Kaga wata hu'du kenan Xanyi


Iya gigicewa RAMADAN ya gigicewa da sauri ya saki hannunta cikin tsoro Yace haba my Aunty fa'damin gaskiya

SAILUBAH tayi fuska Tace Wlhi da gaske nakeyi


Rungumarta RAMADAN yayi yasa mata Kukan soyayya sosai
Wlhi har yana hawaye akan ya xaiyi
Dan yanxu yana kwantawa ya runtse idansa ita yake ganowa
Sai yanxu yagane ba qaramin sabo yayi da jikin matar tasa da kuma xumarta ba


Sosai SAILUBAH tasaki baki tana kallan RAMADAN da guntun hawayansa


Yabata tausayi sosai amma baxata iya qaryata kanta ba
dan tanaso ta gyara kanta ta'dan huta tukunna

Dan haka saita qara qamqa meshi ajikinta tana lallashinsa
Tace toh kayi shuru haka. ai kamar yaune ranar xataxo


Auntyna yaxanyi
Nayi sabo da 'dumin jikinki
Nayi sabo da xumarki
Nayi sabo da Komai na halittarki
Wlhi baqaramin daurewa nayi akwanakin nan ba......


Tace ya'isa haka Babyna xanyi maka qoqarin kaina kaji
Yaqara lafe mata yana cewa Aunty bacci yaxo min banasan raba jikina da naki
Tace toh kayi abinka in kayi nisa na gyara maka kwanciyarka nakomah 'dakina ko
Shuru yayi mata da qara kananna 'deta yana sauke ajiyar xuciya
Minti biyar bacci ya 'daukeshi
Sanda tabari yayi nisa Sosai Sannan taxare jikinta ta ha'dashi da fito tafice daga 'dakin tana dariya😂




A falo sukaci karo da Innah Tace SAILUBAH Karki biyema RAMADAN fah
Tace lah bashi da lafiyane innah shine yasa na kai mishi magani
Tace aiho. naga kin fara Sallah ne ai.........






By Hajju


*Gare Ku 'Yan Rahamat novel*
[4:06PM, 28/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele: R🇦HAⓂ🇦
[20/03, 17:09] 80k: [5:26PM, 01/02/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele: 👯👯👯👯


*🇸AMAREEN*
*👯🇧ANAH*👯
👯👯👯👯


*🇹ASU SALAN SOYAYYAR👯*


*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*👯


” بسم الله الرحمن الرحيم


*PART 116*






Yau take laraba garesu




Wasa wasa sanda SAILUBAH tahana RAMADAN kanta gashi har yau takai wata biyu da sati 'daya


Gwara HAMEEDA tabada kai tuni ganin irin nacin da FAWAS yake mata












2:03 Wednesday
*****
Yau RAMADAN yaxoma da SAILUBAH da takaddunsa akan sun xana exam 'din qarshe anturasu asibitin Aminu kano
Murmushi SAILUBAH tayi
Tace Allah ya temaka
Amiien Yace yana kallanta
Tace lafiya kake kallona haka
Yace Bakomai
Xama tayi kusa dashi ya kwantar da kansa bisa cinyarta. Yace Aunty nagaji
Tace Qanina dame ka gaji
Yajah numfashi yana xuge mata zif 'din rigarta ta gaba yana cewa Wlhi kisan yanda xakiyi Ki Kore jinin nan inba haka ba kishiya xan miki nanda kwana uku
SAILUBAH tawaro ido da sheqewa da dariya Tace kishiya fah kace
Yace eh
Dan a iya saninah jinin mace baya kaiwa kwana arba'in
Dake ba wanda yasan gaibu sai Allah shiyasa aka barku a kwana arba'in 'din
Yanxu fah naki yaxama na ciwo😳
Tunda ya xarce kwana arba'in 'din
Dan haka Wlhi kitashi muje munemi magani


Dariya sosai SAILUBAH tayi tare da xare hannunsa daga kan breast 'dinta Tace nifah gado nayi agun momyna. Dan Kakah tata6a gayamin cewa lokacin da momoyn nawa ta haifeni sanda tayi wata biyu kafin jini ya 'dauke mata


Shuru RAMADAN yayi kawai yana San cire mata riga
Ta harareshi da cewa xaka fara ko
Yace ba'amin iyaka da wannan ba ai😰..
Tace toni na maka
Agwa6e Yace dan Allah kibarni Auntyna....






2:30pm Wednesday
*******
XEE ce tsaye a kitchen tana ha'da abincin ranah Momy tashigo kitchen 'din da maganin gargajiya na ice a hannunta
Tace Zainab ga wannan maganin na haihuwa ne
Xaki dafashi wannan da jar kwanwa kisha na kwana bakwai
Sannan wannan kijiqa da tsamiya kisha na kwana uku
Insha Allah xa'a dace
XEE taja numfashi tana jinjina San jikoki irinna Momy
Tace toh nagode
Jiyama da naje gida muke xantawa da mamana cemin tayi sanda tayi shekara uku kafin ta haifeni.
Shine nace konima irin nata xanyi watoh nayo gadanta....


Murmushi Momy tayi Tace Zainab kenan xai iya yuhuwa haka kam
Amma kigwada amfani da wannan 'din inbaiyi sai muzubama sarautar Allah ido mugani
XEE Tace toh....


*Hmmm mutane kenan*

Momy na fitta daga kitchen din KHAMIS yashigo. Kallo 'daya xakamai kasan yana cikin farin ciki


Rungumarta yayi tabaya yana cewa nadawo my luv
XEE Tace yanxu ba lokacin dawowarka bane. Gayamin meyadawo dakai
Yayi dariya Yace gudowa nayi dan kawai na ganki
Tace hmmm dan kawai kaganni ko
Ya 'daga mata gira
Tace toh kaganni saika komah
Yace toh 'danxo muje kiji wani abu
Tace har xuwa ina...
Ashagwa6e Yace 'dakinmu mana
Tace naqi Wlhi
Kissing 'dinta ya hauyi baji ba gani. Ganin haka yasa tayi mishi wayo tatura shi falo ta rufe qofar kitchen din tana cewa sai ka mai dani tsohuwa hankalinka xai kwanta kacutan.
Nanko baka wucce samo daidai kai ba😂


Murmushi KHAMIS yayi Yace ai baxaki ta6a xamah tsohuwa bah Aunty XEE pls bu'de in gaya miki wata magana
Tace Wlhi baxan bu'de bah dan ban manta abinda kamin jiya bah
Yace Wlhi kiyarda dani ba abinda nasha my Luv
Tace Amma yanda kanuna qarfinka na jiya yafi nako yaushe
Yace O Ya Allah. Koki bu'de yanxu ko nasa momy tamin Aure in kiganki da kishiya Wlhi.....


Ai XEE najin batun kishiya ta bu'de kitchen din tana cewa mekace
Yayi Murmushi Yace bance Komai ba
Harararsa tayi Cikin wani salo na Soyayyah.
Shiko rungumeta yayi








8:00pm Wednesday
*****
Misalin qarfe 8:00pm na dare ne FAWAS yake kwance a gadansa yana wasa da yaransa Ahmed. HAMEEDA tafitoh daga toilet tana cewa yau bai maka kuka ba Yace xaiyi in tafiya tai tafiya
Murmushi tayi tana qarema mijin nata kallo yayi kyau Sosai cikin shigarsa ta qananun Kaya sai qamshi yakeyi tagyara 'daurin 'dan kwalinta Tace naji kayi magana 'daxo ina toilet dafatan ba cemin xakayi xaka fitta bah.
Xaiyi magana takatseshi da cigaba da cewa✋🏻 Wacece Aymana.....
A gigicewa ya qara tsaida idanshi akanta Yace ban sanda bafah wlhi😳
Tace koh
Yace ba shakka aciki
Tace yayi. Kuma na yarda dakai
Amma ina kake shirin xuwa yanxu.
Da sauri Yace Dady ne ya aikeni kar6o mishi wani aika a gidan abokinsa....
Cike da jin haushin xaman da yayi tun'daxu Tace shine kazauna baka tafi ba
Yace nayi hakanne dan in gaya miki Karki xargeni da xuwa inda Kullun xuciyarki take kitsa miki
Tayi Murmushi Tace Ayya HABIBINA bai dace ka tsaya sanar dani umarnin Dady ko Momy ba
Kasandai idan kadawo kafa'damin sune suka aikeka Kasan xan gamsu da kai
Murmushi FAWAS yayi da kissing 'din Ahmed kana yatashi yana da'da qaremah fuskarta kallo Santa na ratsashi ya shafi gefan fuskar tata Yace saina dawo Matata. Pls Ki shirya min kanki da kyau
Tace angama mijina.....




Yana fittowa qofar gidansu yaga motar KHAMIS ya bu'de ya shige
RAMADAN Yace yau kuma wakama qarya agunta
Yace Dady mana
KHAMIS yayi dariya Yace ni kuma Momy nayimah yau
RAMADAN Yace Wlhi akwai ranar da xasu kamaku
FAWAS yayi dariya Yace wai kai me kakema Aunty LUUVAH ne
Yace Wlhi jifanta da addu'a kawai nakeyi
Amma yau nima nayima Momy qarya
Dan inba haka ba Tatashi birkicemin bansan ya xanyi ba.
KHAMIS Yace kaiko kake da yanda xakayi


Yace hmmm mafitar 'dayace kawai
shine insa mata kuka


KHAMIS ya sheqe da dariya Yace ai Aunty XEE ko kukan mutuwa xanyi saifata hukuntani kunsan tafi kowa kishi😂


RAMADAN Yace aa fah😳
Wlhi kabar Auntyna duk tafi kowa. Kawai ina kiyayewa ne shiyasa nata baya fittowa
FAWAS Yace hmm duk HAMEEDA tafisu. Kamar aljana take dan daxaran takafeni da idonta Wlhi bana sanin lokacin da nake sakar mata zance. dan duk qaryata kuncewa take
RAMADAN da KHAMIS suka SA dariya KHAMIS Yace sai kadena kallanta
Yace ai matsalar 'daya CE. ina shiga gareta fuskar nake fara kallo.
KHAMIS Yace saika tofeta da addu'a kafin ka shiga 'dakin
Yace xan gwada Ko


Haka RAMADAN yayi parking a kofar gidansu Aymana suna gwulmar matansu


Ahankali ya kalli FAWAS Yace toh gareka FAWAS mun iso. Pls karka 'dau lokaci kana matse musu 'ya dan awa 'daya garemu.


Fitta FAWAS yayi yana kara waya a kunnansa da fa'din..
my manat gani na iso


Da rangaji da wata shegiyar tafiya ha'de da girgixa da faro da ido Aymana tafitoh


Duk da dare ne hakan baihana RAMADAN da KHAMIS ganin hakan ba.
RAMADAN

31 / 32