Chapter 23 Reading Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt Arewa Novels

Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt

Author :  Muhammad Rufa'i Nalele Category :  A Books

Chapter   23 / 32

66K to 69K   out of 95.1K words

harara Tace Allah kamin kiss kadena ganina kenan
Yayi Murmushi dan ya hango tsoranshi Sosai atare da ita Yace baxan miki bah
Dan ganinki yafimin Komai da'di aduniya
Kinga idan najama kaina ai nashiga uku
Tayi Murmushi Tace jeka
Ya shagwa6e fuska Yace toh kimin kiss tunda ni kin hanani inyi miki
Dafe goshi SAILUBAH kafin takama fuskarsa tayi masa agoshi
Tace shi kenan
Ya 'daga mata gira da cewa eh
Amma gaya min me xan tawo miki dashi pls👏🏻
Tace ice-cream
Yace dame kuma
Tace hmm🤔 sai kakulamin da kanka
Yace toh idan na dawo xakiban abinci abaki


Cikin gajiyawa Tace Eh. yanxu mah xanje in dafamah


Yace Yauwa my Aunty bye bye
Ta 'damai hannu ya ficce


Jan numfashi SAILUBAH tayi dan ganin San nan da tayi
Da 'Yar maganar nan da sukayi har ta'danji sanyi aranta


FAWAS yajah tsaki Yace ina shi wancan 'dan iskan
RAMADAN yayi Murmushi Yace wai KHAMIS
Yace eh mana
Ta6e baki RAMADAN yayi Yace na ganshi ya sata agaba yanata aika mata da sakwanni
Wlhi bakaga yanda tasakar mai da imaninta bah.
Dan ko shigewata basuji bah


FAWAS yafara neman KHAMIS awaya


XEE Tace ana kiran numbarka fah
Yace nasani FAWAS ne
Zan tafi. yanxu sai dare
Tace eh katawo min da kayan da'di 😬
Yace angama matata....






HAMEEDA da Qawarta Mero suna xaune a kofar gidan nasu HAMEEDA
Fa'di HAMEEDA takeyi yanxu Mero yaranki hu'du
Tace eh Wlhi naxama babba
Dan yanxu baki isa Ki rainani bah
HAMEEDA Tace hmm nima nadai kusa Auran nan nima in tara yara Lodi Lodi
Mero takalleta ta kwashe da dariya dan tasan san yara irin na HAMEEDA Sam baxataga Yaro ta wucce batace miki yaranki yayi mata kyau bah dan halinta 'daya☝🏻 da (Rahamat)
Tace angaya miki aihuwar cin tuwo ce da xaki haifah lodi lodi.
Wlhi ina tabbatar miki ranar daxaki aihu ji xakiyi tamkar xaki mutu dan axabah

HAMEEDA Tace dallah dena tsoratar dani
Mero Tace nadena
HAMEEDA tayi shuru can Tace Kinga dare yayi Amma banga idansu bah


Mero Tace Wlhi kam
Ai daba dan inaso in gansu bah aida tuni nayi gida
O ikwan Allah yanxu kin kusa shiga birni kiyi rayuwa tahar abada.......
Kan HAMEEDA tabata amsa saigasu FAWAS


Nan farin ciki yacika xuciyar HAMEEDA
Tadinga xungurin Mero cikin muryar qasa qasa Tace gasunan shine Wanda xai fitoh yanxu
Mero da ba'a xancan sirri da ita Tace lah ia'ilahaillallahu Ashe qaramin Yaro ne
HAMEEDA tatake mata qafah
Tace haka nake sanshi😬


FAWAS ya qaraso garesu Yace Aminci ya tabbata agareki YAYATA kuma wacce takusa xama mata agareni...


Tace tare da naka hasken idanuna
Yace kinyi kyau Sosai. Dafatan ba wani namijina daya ganemin wankan nan
Tace wane wani da gane maka HAMEEDA aikoya kallan ina tabbatar maka baxai qara kuskuran yi akaro na biyu bah
Dan munina xai gani. Ina tabbatar maka kai ka'dai ne Wanda aka lamuncema ganin kyawuna ....


FAWAS yayi murmushi dan yanxu yadena mamakin Yayar tasa wajan 6arar da kalamai
Na soyayya dana shirme dana abin dariya
Yace Naji da'din furucin nan naki. Saidai naga baquwar fuska agareki abinda ban ta6a gani ba kenan


HAMEEDA tayi Murmushi Tace ita ka'daice wacce na 'dauketa 'Yar Uwa a qawayena


Yayi kyau hakan. Yafa'da da kallan Mero. Tare da qarawa da cewa. Toh sannu qawar YAYATA
Mero tawashe yalan haquranta Tace Barka da xuwa dai 'dan birni


FAWAS yayi dariya Yace Barka 'Yar qauye......
Dariya sukasa atare dukkansu


Ya kalli HAMEEDA Yace toh Kinga kayan kwa'dayi nasiya miki yau
Dafatan sun isheki cika cikinki yanxu ame makwan kici abincin dare
HAMEEDA takar6i ledar xata bu'de.....
Yayi saurin katseta da fa'din aa karki bu'de yanxu harsai na tafi


Tace darkar namaka godiya me yawa.
Yace ko guda 'dayace bana santa
Yafa'di hakan da ajiyema Mero dubu uku agefanta yana cigaba da cewa
Ga wannan Ki siyama babyn bayanki sweet Qawarmu
Mero tafara godiya
Yakalli HAMEEDA Yace toh Amaryata sai munyi waya
dama damuwata naganki yanxu
Toh Allah yayi ina miki fatan alkairi


Da kallo HAMEEDA tabishi har yashige motar tasu ya tadata
Sannan tadawo duniyarta
Mero tadinga dariya tana fa'din tunda uwata tahaifan ban ta6a riqe dubu uku bah gashi yau sanadinki nasamu
HAMEEDA Tace xomuje ciki muci kayan da'di dan naga harda kaxa




Sun dawo gida lafiya inda kowa yafara cikiniyar wanka da Sallah suci abinci Sannan suhuta


Sanda RAMADAN yayi sallar Isha'i ya huta
Can kusan qarfe tara Sannan ya nufu gun Auntyn tasa
Yasa meta afalo tana karatun al qur'ani megirma


Yace Auntyna takallesa da sauri
Ya sakar mata Murmushinsa da xama kusa da ita. yana cewa ina ummah
Tace tana 'dakin Abbah
Kakah fah
Itama tana can inaga wata magana suke tattaunawa
Yace toh xomuje haraba
Tace aa
Yace dan Allah
Tace me xakamin
Yace ciyar dake Xanyi
Tace dame
Yace da ice-cream da sauransu
Ai fah jin ice-cream Tatashi
Shima tashin yayi ya kama hannunta suka fitoh
Kujerun robar wajan yaja musu can gefe suka xauna kusa da juna
ya tura mata ledan kayan gabanta
Nan tabu'de taga gasassiyar kaxa ce da ice-cream sai danginsu chocolate


Jan ice-cream 'din yayi
Ya dinga bata tana Sha tana ha'dawa ta kaxar ahaka harta qushi
Tace toh bara in 'dauko mah abincinka kaci ko
Yace kidai ban naci ko
Murmushi SAILUBAH tayi
Dan tun 'daxu tasa aranta tadena damuwa da duk abinda xaixo daga gareshi
Tunda talura ayanxu baya shakkar gaya mata Komai.


Nisanta kanta dashi bashine mafuta agareta bah


Diremai couscous tayi Wanda yasha kayan lambo danginsu karas fiss koran tattasai
Sai farfesun kayan ciki da drink 😬



Tana bashi yana tsuga mata iskanci da shagwa6a.
Daga Yace bakinta mekyau. hancinta dogo mekyan fasali. Idanta manya masu kyau dayin fari🙄. Fuskarta me'dan fa'di gwanin ban sha'awa. Yatsunta sirara masu kyau da jan lalle. Qafarta 'Yar qarama mekyau da kowane takalmi


Tanadai jinsa taqi kulasa
Daga qarshe Yace Aunty namiki miji😀.....
















Takallesa da sauri
Ya 'daga mata gira dama ya fa'di hakanne danta kulashi
Aiko Tace Waye mijin
Ya tashi ganin ya qoshi da abincin. ya sakar mata kiss a wiya kafin Yace wasa nake miki
Zan kiraki can ajima in miki sai da safe
Tace bana buqata kawai sai Allah ya tashemu
Ya sakar mata shegen kallansa
Nan take jikinta yamutu
Yace pls manah
Tace toh saika kira
Yayi Murmushi da shafar gefan fuskarta
Kafin ya ficce daga harabar gidan
SAILUBAH tabishi da kallo tana kissima abubuwa da dama aranta game da shi




Can wajan sha biyu da rabi na daran tayi nisa abaccinta taji ringing 'din wayar tata


'Dauka tayi batare data duba ba. Dan tasan 'dan rikicin nata ne
Yace Auntyna.....
Tace na'am
Yace tashi pls muyi hira
Tace bacci RAMADAN
Yace pls my Aunty tashi dan Allah
Tajah numfashi Tace darene fah RAMADAN pls kabarni
Kamar xai mata kuka Yace nasani pls ki jini ka'dan👌🏻 dan Allah


Tace kafin nan. meya hanaka bacci
Yace kece Aunty
Danayi me
Yace dakika dami xuciyata
Akan me
Akan qaunarki mana.
Pls nidai ki tashi ki gayamin kalmah me da'di wacce xataban nutsuwa inyi bacci cikin farin ciki


Tace ina mamakin futunar daka koyo ayanxu RAMADAN


Cikin shagwa6e mata Yace nidai ki fa'damin in barki kiyi bacci naji yana damunki


Tace baxan fa'daba


Kashe murya yayi dagaske kamar xaisa mata kuka Yace dan Allah Auntyna.....
SAILUBAH taji muryar tashi har cikin ranta
Tace ina sanka toh 'dan Qanina kayi me da'di
Yajah numfashi Yace inaso gobe kishirya muje inda xa'a fara koya miki mota
Tace nagode 'dan Qanina
Yace Wlcm my Aunty.
Kidaure kiyi mafarkina yau.
Ashagwa6e Tace ai Kullun a cikin mafarkinka nake


Yace wow😀 gayamin meyasa kikeyi Kullun


Kamar xatayi kuka Tace Bayan ka 6ata tunanina da tunaninka ko xama nayi tunaninka nakeyi bare kuma bacci Kasan ba abinda baxan gani bah


RAMADAN yayi murmushin jin da'di Yace Allah me sona
Tace Allah
Yace toh eh min kiss ka'dan👌🏻 in barki kicigaba da baccinki ko
Tayi mai ya lumshe ido tare da kashe wayan ya 'dauki minti biyar yana yana jan numfashi kafin ya tashi yayo Alwala ya hau Sallah




SAILUBAH ko gyara kwanciya tayi tana rayawa Aranta koma miye dai yanxu ta fahimci RAMADAN shine nutsuwarta


Washe gari yana qaryawa da iyayan nasa ya kalli Dadyn nasa Wanda kwanansa biyu uku kenan da dawowa daga England daya kaima junior xiraya
Yace Dady baka gama ban labarin yanda kagano min junior ba
Dady yayi murmushi Yace ai nagama baka labarin komai
Yana cikin goshin lafiya
Momy Tace karka damu gaba mu biyu xamu ni da kai
Khairat Tace dani Momy
RAMADAN Yace aikuwa.


Yana gamawa gidansu SAILUBAH yayi


Ganin yanda tamishi kyau cikin wani yadi me kalar jah an mata doguwar riga irin A shape 'din nan
Shiyasa shi 'daukarsu hoto
Yace Aunty kinyi kyau Sosai
Amma saidai kisa hijabi
SAILUBAH tawaro ido Tace hijab


Dan itadai ba amabociyar sawa bace


Yace eh
Tace tab😬 baxan saba


Shaga6e mata yayi kamar xaiyi kuka ya dinga lallashinta kafin tayarda tasaka
Tana maseefar karya qara takura mata akan hakan
Shuru yamata tunda dai tasa kishinsa ya ragu
Direct kaita yayi inda ake koyan motar ya biya Komai harda na Aunty XEE yana gaya mata anjima KHAMIS xai kawota
Tace toh
Ya xuba mata ido yanda taketa murna abin ya masa da'di
Can Yace Aunty xan tafi
Ta kallesa yayi mata kallan qasa qasa
Nan tagane nufin shi
Saita share shi
Murmushi yayi Yace akwai lokaci me xuwa wanda idan yaxo baxaki shareni bah Auntyna
Tace naji jeka sai anjima
Murmushi yaqara yi kafin yatashi motarsa






***** ***** *****


👯👯👯👯👯👯👯


England junior RAMADAN ne yashigo 'dakin nasa agajiya dan yau bayanan karatun nasa sun caja mishi kwakwalwa


Hutu yake buqata da budurwarsa Shakira dan haka yakirata awaya
Yace pls my baby xo gareni yanxu
Tace toh ganinan


Ko cikakken minti biyar batayi bah saigata
Ya tashi ya rungumeta yana kissing 'dinta da jan ajiyar xuciya a qamshinta




Sosai suka fa'da duniyar iskanci
Inda junior yasamu sanyayyiyar samsuwar da yake muradi


Bayan sun tsaftace Kansu sai suka fita shan iska.
Junior wayayyan Yaro ne. Ba wata wayewa da xaka nuna masa
Yanaji da ilimi hankali nutsuwa
Sanin darajar kansa


Illarsa 'daya ce☝🏻itace aikata xinah da yakeyi da Shakira
Bayan haka ayanxu bashi da wata illah


Turawan cikin makarantarsu duk sunaji dashi
Dan yana bama wasunsu lokacinsa
Ya xauna ya fahimtar dakai abinda baka gane ba
Sam bashi da baqin ciki akan hakan


Kallo 'daya xakama junior kasan bashi da wata matsala arayuwarsa
Ga xuciyarshi ko SOYAYYAR SAILUBAH CE take wayalar da ruhinsa




wannan itace rayuwar da junior yakeyi a England














👯👯👯👯👯


SAILUBAH dai sai ahankali dan yanxu bata da abinyi sai tunanin RAMADAN 'dinta
Shiko yasa meta yanda yake so sai 6ata mata tunani yake yi



FAWAS baida matsala dan sai bin tunanin HAMEEDA yake yi
Yana kwa'dayin ranar daxai mallake ta'dora shi akan hanya.




XEE ko ba abinda yake damunta dan sai tsula soyayyarsu suke yi ita da gwanin tafiyar nata KHAMIS.....




Da misalin qarfe tara na safe ne Abban SAILUBAH yasata aga akan tagaya masa wata fitar matsayin mijin Auranta
Tace Abban dan Allah kayi hakuri
Yace kinyi kuskure dan Wlhi baxanyi kaffara ba. yanda Nace in baki kawo min Wanda kikeso ba. xan ha'daki da wanda naso. toh yanxu mah bata canjah xani bah.
Tace toh xan gayama anjima da daddare
Ya harareta Yace Allah ya kaimu


Aiko tasa RAMADAN tayi agaba akan yagaya mata mexatace mah Abban nata
RAMADAN yayi qif qif da ido Yace am so sorry my Aunty
Ta kallesa arikice cikin maseefa Tace me kake nufi
Kana nufin dama baka shiryama wannan ranar Komai bah agareni kahanani tsayawa da kowa.
Ya 'daga mata kai a shagwa6e alamar eh......


Kuka sosai SAILUBAH tasamai
Sai ya durqusa agaban Cikin lallashi Yace kiyi hakuri Auntyna
Tace ban ta6a ganin 'dan iska 'dan rainin hankali kamarka bah RAMADAN


Wlhi baka isa ba awannan karanba


Ina tabbatar maka da cewa *saika Aureni*








😂😂😂
😂😂😂
😂😂😂
Tunda aka haifi RAMADAN baita6a jin kalma me da'di kamar wannan bah
Da'din ya cika xuciyarsa Sosai👌🏻
Amma azahiri sai yayi saurin jah da baya tare da xaro ido😳 Yace aa aa Aunty in Aureki in kaiki ina. Ina qaramin yaro😳
SAILUBAH taci gaba da kukanta tana cewa Wlhi saika Aure ni


Dawo wah gabanta yayi cikin lallashi Yace xan Aureki Auntyna Amma da shara'di uku

Ta kallesa afusace Tace ina ruwana da shara'dinka
Yace kijini mana. uku ne kacal fah👌🏻
Tace bazan jika bah
Yace toh shikenan inna Aure kin na gaya miki Su.
Tajah tsaki Tace xan Aureka ne na wata biyar.....
Dan kaucema xa6in Abbana
Da xaran nayi watannin nan agidanka saika sakeni na dawo gida na Auri xa6ina
Kaga daga wannan lokacin bani bakai 👈🏻
Tunda xamana da kai bashi da amfani...


RAMADAN yayi Murmushi Yace toh naji shi kenan
Share hawayanki 'Yar Auntyna
Ta harare shi da tashi tana cewa xanje in gaya masa kaine na tsaida
Kai kuma sai Kasan yanda xakayi da Momy da Dady
Yace dan wannan karkiji Komai




Dare nayi tagayama Abban nata RAMADAN ta tsayar a matsayin MIJIN AURANTA
Da mamaki Abban nata Yace RAMADAN Tace eh
Shuru yayi mata na'dan wani 'dan lokaci. Can Yace taje saiya nemeta




Shima RAMADAN Suna xaune da iyayan nasa Yace Dady na samo wacce nakeso Yace toh Madallah wacece
Ya Sosa qeya Yace Aunty SAILUBAH


Da sauri Dadyn nasa ya kallesa
Momy ko tasan xa'a rina wai ansaki xanin mahaukaciya tace tasan xa'a rina


Dadyn Yace SAILUBAH Yace eh
Yace Toh Madallah Xanyi magana da Abbanta






Sosai iyayan nasu biyu suka xanta akansu
Inda suka yanke Aure nan da wata uku
Dadyn RAMADAN ya bada sadakin RAMADAN dana gani ina so
Magana taqare👯




SAILUBAH tasamu xantawa da XEE abin yayima XEE da'di Sosai


Ga jama'a ko mamaki ya lilli6esu




Sam sai yanxu RAMADAN yadena tsulawa SAILUBAH iskanci
Iya kacinta dashi kamar yanda suke da can
Hakan ko yayi mata da'di
Sai dai duk da haka idanshi akan bakinta yake


Gawani ja mata aji da yakeyi as big boy
Tata6e baki dan bai isheta kallo ba




Wannan kenan👌🏻




**** **** ****


Toh ance wai rana bata qarya wai saidai uwar 'diya taji kunya....




Toh mai xaisa baxan nuna farin cikina bah💃🏻💃🏻💃🏻 da xuwan bikin FAWAS da HAMEEDA


Jibi jumma'a ne 'daurin Auran nasu masoyansu❤




Yau takasance laraba qanwar Momyn FAWAS CE da 'yan dangi xasu kai kayan Auran HAMEEDA


Kowa ya biyoni ni Hajju dan asha kallo👀 tare dashi




By R🇦HAⓂ🇦T
[10:17PM, 31/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯.
[20/03, 17:09] 80k: [11:47PM, 04/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
👯👯👯👯


*👯TASU SALAN SOYAYYAR👯*


*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*👯


” بسم الله الرحمن الرحيم


*PART 106*




SAILUBAH tayi shuru dan tarasa memah xatace mishi
Sosai ta hango futuna atare dashi
Tasan indai bata bashi kalamai bah ba barinta xaiyi bah


Shiko shuru yayi mata Yana aika mata da wani shegen kallo fuska 'daure


Tace toh ina sanka 'dan Qanina. Shikenan
Yace be isheni bah
Jan kujerun roban gun tayi Tace toh muxauna
Baiyi musu bah ya xauna
Tace toh fara min hirar sai indinga baka amsa.
Shuru yayi mata kawai yana kallanta
Itama shurun tayi
Candai dataga baida niyar cewa Komai sai aikin kallanta kamar yasamu TV Tace RAMADAN nafara jin bacci fah
Yace ni kuma yunwa nakeji
Tashi tayi Tace toh bara nakawo mah abinci
Binta da kallo yayi kawai


Itako tsayawa tayi a kitchen 'din tana tunani
Wai wata irin futunace da RAMADAN....
Yaro kamar littafi
Ana gama wannan shafin saiya bu'do wani shafin.....
Ita wane hirar soyayya ta'iya
Tswww... Tajah tsaki.....


Auntyna meyasaki tsaki
Da sauri tajuyo da kallanta kanshi atsorace
Yace biyo ki nayi ganin kin da'de. Sai kuma naganki Cikin tunani. Me kike tunani haka
Tace kai nake tunani RAMADAN......
Ya ta6e baki Yace ai ba'abinda tunanina xai tsinana miki tunda kwakwal warki ashafe take
Tace ban gane bah
Yace ni natafi goodnight dan nadena jin yunwar mah
Tace baka ban amsata ba
Yace amsa kikeso
Ta harareshi da cewa eh mana
Yayi Murmushi Yace ayanxu baki amsa bashi da amfani Amma ki bari sai randa kika xama matata. Toh aranar xan fahimtar dake.
Na rantse miki saikin gane kuranki
Tace me kake nufi
Ban sani bah
Ya fa'di haka da ficcewa xuciyarsa cike da takaicinta


SAILUBAH tajah tsaki dan tarigada tasaba da wannan yanayin nashi yanxu
Watoh ya gaya mata magana San ransa kuma a dun qule


Amma fah taso yaci abincin dan abin ya rigada ya xame mata jiki in baici bah hankalinta baya kwanciya






Washe agidansu FAWAS ko
Da safe Momy da 'Yar aikinta Hinde sungama Komai
Har Hinde takaima HAMEEDA nata
Lokacin HAMEEDA na bacci haniqan
Dan tunda iyayanta suka rasu bata ta6a bacci me da'di irin na yau bah


Afurgice Tatashi jin ana kwankwasa mata kofah
Tayi shuru da kallan agogo qarfe takwas da rabi dai-dai tagani
Da sauri ta diro daga gadon tayi toilet 'dinta
Nan 'dauro Alwala da tsaftace bakinta ta gabatar da Sallar Asubahi wacce ta wucceta tuni
Tayi mamakin yanda akayi tamakara duk da dama ko aqauyansu kawunta ne me tashinta sallar Asubahin
Amma ai yazama jinin jikinta meyasa yau bata tashi da wuri bah


Ta kalli lafiyayyan gadanta
Tayi Murmushi Tace qila dan samunka danayi ne.


Ahankali tatashi tayi falon nata
Anan taga Hinde xaune.....
Tace kiyi hakuri dan Allah nabarki ko
Tace aa Amaryarmu ainaji motsinki shine nace bari na xauna na jiraki mugaisa qila wani uxirinne ya tsaida ke
Tace aikowa ammafah kinsha jira
Hinde tayi Murmushi
HAMEEDA tadurqusa har qasa tagaisheta cikin ladabi
Hinde ta amsa cikin jin da'di
Tace abin kari na kawo miki
Tace har kun gama
Tace eh
HAMEEDA tadafe kai Tace naso tayaku
Hinde Tatashi tana cewa kedai kici abinci yanxun nan
HAMEEDA tabi bayanta tana cewa toh Amma saina gaida Momy
Tace aiko tana kitchen


Har kitchen 'din HAMEEDA tashiga. Amma bataga momyn bah
Tace Babah inane 'dakin Momy
Tanuna mata


Sallama tayi a'kofar 'dakin
Momy dake saka turare tayi Murmushi Tace shigo mana
Cikin ladabi HAMEEDA tashiga da durqusa ta gaisheta
Ta amsa da nuna farin cikinta tana cewa kinci abinci ko
Tace aa yanxu dai xanci
Tace toh Maza kije kici in kingama kixo inasan magana dake
Tace toh Amma dan Allah Momy kiyi hakuri ban samu tashi da wurri bane shiyasa banxo na tayaki aiki bah
Murmushi Momy

23 / 32