Chapter 30 Reading MIJIN YAR UWATA COMPLETE HAUSA NOVELS BY HAUWA SHEHU ALIYU.txt Arewa Novels

MIJIN YAR UWATA COMPLETE HAUSA NOVELS BY HAUWA SHEHU ALIYU.txt

Author :  Hauwa Shehu Aliyu Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   30 / 31

87K to 90K   out of 92.7K words

cilla mata yace wannan takarda dana cilla miki bata buk'atar dogon bayani domin kin fahimce abunda take nufi dama saura igiya biyu a yanzu kuma na tsintsinka su gaba d'aya, umma hajara ta kurma ihu kamar sabon kamu hauka ta rik'o k'afar Abba tana gunji kuka Abba ya han6areta yayin da mijin aunty asabe yana gefe yana jiran Abba ya gama nasa aiki shima ya aiwatar da nashi, aunty asabe nagani mijinta tace wallahi sharri sukayi min babu hannuna cikin wannan chakwakiyar, cikin zafi rai alhaji bukar yace ki je nima nasake ki saki uku kuma ko lahira bana fatar Allah ya had'ani da ke daga haka yajuya yafice yayin da kukan hajara da asabe yakarad'e _police station_ Daddy da Abba suma sukayi tafiyarsu dama hausawa sunce k'arshen alawa k'asa.

```ABUJA```
yau raheela ta tashi da matsananci fad'uwa gaba saboda yau ne tafaara sallah, ta kuma San hero ba d'aga mata k'afa zai yi ba dole yau ya k'arbi abunda ya jima yana mafalki mallaka ga shi raheela ta ca6a ado cikin wata rikitaciya rigar bacci _pink colour_ bakinta yasha _lipstick_ saboda tasan abunda Hero yafiso kenan, lungu da sak'o na jikinta yana fitarda fitinane k'amshi saidai kash zullumi had'e da tsoro sun hanawa raheela cika alqawali da tad'aukawa Hero na kai masa kanta, har _bedroom d'insa_ cikin zuciyata tace naga takaina ni raheela ya zanyi da Hero"?
[3:57PM, 10/01/2017] ‪+234 810 336 9936‬: [14/08 8:44 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣1⃣1⃣

Tsawon lokacin raheela ta share a zaune tana, nenan fita _ringing_ d'in wayarta yadawo da ita daga natsuwarta, ras gabanta yafad'i sakamako gani suna Hero na yawo akan screen d'in wayarta jikinta na rawa tayi picking a tsorace tace, _Hello_ Amar da ke kwance bisa k'aton gadonsa yana jira tsanmani, ya wani lumshe ido yace _Hi baby kina kallon agogo kuwa?_
Wata katuwar ajiyar zuciya raheela tasaki had'e da kallon agogon bango d'akin _11:2 na dare_
_Baby karki sa6a alqawali kinji_
Da kyar raheela ta bud'e baki hawaye na zuba daga idanu ta tace tsoro nakeji bazan iya ba Hero.
Haba baby Ashe duk son da kike kirari kina min k'arya ne har yanzu da ragowa kiyayyata a zuciyarki.
_No Hero wallahi ina sonka kawai dai ina jin tsoro ne_
Shikenan ki zo ki tayani kwana ba abunda zanyi miki kinji"?
Da sauri raheela tace da gaske Hero ba ka za yi min komai ba"?
Kwarai kuwa babynaa ba abunda zanyi miki
_okay_
Raheela tafad'a had'e da mik'ewa ta d'aura zani bisa rigar baccinta ta suri _slippers_ d'inta tanufi _room_ d'in Amar cikin 'yar siririyar murya tayi sallama Amar ya amsa mata ya mik'e daga kwance yanufi wurinta yace baby kinada alwala"?
Raheela taga kai hijab Amar ya mik'a mata cikin sanyi jikin tasaka yajagorance su sallah raka'a biyu yadinga kwararo addu'a raheela na amsawa da _Ameen_ daga bisani suka shafa addu'ar Amar ya mik'e had'e da mik'arda ita tsaye yacira mata hijab da zani jikinta, ya wani zaro ido had'e da cewa _wow amazing you look so sexy baby_
Raheela ta sunkuyar da kai k'asa jikinta na Mazari kamar maijin sanyi, cikin rashin damuwa da halin da take ciki Amar yarik'o hannuta yanufi wata 'yar k'arama _center carpet_ mai _shape_ d'in _heart_ a tsakiyar ta an rubuta _l LOVE YOU RAHEELA_ da manya harufa ya zaunar da ita yace _just a minutes_ yafice da sauri bai jima da fita ba yadawo da wani k'aton _tray_ mai tsanani kyalli da d'aukar ido anyi rafi d'insh da Leda mai kyalli ya ajiye gabanta yanufi d'an k'arami _fridge_ yadinga jido _drink's_ masu sanyi yana ajiye wa gabanta ya kashe wutar d'akin duhu ya mate d'akin daga bisani ya zauna kusa da ita ya d'auki wani d'an k'arami remote yaddana sai ga haske yana fitar da _different lights colour red, blue, yellow, pink whites & black_ sai ga wani tangameme photo su ya baiyana a jikin bango yanayi sa kamar _plasma tv_suna manne da juna sunyi masifar kyau Amar ya kira sunanta a k'asan mak'oshi _raheelaaah_ masifafe sanyi nan da takeji duk lokacin da Amar ya yi mata irin wannan kira ya lullube ta da kyar d'ago idanuta Amar yanuna mata jikin bagon d'akin inda photo su ke shawagi yana fitar da kaloli haske daban-daban......
[14/08 9:42 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣1⃣2⃣

Idanu raheela suka sauka bisa photo su ko wane colour yafito sai photo ya kuma irin colour sai kuma rubutu ya baiyana da wani colour daban an rubuta _HAPPY OUR FIRST NIGHT RAHEELA_ da manya harufa da sauri raheela ta sada kanta k'asa gabanta na cigaba da fad'uwa yayin da Amar yaye Leda da akayi rafin d'in _tray_ gasasu kaji suka baiyana akai sai k'amshi suke zuba _{ni kan 'yar gidan Shehu Aliyu na hadiye wasu masifafin yawu nace wallahi ko ta yaya sai na yagi rabona kuma har na yiwa Autar Hajiya guziri da cinya lol_}
Amar yad'auki 'yar k'arama _knife_ ya yanko katuwar cinya yasakawa raheela a baki yace ci kaza baby dama nayi miki alqawali a first night d'inmu za ki ci kaza sai kin ture cike da tsoro raheela ta tasgi kazar yayin da Amar yacigaba da d'ura mata kaza sai da tace na k'oshi hero yabarta haka nan yace mu je na rakaki _bathroom_ kiyi _brush_ da kanshi ya d'auko brush had'e da _toothpaste_ mai k'amshi _strawberries_ ya matsa akan brush d'in ya mik'a mata hannu raheela na rawa ta k'ar6a duk abunda takeyi yana, tsaye ya rungume hannu a k'irji yana kallonta, tana kamalla brush ta d'auki _mouth spray_ shima mai k'amshi _strawberry_ tafesa a bakinta a sanyaya tajuya yayin da Amar ya Mara mata baya, har Amar ya wuce ta tanan tsaye a bakin k'ofar _bathroom_
Raheelaaah"
Amar ya kira sunanta
Raheela ta runtsi ido jin takeyi kamar ta kurma ihu
_Zo nan raheela ba abunda zan yi miki kinji_
Girgiza kai tayi idanu ta na tsiyaya hawaye saboda yanzu kam ta fahimce yau Mai rabata da yaa Amar sai Allah
Tsanm ya mik'e yanufe ta da sauri raheela tashige cikin _curtain_ tana kuka, yaye _curtain_ d'in yayi yad'auke ta chak yajefa ta bisa gado yayin da raheela ke ta faman girgiza kai tana ja da baya karaf idanu ta suka sauka bisa _bedsheets_ shima da Zane zuciya an rubuta _I LOVE YOU RAHEELA_
A hankali Amar ya hayo gadon cikin zafi nama ya chafko k'afar raheela yajayonta da k'arfi, yayi mata kyakyawa muhalli a k'irjinshi, nan take yalalu6o bakinta yasoma tsotsa, yanayi yana shafar lallausar fatarta, daga bisani yacire 'yar rigarta yajefa, raheela sai faman kuka takeyi abun gwani ban tausayi, _{nace Allah sarki raheela aure kenan aure yak'in mata}_
Amar kam bai fasa yunk'uri cima burinshi yakeyi, wani razanane ihu da raheela ta kurma shi ya tabbata mini da cewa _Dr Amar matawalle_ ya tsallaka _border_ sai kawai nafara jin raheela na cewa wayyo kaka Hero zai kashe ni wayyo k'afafu na Dan Allah Hero kayi hank'uri wallahi mutuwa zanyi,
Saida Amar ya tabbatar da ya kashe wutar zazzafar k'aunar raheela da ke tururin a zuciyarshi sannan ya kyalleta ya wani k'ank'anme ta yana sauke numfashi, raheela kuma sai faman shasshek'ar kuka takeyi.........

_I'm sorry masoyan mijin 'yar uwa taa yau naso na kawo muku k'arshen wannan labari saidai Allah bai nufa ba sai kuma gobe in Allah yanufi mu da kaiwa_

Jeeddah Aliyu🌹
[3:57PM, 10/01/2017] ‪+234 810 336 9936‬: [16/08 5:09 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣1⃣3⃣

```WASHE GARI```

Tun da asuba Amar yad'auki raheela yakaita _bathroom_ yacika _bathtub_ da ruwa masu d'umi yasaka _dettol_ yasakata ciki wani mahaukaci ihu ta kurma ta chukuikuiye wuyan rigar Amar tana kuka, yayin da shi kuma yake aiki rarrashinta saida ruwan suka huce yak'ara saka wasu yayi mata wanka tass, sannan yafice yabarta ta tsalkake jikinta raheela tafito d'aure da _towel_ iya cinya sai wani Jan k'afafu takeyi Amar rik'o hannuta yabata zani ta d'aura yasaka mata hijab had'e da shinfid'a mata _pray mat_ tayi sallah tana kamalla sallah ta zabga tagumi, Amar yashigo d'auke da _teacup_ ya mik'a mata mai d'auke da _tea_ mai kaurin gaske a sanyaye raheela ta k'ar6i _cup d'in_ ta fara _slipping_tana yatsinar fuska ta shanye tea d'in ta ajiye cup ta kauda fuskarta gefe Amar ya yi murmushi saboda ya fahimce raheela kunyarsa takeji yad'auke ta chak ya shinfid'e ta bisa gado ya kuma cire mata hijab sai ya ji jikinta ya yi zafi alamar zazzab'i magani yabata tasha daga bisani ta kwanta, ya rufa mata _blanket_ ya sunbace goshinta sannan yafice daga d'akin, yayin da raheela ta lumshe idanu ta, hoton abunda yafaru tsakaninta da Hero daren jiya yadawo mata a kwakwalwa take tafara jin sabon sonshi yana ratsa jini jikinta tacigaba zance zuci har bacci ya yi nasara yin awon gaba da ita.

```k'arfe 11:15am```

Sai lokacin raheela ta falka, ta mik'e da kyar ta nufi d'akinta, kaitsaye _bathroom_ ta wuce tayi wanka ta zauna gaban _dressing mirror_ tayi _simple make up_ ta bude _wardrobe_ ta d'auko atamfar _super English_ _papule colour da touch's d'in orange_ tasaka tafeshe jikinta da turare masu k'amshi gaske, tana cikin d'aura d'an kwali Amar yashigo cikin tsadadiya shadda _ash colour_ gashin kansa yasha gyara sai kyalli yakeyi, ta ciki _mirror_ suka had'a ido da sauri raheela ta sada kai k'asa Amar yasaki murmushi, yak'arasa daf da ita ya rungume ta yad'aura kanshi a kafadar ta chan k'asan mak'oshi yace _Good morning my Angel_
Raheela ta rufe fuska da tafi hannuta, cikin 'yar muryata mai dad'i tace _morning Hero_
Amar yashafi wuyanta da hannu shi yace ya lafiyar jiki ina fatar babu inda yake miki ciwo"?
Turo baki tayi cikin murya shagwa6a tace cinyoyi na kadai ke min ciwo kuma bana iya tafiya da kyau tausayi ta yakama yaa Amar yace _I'm sorry baby zai daina ciwo tafiyarki zai dawo normal kinji_
raheela taga kai alama ta gansu da bayani sa yarik'o hannuta suka sauk'o _downstairs_ kaitsaye _dining table_ yanufa da ita yad'auki _plate_ ya yi _serving_ da kanshi yadinga _feeding_ d'inta har ta k'oshi sannan shu kuma yacika nasa ciki daga bisani suka nufi _parlour_ a _three star_ Amar ya zauna yajayo raheela ya manna ta a k'irjinshi yayin da ita kuma talafe kamar magge.

```kaduna```

Duk yadda 'yan uwa umma hajara suka so Abba ya hak'ura yasaka baki _police_ su bada beli su Abba ya k'i amincewa da wannan, buk'ata tasu haka suka cigaba da sintiri zuwa waje Abba da Daddy daga karshe saida suka had'a Abba da dattijai da yake jin kunya had'e da ganin girmansu sannan Abba ya amince aka sake su sadai Abba yakafa sheda duk abunda yasami danginsa su ne mutane na farko da zai fara tuhuma, a bisa wannan sharad'i Abba ya amince aka bada belinsu suna fitowa daga _police station_ babban yayasu Alhaji sadi yadakata da su ta hanyar cewa ina fatar kuna da muhalli da za Ku zauna domin ni banida matsunnguni Ku a gidana hajara da asabe suka k'asa suna rok'onshi yarufa musu asiri yace iya rufin asiri da zanyi muku kenan da nayi tsaye tsayin, daka aka fito da Ku don haka Ku Kama gaba Ku, tun dare baiyi muku ba kunemi muhalli da Ku tsugune yana gama magana yaja motarshi yayi gaba duk gidan 'yan uwa da suka dosa k'ora kare akeyi musu daga karshe sai k'onane gidan mahaifisu suka nufa, a _boys Questar's_ suka zauna shima d'akuna wuri duk su rube in ana ruwan sama a tsaye suke, kwana saboda duk rufin ya farfashe a haka suke rayuwa mai cike da matsi da 'kuncin abinci da za su ci sai in 'ya'ya asabe su aiko mata ta d'an samma umma hajara tun kafin tafiya tayi nisa asabe tafara yiwa umma hajara gori tagaji da cida k'atuwa banza don haka umma hajara taje ta nemo na kanta...
[16/08 6:09 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣1⃣4⃣

Tun daga ranar tadaina samma umma hajara abinci, ko taci tarage saidai ta, zubar dole umma hajara tafara fita neman aikatau kada yunwa ta halak'ata, da kyar tasami aiki wanke-wanke a bakin tasha shagon wata bayarbiya mai siyarda abinci duk Wanda yaci yarage ta zube cikin Leda a haka take samu abunda taci _dama ance in za ka Gina ramin mugunta ka Gina sa gajere watakila kai ne za ka fad'a ciki duniya ta juyawa umma hajara baya tayi danasani abunda ta aikata a rayuwata_

```WATA UKU ```

Amar da raheela na gudanarda rayuwar su cikin so da kaunar juna, yau raheela ta tashi da zazzab'i da Amai yayin da Amar duk yarudi daga karshe ya yi mata _pregnant test_ yagano cewa tana d'auke da ciki d'an wata biyu, nan take yadinga ihu yad'auke ta chak yana juyi da ita, tun daga lokacin yak'ara bata kulawa ta musanmman cikin raheela na da wata biyar Amar ya yi mata _scanning_ yagano cewa tana d'auke da _twins_ duka maza ranar Amar har da kuka ya yi saboda farin ciki.
A hankali raheela take saukowa daga _upstairs_ sai fama tura tintsitsi cikinta takeyi Amar da ke zaune a _parlour_ hannu shi rik'e da _magazine_ yana d'agowa ya hango raheela ya mik'e da sauri yanufi wurinta yarik'o hannuta ya zaunar da ita, ya shafi kumatu ta yace sannu _baby_ raheela ta ya motsa fuska, had'e da cewa Allah hero cikin nan yana min nauyi da yawa ina zauna da kyar nake iya tashi in kuma na kwanta da kyar nake iya tashi, Amar ya yi murmushi yace _oh sorry Baby_ sai next month _EDD_ ki zai cika.
Raheela tamkar zai tayi kuka tace ni wallahi na matsu na haihu ni kadai nasan yadda nakeji akan ciki nan.
Kafin Amar yabata amsa lamtana tafito daga _kitchen_ da plate rik'e da hannuta, tayi sallama ta mik'awa raheela _plate d'in_ da sauri raheela ta k'ar6i plate tace lamtana har d'an wake ya nuna kamar kinsan yunwa nakeji.
Amar ya zaro ido yace haba lamtana banace kidaina sakawa raheela yaji da yawa a cikin abinci ba"?
Da sauri raheela ta katsi masa numfashi ta hanyar cewa gaskiya Hero kacika, k'orafi da yawa d'an wanke ba yaji ya za'ayi ya yi dad'i ci
Amar ya dungure mata kai yace, sai basir ya kamaki zai kiyi bayani, raheela tayi murmushi had'e da cewa da basir yana kamani da yanzu yadad'e da kamani.

Cikin raheela na shiga wata tara kaka ta dinga masifa da Amar dole yadawo da raheela gida kwana ta biyu a Kaduna tashi da nak'uda, kaitsaye aka nufi _hospital_ da ita mami na kiran Amar da waya ta sanar da shi raheela tana _labour_ a lokacin yana _office_ a rikice yashiga mota yanufo garin Kaduna, tun kafin Amar ya shigo garin kaduna mami tak'ara kiranshi tayi masa kyakyawa albishir raheela ta haihu lafiya an sami _twins_ farin ciki kamar ya kashe Amar yana shigowa _hospital_ d'in yanufi _room_ d'in da take cikin tsanani farin ciki ya rungume raheela yabata _hot kisses_ kaka ta galla masa harara tace kai fa Amar bakada kunya sai lokacin Amar ya lura da mutane da ke cikin d'akin...


Jeeddah Aliyu🌹
[3:58PM, 10/01/2017] ‪+234 810 336 9936‬: [16/08 7:16 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣1⃣5⃣

Ya d'an Sosa kai alamar jin kunya yanufi wurin, mami da aunty amarya da ke rik'e da baby's yafara k'ar6a na hannu aunty amarya ya yi masa, kiran sallah had'e da hud'uba, daga bisani ya tsura masa ido yaga _photocopy_ d'insa sak ya sunbace kumatu shi, ya mik'awa aunty amarya mami ta mik'awa masa na hannuta, Amar ya zaro idanu kasa boye mamaki sa ya yi yace _Allahu Akbar Allah mai iko mami kamanu yara nan irin d'aya sak_
Mami tayi murmushi tace haka ne Amar kowa abunda yake fad'a kenan Amar ya yi murmushi ya yiwa yaron h'uduba kamar yadda ya yiwa d'an uwansa.

```RANAR SUNA ```

Yara suka ci sunan Daddy da Abba akayi musu lak'abi da Arman da Aryan raheela na hango tayi tasha make up tana sanye da wani tsadad'e lashi, Ayshat da zainab amarya saboda ba'a fi watani uku da aurenta da Dr kabeer sai faman hidama sukeyi da jama'ar da suka gaiyato anyi bikin suna lafiya ank'are lafiya, yayin da maijigo da yaranta suke samu kyakyawa kulawa daga wurin kaka musanmman raheela da kaka keta faman tsinma ta da had'ad'u kayan mata.
Amar kuma sai faman sintiri yakeyi tsakani abuja da Kaduna sai da raheela tayi wata uku a lokacin yaranta sunyi kwari sannan kaka ta amince takoma gidan Amar ranar saida Hero ya suma don dad'i saboda raheela tadawo masa budurwa sak.


```BAYAN SHEKARA BIYAR```

Raheela ta cikawa Daddy burinsa ta zama cikkakiya likitan mata, yayin da Daddy da Abba suka ware billiyoyi kudi suka Gina katafare _hospital_ mai suna *Abdulrazaq matawalle memorial hospital* domin tunawa da mahaifin su inda Amar da raheela suka tattaro komatsa suka dawo Kaduna da zama saboda kula da hospital d'insu yayin da suka tare a tafatsitsi gidansu da yaya su guda uku saboda a lokacin raheela tak'ara haihuwa 'ya mace mai sunan na'eema suna kiranta da Ainaan burin Amar yacika ya mallaki raheela rayuwa suke gudanarwa cikin kwaciyar hankali da kaunar juna.

Raheela na zaune gaban _dressing mirror_ tana make up Amar yashigo yana sanya da _English wear's_ harara ya galla Mata daga bisani yace wai ke duk lokacin da za mu fita sai kin 6atawa mutane lokacin, raheela ta yi murmushi had'e da mik'ewa tsaye ta d'auke _handbag_ da _veil_ d'inta tace mutafi sarkin

30 / 31