Chapter 27 Reading Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt Arewa Novels

Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt

Author :  Muhammad Rufa'i Nalele Category :  A Books

Chapter   27 / 32

78K to 81K   out of 95.1K words

suka dawo gida Suna hira cikin jin da'di Sosai


A daran RAMADAN yake gayama SAILUBAH xaije kaima 'dan uwan nasa xiraya tata6e baki Tace daka barsa dan Wlhi baqaramin kewarka Xanyi bah
Yakama fuskarta Yace Karki damu Auntyna Bayan kwana uku kawai Xanyi
Cikin shagwa6a Tace nidai.....
Ya katseta dacewa kedai Mene Tace kayi kwana biyu
Tace angama Auntyna ko kwana 'daya kikace haka Xanyi fatana dai ki kulamin da kanki
Tamai kiss agoshi Tace kaima kakula min danaka kan
Yayi Murmushi da cewa Kullun a kula miki da kaina nake




Washe gari Dady yagama shirya musu Komai


RAMADAN Sosai ya hango damuwa a idan mutanan nasa KHAMIS da FAWAS
Ya dafasu Yace kwana biyu fah Xanyi suka toh Allah kaiku lpy ya dawo daku lpy Yace AmEEn ya Allah


Haka Washe gari har kuka sanda SAILUBAH tamai. Daqar dai ya lallasheta....
Suka samu suka cilla qasar England




Dama da gidan da Dadyn nasu yake sauka


Bayan sun huta RAMADAN yayi wanka Khairat na bacci Yace mah Momy bara naje na rigaki ganinsa
Tace hhmm aini sai gobema xan gansa


Yace nikam natafi gashi khairat na bacci
Tace ka tasheta mana
Yace no bartama kawai


Haka yaje ga 'dan uwan basa


Junior najin da'dinsa da shakira Senior RAMADAN ya shigo falan
Baiga kowa ba
Dan haka sai yayi bet room 'din yana fa'din 'dan Uwa nahh
Karab suka ha'da ido.
Senior RAMADAN ya runtse idansa
innalillahi Yace da saurin ficcewa daga bet room 'din


Junior ya rikice da ganin 'dan uwan nasa dan haka da sauri yabar harkar tashi da Shakira wacce tasaki baki tana kallan junior Tace dama Ku twice ne
Yace eh shine Babba pls kiyi sauri kibar nan yanxu
Yafa'da lokacin da yake xuwa jallabiya


Ahankali ya fitto falan yana cewa am so sorry brother
Senior RAMADAN ya gallamai harara kan yayi magana Shakira tafitoh
Da sauri junior Yace Wlhi brother nadenayi kwana biyu itace taxo gareni 'daxo gata ka tambayeta
Shakira xatayi magana dan fudda kanta.
Aiko junior yabata harara da cigaba da cewa kok'arya na miki Tace aa da ficcewa tana dariya dan bata ta6a ganin rikicewar junior irin na yau bah yau


Junior yamarairaice mah Senior waishi ala dole saiya yarda dashi
Senior RAMADAN yayi Murmushi Yace wai na tambayeka ne...
Cikin sanyi junior ya girgixa masa kai alamar aa
Yace ya isa haka....
Dan haka bani rungumah inji 'duminka kafin in hukuntaka...
Da sauri junior ya rungumeshi sukayi dariya cikin qaunar juna








By Hajju
















👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻


Ni 'Yar Luv CE ba abinda nasani kamar soyayya. Dan haka kumin afuwa masoyana dan so yayi min mugun kamu👯
Haka xanta suburbu'do muku Littattafan akan sOO💔 👯


Na gode da kulawarku gareni
Masu kirana ina jin da'din Kasan cewata daku Sosai
Allah ya barmu cikin qaunar juna


By Hajju
[7:35PM, 09/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: R🇦HAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [11:59PM, 11/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
👯👯👯👯


*👯TASU SALAN SOYAYYAR👯*


*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*👯


” بسم الله الرحمن الرحيم


*PART 110*




Bayan sun gama murnar ganin junannasu ne senior ya hauyima junior wa'axi me ratsa jiki
Yana nunan mishi illar xina da abinda take haifarwa


Sosai jikin junior yayi sanyi ya 'daukarma 'dan uwan nasa alqawarin xaiyi qoqari wajan ganin ya dena aikatata
Senior Yace kadena kawai. Junior yayi Murmushi Yace nadena brother Insha Allah


Sosai suka xanta da junan nasu
Kiran Momy RAMADAN yayi Yace mata xai kwana da 'dan uwansa kawai
Tace ba lefi


Sosai suke shan hira junior yayi Murmushi Yace yanxu fah Saura kwanaki kaxama Ango ko
Senior Yace kana mamaki ko
Yace kwarai kuwa
Yace toh kadena mamakin dan ina tabbatar maka Saidai kaxo ka sameni da babyn ka
Junior ya qarayin Murmushi Yace idan hakan ta kasance xanfi kowa farin ciki
Yace xata kasance ......






Karo na farko kenan da junior ya fara yin sallar dare
Dan senior tashinsa yayi akan sai yayi
Baiyi musu ba ko yayi


Washe gari da farin ciki ya tashi.
Saiya jishi cikin wani shauqi da jin da'di
(Toh sauqin lafuna ta kamashi)
Yace brother muje gun Momyn kawai basai munsata wahala bah
Senior Yace kuma fah


Hakan sukayo gun Momyn wacce take shirin xuwa gunsu
Tayi Murmushi Tace ina niyar xuwa kuna tawowa
Junior Yace nayi farin ciki da xuwanku Momy.


Tace muma haka SADEEQ ya karatu Yace lpy lau Momy ina Khairat tawa.......


Da gudu Khairat tafitoh daga bet room tana cewa Ya junior nah
Cak tatsaya tana kallansu
Momy Tace yana tambayarki kina futuwa
Tace Momy gaya min wanene aciki
Momy tayi Murmushi Tace ki gano shi da kanki dan baxan nuna miki shi bah


Murmushi junior yayi ya ware hannunsa Yace tawo my baby
Aiko da gudu taje ta rungumeshi tana dariya




winin ranar haka junior yata yawo da senior RAMADAN Yana nuna masa gurare da dama
Hakama Washe gari har da Momy suka fitta
Sai dare suka dawo
Tun adaran Senior RAMADAN ya hau shiri dan tafiya gobe
Ya kira Dadyn nasa dan ya gaya masa Saidai bai 'dauki wayan bah
Yace Momy bai 'dauka bah
Tace qila yana masallaci ne
Ni daka bari sai jibi ma tawo gabaki 'daya kaga sai kaxa6ar mata wasu kayan lefan.....
Senior yayi Murmushi Yace no Momy basai na xa6a mata ba. Aikema kinsan kayan datafi so
Junior Yace wai LUUVAH.....
Momy Tace eh
Senior ya gallamai harara Yace watoh LUUVAH kai tsaye
Junior yayi dariya Yace toh kayi hakuri Aunty LUUVAH....
Momy tayi dariya Tace ai kaikam ka shiga uku tunda kaxo a qani
Yace aikowa kam Momy
Wayar senior tayi qara ya 'dauka da sauri ganin Dadyn nasa ne
Yace gabe ina tafe Dady kaxo ka'daukeni tara xamu taso
Yace toh my son Allah ya dawo min dakai lafiya bani junior najishi Yace AmEEn da miqama junior wayan


Bayan sun gamah wayan ne junior Yace pls mana brother kabari kutafi da Momy mana
Senior ya waro ido Yace rufamin asiri dan kuka wiwi Auntyna tasa min 'daxu😳
Yace to saime
Yace sai in rasa nutsuwata
Shuru junior yayi ya tashi dan ficcewa daga 'dakin yana turo baki....
Da sauri senior yasha gabansa yana cewa toh kayi hakuri mana 'dan uwana kafahimceni bana San tashin hankalinta
Junior yajah tsaki cikin wani hali Yace Wlhi brother kadena biyemah duk abinda takeso saboda wata ranah
Yace toh naji kayi hakuri
Yace ya zanyi dakai kabari mace ta shanyeka
Rungumarsa Senior yayi yana Murmushi Cikin ra'da Yace baka San sO bah
Shima cikin ra'dan Yace hmmm abar kaxa acikin gashinta dai brother
Yace na barta.......


Momy Tace Allah ya kyauta
Da sauri senior ya kalleta dan shi Sam mantawa yayi tana gun




Washe gari da misalin qarfe tara ko haka RAMADAN ya bar 'dan uwan nasa kamar yanda ya sameshi yayo qasarmu mai da'di


Lokacin da jirginsu ya sauka yana fitowa ko yaga Dadyn nasa ya rungumesa suka tayo gida Cikin farin ciki


Dady ya kallesa Yace nayi kewarka my son 'dan kwana biyun nan
Yace Wlhi nima Dady


Sanda yayi wanka yaci abinci Sannan. Ya kira FAWAS da KHAMIS ya gaya musu dawowar tashi
Aiko haka sukabar abinda suke sukaxo gareshi
Sunyi murna Sosai da dawowarsa
FAWAS Yace Allah rashinka kusa samu RAMADAN matsala ne
KHAMIS Yace Wlhi kuwa.
Murmushi RAMADAN yayi Yace toh mutuwa dai nanan..
FAWAS Yace tare xata 'daukemu ai
Yace toh Allah yasa
KHAMIS Yace ya kaga Aunty LUUVAH
RAMADAN Yace ai batasan na dawoba
Yanxu dai nakesan xuwa gareta in bata mamaki
KHAMIS Yace inajinta 'daxo da Aunty XEE tana cewa rashinka kusa da ita maseefa ne


Tashi RAMADAN yayi yana cewa barama inje gareta yanxu




SAILUBAH tana kwance sai tunanin Qanin nata takeyi. Dan kwana biyun nan da tayi bata sakashi a idanta bah duk saita nemi rasa nutsuwarta. Shiyasa 'daxomah tasamai kuka......


Jin anshafi gefan fuskarta ne yasa tadawo daga tunanin nata ha'de da waro ido


Yace Auntyna nadawo dena tunaninah
Da murna tatashi Tace shine kawani cemin sai gobe
Yace yaxanyi dake Auntyna Kinsan bana San tashin hankalinki.


Kiss tayi masa agoshi Tace Wlhi bana San kayi nisa dani
Yace baxan qara nisa dake bah. Dan ban manta kukan da kikasamin 'daxo ba...........







Kwanan Momy biyu tadawo da ha'dad'dun kayan lefan SAILUBAH...


Sosai SAILUBAH ta tsure da ganin kayan taje tasaka RAMADAN agaba Tace Kasan ba da'dewa xamuyi bah Amma kabari Momy taha'do wannan uban lefan😳
Yace aiba damuwa my Aunty kan murabu basai kidinga min ado dasu bah
Cikin marairai cewa Tace nifah nafara tsorata fah 😳 dan jikina yana bani kamar Auren xai xama ba yanda muka tsara bah😳


RAMADAN yayi wani shegen Murmushi da wurga mata wani kallo Wanda yasan yamata mugun shiga Yace hmm Aunty kenan
Karfah wani abu yasa tunaninki ya samu tangar'da
Tace nidai....
Ya katseta da cewa Aunty
Tace RAMADAN
Yace muje in rakaki Ki kwanta kiyi bacci kawai
Tace da tsakar ranan nan
Yace toh ai kina buqata ne
Tace toh aa
Yace toh mucanja hira
Tace toh wacce
Yace ta soyayya
Ta harareshi Tace ban iya bah
Yace xan koya miki
Tashi tayi taficce daga 'dakin. Yabi bayanta da kallo.......


























_____________________
Ina gwanin wani ga nawa 😀👈🏻


Yau SAILUBAH tayi walimar Auranta
Sosai taga jama'a dan ita'din me kirkice kamar yanda kuka sani kowa nata ne musamman Wanda baidashi xata jawoshi jikinta dan tabashi abin da Allah ya hore mata


Washe gari dukkaninsu tashi sukayi da wani ni'imantaccen farin ciki sakama kwan *'daura Auran MUH'MD RAMADAN da FATEEMAH SAILUBAH da akayi*
Tunda aka 'daura gaban SAILUBAH ya tsinke ya fa'da
Takwantar da kanta kan cinyar XEE Tace naji wani XEE kema kinji irin shi lokacin naki
Tace Sosai mah


HAMEEDA wacce RAMADAN ya matsamah FAWAS saiya kawota takalli SAILUBAH Tace Aunty kice Alhamdulillah xakiji sanyi


SAILUBAH tayi Murmushi Tace toh HAMEEDA Alhamdulillah
XEE tayi dariya Tace masha Allah
Kuwa dariya yayi agun






Ga RAMADAN ko ana 'daurawa bayan manya sun gamah sukamah Auran albarka xamewa yayi ya shige gida yaje yayi alwa'la yayi Sallah raka'a biyu. Ya 'daga hannunsa samah ya fara addu'a kamar haka.........


Ya Allah me biyamin buqatuna
Ya masanin farkwan rayuwata ka kyauta qarshena
Nayi kamun qafah gareka shugabanmu Annabi Muhammadu gani da ququn barana kasoni
Ya kaliqina Kasan nufina ka amsa roqona
Ka burkitar min da matata a sOna ka hanata yimin jayayya akan komai
Ina godiya gareka daka mallakamin masoyiyata
Ina roqanka daka bani xuri'a agareta 'daiyiba kamila wacce babu hallaka acikinta
Allah ka kyauta farkwanmu ka kyautata qarshenmu ka hana xuciyarmu raya mana aikata sa6onka.....
Yana kaiwa nan ya shafah ganin FAWAS da KHAMIS sun shigo 'dakin
suka dafashi atare suka CE toh Ya sayyadi Allah yayi
muna maka fatan samun baby cikin wannan ranah
Yayi Murmushi da cewa nagode


FAWAS Yace Aure me da'di. RAMADAN Yace toh ka qara mana
FAWAS ya waro ido Yace ina ai ta'iya dani saidai ko KHAMIS.....
Da sauri KHAMIS Yace aa Wlhi
RAMADAN yayi Murmushi Yace har da rantsewa
Yace hmm baka San Aunty XEE bane.....





Dare nayi Kakah takira Momy tayima SAILUBAH nasihah Sosai
Haka Abbanta mah yayi mata. ya qara da cewa karkiga mijinki qaramin Yaro kinemi raina masa hankali
Wlhi naji wata matsala daga gareki kin kawo masa banyafe miki bah
Gaban SAILUBAH ya fa'di rasss
Nan taqara volume 'din kukanta


Ahaka aka kinkimeta aka kaita gidanta da qafar damah
XEE na gefanta tana tausarta akan tadena kukan haka
Tace Wlhi XEE jikina yayi sanyi karfa RAMADAN ya kasance cikakken miji agareni
XEE tayi Murmushi dariya fam cikin ranta Tace ai yarigada ya xama cikakken miji agareki Saidai nasan baxai kawo miki matsala ba. Tunda bayasan abinda baki so
Ina tabbatar miki wata biyar 'dinku nayi xai rabu dake


Jin kalaman nan na XEE shiyasa hankalin SAILUBAH ya kwanta ka'dan.....
Wayan XEE tafara ringing tana dubawa taga mijin nata ne ta'dauka
Yace yau xan hukuntaki da yawa
Tunda kika shareni tun safe
Tace afuwa my Luv
Yace minti 'daya nabaki kifitoh mutafi
Tace toh ganinan mah.
Yace kufitoh tare da HAMEEDA dan FAWAS yanemeta awaya shuru
XEE tayi Murmushi Tace tana can falo tana hira.....
Da sauri FAWAS ya kar6i wayan Yace pls Aunty ki tasota agaba yanxu dan bata gajiya da hira
XEE Tace toh😀




Haka SAILUBAH na gani kowa ya Washe ya barta ita ka'dai a part 'dinta
Amma tanajin motsin innah Yalwa....


RAMADAN ko yana can kofar gidan nasa sanda ya tabbatar da tafiyan kowa Sannan ya kira junior yana bashi labarin Komai
Murmushin yaqe junior yayi Wanda ake cewa kafi kuka ciwo
Yace toh brother ka shige gidan ka kulle da addu'a Sannan banaso ka tausaya mata kayi qoqarin samarmin baby....
Yace Insha Allah 'dan Uwa na
Bayan sungama hirar tasu ne junior yaci kukansa yatashi yafara lafula na RAMADAN akan Allah yayaye mishi soyayyar SAILUBAH
Sosai yasami nutsuwa sosai Amma bawai dan San nata ya ragu mai ba😰
Am so sorry my junior RAMADAN😰





RAMADAN na kulle gidan yaje ya gaida Innah Yalwa
Tace Allah ya albarkaci Auran nan naka RAMADAN Yace AmEEn Innata😀




Ahankali ya tura 'kofar bet room 'din nata daidai da lokacin data fitoh daga wanka daga ita sai tawul.....
Ta waro ido waje👀 arikice tafara neman babban abinda xata suturce kanta dashi


Shiko sake baki yayi yana wani yarfe hannu Yace LA LA LA LA😧 Aunty......
Dama haka cinyoyinki suke da kyau😊
Kallesu 'yan mulu mulu dasu
Cikin maseefa Tace kafita kafita kafita manah


Ina.... Ai RAMADAN yaso iskanci😂
Saiya fara nufuta yana wani kallanta lungu da saqo sosai
Aiko ganin haka ya tayi saurin hayewa gado tajah bargo ta lullu6e jikinta tana auna mishi wata muguwar harara


Yayi Murmushi ya haye gadan Yace Auntyna baxaki saka Kaya bane
Ta hararesa
Ya share da cigaba da cewa Aunty haka nonon.ki suke manya manya....


SAILUBAH tawaro ido 😳 cikin matsalancin kunya kamar xatayi kuka Tace dan Allah dan Annabi ka fitta plssss
Yace xan fitta Auntyna Amma saikin bari na shafah miki mai kinga na qara ganin cinyoyinki da nonan........
Bata bari ya qarasa ba ta jefashi da filo tana cewa Ashe dama kai 'dan iska ne.....


Jin abin da tace yasa RAMADAN yin Murmushi ya matso kusa da ita Sosai xai yaye bargwan ta riqe gam idanta yaciko da kwalla
Tace RAMADAN
Yace wlhi Auntyna saina gani tunda kika cemin 'dan iska


Ba abinda xai hanani ganinsu kuma har in ta6asu in nuna miki iskancin nawa .........






By Hajju
[11:59PM, 11/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: R🇦HAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [6:50PM, 13/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
👯👯👯👯


*👯TASU SALAN SOYAYYAR👯*


*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*👯


” بسم الله الرحمن الرحيم


*PART 111*








Ai dajin haka tasamai kuka tana qara qamqame jikinta dan ita tunda aka 'daura Auran nata dashi tashiga shakka akansa
Shuru yayi yana kallanta dan kuka take tsakaninta da Allah


Yace toh kimin shuru inba so kike in ma'kureki ba
Shuru SAILUBAH tayi tana kallansa
Ya sauka daga gadan yana cigaba da cewa tashi muyi sallar godiya ga Allah daya nunamin ranar dana mallakeki matsayin matata
Tace munyi haka dakai ne
Ko xaman Aure xamuyi.
Yace oh na manta ashefah xaman makoki xamuyi na wata biyar ko
Tace makoki kuma
Yace eh mana tunda ni baxaki 'dauke matsayin miji bah kinaso mucigaba da rayuwarmu kamar yanda muka saba na tsawan wata biyar ko....


Da sauri ta 'daga mishi tana cewa eh mana🙂
RAMADAN ya harareta Yace toh baxan iya wannan xaman bah


SAILUBAH tawaro ido xata fashe da kuka yayi saurin katseta da cewa dakata fah malama
Dama ai abaya Nace miki ina da shara'do'di uku kitsaya kijini kikaqi tsayàwa kintuna


SAILUBAH tayi shuru.
Can Tace eh natuna
Yace Yauwa toh bara in gaya miki yanxu


Nafarko dole tare xamu dinga kwana
Na biyu kamar yanda kika Sabah dole kidinga dafamin abinci kidinga min ladabin da mata take yima mijinta
Na uku shine Xanyi 'ko'kari wajan rokwan Allah yabani axxiqin baby.......
Ma'ana in miki ciki acikin wata biyar.....
Kinga daga lokacin sai murabu kije gida Ki haifamin babyna.......




Wiwi SAILUBAH tasake mishi kuka tana cewa Wlhi baxan yarda da wannan labarin qanxan kuregen naka ba
Ni sa'arkace da xakamin ciki kuma ai bah akan haka Nace ka Aureni ba.......


Ko mawa gadan RAMADAN yayi da qarfin tsiya yayaye bargwan jikin nata saita kasance daga ita sai tawul 'dinta
Aiko ya matseta yakai bakinshi cikin nata yana aika mata da wani shu'umin kiss. Duk yanda SAILUBAH taso kwatan kanta hakan kasa faruwa tayi. Sannu ahankali yakai hanushi girjinta ya warware tawul 'din yafara sarrafah girjinta
Ji SAILUBAH tayi kamar xata sume. Takasa hanashi haka ya 'dau lokaci yana wasa da budirinsa da breast 'din
Sanda taji sunfara mata xafi Sannan taqara volume 'din kukanta
Iya rikicewa RAMADAN ya rikicemah Auntyn tasa
Ganin hakàn ne yasashi kallanta ahankali idanshi jajir Yace Aunty kiyi hakuri baxan iya barinki yau ba
Na umarceki daki tashi kiyi Alwala muyi Sallah kafin Komai ya wakana
Ni yanxu mijinki ne Auntyna baxan iya jure waccan rayuwar da kikesan muyi bah........
Yana fa'din hakan yafara janta har sanda tasauka daga gadan ...
Ba musu Alwala ta 'dauro tasaka kaya sukayi Sallah raka'a biyu tana mamakin tsoran daya kamata akansa yanxu. Har yatasa yimishi musu
Sosai ya dafah kanta yayi mata addu'a.
Ya kalleta Yace Aunty ya kikeyin wankan Sarki da Sallah
Ananne fah tagallamai harara Cikin raini Tace ban sani ba
Ya matso kusa da ita yana Murmushi tacikin kunnanta ya ra'da mata kusai naqara shan breast 'dina tukunna sai kigaya min
Kunya da takaici suka cika xuciyar SAILUBAH ba shiri tafara bayani ganin yafara qoqarin nemansu
Yayi Murmushi Yace naji Komai my Aunty dai dai kikeyin komai Allah narni dake


Kaxa da nadara ya dinga bata tanaci Ashagwa6e yana Murmushi
Sanda ta'kushi yace bara yaje yayi wanka da sauri Tace mai toh.
Yana fitta ta kulle 'kofar
Tasaka kayan bacci da fesa jikinta da turare takwanta tana tuna Qanin nata.....
RAMADAN Murmushi yayi dan yaji lokacin data kulle 'kofar dan haka bai takura mata bah. Yana wanka ya kwanta abinsa yana tuno breast 'dinta yana lumshe ido


Da Asuba Bayan ya dawo daga masallacin unguwar ya mul'da kofar 'dakin nata
Lokacin ta'idar da laximi kenan dan haka tabu'de mishi
Yana shigowa ya rungumeta yana cewa ina kwana Auntyna ni 'daya☝🏻
Ta fara qoqarin kwatan kanta tana cewa lafiya sakarni mana
Yace aa. Tace dan Allah
Yasaketa yana cewa kika qara kullemin 'kofa Wlhi saina hukuntaki
Ta harareshi Tace aikowa da 'dakinsa meye saika shigomin nawa


Yace xan gaya ki da Abba Wlhi ince kina kullemin 'kofa dan karki bani hak'kina na Aure
SAILUBAH ta waro ido

27 / 32