Author : Yusrah Musa Abubakar Category : Hausa Novels 001
da safah dake tsaye can gefe ba gurinsa ta karasa ganin idonsa a rufe yasa ta duka tare da kissing din bakinsa wanda jin hakan da yay ya tabbatar masa cewa ta karaso bude idonsa yayi yana tashi zaune ya rungume ta"'
Muryar ta a shagwabe tace" nayi kewarka sosai me yasa ka daina kirana idan na kiraka kaki dagawa ko naji kayi reject na shiga damuwa sosai yanzun ma ban tabbatar da gaske kaine ba saida nazo na ganka".
Sakin ta yayi yana cewa "kwana zaki tayani fa ba surutu ba"
Jin haka yasa Seeker ta fahimci abinda yake nufi mikewa tsaye tayi tana cire kayan jikinta wanda dama already shi 3quater ne kadai a jikinsa kansa tahau takwanta tana kuma dora bakinta a nasa shima zagaye hannuwansa yay a bayan ta.
Safah dake tsaye ganin abinda suke yasa wasu irin zafafan hawaye suka soma zuba daga idon ta cikin sauri ta juya musu baya ga wata irin tsana da kiyayyar mk da suka sake mamaye ta lokaci guda".
Tana jin yadda suke sambatu wanda hakan ya tabbatar mata da suna making sex ne yayin da hawaye ya cigaba da ambaliya a fuskarta wannan wacce irin bagidajiyar bahaguwar rayuwa mk ya zabarwa kansa .
Tayi mugun gajiya da tsaiwar amma tunanin haram da zata juyo ta ganewa idonta yasa kawai ta daure taci gaba da tsaiwa har taji palon yay shiru zatonta ma sun bar palon ne amma me tana juyowa ta gansu kwance akan kujera.
Murmushi mk ya mata yana cewa "big girl kinga wayayyiya ba irinki mai dod'ad'd'iyar kwakwalwa ba kin fahimta kema taho duk da nasan ke virgin ce amma babu matsala zan biki a sannu daga nan zuwa wayewar gari zan iya da dukkan ku biyun" kukan takaici ta fashe dashi tana dauke kanta daga saitinsu ganin kofar palon a bude yasa da gudu ta fice dukda dare yaja amma haka take tafiya a layi babu kowa gashi batama san hanyar da zata bi taje gida ba,.
Haske ta gani yana tahowa ta bayan ta cikin tsoro ta waiga daidai isowar motar gabanta sauke glass din mk yay yana kallonta yace shigo man na mayar dake inda na dauko ki kamar yadda kika bukata ko idan na barki zaki iya komawa gidan da kanki"?
Sanin bata da wata mafita sai hakan yasa dole ta shiga suka tafi saboda kada mai gadi ya gansu saiya tsayar da motar a nesa da gidan suka karaso a kafa ta wata kofar sirri suka shiga saida ya rakata har kofar bangaren su ba tare da yayi mata magana ba ya juya da harara ta rakashi tana bude kofa ta shiga dama tasan baba Maryam bata nan taje yola a matukar gajiye ta kwanta duk jikinta na mata ciwo gashi ta gagara yin bacci sai juyi take tana tunanin abinda mk yayi gani take kamar a mafarki akayi komai har sallar asuba bata iya runtsawa ba.
Bayan tayi sallah gari yayi haske ganin da nepa yasa ta jona ruwan zafi a heater tayi wanka saida ta shirya sannan ta tafi part din hajiya ganin babu kowa a palor alamar basu fito ba yasa ta wuce kitchen Salmah ta gani da Alawiyyah a kitchen din suna hada kayan breakfast da mamaki tace sannunku harkun fara baku jirani nazo ba".
Dukkan su juyowa sukai suna kallonta a tare cikin zaro ido suka ce" Safah kece yaushe kika dawo ina kika je munata nemanki kinsa hankalinmu ya tashi"? Safah dake kallonsu a ranta tace"taya suka san bana gida bayan tun a daren na dawo".
Ganin batay magana ba yasa Alawiyyah fita da sauri ba'a jima ba sai gata ta dawo tana cewa" Safah mum na nemanki tana tace kije yanzu tunda mu kin 'ki bamu amsa" fita Safah tay jiki a sanyaye cikin fargabar abinda Hajiya Bintan zata tambayeta.
Mrs A A Aliyu ce.
TyPiNg📲
(*()*) Sunday 08:55pm 2023.
🍇SaFrEeYaH🍇
💫Annuri Writer's Association💫
)()(Home of hospitality and harmomy)()(
YUSRAH MUSA ABUBAKAR.
WHATSAPP NO: 09055273614
Dedicated to
My mum I luv u with all my life may Allah accept your du'as mamana.
😘HAJARA TA AMINUN TA😝 'YAR B/KD KEMA FITO GA NAKI PAGE DIN YAZO READER'S KUCE YA BAYYANA INA MIKO GAISUWA TA DA FATAN ALKHAIRI GARE KI 'YAR UWA GUDAN JIKI ALLAH YABAR ZUMUNCIN MU🙏 KI GAIDA MIN BABATA ADAMA IDAN KUNYI WAYA KICE MATA 'YARTA YUSRAH NA GAISHE TA.
Fatan Allah ya barmu tare ya hada kanmu da zumuncin mu ya Amintar da mu da rahmarsa🙏 ya giyasal mustagisina agisini,ya hayyu yaa 'kayyumu (👏 Allahumma salli wssallim ala sayyiduna Muhammadun sayyidil akramina sayyidil mubashshirina).
👉 Usman Ibrahim Usman
👉 Sulaiman Ibrahim Usman
👉 Abubakar Ibrahim Usman
👉 Khaleed Ibrahim Usman
👉 Husnah Ibrahim Usman
👉 Yusrah Musa Abubakar
👉 Salim Musa Abubakar
👉 Naja'at Musa Abubakar
👉 Fatima Musa Abubakar
👉 Aishat Musa Abubakar
👉 Abubakar Musa Abubakar
👉 Abdallah Musa Abubakar.
#YUSRAHMS#
NO.33👉 34
Hajiya na zaune Safah taje tare da gaisar da ita amsawa tay tana kallon Safan da mamaki kafin ta fara magana" Safara'u ina kika je ne tun ranar da maryam ta tafi yola yau tsawon kwana uku babu alamarki a gidan ko kuna da yan uwa ne a garin nan ban sani ba,? Amma da zaki tafi ya kamata ki fada min bakiga irin tashin hankalin dana shiga ba har na bayar da kudi ayi cikiyan ki ko bata kikai".
Safah dake zaune tana sauraron hajiya aranta tace yau rabona da gidan nan kwana uku amma mk ya cuce ni duk zatona a jiya akai komai ashe har kwanaki na diba a gidan sa bana cikin hayyacina Allah ne ya soni baiyi min fayden ina halin suma ba tunda mummunan kudirin sa kenan a kaina hajiya baki dacen d'a ba dan da kinsan irin abinda yake aikatawa da kin shiga damuwa da bakin ciki kan halayyar mk.
Ji tayi tace"Safah kinyi shiru meke damun kine wai koda wata matsala ne ki fada min"?.
Da sauri Safah ta dawo daga zance zucin da take muryarta nadan rawa tace" dama ranar bayan nabar nan na koma part din da muke to danaga dare baiyi ba shine nasa hijab na fita inda na raka Alawiyyah tayo sayayya agarin dawowa da yake dare ne hanya ta bace min shine wata mata da taga inata kaiwa da komowa a layi tace min wa nake nema sai nace mata niba yar gari bace aiki ya kawo ni kuma yanzu na fito sayayya amma na kasa gane gidan shine tace idan har na yarda na bita da safe sai na nemi gidan da gari ya waye ta hana ni tahowa tace nadan kara hutawa sai jiya nayi mata sallama na taho da tambaya har nazo gidan itama matar gidan haya ne inda suke kuma jiya suka sauya anguwa ni kuma na taho wannan shine abinda ya faru hajiya kiyi hakuri na daga miki hankali".
Kallonta hajiya tay" kin tabbata haka ne gaskiyar abinda ya faru "?.
Kai Safah ta daga"eh hajiya haka ne kiyi hakuri nasan ban kyauta ba amma hakan bazai sake faruwa ba".
"Shikenan Safah karki damu ai kuskure kowa nayi tunda dai lafiyar ki kalau ba wani abune ya sameki ba ni shine damuwa ta ba komai ki kwantar da hankalin ki kinji".
Kai Safah ta daga cikin sauke ajiyar zuciya ganin shirin datai hajiyan ta yarda dashi ba tare da yi mata kwakkwarar bunkice ba, suna haka mk ya shigo ganin su yasa zuciyar sa tayi zargin magana sukeyi ji yay hankalinsa ya soma tashi karfa ace Safah hajiya ta matsa mata ta fadi gaskiyar cewa shine ya dauke ta daya shiga uku dan bamai raba shi da hajiyan kuma yasan da cast din sai yaje har gaban dad din su.
Ganin irin kallon da hajiya take masa ya sake jin ya zargu kuma ga kunya data ishe shi kullum yana tunanin ranar da iyayen sa zasu gane yana harkar mata baisan yadda zaiyi ba kuma hakan yabi jininsa bazai iya dainawa ba bayajin ko aure yay zai iya rabuwa da yan matan sa.
Tunani hajiya ta katse masa da fadin" mk ya kuma ka tsaya anan shigo man kaga fa Safan ta dawo ashe ba bata tayi ba tana gidan wata mata saika daina shan wahala gashi cikin kwana uku harka danyi rama".
Safah ta kalla tana cewa" tun da kika bata bai huta ba shine yayi nan yayi can neman ki ya kasa sukuni duk ya damu".
Cikin mamaki Safah da ta zubawa mk ido jin abinda hajiyan ta fada a ranta tace" ji munafiki mai siffa biyu wato ka sace ni sannan ka zagayo ka nuna bakasan komai ba harda tada hankalin ka waina bata bayan kaine sila wata rana saina tona asirin ka zakai bayani wannan abunda Kaimin bashi kaci kuma saika biya".
Shima a nasa bangaren mamaki yake kenan bata fadawa hajiya cewa shine ya dauke taba a ranshi yace" good yarinya mai wayo kin hadu fa" kamar taji abinda yake cewa da sauri ta dago wanda akai sa'a daidai shima ya dago wata irin harara ta sakar masa mai nuni da cewa na tsane ka, zaro ido yayi cikin mamaki dan ya gane nufin hararar da ta masa amma saiya maze kamar baisan tanai ba da murmushin dake mata nuni da cewa ba hakura dake nayi ba saina cimma buri na a kanki yake kallonta muryarsa fes.
Yace" dama wata karamar sayayyarki wacce bata fi 5k ba kika tafi ga kauyenci ya hana ki dawo gida da kanki kinga gaba ma saiki sake fita idan rabon 'yan yankan kaine suyi faten ki madam take care nan ba irin kauyen ku bane mai gidajen da basu fi ashirin da anguwa biyu ba nan gaba idan kika sake fita kika bata ba mai wahalar da kansa wajen nemo ki saiki kiyaye".
Murmushi hajiya tay" haba mk baka girma mene abin tsorata ta da wasu 'yan yankan Kai kuma kinga Safah rabu dashi wasa yake miki bari na gano Salmah idan sun gama abinda na saka su ko shiririta kawai suke" hanyar kitchen din ta nufa ta barsu su biyu a palon.
mk daya tattare dukkan hankalinsa gun Safah yace "me yasa kika boyewa mum nine na dauke ki saboda kinsan bazata yarda ba? ganin tayi masa shiru yaci gaba "lady kin taki sa'a tunda har kika gane hakan gaba idan kika shigo hannu na bazan daga miki kafa ba kika nemi tona min asiri ki asarar numfashin ki bazan kalli son da nake miki ba".
Wani irin kallo🙄😠 tay masa tana cewa" duk abinda mutum zaiyi dai a rayuwa ya shuka alkhairi kodan goben sa kuma ya fadi gaskiya domin ranar mutuwar sa ni babu abinda Zance kayi komai lokacin kane da rayuwa da mutuwa duk suna tafiya ne waje daya sannan duniya tana da fadi kuma kowa linkaya yake baka da tabbacin ganin gobe maganar da kayi ban wani dauke ta da muhimmanci ba nafi tunanin baka cikin hayyacin ka yanzu don haka na maka uziri kaidin abin tausayin ne a wajena ina matukar tausaya maka domin dukiya da duniya sun rude ka baka tunanin mutuwa wata rana koda kudi kaso ganina bazaka ganni ba dan tayi ma wuya niba sa'ar yin bad'alar ka bace".
Kai ya jinjina tare da mikewa ya karaso inda take saitin fuskarta ya duka yana cewa" taya kike tunanin zan barki kimin nisa kamar yadda kika ce da rayuwa da mutuwa Suna tafiya guri daya to ni dake ma haka ne bazan taba barin kiba duk inda kike muna tare zan kasance tamkar inuwar ki ke tawace kisa a ranki ke zan aura muyi rayuwa ki haifa min yarana kece uwar 'ya'yana Safah I love you ki gane mana kece komai nawa".
"Karya ne wallhi karya ne mk abinda kake fada mata yaudarar ta kake babu abinda da zakai da yar talaka saidai ka auri sa'arka ka rasa inda girman kan naka zai kare sai akan 'yar aikin gidan ku tun wuri ka saita bakinka ka dawo hayyacinka idan ma bacci kake toka farka kaga wacce Ke Gaban ka kake kuma cewa kana sonta da aure ka dube ka kaiba sa'anta bane kalli daular gidan ku ita kuwa daga wani banzan 'kauye tazo cikin kargo da sabara haba mk kalleta da kyau itan ba kowa bace maid dinka ce savant dinka ce me muku hidimar gida ".
Dukkan su kallon inda akai maganar sukai Abidah ce tsaye hawaye na zuba a idonta .
Mikewa tsaye mk yay yana kallonta cikin tsawa yace" dan ubanki nine kike cewa ina karya me kike gadara dashi mum ko? To itama bazata hana na 'bab'balla kiba idan ban auri Safah da nake soba ki fada min gidan uban da zanje nayo auren mahaukaciyan yarinya kawai".
Rike kugu tay"wallhi mk niba mahaukaciya bace nasan abinda nake soyayyar ka ce take neman hallaka min rayuwa dole in fada ko baka so kaine dai bakasan abinda kake ba tunda Idonka ya rufe akan wata banza yar aiki mara galihu kasan dai talauci ne yasa ta fito nema ta fake a inuwar ku tana samun abinda zata rike almajiran iyayenta amma sam ka kasa fahimta nice na dace da rayuwar ka ba wannan abar ba please mk ka soni kodan matsayina na kanwa a gare ka".
Bude dukkan girman idonshi yay a kanta yana cewa" you see why you would never have sense matar tawa kike fadawa wadannan Maganganun a gabana saboda baki da kunya ba auntyn ki bace maimakon ki girmama ta matsayin ta na matar yayanki mk kamar yadda kike ikrari kodan you can do more then that saidai ki sani bazan taba sonki ba bazan bata lokaci na a kanki ba kalli kanki dakyau baki da wani tsari siffar tabarya😁 gare ki to idan na aureki mene riba ta? Maza ki saitawa kanki hanya".
"Wallhi mk bazan barka ka huta ba saina aureka kuma zaka gani koni ko ka..........
Bata karasa ba da gudu tabar gurin ganin ya nufota ta shige part din su Alawiyyah bai fasa ba ya bi bayan ta cikin bacin rai dariya Safah tay "kai jama'a inda ranka kasha kallo dama da auren nata kayi tunda shashasha ce aikun dace da juna mahaukata biyu sai kuje ku karata".
Da gudu cikin fargabar ganin ya biyota ta shiga bedroom zata rufe yaa hankada kofar baya taja numfashinta na fita da sauri tace" dan Allah kayi hakuri bazan sake ba".
Ko sauraronta baiyi ba yaci gaba da binta gado ta fada wanda hakan ya bashi damar binta ya danne tare zura hannunsa a rigarta yana kama breast dinta kara tayi cikin muryar kuka tace" mk ka bari wannan fa haram kake aikatawa zan fadawa mum".
"Kin dade baki fada mata ba uban waye yace ki kawo min raini koni sa'anki ne? yau saikin gane kuren ki" doguwar rigar dake jikinta ya cire yana dora hannunsa akan hips dinta yana shafa su babu yadda ta iya tana ji tana gani Saida ya gama latse mata ko'ina na jikinta sannan ya mike tsaye yana kallonta Cikin nuna gargadi.
Yace" zanyi miki jan kunne na karshe kan sokon da kike min babu abin da za'a gani ayi sha'awa a jikinki bakya cikin matan da nake so wadanda ko kallonsu nayi sai naji hankalina ya tashi don haka kada ki kuskura na sake jin kin furta kalmar so a kaina wawiya kawai"yana fadin haka ya juya tare da barin dakin ya barta tana kuka duk jikinta zafi yake.
Safah na zaune ya fita yana huci baiko kalli inda take ba tabe baki safah tay kaika sani kuma bai dame niba ko a jikina wannan matsalar kace tsakanin kune duk abinda kai mata.
Da dare mk yana zaune a gidansa shi kadai a palor yana hutawa misalin sha biyun dare babu zato baiga shigowar kowa ba batare da karar bude kofa ba sai ganin mutum yay zaune a kujerar dake facing din tasa ya dora kafa daya kan daya cikin kwalliya kyakkyawa dashi yana sanye da kayan sarauta a jikinsa hannun sa rike da irin sandar da sarakai suke rikewa don kara armashin mulkin su da 'kwarjini.
Tsalle mk yay a firgice ya koma bayan kujera muryar sa na rawa yace" waye kai"? daga ina kake"? me kake nema"? aljani ne kai ko mutum"? taya akai ka shigo nan din?.
Wani irin kallo ya masa wanda yasa mk kusan sakin fitsari don tsoro.
Cikin murya mai dadin sauti ya soma magana" sanin ni waye ko kai waye wannan ba shine abinda ya kawo ni gunka ba ka sani idan har wuta ta kama a rafin gas ba wanda zai iya kasheta idan kuma ka gwada to zakai asarar rayuwarka manya gaban ka 'karamin 'kwaro kura ba farkar kare bace kuma ko giwa🐘 a dawa tasan zaki🦁gurin farauta a tsari na bana magana biyu yau saida na shawo bala'i ina neman fitina sannan nazo maka sakarai zanyi maka gargadi dajan kunne na farko kuma na karshe akan Safah ka za'ke da yawa cikin gonar da ba taka ba kasani idan harna sake zuwa yi maka gargadi a kanta jikinka saiya fada maka saika gane ruwa basa'an kwando bane Safah tafi karfin ka da mummunan kudirinka idan ka kuskura ka sake mata kallon sha'awa zaka yabawa aya zakinta saika gwammace kida akan karatu zakaga irin matakin dazan dauka akanka 'karamin dan iska "yana kaiwa nan ya mike cikin tafiyar kasaita ya nufi kofar fita ba tare daya bude ba mk ya neme shi ya rasa wani irin zaman yan kaciya yay yana sauke numfashi yace" to shi kuma wannan daga ina mene alakarsa da Safah dazai zo yana min warning akan ta kodai aljanin tane👹 dan wannan ba mutum bane" kasa tashi yay a wajen don tsoro gani yake kamar zai dawo duk sanyin esin da yake palon amma shi gumi yake .
Bai iya bacci ba gari na wayewa ya nufi gidan su direct kitchen ya wuce don yasan acan zai sameta yanzu yayi sa'a kuwa ita kadaice tana rage ayyuka kafin baba maryam